Author : Zahra Muhammad Surbajo Category : Arewa Pen
ba,tana ji tana gani ya luma kandensa acikin haq ɗinta da duk ƙarfinshi.
Jikintane ya saki amma shiko ajikinshi,haka yay ta shiga yana fita yana kuka sabida wani irin mahaukaciyar gamsuwa Da yake samu ajikin nata,wanda yasa yakasa saurara mata.
Ya kwashe wajan awanni uku yana abu ɗaya be gajiba,sannan ya zame gefenta yana maida numfashi,ya kasa magana dan ko ya ya yunƙura zeyi maganar ji yake kamar ze shiɗe dole yayi shuru.
Wani zazzafan zazzaɓine ya rufeta da ciwon kai.me tsanani daga kwancen datake hawaye ne kawai ke biyo idanunta,fata da adduarta adaidai wannan lokaci be wuce na ta kashe kanta ba.
muje zuwa.
*07044600044*
[9/2, 12:38] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*29*
Da ƙyar ta yunƙura ta fara maida kayan jikinta hawaye na bin idonta,miƙewa zaune yayi yana so ya rarrasheta amma be so wasan shi ya ɓaci,dan haka kallonta yayi,yace"to ina zaki da duhun magriban nan?"
Kasa ce mishi komai tayi taci gaba da shiryawa,tana cigaba da kukanta.
Be kulata ba ya shige toilet ya tsarkako jikinshi zuciyarshi fess sabida ɗanɗanon na fanan na musamman ne.
Kaya ya sauya tana tsaye bakin ƙofa be kulataba,saida ta gaji tace murya adashe"baƙin macuci wanda be tsoron Allah ka buɗeni in fita?"ta faɗi muryarta na rawa.
Kallonta yayi yana murmushi yace yana laso baki"gaskiya bazan buɗekiba yanzu dan zumarki tamin daɗi, ɗanɗanone da bazan so in barki ki fita ba sena ƙara"
Durƙushewa tayi agurin tace"Allah seya sakamin wallahi hakkina me zafine mugu kawai azzalumi,kaida Allah,ashe tantirin ɗan iskane kai kama fi fahad tunda kai da aurena kaimin ko tsoron Allah babu"
Ambatar sunan fahad ɗin da tayine ya sosa ran mahboob dan haka afusace ya nunata da yatsa yace akausashe"in kika kuma haɗani da fahad wallahi sena kulleki na maisake sex marchine ɗina,in kuma kina ganin wasa ne ki kuma"
Shuru tayi batace komaiba saidai kuka,tun tana kukan har ta gaji ta dawo roƙonshi yabarta ta fita amma be kulata ba,haka yasa aka kawo musu abinci yay mata ɗura ala dole taci.
Da kanshi yakaita bayi yasata dole tai wankan tsarki sannan tayi sallah.
Cikin dare be ƙyaketa ba saida ya sake kwanciya da ita,wanda baƙin cikin da take ci ta ɗauka kan ya gama ma zata mutu amma taji shuru bata mutu ba.
*******
Koda gari ya waye ma saida yayi kafi shayi kan ya barta,wayyo fanan hawayenta har sun ƙare gurin kuka se kumburin ido da dashewar murya.
Ko damuwa beyiba ya sata tai wanka sannan ya kimtsa ya buɗesu suka fita,fanan daƙyar take tafiya sabida ta ciwu bada wasa ba.
Motarshi yasata,ya ja suka tafi ko rarrashinta beyi ba sosai abun ya bata mamaki ganin ya kawota har ƙofar gidansu ba tare data masa kwatance ba.
Suna zuwa gida yace cikin gadara"seki shiga kina kuka agane me kikayi asamu wani ya faɗawa mijinki,kanki zaki cuta,kuma ni aganina ay masoyinki baze barki be tare dakeba shiyasa na taimaka masa,shawara na baki"ya faɗi yana ɓoye dariya aransa.
Da ƙyar ta buɗe baki tace"Allah ya isa tsakanina dakai, Allah seya sakamin"tana kaiwa nan ta buɗe motar ta fice ɗauke da jakarta.
Koda ta shiga gida tayi mamakin yadda ba wanda ya tambayeta ina ta kwana,sema zolayar amarya tasha ƙamshi ma da ake ta mata.
Bata kula kowa ba ta shigs ɗaki ta kulle kanta taci kuka ta ƙoshi inda kiran wayar haisam ne ya sa ta yin shuru.
Gyara muryarta tayi ta ɗaga wayar,tunkan tace komai ya rigata.
"baby ina kika shiga nake ta nemanki bana samunki a waya?".
Kukan daya taso matane ta tare da hannunta gudun yajita,a hankali tace "kaina ke ciwo"
Ayko a gigice yake faɗi "kinsha magani kuwa baby "
"Nasha da sauƙi"
Haka de ta ɓoye masa abinda ya faru har sukai sallama, kan ze kirata anjima.
Tana kashewa ta sake rushewa da kuka tace "kayafemin mijina bada son raina nai haka ba"
muje zuwa.
*07044600044*
[9/9, 10:16] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*30*
Rayuwa tayiwa fanan tsanani ko kaɗan batason komai se tsanar kanta da mahboob da tayi,
Shiko mahboob duk sanda ya kwanta da nadiya sede maneji,amma be jinta yadda yakejin fanan,shiyasa duk hankalinshi ya koma gareta,so tari in ya tuno abinda ya wakana tsakaninsu,dariya yake.
Tundaga lokacin amazaunin mahboob be kuma nemanta ba,sede amatsayin mijinta yake kiran waya su gaisa.
Dan yace mata yayi tafiya,baya gari shiyasa bezoba.
********
Tsawon watanni biyu kenan fanan bataga aladartaba,wayyo tashin hankali baa sa maka rana.
Da kanta ta siyo tsinken gwaji,dan ta tabbatar da zarginta,ayko gwajin farko ya nuna mata positive raɗau raɗau.
Numfashinta ne ya ɗauke ta yanke jiki ta faɗi agurin.jin ƙarar faɗiwar ne yasa matar kabeer shigowa ɗakin da gudu,tai kanta tana kiranta wanda jiyo tana kiranta a ruɗene yasa kabeer biyota.
Koda yazo yaga halin datake ciki beyi wata wata ba ya sureta suka nufi asibiti,suna kan hanya ya kira mahboob ya sanar masa.
Sosai hamkalin shi ya tashi,xumbur yayi ya miƙe tsaye yana salati gamida faɗin,"pls yayanmu ka kula sosai abata kulawar da tadace ganinan zuwa,"yafaɗi batare daya tuna a falon mummy yake zaune ba.
"mahboob waye kuma ba lafiya haka"?cewar mummy wacce ke masa tambayar tana kallon nadiya dake zaune ta harɗe kan kujera dan tare suka zo gaisheta.
"matata ce ba lafiya"ya faɗi ba tare dayasan ma ya faɗiba.
"Giyar wake kasha da zaka cemin matarka wacce matar taka bayan nadiya gatanan zaune lafiyarta ƙalau."cewar hajiya afusace.
Firgigit yayi ya dawo setin shi,yace,bakinsa na harɗewa"matarsa nace hajiya"ya faɗi wata zufa na keto masa kamar ba Ac a falon.
"shi waye naka da dam matarshi bata da lfy hakan ze dameka, har haka?"hajiya ta sake jefa mishi tambayar.
"yayan matata ne"ya faɗo akiɗime danshi ya ƙosa ta ƙyaleshi ya fice daga gidan,dan fanan kawai yakesom gani ba dogon turancin na hajiyaba.
"yayan matarka kuma?kai wai lafiyarka ƙaɗau kuwa?"cewar hajiya cike fa mamaki.
"mummy sena dawo,nadiya kije gida inkin gama nide na tafi duba marar lfyr dan hankalina yayi can"ya faɗi lokacin daya suri key ɗim motar be jira cewar kowaba ya fice daga falon,zuwa inda motarshi take ya shiga ya tada yafice da gudun gaske.
Kallon junansu sukayi atare nadiya da mummy,sannan sukabi ƙofar daya fice da kallo.
"mummy akwaifa matsala ko ke baki hangota ba?"cewar nadiya kamar zatai kuka.
Ajiyar zuciya mummy ta sauke me nauyi sannan tace a tausashe"koma wacce irice nadin baba,zamu ganota kuma mu maganceta da ikom Allah ,amma quit sure akwai abinda yake faruwa,but i will find out insha Allah"
********
Likitane ya tabbatarwa da kabeer cewa fanan nada ciki na watanni biyu,sosai kabeer yay murnar hakan yayiwa likita godiya.
Itako ta farfaɗo amma bacci take sha yanxu kamar yadda likitan ya buƙata dan ta sami hutu a kwakwalwarta.
Tana bacci mahboob ya iso daga Abuja,akiɗime saida ya ganta hankalinshi ya kwanta.
Zama yayi gefenta,ya riƙe hannunta ya sumbata batare dayaji kunyar kowa na gurinba.
Ɗagowa yayi ya dubi kabeer a raunane yace"me ya sameta yaya?"
"Juna biyu gareta na wata biyu inji likita"
Wani irin farin cikine ya bayyana afuskarsa wanda ke tabbatar da cewa cikin yasan nashi ne.
Godiya yakewa Allah a bayyane,dan shi dama target ɗinshi tayi ciki ta yadda bama itaba hatta su mummy sai dai su haƙura su karɓeta,ita kuma ta karɓeshi as mijinta .
"yaya kabeer wannan albeeshir dakai min ku shirya kai da mai ɗakinka na baku kujerun aykin hajjin bana kuje ku sauke farali,nagode sosai"ya faɗi wasu hawaye na farin ciki na biyo idanunsa.
Godiya Kabeer yake har saida ya rasa kalma abakinsa,duk da mahboob ɗin na hanashi amma bedena ba,
Sai da laasar mahboob ya tafi masauki dan ya samu yayi wanka yayi sallah sannan ya dawo asibitin.
Fitarshi ba jimawa Fanan ta farka,daga baccin da takeyi,tana farkawa taji ƙamshin turaren da tasan ajikin mahboob tajishi ranar da ya mata fyaɗe.
Buɗe hanci tayi sosai tana ƙara shaƙar ƙamshim turaren dan ji tayi aduniya ba abinda takeso da ƙaunar ji irin ƙamshin turaren.
muje zuwa.
*07044600044*
[9/9, 11:26] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*31*
Ƙoƙarin miƙewa zaune takeyi da sauri matar kabeer ta kamata ta zauna,tana mata sannu.
Koda ta zauna ta kasa haɗa idonta da kowa,kanta wani irin sarawa yake tama rasa ta ina zata fara tunano mafitar halin datake ciki.tama rasa me zatayi tunani akai.
"Ya jikin naki fanan?"cewar kabeer daya matso kusa da ita
"Da sauƙi yaya,kasa asallameni nasamu sauƙi"ta faɗi cikin yanayi na damuwa.
Murmushi yayi yace"kibari ki ƙara samun ƙwari ajikin naki,se asallameki"ya bata amsar cike da kulawa.
Shuru tayi batace komaiba,ƙamshin turaren da take shaƙa na ƙara kwantar mata da hankali.
Baki taje toilet ta wanko ta ɗauro alwala ta dawo ɗakin tayi sallah,ta jima tana neman afuwar Allah gameda zinar da tayi har ta samu ciki,.
Ta idar kenan haisam ya kirata awayarta dake hannun yaya kabeer,miƙa mata yayi yana dariya,dan yasan waye haisam ɗin.
A hankali ta amsa sallamar da yake mata,a wayar.
"ance baki da lafiya,wai har an kaiki asibiti,meya sameki haka baby"?yayi tambayar a tausashe.
Wasu hawayene masu zafi suka zubo mata a idonta tasa hannu ta goge tace a hankali"bakomai zazzaɓine"ta bashi amsa bakinta na harɗewa.
"Kiyi haƙuri baby nasan ban kyautawa gameda ke na tafi na barki,amma na kusa dawowa gareki bada jimawaba semu tare agidanmu"
Shuru tayi batace komaiba dan shi kanshi haisam ɗin yanzu haushin shi takeji dan daya ɗauketa da duk haka bata faruba,gashi yanzu shi kanshi auran nasu batasan makomarsa ba.
Yajima yana rarrashinta awaya kan yakashe.miƙewa tayi ta haye gado ta kwanta,ta juya musu baya,hawaye naci gaba da zuba daga idonta.
Datarta ta kunna da nufin neman shawara agurin northern hibiscuss,gameda halin da take ciki.dan kanta ya kulle.
Tana hawa instagram taci karo da posting ɗin mahboob,inda ya ɗora hotonshi ya rubuta,ina cikin farinciki yau Alhmdllh.
Karo na farko data tsaya ƙare masa kallo,komai nashi me kyaune ba ƙarya.wani gefen zuciyarta ne ya tuno mata abinda ya mata ayko ji tayi ta tsaneshi da duk kyan nashi.
Haka ta bishi dm ɗinshi,tako samu yana active.ko sallama batai masa ba tace.
"Duk abinda kamin insha Allahu bazaka mutuba se anmaka finshi agidan duniya sannan aymaka hisabi alahira,kamim cutar dako fahad beminba sabida be keta igiyar aurena ba,kaiko ƙarshen cutar dakamin,mijin dana aura be taɓa sanina ba kai kazo kaimin abinda kaga dama wanda sanadin haka ga cikin ka nan ina ɗauke dashi na tsawon watanni biyu wallahi bazan yafemakaba,kuma kasani wannan cikin kome zaace wallahi saina haifeshi"
Tana turawa yagani. ya jima yana dariya kamin ya bata amsa da cewa.
"ke fanan banason sharri taya daga ɗanyin abu zakice wai nawane,?"
Hankalintane ya fara tashi jin yanason musanta cewa cikin nashi ne,ayko ta rubuta masa amsa jikinta na rawa tsoro sosai akan fuskarta.
" wallahi tallahi nakane cikin nan,bashi da wani uba sama dakai,"
"To shikenan tunda naci ay bana musa ba,na karɓa,kuma dama bance ki zubarminba ina son kayana,kuma inaso ki sani duk ranar da kika kuma haɗani da fahad to wallahi sena miki abinda har ki mutu bazaki manta ba."
"Meyayi saura da zakamin baƙin maciji,ay kamin komai dan haka zan ƙara faɗama gwanda fahad so dubu akanka,"
Daga yanayim maganarta ya fahimci tana cikim matsananciyar damuwa,dan haka ya sauya maganar da cewa.
"kina inane yanzu haka,ina kaduna inason ganinki adaren nan,inkika musamin kuma komai ze iya faruwa"
Batace komaiba ta waiga ta tambayi matar yaya kabeer sunan asibitin ta faɗa mata ita kuma ta rubuta masa,dan tanaso yazo dama suyita da wajewa ta danna recording dan in a chart ne yaga dama yace hacking acct ɗin aka masa.
muje zuwa.
*07044600044*
[9/18, 10:11] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*32*
Mahboob se tara na dare yazo asibitin inda ya samu kabeer na shirin tafiya,dan matarshi ce zata kwana da fanan.
Ga mamakin fanan cikin sakin fuska da karramawa duk suka gaisa,sannan ya musu yame jiki.
"To ni zan wuce saida safenku kuma"cewar kabeer dake kokarin fita.
"meze hana ku tafi tare tunda an zama daya ni ay se in kwana da ita"cewar mahboob yana kallon fuskar fanan,wacce tum shigowarshi ta kulle idonta.
Ayko jin abinda yace warr ta buɗe idonta tana kallonshi,suna haɗa ido ya sakar mata murmushi,da sauri ta ɗauke idonta daga kanshi zuwa gun yaya kabeer dan taji amsar daze bashi,dan tasan inde ba makakkeba ba wanda ze amince da batun na mahboob.
Bata gama tinanin me zece ba taji ta bashi amsar datasa ta kusa faɗowa daga kan gadon,inda yace.
"Godiya nake sosai mahboob nima yau kace inje in huta tunda na tafi da madam"kabeer ya faɗi yana ɗauko jakar matar tashi.
Kallon abun take kamar a film baki buɗe take binsu da kallo har suka fice daga ɗakin,wasu hawayene suka zubo mata masu zafi da ɗaci awiyanta,tabbas yaya kabeer yabada gudunmawa acikin halin datake ciki,taya da auranta zasu barwa wani gardi jinyarta dan kawai suje su huta?"sake runtse ido tayi wasu sabbin hawayen na fita.
Kusa da ita ya matsa yace a tausashe,"sorry fanan,ni ba maƴiyinki bane wallahi kome kikaga nayi miki wlh soyayyarkice tasa da tausayi.ko kwana dake dan musamu chance ɗin yin mgn akan cikin jikinki ne yasa nai hakan amma ki gafarceni ki kwantar da hankalinki,duk abinda kike zato ba haka bane."ya faɗi yana ruƙo hannunta.
"ka gama komai mahboob,saura kajira sakayyar Allah,banida ƙarfin ja da kai amma nasan Allahna yana dashi"ta faɗi hawaye naci gaba da biyo idonta.
Kokaɗan bejin daɗin ganin hawayen nata,dan suna sosa zuciyarshi,hannu yasa ya rungumota jikinshi gaba ɗaya yana rarrashinta.
..
Ga mamakinsa shuru yaji tayi tana ƙara shige masa,abun ya bashi mamaki.itako anata ɓangaren ji tayi hankalinta da duk wani ciwo da suka dameta sun natsu sakamakon kamshin jikinshi data shaka.
Hannunsa ya ɗora kan bayanta yaga bata yi ƙoƙarin ƙwacewaba.
Sun jima ahaka,koda ya ɗagota tuni tayi bacci,tausayintane ya kamashi,ganin cikin kwanaki kaɗan duk ta rame ta lalace tayi baƙi.
Gyara mata kwanciya yayi ta kwanta da kyau,sannan ya rufe ƙofar ɗakin nasu yaje ya Cire rigarsa ta shadda yabar wandon sannan ya raɓa gefenta ya rungumota jikinshi suka kwanta.
Ji da ganin matarsa kwance akirjinshi tana bacci yafi komai yimasa daɗi hakanne yasa bacci ƙaura a idonsa,ya zaro wayarshi yana musu video,yayinda azuciyarshi yake ayyana lokaci yayi daze fashe ƙwan warin ya dami kowa.
Fanan bata farkaba saida gari ya waye,sosai tayi mamakin baccin da tayi me nauyi haka,koda taga mahboob batace komaiba dan zuwa yanzu ta fahimci shiɗin ɗan iskane na gidi.
Alwala tashiga ta ɗauro tazo ta tada sallah,se magana yake mata amma taba banza ajiyarsa,har ta idar.
"to bade kyau gaba da miji dan kiji in faɗa miki"ya faɗi yana murmushi.
Ayko azafafe ta ɗago ta dubeshi tace"miji ko kwarto,wallahi ka kiyayi ranar gamuwarka da Allah bazatai ma kyauba."
Gyara zamanshi yayi yana dariya yace"toke samun kwarto kamarni an fada miki abune me sauƙi,meye nagaza miki wanda miji kewa matarsa,ki dubafa jiya ki gani bacci kikayi hankakinki kwance ajikina" .
"Allah de ya isa,itace tsakanina dakai har abada"ta faɗi hawaye na biyo idanunta.
Murmushi yayi ya matsa kusa da ita yakaiwa bakinta kiss ita kuma takai masa duka.
Gaba ɗaya rayuwar batawa fanan daɗi,dan ji take kamar ta kashe kanta,tsana sosai taiwa duniya da dattin cikinta.
Koda aka sallamota daga asibitin harda shi suka isa gida,ba abinda ke kara baƙanta zuciyarta kamar ganin yadda yake ruƙota agaban yaya kabeer batare daya tsawatar mishi ba.
muje zuwa.
*07044600044*
[9/22, 21:01] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*33*
Haka yatafi ya barta cikin damuwa,dan anmasa kiran gaggawa a abuja,badan ransa yasoba ya tafi sabida fanan da abinda ke cikinta tsaye suke cikin zuciyarshi.
Bayan Tafiyarshi ne ta rage walwala agidan wanda hatta yaya kabeer saida ya gane hakan dan haka gayyatota falonshi yayi dan yaji damuwarta.
Bayan ta gaisheshine taja bakinta ta kulle tayi ƙasa da kanta.
"fanan ni ba iya ɗan uwanki bane tamkar mahaifi nake agurinki,na lura tun bayan fitowarki asibiti ko kadan baki cikin kuzarinki wanda ba haka na Sanki ba,meye ke faruwane?"yayi mata tambayar cikin sigar rarrashi.
Hawayene masu zafi suka biyo idonta,inda ta saki kuka me tsuma zuciya.
Be dakatar da ita ba ya barta tayi kukan sosai ta dena dan kanta,sannan ta ɗago ta dubeshi tace cikin satƙewar murya.
"yaya ina cikin jarabawar rayuwa,ko nayi shuru yaya hakkin haisam baze barniba,"ta faɗi cikin gamsheƙan kuka.
Gyara zama yayi ya tattaro hankalinshi duka ya bata yace"meye hakkin haisam din da kike faɗin baze barkiba fanan?"
Hannu tasa ta share hawayenta sannan tace cikin dakiya "yaya wannan cikin dake jikina sam beda alaka da mijina haisam,wallahi yaya ba nashi bane"ta ƙarasa maganar cikin kuka.
Murmushi yayi ba tare data luraba yace"to fanan in ba na haisam ɗin bane na waye?"
"Yaya na mahboob ne,shi ya yaudareni yamin fyaɗe yaya,wallahi bada son raina hakan ta faruba"ta faɗi baki da jikinta na kakkarwa.
Ajiyar zuciya ya sauke sannan yace "to fanan ay wannan ta kwana gidan sauƙi,meze hana shi haisam asa ya sakeki inyaso shi mahboob ɗin ya aureki kinga asirinku ya rufu"
Da sauri ta ɗago ta dubi yayan nata tace murya na sarƙewa"yaya mahboob dake da tsaleliyar mata mezeyi dani da kayan abin kunya?secondly ka duba background ɗinsafa kagani yaya taya ma zaka fara haɗashi aure dani,kaima kasan abune me wiyar shaani"
"To yanzu shi mahboob ɗin yasan da batun ciki?"cewar yaya kabeer yana murmushi
"yasani yaya,bakin azzalumin,wallahi yasani'ta faɗi hawaye na biyo idonta.
"karki kuma zaginshi inba haka zan saɓa miki,in kinyi mgn dashi kice masa inason mgn dashi,zansan yadda komai ze tafi daidai."
Baki buɗe take kallon yayannnata tace bakinta na rawa"yaya dan na zageshi shine har kake ikrarin saɓamin,ko baka ji me nace maka yayimin bane?"
"Look fanan,baze yiwu inbarki kidinga zaginshi ba,mutumin nan in yace ciki banashi bane fa ta zauna kinga ko dole mu lallaɓoshi ya aureki,dan asirinmu ya rufu,tunda kinga de abinda ya faru abaya wannan na fita wancan baƙin fentin sabo ze dawo dan haka dole duk wani zafin kanki ki saukeshi"
"Yaya mutumin nan fa faɗe yayiwa kanwarka amma yaya ko alamun damuwa bangani tattare dakai ba kode baka ji zafin abin bane dan ni ba ƴarka bace?"ta faɗi cikin hassala.
"ko naji ko banjiba fanan bashine abun dubawaba kawai mafitar ɓoye wannan abun kunyar nake nemar mana,kuma koda naji zafin mahboob yamun nisan da inba Allah ya isa ba ba abinda zan iya masa,ki fahimci hakan mana"
Shuru tayi tana sauke ajiyar zuciya dan tabbas tasan basu da ƙarfin ja da mahboob,wanda ko duk faɗan da yafi ƙarfinka wasa kake maidashi.
muje zuwa.
*07044600044*
[9/22, 21:35] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*34*
Haka ya kabeer ya fice ya barta da mataccen jiki,dan tama rasa mezatayi tunani