TSINTACCIYA Book Complete By Nimcey Sarauta doc.doc

Author :  Na'ima Suleiman Sarauta Category :  Hausa Read

Chapter   20 / 54

57K to 60K   out of 159.5K words

buWe ido da sauri domin har wani bacci ya fara Waukan ta.
Ganinsa kuma yasa ta murguWa masa baki, tare da Waukan cuf Win da aka zuba mata kunun ta fara sha, Abbu dake kallonsu yace "Akeem can u buy a phone for them?" Idanu Akeem ya zubawa Abbu yana tunanin why yace haka bayan shike faWa ba akan kada su ri?e waya, a hankali kamar wanda bai gane ba yace "su wa?" Su Aleema ya nufa yace "all of them har Akeela Daughter baby kina son waya ko?" Idanunta a rufe tana wani irin shagwaSe fuska ta Waga kai, Kallonta Baba Rabi tayi tace "kee yaushe kika san kan waya ne?" Abbu yace "a'a sai a koya mata ai" Mi?ewa Akeem yay yace "bani da kuWi" gaba Waya suka kallesa domin a yanzu Akeem yama fi Abbu mahaukatan kuWi cikin mamaki Abbu yace "kullum sai naga Alert na shigowar kuWi a wayana amma kace baka da kuWi ok fine ni zan siya masu" shi dai baice komai ba ya Wauki briefcase Win sa ya fita yana fita driver ya buWe masa ?ofa ya shiga mota cikin sauri yaja motar sukai waje..... Asheer ne da Meema sai Dad da Mom zaune a Parlo watching TV kafin Meema tace "Dad when ne zamu Kano?" Ba tare daya kalleta ba yace "offer week ne" juyawa tayi ta kalli Asheer dake zaune yana game a waya yana sanye da farin yard mai taushi sosai yay wani irin fresh kyau ga black skin Win nan nashi mai Waukan hankali tace "Bro zaka rakani shopping ko?" Ya Waga mata yace "sure sis na" Mom tai Murmushi tace "wlh ka daina biye mata zata mai daka na mace, kana mata faWa tai hankali tayi aure" kwaSe fuska tayi tace "Mom please" Murmushi President Ahmad Adil yay yana jin daWi ganin Meema cikin farin ciki yace "Son Asheer why always your sister take acting like baby girl?" Idanunsa akan waya yace "Cos she is very stubborn Dad, And whenever I like her style" ya faWa yana yin murmushi ?uri Meema tayi masa kawai sai a kaga ta fashe da kuka ta shiga buge buge da sauri Mom tace "jama'a mun shiga uku anya Meema bata samu problem a cikin ?wa?walwar ta ba?" Cike da damuwa Dad yace.
"Ba wani kawai matsalar ciwonta ne, baya bu?atar likita domin da yana bu?ata yaci ace ta samu lafiya wlh nama rasa yaya zanyi har tunanin zuwanta kano nake fa" Mi?ewa Asheer yay tare da faWin "Dad I'm here noting will happen to her na maka Al'?awari" ya faWa yana Waukar ta zuwa part Winta, suna zuwa ta rirri?esa a wannan karan shi kawai take gani cikin ?warai idanunta da kuma abun daya saba yi mata a kwanakin baya, ji take idan bata samu abinda take so ba Tabbas zata iya mutuwa, ganin abinda take ?o?arin yi Asheer yay sauri zareta a cikinsa yana faWin "No Meema I'm your brother haram ne okay" idanunta ne ya kawo ruwa sai kawai ta faWa buga kanta da jikin bango tana wani jan numfashi tamkar zata shiWe kafin kace me kanta ya fashe, wani irin mugun tausayin yayar tashi ya kama shi, damuwa da kuma son bata abinda take so Win ya shige sa,zama yay akan bed kafin a hankali yace "ok come here zonan zo kiyi" da gudu ta nufi inda yake ba tama damu da jinin dake zuba a kanta ba, tana zuwa ta shige jikinsa ta wani ?an?ame sa, jikinta na wani irin kyarma da kuma Sari ta Wura bakinta akan nashi hankali ta kama lip's Win shi, da wani irin sauri ya runtse idanunsa sosai kafin kuma ya wani irin ja numfashi saboda jin yadda take masa wata iriyar fitinanniyar tsotsa...Sakin bakinta Meema tayi tana sakin wani irin raunataccen kuka, domin azaba ta keji wacce ta shige tunanin duk wanda yake tunanin abinda yake sanyata hakan.
Abu take bu?ata tana da tabbacin Wannan abun kuma a wajan Asheer yake amma mene shi? Ita kanta bata san mene take so take muradi a yanzu haka ba..
Amma tsananin zafi da ciwon da Mararta ke mata yasa gaba Waya ta fice a hayyacinta, al'amarin kuma yana tsamari ne a duk sanda ta ganta kusa da Asheer yazo wasu shuWaWWun abubuwa wanda bata san dasu ba zasu fara dawo mata cikin tunaninta, bata da baki ko kuma kalmar da zataiwa Asheer bayanin abinda take so Win a game da shi..
Hasali ma fuskarsa a kullum ?ara narkar mata da zuciya take,ta tsayar mata da dukkan wani tunaninta, al'amarin daya sanya ta ?ara yin shiru shiru kenan, kullum kuma ?wantaccen ciwonta cikin yun?urin tashi yake.
Ganin yadda take kuka Jikinta yana wani irin rawa da Sari yasa Asheer Waga ta daga cikinsa tare da tallafo fuskarta a cikin tafin hannunsu cikin muryarsa mai tsananin ruWa zuciyar Meema yace.
"What happens Sis na? What the you want? Ciwo ne? Kinyi breakfast?"
Wani irin lumshe idanunta tayi kafin kuma ta buWe idanunta tare da sauke ganinta akan fuskarshi tana wani irin yi masa kallo wanda shi kansa baya jure sa, domin aduk sanda ya kalli Meema wani abu na faWo masa a rai..
Shiru tayi masa ba tare da tace komai ba sai wani irin matse ?afafuwa take tana nishi sama sama, cike da tausayin Meema Asheer yace.
"Meema na, yi magana kinji zan maki komai kuma zaki samu lafiya, I'm here babu abinda zai sameki Mi Amor"
Sharrr hawaye ya zubo mata a hankali kuma bakinta ya shiga rawa alamar tana son cewa wani abu, amma zafin da Mararta ke mata yasa ta kasa, sai hannunsa data kama tare da Wurawa akan mararta tana matse hannunsa sosai, cikin ficewar hayyaci tace.
"Zan mutu cikina ciwo" ta faWa a hankali Murya can ?asa wacce take bayyana zallar ciwon data ke ciki.
Tsoro ne ya kama Asheer haka nan idan kuma ya tuna cewa Win Meema is his sister sai yaji he needs to half her, a hankali ya Waga ?aramar rigar dake jikinta tare da zame belet Win jikin jeans Win jikinta ?asa yay dashi kaWan, a hankali kuma ya manna tafin hannunsa a saman fatar wajan,
Wani irin fitinannan numfashi Meema taja, ta shiga kokawa da numfashinta dake ?o?arin barin gangar Jikinta,
Ji tayi wutar abinda ke damunta ya ?ara yawa a hankali ta shigayi shasshe?ar kukan ta, tana wani irin ?an?ame Asheer da yake shafa mata Mararta yana wura mata iska a cikin kunnanta, not too long yaji numfashinta na sauka a hankali alamar bacci ya Wauke ta.
Hannunsa ya zame ya gyara mata kayan jikinta shi kansa yana bu?atar mai lallashinsa domin komai cikin dauriya yake, musamman yadda suke close da Meema a kullum, zuciyarsa na raya masa abubuwa da yawan gaske.
Kwanciya ya gyara mata a hankali ya a sunkuya dai-dai fuskarta ya sumbaci goshinta, kana yay waje yana zuba hannayensa a aljihunsa.
Mom ce ta kalli Dad tace "wannan al'amarin Meema yana damuna, rayuwarta ba zata dauwama haka da wannan yaron ba, akwai matsala" kallonta Dad yay yace "Mene yasa ba zata Dauwama ba?" Cike da damuwar tace.
"Mene yasa mace kamarta za taci gaba da tarayya da namiji kamar Asheer? Ka kalli sosai ya dace ace tana gidan mijinta ba nan ba, idan da hankalinta yanzu tana da yara more than 2 zuwa 3, ta Wauki lalaurar duniya ta Wura akan yaron da bai san waye ma shi ba, kai ma kuma ka zuba mata idanu maimakon zuwa yanzu ace kana neman iyayen yaran nan amma ba wannan a ranka" shiru yay yana nazarin maganar matar nashi kafin yace.
"Eh sosai ina jin daWin ganin Meema cikin farin ciki, ki duba tsayin shekarun da tayi cikin ?unci? Hakan yasa taji tsoro ?addarar ba ruwanta da waye kai Meye matsayinka, hakan yasa naji ina son bawa Meema dukkan abinda take so daga ciki kuma hadda Asheer"
Da wani irin sauri Mom tace "pardon?" Mi?ewa yay yace "yeah, zan aura wa Meema Asheer in sha Allah" Asheer dake fitowa yace "what are you saying Dad, wa zaka aura min?" da sauri Dad yace "no bakai ba Son" wani irin kallon Dad yay yace.
"No Dad, i just heard my name" Murmushi Dad yay yace.
"Sure. But not you ina maganar Wan abokina na ne" Murmushi kawai Asheer amma sam ba haka kunnansa yaji ba,ganin kamar yanayinsa ya sauya Dad yace "oh yahh give a hug" rungome Dad yay yace "i love You" "love you too" cewar Dad kallon Mom Asheer yay yace "Mom, why are looking me like that nine Asheer your son" Murmushi tayi tace "kullum ?ara girma kake baka tunanin aure kamar yayar ka?" KwaSe fuska yay yace "Mom sai tayi aure zanyi" kallonsa kawai tayi tace "to Allah ya shirya ku" dry Asheer yay ya nufi lambu, Dad kuma yace "ina da meeting na musamman zuwa gobe so I'll travelling to Kano"...... Tsaye Akeem yay yana jiran yaji Elevator Win daya danna ya buWe, babu jimawa kuma ya buWe shiga yay ya danna number floor Win da lift Win zai kai shi, lumshe idanunsa yay Yana tasbihi a ransa kafin kuma yaji lift Win ya tsaya, fitowa yay cike da nutsuwa yana kallon yadda ma'aikata suke ta aikin su, sai gaisa suke kai kawai yake Waga musu, har zuwa office Winsa da aka rubuta Ceo, buWewa yay ya shiga bakinsa Wauke da sallama murya kuma can ciki.
Ganin komai tsaf kamar yadda yake yasa ya zauna akan duguwar kujera dake cikin office Win kana ya buWe system Winsa ya fara dannawa bayan ya mi?ar da ?afarsa akan table kamar ya zame masa Wabi'a, daga can ba?in ?ofa P.a ne tsaye yana knocking sarai Akeem yaji kawai lokacin magana ne baya dashi, ganin p.a na neman ta damunsa yasa kawai ya Wan tafa hannunsa, buWe ?ofar p.a yay bakinsa Wauke da sallama, kafin kuma ya maida ?ofar ya rufe, p.a yana daga tsaye yace "mrng sir" da hannu Akeem yaywa p.a alama daya zauna, zama yay yana faWin "kamar yadda ka nema, shugaban ministoci ya bamu appointment na ganin gobe misalin 10 ka safe, a gidansa na nan dake Darmanawa" jinjina kai Akeem yay idanunsa akan system shiru ne ya biyo baya hakan yasa Akeem faWin "Sir the you need something?" A hankali ya Wago kansa kallo Waya yaywa P.a ya Wauke kai kafin yace.
"Kace naji kace ana bu?atar new staff?" P.a yana Kallon Akeem yace "Eh haka ne, naga kuma baka fiya Waukan ma'aikata mata bane shiyasa nai shiru kawai?" A karo na biyu Akeem ka ?ara duban p.a kafin ya mi?e tsaye yana nufar wajan fridge yace "uhm ka shirya office i think mun samu me bu?ata" ya faWa yana Waukan fresh milk, tare da kaiwa bakinsa sosai p.a yay mamaki amma sai baice komai ba, domin yasan Ogan nasa Magana Waya yake, baya biyu a hankali kuma yace "barazanar Mutanan Wudil kullum ?ara yawa take,ina ganin kamar zaifi mu mi?a maganar zuwa ga jami'an tsaro, domin abin yay yawa kalli damuna tayi nisa kayan amfanin gona duk yay kyau,muma kanmu a nan Akeem better farming institute ba kaga yadda namu yay kyau ba, to yaya zuciyoyinsu za suyi idan suka wayi gari akan rushe musu dukkanin amfanin gonakin nasu? Shine tattalin arzi?in su, dashi suka dogara musamman gonar Baffa wacce tafi ta kowa albarka dubban kuWaWan da za'a samu ta cikinta yana da yawa" gently Akeem ya zauna akan haWaWWiyar kujerar office Win nashi, yana juyawa a hankali kafin kuma yace.
"P.a kana tunanin na kasa ko?" Girgiza kai p.a yay yace "a'a ko Waya" lumshe idanunsa yay yace "ok just watch and see me zai faru I'm hero ina nan za kaji labarin abinda na aikata,ban san wake son cimma nufinsa akan jama'ar da babu ruwansu ba, amma Tabbas nan da 24hrs zan binciko dukkan wanda yake da sanya hannu akai" yana faWin hakan ya mi?e ya fita, p.a yabi bayansa a hanya wayar Akeem ta ma'aikatar ta fara ?ara, daga can Sangaren karSar ?orafi, jin ba'a Waga kiran ba yasa kai tsaye aka kira number Omar da sauri ya Waga yana mannawa a kunansa, bayan ya gama wayar ya kalli Akeem yace "kiran gaggawa daga Aminu Kano teaching hospital wai zakaiwa wata operation na ciwon zuciya" jin ance ciwon zuciya yasa Akeem saurin kallon P.a kamar bazai magana ba sai kuma ya juya, a tare suka shiga lift suka sakko, ?asa kai tsaye Masjid dake cikin Akeem better farming institute suka nufa lokacin ana kiran sallar zhur, bayan sun yi Sallah p.a ya nufi cafeteria Akeem kuma ya shiga haWaWWiyar motar shi ta cikin Ma'aikatar kai tsaye ya nufi hospital Win....
A can gida kowa a wahalarce Akeela ta iya shan Kunun gyaWar cikinta nayi mata wani irin ciwo wanda bata ciwon ya zamana nada ban da ciwon data fara, da sauri ya mi?e ta nufi toilet na cikin parlon ganin hakan yasa Aleema bin bayanta tana zuwa ta sameta bakin sick tana she?a amai jikinta duk rawa yake, da sauri Aleema ta ri?eta tana faWin "sorry daman baki da lafiya ne? Ina ke maki ciwo" Sabo da kuka da kuma shagwaSa ta saki kuka tana faWin "cikina ke min ciwo da marata" bakinta ta wanke Aleema ta ri?o hannunta tana jera mata sannu, Abbu kuwa ganin matansa na wajan kawai ya dake yay mata sannu, Baba Rabi ce tace "bari naje ?ilan ciwon ne ya tashi" ta faWa tana nufar part Win nasu.. da ?yar bacci ya Wauke Akeela bayan Ummi tayi mata injection ta kuma tabbatar cewa m.p ke damunta.. misalin 5 na yamma motar su Ajmal ta ?ara yin parking a compound Win gidan Abbu, da sauri securityn ya nufe su, a wannan karan Ajmal yana sanye cikin wata ash color Win shadda yay masifar kyau, Karim ne yace "fatan wannan karan me gidan yana nan" Murmushi Securityn yay yace "waccar ranar ina ta kiranku, nama tuna sunan yarinyar da kuke magana" da wani irin sauri Ajmal yace "Allahamdulillah her name" "Akeela" Karim ne yace "Finally wahala da gantali ya ?are mana wayyooo" Murmushin gefen baki kawai Ajmal yay kafin yay magana Abbu ya fito cikin shirin tafiya office, ganin su Ajmal yasa ya nufi inda suke yana faWin "ba?i mukai ne?" Karim ne yace "yallaSai barka da safiya" amsawa yay yace "fatan dai lafiya" Karim ne yace "daman Munzo baka nan shine muka dawo akan Maganar Akeela ne wannan yarinyar da muka gani, daman dai..." Shiru Karim yay Abbu kam gabansa ne ya faWi ya dai daure yace "what happened?" Ajmal ne babu ko kunya yace "Dad wlh sonta nake ina son aurenta shine yasa nace zan fara maka magana" Murmushi Abbu yay kafin kuma yace "Ayyah ita yarinyar tuni anyi mata miji ai" kafin kowa yay magana Didi ta fito tace "Ma?aryaci a ?ona shi a wuta, ubanwa waye yaywa Tsila miji? A'a wlh haza haramun kai tsaya nan na kira maka ita" juyawa tayi zuwa cikin gida ba?in ciki da ta?aici ya kama Abbu sai kawai yay cikin motarsa ya fita, babu jimawa Didi ta dawo hannunta ri?e dana Akeela, tai wani iri saboda ciwon da tayi amma ta ?ara haska sosai, tana sanye da abaya mai kyau ta Wura baby Hijab akan abayar kanta a ?asa sai turo baki gaba take, wata Soyayyiyar ajjiyar zuciya Ajmal ya sauke, da sauri Didi ita kuma ta koma gida, a hankali Ajmal ya nufi inda Akeela take tsaye cikin ?asa da Murya yace "hello beauty" shiru tayi tana ?an?ame Jikinta ganin hakan yasa Ajmal ya Wan sunkuya dai-dai fuskarta, dai-dai lokacin da motar Akeem tak shigowa yana shigowa kuma motar da Anup na shigowa a guje, wani tari ne ya sar?e Akeem yama kasa fitowa daga cikin motar a hankali ta dinga tari yana ri?e ?irjinsa kafin kuma ya lafa masa, gently ya fito daga cikin motar kai tsaye kuma wajan su Ajmal ya nufa lokacin Ajmal yana ?o?arin ri?e hannun Akeela saukar hannun Akeem akan bayan Ajmal shine ya hanashi ri?e hannun Akeela, kafin Ajmal ya Waga kansa Anup kuma ta ri?e hannun Akeem tare da faWin...


TSINTACCIYA na kuWi ne ki biya ki karanta dan girman Allah 500, 300 for vip

http://wa.me/+2348119237616


SARAUTAR MARUBUTAKafin Anup ta faWi abinda take ?o?arin faWa, yay saurin zame hannunsa daga nata data ri?e masa, cikin sauri kuma ya maye gurbin hannunsa dake bayan Ajmal ya Wura na Anup a wajan, dai-dai lokacin kuma Ajmal ya Waga kansa, tare da sauke ganinsa akan Fuskar Anup wacce yaga hannunta akan bayansa,
Binta yay da kallo fara ce tana da tsayi amma bata da wani jiki sosai, a tsaye take kamar muciya da zani,
Amma buWewar idanunta yafi na wata matar auren tana sanye da riga da wando ta Wura wata top a saman kayan jikinta, taci kitson attachment ga wani black glasses data manna akan fuskarta, tana da kyan fuska sosai, amma kamar ma ta ?ara da mai amma duk yadda tayi haske kwatan hasken Akeem bata Wauka ba, balle kuma na Akeela.
Ganin Ajmal ya maida hankalinsa ga Anup yasa a hankali Akeem ya gyara tsaiwarsa tare da kallon Akeela, Wago kanta tayi ta kallesa yadda taga fuskarsa tayi jajirrr, idanunsa har wani ruwa yake yay wani irin red, yasa tayi saurin ?asa da kanta ta shiga ?o?arin yin, ganin hakan yasa ya sanya tattausan hannunsa wanda yake fidda wani irin gumi, kafin kuma ya kama hannunta tare da motsa da ita sosai kusa, a hankali ya juya ta, fuskarta na farcing ?ofar shiga main Parlo nasu, bayanta kuma yana farcing Akeem, a hankali ya kalli bayanta sosai ganin gaba Waya abayar jikinta ya Saci da blood yasa ya wani irin taune bakinsa,
Kafin gently ya zare jacket Win jikinsa ya Wura mata a bayanta tare da Waga hannunta sama, ya zura mata hannun rigar sosai, har lokacin kuma baice komai ba,
Duk abinda yake kuma yana kallon fuskarta yadda ta wani harWe rai, bata ko kallesa ba itama, ajjiyar zuciya ya sauke kafin kuma ya tsorawa tarin hannunta idanu, kana ya kalli cikin idanunta zuwa laSSanta, duk sunyi wani green alamar jininta yay ?asa sosai, ga kuma yadda take haki.

Cikin wata kalar kasalalliyyar murya wacce itama sai tayi da matu?ar gaske kafin ta iya

20 / 54