Author : Hassana Bamalli Oum Aphanan Category : Tknovels
Bama mutum wahalarsa
In 7am yayi sai in dawo Hostel in yi barci gurin 2pm in tashi in dafa Noodle in ci in koma karatu ,na saka wayata a Flight mode baa kirana ,haka nayi ligi ligi ,amma fa In aka shiga jarabawa da na ga takarda saidai in dariya in amsa inje in submitting in kai nice farko badawa ,saboda a cewata to na gama me zan ƙara inba shirme ba ? Su kuma mutane da yawa kallon korarriya suke mun in naje nayi submitting sai ace ƙwalwa ba tabbas shegiya ta kasa amsawa waya faɗa maslta ana iskanci a Nursing ?
Last day of our paper na shigo Hostel ɗin na tarar da en matan block ɗin mu su biyu a bakin tank dinmu suna wanka ɗaya na cuɗawa ɗaya baya da soso da sabulu ,raina ne ya ɓaci na kauda kaina zan wuce suka kwashe da dariya suka ɗan watso mun ruwa ta sigar wasa "Nadiya come and join us" a fusace nace "Join waiting? In kalli iskanci kuyi mun formating hardan Dana ɓata darare inayi? Ana cewa zina ba kyau ku kun maidashi ado in shegiya takai er iska ta nuna wagga baƙar ɗuwawun to wallahi bazai yiwu ba ƙaranku zan kai management"
"Don kan uwarki in kin fasa kai ƙara ke baki sanmu bane mun fi ki ƙaryar rawan kai ,sullutuwar banza mai barci a aji ,kije ki kai wallahi sai mun ɓata maki rayuwa kema sai kin shigo cikinmu..." Ɗaya da ta lafe a cikin ɗaya santsin sabulun dake kan Nonon ta yasa take sulluɓewa a jikinta ,ɗan kama Nonon ɗayar tayi ta tumbula
"ke dallah ƙyaleta zamu biyo dare muci duri" zaro ido nayi "me ad duri?" "Ok bakisan duri ba? Gindi muke nufi eh tsuliya ba ,shi zamuzo mu ƙwaƙuleki don munga har yanzu secondary disease na damunki"
Zan tamka Ummu ta janyeni "ke ki ƙyalesu en iska ne wallahi baki a Hostel din ne shiyasa ,iskancinsu sukeyi ba me tamkasu da kayi magana cikin dare suke zuwa suyi maki fyaɗe" dafe kai nayi "wohoho Ni Nadiya wai meyasa mutane suke wa'azi akan kallon Film ɗin batsa amma basu wa'azi akan en iskan en matan da suke jami'a ? Ni ba gwamma in kalli tsaraicin hoto ba da na ganin ido"
"Shawara zan baki ki koma gida wallahi yau yanda sukaji haushinki sai abunda Allah yayi"
Riƙe ƙugu nayi na kalleta "kambu to me zasuyi"
"Cinki zasuyi"
[6/22, 16:27] 😘😘😘: 14
Wai maɗigo kike nufi?"
"Haba nadiya ya kike abu kamar ba wayayyiya ba ,sau nawa kin sha kamasu kausar ?"…
"Kua abun haushin ko a jikinsu ,ranan da naga tana tura mata candle abun ya bani tsoro shine nace maza² a bardani hostel dinnan ".
"Candil ? Basu tsoron ya karye masu a ciki su shiga uku,saidai a wuce dasu asibiti fijjooo"
"Bar en iska ko kuma su kanga ɗuwawun a wuta in yaji hucin zafi ya narke ya tsiyayo waje" dariya ta fashe dashi ,ita Nadiya ta haɗe rai "yoo to meye abun dariya?" "Bakomai bari inje in nemo kayan miya in girki sai mun hade kawai"
***
Ina kwanciya na kunna waya kiran momy na ya shigo,tambayata exams dinmu tayi nan na tsinke da bata labarai harda masu wankan waje da na gani da iƙirarin da sukayi mun ,shiru momy tayi na en lokaci a ranta tana godewa Allah daya bata yarinya mara rufe mata kowani sirri
"Yau she zaku gama exams ɗin in aiko a ɗauko ki?"
"Mun Gama theory yanzu sai nan da sati ɗaya zamu dawo muyi osce that is practical kenan sai in sunga dama su bamu hutun sati biyu in kuma basu ga dama ba zasuce mu zarce zuwa asibiti posting " furzo huci tayi a hankali "Nady ko zaki tafi gidan momy safiya ,karki kwana a school ɗin nan raina na rabuwa biyu"
"Akan mene momy nifa yanzu ban tsoron kowata shegiya mom"
"Nady!?" Ta kira sunanta a zuciye
"Yes Mom"
"Ki shirya zan ma momy safiya magana za'a zo a ɗauke ki "
"Shikenan don't phone her inna hada kayan zan ɗauki drop din keke kawai"
"Shikennan i give 30 minutes from now so take care "
Cuno baki tayi don ita bataga abun tada hankali ba don tana Hostel ,beside ai su sukayi kutungwuilar da aka kaita "bye Mom" ta faɗi tana kashe wayar ,uniform ɗin ta ta cire ta saka streght siket da yaɗan kamata ,shape ɗin mazaunanta sun fito kaɗan,sai ta saka jar vest a ciki ta saka rigan sanyi mai leda gefen hular rigar sanyin mai gashi hakanan ,ta ɗan ja zip ɗin daga ƙasa zuwa tsakiyar cikinta ,ta tattaro gantalalliyar gashinta ta maka masa ribom wanda daƙyar ya zauna saboda dankwafewar gashin ,ta ɗan rola mini veil akai ta goya jakar bayanta ta ɗauki wani a hannu ta fito a bakin ƙofa suka haɗe da Ummu ,washe mata baki tayi har fitan ya tashi ,sai ina kuma?
"Mom tace in tafi gida kawai ranar osce ɗin a kawoni "
"Ohyeah bari in ajiye kayan miyan nan ina rakaki gate to "
Jerawa sukayi suna tafe suna hira amma ,rabi da kwatan hiran masifa Nadiya ke ma Ummu itakam saidai ta sauke murya tana bata haƙuri ,duk gungun ɗaliban da suka wuce sai an kallesu sannan ana gulmar Ummu da ta nace ma Nadiya take wulaƙantata
"Wai ke Ummu wannan wani irin kwainani ne,ki ɗago ƙafa muyi tafiya sai tafiya kike zamu ba zamuba haba don Allah ke gaki awargaje bare ince neman saurayi kike ,don wallahi saurayinki ya ganki a haka sai yace ya fasa...." Shiru tayi saboda ganin wani farin bafullatanin anaesthetic Nurse cikin suit Yayi azaban kyau ,yina tafiya iska na kaɗa masa gashi ,yina gifto su wani sassanyar ƙamshin turare ya wuce fuiiiyyy
Lumshe ido tayi "Wowwww" ta saka hannunta a hanci ta ɗan ja
Ummu da ko lura da abinda Nadiya ta gani batayi ba tace "what?"
"Kyau mana ,kinga wani haɗaɗɗen gaye la'ilaha illallah " karaf a kunnen mutunin mamaki abun ya cigaba da bashi yanda take magana da ƙarfinta
Kallon sa Ummu tayi "Allah sarki kinga aji ? Nikuma shirya burgeni dashi " hayayyako mata tayi da masifa "ji banza sonsa kike? Ina sonsa kike in tsaida shi kice masa kina sonsa" ware baki tayi cikin mamaki
"Ke Allah shi kyauta..."
Ai bata kai ayan maganarta ba tace "Malam! Me grey suit...kai mutumin nan!" Ta shiga ƙwalla masa kira ,da sauri Ummu ta toshe mata baki daidai ya waigo ,cikin lumsashen ido ya kallesu "magana kuke ne?" Fincike bakinta a hannun Ummu tayi ,tana gyada masa kai kamar kutun ƙadangare
"Ya akayi ?"
"Dama cemaka zanyi kayi new crush ,zamu iya samun numberka?"
Zaro ido yayi cikin mamaki "Ni ɗin?"
"Eh ko kana ganin You have mountain view da baza a iya cewa ana sonka ba"
"No really , i like your smartness ok zan iya tafiya?"
"Eh bayan ka bamu numberka ba" tsirrr ya shigar da idonsa a cikin nata en lukutayen kumatunta masu sheƙi sun matuƙar birgesa free mindedness ɗin ta ya sashi zama so interested on her ,miƙa mata wayarsa yayi "put your number I will call when i get time " caɓe baki tayi "Hu'um su time manja, Bar wani mun yauƙi bani bace itace" kallon ummu yayi wacce tayi saurin ce mata "Ni? Karki min sharri ina ke kikayi drawing attention ɗina da ko ganin sa ma banyiba"
"Kai ala rabamu da banza to shiɗin muni na dashi da kike gudunshi kamar bake kikace ya burgeki ba ,to Ni inasonsa" ta faɗa da Alamar tayi fushi ,shikam mamakin kansa yake yanda ya biyewa shirmenta sosai yikejin tana daɗa burgesa he likes Frank person
"To tunda kawarki tace ban mata ba ,Ni kinyi mun ina sonki ,ki bani numberki "
Sa fuskarta tayi a cikin tafin hannunta ,alaman taji kunya "No plz" sai sannan ta faɗa masa Number ya rubuta ta juya da sauri ta kama tafiya
Ɗaga murya yayi kaɗan "suna fa?"
"Nadiya" ta faɗa cikin jin kunya sai mamakin kanta take wai yau ita kejin kunya
"Ok nikuma Abul-hassan" Bata iya basa Amsa ba ta wuce shima girgiza kai yayi ,yaje ƙarƙashin bishiyoyin da suka tara motocin su a ƙarƙashi ya buɗe a hankali ya shiga ,suna tsaye a bakin gate jiran keke sai gashi ,sauke glass ɗin yayi tun daga nesa ya taho a slow ,har ya ƙaraso gurinsu "hey lift" Harara ta banka masa "meye haka Malam kaga munyi kalan wanda zaka kira ma liftttt..." Jan kalmar ta na ƙarshe tayi sai kuma tayi shiru "A taimaka a shigo in dropping naku "No mun gode Ni ba et iska bace bana hawa motar namijin da ban sani ba"
"Harda Ni ɗin?" Daidai keke empty tazo wucewa tayi saurin tsayar dashi ta shige ta ɗaga ma Ummu hannu
Bin bayansu yayi a hankali shi alankatafir sai yaga gidansu ,kamar wani magic shida en mata basu damesa ba why this sudden changes?
Itakam tana shiga keken ɗaga hannunta tayi ta cusa hancinta a hammata ,da sauri ta zaro kanta tana tamiƙe hanci "Bura'uba wai bunnasiru wannan in nashiga motarsa ai atmosphere ɗin motar ne zai canja ,hmmm "
"Hajiya me kikace " direban keken ya tambaye ta "To sannu munafiki hala dakai nayi kodai salon jin munafurci?"
"Ahhh bar zagina kina kan abun hawana ,yanzu sai in sauke ki"
"Kutuma... Har ka isa!" Jan keken yayi ya tsaya
"Gashinan kuma kin gani Malama ɗan zo ki fita"
"Kasan Allah in kaga nafita a keken nan gawata aka fitar ,Dalla ja muje kafin in mannama sharri ince kaimun sata"
Kashe keken yayi ya zare key ɗin "ki zauna bayan magriba zan zo in ɗauki keken" zabura tayi itama ta fito ,ta na masa jaraba
Adams dake driving a hankali ya fara slow don ya tabbatar wa idonsa wa yike gani take faɗa kamar karya da me keke ?
Jan parking yayi daga nesa yinashan kallo a ransa yina faɗin zaki aikata abinda yafi hakan ,Abul Hassan dake bin bayansu ne Yayi parking da sauri Daidai tana ƙoƙarin fincike mayafinta tayi ɗamara dashi ,da sauri jikinsa na rawa ya ɗaga mata hannu "Don Allah kiyi haƙuri ,shiga muje" ya faɗi yina buɗe mata ƙofan motarsa "Da ka sani ka barni na nuna masa iya kansa"
"Uhm uhm muje dai" ƙwafa tayi ta shige ,wani tsauuuu yaji kansa a take yace "Zaki aika wannan ƙaramin aikin kine ,gaskiya yarinyar nan kafin ta dauko mana magana gwara ai ma tufka hanci " a haka ya fixgi motar yazo ya baɗesu da ƙura ,leƙe tayi ta glass ,dariya ta ƙyalƙyale dashi "Banza mugu!" Kallonta yayi yina gyara zama zai tada motar cikin Al'ajabi yace kedawa kuma ko kin sanshine "
"Adams ne gidansu zamu yanzu" zaro ido yayi "ko dai yina cikine? "
"Cikin wa ? Ni da ɗan gwamna ai yafi ƙarfina " kallonta yayi da sauri "Badai oga Adams kike nufi ba....da sauri ya ɗasa yatsun hannunsa alamun tabbatarwa "Kwarai ga colour motar kamar nasa"
"Meyw duk ka wani ruɗe ka sanshine?"
"Ehto kamar ogana yike matsayi ,yanzu haka wani kwangila nike nema a wajensa da zan samu kusan 15million in na samu "
Caɓe baki nayi na juya masa ƙeya ,kallona yayi a take yaji ransa ya tsinke ashe ba ajina na tataro ba yike faɗi a ransa ,gurin govement house din ya kaini ya bani haƙuri wai bazai iya shiga ba amma kawai sai munyi waya
Duk Haushi naji ina alawadai da banzan halin ya Adams gashi yanzu yasa bawan Allah duk ya susuce.
Da ƴar waƙata na shigo
A falo na gansa goye da hannunsa a bayansa yina kaiwa yina dawowa ,kallon sashin sa banyiba nazo na raɓe zan wucesa
"Keeeeeeeee uban wa ya baki izinin hawa motar shi?" ya doka mun wani tsawa kamar maƙoshinsa zai fashe ,a hankali na juyo kamar wata classic Babe,Sam ko a gefen kwalana yanda kasan ba tsawa yayi ba tace "Hello kana lafiya kuwa? Ko mu wuce dakai Psychiatric?"
A zafafe ya ɗaga hannunsa na ɓari zai kwafta mun mari,da sauri momy dake sakkowa tace "Kulll kayi haukane" ƙyam ya tsaida hannunsa yina masa wani irin mazari ji yake kamar ya fashe da kuka yaji daɗi a ransa ,nikuwa lanƙwashe hannu nayi a ƙirji ina kallonshi ,a gatsale nace "Ayya...momy da kin sani kin barshi ya mareni ,amma na maka uzuri Fofo"
Tana faɗi ta juya ta fara tafiya tana juya bombom
"Momy kin gani ko?..." Ɗaga masa hannu tayi ,cikin ɓacin rai ta juya ta haye ɗakinta
Kama kansa yayi ya buga da bango sai kuma ya dafe da sauri yina jin tsantsan Azaba ,a hankali wata zuciyarsa ke tambayarsa "To meye damuwarka kai Adam"
"Aifa me zaisa in damu don na ganta a motar wani ,kawai ƙila naji haushine saboda rashin kunyar da tayi mun"
Ina shiga ɗaki wayata ta fara ringing da sauri na ɗauka ,baƙon Number na gani ,Dass gabana ya faɗi a zuciyata nace "Abul-hassan " a sanyaye na ɗauka na haye kan gado na kwanta na rungume pillow ,na saki ajiyar zuciya ,duk ba'a ce komai ba ,a tsorace nace "Hello wai waye?"
Dariya ya fashe dashi "Yawwa Sarkin tsiwa nasan za'a rina " nima dariyar nayi "Ahhhh ashe kaine "
"Eh nakira inji ko kin shiga gida" " Nagode ina daki yanzu na kwanta akan bed na rungume pillow "
"Allah? Sai kace wanda ta faɗa soyayya? Faɗa mun gaskiya tunanin wa kikeyi,wait waima samarinki nawa ,kuma wa kika fi so"
"Ahh kajika ni inada saurayine"
"Haba besty bamu haka wannan zumuɗin ai love ne"
"To zumuɗin ka nike ,shikenan?"
[6/22, 17:39] 😘😘😘: 15
Alƙawari Adams ya ɗaukar ma ransa ya fita harkar nadiya kuma bazai sake bi ta kanta ba ,don ya lura tunda tazo ta shiga tsakaninsa da mahaifiyarsa ,Toilet ɗin sa ya shiga ya shige jacuzzi cikeda kumfa mai ƙamshi ,Hannunsa ɗaya cikin ruwan ɗaya yina riƙe da wayarsa yina kallon matan da aka sake turo masa ,a hankali yake zooming face ɗin Kausar ,Lallai ba laifi tanada kyau saidai ance masa student Nurse ce kuma ajinsu zai zama ɗaya da Nadiya ga dukkan alamu tunda itama a shekaran nan ta shigo ,lumshe ido yayi yina ƙare mata kallo "Tanada kyau sosai amma ramanta yayi yawa" a hankali zuciyarsa ta fara hasko masa Nadiya ,tsuki yaja "Mtseww ai kuma gwara wannan da In aura ɓukekiya ,nida nikeson in na auri mace in cillata sama in goya saboda love wannan kaya gudan waneni? Caɓe baki yayi kawai ya ajiye wayar a gefen jacuzzin ya tsiyaye ruwan ya ɗauraye jikinsa ya ɗauro towel ya nufi mirror ɗin bathroom ɗin yina tsantsane ruwan fuska sa yina kallon kansa a madubin ,dama gabaɗaya body building ɗin sa,gwara in auran nima adaina ganina bare ayi mun wulaƙanci ,a hankali ya shafa wayar ya lalubo Number kausar da aka basa ya fara dialing ,Kausar dake tsakiyar su Batula tana basu labarin sabon saurayin da tayi
"Ni ? Ai huum indai ba mai kuɗi ba,kyakyawa , mai babbar mota irin mercedx ba banaso ,saboda a gidanmu nahau Camry ,manyan Toyota da Sienna masu manyan kuɗaɗe don haka ,duk shegen da ya biyoni da tagajen ɗin motarsa saidai in ci kuɗinsa in kaɗa shege"
Ihu suka ɗauka suka tafa "wow kina wuta Babes"
Miƙewa tayi tana jan bomshort ɗin ta da ake hango ɗuwawu in ta zauna ,cikeda gadara tace "yoo ina wasa dasune? Inji dalilin da bikina bazaai rocking town ba ,ai in zan aure social media,gidajen tv da na Radio sai ya zama station of kausar name ,ko'ina ka buɗe kaji ana kausar the bride"
Tanacan tana tsirara surutu wayarta har tayi ringing sau biyu ta yanke bata ɗagaba ,wani malolon takaici ne yazo masa ,wai shi nace zata ƙi ɗaga ma waya ? Tsaki yaja "Fuck your shit mtseww"
Teemah ce tace "Yauwa kausar ɗan bamu aron iphone ɗinki muje muyi hoto" zazzaro ido tayi ta shiga masifa sai sannan ta ɗauko wayar da ta barshi akan slap
"Wallahi bazan bayarba Salan ku ƙarar mun da caji bayan ina expecting Kira mai mahimmanci "
"Haba ke kuwa muma dai zamu ƙaro wuta a bamu iphone ɗin nan"
"Amma dai kunsan bayi riƙe caji ko,bazan juri ana ganina ina fama da power bank ba kamar ƴar gidan talaka" shiru kawai sukayi don kaɗan daga izzar kausar kenan ,bazato ta ƙwalla wani gigitaccen ƙara da saida ya firgitasu duka ,da sauri suka tsaitsaya
"Lafiya menene?" Sa yatsunta tayi ta taushe bakinta ,hannunta na dafe da ƙirji ta danna ma numbersa kira ,saidai ta kira yafi sau uku yina fara ringing sai ya datse daga ƙarshe ma kawai sai ya saka Number Tata a Black list ,wani ihu ta saka "Shikenan mafarkina ya tashi a hotiho wayyo Allah na" Batula kallonta tayi "Wai ke lafiyarki kuwa?"
"Na rasa Oga Adams ,kinsan yanda na ringa bin hanyoyin da zansa a haɗank dashi kamar mabaraciya ? Ɗaƙyar aka haɗani da PA ɗin sa saida na bashi dubu ɗari biyu da hamsin da na sace ma wani saurayina a hotel sannan ne ya karɓi hotona da numberna yace zai haɗani dashi "
Tsaki sukaja a tare dukkansu saboda yanda ta fashe da ihu sun aza ko an fada mata iyayenta sun mutu ne
"To sai me Adams din banza" Fauuuuu ta yanke ta da mari "Kina haukane?? Adams ɗin ne banza,shugaban matasan Nigeria,ɗan gomanan namu? Matashin nai kuɗin da ake lisafinsa a na shabiyar a masu kuɗin Africa ,kyakyawa ajin ƙarshe,mafarkin kowace ɗiya mace ,kike kira da banza,mai yasa na tsani watannan ballagazar Nadiyar? Kishinta nike kar watarana tsautsayi yasa su haɗu don bazan yafe masu ba ko kallon ido da ido ya haɗa su da ita,dukda ance baya sati a Nigeria ,shiyasa numbobin wayansa ba adadi ,ko an baki numbersa an baki raiho , jibi ya kirani da kansa amma na rasa damata wayyo Allah ya zanyi kuma ?"
Wani kallon maƙaryaciya suka bita dashi "Kausar wannan Adams ɗin da muke gani a TV ne kike nufin ya kiraki yanzu ? Kuma duk en matan dake kasan nan dama sauran ƙasashe ya rasa wacce zaice yinaso sai ke? "Kawai sai suka bushe da dariya
Haushine ya tuƙeta "ok kuna nufin nayi ƙarya kenan" Teemah da ta ƙulu saboda marin da ta yanka mata ,gyara kallabi ta tayi tana mata kallon banza "Kusan hakan muke nufi kausar ƙaryar da kike