TSINTACCIYA Book Complete By Nimcey Sarauta doc.doc

Author :  Na'ima Suleiman Sarauta Category :  Hausa Read

Chapter   18 / 54

51K to 54K   out of 159.5K words

daWin ne" da sauri Akeela tace "A'a Ummi bana son shi, bana son zuwa wajansa ni Bobbo"
Didi ce tace "jama'a mun shiga uku, uban waye Bobo kuma ko zoSo ne" rasa abinda za suyi mata sukai sai kawai Ummi ta kwantar da ita akan kujera ta shiga yi mata addu'a tana shafa kanta babu jimawa ta fara sauke numfashi mai zafi alamar bacci ya Wauke ta.
"Ohh! Ubangiji gamu gareka" Ummi ta faWa cike da tausayin Akeela.
Fitowa Akeem daga cikin bathroom fuskarsa fess ba zaka taSa cewa akwai abinda ke damunsa ba, cikin nutsuwa ya zame towel Win jikinsa kasancewar ya saba yana fitowa wanka yake cilli da towel Win ya zauna haka,
Wata Gymshark sports t.shirt ya sanya a jikinsa tare da wani wando camouflage-print cargo trousers a hankali yay Unzipping rigar faffaWan ?irjinsa ya bayyana ga ruwa yana Wan sauka kaWan kaWan.
Wani Scuff faux-shearling slippers ya saka a ?afarsa, tare da zuba hannunsu a cikin aljihunsa, a hankali ya nufi parlo sumar kansa duk ta baje da ruwa,
Zama yay kan kujera tare da Wura ?afarsa akan table ya shiga girgiza ta kamar yadda ya sama,
HaWaWWiyar Wayarsa ya Wauka kamar baya son dannawa haka yake shafata, number p.a ya Wauka tare danna kira babu jimawa p.a dake zaune kusa da Antynsa ya Wauka yana faWin.
"Assalamu alaikum"
Kasancewar baya cikin wani yanayi da kuma rashin sabo da magana da bai ba yasa a hankali yace.
"Uhm wslm, ka turawa shugaban ministoci sa?o ta mail Winsa ka haWa mana zama soon" kafin p.a yay Magana tuni Akeem ya kashe wayar, tare da narkewa jikin kujerar yana ?urawa wani waje daban ido..
Abbu kai tsaye wajan wani abokinsa Aliyu ya nufa, har office Winsa akai ma Abbu isu, yana shiga Aliyu yay Murmushi yace "wlcm Bukar Bello" zama Abbu yay bayan sun gaisa yay shiru yana tunani lura da hakan yasa Alhj Aliyu yace "is everything okay?" Shiru babu amsa hannunsa ya sanya tare da taSa Abbu a firgice Abbu ya buWe bakinsa yace "wlh idan banci yarinyar nan ba mutuwa zanyi...



*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*"wa kake magana akan ta kuma Alhj Bukar Bello?" Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke yana kamar zuciyar zata buga saboda wani bala'in so da kuma tarin ?aunar da zuciyarsa kewa ?ar cikin nasa Akeelerh.
At this point ji yake kansa har wani haya?i yake, damuwar da yake ciki tasa baya fahimta baya kuma gane komai,
Al'amuran companyn sa duk sun tsaya, gaba Waya contract Win daya amsa shima ya kasa aiwatar da komai, ji yay gaba Waya Duniyar ta tsaya masa baya jin daWin ta,
Idan yay tunanin cewa Akeele is his daughter sai yaji ya tsani kansa, amma idan ya tuna zafi da kuma raWaWin da zuciyarsa ke masa akan son kasancewa da ita,
Sai da manta who is she to him, he madly love with her.
Alhj Aliyu ne ya kalli Abbu yace "anya lafiyar ka Waya kowa Alhj Bukar Bello?" Girgiza kai Abbu yay yace "wlh bani da lafiya, i think kamar ma na haukace ne wlh billahil lazi nake faWa maka" da sauri Alhj Aliyu yace "Subuhanallah! Hauka fa? A'a da Sauran ka mahaukaci ai bai gane ya haukace, yanzu what's going on?".
Idanu Abbu ya Waga tare da kallon Alhj Aliyu cikin damuwa yace.
"Ina cikin matsala wlh, wata musifa ce take shirin kunno min koma ta Kunno min ina faWa maka" tattara dukkan wani hankalinsa yay zuwa kan Abbu yana son fahimtar gskyr abinda Abbu yake faWa,
Amma babu abinda ya gano sai zallar tarin gasky da kuma faWin ha?ik?anin abinda yake ransa.
"Yasubuhanallah, wanne abu ne har haka yau kuma ya samu Bukar Bello bayan nasan you're strong" Alhj Aliyu ya faWa yana janye file Win gabansa, tare da zubawa Alhj Bukar Bello idanu.
Cikin tashin hankali Abbu yace "Ina sonta, i love her wlh kamar raina idan ban aureta ba ina jin fa mutuwa zanyi"
A wannan karan Murmushi Alhj Aliyu yay tare da yin baya ya shiga juyi akan chair Win da yake zaune yace.
"Love? Wa kake so to? Ai ina tunanin is noting serious fa, kawai tell her it'll be better for you" Mi?ewa Abbu yay walking slowly a cikin office Win Alhj Aliyu yana wani jan numfashi da ?arfi wlh kowa na office yana iya jin yadda zuciyarsa ke beating so fast fast haka, cikin ?asa da murya kamar wanda yake shirin yin kuka yace.
"I love my brother's daughter Akeela, ina son ?ar Ayub Bello Abdul-hakeem ne wlh, tayaya ina matsayin uba a gareta zuciyata zata kamo da son ?ar cikina? Ina jin kunyar kai na ina kuma tsanar kai na, a hakan kuma kullum cikin addu'a nake amma abin kamar musifa ba, ji nake idan na ganta kamar...uhm" ya wani jinjina kai tare da taune bakinsa like Akeem did, abin kamar almara haka Alhj Aliyu yake sauraran dukkan abinda Abbu ke faWa kafin kuma yace.
"Wonderful, ina karanta littafai a Okadabooks irin na online writers haka kamar su Nimcyluv, Sumayya takori,ina kallon Indian series film a zee world, ina kallon movie, ina kallon corean Film amma ban taSa cin karo da labari irin haka ba, baya son kasancewa da Yarinyar kake kamar wata prostitute ba, a'a tsakwaron sonta kake na son kasancewa mata da mji Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, wai kuma kace ?ar gidan Ayub ce?"
Kamar Abbu zai kuka yace "wlh fa" ya faWa yana harWe hannayensa a bayansa looking Alhj Aliyu,
Kafin a hankali yace "ina tunanin hakan ?addarar tace, amma ?addarar ta rasa ta yadda zata zo min sai ta haka? Anya ?addarar tayi min adalci kowa?" Jinjina kai Alhj Aliyu yay kafin yace.
"The only person you are destined to become is the person you decide to be. ka fara ya?i da zuciyarka ka fara nisanta kanka da ita, am your friend childhood so I can give you a good advice wannna abun is totally haram"
Zama Abbu yay yana faWin " i knew,amma what should i do Alhj Aliyu? Ina son na ?ara tsayawa takara a zaSe mai zuwa, amma Wannan abin kamar zai kawo min cikas, kasan wlh bana iya bacci sai na duba Clinic Win Matana na Wauki maganin bacci, cos ina rufe idanu na kawai Yarinyar nake gani"
Lallai abin ya zama babba domin Alhj Aliyu bai tunanin haka abu yake da girma a zuciyar Abbu ba cikin tausayin Abbu yace.
"If you are a believer of fate, that things happen for a reason, that there is a greater force controlling the way our lives would unfold, how the challenges will untangle and all that.
If so, then here are the best destiny quotes you can relate to, or maybe argue with these quotes about fate and destiny that will help you understand more about life path.
What better way to show the world that you can change destiny than make the choices now, wlh kayi ya?i da zuciyarka ko akwai destiny akwai son zuciya, domin ?addarar ina iya koyan yadda za'a kula da ita, stay with your own wives make them happy, forget about the poor innocent girl Win can, If you make the right actions to take today, then you can genuinely determine our destiny.
Who knows, really, but maybe you are truly destined for one another, don t you think so too?"
Ya ?arasa maganar yana duban Abbu, ganin kamar ma baya gane abinda yake faWa yasa yace.
"Allah ya kyauta, amma Wannan abin da muni yake ?ar cikin ka?" Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke a hankali kuma ya juya tare da kallon Alhj Aliyu yace "lemme tell you something"..... Akeem ne zaune looking his daughter Amani, yadda take wasa da drawing books Winta na makaranta, kafin kuma ta Waga kai tace "Abbie mene yasa Anty beauty take kuka kullum? Yanzu ma Ko abinci ta?i ci, Ummi tace ko breakfast ba tayi ba" ta faWa tana tashi tsaye tare da Waukan wata blue color ta shiga shafawa zanan da tayi, Kallonta kawai yake ba tare da yace mata komai ba,
Domin har yanzu baya cikin nutsuwarsa idan kuma yana fushi ya hakan iya daina Magana da kowa, daga ciki harshi kanshi, kallonsa tayi tace "Abbie Mami tace Wannan masifaffiyyar za tazo ni wlh bana sonta" da mamaki yake kallon yarinyar tashi, domin shi kanshi bazai iya cewa surutun wa Amani ta Wauka ba, amma shegen wayo ne da ita, gently ya mi?e tsaye yana zuba hannunsa a cikin aljihun wandonsa, ba tare da yace wa Amani komai ba, da sauri ta kama hannunsa zata ?ara Magana ya wani daka mata wata tsawa tare da faWin.
"Laa! Aryad aklam Amani Abdul-hakeem Bukar Bello Laa!" Ya faWa yana Kallonta kwaSe fuska tayi tace "Am sorry Abbie" kujera ya nuna mata Jikinta na rawa taje ta zauna, kai tsaye cikin bedroom Winsa ya shige yana motsa bakinsa kaWan yana faWin  Subuhanallah, Walahamdulillah, wallahu akbar yana shiga ya nufi cikin bathroom a hankali ya zame kayan jikinsa tare da sakarwa kansa shower cikin sauri ya shiga sauke ajjiyar zuciya a jajjere, yana gama wankan ya Waura alwala saboda jin kiran Sallar magrib da akai, fitowa yay jikinsa na zubar da ruwa sosai, a hankali ya Wauki showel ya shiga goge jikinsa, bayan ya game ne ya Wauki parfume ya saka kafin ya Wauki white cotton jallabiya mai taushi da laushi ya sanya a jikinsa, slippers ya saka a hankali ya fita daga cikin bedroom Win kansa a ?asa, Parlo ya dawo inda yabar Amani a nan ya sameta tana sauke ajjiyar zuciya, hannunsa ya mi?a da sauri tayo wajansa ta zuwa ta ?an?amesa tana sakin kuka, ko ?ala baice mata ba, wajan fridge yaje ya Wauki gorar ruwa mai sanyi da dabino, kafin ya dawo kan kujera ya zauna, a hankali ya sanya hannunsa na dama ya Wauki dabinon tare da yin Bismillah ya sanya a bakinsa,
Za?i da kuma garWin dabinon ya sanya ya wani lumshe idanunsa domin ji yake wani daWi na ratsa cikin kunnuwansa, wlh har ji yay kukansa kamar zai cire yana matu?ar so da kuma ?aunar dukkan wani abu mai za?i, gashi dai yana fama da ciwon ciki idan ya tashi kamar zai kashe sa, amma hakan baya sanyawa ya daina shan sha?in.
Sai da yaci dabino guda bakwai ciff, kana ya Wauki gorar ruwan tare da Salle Murfin gorar ya manna a bakinsa, a hankali ya shiga sauke ajjiyar zuciya saboda ji?a ma?oshinsa da yay, duk da cewa azumin ba wahala ya bashi ba,amma sosai ya sha ruwan.
Yana gamawa gently ya Waga idanunsa tare da kallon Amani wacce take Shirin yin Bacci a hankali kuma baya son magana, saboda wani irin nauyi da bakinsa yay masa kafin a hankali ya shafa kanta yace.
"Bana son sa ido da surutu ok" kai ta Waga masa kafin kuma tace "to Abbie amma naji tsoro" taune bakinsa yay saboda dariya baya tsarinsa, sumbatar goshinta yay kafin yace "uhm je sallah, kima Mom addu'a" tashi tayi a jikinsa shima ya mi?e tsaye yana ri?e hannunta, a hankali suka sakko daga upstairs zuwa downstairs, Afaf ce kawai da Mami zaune da parlon yana fitowa Amani ta nufi part Win Ummi, shi kuma ya goya hannunsa a bayansa, yana lumshe idanunsa, kallonsa Mami tayi tana imagine wani abu a ranta kafin kuma ta mi?e tace, "Afaf ki shiryawa Akeem dinner zuwa part Winsa" juyawa tayi za tayiwa Akeem magana taga tuni yabar wajan, girgiza kai kawai tayi tare da nufar part Winta..
A can Masjid kowa a sahun farko Akeem ya tsaya Abbu yana sahun baya bayan an tayar da sallah ne liman ya fara samun matsalar mantuwar karatu,hakan yasa Akeem sanya hannunsa tare da jawo liman Win baya kana ya maye gurbinsa, a hankali kuma cikin zazza?ar muryarsa mai ratsa zuciyar dukkan mai sauransa ya shiga rera karatu.
BuWe ido Akeela tayi lokacin da taji saukar Muryarsa cikin kunnanta at first ta Wauka kamar ba haka bane, amma data ?ara buWe kunnuwanta sai taji tabbas shi Win ne, gyara zamanta tayi akan prayer mat tana jin wani sanyi da nutsuwa na ratsa mata zuciya, taSe baki tayi a hankali cikin siririyar muryarta tace "i Only loves your golden voice not you" ta faWa tana murguWa bakinta, motsi taji a bayanta hakan yasa ta juya Mami ce tsaye akanta cikin sauri tace "Barka da dare Mami" kallon tsaf tayi mata kafin ta zauna tace "uhm ykk, nazo nan to tell you my sister's daughter is coming so get ready, respect her kamar yadda kikewa Akeem domin itace wacce ya zaSa matsayin matarsa" ita dai Akeela shiru tayi domin bata da damuwa da nan, Shiru tayi tana wasa da yatsun ta zata ?ara Magana Aleema ta shigo hakan yasa tayi Murmushi tana shafa kan Akeela tace.
"Ya jikin naki my daughter kina dai shan maganin ki,kin san weather damuna da muke ciki danma ruwan ya Wan tsaya" Wago kai Akeela tayi a hankali ta kalli Mami yadda ta sauya mgn da sauri haka "uhm" kawai tace domin yawan magana ba nata bane, fita Mami tayi tana fita Ummi ta shigo ganin Aleema na sallah babu kuma Afaf yasa ta kallo Akeela tace
"Daughter zo nan ki kaiwa Akeem abin buWe baki kinji"
ji tayi gabanta ya faWi Mi?ewa tayi a nutse kanta a ?asa tana biye da Ummi har kitchen ta bita tana faWin "Daughter kin iya girki kowa? Wannan zaman naki yana damuna kina fitowa kina ganin yadda ake girki"
cike da jin daWi Akeela tace
"Ummi na iya fa"
jinjina kai Ummi tayi tana bawa Akeela wani babban tray tace
"maza kai masa"
amsa tayi ?irjinta na bugawa kaWan kaWan, kai tsaye kuma upstairs Win tayi, tana shiga Akeem da Abbu na shigowa cikin ?asa da murya Abbu yace "Abdul-hakeem"
a hankali Akeem ya tsaya tare da Waga kansa ya kalli Abbu yana taune bakinsa a hankali kuma yace "Na'am Abbu"
farcing nasa yay sosai yace "Abdul-hakeem na maka maganar karatun Akeela ka nuna min ban isa ba ko? Kana nuna bambanci tsakanin ?annanka da kuma ?ar Baffanka? Anya kowa kanayiwa mutumin daya nuna maka ?auna halarci?" Shiru Akeem yay baice komai ba sanin cewa ba lallai yay magana ba yasa Abbu faWin cewa "Idan na isa dakai a week Win nan ka samawa Akeela matsaya a karatun ta"
Wago kansa yay sosai yana kallon Abbu ya daWe yana kallonsa kafin yace
"Abbu ban gane wa kake magana ba"
a wannan karan ran Abbu ne ya Saci sosai kafin yace "yaushe na zama sa'anka Abdul-hakeem?"
Kansa a ?asa yace
"sorry Abbu, amma da gske nake"
"uhm" kawai Abbu yace kafin yace
"Akeela Ayub Bello Abdul-hakeem nake magana ?ar gidan Baffa" taSe baki Akeem yay yana Wan jan sajansa kafin kuma yace "she will work at my company.....

*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*Da sauri Abbu ya kalli Akeem yace "how can that be possible? Yarinyar da bata da wani qualification na secondary school, ina akwai wata rana da wata tazo neman aiki a ma'aikatar naka ka?i bata, cos qualification Winta is not good, amma mene yasa yanzu zaka Wauki Akeela?"
Lumshe idanunsa Akeem yana sauke numfashi a hankali kuma ya Wan ?ara buWe idanunsa ya fara tunanin kalmar da zai faWawa Abbu,
Domin ?arya baya tsarinsa da yayi ake ganewa, fuskarshi ya Wan tsuke kaWan kafin kuma ya buWe baki yace.
"Cos she can give me what i want" kallonsa Abbu yay ganin babu wani sign na rashin gaskiya yasa ya Wan saki fuska tare sauke wata ?oyayyiyar Ajjiyar zuciya kafin kuma yace.
"Ok but za kana biyanta kamar yadda kake biyan sauran illustrators tunda aiki zata maka"
Kamar baya son magana haka ya buWe bakinsa yace.
"Uhm ita tace ai tana so sai naji kamar ma Agriculture zata karanta, kaga i wanted to help her before ta fara karatun me zatai da kuWin?"
Da mamaki Abbu yace.
"Ita Akeela tace tana son yin aiki a Akeem better farming institute Win?" Yana yin upstairs yace "Abbu u can ask her" yana faWa yana yin part Winsa cikin nutsuwarsa, bayansa Abbu yabi da kallo yana mamakin wanne kalar murWaWWan yaro Ubangiji ya basa ne?
Gaba Waya ya sauya halinsa a cikin ?an kwanakin nan?
Why duk halayyarsa da yanayinsa ya sauya da sauri haka?
Girgiza kai kawai ya nufi part Winsa
yana tunanin maganar Akeem a ransa.

Sassanyan numfashi
Akeela ta fesar kana kuma ta sanya ?afarta na dama, a cikin Wakin Parlon na Akeem, wani Irin sassanyan ?amshi Waya ratsa cikin hancinta ne.
Ya sanya ta lumshe idanunta tare da tura kanta cikin parlon tana wani irin sauke Ajjiyar zuciya saboda sanyi da kuma ?amshin daya gama ratsa ta ya saukar mata da wata iriyar fitinanniyar kasala, da ?yar ta iya buWe idanunta tare da buWe su akanta,
Sako kanta da tayi cikin Parlon ne kuma.
Ya Sanya idanunta sauka akan tafkeken photonsa dake ma?ale a jikin bangon parlon, yana sanye da wata farar Jallabiya kana kuma ya Wura wata golden Win Al?yabba a saman jallabiyar,.
Kansa sanye da hirami sumar kansa tayi wani bala'in taruwa sai ya zama kamar wani Balarabe,
Idanunsa ma?ale cikin wani farin glass ya Wan sunkuyar da kansa saboda Kur'anin hannunsa da yake dubawa, yanayin photon ma kamar wanda yake ?asa mai tsarki Makka haka yay.
A matu?ar sanyaye ta ajjiye tray Win saman table Win parlon nashi, kafin ya nufi gaban photon, tana wani irin lumshe idanunta cikin wani irin jin haushinsa ta Wan sanya hannunta tare da shafa fuskarsa a

18 / 54