TSINTACCIYA Book Complete By Nimcey Sarauta doc.doc

Author :  Na'ima Suleiman Sarauta Category :  Hausa Read

Chapter   50 / 54

147K to 150K   out of 159.5K words

dai... How was your body" da sauri Didi tace "wanne jiki bayan yanzu ya gama yiwa ?ar..." Kallon da Akeem yay mata ne yasa ta haWiye sauran maganar, Murmushi kawai Meema tayi tace "rabo dashi Didi hajjin bana dake za'ai" matse hawaye Didi ta fara tace "Ni daman nasan ke ba muguwa bace Allah dai ya sauke ki lafiya" da sauri Meema tabar wajan tana jin kunyar yadda Didi ta tsinkata a gaban sirikinta, MurguWa mata baki Akeem yay yace "maro?iya" tace "Ubanka Bukari shi kayiwa wlh bani ba" shigewarsa yay, ducoment Win da p.a ya fashi ya Wakko kana ya fito kamar wanda yake tunanin shi yake nema yana fitowa ya haWu da Asheer tsayawa, for now dai yasan cewa Asheer mijin Meema ne, Meema kuma mahaifiyar matarsa ce, dole ya bashi girma duk da ya girme shi, a ta?aice yace.
"Mrng" jim Asheer yay kana yace "Kana lafiya ya jiki" a ta?aice yace "Allhamdulillah" ducoment Win hannunsa ya bashi kana yace "ka ajjiye a wajanka please" amsa Asheer yay a ransa yana hamdala kana yay part Winsa.
Akeem kuma wajan Aalam ya nufa, a zaune ya samesa akan ladduma da mug Win coffee a gabansa, gefe guda kuma Laylerh ce tana masa Magana akan Akeem Win ba lallai ya bisu ba, sallama yay masu yana mai ?arasawa inda suke zaune, zama yay kusa da Laylerh yana faWin "Sabahul khair Aalam da Laylerh" amsawa sukai kana Laylerh tace "kasha coffee Win ne?" Girgiza mata kai yay yana lumshe idanunsa, Aalam ne ya Wauki wani cup ya zuba masa kana ya bashi yana faWin "gashi Wan Abbu" amsa Akeem yay tare da faWin "thank you Alab" cikin nutsuwa ya fara shan coffee Winsa yana girgiza ?afarsa duk abinda yake Aalam na lura dashi, Laylerh ce tace.
"Yau da yamma jirgin mu zai tashi fatan ka gama shiryawa kuma ka sallami matar ka" shi dai bai mata Magana ba, lura da halinsa Akeem Win ya Wauka yasa Aalam faWin "ki barsa ya gama" bayan ya gama shan coffee Win yay hamdala, sai a lokacin ya kalli Laylerh yace "Laylerh zan biyo ku daga baya" tace "mene yasa" shiru yay domin yana jin nauyi su kai ya shafa yace "munyi magana da Abbu zai faWa maku" ya faWa yana mi?ewa tsaye, kai tsaye kuma wajan Abbu ya nufa, yana zaune shima yana shan coffee, zama yay yana Wan marai-raice fuska hakan yasa Abbu yace "ya akai ne, tunda ka fara shagwaSe fuska nasan ba abin arzi?i bane" naWe ?afarsa yay yace "Abbu Laylerh tace wai na shirya zasu tafi" Abbu yace "And then....?" Akeem yace "Nifa" dakatar dashi Abbu yay wajan faWin "tashi kaban wajan, dole kabi iyayenka umarni na baka" bai ce komai ba ya mi?e tare da ficewa yana jin zuciyarsa babu daWi.
Part Winsa ya koma yay wanka ya shirya cikin ?ana nan kaya na shan iska, 10 dai-dai gaba Waya suka zauna a dinning domin yin breakfast Banda Akeela da har yanzu take bacci.
Babu jimawa wani securitie ya shigo bayan ya gaida Dad yace "wata mata mai suna Khadijertou ana ce mata Mami matar Bukar tana neman izini"
Da sauri Didi tace "kace ba'a bata ba, munyi hannun riga da ita tuff tuff Ubangiji yay mana tsari da irin Khadijertou atoh"
Dad ya kalli securitien yace "shigo da ita" babu jimawa Mami ta shigo tana sanye da lace fari tas amma tai bala'in ramewa, kana ganinta kasan tana cikin damuwa, Sallama tayi duk suka amsa Banda Abbu da Didi da Akeem, tana shigowa Asheer ya Waga kansa tare da zuba mata idanunsa masu kaifi shima,
Itama kallonsa tayi tana mamakin kamanninsa da Abbu, bata tsaya jiran komai ba ta zube a wajan tana sakin kuka tare da faWin.
"Dan Allah Abbu ka yafe sharrin shaiWan ne, da kuma ba?in cikin rasa Wana da nayi ta sanadiyar Akeela da kuma abinda zuciya ke muradi, na fahimci kuskure ne rayuwa bata yimin daWi dan Allah kayi hqr ka yafe min ko Ubangiji zai ji?ai na ya dawo da yaro na zuwa gareni" kallonta Abbu yay yace "Khadijertou tun farko sai da nace bana son zuwa Akeela sbd rashin lafiyarta nima amanace a waje na, kice zaki kula da ita haka Akeem yazo ya saman nace babu ruwansa, ashe nayi kuskure dana yarda da hakan, kin zalunci yarinyar da babu ruwanta,wacce bata san komai akan rayuwarta ba, har kike mata gorin cewa zina akai aka haife ta bayan baki san komai na rayuwarta ba, baki duban ?arfin ?addarar da kuma fahimtar cewa zanan ?addararta kenan ba, kalli kiga mahaifiyata ?ar shugaban ?asa ce, mahaifinta shugaban zauren Majalisar Dinkin Duniya Allah ya ji?ansa, wan Mahaifinta sarkin Makka, shima kuma kakanta jinin sarauta ne gashi kuma a matakin shugaban ?asa, uwa uba mijinta babban likita ne, kuma Wan sarki, gashi kuma minista a yanzu, kuWi inda na halak ne Akeem ya tara kuWin da koni kaina bana dasu,duk da irin taimakon da yake, amma a hakan kike kiran Akeela da TSINTACCIYA? Yanzu duba kiga duk ahlin Tsintacciyar ne nan what a beautiful family"
Da sauri Didi tace "Atoh kaf danginki babu mai gatan yarinyar nan, kuma dai shi Wa na kowa ne ba'a san maceci ba sai Allah"
Kuka Mami take sosai kukan daya Sanya Asheer runtse idanunsa sosai yana dafe kansa dake masa ciwo yana sarawa, Didi ce ta kalli Asheer tace "bawan Allah mai kama da Bukari lafiya dai? Ko dai Wannan gantalalliyar ce ta sanyaka haka?" Kallonsa Abbu yay yace "Wai kam Asheer lafiya kake?" A sanyaye yace "lafiya lou" maganarsa yasa Mami tsayar da kukanta da sauri tace "Adnan" kafin tai magana wani securitie ya shigo yace "?an sanda na neman Dr Abdul-hakeem Bukar Bello a waje" Akeem dake zaune yana latsa waya ba zaka taSa cewa yana wajan ba, da Wan Mamaki yake nanata sunan Wan sanda a zuciyarsa, Mi?ewa yay Abbu shima ya mi?e dai-dai lokacin Akeela ta fito cikin shirin wata lafaya wacce tayi kyau sosai, ta ?ara fito da hasken fatarta, da kuma yadda ta ?ara ?iba kamar wacce aka ja haka tabi bayansu Abbu.
Mayan ?an sanda ne guda biyar Akeem na zuwa Waya yace.
"Mu jami'ai ne daga State C.I.D an turo mu ne akan tafiya dakai bisa zargin hallaka wasu mutane guda biyar da Wudil tare kuma da rusa dukkan arzikin nomarsu, ta hanyar lalata nomar wajan shigo da mugwayen fara masu lalata albarkatun noma" da mamaki Akeem yace "what ni?" ?aya yace "Yes, zamu iya tafiya" da sauri Akeela ta tsaya gaban Akeem tana girgiza masa kanta hawaye na zubuwa daga idanunta tace "Dan Allah kada ku tafi dashi wallahi ba zai iya kashe mutum ba" Wan sandan yace "hey young lady, muna respecting mijinki ne da tuni munyi gaba dashi"
Cije baki kawai Akeem yay tare da kama Akeela yace "shittt ya isa, just wait for me ok" girgiza masa kai tayi tana rungome sa tace "A'a Zauj dan Allah kada ka barni wlh Wannan sharri ne ko kiyashi ba zaka iya kashewa ba" idanunsa ne yay jajir akan wasu banza tana neman tayarwa da kanta hankali, cikin nutsuwa yace.
"Idan kina kuka raina zai Saci zan dawo ok" kuka ta ?arasa fasawa wanda ya sanya gaba Waya mutanan cikin gidan suka fito Banda Aalam da Asheer, cikin kuka tace "Toka tafi dani mana Zauj, dan Allah kada ka barni"
Ummi wacce ta fara kuka itama tazo ta kama hannun Akeela tana tirjewa tare da ri?e hannun Akeem, a gigice kuma Abbu ya fara kiran Number p.a daman yana Abujan, Afaf da Aleema ma kukan suke, Meema kuwa ta kasa yin komai sai kawai ta koma waje guda ta zauna, ta shiga sauke ajjiyar zuciya.
Kukan da Akeela yake ya tsananta hakan yasa kawai Akeem ya dafe saitin zuciyarsa tare da nufar motar ?an sanda zuciyarsa kamar zata fito waje, wani ihu da Akeela tayi tana faWin "No Zauj Kada ka bisu" ta faWi hakan tana Shirin ?wace hannunta daga na Ummi Akeem bayan ya shiga motar suka ja motar da gudu tare da barin wajan, tafiyar da akai da Akeem yay dai-dai da she?a aman da Akeela tayi, wani amai take da dukkan ?arfinta amai ne wanda yake kama dana masu laulayin ciki...


Tsintacciya na kuWi ne
08119237616113-114
Ummi ce ta ri?e ta sosai ganin yadda take aman kamar zata amayar da kayan cikinta, lokacin guda aman ya wahalar da ita tai wani irin laushi sai ajjiyar zuciya take saukewa ga hawayen dake zuba daga kan fuskarta.
Mom ce ta ?arasa wajan tana faWin "Subuhanallah bata da lafiya ne" shiru kawai Ummi tayi tana ?arewa Akeela kallo, Laylerh kuma tace "Ummi ki dubata mana"
Da taimakon Mom Ummi taja Akeela zuwa cikin gidan suna zuwa kuma ta wanke mata Jikinta daya Saci, ganin duk bata da Kwari, yasa Ummi ta Wan zame mata kayan jikinta tare dasa mata wata half body mai sau?in zafi.
Ganin ta wahala sosai ?arfinta ya ?are yasa kawai Ummi ta rubuta sunan wani ?aramin drip da allura Mom kuma ta bawa Arif ya amso.
A can waje kuma cikin tashin hankali Abbu yake kiran layin P.a a kira na uku ne ya Wauka yana Wagawa Abbu yace.
"Al'kaseem wanne kaya aka kai Wudil ne?" Da mamaki P.a yace "takin da muka daWe muna aikinsa ne Abbu" numfashi Abbu yaja kana yace "ok kazo yanzu please" da damuwa a Muryar P.a yace "Meke faruwa kuma?" Kai tsaye Abbu ya shaida masa dukkan abinda yake faruwa ya Wura da "anya babu sa hannun wani akan Wannan al'amarin kowa Al'kaseem? Tayaya za'a ce motar da kuka tura kayan ita aka samu a garin kuma ance wai ba taki bane fara ce aka shigar da ita, yanzu Maganar da ake duk sun lalata dukkan gonakin da suke Wudil sunyi Sarna sosai ga kuma rayukan mutane da aka kashe gsky akwai lauje cikin naWi" tashi p.a yay daga zaunan da yake ya shiga faWin.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, babu da matsala domin Sir Akeem is Innocent a yanzu zai dawo gida, amma nasan dole sai maganar yaje Court, babban abin ba?in cikin kuma Sata masa suna da sukai a idanun dubban jama'a da kuma mutanan Wudil Win da suke ganin girma da kuma darajar sa"
Jinjina kai Abbu yay yace "nima abinda yake damuna kenan, zanwa barrister Moon magana" kashe wayar yay shi kuma p.a ya shiga shirya dukkan wasu takardun su na Companyn da kuma binciken da sukai kan takin kafin ya ?arasu.
Dad ne ya kalli Abbu yace "Alhj Bukar yaya ake ciki ne" cikin girmamawa Abbu yace "kai tsaye binciken daga state cid ne, ina da tabbacin kuma Court za'a kaishi, babu da wani sauran time" Murmushi kawai Dad yay yace "Kada ka damu, kada ka manta mune gwamnati" yana faWin hakan ya shige cikin gida babu jimawa Mai Magana da yawun shugaban ?asa ya shigo da motarsa cikin gidan, fitowa yay yana danna waya a kunnansa, Asheer ne da tun Wazo daya shiga part Winsa bai fito ba sai yanzu, gaisawa sukai da mutumin kana ya shigar dashi wani haWaWWan parlo da Dad yake zama time to time idan ba wani shahararren meeting zai ba.
Yana nan zaune har President Ahmad Adil ya shigo Parlo cikin Manyan kaya sai ?amshi yake, Mi?ewa yay domin nuna girmamawa, bayan sun gaisa Dad ya kalli mutumin yace.
"Kaje ka sanar da jami'an da suke State cid cewa na dakatar dasu, Sannan ka dawo da Akeem gida yanzu, bayan hakan ka shigar dasu ?ara akan su faWi inda suka sami wani impormation Win har suka zo har gida bayan sun san ko waye ni, kayiwa kuma barrister na magana zamu shiga Court a gobe nan"
Mi?ewa Mai magana da yawun shugaban ?asa yay tare da yiwa Dad sallama shi kuma Dad ya koma ya shiga cikin gidan.
Yanzu zuwa main Parlo yaga Mami duk sun mance da zuwanta, ita kuma ganin hankalinsu baya jikinsu yasa tayi shiru, amma jin Muryar Asheer ba ?aramin gigita mata lissafi yay ba.
Abbu ne ya fito daga ganin Akeela wacce take bacci bayan sanya mata drip Win.
Kallon Mami yay yace "kije gida ko?" Dad yace "a'a kabarta mana ai ba'a gama Magana ba ko?" Abbu yace "duk maganar da Za'ai bata da ikon ji sbd na yanke igiyar aure na a kanta na sauwa?e mata" da wani irin sauri Mami ta kalli Abbu bakinta har wani rawa yake tace "Abbu kana nufin ka sakeni?" Yace "eh, daman ba kin daWe kina neman sakin ba? Finally yanzu kin samu now you're free"
Kuka ta sanya tace "me nayi maka da zafi har haka? Dan Allah kayi hqr kada zuciyata ta buga abubuwa sun yimin yawa ka tausaya min kada Akeem da Akeela su yafe min" zama Abbu yay fuskarsa sam babu walwala yace "zasu yafe maki in sha Allah, amma dai na sakeki saki biyu kije kawai" Aalam daya fito cikin wata lallausar Al?yabba yace "Assha babu kyau saki cikin fushi ai abu bai kyau ba da kayi hqr ai, itama dokin zuciya ne ya sanyata aikata hakan da kuma soyayyar dake tsakanin uwa da Wan ta"
Tunda Aalam yazo bai Magana bai tsayin hakan ba, hakan yasa Abbu kawai ya jinjina kai tare da rusunawa yace "Allah ya ?ara maka yawan rai na riga na furta taje kawai" Mami tana share hawayenta tace "shkknan nan amma wanda na gani mai kama dakai waye shi?" Ka faWa ya Waga yace "I have no idea kawai kamace Ubangiji ya bamu ita iri Waya" Dad ya numfasa yace.
"Asheer wai? He's my son bari mu samu nutsuwa nayi maku bayani ko, ke kuma ki shiga ciki kawai" Mi?ewa tayi jiki a sanyaye ta nufi part Win su Aleema sbd bata san inda zata ba..
Tana shiga taga Ummi na ?ara duba Akeela sbd hankalinta duk ya?i Waya, zama tayi Ummi tayi Murmushi tace.
"Barka da hanya" Idanunta cike da hawaye tace "Yawwa Ummi ya mai jiki?" Ummi tace "Allahamdulillah, jiki kam yay sau?i domin aure yay albarka anawa tunanin"
Shiru kawai Mami tayi domin bata fahimci komai ba, Afaf da Aleema suka gaisheta ta amsa a sanyaye...
Alhj Atiku ne ya kalli Tijjani yace "munyi kuskure, kada tunanin zamu iya kai Akeem har gidan yari? Bayan yanzu da ba Kinga kake faWa min waye shi da kuma tubalin ahlinsa kada tunanin mai ?yak?yawan tubalin kamar Akeem mun isa mu kaisa gidan yari ne?"
Zufar data yankowa Tijjani ce tasa gaba Waya ya kasa magana sai sharce ta yake, a hankali kuma yace "Tabbas nai kuskure gaba Waya kaina ya kulle wlh, amma nasan President Ahmad Adil zai shiga maganar" Alhj Atiku yace "Wannan kuma abinda kasan ya zama dole ne" Tijjani yace "Idan hakane bari na shiga tunaninsa, nasan yanzu dole zai sanya a kama dukkan ?an sandan da suka kama Akeem, kuma zai nemi yaji inda suka samu labarin, haka kuma a yanzu zai nemi barrister domin shiga Court, lalle ya zama dole mu kashe barrister Win President duk manyan barristers da suke nan mu sanye su da manyan kuWaWe"
Mi?ewa Alhj Atiku yay yace "na fara gajiya da ga fara sa banga ?aho ba, Sarnar kuWin yay yawa kasa yawan lauyoyin da suke ?asan gwamnati kuwa? Muyi abinda zai iya yiwuwa, mu bamu samu wannan companyn ba, kuma mu ?are a gidan yari ni ?asar zan bari baki Waya kawai"
?oye tashin hankalinsu Tijjani yay kana yace.
"Dukkan kake za'a nemuka, kuma abin Kunya ne a gareka Gwamma ka tsaya yadda muka fara mu ?are" yana faWin hakan ya Wauki Wayarsa ya fara kiraye kiraye....
Da p.a da kuma Mai magana da yawun shugaban ?asa tsiran kaWan ne a tsakanin su wajan zuwa State cid, lokacin da suka isa suka samu Akeem a wani office yana zaune ya harWe hannayensa a ?irjinsa a nutse kuma ya shiga girgiza ?afarsa yana sauraran abinda wani Cp yake faWa,
Girgiza kai Akeem yay yace.
"Kai kuma baka san aikin ka ba? Har za'a kiraka da prvt number Akan an kama kayan da muka tura da laifi ko?" Gumi Cp ya share yace.
"Ban kawo komai a kai na ba, sai bayan munyi wayar daka baya aka tura min da sunanka da kuma address Win inda kake, nai mamaki sosai ganin a gidan shugaban ?asa kake, kuma gani nayi doka bata bar kan kowa ba" Akeem da idanunsa yake a lumshe yace "Ashe? Ka hanzarta nemo location Win da wanda suka kira ka, da mai turo address Win bani da lokacin ba kunji daWi kun Satan suna ba zaku gane"
P.a ne ya Wan rusuna yace "Sir kaje gida kawai zamu ji da komai in sha Allah" Mai Magana da yawun shugaban ?asa yace "ina tare dakai yanzu haka na shigar da ?ara, duk za suyi bayani ne" yana gama faWin hakan P.a yace "nasa a kawo motocin kuma a bincika abin mamaki babu wani sign dake nuna an zuba wata fara ciki, domin idan an zuba za'a ji warin camecal Win da ake sa musu sbd kada su mutu something is fishy" wayar Akeem ce ta fara ?ara ganin sunan Abbu yasa ya Waga, daga can Sangaren da Abbu yake tsaye akan Akeela wacce Ummi ta ri?e sai she?a wani irin amai take tun ta nayi da raguwar ?arfinta har jikinta yay laushi, cikin tausayawa Abbu yace.
"Al'kaseem ina Akeem Win?" Wayar ya bawa Akeem ya amsa yana faWin "Abbu" Abbu yace "Akeem is everything okay?" Akeem yaja numfashi yace "Eh Abbu zan dawo idan naji gskyr komai" Abbu zai Magana yaji Akeela tace "Wayyooo Ummi cikina zan mutu" da sauri Akeem ya mi?e tsaye yace "what happened to her?" Abbu yace "tunda ka tafi take amai yanzu ma tashinta kenan aka bata tea amma gaba Waya ta dawo dashi"
A sanyaye Akeem yace "I'm coming" yana faWin hakan ya bawa P.a wayar yace "muje" a nan suka bar Mai Magana da yawun shugaban ?asa.
Lokacin ana kiran sallar zhur Asheer ne ya fito daga part Winsa shida Meema ya Waura alwala zashi masjid, haWa ido sukai da Mami Wan tsayawa yay jim kafin yace "Ina yini" kasa amsawa Mami tayi sharr sharrr hawaye ya zubu mata, da sauri shi kuma yay gaba abinsa, mutunce Meema tace "Anyya Mami kiyi hqr ki daina kukan hakan" share hawayen tayi tana jan numfashi..
Tana nan zaune duk mazan gidan suka nufi masjid,

50 / 54