SHIMFIDAR AURENA BOOK COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Muhammad Surbajo Category :  Arewa Pen

Chapter   9 / 14

24K to 27K   out of 40.5K words

take baiwar Allah.

Kayan bacci ta ɗauko masa sannan tazo ta fara cire masa rigar shaddar,bayan ta cire ne ta zame dogon wandon shima ya rage dagashi segajeran wando da singlet,kayan ta fara ƙoƙarin sa masa,kai ya shiga girgiza mata dakatawa tayi tana dubansa dan ta gano ko me yake nufi,a hankali tace"kar in saka maka?"kai ya gyaɗa mata murmushi tayi tace "to bazaa saka ba angona"ta ƙarasa maganar tana dariya.

Toilet ta shiga tayi wanka sannan ta dawo ɗakin,ta sa doguwar rigarta iya guiwa ta bacci sannan ta feshe jikinta da haɗaɗɗun turarukan da mummy ta siyo mata a gurin SS SQUARE sosai ƙamshinsu ya ratsa zuciyar hydar.

tana gamawa ta tumke ƙananun kitson dake kanta sannan tazo kusa dashi ta zauna,cikin kulawa tace "In sauke maka fulon ka kwanta ko ko hakan yayi maka?"girgiza mata kai yayi,alamun ta barshi hakan.

Murmushi tayi ta kashe hasken ɗakin tayi musu adduar bacci ta tofa masa itama ta tofa taja mishi bargo itama ta kwanta agefensa.

Sosai deeyana ta yanki fegi me girman gaske awannan dare a zuciyar hydar,tuni ita tayi bacci shi ko ya gaza yi,yau gashi ga mace a matsayin matarsa amma ya gaza taɓuka komai dan raya darensu na farko da aure,sosai yake jin takaicin hakan a zuciyarshi.

Deeyana ko bacci yayi daɗi dan gaba ɗaya ta gaji gurin kinkimoshi da tayi bayanta har riƙewa yayi,shiyasa bacci take kashirɓan.

Cikin baccin ta mirgino jikinshi,kanta bisa ƙirjinshi,tana sauke numfashi a hankali,saukar numfashinta a ƙirjinshi sosai yake motsa shaawarshi,uwa uba boobs ɗinta dake manne da nashi ƙirjin.

Muje zuwa

Surbajo for life.
[6/6, 11:33 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*Na kuɗine ki biya kamin ki karanta in kika karanta batare da kin biya 500 ba ke da Allah*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 A turo shaidar biya tanan*


*34*


Hydar be taɓa takaicin lalurarsa ba irin na wannan dare,ya koka zuci da fili,koya deeyana ta motsa boobs ɗinta suka sake dungurarsa bananarsa ce ke zillo,haka har asuba tayi deeyana ta farka.toilet ta fara zuwa ta tana dar masa ruwan alwala,tagama kenan kuma tsoro da firgice sika bayyana ƙarara a fuskarta "yanzu ni taya zan masa tsarki ni deeyana na shiga uku"ta tambayi kanta hawaye na biyo idonta.

Faɗan mummy ne ya faɗo mata "deeyana karki kuskura ki wulaƙanta shimfiɗar aurenki duk wiya duk runtsu,ki tarayrayi mijinki kisoshi karki kyamaceshi dan beda lafiya,kar ki kuma bari wani yasa hannunsa ataimakawa mijinki kan hidimarsa,nan gaba zakiyi alfahari da hakan,kuma ki rufe sirrinku,ki ajiye kunya agefe ki gyara shimfiɗar Auranki"

Tana gama tunanin ta share hawayenta,cike da ƙwarin guiwa,taje ta janyo kekenshi ta kai kusa dashi tasa burki,sannan ta hau gadon ta kwanta a jikinshi a hankali take raɗa masa adduar tashi a bacci,batasan shi ko baccin ma beyiba,murmushi yay mata,sauka tayi ajikin nashi tana murmushi tace "barka da asuba ranka ya daɗe"murmushin da ya sake yine yasa ta fahimci ya amsa.

Miƙewa tayi,da dukkan ƙarfin jikinta dana zuciyarta,ta kinkimoshi ta ɗora shi akan keken tana ɗorashi ita kuma ta faɗi.

Hydar jin ƙarar faɗuwarta seda hawaye suka biyo idanunsa,da sauri deeyana ta miƙe ta turashi zuwa toilet ɗin.suna shiga tace a kunyace"mijina kayi haƙuri,inason mutunta auranmu ne shiyasa bazan iya kiran wani yazo ya taimakamin ba,zanyi iya yina koda zaka fassarani a matsayin mara kunya ko kamun kai,nide zanyi burina in sirranta Aurena da mijina"tana gama faɗin hakan taga yana gyaɗa kai yana murmushi.

A kunyace deeyana ta kama gajeran wandon hydar ta zameshi sannan tahau damben kokawar ɗorashi akan abun fitsarin,tana ɗirashi,runtse ido tayi jikinta na rawa da bakinta tace "kayi fitsari se inmaka tsarki"bata rufe bakiba taji saukar fitsarin aciki.

Yana gamawa,ta ɗauko buta tasa hannunta na hagu ta kamo bananar ta wanke,ba hannunta ba hatta kayan cikinta rawar suke kamar ana mata gangi.hydar ya fahimci a tsarace take sabida yadda yaji ana girgiza masa Kulki yasan bana hankali bane,

Tana ƙoƙarin sa masa wandon ne yashiga girgiza mata kai,hakan ne yasa ta fahimci akwai abinda yake da buƙata dan haka cinke cinke tashiga yimasa,inda tace"bakason wandonne?"kai ya gyaɗa mata alamar eh,"in ɗauko wani?"ya girgiza kai alamun aa,"to inmaka alwalar in muka fita se asa maka jallabiya?"nan ma girgiza kai yayi alamar aa,shuru tayi tana ɗan nazarin to me yakeso can de tace"wanka zaayi maka kamin kayi alwalar?"da sauri ya gyaɗa mata kai yana murmushi.

Miƙewa tayi,ta cire masa singlet ɗin jikinsa,sannan ta tara ruwan wankan tasa turaren wanka na SS SQUARE aciki sannan tazo ta kinkimeshi zuwa cikin ruwan,gaba ɗaya suka faɗa ciki ita dashi.

Murmushi taga yana mata itama yi tayi duk da ba gani yakeba ba.zaune take kan cinyarshi ko acikin ruwan wankan,gashin kanshi take wanke masa tana tajewa da ɗan ƙaramin cumb,ita da kanta wata irin kasalace taji tana kamata kasancewarsu a hakan,hyda ko lumshe ido yayi yana sauke numfashi a hankali,dan shi kaɗai yasan yadda yakeji zaman deeyana kan cinyarshi.

Wankan take masa amma haka kawai taji dama yana da hannun da itama ze mata,su rayu cikin so da ƙaunar juna.

tana gana yimasa wankan tace cikin kasala sa shaawar mijinta da suka taso mata"to angama wankan saura alwala"girgiza kai yayi alamar aa,nan fa tashiga jero masa abunda yakeso tai masa yana girgiza kai,kamar wasa tace"nima inyi wankan tukuna?"da sauri ya gyaɗa mata kai yana murmushi,itama shi tayi gamida jin kunyarshi duk da ba ganinta zeyi ba amma in ta kalli kwayar idonsa se taga kamar ƙaryane yana gani.

A kunyace ta zare rigar jikinta sannan ta zame pant ɗin,da duk dama sun jiƙe da ruwan wankan hydar ɗin.jin haq ɗinta kan bananar hydar ne ya saukar musu da sakin wata ajiyar zuciya me ƙarfi su duka,da sauri deeyana ta kwantar da kanta akan ƙirjinshi tana maida numfashi,Allah yasani shaawar mijinta ce fal jikinta.shiko hydar ji yake kamar bananar zata tsinke dan miƙewar da tayi,wanda deeyana duk taga hakan kuma ta fahimci dalilin faruwar hakan.tausayinshi ne ya kamata,tabbas yadda ta lura yana da lafiyar gaba da ace lafiyarsa ƙalau tun daren jiya seya karɓi hakkinshi dake gunta.dole tayi duk me yiwuwa wajen ganin ta kawar da damuwar mijinta.

A haka de tayi wankan itama cikin salon son kwantar da hankalin hydar ɗin,da ƙyar bananar ta kwanta,sannan ta ɗaura musu alwala ta fito dashi daƙyar dan gun ɗorashi kan keken ta faɗi yafi so uku kan ta samu ya zauna da kyau.


Kamin de ango da amarya su idar da sallah su shirya cikin shiga ta alfarma tara da rabi na safe tayi😀



Muje zuwa


Surbajo for life.
[6/6, 11:33 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra surbajo*


*karantawa batare da anbiyaniba Allah ya isa,ze kuma sakamin sabida na kuɗine kuma na faɗa tun tuni 500 ki biya ki karanta*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 A turo shaidar biyan tanan*


*35*



Falo ta turoshi se ƙamshi sukeyi,zaunar dashi tayi kan doguwar kujerar dake falon,itama ta zauna taɗan ɗora kanta a kafaɗarshi,tace "mijina aljannata"murmushi kawai yake mata ba amsa.

Kwankwasa ƙofar falon da akayine yasa taje ta buɗe sadeeq ne,bashi hanya tayi ya shige ita kuma ta kulle ƙofar ta koma kusa da hydar ɗin ta zauna.

Baki buɗe sadeeq ya dubi deeyana yace "ranki ya daɗe da taimakon wa kika kimtsa me martaba?"

"taimakon Allah,ƙarfin so da ƙarfin zuciya maabociya ƙauna"ta bashi amsa tana kallon fuskar hydar wacce ta faɗaɗa da murmushi.

"na yarda da hakan ranki ya daɗe,Allah kuma ya tsareku cikin tsarewarsa,dan akwai ayki agabanki sekin jure"

"tunda na auri yarima me jiran gado ay nasan dama akwai ayki sadeeq,sede adduar da fatan samun lafiyarsa"ta bashi amsa tana kwantar da kanta a kafaɗar hydar ɗin.

Daga haka hira suke yawanci ta hydar ɗince kan abubuwan dayafi so da wanda beso.shide sede yayi murmushi.


Suna zaune ƴan aykin hajiya mamy suka shigo kawo abinci kala kala,wanda dama deeyana duk tausayin angonta ya dameta ganin har 11 be karya ba ga lalura.

Zubo musu tayi tare ita da angon nata. sadeeq sallama yay musu ya tafi kan cewa ze dawo anjima.

kan cinyar hydar ɗin ta hau ta zauna ɗauke da kwanon abincin,ta fara bashi ba musu yake karɓar abincin,yana taunawa a hankali ya haɗiye,in ya cinye tasake bashi wani,itama taci,a haka har suka gama,inda maiƙon abincin ya ɗan ɓata a saman laɓɓan hydar ɗinne deeyana tagani gashi ba tissue kusa da ita dan haka bakinta ta ɗora kan nashi ta ziro harahenta guri da nufin gogewa da harshen nata,ga mamakinta ji tayi hydar ɗin ya manne bakin nasu guri guda,a hankali taji ya lalubi hatshenta,ya kama yana tsotsa,cikin salon data kasa fassarawa,take ya saukar mata da kasala batasan lokacin data biye mishi ba sika shiga simbatar juna,deeyana tallafo kanshi tayi ta yadda zasu fo jin daɗi.

Sunfi 30 minute a haka basuyi auneba se ji sukayi garam an turo ƙofar falon an shigo.

Deeyana so take ta waiwaya taga waye amma sam hydar yaƙi sakin harshenta daya kama yana tsotsa.

Seda tai masa dabara sannan ya saki.waigowa tayi jameela ce tsaye tana binsu da kallon mamaki da tsana,yayinda gefe ɗaya kuma tana mata wani shuumim murmushi.

Lumshe ido hydar yayi ko kaɗan beso sakin bakin deeyana da yakeji kamar zuma ba,amma bashi da yadda zeyi.

"amarsu ta ango kice amarci ake sha shiyasa baki samu damar zuwa gaida umma ba"cewar jameela tana murmushi.

Murmushi deeyana tayi sannan ta gyara zamanta kan cinyar hydar ɗin tace,"ba umma ba hatta mamy ma ban samu damar zuwa gaisheta ba,to in banda abinki jameela amarci wasa ne,musamman ka haɗu da gwarzon miji irin nawa ay mantar dakai komai zeyi"cewar deeyana tana shafo sajen dake zagaye da fuskarsa,murmushi yay mata.


Ran jameela in yayi dubu ya ɓaci amma seta jure tace"shiyasa ay ni nazo gaida amaryar da kaina"

"kin kyauta ƙanwarmu,Allah miki albarka"cewar deeyana tana cin magani.

"in ba damuwa magana nazo muyi"cewar jameela.

"ok ina zuwa in jeki ɗayan falon zan shigo fatana de maganar tazama mara tsayi sabida yayanki na buƙatata akusa dashi"cewar deeyana tana shafo lips ɗin hydar da ɗan yatsanta .


Jameela ji take kamar tasa bulala ta zanesu amma haka ta daure ta shiga falon da deeyanar tace.

Tafi 30 minute aciki zaman jiran deeyana kamin tasamu damar zuwa.

"yauwa jameela inajinki hanzarta da ƙyar ya barni nazo"cewar deeyana lokacin data zauna kan kujera.

"in baki mance ba deeyana muna makaranta a lagos na taɓa roƙarki ki so yaya hydar ta yadda zaki sashi yace bayason sarautar da zaa bashi"cewar jameela tana kallon deeyanar.

"eh anyi haka to ya akayi yanzu?"deeyana ta tambaya cikin sigar rainin wayau.

"tunda ga lalurar data samu hydar,ba warkewa zeyiba,kuma me martaba ze saurareki nasani me ze hana kice a ɗora yaya kamal akai tunda dama shinr babba"cewar jameela.

Dariya deeyana tayi harda tafawa sannan tace"jameela kenan,ada lokacin da ban taɓa ganin hydar ba ban amince da buƙatarki ba,to ya kike gani yanzu da ni dashi muka zama abu ɗaya,?albishirinki mijina ze samu lafiya,sarauta ze hauta,bayan wannan kina da wata maganar in kuma kin gama in tafi?"cewar deeyana tana bin jameelar da kallon uku saura,kwata.

"deeyanah zakiyi fa danasani,"cewar jameela tana nunata da yatsa.


"ki damu da kanki"cewar deeyana tana murmushi.

"na barki lfy"cewar jameela data juya zata bar falon.


"ki sauka lfy"inji deeyana.


Haka jameela ta fice daga falon kamar kububuwa ko kallon inda hydar ke zaune bata yiba.



Duk abinda ya faru taje ta shaidawa uwarta suka sake ɗamara ta fito na fito da deeyana.


Muje zuwa


Surbajo for life.
[6/6, 11:33 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*na kuɗine ki siya kamin ki karanta inkika karanta min ko kika turamin zuwa inda baa biyaba na barki da Allah kuma insha Allahu ze sakamin,ɗari biyar ne ba tsada*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 A turo shaidar biyan tanan*


*36*



Tsawon sati biyu kenan da tarewar deeyana gidan mijinta,duk wata kulawa ita takewa hydar,duk da ƙoƙarin sadeeq da mahaifan hydar ɗin wajen son ganin sun taimaka mata amma bata basu damar yin hakan ba.

Hydar yayi wani fari yayi ƙiba ta musamman hankalinsa a kwance yake in ka cire shaawar matarshi dake tayar masa da hankalin.

A nata ɓangaren deeyana itama takai ƙololuwa gun buƙatar mijin nata sede lalurarsa tasa take dannewa gamida addua,dan hydar ba irin mazan da mace zata kalla bata ƙyasa bane.


Yau tun suna gun wanka ta lura da yanayin hydar ɗin kamar baya jin daɗi dan taga yana riƙe leɓansa da haƙori yana yamutsa fuska,ga kulkinsa daya miƙe ya tsaya gam beda alamar risinawa,daga ƙasan marainansa kuma taga kamar sun ɗan kumbura,hakade ta hanzarta shiryashi.

Koda ta bashi abinci ya ƙi ci yau ɗan murmushin dayake mata koda yaushe ma babu shi akan fuskar tashi,sosai hakan yasa deeyana cikin damuwa,ta rasa wa zata faɗawa halin da suke ciki.

Hankalinta be ƙara tashi ba seda taga hydar ɗin ya faɗo daga kan kujera yana wani gurnani yana yamutsa fuska ga magana yana son yi sede bata fita,

A gigice deeyana ta fice da gudu zuwa sashin mahaifiyarsa,

Zaune suke a falo ita da me martaba daya kawo mata ziyarar bangirma da kanshi saɓanin da ita ke zuwa kullum,

Apple ne agabansu da sauran nauin kayan marmari suna ci cikin nishaɗi suna hira,deeyana ta cikin plate ɗin tabi da gudu ta wuce tana kiran "mamy kizo don Allah kar hydar ɗina ya mutu nashiga uku"cikin zafin nama mamy ta kamota tana tambayarta abinda ya faru"lafiyarki kuwa deeyanah meyasami hydar ɗin?"cewar mamy cikin yanayi na hankalinta yafara tashi.

"ya faɗi ne"ta faɗi gamida ƙwace jikinta ta juya da gudu zuwa sashin nasu,cikin zafin nama me martaba da mamy suka bi bayanta.

Suna shiga suka sameshi kwance a ƙasa idanunsa a kakkafe,baya numfashi,da gudu deeyana tai kanshi ita da mamy suna kiran sunananshi amman shuru ko motsi babu.


Me martaba likitan hydar ɗin ya kira a waya a firgice,yake shaida masa beda lafiya.

Baa jimaba ya ƙaraso,ɗaukarshi sukayi zuwa ɗakin baccin nasu,suka kwantar dashi sannan ya shiga dubashi,tun kan yama wahala bincike ya gano dalilin duba da gaban hydar dake tsaye ƙam kamar sanda.

Allurai yay masa wanda suka taimaka ya farfaɗo,koda likitan yay masa sannu kai ya gyaɗa masa.

Magunguna ya bashi sannan ya fito falo,suka biyoshi abaya dan jin me ze ce dasu.

"ranka ya daɗe hydar ze iya rasa mazantakarsa gaba ɗaya matuƙar be samu ya kwanta da mace ba,shaawarshi takai ƙololuwar da komai ze iya faruwa,shiyasa na baku shawarar kuyi masa aure tun kwanaki sabida matarsa ce kawai zata ceci rayuwarsa".cewar likitan.

Daga me martaba har mamy shuru sukayi sina kallon kallo,deeyana ko ji tayi kunyar duniya ta lulluɓeta,gamida tausayin hydar,ɗin,sum sum ta miƙe tabar gurin ta koma gun hydar ɗin,bawan Allah ƙamshin dayaji ne yasa ya fahimci deeyanace murmushi ne ya bayyana akan fuskarsa,da sauri ta ƙarasa jikinshi ta rungumeshi tasa kuka,cikin kukan take faɗin"kayi haƙuri mijina,bansan maganin damuwarka na tattare dani ba da tuni na baka,kagafartamin"ta ƙarasa maganar cikin kuka dake nuna tausayawa ga mijin nata,


Mamy da me martaba da likitan ficewa sukayi daga sashin nasu deeyana cikin jimamin matsalar hydar.


A can sashin hajiya umma ko zaune take suna waya da bokan nata tana faɗin.

"boka bafa abinda ze faru tsakaninsu,na faɗa maka,shi fa komai se an masa taya ze iya kwanciya da mace?"

Daga can ɓangaren bokan yace"kide kula da kyau,dan aljanar da muka tura masa tana da tsananin kƴamar janaba,bata zama agurin da akwai janabar,inde kinaso hydar ya dauwama ahaka to dole se kin hanashi saduwa da kowacce mace a duniya"cewar bokan cikin kakkausar murya.


"to ni yanzu abinda nakeso kayimin shine ka fitar da matar tashi daga gidan nan,taji ta tsani gidannan da komai na cikinsa,"cewar hajiya umma.

"angama hajiya,kuɗin ayki miliyan biyu da rabi"


"baka da damuwa a wannan fannin"tana kaiwa nan ta kashe wayar tana huci,"deeyana kinyi kuskure amma zan koya miki darasi na rayuwa"ta faɗi afili.

Tura masa kuɗin aykin tayi shi kuma ya fara gudanar da aykin.


Har dare deeyana na manne da hydar tana riritashi kuma a hankali yake samun sauƙin ciwon marar da yake ji.


Bayan sun gama cin abincin dare,ta haɗa musu ruwan wanka,ta fara yi masa kamar kullum,tana zaune kan cinyarshi, cikin salonta nason kwantar masa da hankali,ta gama musu wankan suka fito.


Mai kawai ta shafa musu sannan takai hydar ɗin ta kwantar dashi agadon dakyar kamar kullum.

Bata damu dasa masa kaya ajikinsa ba haka itama bargo kawai taja musu,sannan ta matsa kusa dashi tace cikin daburcewa"kana da matsalar da ni kawai zan iya magance maka,inaso kaimin kyakkyawan fahimta komai zanyi nayi ne dan SHIMFIƊAR AURENA,nagaza jure ganinka cikin wannan yanayin da kake"ta ƙarasa maganar tana kallom fuskarsa murmushi yake mata me ƙayatarwa.

A hankali ta ɗora bakinta akan nashi,ta shiga tura masa saƙo,sannu a hankali shima yake mayar mata,dukansu cikin buƙatar juna suke.


A hankali ta miƙa masa boobs ɗinta guda setin bakinshi,wayyo hydar,yajima yana shaawar yaji su abakinsa ba bakin daze sanar mata ne,cikin jin daɗi yake tsotsar boobs ɗin ware ƙafa tayi tahau kan ruwan cikinshi,yana ci gaba da surcking neeples ɗin nata,tana ɗan kukan daɗi,shima kusan hakanne,

Tuni kulkinsa ya jima da tashi itama kuma ta jima da jiƙewa,Allah sarki deeyanah,wani kukane ya taho mata ganin yau da kanta zata maida kanta cikakkiyar mace.

Adduar saduwa ta karanta,sannan ta saita haq ɗinta akan kulkin,tana zubar da hawaye.

Dannawa tayi taji wani irin azaba wacce ko amafarki bata kawo akwaita ayayin saduwar aure,kukantane ya tsananta,shima hydar tayata yake dan yasan akwai ciwo musamman dayajita amatse gam,

Toshe bakinta tayi ta ƙara dannawa,duk da haka be shiga ba amma ya fara,kukanta ne ya ƙaru dan ba ƙaramim zafi takeji ba,shiko hydar zuwa lokacin wata sabuwar shaawrce ta taso masa wacce har yakejin kamar ze fice daga cikin hayyacinsa


Alƙawarin Allah baya tashi,komai nada lokaci kuma duk abinda yay farko zayi ƙarshe.

A wannan lokacin ne aljanar da aka haɗa hydar da ita ta bar jikinshi sakamakon kulkinsa da ya fara shiga haq ɗin deeyana ya samar da janabar da bata ƙaunar zama agurin da akwaita.


Kamar amafarki hydar yaji ya motsa ƙafarsa da hannunsa,deeyana batai auneba taji ya mirginata ta koma ƙasanshi shi kuma ya dawo sama.sam baya cikin hayyacinshi,haka ya ƙarasa tura kulkin nasa cikin deeyana,dan azaba har ƙara tasaki,shide daga wannan ƙarar da tayi be sake sanin meke faruwa ba,ya shiga miƙa mata batarw da ƙaƙƙautawa ba,itako se kuka take masa tana bashi haƙuri amma hydar bemasan tanayi ba.


Yayi releasing yakai sau huɗu kamin numfashinshi ya ɗauke,sakamakon fitar aljanar jikinsa da kuma daɗin da yake jiyowa daga cikin haq ɗin deeyanar,nauyi taji ya mata ajiki,da ƙyar ta iya tureshi ajikinta,a hankali ta lalubi makunnar haske ta kunna fitilar ɗakin.


Kunna fitilar yayi daidai da isowar saƙon boka da hajiya umma tasa aturowa deeyanar.


Muje zuwa


Wanda beyi register ba ƴan paid group ku daure kuyi banaso na rufe baku aciki.


Surbajo for life.
[6/6, 11:33 AM] Zulaihat

9 / 14