Gidan Asali Complete Book By Boss Bature

Author :  Boss Bature Category :  Read Hausa Novels

Chapter   18 / 96

51K to 54K   out of 286.3K words

kin sanya wannan ba™in abun a fuskarki,kamar wata ""´ar shi'a"

""",Mommy ba zaki gane bane"""

"Tayi maganar tare da kama hanyar shiga cikin gidan,bin bayanta aunty baba tayi tana fadin""ba zaki zo ki kar6i trolley Win ba"""

"Haba Mommy,Duk aikin driving Win da nayi,kuma sai na wani Wauki trolley,ae ke yakamata ki "" janyoshi,tun fa da muka kamo hanya kike ta bacci,kika barni da aiki,nima agajiye nake bazan iya "",Waukar shi ba"

"Kar Allah yasa ki Wauka toh,""suna tafe suna magana har suka shiga cikin Main palour Win,Hayaam "" najin sallamar Aunty babba,ta wani saki ihu har saida hankalin kowa ya dawo kanta,da gudu taje ta rungumota tana faWin""Wayyo Allah aunty laila,tun dazu nake ta baza ido inga zuwanku amma shiru,har"

"na fara fidda rai da zuwanku ashe kuna hanya,""tayi maganar tare da raba jikinta daga na aunty"

"babba,fuskar nan awashe Aunty babba tace""Mezai hana mu zuwa,naso na sanar maki wlh mantawa ',nayi,koda yake bacci fa nayi a mota,hada ™arin haka yasa ban samu na kira ki awaya ba"

"Gaskiya nayi kewar ku sosai,""acewar hayaam tayi maganar a yayin da take mayar da idanunta akan "" "",Hafsat dake sanye da niqabi,a ruWe tace""Kai!wai hafsat ce sanye da niqabi"

"Hannu hafsat ta sanya tare da Wan Wage niqabin tace""Nice mana,gaba Waya hankalinki na akan "",mommy dayake kinfi damuwa da ita"

"Washe baki hayaam ta kuma yi tare da rungumo hafsat ajikinta tana faWin""Sorry bangane ki bane "",wlh,kema ce kin sanya niqabi kamar wata mara gaskiya"

"Suna cikin magana muryar Azmee ta katse su da cewa""maraba da manyan ba™i,Yau su hajiya laila ne "",a gidan namu,wata sabon gani,yau za'ayi ruwa da ™an™ara"

"Dariya sukayi gaba Wayansu,kafin daga bisani Aunty babba tace""Ae wannan zuwan na musamman ne,Har sai kun gaji damu Allah,""tana magana hafsat na zungurinta alamar ta daina faWin zasu"

",jima,amma zafin Wumi yasa ko lura batayi ba balle ta ankare"

"Ae tunda na ganku da trolley Win kayan nan nasan cewa zaku jima mana anan,wata™il ma har sai an "" ',aurar da ´a'´an namu tukunna,kunga sai ayi agabanku"

"?""Gaban aunty babba ne ya faWi rass,a razane tace""Auren wasu ´a'´a kenan "",dariya azmee tayi tare da cewa""³a'´anku mana na wurin Abusufyan"

"Waure fuska Aunty babba tayi tana fadin""haba dae,wani aure kuma ana zaman lafiya,daga ganin yaran ',kuma sai ki fara yi masu fatan yin aure,duka nawa suke,bana ji ance ´an shekara sha bane"

"kafin azmee ta kuma cewa wani abu hafsat tace""Dan Allah mu shiga ciki mu zauna,wlh agajiye "",nake,gashi ko salla ma ba muyi ba"

"Atare suka ™arasa shiga ciki,bayan sun kammala gaisawa da mutanen dake zaune a babban falon,daga bisani hayaam takaisu bedroom Winta,suna shiga ciki hafsat ta cire niqabin data sanya,tai wurgi dashi saman gadon,tashige toilet don ta Wauro alwala,a ™agare take da tayi arba dasu jahad,duk da tsoran karsu canza mata,musamman in suka tuna abubuwan da sukayi masu a gidansu,tana cikin toilet tajiyo muryar hayaam tana fadin""Tun jiya fa na tura maki hotunan nasu,baki gani bane,kuma har hafsat saida ',na kira a waya na sanar da ita don ta tunasar dake"

"Aunty babba tace""Gaskiya ni banga wani hoto ba da kika turamun a whatsapp Wina,mu barma zancen ',tunda dae gani acikin gidan zan gansu da ido,batare da nasha wata wahala ba"

"'...Hayaam tace""Ae yanzu haka suna can cikin Wakinsu tare da Amani"

"Cike da mamaki Aunty babba tace""Amani kuma?Ubanme ya haWata dasu da har take shiga "",Wakinsu?Oh ni yau naji ikon Allah,wannan shisshigi da kutsu irin na Amani"

"Nima azmee ce ke sanar dani cewa tana a Wakinsu wai tanayi masu kwalliya,ni duk bama wannan "" bane damuwata ba,Akwai wata kyakkyawar yarinya fara da Amani tazo da ita,na rasa gane wacece "",yarinyar nan,kuma fuskar yarinyar sak irinta amanin ce"

"Aunty babba tace""To fa,ko ina tasamu yarinya,zai iya yuwuwa fa daga gidan marayu Abbas ya ',Waukko masu ita don su raina,kinfa son cewa basu ta6a haihuwa ba"

"Bari naje ciki,kada azmee taji ni shiru,ina Wan tayata aiki ne,'acewar hayaam"""

"Harara Aunty babba ta watsa mata tare da cewa""dama aiki na turoki kiyi acikin gidan?shiyasa naga duk kin zabge,nida zanzo inga ko'ina na jikinki ya cicciko,amma sai uban ™asusuwan wuya,kamar ',wadda tayi jinya"

"Tsuke fuska hayaam tayi tana faWin""Bakisan halin dana shiga bane,shiyasa zaki ce haka,tunfa da Sgr"

"ya kore ni daga gidan nan,ban ™ara samun kwanciyar hankali ba,kullum ina ™umshe acikin Waki saboda tsoran kar muyi arba dashi,ga ciwon yunwa dake damuna,ba don azmee ba ae da tuni na jima da"

"she™awa,itafa ce take kawomun abinci har Wakina,wani lokacin in ta manta bata kawo mun ba,sae dai fa"

",in dare yayi kowa yayi bacci in saci hanya inje kitchen in Webo abinci,gaskiya nasha wahala sosai Laifinki ne hayaam,kina zaman zaman lafiyarki acikin gidan nan,Amma kika to™ano masifa,kirasa "" wa zaki kaima hari sai Sgr,ae wlh ki godema Allah dabai kakkaryaki ba,nikaina nayi mamaki da kikace ',iya korarki yayi kawai"

"Tur6une fuska hayaam tayi tare da juyawa tana fadin""Ni dae mu bar maganar ae yariga da ya "",wuce,kuma ma ae ya yafe mun,bakiga yanzu ina yawo na hankali kwance acikin gidan ba"

"Aunty babba tace""Allah yasa dagaske ne cewar ya yafe maki Win,sai kiyi taka tsantsan kafin mu samu Allah ya cika mana burin mu,don wannan karon da shirina nazo,Bazan bar gidan nan ba,har sai naga an "",shafa fatihar aurenki,keda Sgr"

"Cike da farin ciki hayaam ta sanya tafin hannunta tare da rufe fuskarta tana sakin dariyar farin ciki,"

"Aunty laila kina ganin hakan zai yiwu kuwa?ga Yaran nan ´a'´an abusufyan,wlh ba ™ananu bane "" balle ace basu isa aure ba,Sun kaifa sha Takwas inaji,kuma wlh bakiga surar jikinsu ba,matane sosai,ni tunda nagansu ma duk sai naji na tsani kaina,kuma kinga su ´an gidane za'a iya tunanin haWasu auren '...Zumunci"

"Tunkan ta ™arasa maganar aunty babba tace""Impossible!wlh bazai ta6a yiwuwa ba!Muddin ina numfashi Waya daga cikinsu bazata ta6a auren Sgr ba,kwara ma Omar abra saita ha™ura amma Allah sgr ya Haramta agaresu na haramta masu shi,da bala'e sai ya aureki,ko anaso ko ba'aso,babu wani shege daya isa ya hana wlh,babu shi,""yadda Aunty babba ke cika baki tana magana ba ™aramin dariya ya so yaba hafsat ba dake acikin toilet tana sauraronsu,ita batasan halin da suke ciki ba,sae faman kuri take"

",tana cika baki"

"Ita kuwa hayaam sae faman washe baki takeyi,gaba daya ta mi™a yardar ta ga Aunty babba,ae gani"

",takeyi zata iya aikata komai don ta mallaka mata Sgr"

"Bayan fitar hayaam daga Wakin Hafsat ta fito daga cikin toilet din,idonta na akan Aunty babba data"

",Wan kishingiWa asaman gadon"

"Mommy yakamata kije kiyi sallah,kinsan fa yanzu za'a hallara gaba Waya wurin waleemar yakamata "" "",ki hanzarta yin sallar"

"yatsina fuska tayi tare da cewa""Anya zan iya yin sallar nan kuwa,nagaji sosai,zuwa anjima dai nayi "",sai in haWa da magriba duka inyi"

"girgiza kai kawai hafsat tayi batare da ta ™ara cewa komai ba,don ba yau ta saba yin haka ba,ita kanta"

",hafsat Win zamanta dasu jahad ne ta fara yin sallah cikin lokacinta"

"Zaune yake agefen gadonshi ya zabga uban tagumi,tun bayan da suka dawo daga sallar la'asar,yadawo Wakinshi atakure,turo kopar Wakin nashi Abba yayi tare da shigowa ciki,ba ™ aramin tausayi abusufyan ya bashi ba,wuri ya samu tare da zama daga gefenshi sannan yace""Bana faWa maka cewa ka kwantar da hankalinka ba?jibi yadda duk kabi ka tukura kanka,"""

"Wagowa yayi tare da kai idanunshi kan abba,muryarshi asanyaye yace""bansan ya zanyi bane,hankalina ya™i kwanciya wlh,bansan wane hukunci Ammi zata yanke mun ba,ni tsorona kada tace bata yarda "",cewar da aure na samu su jahad ba,kasan halinta yaya hossein,tana da wuyar sha'ani"

"Abba yace""hakane,amma insha Allah zanyi iyakar bakin ™o™arina wurin ganin na fahimtar da ita,kaima kasan cewa bazan ta6a bari yaran nan su tozarta ba akan idon kowa,Ammi tana bu™atar hujjoji masu ™arfi kafin ta gasgata abu,zamuyi kokari wurin ganin cewa munyi amfani da hujjojin"

"da muke dasu a hannu wurin fahimtar da ita,abunda nakeso dakai yanzu ka saki jikinka,nasan"

"cewa da anjima kaWan idan ta farka daga bacci zata fito nan babban falon,so nake kazo da ™warin guiwarka ka gaishe da ita,kasan kun jima baku haWu ba,kuma dama can kai mai laifi ne a wurinta,' fuskar Abusufyan cike da damuwa yace""Hada ™arin hakan yasa nake fargabar haWuwa da ita,Ni kullum mai laifi ne a wurinta,ko kirana ma bata Wagawa,tunda nabar nigeria shekara goma sha,amma mommy bata ta6a Waukar waya da sunan zata kira ni ba,kuma ko na kirata bata Wagawa,ni ina ganin ',kamar bata so na ne,shiyasa takeyi mun haka"

"ru™e hannunshi abba yayi acikin nashi""abunda kake tunani ba haka bane,zanma iya cewa tafi sonka fiye da kowa,kuma ta damu da kai sosai,babban laifin da kayi mata shine na™in sanar da ita dalilin da yasa kabar Nigeria,ammi batasan komai game da tafiyarka ba,tayi kewarka sosai,don akwai lokacin da ta kirani a waya,kuka ne kawai batayi ba a lokacin,saboda ka tafi batare da saninta ba,wannan dalilin ne yasa take fushi dakai,amma yanzu ina da tabbacin cewar in har muka sanar da ita dalilin tafiyarka,zata ""fahimce mu,kuma zata kar6i yaran nan hannu bibbiyu,kuma zata yafe maka"

""",Jiki asanyaye abusufyan yace""Allah yasa,dana fi kowa farin ciki"

"Murmushi abba yayi tare da mi™ewa tsaye ruke da hannun abusufyan yana cewa""Tashi muje ciki,nasan yanzu haka triplet Winka suna nan,sun Wau wanka suna jiran daddynsu don suyi hoto tare "",dashi"

Jin haka yasa Abusufyan sakin fara'a a fuskarshi nan take yaji damuwarshi ta ragu saboda an ambaci

",´an ukunshi"

"atare da abba suka fito daga cikin Wakin,adai dai lokacin Hajiya Azeema da gwaggon katsina da saude suma duk sun fito,kowa yasha kwalliya a fuskarshi,ga harris shima tare da Marshal Omar duk sun hallara anan falon,A jere su Sehrish suka fito su uku Ita dasu jahad hosana,sae Amal dake abayansu tare"

",da Amani"

"Ae tunda suka shigo cikin falon hankalin kowa ya dawo kansu,yadda kasan wasu taurari haka suka bayyana,kai tsaye wurin abusufyan suka nufa,haWasu yayi su duka ya rungumesu sosai,bayan ya sakesu,suka gaishe da Abba tare dasu Marshal Omar dake tsaitsaye a wurin,Hannu abba yasa tare da jan kumatun hosana yace""Amaryar Omar,irin wannan kyau haka,""da sauri tasa hannu tare da rufe fuskarta,tana dariya,kawar da kai gefe Omar yayi yana Wan sakin Murmushi,da zasu bashi dama da ba abunda zai hana ya rungumota don ba ™aramin kyau tayi mashi ba,matsowa kanal yousouf yayi kusa dasu yana fadin""Uncle ni wacce za'a bani acikinsu tunda ya Omar yayi kamun tashi,kada su ™are ni in rasa,""dariya sukayi gaba dayan su,Uncle abusufyan yace""Layi zaka bi,don mutun ko da kuWinshi saida "",rabonshi,"" Abba ya kar6e da cewa""kwarai kuwa,sae wanda ya dage da sallar dare zamu bamawa"

"daga bayansu suka jiyo muryar junaid yana cewa""Kamar ni kenan,duk gidan nan babu wanda yakai ni tashi yin sallar dare,""ya ™arasa maganar tare da ru™e qugunshi,fuskar nan Wauke da wannan"

",kyakkyawan murmushin nashi,yayin da idanunshi ke akan jahad"

"fashewa suka kumayi da dariya,kanal yousouf yace""haba junaid,cewa zakayi duk gidan nan babu wanda yakai ka,sharar bacci idan dare yayi,mutumin da da™yar ake tashin shi sallar asuba shine yake "",cika baki yana faWin yafi kowa sallar dare"

"bubbuga ™afa junaid yayi cike da shagwa6a yace""Kai yaya yousouf dan Allah ka daina faWin "",haka,kada kasa araina ni"

"Raini kuma na yaushe junaid!agabansu fa kake bubbuga ™afa kamar ™aramin yaro kana shagwa6a,a "" haka kake cewa kar araina ka,wace mace ce zata so ta auri shagwa6a66an namiji irinka?acewar kanal"

",yousouf"

"Tur6une fuska junaid yayi yana faman zumbura baki,juyawa yayi tare da kai idanunshi kan abusufyan"

"?""yace""Uncle,ae dai zaka bani kyautar Waya ko"

"Abusufyan yace""mezai hana junaid?ko sisi bana bu™ata,duk wacce kakeso acikinsu,zan baka ita kyauta,basai ka biya sadaki ba,"" gwalo yayi ma kanal yousouf yana fadin""ae dae Uncle yace zai "",bani,kuma a kyauta ma"

"Hakan ba ™aramin dariya ya basu ba,duk wannan rashin wayon da Junaid ke yi akan idon"

"jahad,zubama sarautar Allah ido tayi,aranta tace wai dama haka yake?saboda ita bata ta6a ganin junaid na shagwa6a agabanta ba,hada su gwalo Wabi'unsa kamar na yaron goye,kaWan kika gani"

"Cike da nishaWi sukeyin firar tasu,adai dai lokacin General ishaq da Abbas suka shigo cikin main palour Win,sae faman sakin fara'a suke yi,™arasa shigowa sukayi kai tsaye suka nufi inda su Abba"

"ke tsaye,gaishe da abba sukayi,kafin su jahad suka haWa baki wurin gaisar dasu,"

"Fuskar ishaq Wauke da murmushi yace""Masha Allah,nama rasa abunda zance,yanzu wannan duk namu ne""?yayi maganar yana nuna su hosana,Abba ne ya bashi amsar cewa""Naku ne ishaq,halak malak Allah ya mallaka maku,gasu nan harsu uku,"""

"Abbas yace""kamar yadda Allah ya nuna mana wannan ranar da ranmu kuma da lafiyarmu,ina fata Allah ya ™ara haWamu a ranar auransu kamar haka dae........' haWa baki su Abba suka yi wurin cewa""Ameen,""banda abusufyan wanda ya sunnar da kanshi ™asa yana murmushi,Sehrish da jahad kuwa"

",duk kunya ta gama rufesu"

",Abba yace""ko baku son auren ne""? Shiru su kayi suna faman ™umshe dariya"

"Sun ma isa suce basa so?ga yayyansu nan duk tazurai,ae dole su bada hadin Kai asamu a rufa ma juna """

",asiri,"" cike da zolaya ishaq yayi maganar,yayi matu™ar basu dariya"

"Adai dai lokacin Aunty babba ta shigo cikin falon ita da hafsat, "

*SANARWA SANARWA*

*$$ME TAKEN NA AMARYA HUTAA*

"MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN * AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA"

"*.KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI"

*LOCATION KANO*

08062073990

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

"It's not just good ...it's finger linking good faster than fast food, better fine dining. Snack"

Awarah Farah Zobo Samosa

Cup cake etc

Contact me 09063302182or 09012179727.

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Tofah nan fa kowa ya shiga tunanin wata hujja ce Sgr ke da ita?kanga wayar yayi a kunnansa,then Calmly ya furta""Ku ™araso ciki,""jin haka yasa kowa kai idanunshi kan ™opar

18 / 96