TSINTACCIYA Book Complete By Nimcey Sarauta doc.doc

Author :  Na'ima Suleiman Sarauta Category :  Hausa Read

Chapter   32 / 54

93K to 96K   out of 159.5K words

zai Aure? To wa zai aura?"
Murmushi Yay yace "ban san Wacece ba, muryarta kawai naji haka kuma ban san waye mahaifinta ba, amma dai ance ya rasu Uncle Winsa sunje sai na samu nutsuwa zai tamabaya" suna faWin hakan duk suka fito daga cikin hall Win zuwa harabar hotel Win Tahir guest palace kowa ya shiga mota suna jiran wayewar garin gobe Monday ai zaman zaure.
Akeela na zaune bayan sallar Issh tana game a wayarta tana sanye da wani jeans da short robe kalbar da akai mata ya sauka har wuyanta yana lilo gwanin sha'awa, wayarta ce tayi ?ara taga sunan Soul Murmushi tayi ta Wauka tana Wauka Ajmal yace.
"Ina bazan iya ba, wlh Kano zan dawo domin na kasa jurewa" Murmushi tayi masa tace.
"Ina yini" sai a lokacin yay Murmushi shima yace "kina lafiya ya jiki?" Tace "Allahamdulillah" Wan marai-raice mata yay yana faWin.
"My wife to be in sha Allah" Kunya ce ta kamata tace "uhm ni ka bari" kamar tana gabansa yace "na bar me? Cewa matata? Tab" ya faWi hakan yama kasa cewa komai jin shiru yasa tace "hello?" Ajjiyar zuciya ya sauke yace "I'm with you, i miss You sosai kefa" Murmushi tayi tana ?o?arin yin magana taga Mutum tsaye a kanta, Waga ido tayi sauyin ?wayar idanunsa ya sanya taji jikinta ya fara rawa, Akeem kuwa shigowar kenan kiran Aleema yaji Dalilin daya sanya suka fita ba tare daya sani ba, shine ya sameta tana waya, a sanyaye ya sanya hannunsa ya amshi wayar ganin sunan Soul yasa ya Wanyi Murmushi, Murmushin daya bawa Akeela mamaki.
Wayar ya bata ko ganin gabansa ba yayi sosai ya fita zuwa main Parlo yana zuwa tsakiyar wajan kuwa, ya yanke jiki ya faWi, Abbu dake shigowa shima jikinsa a sanyaye sbd baccin da yay sosai, baccin kuma daya taimaka masa wajan jin dukkan abinda yake ransa ya fita, bashi da wata damuwa ko kaWan.
Da sauri ya ?arasa wajan Akeem har suna cin karo da Ummi da Mami, Didi kuma waje tayi tana faWin.
"Jama'a mun shiga uku a kawo mana Wauki masoya Annabi" ta faWa tana sakin kuka.
Abbu ne ya kwantar dashi akan Kujera jikinsa yana rawa ya kira number Dr Sahil, magana kaWan sukai ya kashe wayar.
After 30mnts Akeem ya shiga buWe idanunsa da ?yar yana jin wani irin nauyi da sukai masa, ga wani masifaffan bacci da yake cinsa dalilin allurar da Dr Sahil yay masa, a hankali idanuna ya sauka akan Amani wacce take jikin Ummi tana kuka tana kiran sunan Abbie na, cikin nutsuwa ya fara binsu da kallo, Ummi,Mami, Aleema, Afaf, Anup, Didi, Abbu, Baba Rabi, Dr Sahil, kwaSe fuska yay sosai yana faWin.
"Ya naga duk an zuban ido daga yin bacci haba"
HaSa Didi ta ri?e tace.
"Maimaita naji Wan nan, kace bacci kayi? Muhammadur Rasulullah s.a.w a'a wlh bayan ciwo hadda Gwajin ?wa?walwa za'ai wa Audil"
Gently ya tashi zaune yana jan numfashi tare da cije lips Winsa fuska a Waure ba tare kuma daya kula kowa ba ya mi?e tsaye zuwa part Winsa, da kallo Dr Sahil yabi Akeem yana jin wani irin tausayinsa a ransa, Abbu ne yace "Sahil kayi shiru Meke damun Akeem? Na kasa fahimta" Murmushi Dr Sahil yay yace.
"Abbu kasan yau ya jima cikin Mutane to yunwa da gajiya ya wahalar da shi,shine ya haifar masa da jiri,amma Allahamdulillah zuwa gobe idan yay bacci sosai komai zai dai-dai fa"
Cike da gamsuwa Abbu yace "Thank you Sahil ka gaida mutanan gidan" sallama yay musu kana ya fita, shiru wajan yay domin rashin lafiyar Akeem ba ?aramin girgiza su yake ba.
Akeela kuwa tana kwance abinta tana game duk da cewa taji meke faruwa amma hakan bai dameta ba, ?ilan ma hakkinta ne.
Ummi ce ta shigo tana faWin "Daughter" da sauri ta rufe idanunta alamar bacci take, Murmushi tayi tare da ficewa tana fita Akeela tace "I'm sorry Ummi"
Akeem kuwa yana shiga part Winsa ya nufi bathroom tare da sakarwa kansa shower ya shiga sauke ajjiyar zuciya yana jin wani irin zafi a zuciyarsa, sai da ruwa ya daki fuskarsa sosai kamar zai shiWe Sannan ya zame Kayan jikinsa ya saka bathtub, fitowa yay zuwa Parlo yana fitowa Anup na shigowa tace "My dee ya jikin naka?" Shiru yay mata yana kai gorar ruwa mai sanyi cikin bakinsa sai daya shanye bottle water guda biyu ya Wauki ta ukun Anup ta ri?e tace.
"Ka barshi haka, yay sanyi da yawa zai maka illa ya ?ulle maka ciki" Wauke kai yay yace "zan kwanta" "ok Allah ya ?ara sau?i" baice komai ba tana fita ta rufe part Win nasa baki Waya, a wannan daran bai iya bacci ba, koda yaje kitchen yaga bata nan, Akeela kuwa wani bacci ne mai daWi ya Wauke ta, tana da mafarki da Bobbo hakan yasa bata tashi ba sai Subhi lokacin duk an tafi masjid.
Bayan ta idar da sallah Aleema tace.
"Mun amsa kayan ankon mu jiya, ba kiga Winkin ba yau zamu tafi jirgin yamma Mami tayi mana booking"
Jinjina kai kawai tayi domin ita ba son tafiyar take ba har ranta, misalin 10 na safe ta fito sanye da abaya wacce tai mata kyau sosai, tana da faWin wuya ga kuma belet Win data Waura daga cikinta, jelar kalbarta ya sauka har wuyanta,
Tana fitowa Anup taja tsaki Ita kuwa ko a jikinta ta nufi dinning inda take mutann gidan,tana zuwa tace "Ummi,Didi,Abbu,Baba, Mami Good morning"
Ummi tace "Daughter sai yanzu?" Murmushi kawai tayi Abbu kuma a takaice yace "lafiya,yaya jiki?" Tace "Allahamdulillah" kai kawai ya Waga, Didi kuwa salati tayi tace.
"Maza ko kaiki kabari ba mata nace Meye Wannan uban me wannan Tsila?" Baba Rabi dai Murmushi tayi tana jin daWin ganin ?arta ta cikin kwanciyar hankali, Ummi ce tace.
"Daughter kaiwa Hero wanann coffee Win" baki ta buWe zatai magana Baba Rabi tace.
"?auki mana" Wauka tayi tana jin haushin zuwa aiken, tana zuwa ?ofar part Win tayi knowing shiru, haka tayi sai Amani ce tace.
"Come in"
Shiga tayi Murya can ciki tai sallama yana zaune sanye da 3gauter sai wata Armless wacce ta buWe daga ?irjinsa, idanunsa a lumshe yana sauraran yadda bugun ke tafiya, kafin kuma a hankali ya buWe idanunsa tare da sauke sa a kanta, taSe baki yay yace "Wauki kiyi waje dashi" Wauka tayi ta fita ko ya jiki ba tayi masa ba, tana fita Ummi ta kirasa tace "kace zaka kaita shopping shiru,kuma yau zasu tafi" a gajarce yace "gani nan" Mi?ewa yay ya nufi bedroom Winsa,
Akeela kuwa na zuwa tai breakfast kaWan taci ta koma parlo sbd Ummi tace zasu fita ita dai bata so amma babu yadda ta iya.
Babu jimawa ?amshin turarensa ya fara bayyana a cikin parlon, a hankali yake sakkowa yana sanye da wata Maroon Win three-piece dinner suit wacce tai masa kyau sosai ta Soye ramar da yay, idanunsa manne cikin farin glass, ya sanya wani black Leather shoe hannunsa zube cikin aljihunsa, yana tafe Amani na bayansa tana faWin "Abbie kazo dashi min da chocolate" babu kowa a parlon hakan yasa yay waje abinsa yana sane kuma da ita a zaune, Amani tace "Anuty beauty Abbie yace kije" Murmushi tayi mata kafin ta mi?e tana faWin "bye dear" a zaune ta samesa cikin wata Mahindra XUV7000 bata son duk abinda zai haWa shi magana da ita hakan yasa ta shiga gaba tana shiga yaywa motar key dai-dai lokacin Anup na fitowa.
Tunda suka tafi babu wanda yaywa wani magani ita kam Wani comedy take kallo wanda Aleema ta tura mata a whatsapp.
A gaban Gusto Restaurant ya tsaya da motar yana amsa kira, bayan ya gama ne ya shiga da motar zuwa ciki, saboda wata yunwa daya keji, vip side ya nema ya zauna babu jimawa weather tazo Wauke da memo dubawa ya zamu juice da chips, kawo masa akai lokacin yana Mi?ewa tsaye tare da faWin "follow me" wani haWaWWan waje ya shiga gefen wani swwiming pool inda Wai Wai kun Mutane suke, zama yay kana ya zauna tana ganin wata ?atuwar bottle da aka ajjiye masa, buWewa yay ya tsiyaya cikin cup guda biyu a hankali yake shan nasa, ganin yay mata shiru yasa ta Wauki cup takai bakinta haWe rai yay sosai yace "kee" kallonsa tayi yace "wane yace ki Wauka?" Turo baki tayi tace "to ba naga kana sha ba" ?ara kame fuska yay sosai yace "uhm it's a win" zaro ido tayi da gudu kuma ta mi?e ta nufi wajan swwiming pool Win tana kakarin amai, bai kulata ba yaci gaba da shan juice Win yana lumshe idanunsa, Akeela kuwa jin aman bai zo ba yasa ta zauna bakin ruwan tana zura ?afarta ciki, sa a lokacin ta duba abinda Aleema ta turo nata, wani short comedy ne hakan yasa ta dinga dariya wacce yasa Akeem juyawa a hankali tare da tsora mata Maraitattun idanunsa wanda suke a Wan Lumshe,sosai Akeela take dariya kamar daga sama taji saukar Muryarsa yana faWin.
"Ina sonki" cak dariyar ta tsaya da sauri kuma ta juya ganinsa tayi hannunsa ri?e da glass cup idanunsa kuma akan Wayarsa yana dannawa, a ranta tace.
"Uhm tayaya ruwa da wuta zasu haWu never" ?afarta taci gaba da KaWawa cikin ruwan hakan yasa a hankali ya sake juyawa cikin wata husky voice yace _ I love you Keelerh _


TSINTACCIYA is not free contact to subscribe
08119237616

Ai hutun mako lafiya=?O? Allah ya yafe mana zunuban mu=?%?



SARAUTAR MARUBUTA Anaa uhibbukii Cak ta ?ara tsayar da dariyar da take, saboda a wannan karan kalmar ina Sonki Win daya faWa, ya faWe ta ne da wani salo na musamman, da wata kamilalliyar Murya mai cike da nutsuwa da kuma tarin nagarta da yake da yay amfani da ita.
Dalilin daya sanya Akeela taji kamar an sanya mashi mai tsini an caki tsakiyar Zuciyarta dashi ne,
Wani irin juyawa tayi a hankali tana kallonsa, har lokacin hannunta yana bakinta saboda dariyar da take,
Takai wajan mintuna 3 kafin ta iya zame hannunta dake kan bakinta,
Maraitattun idanunta masu Wauke da wutar tsanar sa ta zuba masa,
A wannan karan shima Win ita yake kallo, da gajiyayyun idanunsa masu kashe zuciyar ko wacce ?ar mace,
Idanunsa yaja ya lumshe ya shiga sauke ajjiyar zuciya, kafin kuma gently ya mi?e tsaye yana mai gyara zaman bluetooth Win kunnansa,
Hannunsa zube cikin aljihunsa walking slowly yake taka ?afafuwansa akan kwantattun kurayen ciyayin da suke wajan,
Cikin salo Akeem ya kuma basarwa tare da kame fuskarsa har zuwa inda take tsugune tana kallonsu,
Zuwansa wajan yay dai-dai da mi?ewar ta, tare da Wauke kanta ta zubawa ruwan da yake gudana idanu, a cikin ranta take faWin.
"Daman nasan kunne na ne ya jiye min rubish"
Ta faWa tana ?ara kallon ruwan tare da jan numfashi.
Ganin ta mayar da kanta gefe daga kallon da yake mata ne, yasa a hankali ya Waga idanunsa daga kallon ruwan da yake,
Tare da sauke Kallonsa akan ?yakkyawar fuskarta,
Yana karantar yanayinta, kafin kuma a karo na farko ya ?ara jan numfashi yana cije lips kafin kuma ya saki wani haWaWWun cute smile wanda ya sanya gaba Waya manyan dimples Winsa lomawa,
A hankali cikin wata ba?uwar murya wacce Akeela bata taSa saninsa da ita ba, yace.
"Ina Sonki Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem"
Yana faWin hakan ya ?ara juyar da kansa da sauri yana kallon ruwan hannunsa Waya kuma yasa akan bluetooth yay pretending yana amsa waya.
?ara juyawa Akeela tayi Zuciyarta na bugawa da ?arfi ta tsora masa Idanunta, kafe shi tayi da idanunta tana son ?ara tabbatarwa kanta abinda kunnuwanta ya jiye mata a yanzu.
A jikinsa yake jin saukar idanunta, ganin yadda ta tsare ta da idanunta babu alamar kuma zata juya Win ne yasa,
Juyawa a hankali tare da cilla idanunsa cikin ?wayar idanunta, eyeballs to eyeballs suke kallon junansu kuwa kuma da abinda yake masa yawo a zuciyarsa.
Sosai suke kallon tsakiyar ?wayar idanun junansu, Akeem yana hango wutar tsanar da yake kwance cikin idanunta
Yayinda ita kuma ta kasa fahimtar nasa sauyin idanun, bata san yanayin ba, bata san kuma yaya yake ba wannan dalilin yasa gaba Waya ta kasa fahimtar abinda yake cikin idanunsa.
Cikin zazza?a kuma sassanyar Muryar da Akeele bata taSa saninsa da ita ba yace.
 I Love You
Ya faWa a kamilance yana kuma murza bluetooth Win kunnansa har zuwa lokacin,
Cikin tashin hankali tsoro, fargaba da kuma ruWu haWi da firgici tace.
"What?" Ta faWa tana dafe ?irji tare da zato fararan Idanunta waje,
Jikinta na wani irin rawa na tsoro, tsaiwarsa ya gyara yana tura hannunsa cikin aljihun wandon Suit Winsa, yana lumshe idanunsa kafin kuma ya ware su tass a kanta, muryarsa a wannan karan a raunace ta fito saboda sanyin da bakinsa yay yace.
"Yes! Am madly in love with you Keelerh! I really really love you more and more most"
Ya faWa yana kallon cikin idanunta yanayinsa kuma ya nuna tsoran jin wata kalma a karo na farko na rayuwarsa.
Cikin kiWima da firgici Akeela ta shiga marin fuskarta tana faWin.
"Wake up Akeela, Akeela wake up" ta faWa tana ?ara marin fuskarta tare da ?an?ame Jikinta waje guda.
Cikin nutsuwarsa haWi da kamewa irinta kamilallun mutane ya fara takuwa zuwa inda ta Wan ja baya,
Jikin Akeela na wani irin kerma da Sari ta matsa bakin ruwan tare da sanya hannunta ciki haWi da Webuwa ta watsa a fuskarta,.
Tana runtsa idanu tana sauke ajjiyar zuciya kana kuma ta shiga girgiza kanta, kamar wacce taga abin tsoro da kuma firgitar wa, "Wake up Akeela, me kike haka? Wanne mugun mafarki ne ya sameki a yanzu, no wake up dan Allah baki saba mafarki irin wannan ba"
Ta faWa tana ?ara watsawa fuskarta ruwa tana kuma marin kanta, duk abinda take yana tsaye yana kallonta yana kuma sauraran abinda take faWa, abubuwa biyu ya taro ya haWe masa,
Ganin har zuwa lokacin jikinta rawa yake yasa ya ta ?ara takuwa zuwa inda take tare da sanya hannunsa ya mi?ar da ita tsaye bisa kan ?afafuwan ta, hannunsu akan kafaWarta ya shiga ?are mata kallo,
Zuwa lokacin hawaye ya gaba wanke mata fuska cikin sanyin murya tace.
"Mafarki nake ko? Kace min mafarki nake mana kace na tashi gari ya waye please"
Ta faWa wasu hawayen na ?ara zubu mata Jikinta naci gaba da rawa har ?afafuwanta na nema gaza Waukan gangar Jikinta.
Idanunsa ya lumshe wanda suka sauya sosai tare da Wan matse shoulder Winta cikin ?asa da murya dai-dai kunanta yace.
"You Are not dreaming, it's real INA SONKI Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem"
Ya faWa yana ?ara mammatsa kafaWunta,
Sai a lokacin ne kuma Akeela ta tabbatar ba mafarki take ba gaskiya ne, sai lokacin ta ?ara fahimtar da gske ne abinda yake faruwa da ita a yanzu.
Hannunsa dake kan kafaWarta ta zame, a hankali ta shiga ja baya tana girgiza kanta idanunta na zubar da hawaye ta shiga nuna kanta tace.
"Ni kake so? Ni kake faWawa kana so na, da gske ni kake furta wa kalmar so? Eh? Uhmm"
Ta faWa tana ?ara yin baya har zuwa lokacin idanunta na zubar da hawaye tace.
"Ka mance Wacece ni? Ni mumu, ko kuma village gal ko dai witch ko dai ka manta anya bada Anup kake ba, uhm babu yadda akai muke kama da ita kodai you're still sick ne?ciwon cikin yasa ka manta who i I'm?"
Ta faWa tana rufe bakinta saboda kukan da yake shirin cik ?arfinta, idanunta har lokacin yana kansa.
Kamar yadda take kallonsa haka yake kallonta har kawo lokacin baka gane abinda yake kan fuskarsa bare kaga sauyawar yanayinsa.
Matsawa yay zuwa inda take yana ?o?arin ri?e hannunta tayi saurin jaa baya, tana maka masa wata uwar harara,
Al'amarin daya sanya Akeem wani irin ware manyan idanunsa with so much surprised yake dubanta, baki ya buWe zai magana tai saurin Waga masa hannu babu shiri yay shiru sabis ganin yadda ta birkice kamar ba ita ba.
A sanyaye Akeem ya langwaSar da kansa gefe guda idanunsa sunyi jajir yace.
"Don't reject me Keelerh, when? Where u have no idea sanda na fara sonki, ina iya mutuwa idan kikace a'a"
Ya faWa cike da raunin Murya wanda shi ne frist time da rauninta ya bayyana, fuskarsa ta bayyana zallar gaskiyar da yake cikin zuciyarsa,
Cike da zallar mamakinsa da kuma yadda ya marai-raice fuska lokaci guda kamar ba murWaWWan Hamma Akeemmm Win data sani ba, cikin ko in kula tace.
"So what idan ka mutum? Hhhhh? You have absolutely Lost your mind, come back to your right sense please, ka mance ne? Have you forgotten?
Ta ?are maganar tana sakin kuka wanda ita kanta bata san dalilin yin sa ba, gani take gaba Waya Akeem ya raina mata hankali, ya bata auren wani and yanzu yana maganar he loves her idan babu ita zai iya mutuwa,
Ya mance all abubuwan da ya dinga yi mata, ya Wauka cewa hatta ruwan daya cillata bata sani ba,ya kirata da sunayen da idan Court zata kaisa Tabbas zai yaci yari, amma ta share taci gaba da zama saboda yana rayuwa ne ?ar?ashin kulawar Ubangijin da kuma nashi, da kuma abinda Baffa yace kamar yadda ya faWa,
"I hate you"
Shine kalmarsa wacce ba zata taSa iya mancewa da ita ba, har gaban abada never!
A hankali Akeem ya matsa inda take yana ware idanuna sosai wane ya kejin suna ?o?arin rufe kansu, hannunsa ya mi?a zai kama nata tayi saurin ture hannunsu yana girgiza kai,
Tare da yarfar da hannun nata, Akeem kuwa cikin kwantar da murya mai cike da rauni da kuma nuna bu?ata na zallar abinda zuciya ke muradi da kuma son kancewa da ita, yace "please! Please! Please" ya faWa cikin wani emotional sound.
Tare da ?ara ri?e hannunta gam a cikin nasa yana kallonta da kuma sauraran abinda zata faWi,
Akeela kuwa hawaye ke wanke mata fuska, tana ?ara runtse idanunta kafin kuma tace.
"Wlh bazan taSa sonka bare kuma kayi tunanin zan aureka so please let go of me"
Ta fisge hannunta tare da Waukan hand bag da wayarta ta fara tafiya, takawa Akeem yay tare da ?o?arin bin bayanta cikin sauri ta Waga masa hannu tare da faWin.
"Kada ka wahalar da kanka Abbien Amani, I'll never ever loving yadda kasa Aure na da Ajmal ba fashi"
Tana faWin haka ta fita ba tare data tsaya sauraran abinda zaice ba, harta fice daga cikin Gusto Restaurant Win, ta shiga tafiya ba tare data san inda take sanya ?afafuwansa ba.
Akeem kuwa zamewa yay a wajan tare da zuwa ?afafuwansa gaba Waya cikin ruwan,

32 / 54