TSINTACCIYA Book Complete By Nimcey Sarauta doc.doc

Author :  Na'ima Suleiman Sarauta Category :  Hausa Read

Chapter   27 / 54

78K to 81K   out of 159.5K words

cire jinin, idanunta data rufe ta buWe tare da kallonsa shima ita yake kallo kafin ya numfasa murya can ?asa yace "Meye?" KwaSe fuska tayi sai kawai ta fashe da kuka tana kwace hannunta, kasancewar bed Win babba ne sosai yasa ya hau kai, tare da sanya hannunsa duk biyun ya Waga ta cak ya kwanta inda take tare da mayar da ita saman cikinsa a dai-dai kunnanta yace "shiii ya isa" turo baki tayi tace "Ni ka saike ni tunda kai Wan is..." Ba ?arasa faWa ba yay saurin rufe mata baki da hannunsa yana binta da kallo a hankali cikin sanyin murya yace "I miss You so much Peto" da sauri ta ?ara dubansa cike da tsoro inda yasan sunan tace "Hamma Akeemmm ina kasan sunan?" Lumshe idanunsa yay yace "kina son sani?" Kai ya Waga masa yana Wan cije bakinsa yace "ok kawo kunnanki" juya fuskarta tayi tare da nuna masa kunnanta, bakinsa ya Wura a kunan a hankali ya Wan cije ta a fatar kunnan da sauri tace "Auchhhiiii zafi" shafa kanta yay yace "Ni ba wannan mugun yayanki bane, ni Bobbo ne" da sauri ta ware idanunta cike da ?uruciya tace "to ya naga kuna kama" Wan lumshe idanunsa yay saboda danne masa mara da ququnta yay yana sauke numfashi a wahale yace "A'a Bama kama, kawai ina ta jira kizo naji shiru shi ne nayi kamarsa nazo nan, koda wani yazo inda yaga kamarsa zai Wauka shine" Murmushi tayi tana jin ciwonta ya tafi baki Waya a hankali ta Wura hannunta akan ?wantaccen sajansa tace "to shi kuma idan yazo fa?" Ta faWa tana shafa sajan fuskarsa zuwa gemunsa, shiru yay mata yana ?arewa ?yakkyawar fuskarta kallo wacce take tsananin kama da nashi fuskar yace "uhm na bashi maganin bacci" dariya tayi sosai har sai da dimple Winta ya loma yana jan gemunsa tace "ai kuwa kayi dabara dan kaji bani da lafiya" idanunsa yana a rufe yace "Nima" a razane kamar zatai kuka cikin rikicewa tace "ina ke maka ciwo Bobbo? Ni kaga wlh naji sau?i dan Allah kaima kaji sau?i" jajayen idanunsa ya buWe tare da saukewa a kanta yana fidda numfashi a wahale yace "ban san ranar jin sau?i na ba, inaga ma mutuwa zanyi" ya faWa yana wani irin kwaSe fuska tare tura mata baki kuka ta saka tace "a'a kada ka mutu ka barni kaji,ina ke maka ciwo nuna min" juyar da ita ?asa yay tare da kwantawa, A jikinta ya manna kanshi tare da cikinta kana kuma ya cusa fuskarsa a cikin jikin nata, tare da sanya hannunsa na dama ya dam?e mararsa wacce take masa wani irin azababban ciwo,
Gaba Waya jikinsa rawa ya keyi tamkar mazari wani irin ciwo cikinsa ke masa tare da murWa masa, wanda hakan yasa Numfashinsa yake ?o?arin kwacewa.
A hankali kuma yasa hannunsa na hagu a bayanta tare da zagayeta ya wani ri?e ta gam-gam cikin gigitan ciwo da fitar hayyaci, daman da ?yar ya kawo kansa zuwa Wakin.
Hakan kuwa yay masifar tayar da hankalin Akeela, wanda yasa gaba Waya jikinta ya Wauki rawa da Sari, kamar yadda nasa yake cikin tashin hankali ta Wura hannunta a kan hannunsa wanda ya ri?e mararsa dashi,
Cikin sauri ya dam?e hannunta sosai a lokacin baya gane inda yake cikin matsanancin ciwo da raWaWi haWi kuma da fitar hayyaci ya zame hannunsa a hankali tare da manna nata akan fatar mararsa kasancewar wandon jikinsa ya Wan zame kaWan saboda matsa saman marar da yake yi, ?ara matse hannunta yay dake saman marar nashi kana kuma ya wani ?wa?umeta tare da ?anainayeta ya hanata wani ?wa??warar motsi.
Tsoran da yaywa Akeela yawa ne yasa ta fara kuka tana kiran sunansa.
"Bobbo! Bobbo"
Ina baya ganewa sama sama yake jiyo sautin shasshe?ar kukan nata, cikin wani irin jan numfashi ta dam?e hannunta tare da wani danna shi cikin...


TSINTACCIYA...IS NOT FREE CONTACT TO SUBSCRIBE.....08119237616



SARAUTAR MARUBUTABoxer Win jikinsa, wanda hakan yasa kai tsaye hannunta yay nasarar taSa ?wantaccen gashin dake kwance a saman marar nashi.
Wani irin rawa da Sari jikin Akeem yake wanda yasa Akeela ?ara ruWewa ta razana da yadda Akeem yake jan numfashin wahala idanunsa na wani irin rufewa kamar wanda ruhinsa ke son barin gangar jikinsa.
Cikin kuka Akeela tace.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Bobbo! Bobbo!! Bobbo na ka tashi please dan Allah open your eyes"
Ta faWa cikin tsantsar tashin hankali da kuma zallar fargabar halin da Akeem Win ke ciki.
A hankali ya ware idanunsa da ?yar wanda sukai wani Irin juyewa sukai jajirr tare da sauya wani irin kalar launi, ga wani ?wantaccen ruwa a cikin su.
Hannunsa ya Wura saman bakinta kamar wanda ya shekara yana jinya, a hankali ya buWe bakinsa tare da faWin
"Shittt, stop cry"
Ya faWa da ?yar wata ?yakkyawar zufa na yanko masa wacce kana ganinta kasan cewa ta azaba ce.

Shiru tayi domin bata jin zata iya bijirewa dukkan umarnin sa,
Ita da ace zai yadda ma da wlh ya Wauke ta can zuwa dukiyarsu tayi ta ganinsa yana kulawa da ita.
Hannunta dake saman mararsa ya Wan ?ara matsewa ganin hakan kamar yana jin daWin sa, yasa ta haWe tafin hannunta wanda yake tsastsafo da gumi ta shiga shafa masa wajan tana mammatsawa.

Yin hakan kuma yasa Akeem ya shiga sauke ajjiyar zuciya, daga can ?asan zuciyarsa kuma addu'ar neman sau?i wajan Ubangiji yake,
A hankali Numfashinsa ke sauka yana dukan fuskarta, idanunta ta Waga ta kallesa, ita dai wlh ban ta tabbatar shi Win aljani ne da sai tace Wannan mugun yayan nata ne.
Ya wani irin faWawa ya rame sosai, sai wata haiba da nutsuwar da take kwance a saman fuskarsa.

"Uhm" ya saki wani irin emotional sound lokacin da yaji tana ?o?arin zame hannunta dake kan Mararta shi, maida hannun tayi Murya can ?asa tace.
"Allah sarki ashe kuna jin ciwo kuma? Dan Allah kaji sau?i kaji? Zuciyata babu daWi idan na ganka a haka"
Ta faWa hawaye na sakko mata yana dira saman ?irjinsa.
Akeem kuwa a hankali yake jin sau?in zafin daya keji, kafin a hankali kuma baccin wahala yay gaba dashi yana sauke wani irin huci, still kuma yana ri?e da hannunta gam.

A hankali ta zame jikinta daga nasa tare da gangarawa gefe ta zauna akan kujerar,
Idanunta cike da bacci kafin kuma ta Wura kanta a kan bed hannunta akan ?irjinsa tana jin bugun zcyarsa, a haka bacci yay gaba da ita.
Kiran sallar farko na Subhi ya shiga buWe gajiyayyun idanunsa masu cike da bacci, amma duk yadda yakai da jin baccinsa indai an kira sallah sai ya tashi,
Kar kar haka jikinsa ya Wauki rawa lokacin daya samu ya juya kansa yaga kamar hannun Akeela ne akan ?irjinsa,
A hankali ya sanya hannunsa akan nata tare da matsarwa gefe bai san yaushe ne ba?
Bai kuma san yaya akai hakan ba?
Bai kuma san ta yadda akai ya kawo kansa zuwa nan Win ba?
Bare kuma yasan lokacin daya kwanta a bed Win har bacci ya Wauke sa.

Dafe ?irjinsa yay saboda,Wani irin masifafan harbawa ?ahon zuciyarsa yay,
Da wani irin azabar ?arfi,
 Ya Salam
Shine abinda ya faWa can cikin ransa lokacin da yake sanyawa kansa jarumtar daya aro!
A hankali ya mi?e har zuwa lokacin kuma jikinsa bai bar rawa ba,
Saboda rashin ?arfin da yake da shi.
Cikin sauri kuma da taimakon bango Ya fice daga cikin room Win ba tare daya ko kalli inda Akeela take ba.

Yana fita tana motsawa, saboda kusan hali guda garesu, babu yadda za'ai a kira sallah basu motsa ba,
Idanunta da sukai mata wani irin nauyi da buWe tare dakai dubanta zuwa kan bed Win, wani irin Marai-raice fuska tayi
Lokacin da taka babu shi akai idanunta ne yay wani irin rau rau, tana shirin yin kuka,
Cikin siririyar muryarta mai Wauke da rauninta tace.
"Shine ka tafi ko?"
Ta faWa tana taune bakinta tare da goge hawayen daya cika mata ido, A hankali ta juya jin motsi fuskarta na bayyana farin cikin da Zuciyarta ke ciki domin ta Wauka shi ne ya dawo zuwa gare ta.

Idanunta ta Wauke kaWan tare da kama yatsun hannunta ta shiga wasa dasu, ganin Ummi ta shigo, Ummi dake tsaye tace.
"Allahamdulillah Daughter jiki yay sau?i, ashe yama zo ya cire maki"
Idanunta kawai ta Waga ta kalli Ummi ganin hawaye kwance a fuskarta tace.
"Lafiya dai ko?"
Girgiza kai tayi alamar
"Babu"
Kama hannunta Ummi tayi suka fita kai tsaye kuma part Winsu ta nufa da ita, tana zuwa ta nufi bathroom,
Warm water ta haWa mata tare da zuba mata bath perfume,
Idanunta akan Akeela bayan ta fito tace.
"Go and take a shower"
A sanyaye ta Waga ?afarta jiki ba ?wari amma bata jin wani ciwo sosai,
Bathroom Win ta shige Ummi kuma ta Wauko mata wata lemon Win Jallabiya, mai Wan ?auri saboda ruwan da akayi daran jiya,
Kana ta ajjiye mata hijab da hula mai kauri,
Ta fita a Wakin jin ana ?o?arin yin Sallah, gashi ko raka'atul fijr ba tayi ba.

Zare kayan jikinta tayi, ta sa?ale su, kana ta fara duba jikinta ganin ta samu tsarki duk da cewa bai fi kwana uku tayi ma, wanda hakan kuma ya faruwa ne da dukkan wasu masu sickler.
Basa farawa da wuri haka kuma basu fita daWewa ba, sai sun fara samun lafiya suke 4days haka.
Wankan tsarki ta fara kana tai wanka tare da busar da kanta a drayer, fitowa tayi Waure da towel, ji tayi Zuciyarta a cunkushe babu daWi.
Hakan yasa ta nufi bakin window tare da buWewa ta zura kanta, a hankali iskar damunar da take KaWawa take dukan fuskarta.
Ji tayi Zuciyarta ta Wanyi sau?i, hakan yasa ta koma wajan closet ta shirya cikin jallabiyar ta fesa perfume ba tare data shafa cream ba,
Prayer mat ta shimfiWa tare da tayar da sallah.

Akeem kuwa yana zuwa part Winsa kai tsaye bathroom ya nufa shima ya sakarwa kansa ruwa mai sanyi, a hankali ya dafe jikin bango da dukkan hannayensa,
Ya shiga sauke ajjiyar zuciya, tare da Waga fuskarsa ruwa na dukansa.
Sai da ya jima ya Wauke fuskarsa yana maida numfashi a hankali kuma ya shiga zare kayan jikinsa tas, kana yay wanka yana jin ?aurin jikinsa,
Saboda ciwon ya lafa masa sosai, fitowa yay bayan ya sanya kayan cikin warshing machine,
Jikinsa na zubar da ruwa ya shirya cikin wani barin boxer da jallabiya mai Wan ?auri,
Cikin sauri ya fita zuwa Masjid yana maida numfashi saboda rashin ?aurin da yake da shi.

Akeela na idar da sallah ta mi?e saboda yana yunwar data keji, lokacin su Aleema duk sun farka gogar kuma tana kwance sai bacci take.
Fita tayi zuwa main Parlo tana zuwa Ummi na fitowa kanta a ?asa tace.
"Ina kwana Ummi"
Murmushi Ummi tayi tace.
"Yawwa, how was your body?"
"Feeling much better"
Ummi tace "Allahamdulillah, bari na baki tea"
Zama tayi tana rufe ido, Abbu ne ya shigo hannun ri?e da waist Win Akeem yana faWin..
"Ban san yaushe zaka maida komai serious ba Maudo Baffa"
Ya motsa fuska Akeem yay a hankali kuma ya haWe fuska ganinta da yay a zaune yana faWin.
"Abbu please"
HaWe fuska shima Abbu yay yace "please what? baza zauna na kira Dr"
Ummi dake fitowa tace..
"What's going on here?"
Zaunar da Akeem Abbu yay yana faWin.
"An idar da sallah mun fito kenan fa ya yanke jiki zai faWi Allah yasa ina kusa nida Alhj Abdullah, wlh da ban san wanne hali yake yanzu ba, kin san irin wannan faWuwar"
Kallon Akeem Ummi tayi da sauri ya rufe idanunsa yana langwaSar da kansa gefe.
Girgiza kai kawai Ummi tayi tana faWin..
"Ni kam na fata ajiya, ban san me kake so damu ba"
Idanunsa ya buWe a Wan shawagaSe kuma cikin kasalalliyyar muryarsa mai daWi yace.
"I'm sorry Ummie"
Sai a lokacin Akeela ta Wago kanta tare da kallonsa, domin bata Wauka shi yay Maganar ba, ganin yadda duk ya marai-raice fuska yasa ta tsaya tana kallonsa Abin ya bata mamaki, daman yana shagwaSa? Yana magana sosai hakan.

Shi kam Akeem bai ma san tana wajan ba dako maganar ba lallai yay ba,
Hararsa Ummi tayi, cikin Wauke kai yace.
"Ummi black tea with honey kisa min lemon"
Kallonsa tayi kafin tace.
"Cikinka ke ciwo?"
BuWe idanunsa yay sai kawai ya lumshe idanunsa bai ce komai ba, domin sai a lokacin ya kula da yatsun ?afarta.
Juyawa Ummi tayi Abbu kuma ya kalli Akeela tare da faWin "Daughter ya jikin" Murmushi tayi wanda yasa Akeem kallonta saboda jiyo sautin Murmushin nata da yaji,
"Naji sau?i, ina kwana Abbu"
Kanta ya shafa yace "Ma sha Allah, bari na kira Dr ya duba yayanki"
A gajarce Akeem yace.
"No please Abbu"
Kallonsa Abbu yay sai kawai yace "Ok"
Ummi ce ta fito daga kitchen ta bawa Akeela tea kana ta bashi amsa sukai kusan a tare kuma suka Wura bakinsu akan cup Win tare da lumshe idanunsu, a kusan tare suka ce.
"Uhm Ummi zafi"
Kallon juna sukai da sauri Akeem ya Wauke nasa idon tare da ci gaba da sha, Murmushi kawai Ummi ta yi.
Akeem sosai yay mamakin yadda Akeela ta?i gaishe sa, bare tayi masa sannu, buWe idanunsa yay cikin rashin Sa'a suka haWa ido zare mata idanunsa yay.
Da sauri ta rufe idanunta tare da kwaSe fuska tace.
"Ummi"
Mi?ewa yay tsaye ri?e da cup Win ya nufi part Win Didi, ita kuma ta shige part Winsu tana zuwa ta wanke bakinta ta kwanta bacci ya Wauke ta.
Ya jima a part Win Didi kana ya koma nasa shima kwanciya yay bacci ya Wauke sa.

President Ahmad Adil ne tare da wasu manya da yawa cikin wani haWaWWan parlon, dake cikin part Winsa na saukar ba?i, wani daga cikin mutanan wanda ya kasance Uncle a wajan Meema kuma yaya wajan Mom yace.
"To Allahamdulillah, naji daWi da yanke Wannan shawarar naka, kuma nayi supporting Winka domin yin hakan shine mafita, kuma Nima na dake dayiwa Maryam addu'a, na sanya ana sauke mata karatu"
Murmushi jin daWi Dad yay domin duk wanda yake son Meema kamar shi yaso..
A nan cikin Parlo mutanan 20 cif suka shaida Waurin auren Maryama Ahmad Adil da Asheer Ahmad Adil, akan sadaki mai yawa wanda Dad yabar domin shine ya zama wakilin Asheer.

Misalin 9 na safe Abbu ya shigo main Parlo maids na ganinsa kowa ya koma part Winsa,.
Kai tsaye wajan Mom ya nufa inda ya ganta tsaye yana waya da Jadda domin ?arin tabbacin zuwan su Meema gidan Azeema.
Tsayawa Dad yay tana gamawa ya Wan kama hannunta yace.
"Guess?"
"No idea" ta bashi amsa tana gyara masa zaman hular kansa, cikin jin daWi yace..
"Finally an Waura auren"
Murmushi Mom tayi tace.
"Allahamdulillah, Ubangiji ya sanya albarka"
"Ameen" ya faWa yana cewa "basu fito bane?"
"Asheer ya shirya, wai yazo yana faWi tace sam baza taba bayan ko Wazo tayi maganar tafiyar"
Jinjina kai yay yana faWin..
"Lallai su Meema manya" Wayarsa ya ciro ya kira Asheer yana faWin "ku fito mana son"
Kashe wayar yay babu jimawa suka fito Meema na gaba sanye da wata haWaWWiyar Abaya pink ganin abayar kasan bata ?anan mutane bace,
Ta sanya hill a ?afarta wayarta da hand bag Winta yana wajan Asheer, shi kuma yana sanye cikin wata amy Win shadda hadda babbar riga, yay wani kyau A very soft-hearted gentleman indeed.
Meema kuwa kana ganinta kasan she's born from a silver spoon, saboda wani irin kyau da tayi baza ka taSa cewa tayi shekarun da tayi ba, bare kayi tunanin ta girmi Asheer.
Kallonsu Dad yay yana faWin "Ma sha Allah, Allhamdulillah, Ubangiji yay muku albarka"
Mom tayi musu addu'a tare da ?ara bawa Asheer amanar Meema shikam Asheer at this time ji yake kamar ya fiso sonta ko dan saboda wata kwantacciyar fuska da har yanzu ta kasa gogewa a cikin idanunsa Ohhu!
Fita sukai zuwa compound mota uku ce gaba Waya ta Wauke su zuwa inda prvt Jet yake a cikin Villa Win..
Rungome Meema Dad yay kana ya rungome Asheer, kama hannunta Asheer yay zuwa cikin jirgin.
Su kaWai ne a cikin jirgin sai wasu escorts da kuma ma'aikatan cikin jirgin, lokacin da jirgin zai tashi ?ara Meema ta sanya cikin sauri Asheer ya jawota jikinsa ya rungome ta sosai, shima yana lumshe idanunsa, a hankali kuma jirgin yake yawo a ?asa yana juyawa kafin kuma ya tashi da sauri ya lula cikin samaniya,
Wanda yay dai-dai da shigowar motar su Ajmal a nan garin Kano a kuma Railway quarters cikin gidan Alhj Bukar Bello.

Parking sukai Karim ne ya fara fitowa, sai kuma Ajmal wanda yau ya sanya wasu haWaWWun suit waya ma?ale a kunansa,
Wacce da alama kamar da Papi yake cikin ?asa da murya yace.
"Please mana Papi, I love her so much bazan iya barin garin nan banga ta ba, she's sick"
A hankali Abdul-?hadir Azeem ya ajjiye cup Win hannunsa yana amsar fruit Win da Jadda ke bashi yace.
"Who told you that Ajmal my son?"
Cikin ?asa da murya yana tafiya zuwa wani waje nada ban Ajmal yace.
"Her brother told me yesterday Papi, thought zai ce min na dawo na ganta zuwa dare baice ba shine na dawo yanzu"
Jinjina kai Papi yay yace.
"Kayi mata sannu Meke damunta"
Kai tsaye Ajmal yace "ban sani ba Papi"
Jadda dake zaune tace "Ajmal na faWawa Uncle naka, Papi ma ya faWawa Kawo Suraj in sha Allah cikin week Win nan, zasu zo wajan mahaifinta"
Sai a lokacin Papi yace.
"?ar gidan wace?"
Ajmal yay Wan Murmushi yana shafa sumar kansa yace.
"Papi tace Abbanta ya rasu yana Wajan wan Abba nata ne, amma sunanta Akeela Ayub"
Haka nan Papi yaji yana son ganin Yarinyar dan haka sai yace.
"Ok kayi min vc idan ka shiga wajanta"
Kashe wayar yay, lokacin Afaf na fitowa zuwa wajan Bala driver domin gaya masa ya shirya zuwa shopping Win daza suyi.
Ganinta yasa Karim yin murmushi yace "hey" kallonsa tayi kana ta Wan saki fuska tace "Sannu da zuwa"
Ta faWa tana ?o?arin juyawa da hannu ya kirata ?arasawa tayi tace "ina yini" yana kallon fuskarta yace "lafiya, what's your name?" Kanta a ?asa tace "Afaf" jinjina kai yay yace "Nice name, Akeela fa?" Kanta ta Wago tace.
"Ok ki shigo mana sai na kirata" ta faWi hakan tana juyawa, bayanta suka bi har zuwa guest room zama sukai ita kuma ta fita tare da faWawa wata sabuwar maid Winsu takai musu kayan sha.

Tana shiga part Winsu ta kalli Akeela wacce take tsaye sanye da wata duguwar riga ta atamfa wacce tayi nata kyau sosai, ta yafa wani ?aramin vail a saman sumar kanta, Murmushi tayi tace.
"Kamar kin san zaki ba?i wannan ado haka?"
Da sauri ta juya kanta tana kallon Afaf tare da juya idanunta irin wanne ba?i kuma?
Dariya Aleema tayi tace
"Malama stop pretending kawai kiji ki saki jikinki ok" Afaf

27 / 54