AUREN KATIN KASA BOOK 1 PDF HAUSA NOVELS BY PINKY DARLING

Author :  Pinky Darling Category :  Tknovels

Chapter   12 / 16

33K to 36K   out of 46.7K words

uku, saita su yayi sosai, ya fara counting one two… karar walkie talkie ta dawo dashi, kamar bazai dauka ba sai chan kuma yace copy…jin muryar hammam hankali atashe yana cewa ‘’amar amar can you here me? It’s a trap get out of where you are now, your life is at risk your work is also at risk’’..dipp wayan ya dauke, hankali atashe ya kalli m-5 yace widraw it’s a trap… aguje sukabar wajen sannan suka shiga motorn su, suna fitowa daga dessert din kuwa signal din wayanshi ya dawo, saiga call nan ratata, kanshi kawai ya kwantar yana maida nunfashi, ya rasa wannan wani irin abu ne, second daya ya rage ya cin masu saidai kuma ya makaro, daman abinda yake gudu Kenan gashi ya tabbata, dunkule hannunshi yayi ya buga gaban kujerar moton har hannunshi yayi jaa, iska ya furzar mai zafi sannan yacen ‘’damn itt’’ kallon m-5 yayi sannan yace “get us out of here in ten minutes, aguje m-5 ya fara fusgar moton within 20 minutes suka isa headquarters koda ya shiga office din nashi ogansa ya gani da wasu biyu daga cikin ogannin sa sai hammam,wanda yana qame kamar zaiyi kuka idonshi yayi ja sosai… sara masu aman yayi sannan yace ‘’generals greetings sir from senior officer rank 5  sannan shima ya kame ‘’ kallonsa sukayi sannan daya daga ciki ya fara Magana ‘’how could you take a serious operation without an order’’ da sauri amar yace ‘’I’m sorry sir’’ kallonsa wani shima yayi sannan yace ‘’inbanda kana cikin manya manyan senior officers da muke dasu da yau dinnan zaka bar aikinka”.. kallonsa ya kuma yi sannan yace “you’re suspended for two weeks and this case has been transferred to hammam shuraim abdulsalam, do you have any objections?”.. da sauri amar ya amshe da “no sir”… fucewa duka sukayi ya zamana dagashi sai hammam, wucewa amar yayi baiko kalli hammam da ya kasa hada ido dashi ba yace ‘’congrats dude’’ juyowa hammam yayi sbd baiyi tunanin zai kulashi ba ayanxu sanin halinshi… kallonsa yayi fuskarshi gwanin ban tausayi yace ‘’I’m so sorry dude, I try to explain it to them but’’.. katseshi amar yayi yace ‘’no need’’ sannan ya miqe yayi fucewanshi, gida ya

tapi direct lokacin har anyi sallan isha’I…wanka kawai yayi sannan yayo sallah ko abinci bai nema ba ya kwanta saboda wani azababben ciwon kai dake damunshi.

Kwanan amar uku a gida babu inda yake zuwa kuma babu wanda ke zuwa, ganin kadaicin yayi mashi yawa yasa ya shirya tafiya france domin ya dan huta, hammam kuwa idan ya kirashi baya qin daga wayan shi kuma bai nuna mashi cewa yaji haushin miqa mashi case dinshi da akayi ba, abinda kawai ke daure mashi kai shine ya akayi hammam yasan cewa yaje gudanar da operation din, koda ya tambaye shi cemashi yayi yazo office dinshi bai ganshi ba so saiya kira m-5 anan ne m-5 ya ke shaida mashi cewa sunyi private tafiya ne,nan yasa dole m5 ya fada mashi plans dinsu gudun karya rasa aikinsa domin hardashi ake gudanar da operation din da ba’a basu order ba, ta bangare m-5 kuwa, ganin yanda hammam ya tsare shi da tambaya, bai so ya fada mashi ba amma ganin yanda hammam ya damu, alokacin kuma ya shaida mashi cewa idan har yanason amar da alkairi karya bari yayi abinda zai jawo ma aikin shi nan take ya fadama hammam sbd baya son oganshi shiga damuwa, amar kuwa bai tambayi m-5 ba kawai dai yabar abin saboda bayason zargi ya fara shiga al’amarin waenda yafi yarda dasu.

Saida yayi sati daya a paris sannan dawo dubai,saboda shirin komawarsa aiki on Monday, tunda ya dawo ya cire duk wata damuwa a tattare dashi, waya kam kullum sai yayi da Ammah shi kuma kullum saitace mashi yaushe zai dawo, shi kanshi yanason zuwa amma sanin halin yan gidan yasa duk Nigeria ta fita akanshi, musamman aman da alhaji kabiru kanin mahaifinshi.

Yau da matsanancin ciwon mara ta tashi, ko waya bata iya dagawa, magani kawai tasha wanda ya taimaka mata sosai sbd maganin yana aiki sosai, last period din datayi Haifa tayi mata introducing din maganin, wayanta dake gefen gadonta ne tayi ringing, dakyar ta iya bude idanunta ta jawo wayan, dagawa tayi ta kara a kunenta jin muryan Haifa tana cewa ‘’girly how far yau Saturday kince zaki kirani idan kin tashi saboda mu fita kuma najiki shuru gashi na fadama baby hammam inda zamu hadu kuma najiki shuru hope dai lapiya ko” .. da kyar amra ta soma Magana ‘’haifa I’m sick bazan iya futowa ba, kinsan yanda period ke sani agaba, dan allah ki bama hammam din naki hakuri next time insha Allah zamu hadu’’… sallama sukayi sannan ta aje wayen ta duqunqune cikin duvet ahankali ta soma fitarda nunfashin wahala har baccin wahala ya dauketa. Sai wajen five ta tashi lokacin ta danji garau, mikewa tayi daga kan gadon nata, yar farar bra ce ajikinta sai pant din bra din das suka amsheta bobbies dinta har wani picky kyau suka kara da girma, hips dinta kuwa yayi wani irin attractive shape gashi tayi wani fresh fatanta sai wani kyalli take kamar ka bula jini ya futo har wani qiba ta karayi, dazu data fito daga wanka ta kasa saka komai shine ta kwanta dasu kawai, toilet ta shiga sannan ta tube ta sakarma kanta shower,

fitowa tayi ta saka wasu yan kayan barci masu kyau pink color riga da wando sannan ta wuce ta zauna tayi ordering mandi rice sbd ita take sha’awa, cikin yan mintuna kadan delivery dinta ya karaso bayan ta karba ta zauna taci tayi nak, wayanta ta dauka ta fara kiran su salima, sun dade suna waya daga bisani kuma sukayi sallama.

Bangaren su salima kuwa akwai ci akwai sha sannan suna zuwa makaranta, damuwar su yanxu shine yanda kullum salim yake kuka da daddare yana kira abbansu, salima tayi kokari wajen zama ta tambayeshi meysa duk dare yake kuka sai yace mata ya kasa gane dalilin kukanshi shima kawai dai yasan yanajin zafi sosai game da mutuwan su abban su, salima kam girma take itama sosai, saidai matsalarta yanxu tun wannan dukan da ya Ibrahim yayi mata acikinta har yau ciwon cikin take yi, amma bata taba fada ma kowa ba haka suka cigaba da rayuwa agidan, kuma abin mamaki daddy yana kula dasu sosai ba kadan ba wanda abin har bama matarshi hajiya labiba mamaki yake kodata tambayeshi meysa yake nuna masu kula yanxu sai cewa yayi investment yake yi wanda daga nan bai kuma ce mata komai ba,.. Hajiya kareema kuwa business dinta ne kawai agabanta batada wata matsala hankalinta kwance,Khadijah kuwa wata irin rama takeyi sosai wadda har tsoro ramar take bata, amma sanin halinda ta jefa kanta yasa kawai ta dukufa da shan magani domin ance mata bazata mutuba idan tana shan magani, amina kuwa drugs takeyi aboye babu wanda ya sani wanda wata best friend dinta ce a school ta koya mata,duk gidan kuwa babu wanda yasanta da wannan halayyan sai khady wadda ita Ma tana dan kurba, halim kuwa iskancinta take da yayanta babu dare babu rana harya koma England inda kuma take satar hanya ta fuce tayi isakancin ta sannan ta dawo gida dukda hajiya labiba tana saka mata ido domin akwai ranarda kowa ya kwanta bacci da dare saigata ta fito daga dakin Ibrahim wanda karaf a idon mamanta, koda haj labiba ta tsareta ta tambayeta me takeyi adakinshi sai tace mata kallo suka tsaya yi ne itada ya Ibrahim din har bacci ya daukesu basu sani ba shine yanxu ta farka, da farko kamar bata yarda ba saidaga baya ganin abunda take tunani bamai yuwu wa bane yasa tace mata ta wuce ta kwanta kawai,…Ibrahim kuwa daman target dinshi shine yayi alqawarin saiya lalata yar labiba sbd akwai wata rana daya taba kawo mace gidansu suna lalata ta kamashi, nan take ta fadama babansu alh Mustapha nan yayi mashi fada sosai sannan yace mashi idan ya kara kawo mace gidan to fah zai koreshi, zafin abinda labiba tayi mashi ya sashi alqawarin yin lalata acikin gidan kuma akan yarta tilo, tun halim tana da shekara biyar aduniya yake jawota daki, anan zai ciro abar tashi yace mata tasha loli pop ne, yarinya tun bata jin dadain abu harta fara sabawa, har ta fara girma, ganin ta taso yasa ya fara nuna mata qauna fiye da kannenshi da suke ciki daya, wanda kareema tayi fada harta gaji saidai yace mata shifa jininta ne kawai tasa ido tayi kallo,Ibrahim baibar Halim ba saida ya koya mata iskanci kala kala asunan qauna, duk sanda zai dawo kuwa adakinshi take raba dare yana sexing da ita son ranshi.

***Auren Katin Kasa ***

(Unexpectedly falling)

Story and written by:

QueenMarh

Chapter 35-36

Kwanaki sunata jaaa yau kusan shekara daya da rabi da zuwan amra uae, hankalinta ba karamin kwanciya yayi ba, yanxu suna 200 level dayake semester uku sukeyi ah shekara kuma yau suka gama exam din second semester na 200 level, fitowa sukayi daga hall sannan suka wuce café itada Haifa, zama sukayi bayan sunyi ordern cappuccino wanda kullum sai sun sha shi, anatse Haifa ta kalleta sannan tace ‘’amra dan Allah tunda anyi hutu kizo muje gidan mu ki kwana biyu mana please…’’ kallonta amra tayi sannan ta ce’’haifa haka kawai saina tafi gidanku dan Allah ki rufa min asiri nikam kunya nakeji bazan iyaba kuma kinsan yanxu na shiga gym banason ina skipping time bakiga yanda na zama qatuwa sosai ba’’….dakyar Haifa tayi convincing dinta harta yarda zata kwana daya sannan suka wuce gidansu Haifa, amra taso taje gida domin ta dan debo kayan sawa sai Haifa tace mata karta damu akwai kayanta da suka mata yawa sosai saita sakasu.. suna isa suka tadda ummi wadda itama tanason ganin wannan amra data chanza masu Haifa.. ummi ta karbeta hannu bibbiyu kamar yarta kuma sun dan taba hira kafin daga bisani kuma suka wuce sama domin kwanciya.. wasu hadaddu kayan bacci Haifa ta bama amra masu shegen laushi saida amra ta shiga wanka nan taga aljannar duniya sannan ta fara wanka da kayan kamshin Haifa masu sanyaya zuciya da saka nutsuwa sannan ta fito itama Haifa ta shiga wanka, shiryawa tayi cikin kayan da Haifa ta aje mata sannan ta haye gadon Haifa mai shegen laushi, wayanta ta jawo sannan ta bude social media da Haifa ta koya mata, yan dube duben tayi inda taci karo da wani hospital mai kyau da aka bude daman ita yawanci abubuwan daya shafi karatunta take following, nan take tayi following asibitin dama suna yin advert din asibitinsu ne, fita tayi daga Instagram din sannan ta shiga notepad tayi clicking inda ta rubuta housmanship tana shiga ta fara typing inda ta rubuta different hospital ta fara typing UDF special hospital for housemanship aje wayan tayi lokacin Haifa harta fito itama ta shirya cikin kayanta masu kyau riga da wando silk sannan suka kwanta, yar hira sukayi daga bisani bacci ya daukesu asuba ta gari…..

Washe gari da safe ya kasance Saturday abuh na gida, fita sukayi amra sanye da hijab din Haifa sannan suka wuce part din abu domin gaishesa, koda suka isa

yana zaune ummi na serving dinshi white soup, gaishesa sukayi cikin girmamawa sannan suka dan taba hira,.. kallon Haifa yayi yace ‘’ya kamata kuje yawo ko tunda anyi holiday’’ ba karamin dadi sukaji ba nan Haifa ta ce mashi zasuje mall ma anjima suyi dan shopping, black unlimited card dinshi kawai ya basu yace su sayi duk abinda suke so,godiya sukayi mashi sannan suka wuce domin yin wanka, amra ce ta fara lokacin Haifa ta fito mata da wata abaya white wadda tasha ubansun stones sosai, bayan ta fito Haifa itama ta shiga, shiryawa sukayi chass dasu kamar ka sace ka gudu sannan suka fito driver ya ja su har mall……suna isa suka fara zagayawa, Haifa ganin abuh ya basu black card dinshi yasa ta fara jidar masu kaya da yawa ita da amra wadda ita kunya ma ta hanata diba kwata kwata, babu abinda Haifa bata kwasa masu ba, kaya, abayas, undies, koda suka zo wajen undies Haifa mamakin yanda girman bras da panties din Haifa take, ganin amra na noqe noqe yasa ita ta fara jida mata da yawa, niki niki suka fito da kayan sannan suka shiga shops din handbag da takalma, anan ma saida Haifa ta kwasa masu kusan kala goma sha biyar kowannen su sannan suka wuce wajen cosmetics masu shegen tsada da gyara fata, amra kuwa mamaki ya hanata cewa qala, saida suka yi mai isarsu sannan suka wuce wajen  parking suka aje kayan suka fita daga mall din, direct wani restaurant suka shiga babba, pastaíor café italian restaurant ne wajen sai yayan wane da wane ke zuwa aqasar fitowa sukayi daga motor lokacin wayan Haifa yayi ringing tana dagawa tace ‘’we’re coming in now’’ hannun amra taja sannan suka wuce ciki kafin su shiga amra ta kalleta sannan tace ‘’waye zamu gani anan?” murmushi kawai Haifa tayi mata sannan tace ‘’it’s a surprise girl’’…bayan sun shiga dan dube dube Haifa tayi sannan ta jawo hannun amra sukaje chan cikin restaurant din,.. zaune yake yana latsa waya ahannun shi jin sallamar Haifa yasa ya dago, mikewa yayi sannan ya sumbaci kumatunta yace ‘’my love marhaban’’ kallonshi cikin so da qauna tayi sannan tace ‘’meet my best friend amra’’ juyawa yayi ya kalli amra dake labe abayanta sannan yace ‘’marhaban best friend how are you?... zama sukayi, sannnan sukayi order sukaci abinci kala kala hadaddu, saida suka koshi sannan hammam yayi masu order dessert bayan sun gama suka fito sukayi sallama da hammam inda yace zai kaisu flower garden next time idan sun hadu.

Gida suka wuce direct inda da kyar amra ta yarda ta kara kwana shima sbd ummi ta saka baki ne… washe gari Haifa ta kaita har gida da kayanta niki niki, saida sukayi hira har amra ta dafa mata jollof rice irin namu taci sannan ta wuce gida… amra kam taji dadin kayan nan, sbd tunda tazo ba wasu kayan arziki take sawa ba dukda daddy yana aiko mata da kudi, tattala su take yi sannan tana saving wasu domin biyan bashin da yace yake bata kuma tayi alqawarin indai ta samu opportunity din small business ko part time job zata dunga yi, dadinta ma daya suna gama 300 lvl zasuyi housemanship wanda ake payment sosai wanda take tunanin zai taimaka mata sosai.

Shiryawa amra tayi cikin riga da wando sannan ta daura yar wata riga kamar hoodie asama wadda ta rufe mata kwankwasonta sannan ta saka sneakers baki ta jawo wayanta, kasa ta sauka ta gangara kasan layin apartment dinsu, gaban gym ta tsaya sannan ta shiga, yauce rana ta biyar da shiganta gym din, kodata shiga kamar kullum wajen is so busy kowa yana harkarshi, wuce wa tayi direct tahau treadmill saida ta dauka awa daya tana run sannan ta saukko, tadanyi wasu activities din sannan ta fito,gida ta wuce direct abinta’

 

Sanyi ac ne kawai ke tashi acikin office dinshi, gefenshi wasu uban files ne daya bayan daya ya fara budesu, cases ne daban daban agabanshi, saida ya gama karantawa tsaf sannan ya dora kira ta landine din office dinsa ya bada umarnin m-5 ya shigo, files din ya bashi sannan ya umarceshi daya kaima general, bayan fitar m-5 saiga hammam fuskarnan dauke da fara’a yace ‘’dude baka gajiya da aiki why not this week end mu fita mana, kaga its been long rabonmu da fito’’… kallonshi amar yayi kamar bazai Magana ba chan kuma yace ‘’okay just handle everything, duk sanda ka saka rana saimu fita’’.. hira sukayi daga bisani suka fito suka wuce kasa, kowa yaja motonshi suka wuce gida. Koda hammam ya wuce gida kiran Haifa yayi sannan yace ‘’babe zamu fita this weekend ki shirya keda qawanki’’.. Haifa kam daman abinda take so Kenan nan take tace zasu shirya saisu hadu achan ma kawai,..bayan sun gama waya wajen babanshi ya wuce inda ya sameshi zaune ana mashi tausa, koda ya isa gabanshi gaisawa kawai sukayi sannan ya fada mashi situation din office sannan ya fito.

Ranar Saturday kuwa Haifa ta shirya cikin doguwar abaya asual,kamar kullum tasha makeup kanta babu mayafin abayan,wayanta ta dauka domin kiran amra, nan ta shaida mata yanxu zatazo daukanta sbd haka ta shirya, amra kam ko lokacin da sukayi waya tana kan gado, tayi tayi Haifa ta gaya mata inda zasuje ammam tace mata surprise ne haka nan ta tashi tayi wanka ta shirya cikin wata red abaya mai santsi, rigar ta matuqar amsar jikinta daman gata da hips sai suka fito sosai acikin abayan, dan tight waist line dinta kuwa ta daure shi da igiyar abayar, turare ta fesa sannan tayi rolling dankwali, red lipstick kawai tasaka sai kwalli, nan ta futo zallar yar morocco ta, idon nan nata har wani sheki suke yi, wayanta da yayi ringing tayi picking sannan tace ‘’almost done yanxu zan sauko’’.. saidata rufe ko’ina sannan ta fito ta sauko kasa, tunda ta fito tana gittawa mutane ke kallonta har tana mamakin ita yar baka Har abin kallo ce abinda bata sani ba shine,mutane ba wannan suke kallo ba, kayan alatu suke kallo, yanda hips dinta ke juyi kamar batason tafiya, ahankali take tafiyar da jikinta wanda yake kara daukar hankalin mutane sosai,. Direct moton Haifa ta nufa, tana shiga Haifa ta fara kallonta tana cewa ‘’masha Allah, amra you’re so so beautiful, ganin yanda Haifa ke yabonta sai taji dadi, moton Haifa ta tada sannan suka kama hanya, daidai FLOWER GARDEN PARK suka tsaya, amra kuwa sai kalle kalle take,aranta tana burin dama ace su salima suna nan, sai jikinta yayi sanyi yanda take rayuwa babu su, ganin yanda tayi sanyi yasa Haifa

tambayan ta ko bata da lapiya ne tace mata ah ah sannan suka fito, suna shiga ciki moton su amar na sauka daidai gaban park din, kallon hammam amar yayi fuskarci da alamu tambaya yace ‘’why are we here? Na dauka kace lunch zamuje’’… kamar hammam yasan

12 / 16