Gidan Asali Complete Book By Boss Bature

Author :  Boss Bature Category :  Read Hausa Novels

Chapter   33 / 96

96K to 99K   out of 286.3K words

Wakin,da alama wani ne zai fito,zubama dogayen yatsun hannunshi ido tayi,farare tass ya ru™e handle Win ™opar dasu,wani irin daddaWan ™amshi ne ke fitowa daga Wakin,nan take ta gane Cewa BABBAN YAYA NE,mamaki ta shiga yi mai ya kawo babban yaya a Wakin daddynsu?bayan sa6anin da suka samu a tsakaninsu,ko sun shirya ne,?"

"Bata ™arasa zancen zucin nata ba,SGR ya ™arasa fitowa daga cikin Wakin Abusufyan,wankan suit ne ajikinshi farare,kyau iya kyau,"

"Tsayawa yayi cak kamar an dakatar dashi,Sehrish kuwa tuni gabanta ya shiga faWuwa,tun daga ™asa"

",har sama yabi ta da kallo,Yarinyar ko ™afaWarshi tsayinta bai kai ba ""Da™yar sehrish ta iya buWe baki tace mashi""Ina yini"

"Tamkar bazai amsa mata ba,don har sai da ya wuceta ya Wan yi nisa sannan taji yace""Lafiya,""yana"

",faWin hakan ya ™ara gaba,su babban yaya irin wannan shan ™amshi haka"

"Jiki asanyaye ta shiga cikin Wakin da sallama abakinta,A zaune ta samu Uncle abusufyan,daga gefen"

""",gadonshi,juyowa yayi tare da kallonta fuskar nan tashi Wauke da murmushi yace""Daughter"

"Na'am daddy,ta amsa mashi tare da ™arasawa,ta samu wuri saman sofa Win dake fuskantar gadonshi "" ta zauna,suna facing Win juna ita dashi,sannan tace""gani daddy hosana ce ta sanar dani cewa kana nema "",na"

""",Eh hakane,ni na ce ta kira mun ke"""

",Natsuwa tayi tana jiran jin me zaice mata,sae faman wasa takeyi da yatsun hannunta"

",Gobe yaushe""?yayi tambayar yana kallonta"""

"fuskarta Wauke da murmushi tace""Friday,"" jinjina kanshi yayi tare da cewa""Masha Allah,Juma'a .. babbar rana,zaifi kyau in aka kafa tarihi aranar juma'a,ina tunanin kamar zai yi wuya a manta dashi,ko"

?ba haka ba daughter

"Dariya sehrish tayi kafin tace""gaskiya ne daddy,juma'a itace babbar rana,duk abunda ya faru a ranar "",friday,zaiyi wuya a manta dashi"

"?""Abusufyan yace""Shiyasa nake so gobe na Waura maki aure,ko bakya so"

",Da sauri tasa tafukan hannunta tare da rufe fuskarta,tana dariya"

",Na ™osa na fara ganin ´an jikoki na,"" cikin zolaya yayi mata maganar"""

"Dan Allah daddy,ka daina faWin haka wlh kunya nake ji,"" cikin shagawa6a tayi maganar har lokacin """

",bata zame tafin hannunta daga saman fuskarta ba"

"Mi™a hannu Abusufyan yayi tare da janyo drawer chest Winsa gida na tsakiya,ya Wauko wani small box"

",Golden Colour mai shegen kyau,sae faman ™yalli yake yi yadda kasan da Zallar Zinari akayi shi Ru™o shi yayi a hannunshi yana jujjuya shi,Wan Wagowa yayi yana kallon sehrish wadda ta rufe"

",fuskarta"

"Gyaran murya yayi mata tare da cewa""BuWe fuskarki mana,"" a hankali ta zame hannunta daga kan fuskarta,kai tsaye idanunta suka sauka kan small box Win dake hannun Daddynsu,Wan zaro idanunta tayi tana ™are mashi kallo,akwatin ya burgeta sosai,jikinshi sae ™yalli yakeyi mai matu™ar Waukar ido,da jan "",hankali,cike da zumuWi tace""daddy wannan fa?wlh yayi kyau sosai,ban ta6a ganin irin shi ba"

",³ar dariya Abusufyan yayi tare da cewa""koya burge ki ne""? Waga mashi kai tayi alamar eh"

"Jujjuya akwatin yayi tare da cewa""Sadakin wata Ne,aka biya da Gold,"""

"Waro ido waje sehrish tayi cike da mamaki tace""daddy!dagaske ka ke dowry ne aka biya da Gold,but"

",daddy who's she? Dariya abusufyan ya kuma yi ganin yadda tabi ta ruWe da jin abunda yace "",Dagaske nake ba wasa ba,sadakin wata Mai sa'a ce,Jinin nasara"""

"?""Daddy,can i see it pls"""

"Mi™a mata small box Win yayi hannunta har kerma yake yi wurin kar6arsa,janyewa Abusufyan yayi fuskar nan tashi Wauke da dariya yace""Da hannun hagu kuma?hannu biyu zaki sa ki kar6a,sannan in zaki kar6a ki tabbatar da kinyi bismillah,don Abun yayi albarka,"""

"Murmushi sehrish tayi tare da gyara natsuwarta,sannan ta mi™a hannanyenta duka biyun,tayi bismillah kafin ta kar6e shi daga hannun abusufyan,wani irin sanyi ne taji ya ratsata,jujjuya akwatin ta shiga yi tana ™are mashi kallo,yana da nauyi duk da ™arantar shi,hakan ya tabbatar mata da cewar,abune mai daraja acikinsa,™o™arin buWe akwatin ta shiga yi,da sauri Abusufyan ya dakatar da ita""kada ki buWe "",shi,ki adana shi a wurinki,bana so kowa ya gani,kuma kada kowa yasan inda kika ajiye shi"

"Abun ba ™aramin Waure mata kai yayi ba,"

"?""Amma daddy,sadakin wata ne fa?kuma naji ka ce in ajiye shi a wurina,saboda Me"""

"Bai bata amsa ba,sae ma kwantar da bayanshi da yayi saman gadon nashi,ya Wan kishingiWa,ya aza"

",kansa saman pillow,yana kallonta,ta zuba mashi ido tana jiran jin amsar da zai bata"

"˜ayataccen murmushi ne ya bayyana akan fuskar Abusufyan,ya jima ahaka suna kallon kallo shi da"

"³ar tashi,kafin yace""Zaki samu amsar tambayarki,amma ba yanzu ba,ki bani lokaci zan neme ki,yanzu"

",zaki iya tafiya,""ya ™arasa maganar yana nuna mata hanyar fita daga Wakin"

"Tamkar wadda aka zarewa lakar jikinta,haka ta mi™e jiki ba kwari,wani irin faWuwar gaba kawai take ji,da™yar ta iya Waga ™afarta,tana tafiya tana waiwayen daddyn nasu,daya zuba mata ido yana kallonta,tabbas akwai wani abu da yake 6oye mata,sai da takai bakin ™opar Wakin,tana ™o™arin buWe kopar ta fita,taji ya ambaci sunanta"

",SEHRISH"" da sauri ta juya tana kallonshi"""

"Game da abunda ya faru tsakaninki da babban yayanku,Nasan ranshi ya 6aci sosai,ya baki Umarnin "" ',kiyi mashi aiki,amma na hanaki a matsayina na mahaifin ki,inaso kije ki bashi ha™uri"

"Waro ido waje sehrish tayi a Wan tsorace tace""daddy in bashi ha™uri fa ka ce?wlh tsoro nake ji,jiya "",ranshi ya 6aci sosai,idan na kuskura naje wurinshi yau karya ni zaiyi nasan"

",Yadda tayi maganar ba ™aramin dariya yaso ya bashi ba,fuskarta tamkar zatayi kuka "",Don't worry ur self,SGR bazai ta6a gigin bugunki ba,saboda ba halayyarsa bace"""

"HaWiyar yawu tayi,tana sauraronshi,Wan dakatawa yayi da yin maganar,kafin ya Waura da cewa""daga yanzu inaso,ki cigaba da aiki a ™arkashinsa. ' tunkan ya ™arasa maganar Sehrish tace""Amma daddy,ka"

"""hanani zuwa part Winsa fa"

"A yanzu na soke wannan!inaso ki yi mashi biyayya,ki bishi sau da ™afa,komai yake so kiyi mashi "" kawai!part Winsa kuma koda wani lokaci zaki iya zuwa ki shiga,even in the midnight,indai ya bu™aci "",ganinki ki je kawai"

"Gaba Waya Abusufyan ya gama ruWar da ita,la66anta har kerma sukeyi wurin cewa""dad..dy!bangane "",me kake nufi ba,dan Allah ka fahimtar dani"

""",Ki tafi kawai kiyi duk abunda nace maki,idan lokaci yayi zan sanar maki"""

"Juyawa tayi tare da zura ™afarta,tabar bedroom Win nashi,lumshe idanunshi yayi tare da buWesu,ya ™urama ceilling Win sama ido yana kallonshi tamkar mai karanta wani abu ajikinshi,tunani ya shiga yi"

",acikin zuciyarshi,ya shiga tariyo abunda yaji a kunnuwansa"

"Na amince zan aureta,bana son abun ya Wauki lokaci,bana son taron mutane,kuma banaso kowa ya _ sani,saboda ba auren dundundun bane,nan da wata uku zan sake ta,zan aureta ne ba don ina sonta"

"_matsayin matata ba,sae don tayi mun aiki kafin na bar nigeria"

"Hannu Abusufyan yasa tare da Waukar wata takarda dake ajiye saman side drawer Winshi,zuba ma takardar ido yayi yana kallonta,Agreement paper ce (Takardar yarjejeniya)mai Wauke da signatures na "",mutun uku"

"Ajiyar zuciya ya sauke tare da zura ta cikin drawer chest Win daya fiddo akwatin nan da ya bama sehrish ya sanya takardar aciki ya ajiyeta,sannan ya mayar da ita ya datse,rufe idanunshi yayi bakowa bane ya faWo mashi arai ba face ABU,nan take yaji kewarta ta lullu6e shi,Allah sarki abu,tana raye kota"

?mutu

"A 6angaren Sehrish kuwa bayan fitarta daga bedroom Win Abusufyan,a ™opar Wakinsu ta tsaya,warware mayafin da ta laga akanta tayi,sannan ta lullu6e small box Win dake hannunta don kada wani ya gani,tura ™opar Wakin tayi sannan ta shiga daga ciki,babu kowa acikin Wakin,sautin ruwan da taji ne daga cikin toilet ya tabbatar mata da cewar Jahad ce ke wanka,cikin sauri ta lalla6a gaban dressing mirror Winsu,ta zu™unna gaban drawer Win dake Wauke da mirror Win,ta janyo gida na ™arshe,ta tura small box Win acikinsa can ™urya ta turashi,sannan ta rufe,tana"

"faman sauke ajiyar zuciya,mi™ewa tsaye tayi har lokacin bata daina mamakin abubuwan da Uncle"

"ya faWa mata ba,abun ya Waure mata kai sosai,"

",Safa da marwa ta shiga yi acikin Wakin,takasa zama saboda yanayin da ta tsinci kanta aciki"

*Boss Bature*

d'

",AMRISH"

"Tun jiya da daddare data farka,tana bullayi asaman gadon bayan an samu nasarar ceto rayuwarta,doctor yayi mata allurar bacci bata ™ara farkawa ba,yini tayi a kwance tana bacci kamar matacciya,hankalinsu zeenatu ba ™aramin kwanciya yayi ba,musamman Mommyn Amrish Win,bata ta6a tunanin amrish zata rayu ba,amma cikin ikon Allah sae gashi taji sau™i sosai,poison Win da tasha bai kaiga yi mata illa ba,sunyi gaggawar kaita asibitin kuma likotoci sun taru akanta wurin ceto rayuwarta,wannan ne yasa bata jigata ba sosae,amma still da sauranta don ba ™aramin"

"galabaita tayi ba,yanzu haka ma ™arin ruwa ne aka sanya mata,"

"Mommynta na zaune asaman plastic chair din dake agaban gadonta,fuskar nan tayi jawur da alama ba ™aramin kuka tasha ba,ga rashin baccin da basu samu ba adaren jiya,gaba Waya hankalinta na"

"akan Amrish dake kwance magashiyan tana bacci,"

"Zeenatu na a zaune daga gefen gadon da amrish W in take kwance,duk sunyi zuru suna kallonta,tunda safe Sofia ta koma gidansu,ita kaWae ta rage saboda tace bazata koma gidansu ba"

"har sai Amrish taji sau™i sun koma gida,"

"Suna cikin zaman nan,kwatsam Amrish ta buWe idanunta ta zazzaresu a wani irin firgice ta sanya hannu ta fizge robar ™arin ruwan da akeyi mata,hankali atashe Zeenatu tace""Mommy amrish ta farka!ta cire ™arin ruwan da aka sa mata,""jin wannan maganar yasa Mommyn yin firgit ta dawo cikin hayyacinta daga zurfin tunanin da ta shiga,sai dai kafin suyi wani yun™uri,tuni Amrish ta diro daga saman gadon,ta watsa aguje,zeenatu na ™o™arin tarota,takai mata wani kakkwaran naushi a saitin Cikinta,nan take zeenatu ta zube ™asa hannunta dafe da cikin,ta fasa uwar ™ara tana faWin""Wayyo Allah na!cikina!nashiga uku,"

"Ko waiwayonta amrish batayi ba,hanyar fita kawai ta nufa,da gudu ta fice daga Wakin,bin bayanta Mommyn tayi tana yarfa hannu a ruWe take faWin""Help!help!!dan Allah jama'a ataimaka a taro mun ita!mara lafiyace zata gudu,'"

",Da gudu wasu nurses suka bi bayan amrish,hada wasu daga cikin masu zuwa dubiya"

"Amrish dan Allah ki tsaya!wai meke damunki ne!bakiji ina magana ba!ina zaki je ne!,"" hankali tashe"" mommyn ke magana,amma ko sauraronta amrish bata yi ba,duk wanda ma yayi ™o™arin tarota bugu take kai mashi kamar ´ar wrestling,gashi wani irin ™arfine da ita kamar na Doki,in ta daki mutun sai ya kusa zaucewa,duk yadda suka so su kama amrish,amma abun yaci tura,domin kuwa 6att suka neme ta suka rasa acikin asibitin,sa™o da lungu babu inda basu duba ba,amma babu ita babu alamarta,ko mai kama da ita ma babu,nan fa hankalin kowa ya tashi,hatta security guards Win dake tsaron gate Win asibitin,sae da aka tambayesu,sun tabbatar da cewar basu ga fitarta daga asibitin ba,sae dai ko a wani wurin ta 6oye,Hatta Cctv footage sae da aka bincika,amma ba aga ta hanyar da Amrish tabar cikin hospital Win ba,kuma ba'aga wurin da ta 6oye ba,wannan abun ba ™aramin Waure masu kai yayi"

"ba,yarinya kamar mai iskokai?babban abunda zai baka mamaki ™arfin daya zo mata,mutumin dake"

" kwance magashiyan a gadon asibiti,amma ya tashi farat daya da irin ™arfin nan a jikinshi"

"Saboda tsabar tashin hankalin da Mommyn Amrish ta shiga,nan take ta yanke jiki ta faWi ™asa asume,sai dai nurses suka cuccu6eta aka shiga da ita ciki,suka kwantar,itama zeenatu sae da suka kwantar da ita don kuwa ba ™aramin buguwa tayi ba,naushi Waya tayi mata aciki,amma sae da"

"jini ya zuba a bakinta,"

?*ANA WATA GA WATA!JAMA'A INA AMRISH TA SHIGA NE*

*Aunty Babba*

"Fitowarta kenan daga cikin toilet tana faman dafe cikinta,Wagowa tayi tana kallon hayaam dake zaune gefen gadon ta zabga uban tagumi da hannayenta biyu,Hafsat kuwa na asaman gadon kwance ta lullu6e da bargo jikinta sae kerma yake yi,wani irin zazza6ine mai zafi ya rufar"

"mata,tunda rana tagaza motsa jikinta,abun gwanin ban tausayi,"

"Kwatsam!sukaji an banko ™opar Wakin nasu,dafe ™irji Aunty babba tayi tana kallonshi,sae faman huci yakeyi yadda kasan mayunwacin zaki,da ™afarsa ya tura ™opar Wakin ta rufe,hayaam na ganinshi a razane ta haye saman gadon,jiki na rawa ta wuntsila daga ™asan gadon ta 6oye,tana faman zazzare ido,"

"""!Cikin inda inda ta ambaci sunan shi""I..ishaq"

"A zafafe ya ™arasa inda take,kwakkwarar dam™a yakai ma wuyanta,ya shaqeta sosai,yadda ko ihu bazata iyayi ba,saboda tsabar raWaWin da taji nan take ta saki fitsari a wando,wani irin gumi ne ya shiga tsattsafowa daga gefen fuskarta,idanunta sunyi jawur cike tab da kwalla,™wayar idon tamkar zata"

",zazzago ™asa"

"A ruWe hafsat ta fasa uwar ™ara,ganin abunda daddynta ke ™o™arin yi,gadan gadan so yake ya kashe"

",Mommynta,da gudun gaske ta duro daga saman gadon tana kuka"

"Kafin ki kashe su!Ni zan fara kashe ki!muguwa kawai!Nayi danasanin aurenki laila!nayi danasanin "" saninki da nayi,Nayi danasanin haWa zuri'a Waya dake,Allah ya isa tsakani na dake!Na tsaneki!kin fita araina!ban sonki!bansan ganinki!""da™yar sautin muryarshi ke fita saboda tsabar 6acin rai,a fusace ya ',buga kanta jikin bango,nan take Aunty babba ta baje ™asa a sume"

"Juyawa yayi tare da aza idanunshi akan hafsat dake tsaye tana faman zabga uban kuka fuskarnan tayi jaga jaga da hawaye hada majina,nunata yayi da yatsan hannunshi sannan yace""dake da uwarki!ku tattara kayanku ku bar gidan nan!tun kafin inyi sanadin mutuwarku!muguye kawai waWanda ba Allah "",aransu"

"""!Hannu hafsat ta aza akanta tana ambaton""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'Un"

"Juyawa ishaq yayi da sauri zai bar Wakin,da gudun gaske ta ru™o rigar jikinshi tare da zubewa saman"

",guiwowinta tana kuka tana yi mashi magiya akan,karya koreta"

"Daddy dan Allah kayi ha™uri ka yafe mun!wlh ba laifina bane,nasan mun cutar dasu,amma inaso ka "" sani daga baya na ™aunace su,Daddy ka yarda dani Mommy itace take azabtar dasu,kuma itace tayi silar barin 'bata ™arasa maganar ba sakamakon bugun daya kai mata da ™afarshi,da sauri ta dafe gefen"

"bakinta daya buga wurin har ya fashe,jini ya shiga WiWWigowa,dogon tsoki ishaq yaja tare da"

"cewa""Kada ki kuskura ki ™ara kirana da sunan daddy!don ni ban haifi wata ´a mai suna hafsat ba!tunda"

"har kin za6i ki bi mugun hali irin na mommynki,don haka gaki ga ita,duk in da zata je ™afarki ™afarta,karku kuskura Dare yayi maku acikin gidan nan!don wlh sai kunyi danasanin haihuwarku da akayi acikin duniyar nan!don bazan raga maku ba,tamkar ban sanku ba,haka zan hukunta ku!kuma idan"

"!!!!,ta farka daga suman da tayi ki sanar da ita cewa NI ISHAQ NA SAKE TA"

"Wani irin bugu zuciyar hayaam tayi ji kake daramm!!kamar an buga ganga,nan take ido ya raina fata,sae faman mazurai takeyi abayan gadon da ta la6e,Na shiga uku Ni hayaam An saki Aunty"

laila!Shikenan komai ya ™are komai ya lalace!mun gama yawo!!

"Ya ™arasa maganar tare da kai hannu tamkar zai 6alle ™ofar ya fuce,Amani dake la6e tana sauraronsu da gudun gaske ta watsa,sae cikin Wakin da suka sauka,Tana shiga cikin Wakin ta daka tsalle,bakinta awashe saboda tsabar dariyar mugunta hada hawaye ke fita a idonta,Amal dake zaune saman gado tana buga game a wayar amani,ganin yadda amani keta dariya kamar wata zautacciya,yasa ta Wan dakata da"

"?""buga game Win tare da cewa""Aunty Amani meya sanyaki farin ciki har haka"

"Da™yar ta iya dakatawa da yin dariyar tace""Amal ba zaki gane bane,Wani buri da nake dashi ne ya cika ayau Win nan!!waWanda suka jima suna ™untata rayuwarmu,tun yau zasu fara gir6ar abunda suka"

",shuka,"" tana magana tana dariya"

",Murmushi kawai Amal tayi tare da mayar da hankalinta kan game Win da take bugawa"

"General ishaq na fita daga Wakin,hayaam ta lalla6a ta fito,yadda kasan lagwanin fitila haka take tafiya,jikin ta™aura yayi la'asar wannan hada magriba ma,zu™unnawa tayi gaban Aunty babba dake baje ™asa,ta fashe da wani irin matsanancin kuka,Hafsat na kuka itama tana kuka,babu mai lallashin wani,kowa takansa yake yi,"

"Cikin shesshe™ar kuka hafsat ta soma magana""Allah ya isa tsakanina dake Aunty hayaam,kun cuci rayuwata duk don saboda ku ne mommy ta aikata abunda ta aikata don taga ta cika muku burinku,gashi nan yanzu abun ya shafe ni,kunja daddyna ya kore ni,Ni bansan ku wasu irin mutane bane!sam baku da zuciya kare ya lashe,kun nace kun li™e dole sai

33 / 96