Bariki Gadona Book 1 Compelet Oum Aphnan

Author :  Hassana Bamalli Oum Aphanan Category :  Read Hausa Novels

Chapter   11 / 13

30K to 33K   out of 37.8K words

kamar wancan karonba saboda yanda ya dinga tsiyaya mun k-y jelly a wajen yanda zai lubricating da kyau ya hana friction din rashin sabo

Daga wannan ranar kullum Sadik sai ya saka mun sabon formulae flavour din a cikin shishata ,nasha na bugu ya cini ,kuma saboda maita kullum sai na zo ,a hankali wannan formular ya soma binmun jini na daina jin barcin amma inajin daɗin yanda yike cina yina Shan mun nono da yanda yike haukacewa yina cina jikinsa na rawa ,abun na burgeni har inji halittar ƙasana na motsi ko me hakan ke nufi? Ohooo?

Lamfo na fara yi masa sai ina yin kamar ina buguwa yazo ina kallonsa yina cina ina jin daɗi ,saidai one thing that I observed from him was that (abu daya da na lura dashi a wajen sa shine ) baya cire kayansa idan yina making love dani ,saidai ya fiddo girmansa ta zip din wando ,ya cini ya mayar ,nikuwa baya soma cina sai yayi mun tsirara haihuwar uwata ya gama ƙare mun kallo sannan ya cafki inda yayi masa

A hankali kwanaki na turawa abubuwan da nikeji idan yina cina suna ninkuwar mun takai ta kawo ko baya cina innaje gida Banda sukuni sai nazo wajensa yina kuwa cina zanji na sama sauki ,hakan yasa na fahimci cewa lallai abunda nikeji shi ake kira da sha'awa wanda inko hakane lallai ana jin dadi.

A haka watarana na tashi da ƙwarzababben sha'awa ,ina saka uniform maimakon in wuce makaranta kawai na zarce gidansa ,kallona yayi up to down

"Ina makarantar?"
"Bazan iya zuwa ba "
"Saboda?"
"Saboda innaje i won't concentrate, koyarwan ka Nike so"
"Ban fahimta ba"
"Abunda kake mun kullum inna sha shisha shi nakeso kayi mun yanzu" yaji mamaki sosai ashe tana sani ? Ni na aza barci take Hankalinta ya gushe? Mazewa yayi
Ya fara ƙoƙarin haɗa mun shishan ,zuwa nayi na dafa hannunsa ,na karɓe shishan na ajiye ,a hargitse ya waigo kawai nayi ɗage na kai bakina saman nasa ,wani zirrrrrr yaji jikinsa ya amsa ,hannuna duk biyun nasa na kama haɓarsa ,da sauri ya dafe bango ,saboda yanda yajishi shafalau kamar a iska ,a hankali na fara tsotsan laɓɓansa inajin wani mahaukacin dadi ,wai dama haka kiss din yike da daɗi?

A wannan ranar mun jiyar da juna daɗinmu kuma ya gane akwai tarin banbanci tsakanin yin mutum shi daya da mutum biyu masu fahimtar juna ,munji daɗinmu sai da lokacin tashi yayi sannan ya ɗaukeni a car ɗinsa ya kai kwanan gidanmu ya ajiyeni sannan ya bani 10k a tunanin sa bansan yanda ake kashe kuɗi da yawa ba kuma siyayyan komai ai yina mun.

Tashin latsura ashe duk abinda ke faruwa a idon Mamana ,ta fito anguwa
[6/3, 00:31] 😘😘😘: 35&36
A gida kam ta ƙunƙumeni a ɗaki tayi dubaran ,a banza ta bugi ruwan cikina wai ko zatayi mun wayo amma ina ,daga ƙarshe ta matseni ta mun ɗan banzan duka sannan ta tabbatar mun da ƙarya ne Sadik yike yina yaudara na amma ba aurena zai ba ,naji kamar maganar ta shigeni ,kazalika dukan tsiyar da mamana ta kulle ƙofa tayi mun ba maceci ,ya sakani shiga taitayina ,harma da jin na fara tsanar shi kansa Sadik ɗin da silarsa akai mun wannan dukan............Saidai mai zai faru? Dare nayi ya kirani yaringa rarrashina da daɗin baki irin na yaudararrun maza ,yina faɗa mun yanda na tafi na barshi da kewana ,wannan ya sani jin wani sanyi a raina kana na watsar da maganar mamata da tayi mun washekari Ina Allah Allah in shirya kafin me keke na yazo ɗauka ta na riga na fice wai kar ya jamun latti,ban zame ko'ina ba sai gidan sarki ,wanda ina fita na tura masa text message ganinan a hanya ........so unfortunate (rashin Sa'a) ashe mamana tana biye dani har na shiga gidan taso bina amma masu gadi suka hanata ,Ni kuma a wannan ranar ma haka muka ƙareshi cikin jin daɗi Ni da sarki ,wani sahihin soyayya maras Algus daɗa huda zoƙatan mu suke suna samun muhalli mai kyau a ma'adanin sirri ,ko akwai ranar da abun zai wanzu? Allah ne masani .

Abun mamaki ,ina shigowa gida na tarar da ƙannen mamana maza su huɗu a falo dukkansu da igiyar turken dawakai ,a take naji jikina yayi sanyi ,na ɗan sunkuya na gaishesu na raɓa zan wuce ,aiko ina gota su uncle bash yace "Ke daga gidan wani ɗan kutumar uban kike?" Take naji cikina ya ɗauki kuka "ƙuuuiiiiiiiii" ɗan shawarma da Ice cream din da naci naji yana neman ɓatamun ciki ,amma da sauri na maze cikin rashin kunya da tsaurin ido nace "Ina kuwa ? Wannan wani irin tambayane uncle bash kana fa ganina da uniform"

Aiko ban rufe baki ba naji saukar wannan murtukeken igiyar da ake ɗaure ƙafar doki ,ƙaran Azaba na saki saboda yanda bulalan ta kwanta a gadon bayana a take na gantsare ,zafin azaba yasa na hau ɗurma masa zagi .


Aikuwa sukace maza bisa kanki ,suka shiga laftana kamar sun sami ɓarawo saida suka lallasani son ransu ,sannan suka ɗaureni a ɗakina suka jera ma mamana dokan bani fita sai bayan wata guda ,kuma duk abunda zanyi ko inci a kawo mun gabana ,lallai wani azaban yafi wani ,sam daina jin zafin ciwon nayi ina tunanin yanda zan juru daina ganin Sadik har na tsawon wata guda hmmmmm da kamar wuya gurguwa da auren nesa!
******
Sadik fa?
Sosai ya shiga damuwar rashin ganin Bilkisu ,ga wayarta kullum ina ya kira amsa ɗaya ce ,A kashe take!
Hmmm rashin sani baisan an kwankwatsa wayar ba

Neman mafita yike Ido rufe ,shi gashi ko yasha giyar wake bazai iya dosan ƙafan gidanmu ba don na basa labarin mama ta ganni kuma tayi mun faɗa haka yasa yike kyautata zaton mama ta hanani fita ,don ya tabbatar indai ina samun hanyar fita to sai na zo

Dubarane tazo masa kan kodai yayi ƙaryan zuwa gidan Hajiya ladi police ne da sunan yinason yayi karatun exam Amma baison a damesa ,in yaso sai ya bincika me ya ɓoyeni tunda dai Hajiya Ladin aminiyar mamata ce?

Gabansa ne ya faɗi tunawa da karon su na ƙarshe ,bayi manta yanda ya ƙwaci kansa da ƙyar a hannunta ,saidai kuma ɗage kafaɗa yayi

"Mtseww to meye ? Billahi wannan karon tana nemana zagewa zanyi inci tsuliyar babbar Hajiya don ance sun iya fancali da ruwan daɗi ,sai kaji gindi na motsi tsirrr tsirrr tsuttt ,ya jiƙo da magunguna masu motsi da koma ɗan kayan daɗi😘 ɗan dafe mara yayi tunawa da wagga Al'amari ,aiko da sauri ya miƙe ya fara shirin gidan Hajiya ladi ,ko mai ta fanjama, fanjam


Hajiya ladi kuwa tayi masa babbar marhabin ,saidai a wannan karon batayi gegen nemansa ba ,amma ta sakar masa jiki sosai ,saidai har yayi kwana uku ba Hajiya Binta ,mamana kenan

Wannan yasa matsuwarsa ta ƙaru ,gashi shi bai sameni ba ga Hajiya ladi kullum tana masa ƙwalele da wawan zama ta saki siket ko rigar barci dama ita batasa wando in anyi magana tace akwai zafine cinyoyinta in sun haɗe tana samun zaga ,wannan yasa take iskancinta me tushe ,ɗan jaririn kwarton da baida kuɗin cin durin mace ba Naira a cikin masu aikinta haka zaizo yayi ta baiwa idonsa abinci in ya ƙoshi yaje ɗakinsu na masu aiki yayi ta daman matse ƙafa.

To hakan ne ma ta kasance da Sadik,amma shi da ya kasa jurewa ,kuma girman kai yinajin bazai iya neman Hajiya ladi ba matsawar ba ita ta basa fuska ba yasa ,ya fara ƴan biye biyensa yina sauke babes a gidansa suna ɗan shaƙatawa yina rage zafi ............................Wannan kenan!
*******
Bayan sati uku
Lokacin na lalace na rame kullum ina aikin kuka da roƙon mamana ta kwance Ni tareda mata Alƙawarin bani ba sadiƙ sarki har abadan

Abunka da tausayin ƴa da uwa balle kuma ita kanta kullen da akayi mata ya takureta tunda yina hana mata nata yawon ,hakan yasa ta kwance Ni ,ta sani nayi wanka ta kaini asibiti aka bani magungunan da zasu ƙara mun kuzari dasa cin abinci ,daga asibitin ta bani dubu ɗaya wai in tafi gida ita taje gidan ladi police ta dawo .


Ƙwal ƙwal nayi idona suka kawo ruwa ,na kafe sai taje dani banason in koma gida Ni ɗaya ga Abdul ya na makaranta ,kar ƴan gidanmu suyi ta mun dariya ,dole badon ranta yaso ba muka tafi ,saidai kamar ko yaushe a falo suka yardani suka shige inner room ,zamana ba daɗewa ,sai ƴan waige² nike ,sai gashi ya shigo fuskarsa kamar dare saboda haɗesa da yayi ,riƙe labulen yayi yina kallona fuska babu yabo ba fallasa ,duk da a birnin ransa yayi farinciki da hakan amma ya maze .

Ni da jikina ya bani kamar da wani a falon ne na ɗan waigo aiko karaf idona ya sarƙe cikin nasa ,zumbur na miƙa ' cikin tsananin farinciki

"Sarki??!"
Ɗan caɓe fuska yayi
"Yane"
"Ina lafiya "
Juyawa yayi ya nufi hanyar ɗakinsa ,da sauri na miƙe nabi bayansa

"Sarki bakayi kewata ba?"


*******
Daga wannan ranar muka maida gidan Hajiya ladi meeting point ɗinmu (wajen haɗuwarmu) ,itakam Hajiya ladi wata karon indai ba nazo da ummana ba to har inzo in fita ma bata sani ba.

******
Yau ma hakan ta kasance ,Asabar ranar da mamana bata fashin zuwa gidan Aminiyarta kenan ,don haka muma ya zame mana ranar haɗuwar mu

Sadik tunda safe yazo gidan saboda mun kwana biyu bamu haɗu ba ,don haka ya zaƙu sosai inzo

Mun ɓata lokaci sosai saboda saida muka biya haddansu Abdul muka ajiyesa ,nima akayi mun rijistireshan da cewar wata satin zan fara zuwa kana muka taho gidan Hajiya ladi

Sama² na gayar da Hajiya ladi ,duk na ƙosa su shige amma a ranar saida suka ƙare hiransu da CP sannan ya haye ɗakinsa zaije inda suke haɗuwa da abokansa ,sukuma sai sannan suka tafi ɗaki nikuma , na wuce harda ƴar guduna zuwa ɗakinsa

Cikin zazzaƙar muryarta takwaɗa sallama gamida shigewa ɗakin gabaɗaya

Sadiq wanda akafi yiwa laƙabi da _Sarki_ kwance yike akan bed ɗinsa,saye da wando 3qtr na sojoji da Singlet yina shafa laptop ɗinsa Apple ,Shikansa duk ya shiga damuwa tunaninsa Kodai su Bee sun fasa Zuwa ne ,sakamakon yanda suka gota lokacin zuwansu.

Yinajin sallamarta yaja wani sassanyar ajiyar zuciya ,kuma sai yasha kunu irin ba raini ɗin nan

Shigowa tayi ta zame takalminta ta aje a gefe a hankali ta maida ƙofar ta garƙame harda murza key ,sannan ta hauro kan bed ɗin ,still bai yi ko ƙwaƙwaran motsi ba daga inda yike ,bare ya nuna yasan wata halitta ta shigo ɗakin .

Yanda yayi kwanciyar kifa ciki yina shafa system ɗinsa ya dogare kansa da pillow hakan ya bata daman hayewa kan gadon bayansa ta kwanta ta rabashi biyu da ƙafafuwanta

"sarki" ta faɗa as she is making herself comfortable a bayanshi
"Beb awpa" ya faɗa yanah basarwa "Lafiya lau " ta bashi amsa
yanaso ya tambayeta me yasa yau suka makara, amma miskilancin shi bazai barshi ba,ahakan ma itaɗin tana cikin wa'inda yake magana dasu sosai,shirun da yayi ne ya bata daman yin magana tace "Nayi kewarka kamar zanyi kuka sarkiii😢"

Tayi maganar a mugun shagwaɓe ,kana tayi narai narai da ido kamar kukan zatayi masa ma a yanzu

Sai a yanzu yaɗan juyo da kanshi kaɗan,ya wulkitota ta dawo ƙasanshi , yanah kallon fuskanta. Ɗan murmushin saman leɓe yayi kafin yace "really🤨?"

Ta jinjina masa kai ,alamar tabbatarwa "uhmm" ta bashi amsa tana shafa kanshi wanda yake a ciki da gashin da yake tarawa amma ba sossai ba.

Ɗan shiru yayi dukda ƙananun shekaraunshi of just 24 ,amma sometimes yarinyan nan tana bashi mamaki yanda takeyin wasu abubuwan kaman wata wanda takeda shekara ashirin da wani abu , irin abinda takeyi Bashi yaro a tsinin balaga ba ko babba ɗan 30+ sai yayi mamaki dole,duk da in bakai ka gani ba bazaka taɓa cewa ba ,saboda tsananin rashin walwalarta .


Itakam cuno baki tayi sam batason shirun dayakeyi amma kuma ta lura kaman halinshi ne hakan amma na yau daban ne tabbas

"Sarki me akayi maka?" Ta tambayesa a kasalance kamar me shirin yin kuka,ɗagata yayi daga jikinshi ,ya tashi zaune akan gadon yana kallonta,yarinyan nada kyau ya faɗa a zuciyanshi, amma a zahiri sai cewa yayi "meneneh ?" cikin basarwa yina shafa gefen fuskanta inda sajenta yah ƙwanta,cemaka nayi "I've missed you and I'm missing you....Bakace mun komai ba "

sake wani murmushin yyi wanda yafi na baya dan sarai ya gane me take nupi
"Yarinya mai kyau" ya faɗa yana ɗan dariya wainda yafi kama da faffaɗan murmushi wanda shi iyakan dariyanshi kenan

"Ni ba yarinya bace gaskiya I'm big girl" ta faɗa tana ɓata rai, gamida haɗe giran sama da ƙasa

janye gyalen abayanta yyi wanda ta daurashi akanta tin shigowansu gidan atake gashin kanta ya bayyana wanda yasha ƙitson attachment,wanan aikin mamanta ne hajiya binta wanda ita kanta haryau bata daina kitson attachment ba,shafa kanta yakeyi passionately ita kuma tana ƙara matsawa jikinshi sosai,jikinta har rawa yakeyi kuma shima ya lura da hakan ,a duk lokacin dayake tare da yarinyan gani yake kaman tafi duk sauran yanmatanshi komai duk da itace ƙarama ce a cikinsu, had it been cewa he is not the one that disvirgin the girl, to da baisan mezai kira yarinyan ba kodayake Ƴar gadoce ,batayar a ƙasa ba ai, yah faɗa a zuciyanshi,at this point ne yaji ta ta haɗa bakinta da nashi,she is kissing him so slow and steady

Zimmmm yaji a jikinsa kafin yaji notikan kanshi sun fara kwancewa,yaga alaman yau a yunwacenta tazo saboda its almost 4days yanzu basu haɗuba,yasan cewa sarai idan ya kyaleta a hakan she can get him down herself yasa yyi hugging dinta tight and he started to show her his own styles daya tabbata batasan da kalansu a Ƙaramin duniyan barikinta ba,and then he fucked out d shit out of her.


"gimbiya " ya faɗa under his throat as they both are lying after "uhmm" ta amsa shi itama da wani kalan murya na daban

"kinada kyau "murmushin farinciki tayi a duniya gani take ba wanda ya kaita jin daɗi
Itakam ta kasa gane a duniyarta wani kallan so take ma sarki , amma tasan zata iyayin abubuwa da dama just to keep him.

He hug on her tight as they are gisting wanda rabi da ƙwata ita takeyin abinta shidai kawai nashi murmushi ne kawai idan yaji wautan nata yyi yawa.................✍️


Hajiya Binta a hangitse ta fito falon tana neman wayarta batasani ba ko a gidan ta yar ko tun a keke Napep ɗin habu

Cak taja ta tsaya saboda ganin adul shi daya yina barcinsa Tv sai aikinsa yike shi ɗaya

A hankali ta furta "Ina yarinyar nan take ?"

Kawai saita shiga ƙwalla mata kira ,har wajen Bq ɗin da Sadiq yike

A sukwane ta dirko akan bed ɗin ,ta kwaso mayafinta a hannu da takalminta ta shiga sanɗa ,ido biyu sukayi da uwar ,aiko a take ta gano daga sashen da ta fito ,tunkararta tayi ,ita kuma ta shiga ja da baya ,kafin tayi wani yunƙuri ta damkota ta shiga ƙwalla mata mari ,Wanda ƙara ɗaya tayi saida kaf gidan ya Amsa ,a guje Sarki ya fito da 3qtr dinsa a jiki

Cak ya tsaya gamida riƙe ƙugu ,bugunta da take yina ɗanɗana masa baƙin ciki amma ya kasa magana ,kawai sai yaje ya fizgeta a hannunta bai tamka ta ba ya koma da ita ɗakinsa

Sakin baki Hajiya Binta tayi saida ya taka ƙofar ɗakin kana tace "Kina shiga ɗakin nan wlh sai na kusa kasheki da duka "
Kuka ta fashe dashi tana neman kwace kanta "Sarki don Allah ka ƙyaleni " baison hayaniya don tuni kansa ma ya fara ciwo ,a hankali ya cika ta ,shikuma ya faɗa ɗakinsa ya kwanta akan bed ɗin sa


Jim yayi cikin damuwa ya kankame filo tausayin Bilkisu na dawainiya dashi
Yarinyar tanada biyayya ga nutswa ga son iyayenta me yasa na ɓata mata rayuwa tun farko,nayi amfani da makamin sona da take na cuce ta

Wata zuciya ce ta basa Amsa da "Ai aurenta zakayi " saidai kuma a take ransa ya tsinke

"Mu ƴaƴan sarakuna kowannen mu yina girma an masa mata ,ta yaya zan auri Bilkisu ?
[6/3, 00:31] 😘😘😘: 37&38
Rayuwa haka ta cigaba da mirginawa da daɗi ba daɗi ,mamana ta fara tsanata,saboda yanda komai nawa ya shiririce ,ba abunda na saka a gaba sai soyayya ,ba zuwa makarantan boko bare islamiyya makarantan sun kawo ƙara sun gaji ,ansha kaini ai mun ɗanbanzan duka amma haka gobe zan sake guduwa ,Sarki duk wannan badaƙalar bai taɓi mutuncinsa ba ,daidai da ƙananan kaya baya sakawa in zai fita shaye ²n da yikeyi babu mai ganewa ,tsakaninsa da iyayensa smooth and clean,in ya futa Al'umma suna girmamasa ,ana masa kallon yaron kirki da akeson ɗan kowa ya zama irinsa ,hmmmm kallon riga ba kallo bane kallon kitsen kawai akewa rogo.....Amma a nawa ɓangaren iyayena fushi suke dani,na ɓata da kowa nawa kowa ya ganni yaga mara jin magana ,duk an mun munanan tabo a jiki saboda duka ,amma na liƙe sai sarki kullum yina mun daɗin bakin ai zai aureni
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya ,har muka ƙare secondary school ,Saidai inayin waec ɗina duka fail ne a darussa taran ,hakan yasa ina ciro result din a cafe na yayyaga ,sarki shi ya sake biyanmun wani a private center akayi mun wani ba sai naje ba ,nan kuwa aka fito mun da sakamako mai kyau ,na ɗaga akwati na watsa takardun ,karatu kam baya lissafina ,wannan kam ba ƙaramin daɗaɗa ran ƴan gidanmu yayi ba ,tunda naƙi karatun da aka gama kashe kuɗi akansa sukuma ga yaransu duk sunyi aure nikuma ina gantalina sai tsabagen rashin ji

A lokacin da nikeda shekaru sha takwas kuwa a sannan ne na ƙunshi cikin Sadik na hudu ,lokacin ne kuma maganar aurensu ya taso a fada ,Nayi kukan baƙin ciki nayi fushi dashi amma sai fitina da yike nemana dashi kullum muna masifa ,na lura yama gaji dani ,don haka naƙi faɗa masa inada ciki ,har ciki yakai wata huɗu a sannan ne a gida aka gane ,nan kuwa aka haɗa meeting Ni

11 / 13