TSINTACCIYA Book Complete By Nimcey Sarauta doc.doc

Author :  Na'ima Suleiman Sarauta Category :  Hausa Read

Chapter   6 / 54

15K to 18K   out of 159.5K words

ya gaji sosai domin rabin aikin a hospital yay ga program Win da zai fara a M.hausa channel, a hankali ya wani ya motsa fuska yana cije bakinsa wani siririn tsaki yaja ganin kallon da P.a ke masa dariya p.a yay kafin yace "Sorry sir" banza yay masa yana shigewa cikin gidan, juyawa p.a yay zuwa gida.
Lokaci daya shiga Afaf ce a Parlo da Aleema sai Akeela dake kwance saman duguwar sofa tana bacci gashinta duk ya rufe mata fuskarta, ga wani ?aramin Teyana wide-leg trousers dake jikinta sai Applique logo detail t.shirt jikin nan nata sai glowing yake.
Wani series film suke kalla mai suna My perfect husband a zee world.
Da sauri Afaf tace "Wlcm Hero" harara ya watsa mata cikin sauri ta Wauki remote tare da kashe kallon.
?auke kai yay ya nufi upstairs, yana shigewa Akeela ta sauke ajjiyar zuciya yana dafe ?irji dariya Aleema tayi tace "Laa! so you're pretending kenan ai kam zan faWa masa" kwaSe fuska tayi tana langwaSar da kanta gefe alamar "No" ba tare da tace komai ba kuma.
Wanka yay ya sauya kaya zuwa Racing jersey da tracksuit trousers, a hankali yake sakkowa daga steps Win benen idanunsa a lumshe yunwa ya keji sosai sai baza ?amshi yake yana tafiya kamar so, kai tsaye kitchen ya nufa domin samun mayen nasa Coffee da ice cream domin ya duba gaba Waya ya shanye ice cream part Winsa, yana shiga ya rufe ?ofar kitchen Win tare da jingina da jikin ?ofar ya harWe hannayensa a ?irjinsa.
Tana tsaye a kitchen Win tana haWa tea sai zabga madara take a mug ga kyawawan ?afafuwan ta a waje ?afarta sanye cikin wani slippers ga laft tummy Winta a lafe ya ?ara fidda shape Winta, a sanyaye take komai kamar bata so tana gamawa ta Wauki mug Win tana juyawa idanunta ya sauka a kansa tsananin tsoro da gigicewar da tayi yasa gaba Waya ta saki mug Win cikin rashin Sa'a gaba Waya tea Win yay masa ka! Nan da nan fuskarsa tai ja idanunsa ya ?an?ance ya wani haWe fuska ta mau a hankali kuma ya fara takawa zuwa inda take tsaye....



*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
*

FITATTU HU?U=?%?

Http://wa.me/+2348119237616

EPISODE9??
Jikin Akeela na wani irin Sari tayi baya tare da manne bayanta a jikin canter Win kitchen Win ta wani matse idanunta, laSSanta na wani irin KaWawa tana taune su gaba Waya ta ji?asu da yawo, rawar da jikinta yake ya ?aro.
A hankali Akeem yake takuwa zuwa inda take fuskarsa a haWe tamau babu walwala sai ?wantaccen sajansa dake ta she?i tsaye yay a gabanta yana ?are mata kallo, ?ara matsawa yay kusa da ita very close to her har tana jin yadda Numfashinsa ke fita ga mayataccen ?amshin turarensa dake dakar mata hanci.
Kamar zai matseta haka ya tsaya a gabanta kafin a hankali ya Waga ?afarsa tare da sauke ta a saman ?afarta ya wani irin murzawa.
Innalillahi wani irin azaba ta ratsa mata jiki har tana jin yadda ?ashin yatsunta yay ?ara baki ta buWe zata kuka yay saurin sanya hannunsa tare fisgota jikinsa ya haWata da Physique chest Winsa ya matse ta sosai cikin wata lallausar Muryar mai amsa kowa da sanya mutum zullumi da tarin fargaba yace.
"Shittt!!! Kul Kimin kuka" wani irin matse idanunta tayi wani kalan tsoran Akeem take kamar mutuwa haka take jin tsoransa komai nasa da banne look what he did to her amma yana cewa kada tayi kuka gashi still ?ara murje yatsun ?afarta yake.
Hannunsa guda ya Wura akan waist Winta ya ?ara holding jikinta a nasa very tight. ?aya hannunsa kuma yana kan laSSansa daya nuna mata alamar tayi shiru Wib tai shiru kamar ruwa ya cinyeta amma jikinta yana wani irin vibration, ga wani masifafan ?amshin turarensa wanda yake sanyata jin bacci zuciyarta na wani irin bugu beating fast fast har Akeem na iya jin yadda ?irjinta ke Wagawa, ko da wasa ko baiyi tunanin kallon wajan ba domin babu haka a ransa..
?ara murje yatsun yay da sauri ta buWe idanunta tare da buWe baki tace "Auchhhiiii wayyooo Baffana" ta faWa tana girgiza kanta tare da motsawa zata gudu daga jikinsa yadda kake tsoransa zaka Wauka ma'aikatan Waukan rai ta gani.
Hannunsa dake saman lip's Winsa ya zame tare da sanya hannun ya tallafo haSarta zuwa wajan fuskarsa fuskar nata yay so cute a hannunsa musamman eyes lashes Winta masu mugun tsayi da yawa.
Cikin wata husky kamar wanda akai forcing nasa dole yay maganar yace "kee!!" Da sauri ta buWe idanunta tare da sauke Kallonta a gashin ?irjinsa dake kwance fuska ya ?ara haWewa kamar zai fashe yace "look at into my eyes witch" girgiza kanta tayi tana ?o?arin sakar masa kuka cikin wata ?aramar tsawa yace "heeey!!" Muryarta na rawa tana ?an?anme jikinta waje guda tace "Am sorry but I can't do this" lumshe idanunsa yay sosai yana jin wani abu mai kama da mugunta na taso masa a hankali kuma ya buWe idanunsa tare da sakar mata wata gigitacciyyar tsawa haWi da faWin "keee" Innalillahi tsawar da tayi mata yawa ne da kuma rashin sabo da tayi da ita haWi da gigicewar da tayi yasa kawai ta faWa jikinsa ta wani ?an?amesa tana sakin maraitaccen kuka haWi da faWin "am sorry ha....ban sakewa Hamma Akeemmm!!" Ta jaa! Sunan nashi ta rufe fuskarta a tsakiyar ?irjinsa gaba Waya jikinta rawa yake sosai.
Gaba Waya ta firgita da tsawar da yay mata domin tunda take a rayuwa babu wanda ya taSa yi mata something like this to wama ta sani gaba Waya even friends Wannan bata dasu ita Waya take rayuwarta ita kam da zama a wajan mutum irin Akeem gwamma ta koma inda ta fito.
Sauke numfashi yay tare da jan wata iska zuwa cikin hancinsa, yadda Jikinta ke rawa yasa gaba Waya take neman yarda su a ?asa, ta?i yarda ta buWe idanunta balle ga kallesa sai tura fuskarta take cikin ?irjinsa.
Wani irin taSe baki yay kafin yay baya kaWan tare da jingina da canter cikin wata kasalalliyyar murya can ?asa yace "Uhm hold me tight kafin na Sallaki" jin haka yasa ta ?ara tura hannunta in between his hammata tana ?an?amesa sosai kamar zata koma cikinsa, ganin yadda ta rungomesa irin rungumar nan ta neman tsira da rai rungumar da babu wanda ya taSa yi masa ita sai Amani yasa ya wani shafa sumar kansa kamar bazai magana ba sai kuma yace.
"Duk abinda nace kice You are" da sauri ta Waga masa tana ?o?arin zame Jikinta daga nasa yace "don't ever try" dole ta koma tare da kwantar da kanta a ?irjinsa tana sauke numfashi a wahalarce.
Gyara tsaiwarsa yay Muryar nan nashi kamar ana buda algaita yace "witch" bakinta na rawa tace "i am" tsaki yaja yana ?ara murje yatsun ?afarta yace "pairy, mumu jakaness, emty head" wani runtse idanunta tayi sharrrr kuma hawaye suka zubo mata muryarta na rawa tana son fashewa da kuka tace "i am" shafa lafiyayyiyan gemunsa yay yace "aljanar ruwa, Kidnapper mai cin naman mutane ?ar yankan kai" kuka na kwance mata tace "i am" wani shu'umin Murmushi Yay Wanda ya jima bai irinsa ba kafin yace "Uhmm mai warin hammata" wani raunataccen kuka ta fashe da shi tama kasa magana hannunsa yasa ya zareta daga jikinsa harya juya sai kuma ya dawo ya Wauki mug ya fara haWa coffee ko inda take bai ?ara kalla ba, yanzu haka sai yay wanka domin shi da gaske warin take masa sbd rashin tsoran Allah irin na Abdul-hakeem Bukar Bello.
Ya gama haWa coffee ya nufi wajan ?ofa tafiyarsa ma kaWai abar kallo ce har zai fita sai kuma ya tsaya cikin wata kakkauran murya yace "ki faWawa wani kiga sai na bawa karnuka sun cinye namanki" yana faWin hakan ya fita.
Zubewa tayi a wajan tana sakin wani sabon kukan gaba Waya taji ta fara tsanar zaman gidan saboda shi.
Yana fitowa idanunsa ya sauka akan Didi tana zaune saman kujera an Wura ?afa Waya kan Waya tana ganin ta washe baki "kaga irin albarka, kai dai kaji daWin ka tausayinta kaWai yasa a soka baka da ?yashi ko kaWan shiyasa nace babu wanda zan faWawa zaka siyo min nama, ato kaf Duniyar nan wa kake dashi mai sonka da sanya maka albarka ai sani Win dana zame maka dole na haifi gantalallan Ubanka" banza yay mata yana zaman kan sofa a hankali yake sipping coffee Win a bakinsa, Ummi ta fito daga part Win Abbu yana biye dashi da alama alwala yay idanunsa ya juya ganin babu Mami yasa ya nufi part Win ta.
A can cikin bedroom ya sameta zaune ta zabga tagumi idanunta yay jajir a gefenta ya zauna yana Kallonta a hankali itama ta kallesa kafin kuma kuka ya kwance mata bakinsa ya buWe yace "come here" da sauri ta ?ara jikinsa tana fashewa da kuka sosai, bai hanata ba sai da tayi mai isarta kafin yace "Mami nasan dole kiji zafi domin ke Win uwa ce, duk yadda zanji ciwon abin ba kamar ke ba, amma wallahi bana baccin kirki kullum da damuwa nake kwana, ya Adnan yake? Wanne hali yake ciki? Yana raye? Baya raye? No one's know, amma dukkan abinda ya samu bawa rubutacce ne daga Rabbil izzati mai kowa da komai, ko da ba'a ce ruwa ya faWa ba Tabbas zamu nemesa mu rasa, amma har yanzu jikina yana bani Adnan yana raye koma zai dawo garemu in sha Allah, so kiyi hqr kiyi accepting Wannan destiny Win you're muslim a musulmi should trust ?addara good or bad ok!"
Kallonsa tayi kamar yadda yake kallonta kafin tace "Abbu ina jin babu daWi ?warai rashin Wa ba ?aramin abu bane, kullum ina addu'ar Ubangiji ya kare min Adnan aduk inda yake,amma idan na kalli wannan Yarinyar zuciyata zafi take inside of kai punishing Winta akan dalilinta muka rasa Adnan amma ka Wauke ta ka sanyata cikin yaranka me kake expecting idan wani abu ya samu Wayan su?" Tunda ta fara magana yake kallonta kafin yace "jinina kike son na wula?anta Khadijertou? ?iyar yayana Baffa zan ci zarafi, ko bayan raina nasan Baffa zai kula da komai na iyali na mene yasa kike son ni naci zarafin tasa ?ar ?waya Waya tilo? Please bana so ki barni da masifar da take shirin kunno mini please" shiru tayi masa tana sauke ajjiyar zuciya, Mi?ewa yay da ita kafin yasa hannu ya share mata hawayen cikin damuwa yace "Ni Ubane kuma mijine mai adalci, amma hakan ba zai sanya na?i bin abinda zuciyata keso ke muradi ba" da rashin fahimta Mami tace "Me kake muradi Abbu" hancinta yaja yace "time zaizo Ohyyyah go and pray" "bana yi" zare ido yay yana faWin "eyee ba?in ciki ido biyu Allah ya Bukar Bello ba'a Wakin Mami yake ba dana shige" ya faWa yana ficewa.
A hankali Akeem ya mi?e kai tsaye suka nufi Masjid suna fita Akeela ta fito da sauri idanunta duk yay jaa sosai ga lip's Win nan yay wani pink yirrrrr dashi.
Didi ce ta tafka satali tace "Innahu sulaimanu wa Innahu Bismillahi Meye haka kamar wata munafuka kuma jama'a na shiga uku ke zonan" kwasa Akeela tayi da gudu tana nufar part Winsu dan Didi ta iya bala'i da surutan tsofa.


ABUJA
*Aso Rock Presidential Villa*
A hankali ya murWa handle Win ?ofar ya shiga cikin wani makeken bedroom kusan dai gidan Shugaban ?asa wasting time ne tsayawa description nasa just imagine.
Tsayawa yay yana ?are mata kallo kafin a hankali yace "Meema" shiru tayi kanta a ?asa ta tura hannunta a tsakanin cinyoyinta sai sauke Ajjiyar zuciya take..
Wata macace zatai sa'ar Akeem shekarunta kusan 32 amma idan ka ganta zaka Wauka bata shige 25 ko 26 ba tana da kyau sosai fara tass da ita gashinta ya sauka sosai..
Ganin yadda tai masa shiru yasa ya girgiza kai tare da faWin "ohh Rabbi ka kawo min Wauki" ya faWa a hankali ya gyara zaman babbar rigar jikinsa babban mutum ne shekara wajan 65 to 67 fari ne kamar Balarabe wajanta ya ?arasa yana zuwa ta Waga kanta a tsoro ce domin kullum cikin firgita take kwaSe fuska tayi har zatai shiru sai kuma tace "Dad" gashinta ya tattare tsaf kafin ya sanya ribbon ya haWe mata su yace "oyaa stand up" tashi tayi a hankali har yanzu idanunta a ?asa yace "Your Mom told me har yanzu baki breakfast ba what exactly wrong with my darling eh?" KwaSe fuska tayi kafin tace "Dad how is he?" Dafe kai yay yace "Ya rabbi Wannan mutumin ba kuwa asiri yay maki ba Meema? Mun tsinci Mutum a hospital daga zuwa zaga marasa lafiya kince dole dole a Wauke shi na Wauke sa gashi can ana kula dashi amma dole sai an fita dashi waje" kamar zatai kuka tace "Dad why?" Shafa kanta yay yace "come with me" Kallon Mahaifin nata tayi PRESIDENT AHMED ADIL kenan.
Kama hannunta yay kai tsaye ratsawa yay ta haWaWWan parlon yarinyar tasa kafin ya nufi wani corridor a nan zaka samu main Parlo iya kar haWuwa ya haWu wata mata ce zaune tana kallon Aljazeera zatai shekara 54 tana sanye da wata haWaWWiyar shadda ko'ina na jikinta she?i yake ga wasu gold a hannunta murmushi tayi tace.
"Ok dake kaine ta kulaka ko yayi" Murmushi Dad yay mata kafin yace "Meema kullum jin kanta take wata ?ar baby look da aure tayi da wajan yara biyu uku har huWu gareta" dariya Mom tayi tace "aifa" hannunta yaja yace "bari na karata wajan mutumin Wan yanzu bazan ?ara barinta fita ba"
"Adawo Lfy Ur Excellency" fita yay kafin ya shiga Elevator kai tsaye kuma da shiga ya dannawa lift Win 1floor, tana kusa dashi sai Ajjiyar zuciya take saukewa a haka suka sauka jama'a kuzo kuga haukan securities sai ku Wauka ya?in duniya ake, da sauri aka buWe masu ?ofar wata lafiyayyiyar mota, kai tsaye wani Aso Rock Clinic Gulps suka nufa motar guards na biye dasu.
Sun Wan jima suna tafiya a cikin gidan kafin su ?arasa gaba Waya guards Win sukai masu rumfa Meema dai sai Soyewa take domin tsoran mutane take sosai.
A haka suka isa wani Dr ya tarSesu bayan President Ahmad Adil ya zauna ya dubi Dr yace "Yaya jikin nasa?" Ajjiyar zuciya Dr yay kafin yace "To da sau?i amma he's in critical condition sosai" gaban Meema ne ya faWi da sauri ta ri?e Dad kafin Dr ya Wura da faWin "He lost his memory and fuskarsa ma ta lalace baki Waya.....


_Ki guji ha??in wani domin bala'i ne wallahi sosai fa, idan kina son this book ki siya akan 500 ko nrml grp 300 nidai bazan yafewa dukkan wanda zai karanta bai biya ba haka kukai min akan ABU MALEEK_



*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
*

FITATTU HU?U=?%?

Http://wa.me/+2348119237616

EPISODE 1? 0?


Kuka Meema ta sanya wanda ya ?ara tayar da hankalin President Ahmad Adil,cikin damuwa yace "he looses his memory? I understand,but problem Win fuskar fa? How long zai kasance cikin rashin sanin wane ne shi?" Kafin Dr yay magana Meema tace "i don't understand Dad,loosing memory kamar ya?" Cikin nutsuwa Dr Win ya kalleta kafin yace "everyone forgets things atimes,how often have you misplaced your car keys or forgotten the name of a person you just met,some degree of memory problems as well as a modest decline in other thinking skills,is a fairly common part of ageing,there's a difference,however between nrml changes in memory and memory loss associated with alzheimer's disease and related disorders,and some memory problems are result of treatable condition Madam Meema Ahmed Adil" shiru tayi idanunta yay rau rau zai kawo ruwa kafin a hankali tace "kenan bazai iya tuna waye shi ba? Balle ya tuna abinda ya faru dashi,more explanation please" farin glass Winsa ya Wauka tare da sanyawa cikin nutsuwa yace da Meema "he looses his memory,he can't remember anything about his life,and normal age-related kin gane ba? Memory loose doesn't prevent you from living a full productive life for example,you might occasionally forget a person's name,but recall it later in the day,amma tunawa lokaci guda it's difficult,you might misplace your glasses sometimes,or maybe you need to make lists more often than in the past to remember appointment or tasks. These changes in memory are generally manageable and don't disrupt your ability to work,live independently or maintain a social life" Dr ya ?are maganar yana sauke numfashi baya jin hausa ko kaWan hakan yasa dukkan wani bayani da zai yi dole sai dai yay da yaran nasara Ingilishi kenan.
Kasa magana Meema tayi bata san mene yasa ba amma wani mugun jin tausayin mutumin take kafin a hankali tace "alright yanzu dole sai the same abinda ya faru da shi ya sake faruwa zai iya tuna waye shi?" Ta faWa abinda Dr Win ya faWa,jinjina kai yay kafin yace "sure" mi?ewa President Ahmad Adil yay yana kama hannun Meema kafin yace "Dr ka shirya komai na tafiyar cikin week Win nan za'a fita dashi" ya faWa yana jan Meema zuwa waje,kallonsa tayi tana kwaSe fuska kafin tace "Dad" ba tare da ya kalleta ba yace "what again Meema?" Idanunta na kawo ruwa tace "Dad i want see him please! Please Dad" tsayawa yay yana kallonta kafin yace "Look Meema wannan ba age

6 / 54