Author : Pinky Darling Category : Tknovels
kyalli suke cikin isa ya karaso seats din baqi inda idan yayi baqi suke zama sannan ya zauna anatse ya soma tattare hannun rigarshi ya miqar da hannunshi alamu tazo ta diba, amra kuwa tunda ya fara Magana jikinta yayi sanyi, maganganunshi basuyi mata dadi ba, idonta sun dan ciciko kamar zatayi kwalla, batason ana mata kallon sokuwa ko kuma wadda is not responsible. Jin shuru yasashi dagowa ya kalleta akaro na
biyu sannan yayi gyaran murya, nan take ta dawo hayyacinta sannan ta tako har gabanshi kamshin turarenta har yakai mashi ziyara, leaning kanshi yayi jikin kujerar ya lumshi idonshi, anatse ta aje box din kan table din gabanshi,saida ta fara gyaran mayafinta yanda bazai dameta ba wajen diban sample din daman bata saka lapcoat ba, daukan gloves tayi ta sanya sannan ta fiddo da syringe da tube saida ta gama hadawa sannan ta dauko cotton ta diga iodine, dan rankwafo wa gabanshi tayi ahankali ta fara kokarin rike hannunshi, da sauri ya bude idonshi ya dago gaba ya kalleta, ganin tana dab sosai dashi don har nunfashinta yana sauka akan fuskarshi yasashi sauri komawa baya yace ‘’don’t touch’’, da sauri kuwa ta dauke hannunta, tama rasa ya zatayi gashi tana son duba jijiyan shi kafin tayi alluran amma ina ake diban sample ba tareda an rike hannu ba, anatse ta soma mashi Magana ‘’sir I don’t know how to get the veins without holding’’.. banza yayi mata kawai kusan minti biyu sannan yace ‘’just do your damn job and get out my sight,’’ ganin haka yasa tayi sauri rankwafowa, ta kama hannunshi, wani irin laushi taji gashi so soft,ahankali ta fara yawo da yatsunta akan fatarshi domin neman vein dinshi allah ya taimaka ma yanda yake kakkarfa jijiyar batayi wuyar samu ba. Anatse ta soma aikinta, oga kuwa har cikin kwakwalwar kanshi yaji tafiyar hannunta akan fatarshi, runtse ido kawai yayi sbd bayason nuna komai, harta gama yana fama da kanshi don har lokacin yana jin tafiyar hannunta, jin dan zafi sannan kuma yaji fitar abu yasashi saurin dagowa yayi gaba, don yayi tunanin tabar wajen, bamm yaji goshinsu ya buga da juna da sauri ya dago idonshi, ganin yanda ya harzuka yasa tayi saurin ja baya kadan nan take kafarta ya sarke sbd yanda ta nado veil din ajikinta kuma ya sauko mata har kasa, saita take veil din bada saninta ba, shiko veil din ya zame gefe, runtse idonta tayi da sauri sbd duk tunaninta ya koma kan zafin da zataji don ta saddakar faduwa zatayi akasa kawai, da hanzari ya miqa hannunshi ya janyi gaban veil din nata gaba nan take ta biyo veil din gaba daya ta fado jikinshi, fuskarta na fuskantar tashi akaro na biyu suka kara gwara kai bamm, kirjinta tsam ajikinshi don mayafin shima yayi hanyarshi, ass dinta zaune dabas kan laps dinshi, hannunshi kuma ya nado shi a kugunta don duk tunaninshi shima faduwar zatayi, ahankali ya fara ware idonshi sakamakon nunfashinta da ya dunga sauka akan fuskarshi, anatse bakinta ya fara motsawa, kamshi lavender mouth wash na fita daga bakin nata tana fadin washhhh… ALLAH na… in a slow tone…ganin irin yanayin da suke ciki ya sashi saurin hankadata gefe, da sauri ya miqe tsaye, ko kallon inda take baiyi ba ya wuce kan kujeran shi ya zauna, bai kuma sake bi ta kanta ba, amra kuwa sai daya hankado ta gefe ta dawo hayyacinta, da sauri ta tattara komai da sample din ta fuce gudun karyasa a hukunta ta.
Tana karasawa asibiti ta wuce lap ta aje masu sannan ta dawo office lokacin haifa ta wuce nata office din, zama tayi kawai ta doka uban tagumi, matsaloli sunyi mata yawa, ayanxu saura mata yan watanni ta gama housemanship daganan kuma zasuyi 3 months ah school sai suyi graduation, damuwarta ayanxu shine kudin da tace zata biya daddy, yanxu dame zata biyashi ita ba aiki
ba, duk ashirmenta ta dauka kudin aikin housemanship da za ah basu zai isheta ta biyashi, saida tazo ta gane Shewa kudin ba wani kudin arziki bane don su interns ne ba wai asalin likitoci ba ko nurses. Gashi yanxu abubuwa sun fara damunta sosai sbd su salima, bata samunsu kwata kwata ma awayan, hawayene suka zubo mata zuciyarta na quna sosai, tana nan zaune haifa ta shigo office dinta, har haifa ta zauna kusa da ita bata sani ba saidata dafata sannan ta dago fuskarta shabe shabe, ganin amra na hawaye yasa haifa saurin rike hannunta cikin lallami da tausayi tace ‘’amra meke damunki kike zubar da wannan hawayen naki masu tsada, fada min mene matsalar?” saida tayi kukan mai isarta sannan tace ‘’haifa ina cikin damuwa sosai, yau kusan wata na biyu banji daga wajen su salima ba, idan na kira wayansu kullum switch off, haka idan na kira cousin dina ishaq wanda suke gida daya shima wayan bayayi, bansan ya zanyi ba haifa, inason nasan a wani hali suke ciki’’ tana karasa Maganan ta fashe da matsanancin kuka, cikin lallami haifa ta dunga bata baki harta samu ta daina kukan.
Ana kiran sallan zhuhur suka tafi masjid suna dawowa suka far shirin tafiya gida, saida suka tsaya suka saya grilled lamb wanda favourite din haifa ne sannan haifa ta sauketa a gida sukayi sallama.
Bangaren su salima yau watan su biyar Kenan, rabonsu da zuwa makaranta, dalili kuwa shine, tun bayan qwace wayarsu da amra ta basu khadi tasa akayi yasa salima alqawarin dauke wayar khady domin tayi rantsuwa saita koyama khady hankali, aikuwa wata ranar Saturday duk yaran suna gida malaminsu yazo masu karatun addini, nan kowa ya sauko compound harda khady wadda ita sam karatun ba shiga kanta yake ba, ko minti goma batayi ba a wajen malamin tayi mashi rashin kunya wai idan yana karatu bakinshi wari yakeyi.
Parlor ta dawo ta zauna don idan har ta koma part dinsu a sama maman su zata gane bata tsaya karatu ba wanda hakan zaijawo yaya wahab yayi mata duka, zaune take tana latsa waya lokacin salima ta futo taya mama rabi mai aiki shirya dinner akan dining, koda taga khady saita tuna alqawarin data dauka na saita fasa wayar ta, sassarfa salima ta dungayi daga dakinsu zuwa kitchen don samun opportunity, ganin khady na gyangyadin bacci yasa ta tsaya ta bayan kujerar parlor, tana nan tsaye har khady ta soma bacci, ahankali ta lallaba ta je gabanta ta sabulo wayar khady sannan ta fuce daga parlor da sauri don kar wani ya ganta, ay kuwa tana zuwa kitchen backyard ta wuce da wayar boye ajikin rigarta, tana zuwa daidai wajen bishiyar backyard din ta dauka wani katon dutse ta aje wayan ta rotsa wayar tass, tana gamawa ta tattara parts din wayan ta dawo parlor nan ta samu khady tanata shaqar baccinta, lallabawa salima tayi ta aje mata wayan agefenta sannan ta wuce dakinsu da sauri, duk wannan abin khady bata san aika aikar da salima tayi mata ba, sai bayan magrib ta farka lokacin yaran gidan suna shigowa ciki, ahankali idonta ya sauka kan parts din wayanta wanda ya riga da ya tashi aiki, nan ta watsa uwar ashar, da gudu ta haura
samansu wajen uwarta, tana zuwa ta nuna mata tana hucin masifa da kuka, ‘’mama wallahi dady yace bazai qara saya min waya ba, ni bansan ya akayi ta fashe ba,’’ ganin khady na neman cika mata kunne da ihu yasa maman nasu ce mata ‘’yanxu hakan garin rawar kanki ne kikaje kika faso ta, waima ya akayi haka ta faru ba wayan naki yana hannunki ba 24/7 ya akayi ta fashe?... jin mamansu na neman barota yasa ta saurin cewa ‘’bayan malam ya gama yi mana qari na tashi zan dawo cikin gida na manta wayan na kan cinya na shine ta fado ta fashe dan Allah mummy ya zanyi wallahi daddy yace bazai kara sayamin wani ba’’ jin haka yasa hajiya kareema cewa ‘’shikenan jeki zan mashi Magana da kaina’’….fucewa khady tayi inda ta bar maman nasu tana waya akan business dinta ita kuma ta koma daki.
Duk wannan ihun da ashariyar da khady tayi duk akan idon salima wadda ta labe bakin kofar dakinsu tana babbaka dariya kamar cikinta zai kulle saida tayi mai isarta sannan ta wuce daki domin gabatar da sallar magrib, tare sukayi salla ita da salim sannan sukaci abinci sukayi kwanciyarsu.
Dady kuwa bayan ya dawo da haj kareema tayi mashi bayani kamar yanda yayi alqawari kuwa akan bazai kuma sayan wani waya ba hakan ya kuma bayyana mata,ganin haka yasa ta yanke shawarar fada ma yayyun gidan Ibrahim ko wahab ya saya mata wani.
Haj kareema na komawa dakinta saiga Ibrahim wanda tun jiya ya dawo gidan daga kasar waje babu ma wanda ya sani, gaishe ta yayi sannan suka danyi hira sama sama, anan ta fada mashi batun wayar khady sannan tace ya saya mata sabo..shuru ya danyi yana tunani chan kuma yayi dariya yace ‘’okay ba damuwa mommy sannan ya fuce daga dakin nata ya wuce part din shi, nan ya tarar da hilma kwance kan gadonshi wanda take ta sharar baccinta, har gaban gadon ya karasa ya zauna sannan ya jawota kamar yar tsana ya daurata kan cinyarshi, zirr take yauma da alamu iskancin nasu sukayi kafin ya fice, ahankali ya soma shafa jikinta sannan yace ‘’ke smally naga yan boobies din nan sun fara tasowa ba laifi’’.. dariya tayi sannan tace ‘’kai yayi ba dole suyi tsuro ba wannan jansu da kakeyi kamar zaka tsinka’’.. dariya yayi sannan yace ‘’kina buqatar sabon waya? Zan sayama khady sainayi maku order harda ke’’… da sauri ta rungumeshi sannan tayi kissing dinshi tace ‘’thank you yaya I love you so much’’ rungumeta yayi back sannan suka kwanta suka cigaba da iskancin nasu…. Subhanallah Allah ya shirya.
Alhamdulillah nan na kawo karshen free pages, Ina fatan Kun nishadantu da wannan pages din?
Ga mai buqatar cigaban littafin Auren Katin Kasa zaku iya biyan 500 naira kachal ta account kamar haka..
2255790606
Rukayya Umar
Zenith bank
Saiki tura evidence of payment (shaidar biya)ta wannan number 08032542629
Ga mai buqatan shiga vvip group na (Auren katin kasa) kuma zaku biya 1k kachal ta account din.
Nagode.
Much love
Signed…..
@QueenMarh