Author : Zahra Muhammad Surbajo Category : Arewa Pen
akai,batun roƙon mahboob ya aureta koko batun mutuwar auranta da haisam.
Haka ta fice daga falon zuwa ɗakinta ko gabanta bata gani sosai,wannan wacce irin jarabawace take gani.
Kabeer ko bayan fitarshi wayar mahboob yakira,bayan sun gaisane yace masa"mahboob lokaci yayi dazaka ɗauki matarka ku tare agidanka,badan komai ba sedan samun kwanciyar hankalinta dana ɗan dake cikinta,fanan nacikin damuwa sosai yakamata kayi wani abu akai gaskiya"
Cike da girmamawa yace"yayanmu cikin satin nan zanzo na tafi da ita,dan nima bayan zuwana asibiti hankalina be kwantaba kullum burina sudawo gareni inbasu kulawar data dace dasu.dan haka yaya abani damar hakan kuma nabar wuƙa da nama ahannunka yayanmu agyaramun hanya ta yadda zata biyoni ba tirjiya"ya ƙarasa maganar yana dariya.
Dariya kabeer yayi yace"badamuwa na fara hakan tun ɗazu,kuma akwai alamun nasara,kaidai kaci gaba da addua."
"Inayi yaya kuma zanci gaba da yi,soyayyar fanan itace raunina yaya,ina mata son da sometimes yana bani tsoro in na tuno wataran ma zata iya mutuwa ta barni"ya faɗi asanyaye.
"akwai Allah mahboob mu miƙa masa kukanmu"cewar kabeer cikin sigar ƙwararamasa guiwa.
Daga haka sukai sallama ya kashe wayar.
Shiko mahboob wayar fanan ya kira,dan sosai yakeson jin muryarta koda kuwa faɗane ya amince suyi.
Ta jima tana ringin bata ɗaga ba,saida taga beda niyyar barine yasa ta ɗaga kiran,tace afusace.
"wamnan baƙin nacin kiran na meye haka ne yafa isheni haba"
Murmushi yayi yana jin wani sabon sonta na shigarshi,sannan yace a ƙasaitance.
"dalla yimin shuru,anan,ɗazu yayanki ya kirani wai batun cikin dana ɗirka miki yanaso in aureki ki haihu gidana,shin da amincewarki ne koko akasin hakan?"
Jikintane yayi sanyi,sosai take jin tsoron ya musanta cewa cikin nashine ya bijiro mata,ta jima kan ta bashi amsa da cewa"yayane ya tsara hakan baniba"ta faɗi asanyaye.
"good to kice masa ban amince ba tunda shine yabuƙaci hakan ke baƙyaso"
Saura kaɗan ta ƙware wajen faɗin"harda ni,dan Allah ka rufa mana asiri"ta faɗi tana kuka.
"to atleast ya kamata ki furtamin yanzu da bakinki kina sona dan insan auran mesona nayi"ya faɗi yana riƙe dariyar dake taso masa.
Wasu hawayene masu zafi suka zubo mata tasa hannu ta goge sannan tace"ina sonka"
Wani sanyi yaji aransa,sabida tsabar farinciki,a tausashe yace"kin kawo kanki inda yadace dake ƴanmata"
Katse wayar tayi tana sharɓar kuka wani irin zafi ta keji zuciyarta na mata gameda wannan juyin wainar dataga rayuwarta nayi da ita.
muje zuwa.
*07044600044*
[9/23, 08:54] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*35*
"Mummy kinsan tun kan na auri nadiya nace miki ba kalarta nake soba,amma duk da haka nai miki biyayya na aureta,to mummy nima yanzu inaso ki barni na auri kalar wacce nakeso pls"cewar mahboob a raunane lokacin daya je gareta.
Gyara zama tayi sannan ta dubeshi tace"mahboob wai kai wanne irin yarone dan Allah,auran naka gaba ɗaya wata nawa ne da har kake rakito wani aure,Kaga batun auran nan kabarshi pls banason tada zaune tsaye"
"Mummy dagaske nake miki wallahi aure nakeso pls mum"
Miƙewa tayi tana faɗin"to nide abinda nace kenan,aure ka gamashi inde nadiya na raye,dan ba abinda ka nema ka rasa agunta,inkuma ka kuma zuwamin da batun ƙarin aure to wlh nida kaine."ta faɗi tana nunashi da yatsa.
Shuru yayi yabi bayanta da kallo har ta shige ,miƙewa yayi jiki asanyaye ya fice daga falon,ya faɗa mota,ya fice daga gidan ransa na masa zafi.
Kai tsaye gidanshi ya nufa,dan yama rasa ina zashi,a falo ya samu nadiya da ƙawayenta suna ta shan shisha,be bi takansu ba duk da gaisuwar da suke masa ya wuce sama inda ɗakinshi yake.
Key ya ajiye ya rage kayan jikinshi ya faɗa toilet dan zafi yakeji.
Yajima yana sakarwa kansa ruwa kamin ya fito,ɗaure da towel wani kuma yana goge kansa.
Nadiya ce ta turo ƙofar ta shigo ba sallama fuskarta a ɗaure,duba ɗaya ya mata ya ɗauke kai yaci gaba da abinda yake.
"tsakani da Allah bana son irin haka wannan ay disgi ne akan me ƙawayena na gaisheka zaka musu banza kan wanne dalili,?"ta faɗi afusace.
"ficemin daga ɗaki pls i need privacy"ya faɗi yana nuna mata hanyar fita.
"privacy indeed,to bari kaji in faɗa maka baze yiwuba wlh kar ka kuma yimin haka dan ƙawayena nada muhimmanci"Ta faɗi tana watsa masa harara.
Be kulata ba,ta kuma cewa"zamu fita shan icecream yanzu semin dawo dan zan biya birthday party ɗin najwa ƙawata".
"In kika dawo ki tsaya agidanku dan in kika sake kika fita wlh sena sakeki inyaso ko tsinemin ɗinne hajiyar tayi"ya faɗi a cikin tsananin fushi.
Sosai ta tsorata dajin abinda yace,jikinta har rawa yake tace"saki kuma mahboob?dan na fita?"
"in kina musu ki fitan ki gani"ya bata amsa a dakushe.
Gefen gadonshi ta koma ta zauna,sannan ta dubeshi araunane tace murya na rawa"whats is the exactly problem?,mahboob i need to know pls"
"Aure nakeso na ƙara hajiya ta hanani"ya bata amsa ba tare da tunanin komai ba.
A Firgice ta dubeshi jikinta na ɓari tace"aure kakeson ƙarawa,ni ban ishekaba?"ta faɗi hawaye na biyo idonta.
"baki isheni ba nadiya,inason macen da in na hauta zata jure in kwana ina sex da ita,secondly inason mace me zurfin da duk girman dick ɗina zata shige,kuma ta ɗauka,ke ina buƙatar komai a aure dan ban samuba,"
Idanunta na zubar da ƙwalla ta dubeshi tace"amma naga virginity ɗina kaine ka amsa,duk wannan be isheni zama star agurinka ba?"
Tsaki yaja yace"matsalarku kenan ay wasu matan da zaran sunkai virginity gidan miji su ay shikenan sungama komai se sukoma su banzatar da mijin su ay suna jiran ya kyautata musu,wanda insukai sake karuwa ma zata iya shigowa gidan nasu ta ƙwace mijin,kin bani virginity nakuma gode,aure nakeso zan ƙara"
Yana kaiwa nan ya fice daga ɗakin yabar mata,ya ɗauki key ɗinshi dan dama ya gama shiryawa,yazo ya wuce ƙawayen nata afalo,ya shiga mota yabar gidan.ransa aɓace ya nufi office ɗin doctor bala.
muje zuwa.
*07044600044*
[9/23, 09:27] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*36*
"Doctor bala ina buƙatar matata kusa dani wallahi,ta kowanne hali"cewar mahboob lokacin da suka keɓe da bala a office ɗinsa.
"to kayiwa mummy bayani mana,dan asamu ayi komai cikin mutunci ay inaga zefi"cewar bala yana nazarin mahboob ɗin.
"namata mgn seta nuna wai inde macen aurece agidana daga kan nadiya na gama sede in nadiyarce ta mutu,doctor wacce irin rayuwace wannan?"
Ajiyar zuciya bala ya sauke dan abun ya girmameshi,sannan yace yana dafo kafaɗar mahboob ɗin."muyi haƙuri to abokina muɗan ƙara bata time a hankali har mu shawo kan matsalar".
Ture hannun balan yayi a kafaɗarshi yace ransa na tafasa"wanne lokaci kuma bala bayan fanan nada ciki yanzu haka na watanni uku, taya zan ta zuba ido matata bata tare dani ina shirin zama uba?"
Dariyar da doctor bala keyice tasa ya fahimci ɓarin zancan da yayi,
"shege mutumina kace ka lallaɓa kasa albarka kenan?"cewar bala yana dariya.
Dariya mahboob yayi yace"to ina ruwanka ay matatace nagade ko?"ya ƙarasa maganar yana tsare gida.
Bala ya jima yana tsokanarsa kamin ya bari su ci gaba da magana.
"shawarata anan mahboob ka ɗauko matarka simple ka ajiyeta,inda kasan bazasu saniba,kucigaba da rayuwarku haka Allah ya tsara muku,saidai halin rayuwa mahboob ka rubuta komai a diary ɗinka, tunda bamusan gawar fariba"cewar bala a tausashe.
"well doctor na jima da rubuta komai gameda fanan a diaryna,damuwata dama in ɗaukota kuma nasamu ƙwarin guiwar yin hakan,dan haka zan mata visa mu koma england tare dan na nemi transfer daga gun aykina zuwa can ɗin"
"Wannan tunanine me kyau,mahboob Allah kuma ya warware komai cikin sauƙi"
"ameen doctor nagode da amintarka gareni"
Sun jima suna tattaunawa gameda maganar kamin suyi sallama ya tafi.
Nadiya ko ƙawayenta gajiya sukai da jiranta sukai tafiyarsu,dan tana inda yabarta inbanda kuka ba abinda takeyi,dan tama rasa abunyi akan matsalar.
Saida ta gaji dan kanta tabar ɗakin nashi zuwa nata ta kwanta bacci yay awon gaba da ita batare data tuna da baƙin nata ba.
********
"Munyi mgn da haisam na masa bayani gamsasshe kuma ya gamsu harma ya baki damar auran wani,so tunda ba iddarsa akanki nikuma na ɗaura miki aure da mahboob ɗin duk ajiya,inaso ki zamo me biyayya ga mijinki, fanan shine kawai abinda zakiyi ki biyamu muda iyayenki"cewar yaya kabeer.
Hawaye ke biyo idon fanan jin cewa haisam ya rabu da ita ta kuma auri tantirin ɗan iska me zina da matan aure irin mahboob,ji tayi duk ta tsani kanta.
Ya jima yana mata nasiha,kamin ta tashi tabar ɗakin tana haɗa hanya.
Ranar tayi kuka kamar ranta ze fita,rabuwarta da masoyinta na kwarai haisam gashi duk wayoyinshi basa shiga ta rasa yadda zatayi.
Ana cikin wannan haline mahboob ya diro kd dan tafiya da ita,dan duk visa ɗinta ya fito,batare datasan yayi amfani da tsohon passport ɗinta daya je nema mata lfyba.
Yaya kabeer ne ya saukeshi dan fanan bata shi takeba hankalinta atashe yake ganin ance yau zata tare agidanshi,shiyasa yayyanta duka sunzo sallama da ita.
Bayan yaci abinci sun dawo masallacine yaya kabeer ya shiga gidan ya turo masa fanan ɗin dansu gaisa kamin su wuce.
muje zuwa.
*07044600044*
[9/23, 10:54] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*37*
Ba dan ranta yasoba ta nufi falon baƙin na yaya kabeer.
Da ƙyar ta iya yin sallama,ta shiga,fuskarta a haɗe.
Guri tasamu daga ƙasa ta zauna sannan ta ɗan risina ta gaisheshi ciki ciki.
Murmushi yayi dan sosai yake jin daɗin tarbiyyarta duk da tana fushi dashi hakan be hanata gaisheshi da girmamawa ba.
"jikin naki ya kuma babyna?"ya faɗi yana murmushi.
Turo baki gaba tayi taƙara haɗe fuska,taƙi amsawa.
Miƙewa yayi ya dawo kusa da ita yana faɗin"tunda ke baki ga damar amsawa ba bari inzo inji lafiyarshi da kaina,"ya faɗi yana ƙoƙarin shafo mararta.
Da sauri tasa hannu ta riƙe hannunshi tace"lafiya lau muke pls base ka taɓani ba"
Murmushi yayi ya ɗauketa cak ya ɗora acinyarshi yana faɗin"ba aure ma fa har ciki nai miki,yanzu da aurenne kike hana ni taɓa marar ki?"ya faɗi yana ƙoƙarin lalubar bakinta.
Duk yadda taso hanashi sunbatarta takasa dan zuciyarta taƙi mata biyayyar hanashi,dan tana son ƙamshin jikinshi sosai.
Ya jima yana kissing ɗinta da shafo boobs ɗinta da mazaunanta kamin ya saketa,shuru tayi ajikinshi,ta kasa koda ɗaga hannuntane dan yakashe mata jiki sosai numfashi kawai take saukewa.
Shima sosai ya kamu da son kasancewa da ita amma baze iya yin hakan agidansuba shiyasa ya ƙyaleta,ahankali,yace"anjima zamu tafi gidanmu fanan, lokaci yayi da zamuje mu gina tamu rayuwar mubar su yaya kabeer su huta da kwaramniyarmu,iname baki tabbacin bazakiyi kukaba inde ina a mazaunin mijinki,kibani amanar kanki fanan,akwai abubuwa masu yawa wanda se a hankali zaki fahimci dalilin faruwarsu."ya faɗi a tsanake.
Ido ta ɗago tana duban yadda yake sarrafa bakinshi gun yimata magana,sosai bakin nashi ke burgeta,shiyasa ta shagaltu gun kallonshi.
Murmushi yayi dan ya fahimci bakinshi take kallo kawai,hannu yasa ya rufe bakin nashi ayko ilai da sauri ta ɗago ta dubi idonshi.
Kunyace ta kamata ganin ya fahimci tana kalle masa baki.
"Na rufene dan kar ya kumbure wannan ido da aka sa masa"ya faɗi yana dariya.
Ƙasa tai da kanta tana wasa da hannunta batace komai ba dan nauyinshi takeji.
"tashi kije ku ƙarasa kimtsawa,nanda 30minutes zamu wuce"ya faɗi yana kallon agogon rolex ɗin dake hannunsa.
Miƙewa tayi da taimakonsa ta gyara mayafin doguwar abayar dake jikinta,ta fice daga falon yabi bayanta da kallo yana ƙisma abubuwa sosai akanta.
Sallama sukai da yaya kabeer ya koma motarsa ƙirar GLK fara new model,ya zauna zaman jiran su fito.
Ayko haka aka rakota in banda kuka ba abinda takeyi,gashi daga ita se kayan jikinta se hand bag kamar yadda mahboob ya buƙata.
Gaban motar akasa sata,ƴan uwa nata ɗaga mata hannu da yimata fatan alkhairi,har suka bar layin nasu.
Kife kanta tayi akan cinyarta tana risgar kukanta dan sosai takejinta kamar duniya zata bari,wannan wacce irin rayuwace ko rakata yaya kabeer ya hana Ayi.
Tuƙi yake cikin natsuwa da kwanciyar hankali,suka kama hanyar abuja,beyi ƙoƙarin hanata yin kukan ba dan yasan abun kukan aka mata.
Saida yaga sun kusa abuja amma bata dena kukan bane yasa yasamu guri yayi parking,yayi shuru yana kallonta.sonta da tausayinta na shiga zuciyarshi.
muje zuwa.
*07044600044*
[9/23, 11:22] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*38*
"Fanan wannan kukan naki ze iya cutar da abinda ke cikinki,don Allah badan niba kiyi haƙuri kidena kukan haka,wlh wlh wlh banida wani mugun nufi akanki."
Shuru tana sauke ajiyar zuciya,tissue ya bata ta amsa,ta goge hawayenta,sannan ta ɗago kanta,murmushi yayi dan yaji daɗin jin maganarshi datayi,yace"nagode amaryata"
Daga haka ya matsa kusa da ita,ya janyo seatbelt ya manna mata,sannan ya sumbaci goshinta.
Lumshe ido tayi tana jinshi yana shafa lips ɗinta,bata hanashiba seda yagaji dan kanshi ya ƙyaleta ya zauna dakyau yaja motar suka ci gaba da tafiya.
Hannunsu sarƙe cikin na juna yake driving ɗin,yana ɗan janta da hira,wani ta bashi amsa wani kuma tai masa banza a haka har suka shigo abuja.
Wani gida na musamman yakaita,wanda yagaji da haɗuwa,ɗan madaidaici a asoko road.
Sosai gidan yamata kyau,har yasamu guri yayi parking tana bin gidan da kallo,wanda mahboob ya lura da hakan kuma yasan ya matane yasa take kallonshi.
Fita yayi sannan itama ya buɗe mata ta fita,ya maida ƙofar ya rufe,suka gaisa da megadi daya ƙaraso gurin,sannan taja hannunta suka shige cikin falon gidan bayan yasa key ya buɗe.
Wani irin sassanyan ƙamshine da sanyin ac suka daki hancinta lumshe ido tayi ta ƙara buɗewa.
A hankali suka isa tsakiyar falon,ya zaunar da ita kan kujera,sannan ya wuce kitchen ya kawo mata ruwa bame sanyi bane amma,da cup ya tsiyaya mata ya miƙa mata ta amsa tasha,ta sauke ajiyar zuciya.
"barkankibda shigowa gidana fanan a mazaunin matata,inajina kamar baniba,nagodewa Allah dayasa hakan ya faru cikin sauƙi"ya faɗi yana murmushi.
Kallonshi kawai tayi batace komaiba,.
"taso muje kisamu kiyi wanka kici abinci muyi sallah ki kwanta ki huta ko"ya faɗi yana kamo hannunta.
Ba musu ta miƙe tabishi abaya,yana riƙe da hannunta har suka hau step daze sadasu da saman gidan.
Ɗakin daya kaita kuma ya shaida mata natane kusan suman tsaye tayi tana ƙarewa dukiyar da aka narka acikinsa kallo,tabvas ɗakin yamata kyau iya kyau, ɗagowa tayi ta dubeshi asanyaye tace"nagode Sosai Allah ƙara arziƙi."
Besan lokacin daya rungumota jikinshi ba,dan yaji daɗin godiyar datai masan,yace"nagode da godiya habibty"
Sakinta yayi ta ƙarasa shiga cikin ɗakin shi kuma ya juya zuwa nashi ɗakin dan yayi wanka ransa fess yau fanan ta dawo hannunshi,jinsa yake kamar anmasa gafara.
muje zuwa.
*07044600044*
[9/25, 08:41] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*39*
Fanan a sanyaye take ƙara ƙarewa ɗakin kallo,sosai yayi mata yadda ya kamata,dan ko amafarki bata taɓa sa ran zata sami irinshiba.
Wankanta ta shiga tayi wanda shi kanshi toilet ɗin ya gaji da haɗuwa ga sabulai da turaruka na wanka iri iri a toilet ɗin.
Koda ta fito in banda ƙamshi ba abinda takeyi,haka ta isa gaban mudubi ma ta ƙara fesa wasu bayan ta shafa mai.sannan ta nemi gefen gado ta zauna dan ba kayan da zata sauya,tunda taga bata zo dasu ba.
Wayarta ta zaro ta danna number yaya kabeer,bata jima ba ya ɗauka.
"fanan yanzu nake shirin kiranki,wlh duk da bamu jima da yin waya da mijinkiba yace min baku jima da isa gidaba dafatan kun isa lafiya?"cewar kabeer yana faraa.
Murmushi tayi tace"yaya munzo lafiya yasu aunty na da yara kuma?"
"Suna lfy suna ta agaisheki yara se kewarki suke"ya faɗi yana dariya.
"ayya abasu haƙuri yaya nima kewarku nake a halin yanzu"
Shigowar mahboob ɗakinne yasa fanan kai ƙarshen wayar,sukai sallama da yaya kabeer ta sauke wayar akunnenta.
Ƙasa tayi da kanta duk kunya ta kamata ganin mahboob ɗin ita yake kallo gashi daga ita sai towel data ɗaura daidai cinyarta,
Abincin daya dafo mata ya ajiye agefen gadon sannan ya ƙaraso gabanta yana murmushi yace"uwar biyu baki jima da fitowa wankan ba kenan naga ko kaya baku saka ba?"
Ƙasa tayi da fuskarta sosai tace "ay ka hanani zuwa da kayana ne kuma bani da wasu da zan canja wancan kuma dana cire sun dameni"
Hannunta ya kama ya miƙar da ita yace ''muje kiga kayan naki,tunda kin kasa dibawa ay da kingansu."
Ya kaita gaban walldro yasa hannu ya buɗe se ga kayayyaki aciki na alfarma.
A hankali ya dinga miƙo mata kayan bacci marasa nauyi tana ɗagawa tana mayar masa dan ita kayan sunfi mata kala da irin na riƙaƙƙun karuwan nan,bata jin ko ɗaya zata iya sawa.
Gefen gado taje ta zauna ta barshi tsaye da tulun kaya agabanshi ba tare data ɗauki koda ɗayaba.
"lafiya kike kuwa habibty na,naga kin koma kin zauna baki sa kayanba?"ya faɗi yana ƙara miƙo mata kayan.
.Yatsina fuska tayi sannan tace rai a ɓace,"nida ba ƴar iskaba meye haɗina da nau'in wainnan kayan"?
Murmushi yayi yace"to inbanda abunki ay mutuncin ɗan iskan daya baki ki sa shi zaki duba,bawai kanki ba"
Da sauri tace"ni bance fa hakaba,Kawai de ni bazan iya sawa bane,amma in kace nacema ɗan iska to ay ba ƙarya bane, sunan kane"ta faɗi tana watsa masa harara.
Murmushi yayi ya kaɗa kai bece mata komai ba ya maida kayan maajiyarsu sannan yabɗauko plate ɗin abincin daya kawo mata ya miƙa mata.
Ba musu ta ɗauka ta fara ci dan yunwa takeji,saida ta ƙoshi ta ajiye plate ɗin tasha ruwa,ta godewa Allah.
Tana gamawa ya miƙe yana murmushi ya rungumota jikinshi,yana faɗin"bari in nuna miki nauin irin iskancin nawa danafi iyawa"
Yana kaiwa nan ya ya bajeta agadon,ayko kuka tasa masa tana ƙoƙarin ƙwace kanta ina ya niyyata shiyasa be bata damar hakanba.
muje zuwa.
*07044600044*
[9/25, 09:25] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*40*
"Wlh banyi sallah ba dan Allah kabari "cewar fanan a ƙoƙarinta na son ƙwatar kanta.
Ayko be saurara ɗinba yayi fatali da ɗan tawul ɗin data ɗaura a jikinta tun tana ƙoƙarin hanashi harde ta gaji da kokawar ta barshi yayi abinda yakeso.
Ya jima yana abu guda,be saurara mata ba kuma bata ƙara yunƙurin hanashiba saida ya gaji dan kansa sannan ya mirgine gefe yana maida numfashi.
Duk lokacin daya sadu da ita wata irin natsuwa yakeji ta na kamashi,se yajishi kamar sabuntashi akayi,so da ƙaunarta na ƙaruwa a zuciyarshi.
Rungumota yayi jikinshi ya sumbaci goshinta,yace"ke sirrinace fanan inbaki wlh nima nasan bani,ki soni don Allah mu zauna lfy."
Kuka tasa mishi tace"kaida yayana bansan me kuka ɗaukeniba babu ta inda akace ana auran mace da ciki,amma ku gashi kunyimin hakan,sannu a hankali de ka maisheni dadironka,wallahi kuji tsoron haɗuwa da Allah"ta sake fashewa da kuka.
Murmushi yayi ya shafo boobs ɗinta yace cikin nishaɗi"dadiro ay akwai daɗine fanan,bazaki ganeba senan gaba"ya faɗi yana