Author : Hassana Bamalli Oum Aphanan Category : Read Hausa Novels
yarinya da bata taɓa sanin ɗa namiji ba ,yanzu gashi na farke ta kuma na kasheta ......me na jawo ma zuriyata ,masarautarmu da sarautar Baba na!!!?"
A falo kam duk ihuna bai taɓa zuciyar Ya Ibro ba sai ma wani nishadi da ya tsinta kansa a ciki
"Wayyo daɗi dubu hamsin sun kusa shigowa asusun banki na "
Hankalin sa bai tashiba saida yaji ihun Sarki ,a gigice ya afka ɗakin yina tambayar "lafiya ya shugabana?"
Sarki na ganin Ibro tashi yayi ya rirriƙesa ya daɗa fashewa da ihu
"Wayyo Allah Ibro munyi kisa !!!!"
Zaro ido ya Ibro yayi da sauri "munyi kisa ko kayi kisa??? Kaiko wani irin tundurƙin mugune ,to ka ji nan wallahi babu ruwa na cewa zanyi kai kasa ayi kidnapping dinta wallahi ban sanka ba "
"Haba Ibro kar kayimun haka "
Oum aphnan✍️
09065990265
[6/3, 00:31] 😘😘😘: 31&32
Ikon Allah Ibro ƙememe yasa kansa ya gudu ,sam Sarki baida ƙarfin dakatar dashi ,don haka kayana ya saka mun ya ci cicciɓeni motarsa ,near by asibiti mukaje ,wanda ya kasance na gonmnati ne ,saidai ƙiri² suka shafewa idonsu toka suka ce "Ranka shi daɗe bazamu karɓi wannan case ɗinba sai da saka hannun ƴan sanda "
Zaro farin handk ɗinsa yayi a Aljihu ya yarfe wani irin gumi da ya ɓata masa fuska ,cikin muryarsa mai sanyi kamar na mutumin kirki "kunsan ko Ni wanene kuwa? Ni ɗan Sarkin garin nan ne fa Sadik ko baku gane Ni bane ,a ko'ina a ƙasar nan muna da Alfarma"
Wata metrons dake Nurses' station da tun ɗazu take harare harare ,a zuciya ta hayayyaƙoshi da masifa
"Malam nan asibitin gomnatine ,idan aka koremu a aikinmu saboda saɓa doka ,kai zaka dawo da mune? In kanason ai maka aikin kasada ,jeka asibitin kuɗi mana"
Shiru Sadik yayi sai kuma yaji tabbas ta haska masa da sauri ya fice ya barsu anan gulma kuwa ta kafu ,kundai san nurses da iya munafurci .
******
Na sama kula sosai ,a Asibitin Sadik shine mai jinya na saboda ya kasa fadawa kowa aika²n da yayi ,haka ya kwana a zaune in na ɗan motsa ina sambatun ciwo haka zai rushe da kuka a tunanin sa tafiya lahira zanyi
*****
A gida kam Mamana hankalinta bai ida tashuwa ba saida ƙarfe goma na dare yayi ban dawo ba ,babu Ni babu Ibro ,wayoyin mu ta shiga kira nawa yina ringing baa dauka na ibro kuma kashe ,Hankalinta kam yakai ƙololuwa wajen tashi don haka ta fito tsakar gida ta buɗe murya tana tsiya ,nan duk aka fito neman bahasi ,makama dake kishinguɗe yina sauraron komin nesan dare... A ƴar Radio ɗinsa ,tsaki yaja ya kashe
"Wai ke Binta me yasa baki son a zauna lafiya ne ? A daran nan uwar uban me kike buƙata da mutane bayan hutu?"
"Kai barci ya gani makama Ni ban ganshi ba ,tunda mugun ɗan ka ya fitar mun da yarinya har yanzu basu dawo ba ,wayarta bata dauka nasa a kashe..."
Gida fa yayi tajin tajin tunda ba wani shiri ake tsakanin Ibro da niba bare ace ai munacan muna yawo ,don haka aka bazama nemanmu
Mamana aminiyarta ta kira ta shaida mata a take akai ma ƴan sanda report .
Kuka ummana ta dinga yi jikinta na bata ko'ina nike bana lafiya ,haka ta kasance har safiya kowa kam yayi barcinsa har Babana itakam saidai barci ɓarawo
**
Washegari Doctors bayan sunyi ward round an turani ɗakin da za'ayi mun aiki ,saida Sadik yaga shigan mu sannan ya koma gefe ya kunna wayarsa ya kira fagaci ,fagaci na ɗauka ya fashe da kuka "fagaci kayimun rai watakila yarinyar nan mutuwa zatayi "
"Wai meke faruwa sarki ,ka natsu kayimun bayani Plz"
A take ya wassafa masa duk irin aika ²n da yayi kuma da sa hannun Ibro amma yanzu ya gudu ya barsa da Ni .
Shawara ya basa yaje gidanmu ya fada don yaji ana cigiyata a radio kar magana ta fasu ya ɓata sunan gidansu gwara yanzu sai yace tsintarta yayi an mata fyaɗe an yar da ita a gefen hanya ,wataƙila ma a gane cewa kai ɗin karimine ,wanda ya gaji karamci ,da guntun shawarar fagaci na yaranta shima ya ɗauru haka ya wuce sai gidanmu
Mamana tanajin kiran makama wai tazo akan case ɗina a furgice tayi ɗakinsa ,Sadik ta gani ya yi zaman harɗe akan buzun da Babana ke sallah kamar wani Basarake ,magana ma ya kasa yi ,giyar mulki na wuji² dashi makama ya gama yabonsa ya fasa masa kai
Mamana tana shigowa ,ta kalli Sadik ta harareshi don sarai ta ganesa
Sannan. Ta juya ta kalli Babana "Gani "
Nuna mata Sadik yayi sannan ta fara shaida mata labarin ƙaryar da Sadik ya kawo kana ya ɗaura da yabon shi Sadik en .
Tunzura mama tayi ta janyo Sadik daga zaune ta shiga wujijjigasa ta dunƙule hannu tana jibgarsa ,kan lalle shi yayi wa erta fyade sannan ta dinga la'antarrsa
Daƙyar babana ya ɓanɓareshi aikuwa yayi waje da gudu da yagaggen riga still binsa take ana rirriƙeta ,yina shiga mota ya cire rigar ya wurgar daga shi sai singlet kamar wani ɗan tauri ko criminal haka yike driving for his dear life and prestige
****
Nasha wuya ƙarshe ,na cire ran rayuwa kuma na wahala ,daga ƙarshe na samu lafiya saidai ,sadiƙ The very next day da faruwar lamarin ya tattara ya gudu ya tafi London bayan yayiwa su mamansa ƙaryar zaije wani abu ne urgent a makaranta wanda bazai yuwu ta online ba sai yaje ,daga London ma ya kasa nutsuwa kamar wanda yayi kisan kai ,don a tunanin sa bazan rayu ba haka yayi malesia kuma saboda kar aji labari a gidansu azo a taso ƙeyarsa yayi abun kunya ,don yasan matan nan (ummana da hajiya ladi)ƴan tijara ne tsaf zasu kai ƙaransa gaban mai martaba
Bayan wata guda
Na sama lafiya saidai shiru² ɗina ya ƙaro na rage shiga mutane again and again ,na gama stigmatising (ƙyamatar )kaina ,gani nake nayi abun kunya kuma babu mai aurena ,amma ba anan gizo ke saƙar ba ,duk da halin da nike ciki wanda na shiga baisa an tausaya mun ba sai ƙananun magana ,da yarda habaici duk inda na gifta yara saoina da wanda suka girmeni su kwashemun da dariya wai Ni na jawa kaina ina ƙwailana naje zan iskanci in samo kuɗi na haɗu da babban shege ya farkani tun daga sama har ƙasa
Manyan gidan kuma suce ai ƴar gado ce ,mamana abunda takeyi kenan dole Inyi don barewa bazata taɓa gudu ɗan ta yayi rarrafe ba ,abun sosai ya soma mun tasiri ,sannan tunda akaji labarin anmun fyaɗe ɗan ƙaramin ɗan iska ma sai kiga yazo gidanmu wai yina sona ,amma ana fara zance sai maganar iskanci in zan masa karaɗi ya faɗa Ni da gori wai me yayi saura wajen a fafake yike in zanci duniyata inzo inji daɗina in samu kudina in chilling in zama babbar yarinya ,don ba namijin da zai aure Ni bayan Ni ba budurwa bane
Nikan je in sama mamana in kuka in fada mata ,rungumeni takanyi taita kuka itama tana gaya mun ƙarya ne zan sama miji mai tausayi da zai soni a hakan kuma bazai taɓa mini gori ba
****
Sadik fa ?
Tunda ya tafi Malesia ,ya gaza sukuni episode daya yike gani a idonsa sanda ya danna girmansa cikin vg ɗina ,wannan abun in ya tuna a take tsikar jikinsa ke tashi amma kuma a lokaci ɗaya zai ji arousal ɗinsa na stimulating ,Sam ya daina jin sha'awar kusantar duk wata ɗiya mace Hq ɗaya yike nema shine na watannan ƙwailar ! Wato Ni ...Ni balkisu mai gadon zinare mai dubu na masoya miliyoyin maƙiyaa
Damuwa fa ta masa yawa sha'awa ta ,da yawan tashin da Al'auransa takeyi baya samun aikata komai yasa maniy daskare masa a mara nan kuwa ya kwanta jinya ,jinya kuwa mai tsanani kullum cikinsa na murɗa ,da dai yaga zai mutu sai ya shaida a gida nan aka zo aka dawo dashi gida aka kaisa asibiti ,kowa yaji mamakin bayanin likita wato sha'awa ne da buƙatuwar mace ya haddasa masa wannan azababben ciwon maran kuma tabbas magungunan da za'a basa na rage ƙarfin sha'awa ne wanda ka iya masa illa anan gaba ,indai da sarari shawara shine ayi masa aure
Hankalin mai babbar ɗaki fa ya tashi ,tana tsananin damuwa ta yanda duk wani kwamacala sai dai a jiyosa ta ɓangaren ɗan ta itadai sadiƙu ya zamar mata barazana ,kibiya mai kaifi da kishiyoyinta ke haskota dashi
Mai martaba kam ya ɗauki maganar da girma saidai an bari Sadik yayi lafiya idan laluran ya cigaba sai a masa aure koda yayunsa basuyi ba .
Shikam takai ta kawo ko tunanina yayi to abunsa ta daga kenan babu sauran zamar lafiya ,abu fa kamar kace haƙƙi Ni na warke na barsa da babban jinya
Shawara ya sake yi a karo na barkatai da fagaci akan zaije gidanmu neman aurena shi zaifi masa sauki ,fagaci bai goya da bayansa ba don yasan da muguwar wuya a yarda gidansu da aurena da shi
Ranar farko na zuwansa yaga tijara haka ya jure ya tafi gobe ma ya dawo nan mama ta dasa ,jibi haka ,kai akwai ranar da ya aika a kirani mama na ɗaki tana mun kitso ,sai cewa tayi "kuje kuce masa idan yina da zarra yazo ya fitar da ita dan kaza kazan babansa" haka ta idasa da jaraba , yaro ɗan aike da yasan halin masifan ummana duk ruɗewa yayi yaje yace masa "wai tace ka shigo"
Matan gida saidai suka ga sarki saƙaƙa ya shigo masu gida da ƙaton rawani da malun malun ,ɗaki sukayi da sauri ana leƙe ta labulai
Sallama yayi ya danna kansa ɗakinmu direct yaron na nuna masa ,mudai saidai mukaga mutum tsaye a kanmu ya harɗe hannu a ƙirji amma miskilamci ya hanasa magana,idonsa sun duddulo waje kar a kan ƙirjina kamar zai faɗo mun ,da sauri na kalli kaina ,ina sanye da vest ne baƙi dogo na jashi har wajen ɗuwawuna sai dogon wandon jeans baƙi da ya kamani sosai ,kallonsa nayi na kalli inda yike Kallo tabbas ƴan mini minin nonuwana da basu gama cika ƙirjina ba yike kallo wanda ko bras Ba za'a samu kamar nasu ba ,zumbur na miƙe ,na fashe da wani irin gigitaccen ihu ina tuna yanda ya ringa kila na da bulala kuma yayi mun fyaɗe
"Wayyo mama gashi nan ,wayyo mama ki taimakeni "
Cikin fushi ta janyo Ni ta dangwaras a ƙasa ,"ke zo zauna to dan Allah indai Turai da Abdulgaffar ba zina sukayi suka haifeka ba zoka taɓeta "
Wani tsimmmmm yaji a kansa a take ya dafe kai ,juyawa yayi kamar zai fita kuma sai ya dawo ya zube a gwuiwoyinsa ya fashe mata da ihu
"Umma kimun rai zan mutu in baki bar ɗiyarki ta soni ba aurenta zanyi ki manta kuskuren baya ,kuskurene ,yanzu am trying to reconcile (sulhu),in aureta in karɓi ɓarakar da nayi "
Wani irin kuka yikeyi yina buga kansa a ƙasa amma mamana sai ma ta ɗauki wayarta ta kunna music tana ji tana miming (bi da baki)
Makama shigowa yayi cikin fushi ya janyesa ya rungume ya hau zagin mama dani ,yinajin Allah ne ya basa damar da zai ƙara samun kusanci da fada ,janyesa yayi suka fita yina basa haƙuri sannan ya tabbatar masa yabar komai a hannunsa ,ɗagowa Sadik yayi ya kallesa
"Aah makama ,Ni nayi laifi bazan yarda a tursasa mata ba ,dole zan amshi duk wani ƙasƙanci indai hakan zaisa ta gane yanzu sonta nike kuma aurenta zanyi "
A take zuciyata ta fara laushi na yardar wa raina tabbas wannan mutumin yayi laushi ,kuma fyaɗen baya ƙaddararsa ce ,yanzu kuma da gasken gaske aurena zai yi ,A take zuciyata ta fara karkata mun kamar in soshi?
Oum Aphnan✍️
Have a fabulous Saturday
09065990265
[6/3, 00:31] 😘😘😘: 33&34
Washekari 10am
Ina makaranta a aji hankulan duk ɗalibai yina filin wasa ,Niko izuwa yanzu na daina fita break saboda banason wani matsala ya hadani da wata bare ayi mun gori ,don kusan kaf makarantar mu ba wanda baisan anyi mun fyaɗe ba ,Kai jama'a ba'a damu da ɗaukan jita² ba koda zai ɓatawa wani future life ɗinsa to bare a wajen ƙananun yara masu tasowa.
Ina nan zaune saiga sajen ɗin makarantan mu ya shigo da murtukeken bulalan sa ,bayansa yara ne ɗuu ,amma nesa dashi ,anaso aga wanda za'a zane .
Ina nan zaune na rafka tagumi cikin dogon tunani sai dai naji muryarsa mai kama da tsawa a saman kaina
"Kece Bilkisu Idris makama?"
A sanyaye na ɗago ƙirjina na lugude ,jinjina masa kai nayi alamun hakane
Juyawa yayi ya cigaba da tafiya kafin yace "follow me"(biyoni)
Ji nayi kamar zan tsillo fitsari a wando amma Banida option dole inje ,wajen car Park na makarantar mu mukaje ,ina nan dai biye ,sai sannan na ga wasu motoci biyu masu kyau ba laifi ,a fake wasu mutane masu kaya ja da green(kore) suna tsatsaye a jikin motocin da dorina (bulala)
"Oya shiga nan" ya nuna mun motar da tafi kyau da bulalan hannunsa
Ai kafin ya rufe baki na faɗa da gudu
Ina zama na rufo ƙofar bam,wani sassanyar ajiyar numfashi naji an saki a bayana ,wannan ya sani juyowa a furgice ,ido huɗu mukayi dashi,kuma da sauri na sunkuyar da kaina ina wasa da ƴan yatsuna
"Beeely"
Shiru nayi inajin wani sabon yanayi na musamman da na kasa banbance menene zullumine ko fargaba ?
"Beeeely ina kwana?"
Haɗe giran sama da kasa nayi ,wai shiɗin ne kuwa? Wannan mugun mara magana yike gayar Dani?
A sanyaye nace "Ina kwana"
Wani daɗine ya ziyarci ruhin Sadik ,saidai kuma daga nan miskilancin ta soma motsawa ,ya fara shan ƙamshi yina magana daƙyar da ƙyar
Nidai caɓe baki kawai nike duk ƙosawa ma nayi in fita ,amma a gefe ɗaya halinsa yina burgeni ,nacin soyayyarsa yina sani jin wani feelings na musamman .
Daga wannan rannan kullum Sadik a makarantar mu yike break karfe goma ya koma sha daya ,yina kashe mun kudi sosan mamaki ,ya sangartani da ƙawayena ,sannan ya ɓabbako mun da darajata ,saidai ƙawayena da basu mun soyayyar gaskiya har sun zaga sun faɗa masa ai Ni ɗin er iska ce ina bin maza kar ya aureni ,sam basa ma cewa fyade aka mun ,amma saidai gwalesu yayi saboda shi yasan wacce yike tare da ita kuma yasan wanene mai laifin?
*****
Kwanci tashi ba wuya soyayya mai ƙarfi ta shiga tsakanina da sadik ko week end bamu iya rabuwa ,saidai da yake na lura sam mama na ta tsaneshi nikuma a yanzu ba wanda nikeso kamar Sadik,don haka week end zan ma umma karyan zanje karatu gidansu kawata sai in tafi GRA gidan Sadik Sarki musha hiranmu ya siyomun kayan dadi in dawo gida ,nayi kyau kam nayi fresh ,Nonuwa na sun ciccika ,nayi lukui lukui kalar camera 😜 ,Sarki kam a koda yaushe idan yina tare dani wani azababben shaawata ninkuwar masa yikeyi amma dai baya nunawa ne kar in ce sha'awata yike ba son gaskiya ba
Watarana ranar baƙi cikin da bazan manta dashiba shine ,naje gidan sarki na tardashi shi kaɗai ya ajiye tulun shisha a gaba yina zuƙa yina bulbulo da hayaƙi ta hanci da baki,ƙamshin flavour me daɗi yina tashi ,kiɗin sarauta ya karaɗe ko'ina na ɗakin,kunsan dai mu jinin sarauta akwai son waƙar sarauta wannan a jininmu yike wannan dalilin yasa naji kamar ana gingering(motsa Ni) ɗina
Zuwa nayi kujeran dake kallon nasa na kashesa da ido ,ada na tsani namiji mai busa hayaƙi amma a yanzu makantar soyayya ,Ni burgeni ma yikeyi
"Sarki ina yini"
Saida ya tuttulo da hayaƙin shishan da ya zuƙa ,kafin ,ya watsa mun wasu irin kallo mai ma'anoni ,bai amsa Ni ba saidai ya miƙo mun bakin shishan ,ba musu na karɓa ina jujjuyawa a hannu na,ɗan haɗe gira yayi kamar ya ɗan yi fushi ,Ni kuma best thing I hate kenan (Abunda nafi tsana kenan)
"Ja kiji mana"
Kwaɓa² nayi da fuska cikin shagwaɓa "Ni ban iya ba "
A hankali ya kamo hannuna ya zaunar dani gefensa a take jikinsa ya fara rawa ,amma dai na maze na zauna ,shi ya dinga démonstrating mun yanda ake amfani dashi kafin yace Inyi ,cikin jin daɗi naja hayaƙin kamar wani magic naga na feso ,abun nutral ne ba komai sai ƙamshin flavour mai daɗi,a take naji wani yaudararriyar nishaɗi na shiga ta ,nan muka gafala shan shisha yina ƙara daɗa mun ,wannan ko a she shine mafarin tafiyar.
Tun daga wannan ranar na tauni garɗin shan shisha kullum sai naje gidan sarki saboda shisha nikuma sai ya rage zuwa gidanmu ,a hankali muna sabawa sosai ,har watarana naje na iske sa yinata murƙususu nan na tambayesa menene ? Bai amfani ba nima kuma ban damu sai naji ba saboda in da sabo na saba da madarar jin kansa da miskilanci.
Cire hijabi nayi naje na ɗauko masa ruwa a firinji na aje masa a gaba na wuce wajen tukunyar shisha ta inyi abunda ya kawo Ni ,miƙewa yayi ya haɗamun saidai naga yasa abubuwa da yawa ba kamar da ba , cikin mamaki nace "Ya haka kuma sarki?"
Watso mun Idanuwarsa yayi kamar na en shaye² wanda suka bugu ennan
"Na saka maki maximum quantity din ne saboda karki shanye ki sani tashi saboda Banda lafiya"
Jinjina masa kai kurum nayi ,na maida hankali a shan shisha ɗina,it was like ,Ina zuƙar hayaƙin naji wani maƙaƙi² a hanci na ,burxo na bakina nayi a galabaice ,da sauri na ƙware na fara tari
"Sha a hankali mana ,ko sai kin tara mun ciwon kai?" Ya yi maganan cikin ɗan tsawa
Shiru nayi na kama bakin abun ina juyawa ina tsoron ƙara sha ,saboda baƙin sauyi da naji a cikin flavour ɗin
"Sha man" yayi magana kamar yina magana da ɗiyar cikinsa
"Sarki ,wannan flavourn yinada ƙarfi"
"....And is more expensive ba"(kuma yafi tsada ba )
Caɓe baki nayi na cigaba dasha a hankali ba kamar da har gasan sha mukeyi dashiba aga Wanda zai bulbulo da hayaƙi har ta kunne
A hankali na fara jina slow ,ina tafiya ban aune ba barci ya sureni
Yina ganin hakan ya miƙe da sauri ya fara suncen kayan jikina ,sama² nike jinsa amma bani da ƙarfin dakatar dashi ,haka ya sarrafa Ni yanda yikeso ya cini sosai da sosai ,ban galabaita