Gidan Asali Complete Book By Boss Bature

Author :  Boss Bature Category :  Read Hausa Novels

Chapter   16 / 96

45K to 48K   out of 286.3K words

jahad "",Ki fito nima in shiga"""

"Murmushi sehrish ta saki,dama wayau tayi mata,don taji Wazu suna magana da jahad tana cewa ita ba"

",yanzu zatayi wanka ba,sae da marece,bayan tun yanzu akeso su shirya,don agansu da kyau"

"Gaban dressing mirror ta zauna,tana shafa mai ajikinta,sae faman sauri takeyi saboda taje part Win Sgr,kamar yadda ya umarce ta akan taje da safe ta kai mashi breakfast Winshi,kuma ta gyara mashi bedroom Winsa,light makeup tayi a fuskarta,saboda wannan wankan safe ne zata Wauka,da anjima"

",Azmee tace za'ayi masu makeover,tamkar brides haka zasu fito"

"Bayan ta kammala yin kwalliyar,komawa tayi wurin wardrobe din kayansu ta buWe tana ™are masu kallo,dama kullum zata zura kaya ajikinta sai ta tsaya yin ruwan ido wurin za6en kayan da zata sanya,"

"Da rana zan sanya shadda lace Wita,da marece kuma zan Wauki wankan Swiss lace,yanzu dae bari na """

"sanya wannan Arab gown Win,naga sai faman ™yalli takeyi,in na sanyata ajikina,ba ™aramin kyau zanyi ba,""ta ™arasa maganar tare da janyo rigar,golden colour ce,gaba Waya jikinta adon stones ne masu ™yalli"

"da Waukar ido,batare da 6ata lokaci ba ta shiga kiciniyar zura rigar ajikinta,da™yar ta shigeta saboda ta matse ta,gaba Waya tabi shape Win jikinta,kirjinta ya fito sosai,ga wani uban hips daya bayyana ajikin kayan,dama akwaita da diri sosai,don dai bata cika sanya kayan da zasu bayyana surar jikinta"

",bane,hannun rigar na net ne,dogo ne ya kawo har wrist Winta,kana hangen fatar hannunta ta ciki siririn mayafin ta Wauko,ta sanyashi asaman kafaWarta,wa'iyazubillah,ba ™aramin wankuwa sehrish "",tayi ba,juyowa tayi tare da kallon Hosana wadda ta saki baki tana kallonta,tace""Nayi kyau"

"Yadda hosana ta saki baki,tana kallonta ko kyaftawa batayi ba ™aramin dariya ya bata ba,har saida ta ambaci sunanta,sannan hosana ta iya buWe baki tace""Wlh kinyi kyau Sehrish sosai,kamar ´ar matan "",aljanna"

"Dariya Sehrish tayi yayin da ta koma gaban mirror tana kallon kanta,hannu tasa tare da daukar kwalbar turarenta,tabi jikinta ta feshe,sannan ta fuce daga Wakin,tun da tafito idon kowa ya dawo kanta,abokanan matasan gidan da suka hallara a babban falon,duk saita tsargu,kitchen ta wuce anan ta"

",samu Azmee tana zuzzuba ma saude abinci acikin warmers tana fitarwa waje,wurin ba™i tana kai masu"

",Ae tunda azmee tayi arba da ita tashiga zuzuta kyanta"

"."",Aunty Azmee ni nasan ban kai haka ba,kawai kina hura mun kaine"""

"Azmee tace""ae kin zarce duk yadda nake faWi maki,dama shi mai kyau bai gane yana da kyau,sai in ana faWi,"""

"murmushi kawai ta saki tare da cewa""Aunty azmee ina kayan breakfast Win babban yaya inaso nakai "",mashi"

"?""Oh kin manta cewa abusufyan ya hanaki"""

"Nasani Aunty azmee,bansan ya zanyi bane,babban yaya jiya yace,baison ki ™ara aiki part Winsa,ni "" kawai yakeso in dinga zuwa inayi mashi aiki,kuma har faWa mashi nayi akan cewa daddy ya hanani"

",amma yace shi babu ruwanshi,kawai nayi mashi aiki"

"Jinjina Kai azmee tayi tare da cewa""TabWijancan,aikuwa akwai matsala!don wlh Abusufyan yaji wannan maganar bazai yadda ba,kuma ke in banda abunki kin manta wanene abusufyan a wurinki,mahaifinki fa ne,taya zaki tsallake umarninsa kibi na babban yayanku?hakan na nufin cewa yafi iko dake akan mahaifinki?kina ganin cewa abusufyan zaiji daWi idan yaji cewa kin cigaba da yi"

"?""mashi aiki"

"Jin wannan maganar ta azmee yasa jikinta yin sanyi,sunnar da kanta ™asa tayi,tuni idonta sun ciko da"

",kwalla"

"GyaWa kai azmee tayi tare da cewa""Nasan don baki da yadda zakiyi ne sehrish,zan shirya maki breakfast Win ki kai mashi,amma karki kuskura ki bari Uncle abusufyan ya gani,kuma koda ya "",kamaki,kada ki sanya sunana aciki"

",Amsa mata tayi da toh"

"Batare da 6ata lokaci ba,Azmee ta shirya mata warmers da sauran tarkacen abincin acikin kayataccen tray ta bata takai mashi,'"

"Tunda sehrish ta fito daga kitchen Win gabanta ke faduwa sai faman waige waige takeyi,tsoranta kar"

",daddynsu ya ganta,cikin sa'a ta haye upstairs batare da taci karo dashi ba"

"Ajiyar zuciya ta sauke lokacin data ™arasa cikin falonshi,babu kowa aciki,hakan yasa ta tunanin ko bai tashi daga bacci bane,tana ™o™arin shiga bedroom Winshi,taji muryar namiji a bayanta,"

"Ji mana,""a firgice ta juyo don taga wanene,Wan zaro ido tayi tana kallon matashin daya biyota,acan """

",falo ta ganshi tare dasu kanal yousouf da alama abokinsu ne"

"Murmushi ya sakar mata tare da cewa""Am sorry na biyo bayanki batare da saninki ba,nagaza jurewa"

"',ne shiyasa na yanke shawarar yin hakan"

",muryar sehrish na kerma tace""Am...um..dan Allah ka jira ni awaje,yanzu zan fito "",Okey,zan tsaya awaje,but pls don't stay long"""

"Ya faWi hakan tare da juyawa zai fita,har ya sakai zai fita daga falon,ya kuma juyowa tare da kallonta har lokacin tana a tsaye yace""Kin tafi da imanina sosai,zan iyayin komai don na mallake ki,""ya ™arasa"

",maganar tare da fucewa"

"Ajiyar zuciya Sehrish ta sauke aranta tace""Kowanene wannan jarababben,baisan nan part Win wanene ',ba,so yake yaja mun masifa,ya wani kwaso kafafunshi ya biyo ni"

"kamar ance ta juya,idanunta suka sauka kan Sgr dake tsaye ya goya hannayenshi asaman faffaWan"

",™irjinshi,fuskar nan kwata kwata babu annuri,daga shi sai short fari ajikinsa"

"Gabanta ba ™aramin faWuwa yayi ba,™iris ya rage ta saki tray Win hannunta,tuni jikinta ya soma"

"rawa,"

"Zoki wuce ciki,""yayi maganar babu alamun wasa a fuskarshi,jiki na rawa ta nufi bedroom Win "" nasa,matsa mata hanya yayi ta wuce,sannan ya kama hanya azafafe ya fito daga falonsa,anan waje ya samu saurayin nan,tsaye yana jiran fitowar sehrish bawan Allah,ya Wauki wankan suits,sae faman zabga"

",murmushi yake yi"

"jin an ta6a kafadarshi yasa shi juyowa don yaga wanene,gabansa ne ya faWi Rasss lokacin da yayi arba .. da sgr tsaye agabanshi ya ru™e qugu,tamkar zaki haka ya koma mashi,mugun tsoranshi suke ji,saboda ko magana bata ta6a haWashi da abokanan ™annenshi ba,labarinshi kawai suke ji a wurin su Irfan,babu"

",wanda baisan Sgr ba,wato babban yaya"

"?""!Fuskarshi a tamke yace""Wani ganganci ne yasa ka biyota har cikin part Wina"

"Muryarshi na kerma yace""wlh ni ba ita na biyo ba,zuwa nayi kawai don in gaishe ka,dama Jabeer ne yace yakamata muzo mu mi™o gaisuwa wurin babban yayansu,kaji dalilin dayasa na kwaso ™afata "",nazo"

"Wani irin kallo sgr ya wurga mashi,jin ya sharara mashi ™arya bayan yaji duk abunda yake faWa ma"

",sehrish"

",Sunnar dakai saurayin yayi yana faman mazurai,tsoranshi karya kai mashi naushi ""Hannu Sgr yasa tare da ru™o neck tie Winsa yace""menene sunanka"

""",Cikin sauri yace""Jazz"

"Sgr yace""Jazz ko?let me warn u,ka tsaya a iya matsayinka,in ba so kake ka kwana a gadon asibiti ba,ka rufe idanunka daga kallon matan mutane,hakan zaisa ka zauna lafiya,'yana kai ™arshen maganarshi yace""just u can leave.....""ae tunkan sgr ya ™arasa maganar,Sir Jazz ya watsa da gudu jiki na rawa ya sauka downstairs,"

",Ajiyar zuciya sgr ya sauke tare da juyawa ya koma ciki"

"a ™opar shiga bedroom Win ya tsaya,yana kallon sehrish dake ™o™arin gyara mashi gadonshi,har ta ajiye mashi kayan breakfast dinsa,yadda ta rankwafa shape Win hips Winta ya fito sosai,ba ™ aramin kyau tayi masa ba,sai yanzu ya gane dalilin dayasa wannan saurayin ya biyota,tunda yaga"

"babban kaya dole ya zauce,baisan cewa babban goro sai magogin ™arfe,"

"gyaran muryar da yayi ne yasata yin saurin Wagowa,tana ganinshi tasha jinin jikinta,´an kame"

"kame tashiga yi kamar wata mara gaskiya,™arasa shiga ciki yayi tare da samu wuri daga gefen"

"gadon ya zauna,sannan anatse yace""Am hungry,"""

"cikin sauri ta dawo gaban table Win tashiga ™o™arin yin saving Winshi,coffee mai zafi ta fara mi™a mashi acikin cup,hannu yasa tare da kar6a,yana cikin kur6ar coffeen kamar ance mashi ya W ago,idanunshi suka sauka akan Boobs W inta da suka fito sosai,tamkar zasu fasa gaban rigar,zukunnawar da tayi ne yasa suka yi hakan,"

"Nan take ya sha™e,ba arzi™i ya ajiye cup Win dake hannunshi,gaba Waya duk yabi ya susuce ya shiga yin tari,tamkar ma™oshin shi zai 6allo,ganin haka yasa sehrish dakatawa daga yin saving Winshi da"

",takeyi,tashiga yi mashi sannu"

"da™yar ya samu ya daidaita natsuwarshi,muryarshi ashake yace""Ke!ina scarf Winki yake""?"

",Muryarta na kerma tace""gashi nan agefenka,da zanyi gyara ne,na ajiye shi anan don karya takuramin "",Harara ya Wan watsa mata tare da cewa""Waukarshi ki yafa,banason na ™ara ganinki haka kina yawo Toh,""ta amsa mashi,sannan ya kai hannunshi a gefenshi ya Wauko mata mayafin ya mi™a mata,tana "" kokarin kar6a ta aza hannunta asaman nashi,Wagowa yayi da idanunshi kai tsaye suka shiga cikin"

",nata,agigice tayi saurin kawar da nata idanun"

"Tunda yake arayuwarshi wata ´a mace bata ta6a jan hankalinshi ba,da surar jikinta,harya shake irin haka ba,mata dayawa suna kawo mashi kansu,wasu har cire kayansu sukeyi don suja ra'ayinshi,amma basu ta6a cin nasara ba,donshi bashi da wannan Sha'awar ko kaWan,akan sehrish ne kawai ya ta6a ganin"

",wani sauyi,A ranar da suka faWa saman gadon shi atare,har yau yana mamakin wannan abun"

*Aunty Babba*

"Tuni sun kammala shirinsu na zuwa abuja,wankan shadda ta Wauka,doguwar rigace ta kashe W aurin Wan kwali abun sai wanda ya gani,Hafsat kuwa Code lace ta sanya ajikinta,riga da skirt milk colour,su aunty babba hada trolley na kayan sawa,ta sanya abayan boot Win motarsu,dama tace in taje sai tayi sati biyu,hafsat dae kallonta kawai takeyi,ita kadae tasan me zai biyo baya,hafsat ce take tu™in motar yayin da aunty babba ke zaune agefenta,"

"kafin su fita daga garin Kaduna,Hafsat tace""Mommy,yakamata mu tsaya a kasuwa ki saya mana "",niqabi"

"aunty babba tace""Niqab kuma?daughter me zamuyi da niqabi sai kace wasu munafukai,"" murmushi hafsat ta saki tare da cewa""Mommy zaiyi mana amfani sosai,tunda nace maki mu sayi ',niqabi akwai dalilin dayasa nace maki haka"

"guntun tsoki aunty babba tasaki tana cewa""Ni ba wani niqabin da zan siya,kedai in kina bu™ata ga ....."

""",hanya nan kije ki siya"

",Parking Win motar tayi,adai dai bakin wani shopping mall"

"?""Ni zanje in siya,kina bukatar wani abu"" "",A'a adawo lafiya"""

"Fita hafsat tayi daga motar,kusan 15 mins sai gata tadawo hannunta ru™e da sabon niqab,ta"

"siyo,komawa tayi cikin motar,sannan ta tashi motar,suka mi™i hanya,"

"A 6angaren Amani kuwa tuni ta kammala shirinta,sun Wau wankan lafaya itada Amal,Abbas da"

"kanshi ya Waukosu acikin Motarshi,"

"Wuraren ™arfe biyu da rabi na rana,wasu matsiyatan motoci haWaWWun gaske,suka shigo cikin"

"layin gidan,irin motocin nan na jigunan masu kuWi,masu rai da numfashi,su huWu ne motocin tare"

"da security guards suke,kowace mota soja ne ke driving Winta,har suka ™etara gate Win gidan,"

",A jere motocin suka tsaya,da gudu wani soja,jiki na rawa yazo ya buWe mata ™opa"

"Tunkafin ta fito daga cikin motar,haya™in tabar da take sha ya fara fesowa waje,tashin hankali da ba'a sama shi date !Ko wacece Wannan"

*SANARWA SANARWA*

*$$ME TAKEN NA AMARYA HUTAA*

"MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN * AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA"

"*.KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI"

*LOCATION KANO*

08062073990

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting

riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya

kamar haka Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

"It's not just good ...it's finger linking good faster than fast food, better fine dining. Snack"

Awarah Farah Zobo Samosa

Cup cake etc

Contact me 09063302182or 09012179727.

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"˜arasa fitowa tayi daga cikin motar,jikinta na sanye da wani jigunannan lace,anyi mata riga da zani,rigar takai har guiwarta,ta coge Waurin Wankwalin nan ture kaga tsiya,tun daga kan wuyanta zuwa hannayenta,duk zinari ne,tsohuwa mai ran ™arfe,hajiya Ammi kenan Ummu Hossein,Ummu Azeema,Ummu Abusufyan,kaka ga su junaidu da kuma sehrish,fara ce tass bafullatanar asali doguwa kuma siririya,tsufanta bai hanata yin gayu ba,tsohuwar soja ce wadda tasha gwagwarmaya,kuma itace mace ta farko a lokacinsu data fara ru™e mu™amin Major General,kaifi Waya ce ita,mace mai wuyar sha'ani,mutum mai tsananin ha™uri ne kawai zai iya jurar zama da ita,hannunta Waya na ruke da sandar karfe ta alfarma,yayin da Wayan kuma yake ru™e da"

"sigari,tana tafiya tana busa ta,har ta hanci haya™in ke fitowa,"

"Babu wanda yayi tunanin cewar zatazo da wuri,bata sanarma kowa ™arfe nawa zata zo ba,duk sunyi tunanin sae wuraren marece zata ™araso,Atare da MG Osman da Captain Adam suka zo,sae Hajiya Sarah ´ ar wurin yayanta Modibbo,tare da ya'yanta mata su biyu Yasmeen da noor,dukkansu ba zasu wuce shekara ashirin da biyu ba,tunda matasan gidan sukaji zuwan ammi nan fa kowa yasha jinin jikinshi don sun san zuwanta bai cika zama alkhairi ba,duk in tazo sai wani abu ya faru,wannan karan basu san dame tazo ba,gaba Wayansu sun hallara a main palour W in suna jiran ™arasowarta ciki,mutun Waya ne bai fito wurin tarbarta ba,bakowa bane face Abusufyan,tun da yaji zuwanta ya kasa samun sukuni,sae faman safa da marwa yakeyi acikin bedroom Winshi,jikinshi nata kerma ba don komai ba sai don zullumin abunda zai biyo baya,idan tayi arba da triplet Winshi,duk da yayi ma kanshi al™awarin cewar,koda ace ta koresu to tabbas ™ afarsu ™afarshi,bazai ™ara barin rayuwarsu ta wula™anta ba,duk inda zasu je zai kasance atare"

"dasu,"

"hayamm kuwa tana la6e jikin window tana le™en Ammi,tun fitowarta daga mota,wani irin farin ciki ne"

",ya lullu6eta saboda tana sa ran cewar tuggun da suka shirya,zaiyi aiki"

"Lokacin da suka shiga falon,nan fa kowa ya shiga mi™a gaisuwa,abun da zai baka mamaki,ko amsawa wannan batayi kamar mai fama da ciwon baki,sai dae ta Waga masu hannu,Azmee ce ta kaisu Wakunan da aka gyara masu,domin su sauke gajiyar da suka kwaso,kafin zuwa anjima,kowa sai da ya kara zuwa gaishe ta Waya bayan Waya har Wakin data sauka,mutun uku

16 / 96