Gidan Asali Complete Book By Boss Bature

Author :  Boss Bature Category :  Read Hausa Novels

Chapter   51 / 96

150K to 153K   out of 286.3K words

zuwa aiki wasu kuma ba su kammala secondary ba,mu kaWai muke kasancewa acikin gidan,Inyi maka wanka,in shafe maka jikinka da mai in gyara maka sumar kan ka,sannan in canza maka kaya,idan na kammala yi maka wannan,sai in shayar da kai,har bacci ya"

"?""Wauke mu saman gado,Kasan me"

""",Fuskarshi Wauke da murmushi yace""a'a sai kin faWa"

""". Taci gaba da cewa""idan na farka naga babu kai a kusa dani kamar in zauce"

",Saboda me""?Yayi tambayar da Wan mamaki a fuskarshi"""

"Saboda na tsani araba ni dakai,Su fawan da zarar sun dawo daga school,har Wakina suke zuwa su "" "",Wauke ka"

"Fashewa yayi da dariya sosai har dimples Winshi suka lotsa,Bayan ya tsagaita da yin dariyar yace""Ni bansan meyasa kowa ke sona ba,Ina da farin jini sosai,ko yau muka haWu da mutun cikin ´an mintina"

",sai ki ji yace ina burgeshi,""yayi maganar with proud"

"Murmushi Azmee ta saki,kafin tace""Because of ur Glamorous personality,kana da kyakkyawar "",zuciya,shiyasa ka ke sace zuciyar mutane cikin ™ankanin lokaci"

",cike da zolaya yace""Shiyasa jahad ta zauce akan sona,""yayi maganar yana dafe saitin heart dinshi.. Dariya azmee tayi tare da mi™ewa tsaye tana cewa""Ga breakfast can yana jiran ka a dining,Jahad ba ta nan balle ta kawo maka a Wakinka"

"Dafe saitin zuciyarshi ya kuma yi hankali a Wan tashe yace""Aunty Azmee kina nufin cewa,Juliet dina bata nan?yanzu saida Uncle Abusufyan ya tafin mu da ita ko""?a shagwa6e ya ™arasa maganar yana Wan"

",bubbuga ™afarshi,har cikin ranshi baiso tafiyar jahad ba,Yaci burin su fita shan ice cream yau"

",Fucewa Azmee tayi daga cikin Wa™in tana dariya"

",Saukowa yayi daga saman gadon jiki asanyaye ya wuce cikin toilet"

*Boss Bature*

d'

*Marshal Omar*

"Fitowar shi kenan daga cikin toilet,Waist dinshi Waure da towel hannunshi kuma na ruke da wani short yana goge ruwan dake WiWWigowa daga jikinshi,"

"Ya Omar""muryar hosana yaji acikin kunnanshi,da sauri ya juya don yaga ko itace,Kwance ya sameta """

",saman gadonshi ko kayan baccinta bata cire ba"

"?""Cike da mamaki yace""Kee!me kike yi acikin bedroom Wina"

",Ya Omar nifa zuwa nayi kawai don na gaishe ka""tayi maganar a Wan shagawa6e"""

"Haka ya dace kizo gaishe dani?ko sallama babu,kawai sai dai na fito daga toilet na same ki a kwance"""

",saman gadona,""Yayi maganar fuskarshi aWan daure ""MurguWa mashi baki tayi tare da cewa""Ae Wakin Mijina ne"

""",Harara ya watsa mata""waye mijin naki?Allah ya kiyaye in auri mai Wan kai irin naki"

"_"",Gwalo tayi mashi tare da cewa""Oho dai,a haka ka gani kuma kake so"

"™iris ya rage ya fashe da dariya,amma sai yayi saurin kawar da dariyar don kada taga kamar ma wasa"

",yake yi mata"

"Get out from my bedroom!""a Wan tsawace yayi maganar tare da nuna mata hanyar fita daga bedroom """

",Win"

"Ma™e mashi kafaWa tayi,""Wlh ba inda zani ya Omar,Kazo ka Wauke ni,ka fitar dani idan ba ka son gani "",na"

",girgiza kai kawai yayi tare da ™arasawa gaban mirror dinshi"

"""Kaya fa zansa,pls ki fita daga waje idan na kammala saiki dawo,kin ji My baby"""

""",Ae wlh ba inda zani je,Ae ba wani abu bane don ka sanya kaya agabana,tunda aure zamuyi"""

",Shiru yayi bai kara tanka mata ba"

"Jin yayi banza da ita yasa ta kuma cewa""Ya Omar""shiru ya™i amsa mata kiran nata,"

"?""Ci gaba da magana tayi""Wai ya Omar,idan munyi aure,to taya zamu haihu muma"

",Banza yayi bai tanka mata ba"

"Bata damu da hakan ba,sai ma ci gaba da maganar tayi,"

"?""Ya Omar,kana ganin nima zan iya haihuwa?Kuma ma Taya za'ae na samu cikin"""

",Hauka maganinka Allah,ya furta hakan acikin Zuciyarshi"

"?"",Ji ya Omar ina magana ka wani share ni,idan baka faWamun ba,to taya zan sani"""

"˜in tanka mata yayi,a hasale tace""Shikenan tunda ba zaka bani Amsa ba,wlh idan Daddy ya dawo"

",zanje in tambayeshi ne,don ni bazan bari ayi abun kunya ba,Ayi mun aure bansan komai ba ""A ™ule ya juyo tare da kallonta yace""Ke,Tashi ki fuce mun daga Waki"

""",Ma™e mashi kafaWa ta kuma yi""an™i a fita Ya omar"

"Abun ya Waure mashi kai,ita ko shakkarshi bata ji,neman ma abunda zata yi mashi ya bugeta take yi"

",don tasan cewa bazai iya ta6a lafiyar jikinta ba"

"""Idan kanaso in fita cikin lalama,to ka fara faWamun taya zan samu ciki idan munyi aure"""

"Shine abunda kikeson sani""?yayi tambayar yana kallonta hadi da dage mata gira,Waga mashi kai tayi """

",alamar eh"

"Aikuwa Nan take ya sanya hannunshi ya zame towel Win daya Waure qugunshi dashi,"

"Tashin hankali! A gigice Hosana ta fasa wata irin razananniyar ™ara,Kafin kace me kamar walkiya haka tabar Wakin da gudu tana kuka,ta firgita sosai"

",Mayar da towel Win yayi ya Waure waist Win sosai,sai faman ti™ar dariya yake yi,har da dafe cikinshi Maganinki kenan,nasan daga yau ba zaki sake yi mun irin wannan question Win ba,Yarinya sai kace "" mai iskokai,Ni bansan ya zan ™are da ita ba,A haka dai nakeso,kuma zan kula da abuna""ya ™arasa zancen zucin fuskarshi Wauke da murmushi ya wuce wurin wardrobe Winshi,sai daga baya ya dinga tunanin kada hosana fa taje ta faWa ma wani abunda ta gani tunda ba hankali gareta ba,Tuna wannan"

",yasa yayi saurin Wauko jallabiya ya zura ajikinshi,da sauri ya sauko downstairs yana nemanta"

"Azmee ya hango tana jera kayan abinci asaman Dining na breakfast dinsu,da sauri ya tunkareta,tunkan ya ™ arasa wurinta tajiyo takun takalmin mutun, W agowa tayi tare da kallonshi,ganin Marshal yasa ta saki fuska tare da gaisar dashi,"

""",Barka da safiya Omar,an tashi lafiya"""

"A gaggauce ya amsa mata""lafiya lou,amman pls ko kinga gifcin Hosana,""?"

"kamar dai naso naga giftawarta,lokacin ina ™o™arin fitowa daga kitchen,kuma naji kamar shesshe™ar "" "",kuka ta ke"

""",Ina kike tunanin ta shiga ne"""

"Shiru Azmee ta Wan yi tana tunanin wurin da taga hosana ta nufa,"

""",Yawwa,ina tunanin bedroom Winsu ta nufa"""

"Tunkan ta ™arasa maganar ya kama hanya da sauri da sauri ya nufi Wakinsu,a buWe ™opar take hannu yasa ya turata,tunkan ya shiga ciki,Ya jiyo shesshe™ar kukan Hosana,Yana yin sallama taji muryarshi"

",da gudun gaske ta sauko saman gadonsu ta faWa toilet ta datse ™opar,tana ci gaba da yin kukan"

"Sehrish na kwance saman gadon,ta ™udundune cikin bargo,tun da Asuba da ta farka asaman gadon Sgr .."

",lokacin ya shiga toilet domin yin alwala,ta saWaWa tabar bedroom Win nashi,ta dawo Wakinsu"

"Kaitsaye ya wuce ™ opar toilet W in ya tsaya tare da ambaton sunanta""Am really sorry Hosana,nasan ban kyauta maki ba,ke ce kin takuramin that's why nayi maki hakan,kuma ni fa amsar tambayarki kawai na baki ba wani abu ba,"

"Cikin shesshe™ar kuka yaji tace""Ya Omar baka da kunya wlh,Ni babu ruwana dakai,Wlh bansan ""ganinka,bansan ganin wannan abun naka"

"Hankalinshi ba ™aramin tashi yayi ba,"

"A ruWe ya shiga faWin""hosana!baki da hankaline?so kike ki tona mun asiri,har wani ya ji mu?kin"

"?"",manta ni zan aureki"

""",A tsiwace tace""wlh saina faWama daddy idan ya dawo,ince ka nuna mun abunka "",Hannu yasa tare da dafe kanshi,ya furta""Wayyo Allah na,Ni Omar,naja ma kaina"

",˜asa ™asa yayi da muryarshi cikin lallashi ya soma magana"

""",My Hosana pls,ki yafe mun,bazan ™ara ba wllh,kome kikeso zanyi maki"""

""",Wlh ya Omar,ko kukan jini zaka yi saina faWama daddy cewa kai Wan iska ne,Ni bazan aure ka ba"" Tsawa ya daka mata tare da cewa""Ki faWima duk wanda zaki faWimawa ´ar rainin hankali,Wlh kuma kika kuskura kika faWama wani sai na sa6a maki,kuma babu ni babu ke,˜asar ma zan bari gaba Waya in"

"."",tafi can in auri baturiya"

",Rai a6ace ya juya tare da barin Wakin nasu"

"Sai da taji alamun fitarshi daga Wakin,sannan ta wanko fuskarta ta,ta buWe ™opar toilet Win ta fito waje,abun ya dameta sosai buWe ™opar Wakin tayi ta fuce,A dining ta same shi zaune shi da junaid suna"

",yin breakfast,Azmee na yin serving Winsu"

",Kamar wadda aka zarewa lakar jikinta haka ta ™arasa ta samu wuri kusa dashi ta zauna"

"Aunty Azmee ina kwana""?fuskar Azmee Wauke da murmushi ta amsa mata,""Lafiya lou Jahad,kin "" tashi lafiya. ""da sauri junaid yace""Aunty azmee wannan ce jahad?kalli fa ´an kumatun fuskarta ki"

""",gani,Hosana ce"

"Dariya azmee tayi,shi kanshi Omar yaso ya Wan dara,ita kuwa tsuke fuska tayi tare da jifarshi da"

"?""harara tace""ina ruwanka da kumatuna"

",murguWa mata baki junaid yayi dama basu jituwa atsakaninsu,³ar tsama sukeyi"

",juyawa ta Wan yi gefenta tare da kallon Marshal,Ya tamke fuskar nan babu annuri acikinta"

"Saitin kunnanshi takai bakinta cikin sanyin murya tace""Ya Omar bazan ™ara ba,kuma bazan tona "",maka asiri ba,dan Allah kada ka tafi ka barni"

""",side smile yayi tare da cewa""Its okey,nima wasa nake yi maki,bazan iya tafiya nabarki ba"

",Murmushi ta saki,har hankalinta ya kwanta"

"Hannu Azmee takai zata Wauki plate ta zuba mata abinci,ganin ta zura hannunta acikin plate Win"

",Omar suna ci atare yasa ta fasa,Abun ba ™aramin burgeta yayi ba"

",KANO TA DABO TUMBIN GIWA KODA ME KAZO AN FI KA* acewarsu ba,Don ni ban yarda ba*"

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Bayan *Jahad* ta fito daga toilet, hijab ta Wauko cikin wardrobe ta zura ajikinta,wurin gadonsu ta koma ta haye sama tare da kai hannu tana bubbuga hosana,"

""",Get up hosana,Time Win sallah yayi"""

",hosana bata motsa ba,sae ma cigaba da jan minsharinta da tayi"

"Hosana ki tashi mana!ba zaki tashi ba wai,kullum sai kin bani wahala idan nazo tashin ki daga """

",bacci""tayi maganar fuskarta a Waure"

"Hosana kuwa,gyara kwanciyarta ta ™ara yi,har wani ™ara jan minsharin takeyi da ™arfi don ma jahad"

",tasan cewa tayi nisa a baccinta,alhalin tun a first call da tayi mata ta farka"

"A ™ule jahad tace""kada Allah yasa ki tashi,kuma saina faWa ma ya Omar cewa baki yin ""tunkan"

"ta™arasa maganar,hosana ta diro daga saman gadon da gudun gaske ta nufi toilet ta buWe ta shige ciki,dariya jahad tayi sosai kafin ta sauka daga saman gadon ta koma ta shimfiWa carpet ta kabbara"

",sallah"

"Sehrish kuwa tana a ™udundune cikin bargo tayi lamo tana faman sauke ajiyar zuciya,kokwanton abunda ya faru tsakaninta da Sgr takeyi,ta kasa gasgata abunda ya faru last night,shin dagaske ne ko kuwa mafarki ne tayi,Don tasan cewa hakan zai yi wuya ya kasance gaskiya,Abun ya matukar"

"Waure mata kai,ya caza mata brain Winta,tana cikin wannan zancen zucin bacci yayi awon gaba da"

"ita,"

*Junaid Romeo*

"Bude ™opar bedroom Winsa yayi tare da fitowa daga ciki,Still kayan baccin jiya ne ajikinshi,ya kara wayarshi a saman kunnanshi,hakan na nuni da cewar waya yake yi,Ashagwa6e yake magana yana faman tura baki,"

"Abba pls come back Soon,nafiso na ganka a kusa dani,""ya Wan yi maganar yana bubbuga ™afarshi """

",™asa"

"On the other hand,Abbansu yace""ka ji tsoron Allah junaid!Nafa gano ka,So kake in dawo gida,saboda"

"?""ayi maganar aurenka ko"

"Murmushi junaid ya saki yana Wan sosa ™eyarshi da Wayan hannunshi""eh dan Allah Abba,nidai duk "",atakure nake,Allah jina nake kamar a prison,Ayi mun aure kawai in ana son zaman lafiya"

"?""Abba yace""idan ba'ayi maka auren ba fa"

""". ˜u™uni ya shiga yi ™asa ™asa yana cewa""zan addabi kowa ne,in kuma kama Waki a hotel"

"Bai ™arasa maganar ba,Jin dariyar Abbansu ta cikin wayar,ashe duk yaji abunda yake cewa,"

"Junaid wa kayi mawa?kasan cewa yayyenka gaba Waya soldiers ne,Wlh kayi kuskuren yin badai dai """

"."",ba,kai kasan inda za'a kai ka"

",Jin wannan maganar ta Abba yasa shi Waure fuskarshi"

",Yana tafiya yana waya,da alama part Win Sgr zai wuce,saboda can ya nufa"

"Lokacin daya shiga falonsa,babu kowa,a saman sofa ya zauna,sai da ya kammala yin wayar da"

",Abba,Su kayi sallama,Sannan ya mi™e tare da wuce wa bedroom Win Sgr"

"Sallama yayi mashi,jin shiru yasa shi shiga cikin Wakin kaitsaye,a kwance ya same shi saman katafaren gadon nashi,ya lullu6e jikinshi har zuwa chest Winshi,jallabiya ce sanye ajikinshi,tun daga"

",kan yadda yake yin baccin nashi zai tabbatar maka da cewa,yana cikin kwanciyar hankali da natsuwa Lalla6awa Junaid yayi ya ™arasa kusa da gadon,yana ™o™arin hawa idanuwanshi suka sauka asaman bargon Sgr,turus yayi ya tsaya yana kallon ikon Allah,Ya jima yana tunanin kome ya jawo hakan,abu dai gashi nan kana ganinshi ta cikin bargon,hawa sama yayi har zuwa saitin fuskarshi sannan ya tsaya tare da furta sunanshi a hankali""Babban yayanmu,""shiru bai amsa mashi ba,™ara Waga murya "",yayi'babban yaya"

""",..Hannu ya kai tare da shafa gefen fuskarshi ya sake cewa""Babban yaya"

"Har cikin dodon ears Winsa yaji kiran nashi,da™yar ya iya ware blue eyes Winshi,biji biji ya fara gani "",kafin idanuwan suka Wan washe,da wata irin kasalalliyar murya ya ambaci sunan shi""Junaid Murmushi junaid yayi tare da cewa""nazo ne don na takura maka,Jiya na jira naga dawowarka,amma"

"_',baka dawo gida ba,har bacci ya Wauke ni"

",Zuba mashi ido Sgr yayi yana kallonshi"

"Hakan yasa junaid ya Wan tsuke fuskarshi yace""haba yaya rafayet,in zauna in tayi maka zuba kamar "",parrot maimakon ka mayar mun da martani saika zuba min ido kana kallona"

",a hankali ya lumshe idanuwanshi kafin ya sake Wan waresu akan Fuskar junaid Win"

"?""Me kake so ne"""

"Muryarshi tamkar zaiyi kuka yace""Yanzu babban yaya sai inason wani abu zanzo wurinka?jiya fa na dawo daga tafiya,ko farin cikin ganina ma baka yi ba,"""

"Ru™o hannunshi Sgr yayi tare da janyoshi ya kwantar da kanshi saman ™irjinshi,yana Wan shafa"

"?""bayanshi yace""Am glad to see you,Ya gajiyan tafiya,?kayi mun tsaraba"

"Ashagwa6e junaid yace""Eh mana,munyi tsarabar fura,da zuma,da sauransu dai,idan kanaso zan yi ma ',rishi magana ta dama maka fura kasha,Wlh akwai daWi sosai,nima in nasha kunne na har rawa yake yi Ya ™arasa maganar tare da Wagowa daga jikinshi,da buWar bakin Sgr sai cewa yayi""you mean tafi"

"?""abun da nasha last night daWi"

"A ruWe junaid yace""babban yaya,me kasha jiyan?Ae ni bansan shi ba balle in san cewa ko yafi furar daWi,"

"Shi kanshi baisan ya furta hakan ba,it was just slip of the tongue,saboda ya kwana da abun aranshi,kuma yanzu haka ma shi yake tariyowa acikin brain Winsa,abun ya tsaya mashi arai,yadda har surar jikinta taja ra'ayinshi har ya fita hayyacinshi ya fara romancing Winta,™iris ya rage jiya ayi abun"

",kunya"

"Allah yaso bai ™arasa headquater Win ba,da shikenan an buge boss,(in jini ba,don na lura wasu in ina ) kara wannan bayanin suna tsammanin cewa Sune sukeyin zancen zucin,sometimes ina ™arawa da nawa"

(bayanin

"Yaya rafayet,""junaid ne ya ambaci sunanshi,ganin ya shiga zurfin tunani, hankalinshi yayi wani "" wurin,mayar da idanuwanshi yayi kan junaid tare da cewa""don't disturb me pls,Inaso na Wan huta "",junaid"

"Ranshi ya Wan sosu,jiki asanyaye ya juya zai sauko daga saman gadon,Sgr ya dakatar dashi""Wait,'Wan"

",tsayawa yayi tare da juyawa yana kallonshi"

"?""Tell me what do u want from me"""

"Shiru junaid yayi yana lissafin adadin kuWin da zai kar6a a wurinshi,Don sunyi da jahad zasu fita yawo,gashi ´an kuWaWen acct Winsa duk sun ™are,Yayi broke,'"

"Waga yatsun hannunshi yayi yana yin lissafin,hakan ba ™aramin dariya yaso yaba Sgr ba,dama sai da ranshi ya bashi cewar wani abu ne ya kawo shi bedroom Winshi,tunda sassafe ko wanka bai yi ba,balle"

",aje ga maganar breakfast,A tsiyacen shi yazo"

""",Zan koma bacci,tunda naga lissafin na ka bamai ™arewa bane"""

"."",Da sauri yace""pls babban yaya kada ka koma bacci,yanzu ma da™yar na tashe ka"

"ta6e lips Winshi yayi tare da nuna wurin dressing mirror Winshi da hannunshi,Yace""idan kuWine kake bu™ata a wurina gasu can ka Wauki iya yadda kakeso,idan ma na cikin nan isn't enough for u,Zan ™ara"

".,maka ta acct,hope hakan yayi maka""?yayi tambayar yana kallonshi"

"Washe baki junaid ya shiga yi yana cewa""Babban yaya nagode sosai,wlh duk gidan nan kafi kowa "",sona,har Daddy ma kafi shi sona"

"_?""Harara Sgr ya Wan jefa mashi kafin yace""Saboda ina baka kuWi ko"

",fashewa junaid yayi da dariya,tare da saukowa daga saman gadon ya nufi wurin dressing mirror"

"Mayar da idanuwanshi yayi ya lumshe su,shikaWai yasan irin feelings Win da yake ji,kamar yayi hauka,Kuma shi irin mutanan nan ne,waWanda basa wasa da lafiyar jikinsu,Komai yaji jikinshi na bukata yinshi yake yi don ya samu cikakkiyar lafiya,shiyasa gashi nan ta ko'ina masha Allah,tun daga kan skin Winshi zakasan cewa ba ™aramin gyara take sha ba,haka sumar kanshi,da sauran"

"parts na jikinshi,yanzu kuma ga wani new abu da yake bukata Urgently,"

"Zu™unnawa junaid yayi agaban drawer Win,ya buWe middle Winta,Dollars ne ya gani a jere,cike fam da ita,har wani ™yalli kuWin sukeyi acikin idanunshi,murza hannunshi ya shiga yi,har wani ™"

"ai™ayi suke yi mashi,Bandir ukku ya Wauko ya tura su da™yar cikin aljihun wandonshi,duk da"

"haka basu isheshi ba,sae daya ™ara da naira,A gida na ™arshe

51 / 96