Gidan Asali Complete Book By Boss Bature

Author :  Boss Bature Category :  Read Hausa Novels

Chapter   28 / 96

81K to 84K   out of 286.3K words

tona masu asiri wurin daddynsu,da kuma Ya omar,"

"Hankalin sehrish ba ™aramin kwanciya yayi ba,jin Cewa sgr bai nemeta ba,duk da ta damu akan"

"son ganinshi,jurewa kawai takeyi,"

"A ranar Talal Da captain najeeb suka ™araso,murna a wurin ´an uwansu kamar zasu haWiye su"

"don farin ciki,musamman junaid daya kasance rival Winsa ne ya dawo wato Talal,da yake shima autane a Wakinsu Omar,"

After 1 day

*Boss Bature*

",Around 2:00 pm"

"Zaune take a hakimce saman 2 seater,jikinta na sanye da turkish dress Riga da wando,a launin fata fara ce amma hasken nata hada na bleaching tayi 6au sosai,babbar mace ce a ™alla zata kai shekara 35,gaba Waya idanunta na akan plasma tv din da take kallo aciki,yayin da hannunta ke W auke da cup na coffee,lokaci bayan lokaci take kur6asa,ta aza ™afa Waya bisa Waya,wuyan kafarta na sanye da ziririyar sar™a,sai faman karkaWa kafar takeyi,Tana da manyan idanu dara dara,ga dogon hanci wanda ke manne da nose ring,kai kana ganinta zaka san cewar cikakkiyar ´ar bariki ce,"

"Jin ringing din wayarta dake ajiye asaman hannun kujerar da take ne yasa ta Ajiye cup din hannunta asaman madaidaicin table din dake a kusa da ita,sannan tasa hannu ta dauki wayar,hidden number ce aka kirata da ita,picking call Win tayi ta kanga wayar a kunnanta,cikin"

"harshen fulatanci take magana,"

"Tana cikin yin wayar taga inuwar mutun tsaye akanta, W agowa tayi a hankali don taga"

"wanene,sauke ajiyar zuciya tayi ganin Amrish ce,jikinta na sanye da uniform,ta goya school bag"

"dinta a abayanta,dawowarta kenan daga school,fuskarta a Waure kwata kwata babu annuri acikinta,"

"Rejecting call Win tayi tare da ajiye wayar asaman sofa din,sannan ta mayar da hankalinta sosai akan Amrish,"

""",Welcome back my daughter,Am really glad to see u"""

"Tayi maganar tana buWe mata hannunwanta don tazo ta rungume ta,rai a6ace tace""Mommy na tsani ganinki wlh,banason ki,saboda baki da halin kirki,so kike ki kashe mun rayuwata da hannunki,""tana"

",maganar hawaye na gangarowa akan fuskarta"

"Maimakon ta nuna damuwarta akan hakan sai ma Wan ta6e la66anta tare da cewa""Kamar yadda baki so na,Nima haka bana son ki,donni a tsarin rayuwata ban shirya haihuwa ba saboda bana son ´a'´a don su takura ne,na samu cikinki batare dana shirya ba,babu yadda banyi ba don na zubar da cikin,amma ya li™e ya nace sai ya zauna a mahaifata,a ™arshe nayi deciding zuwa ™asar waje a markaWe mun "",shi,mahaifinki ya hana hakan,nayi takaici a wannan lokacin kamar nayi suicide"

"Hankalin Amrish ba ™aramin tashi yayi ba,jin abunda mahaifiyarta ke faWi da bakinta,tuni wasu zafafan hawaye suka shiga wankowa a saman fuskarta,cikin shesshe™ar kuka tace""ki faWamun!Su "",wanene iyaye na!don ina da tabbacin cewar bake kika haife ni ba"

",Fashewa da dariya matar tayi yayin da take karkaWa kafafunta"

"Jin tayi banza da ita yasa ta daka mata tsawa tare da cewa""Mommy ki faWamun su wanene iyaye na?In ""!ba haka ba zan je na kashe kaina"

"Yunkurawa mommyn tayi tare da mikewa tsaye ta daddage ta kifa ma Amrish mari tare da cewa""Sai "",me idan kin kashe kanki!?wa kikayi ma asara!shashasha kawai"

"Fashewa da kuka Amrish tayi yayin da zuciyarta ke tafarfasa tace""Mommy yau ke da kanki kika mare"

"?""ni"

"Dogon tsoki taja tare da cewa""Har kashe ki ma zan iyayi,Saboda kinyi mun tsawa,ko iyayena da suka ""haife ni basu ta6a gigin daka mun tsawa ba,balle ke ´ar dana haifa,idiot"

"Ta ™arasa maganar tare da juyawa ta Wauki wayarta,sannan tabar falon tana fadin""kafin gobe in samu"

",gawarki dan Allah,""tayi maganar cikin halin ko in kula"

"Da gudu Amrish ta watsa,izuwa bedroom dinta dake a upstairs,datse ™opar Wakin tayi,bayan tayi wurgi da school bag dinta,ta shiga neman igiyar da zata sha™e kanta don ta mutu,ganin bata samu ba yasa ta buWe kopar Wakin,ta fita,bada jimawa ba sai gata ta dawo cikin Wakin hannunta dauke da insect"

",powder,buWe murfin tayi da sauri sauri ta daga robar tare da zazzagawa acikin bakinta"

"Mommyn na acikin bedroom Winta,ta jiyo wata irin razananniyar ™ara mai rikitarwa,sakin wayar dake hannunta tayi,da gudun gaske ta fito daga bedroom Winta dake a downstairs,tamkar za tayi tuntu6e ta fadi kasa haka take gudun,lokacin da ta ™arasa bedroom din Amrish,hannu tasa ta dinga bubbuga ™opar tana faWin""AMRISH!AMRISH!!baki da hankali ne,bakisan wasa ba,me kika aikatawa kanki!ba zaki zo ki buWe mun ™opa ba!!Amrish gaba daya duk tabi ta rikice,"

"Shiru amrish bata buWe mata ™opar ba,hakan yasa ta dawowa wurin window Win Wakin ta buWe ta don"

",ta gane ma idonta"

"A gigice ta fasa uwar ™ara tare da aza hannyenta asaman kanta tana fadin""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!na shiga uku!!!!zubewa tayi ™asa saman guiwowinta tana faman zabga kuka,hawaye jaga jaga a fuskarta,tana cikin wannan yanayin,taji shigowarsu Zeenat da sofia ™awayen Amrish cikin falon"

"gidan,mikewa tayi da sauri har tana tuntu6e ta saukko downstairs,tunkararsu tayi tana fadin""Nashiga"

!!uku!!Amrish ta kashe kanta!!bansan ya zanyi da rayuwata ba

"Kallon juna sukayi hankalinsu a matukar tashe suka haWa baki wurin cewa""Am...Amrish!!meya faru"

!!!da ita!taya akai ta kashe kanta

"Kasa bude baki tayi don tayi masu magana,da hannu ta dinga nuna masu bedroom Winta,nan suka gane cewar tana acikin Wakinta,da gudu suka nufi upstairs Win,itama tabi bayansu,nan fa suka shiga ™o™arin"

",6alle ™opar Wakin nata"

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

d'

"Da™yar suka samu ™opar ta buWe nan suka same ta a kwance rai hannun Allah,wani irin ruwan kumfa kumfa ne ke fitowa daga bakinta,gaggawar Waukarta su kayi,su biyu suka cuccu6eta sai cikin motar Mommyn,da kanta tayi driving Win motar,yatsun hannunta nata kerma tana yi tana dan bugun steering,Su zeenatu kuwa dake a back seat na motar,sae kuka sukeyi suna jijjigata don"

"karta mutu basu isa asibitin ba,"

"Suna ™arasawa asibitin,da sauri suka cuccu6eta suka shiga da ita mommyn na fadin""Emergency"

"pls doc,nurse....!""reception Nurses ne suka kar6eta da sauri da sauri suka shiga da ita Waki,anan aka kwantar da ita,doctors suka taru a kanta."

"Zama sofia da Zeenatu su kayi asaman waiting seat,yayin da Mommyn Amrish ke ta faman zarya a corridor din,jikinta sai faman kerma yake yi,sam bata ta6a tunanin cewa Amrish zata iya yunkurin kashe kanta ba sai yau da ta tabbatar mata,tasha faWin cewa zata kashe kanta in bata faWa mata wanene mahaifinta ba,bata ta6a Waukar abun serious ba,sae yau,ta tsorata da irin hukuncin"

"da Amrish ta yanke wa kanta,"

"Mommy wai meya faru ne?Nasan cewa Amrish bazata ta6a yun™urin kashe kanta ba,batare da anyi "" ""!mata wani abu daya 6ata mata rai ba"

"Zeenat ce tayi maganar,yayin da idanunta ke fitar da hawaye,"

"Ni banyi mata laifin komai ba,kan dai maganar nan ce da take yawan faWamun na cewar ta tsane ni "" bata sona,in faWa mata su wanene iyayenta ko ta kashe kanta,ta 6ata mun raine yau saboda tayi mun tsawa shiyasa na kwashe ta da mari sannan nace taje kafin gobe in samu gawarta,shine fa ta fusata har "",ta aikata hakan"

"Cikin shesshe™ar kuka zeenat tace""meyasa ba zaki iya lallashinta ba?saboda me zaki sa hannu ki mare ta?kuma kika furta mata cewar taje ta kashe kanta bayan kinsan cewa ita yarinyace ba wayau tacika ba,yanzu gashinan kinja zamu rasa ta gaba Waya""cike da takaici Zeenatu ta ™arasa maganar tare da komawa saman waiting seat Win ta zauna tare da kifa kanta saman laps Winta tana cigaba da matsar kwalla,hannu sofia tasa tana Wan bubbuga bayanta,Wagowa tayi da idanunta waWanda suka rune jawur dasu,da™yar ta iya buWe baki tace""Mommy yakamata ki sanar da yayanta halin da ake ciki,tun kafin rai "",yayi halinsa"

"A tsananin tsorace Mommyn tace""bazan sanar da kowa ba,idan ma ta mutu bazan bari wani ya sani "",ba,guduwa kawai zanyi in yaso daga baya sunji labari,don wlh bazasu ™yaleni ba"

"?""Saboda me kika ce haka mommy"""

"Zeenat mubar zancen kawai,ni kaWai nasan halin da nake ciki,""tayi maganar tare da kifa kanta jikin """

",bangon da take tsaye"

",Jikinsu ba ™aramin sanyi yayi ba"

"Amma mommy meyasa kike 6oye mana abubuwa da dama game da Amrish?har yau bamu ta6a ganin "" mahaifinta ba,bayan wannan bamu ta6a ganin wani acikin dangin ku ba,sae mutun Waya kawai,yayanta "". dake zuwa wurinta"

"Kasa ™arasa maganar tayi saboda ganin irin juyowar da mommyn Amrish tayi a ruWe,la66anta har rawa sukeyi wurin cewa""Kar na kuskura na ™ara jin kinyi mun wannan maganar!baida amfani sanin"

!!wanene mahaifin Amrish!Ni Win nan ni ce Mahaifinta kuma ni ce mahaifiyarta

",,,,,,,,Shiru sofia tayi,batare da ta ™ara cewa Komai ba"

"Ranar dae A asibiti suka yini har dare ya ritsa dasu,"

*Boss Bature*

d'

"Fitowarsa kenan daga cikin toilet jikinshi na sanye da bathrobe,hannunsa kuma na ru™e da short towel yana Wan matse sumar kanshi,wani irin daddaWan ™amshi ne ke fitowa daga jikinshi,tamkar wanda aka tsamo daga ruwan turare,saboda ™amshi,gaban dresssing mirror ya tsaya yana ™arasa tsane sumar kan tashi,Wan dakatawa yayi tare da wurga eye balls Winsa ta cikin mirror yana kallon ShimfiWeWen gadonsa,bedsheet Win duk yayi squeezing,ga blanket Winsa dake a cukurkuWe saman gadon,komai ya hargitse ba don komai ba sai don rashin mai gyara,2 days kenan ba'a gyara mashi part Winsa ba,a ™a'ida duk rana sai an canza mashi bedsheet da Blanket amma yau har 2 days ba'a musanyasu ba,mutun ne shi mai tsaftar gaske,ga ™yan™yami,gashi ko kaWan baijin zai iya Waga yatsanshi da sunan zai gyara bed Win nasa,ba don komai ba,sae don saboda kasancewar"

"shi mutun mai matu™ar Ji da kanshi,a wurinshi wannan tamkar ™as™anci ne da matsayinshi ya zu™"

"unna da sunan zai gyara bedroom Winsa,tamkar ™askanci ne namiji yayi aikin da mace ya dace tayi shi,ko ba don wannan ba shi tun yana yaro ko tsinke wannan acikin gida kawar masa shi akeyi,sam bai iya aikin gida ba,wanka ne kawai yakeyi ma kanshi,amma da zarar ya fito daga"

"toilet akwai masu taimaka mashi wurin yin dressing na Outfits Win da zaisa,"

"Yana cikin tsayuwar nan,Yaji sallamar Azmee daga cikin palour Winsa,bai amsa mata sallamar ba,hannu yasa tare da Waure igiyar Bathrobe Winsa sosai,sannan ya juya tare da nufar ™opar fita daga bedroom Win,adai dai bakin ™opar ya tsaya tare da goya hannayenshi asaman wide chest W"

"insa,"

"Azmee kuwa tunda taga ya fito gabanta ya shiga faWuwa,dama zuwa tayi don ta gyara mashi part"

"Winsa,"

",Where's she""? Ya tambaya batare da ya aza eyes Winsa akantaa ba"""

"Tunda ya ambaci hakan ta gane cewa akan sehrish yake magana,don haka tace""Tana a bedroom "",Winsu"

""",Okey,call her right now"""

"Yayi maganar cike da bada Umarni sannan ya juya tare da shigewa cikin bedroom Winsa,."

"Juyawa Azmee tayi da sauri ta fuce daga part Win nasa,downstairs ta saukko kai tsaye ta nufi Wakinsu Sehrish,hannu tasa tare da knocing ™opar,a lokacin duk sunyi nisa acikin baccinsu,can cikin bacci Sehrish taji bugun ™opar Wakin nasu,buWe idanunta tayi a hankali sunyi mata nauyi saboda wani irin bacci da take ji,jikinta a kasalance ta yun™ura da™yar ta sauko daga saman gadon ta buWe ™opar tana"

",tambayar wanene"

"Tunda taga Azmee taji gabanta ya faWi rass,duk da batasan meya kawota ba,"

",Aunty azmee lafiya?tayi tambayar tana yin hamma"""

"Azmee tace""ina fa lafiya,Sgr ne ke son ganin ki,yace in kira mashi ke yanzun nan"" Daram ta™ara jin gabanta ya faWi,""nashiga uku ni yau,""ta faWi hakan tana yarfa hannu,"

"Yakamata kiyi sauri kije tun kafin ya hasala,don da alama yau ranshi a 6ace yake,""ta ™arasa maganar """

",tare da juyawa ta bar ™opar Wakin nasu"

"Jiki a sanyaye sehrish ta koma cikin bedroom Win nasu,gaban wardrobe taje,ta buWe ta Wauko mayafi ta"

",yafa shi asaman kanta,kayan bacci ne ajikinta"

"Fitowa tayi daga Wakin,™afarta na sanye da slipper,tana tafiya cike da zullumin me zai biyo baya,ba komai take hangowa ba face tafin hannun Sgr,ya wanka mata mari,har runtse ido takeyi saboda ganin abun take kamar dagaske,tana ™ o ™ arin giftawa ta babban falon ta wuce sama,kwatsam Abusufyan ya fito daga bedroom Winsa ya hango gifcinta,tsayawa yayi yana ™are mata kallo daga inda yake,jinjina kanshi yayi tare da lalla6awa yabi bayanta,cikin sanWa batare da ta sani ba,"

"Hayewa tayi saman stairs Win,sannan ta wuce part Winsa,bakinta Wauke da sallama ta shiga ciki,babu kowa a falon nasa,tsayawa tayi a tsakiyar Sofas Win,don bazatayi gangancin shiga bedroom Winsa"

",ba,™wara daganan idan taga ya harzu™a ta watsa da gudu,amma in can ciki ne zai iya kama ta"

"Tana cikin tsayuwar nan zuciyarta na War War,taji motsinshi da sauri takai idanunta kan ™opar bedroom Winsa,gabanta ne ya faWi rass ganin shi a tsaye,hannunshi Waya ru™e da waist Winshi,yayin da yake sanye cikin sleeping dress white color ba ™aramin kyau su kayi mashi ba,Amma fuskar nan fa babu annuri ko"

",mis™ala zarratin"

"Da hannu yayi mata alamar tazo,hakan yasa ta nufi wurinshi Wan nesa dashi ta tsaya sannan "",tace""Gani"

"Hakan da tayi ba ™aramin 6ata mashi rai yayi ba,maimakon tazo kusa dashi saita tsaya nesa dashi,"

"?!""Ni kike so in ™araso inda kike"""

"Girgiza kai tayi alamar a'a,jinjina kanshi yayi tare da matsa mata hanya yace""shiga ki gyara mun bedroom Wina,"""

"kasa motsawa tayi saboda al™awarin da ta Waukarwa kanta na cewar bazata ™ara zuwa part Winsa ba,da"

",sunan yin aiki,saboda umarnin mahaifinta"

"Ja da baya ta Wanyi tare da girgiza mashi kai gabanta na faWuwa ga tsoro amma ahaka ta daure ta cije "",tace""daddy ya hanani"

"Wani irin kallo da yayi mata ita kanta saida ta girgiza,tausasan la66ansa har kerma sukayi wurin furta""Ni kike faWama cewa Daddy ya hanaki""?"

"shiru tayi tana faman zare ido,hakan ya ™ara fusata shi,gadan gadan ya tunkarota,™o™arin juyawa tayi .. amma ina kafin tayi wani yun™uri tuni ya ru™o mayafinta nan take ya zame ™asa,kwakkwaran dam™a"

",yayi ma gashin kanta,hakan yasa tayi screaming saboda Zafin da taji"

"Jijjiga kan nata yayi,tamkar wata ³ar babyn roba haka ya Waga ta gaba Wayanta da hannu guda,kuma ta hanyar gashin kanta daya dam™a,wutsil wutsil tashiga yi da ™afafunta,hawayen azaba na gangarowa"

"akan fuskarta,fashe mashi da kuka tayi muryarta na rawa ta shiga faWin""Wayyo Allah na!Babban yaya"

"',dan Allah kayi ha™uri ka sauke ni ™asa,wlh bazan ™ara ba,zan gyara maka Wakin"

"Zuba mata ido yayi yana kallonta tun daga ™asa har sama,wata ´ar ™arama da ita,mamakinsa a ina ta"

",samu ™warin guiwar gaya masa magana batare da jin shakkarshi ba"

"Babban yaya dan Allah ka sauke ni!Wayyo Allah da.. daddy,nashiga uku,zai kashe ni,gashin kaina "" zafi,zai cire mun gashina,""saboda tsabar kuka hada majina,fuskarta tayi jaga jaga da hawaye,sai da ta galabaita sosai sannan ya saki gashin kan nata,gaba daya ta zube saman guiwowinta saboda jikinta da"

",ba ™wari"

"Zura hannayenshi yayi acikin aljihun dogon wandon dake ajikinsa,sannan yace""Tashi ki shiga ""ciki,ki gyaramun bedroom Wina"

"Jikinta na kerma ta mi™e da sauri da sauri ta tunkari Wakin nashi tana faman shesshe™ar kuka,tana Waga"

",™afarta zata shiga Wakin taji an dakatar da ita"

"Karki kuskura ki shiga Wakin nan""!!!! Rass taji gabanta ya faWi jin Muryar daddynsu,a firgice ta juyo """

",don ta shaidawa idanunta"

"Shigowarshi kenan cikin palourn yayi maganar,a wani sukwane Sgr ya wurga eye balls Winsa akanshi,takawa yayi har zuwa gabanshi ya tsaya suna Facing Win juna,sannan yace""meyasa kake son takura rayuwarta ne?yarinyar nan ba ´ar aiki bace,´ata ce!kuma ni ne na bata Umarnin cewa ta daina aiki acikin gidan nan!akan me kakeso ta fifita Umarninka akan na mahaifinta?matsayinmu Waya ne a"

"?""wurinta ne"

"Wannan maganar ta Abusufyan ba ™aramin Fusata shi tayi ba,Yadda kasan zaki haka ya shiga fitar da huci ta hancinsa,ya ma rasa amsar da zai ba Uncle Win,saboda zuciyarshi da ta hasala,don har bugu zai iya kai mashi,muryarshi na kerma yace""Un...cle!Are u telling me dat matsayinmu ba W aya ba a wurinta!""jinjina kanshi ya shiga yi yana fama ciccije la66ansa,ran manya ya 6aci,yaci gaba da cewa"

"Of course our position is not the same,but she's my younger sis,ina da right Win da zan sanyata aiki """

"tayi mun,why kake so kajamin raini a wurinta""! da™yar voice Winshi ke fita saboda tsabar 6acin rai"

",zuciyarshi har

28 / 96