Author : Zahra Muhammad Surbajo Category : Arewa Pen
tsakani na da deeyanah har abada sabida ƴata ce kuma ina sonta,bazan taɓa yin abinda ze cutar da ita ba"cewar IG cikin biyayya.
"habubakar nifa ba kai ne bana so ba,matarka ce bana so ƙiriƙiri ta kashe Aisha amma ido da addini ka kasa miƙata ga mahukunta su kasheta itama, taya kake tunanin zan iya ganin farinta har in yarda jikata ta zauna agunta,to wallahi da sake"cewar inna cikin ɓacin rai.
"inna kinfi kowa sanin maryam ba ta kashe Aisha ba,hasalima taimakonta taje yi,tsautsayi da ƙarar kwana yasa Aisha ta rasu,to akan wanne dalili kikeso ki manna alhakin mutuwar Aisha akan maryam,inna kifa tuna zamu mutu muje ga Allah duk abinda muka tabbatar da bamu da yaƙini akansa abu mafi sauƙi mu watsar dashi dan wucewa lami lafiya"
Be ida me yakeson faɗiba yaji ta rushe masa da kuka,tana faɗin"habubakar nice nakewa matarka ƙarya da sharri ko,ni kasa agaba kana wulaƙantawa har haka,ba komai Habubakar na barwa maryam ɗin kai duniya da lahira tunda ta fini agurinka"
Cikin tsananin tashin hankali,ya zube a gabanta yana magiya kan ta janye furucinta na cewa ta barwa maryam shi,da ƙyar yashawo kanta ta haƙura ta janye.
Ɗakin saukar baƙi ya kaita da kanshi ya gyara mata gado da duk abinda zata buƙata sannan ya fito yajawo mata ƙofar.
Gaba ɗaya ya rasa meke masa daɗi,komai ya kulle masa yarasa ta ina ze fara. wannan wacce irin rayuwace.
*********;
Wata guda inna ta kwashe a Abuja zaman jiran dawowar deeyanah,ba irin wulaƙanci,ƙasƙanci da cin mutuncin dasu IG basu gani ba agun inna azaman nata a gidansu.
Ta hanasu saƙat acikin gida sede ko yaushe suna ɗaki,in ba gurin aykiba.dan motsin kirki sukayi agabanta se tace zaginta sukeyi,ko tace munafuncinta sukeyi.
Ana wannan bidirin ne Deeyanah ta iso daga lagos sakamakon hutun da aka musu.cike da mummunar manufa ta iso gidan na mahaifinta.
Ga mamakin inna rawar ƙafar da take tunanin deeyanah zatayi in ta ganta setaga batayiba,dan har wani shan ƙamshi takewa innar.
Hmmmm
Muje de zuwa
Surbajo for life.
[6/6, 11:28 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*na kuɗine ki biya kan ki karanta,dan samun damar karance shi gaba ɗaya 500 ne kacal*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*A turo shaidar biyan tanan 07044600044*
*10*
Deeyanah wanka tayi taci abinci sannan ta dawo falo ta zauna tana girgiza ƙafa,tana cika da batsewa.
Inna ce ta shigo jikinta har ɓari yake taje kusa da ita ta zauna fuskarta ɗauke da murmushi,ta kamo hannun deeyanah tace"gudaliya ta kinga yadda kika ƙara yin kyau kuwa?"
Yatsina fuska deeyanah tayi sannan tace"ko?"
"Kwarai gudaliya shiyasa nakeso gobe muyi asubancin tafiya kaita,sabida nasan muna zuwa samari se sunyi kamar su cinyeki"inna ta faɗi tana washe baki.
"ku tafi ina,?ke da wa kuma?"deeyanah tayi tambayar tana ware ido.
"mu tafi kaita mana,ni da ke"inna ta faɗi tana dariya.
Wata shewa deeyanah tayi sannan ta miƙe ta fara juyawa agaban inna tana faɗin"haba inna yanzu ke ko dole aka miki kan ki tafi dani kaita kya fara,?kuma samari ay nafi ƙarfin na can sede na nan"ta faɗi tana wani kakkarya jiki.
Baki inna ta saki tana kallonta,da ƙyar ta iya cewa"nufinki ke bazaki koma can ba?"
"yauwa tunda kin fahimta,eh ni nazo kenan bazan koma ba,"deeyanah ta faɗi batare da damuwar komai ba.
Hawayene ke biyo idon inna,cikin kuka tace"yanzu ni zaki watsawa ƙasa a ido,deeyana,bafa irin rashin mutuncin da banyiwa mahaifinki ba kan tahowa dake bada izinina ba"
"kinga inna ina cikin nishaɗi yanzu karki ɓatamin rai,nace bazan koma ba,kibarni mana,akwai burika da nakeso in cika anan,in natafi taya zanyi hakan,"deeyanah ta faɗi cikin sigar nuna ƙosawa.
"nima ba inda zani inde ba zaki bini ba"cewar inna tana share hawayenta.
"better"cewar deeyanah lokacin data miƙe tabar falon.
bin bayanta inna tayi da kallo,a ranta ta ce "yaro man kaza"
Deeyanah,ko tana barin gurin,kitchen ta shiga,morning fresh ta ɗauko,tazo ƙofar ɗakin mummy ta juye shi a ƙasa kan tiles.
Tana gamawa ta ƙwanƙwasa ƙofar ɗakin,tana ƙwanƙwasawa ta koma gefe da gudu,ta ɓoye,Hajiya maryam zuciyarta guda ta buɗe ƙofar,ganin bataga kowa bane,yasa tayi yunƙurin leƙawa falo taga ko me ƙwanƙwasa ƙofar can ya koma.
Ay tana saka ƙafarta se kan morning fresh ɗin,ayko santsi ya kwasheta,suuuuu ji kake tim ta daku da ƙasa,ay deeyanah na ganin ta faɗin ta fito daga inda ta ɓoye ta fara cashewa agabanta tana dariya tana faɗin"faɗuwar guzuma,sede kaji tim tim,"tana faɗi tana zagaye hajiya maryam wacce ta kasa motsawa bare ta tashi sabida buguwa da hannunta da ƙugunta sukayi, tana rawa da waƙa.
Wasu hawayene masu zafi suka shiga ambaliya a idon hajiya maryam ɗin.ganin yadda deeyanah ke mata,akan laifin da na nata ba.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[6/6, 11:31 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*Saura page huɗu free page su ƙare,ki hanzarta ki biya kuɗin naki dan ayi tafiyar nan dake babu danasani a wannan littafi ki biyo alƙalamin surbajo bazan kunyataku ba,500 kacal ba tsada,maso ɗan tsuntsu shike binshi da jifa.*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044 Aturo shaidar biyan tanan,ta acct kawai banda kati,*
*11*
Miƙewa Hajiya maryam tayi daƙyar ta koma ɗaki batare da ta cewa deeyanah komai ba.
Deeyanah falo ta dawo ta kunna kallo cikin shirin ko ta kwana,dan ta shiryama kowa na gidan.
Hajiya ko tana shiga ɗakin wanka tayi ta gasa inda ta bugun,sannan ta dawo kan gado ta kwanta dan gurin sosai yake mata azaba.
IG se dare ya shigo gidan ga aladar sa ya saba ze samu hajiyar a sashin ne,tana jiran dawowarsa.
Koda ya shiga yaga be gantaba kuma baa kimtsa masa komai ba ne yasa yayi gaggawar yin wanka ya nufi ɗakinta.
Can kan gado ya hangota kwance,da sauri ya ƙarasa gunta ya tallafota yana faɗin"hajiya lafiya kuwa kike yau?"
Murmushi tayi masa ta shafo fuskarsa tace cikin dauriya "Tsautsayi ne na gamu da shi ɗazu na faɗi a toilet to na samu buguwa sosai a ƙuguna dan ko tafiya da ƙyar nakeyi"ta faɗi tana cije baki.
A razane ya ƙara kamota,yana duba gurin yace cikin tausayawa,"subuhanallahi amma shine bakimin waya ba,oh my god sannu hajiya,ya kamata muje asibiti a dubaki"ya faɗi yana ƙoƙarin ɗaukarta.
"ka kwantar da hankalinka yanzu dare yayi mu bari se gobe da safe se aje"cewar hajiya cikin yanayi nason kwantar masa da hankali.
Haka taita lallaɓashi ya amince zuwa safiyar dan da sam be yarda ba.
Gari na wayewa ya shiryata ya ɗaukota da kanshi dan gun ya kumbura ko tafiyar ma batayi.
Ta gaban deeyanah da Inna ya wuce ba tare daya gaishe da innarba sabida hankalinshi dake tashe.
Bayan motar yaje ya kwantar da ita direba ya tada motar,sannan ya zagaya ɗayan gefen ze buɗe ya shiga,ya jiyo muryar inna abayanshi tana faɗin.
"to bita zaizai,gidan ubanwa zaku da ya ɗauke ma hankali ka kasa lura dani mahaifiyarka kazo ka wuce baka gaisheni ba?"
"inna kiyi haƙuri maryam ce ba lafiya shiyasa nake sauri muje asibiti faɗuwa tayi a banɗaki jiya"IG ya faɗi yana duban agogon hannunsa.
Tsaki inna tayi sannan tacs"dan ta faɗi shine harda wani ɗaukota ko kunya babu a gaban idona kai ga me mata,wannan da kishiya gareta da kun kasheta kwananta be ƙareba da baƙin ciki"
Carab deeyanah ta amshe zancen kamar anayi da saanninta tace "hmmm inna kenan kishiya kuma ta nawa,ay irin wannan cin amanar suka dinga yiwa mahaifiyata har sukai nasarar rabata da rayuwarta"jikake tau tau IG ya ɗauke deeyanah da mari kan ta gyagije yasa ƙafa ya kwasheta tai sama ta faɗo ƙasa,sannan ya fara magana yana huci kamar tsohon zaki.
"na gamsu ke ƴatace amma tarbiyarki batawa bace,duk rashin mutuncin da kike zuba ido kawai nayi ina kallonki bawai dan bani da yadda zanyi dake ba,kije ki tambayi kakartaki ta baki labarin rayuwar mahaifiyar taki,in de cin amana ne mahaifiyarki itace babbar maciyiyar amanar, maryam ta mata dukkan hallacci amma sakamakon da tai mata bame kyau bane,kije kakar taki ta shaida miki labarinta mana inde da gaske takeyi cewa mun kashetan,ko dan nayi shuru,kije ki binciko wacece Aisha mahaifiyarki,ki tambayeta mana ta baki amsa,ta gina rayuwarki ne akan munkashe miki mahaifiya,sabida ki tsanemu,hakan ze bata damar ɓoye aynihin labarin mahaifiyar taki"yana kaiwa nan ya sake kwallo da ita sannan yasa kai yayi shigewarshi motar direba yaja suka bar gidan.
Inna wacce tunda yafara dukan Deeyanar take kuka,da ƙyar ta rarrafa gun deeyanar ta kamota,wacce tuni bakinta ya fashe da hancinta jini na zuba.
Cikin kuka Deeyanah ta faɗa jikin inna tana faɗin"inna wacece mahaifiyata?pls inna ki faɗamin,shin tana da wani aybu ne?"deeyana take faɗi bakinta na jini tana kuka,innar itama kukan takeyi ta kamota ta rungumeta ajikinta.
muje zuwa
Surbajo for life.
[6/6, 11:31 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*saura page uku na free ya ƙare,in kina buƙatar cigaban labarin ki turo kuɗin ki 500 asaki a group dan ki karanta hankali kwance,babu danasani a siyan wannan littafi zaki tabbatar da haka ne inkin siya kin karanta*
*Zahra Muhammed Nasir 2084024749 UBA*
*07044600044 A turo shaidar biyan tanan*
*12*
Sun jima a asibitin ana dubata,kamun asallamota su dawo gida,
Tun a hanya hajiya ta lura mijin nata be tattare da walwalarsa,dan haka shiru tai masa suka iso gida tukunna.
Masu ayki ne suka dafa abincin ranar inna da deeyanah suna ɗaki tasa ta agaba seta bata labarin mahaifiyarta,se kuka take mata kamar ranta ze fita.
"deeyanah gaba ɗayanki yanzu shekarunki sha huɗu,ba abinda zaki fahimta inma na shaida mikin ki yi haƙuri ki dena kuka,na miki alƙawarin sanar dake komai,in kika ƙara girma"cewar inna tana share kwallah.
"in kuma kika mutu kamin lokacinfa?kinga inna ni ba fa yarinya bace kamar yadda kike kallona abaya,ki faɗamin dan insan zaman da zanyi da kowa,amma in baki faɗi ba wlh duniya zan shiga"cewar deeyanah ba tare da tunanin komai ba.
Inna share hawayenta tayi sannan ta gyara zamanta ta fara da bata labarin kamar haka.
*WAIWAYEN BAYA*
Su biyu mahaifinsu ya haifa inba da ƴar uwata saudatu,tun tasowarsu akwai soyayya me ƙarfi a tsakaninsu,har zuwa auran su.
Dukansu a kaita sukayi Aure,inda inna a shekarar data yi Aure Allah ya bata ciki ta haifi Habubakar,saɓanin ita Saudatu ko ɓatan wata bata taɓa yi ba.
Shekararta biyu da Aure mijinta ya auro uwani,a matsayin matarsa ta biyu.
ShekararAbubakar biyar A duniya Allah yayiwa mahaifinsa rasuwa,da ike ya bar musu tarin gonaki da yawa yasa basu wahala ba bayan mutuwar tashi.
Seda abubakar ya shekara goma a duniya Allah yaba yaya saudatu rabo ta haifi mahaifiyar deeyanah akasa mata sunan mahaifiyar su Aisha.
Kwananta goma da haihuwa,jini ya ɓalle mata kan ayi wani yunƙuri Allah yay mata rasuwa,se ruƙon Aisha ya dawo hannun Inna.
Madarar shanu ake bata,har ta girma tai wayo Allah ya rayata.
Abubakar yana kulawa da Aisha a matsayinta na ƴar uwarsa kuma marainiya.sede tun da Aisha ta fara wayau suka fara samun saɓani,sabida inna gaba ɗaya ta sangartata bata kuma son laifinta,komai tayi daidaine,shi kuma Abubakar yana ƙoƙarin kwaɓarta amma inna ta taka masa burki hakan yasa ya dena shiga sabgarsu.
Ana haka ne yasamu addmission a jamiar Ahmadu bello dake zaria.san haka zamansa ya koma zaria gaba ɗaya,sede in ansamu hutu ya zo gida ya koma.
Mahaifin Aisha ma Allah yay masa rasuwa sakamakon hatsarin mota daya rutsa dashi.
Aisha tun tasowarta idonta ke buɗe,bata kunya ko kaɗan gata da yawan son muamala da maza,ansha zuwa acewa inna taja mata kunne kar rayuwarta ta lalace amma sam so ya hana inna taga hakan.
Abubakar ya kammala karatunshi cikin saa inda yashiga kuma ta horar da aykin ƴan sanda sabida dama shi burinsa kenan.besha wahala sosai ba yasamu aykin sabida dagewarsa.
Bayan wasu shekaru,tuni Aisha ta girma ta zama budurwa,a wannan lokacin sosai take rashin kunyarta,musamman kyanta da yake ruɗata,sam taƙi karatu inna kuma bata takura mata ba.
Yau Abubakar ya shirya zuwa ganin gida,dan haka siyayyar kayan abinci yayo musu,masu ɗan dama.
Sosai Inna tai murna da zuwan nasa,se albarka take ta faman sa ma sa.
Shigowar magriba yayi shiyasa da bega Aisha ba yace"Inna Aisha fa,naga bangantaba tunda na shigo?"
Kame kame inna ta fara dan ita ko zaa kasheta batasan inda Aishan take ba.can de tai ta maza tace"ta tafi makaranta dare,se anjima zaa taso su"
Sam be gamsu ba,amma seya ce mata"to badamuwa Allah dawo da ita lafiya"ya miƙe ya baro ɗakin.
Duhu yayi kuma soron gidan akwai ɗan lungu agefensa,hakan yasa Abubakar yin amfani da fitilar hannunsa me shegen haske ya haska soron dan yaji daɗin tafiya.
Sede fara tafiyarsa acikin soron keda wiya,yafara jiyo wani sauti daga cikin lungun soron wanda ko tantama baya yi muryar Aisha ce ya tsinkayo tana faɗin.
"wash iro kayi da ƙarfi,da daɗi,ah ah ah wash wayyo daɗi,dage de iro"
Hankalin Abubakar in yayi dubu ya tashi,sam baya cikin hankalinshi,me Aisha keyi acikin lungun da daren nan waye iro kuma meye me daɗin da yake mata,da wannan tarin tambayoyin ne ya nufi lungun dan ganin meke faruwa da ita.
Waiyyazubillah,Haihuwar iwa da uba ya gansu,Aisha ta ɗage ƙafafu sama,Shi kuma iron yana tsugune yana zuba mata ayki,fitilar Abubakar ta hasko masa Haq ɗin Aishar da bananar Iron akan idonsa yake zarota,ya sake maida ta cikin haq ɗin Aishar,ita ko se kukan daɗi take.
Hmmmmmm
Muje zuwa.
Surbajo for life.
[6/6, 11:31 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*kin siya ko kina jiran a sato ki karanta😊Saura page biyu free page ya ƙare,ki hanzarta siyan naki domin ayi tafiyar dake,bawai kiji wai wai ba,500 ne kacal ba tsada,ki soni kiso littafinnan shine soyayya😄godiya ta musamman ga wainda suka siya Allah ƙara muku buɗi,ya cika muku burukanku na alkhairi,nidaku akwai ƙauna😍*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*A turo shaidar biyan ta nan 07044600044*
*13*
Jiri ne yaji yana ɗaukarsa,duniyar na juya masa,wani duhu na giftawa ta idanunsa,yayinda zuciyarshi take barazanar fashewa sabida ƙunar da take masa.
A Sukwane yayi kansu,iro ya cakumo,ya ɗagoshi,jikinshi se ɓari yake sabida yazo yin releasing kenan Abubakar ya zaro shi.
Wani mahaukacin duka,ya shiga kirɓa masa,kan wani lokaci tuni ya sauya masa kamanni.
Aisha miƙewa tayi a tsorace take dan haka bata jira ɗaukar kayanta ba ta ruga da gudu zuwa ɗakin Inna tana haki.
A gigice inna ta kamo ta tana tambayarta "lafiya kike kuwa Aisha? ina kayanki?me ya sameki?"duka jerin tambayoyin ba amsa se kuka take.
Warin maniyin da inna taji ne na tasowa ajikin Aishan yasa ta fahimci meke faruwa da ita,sosai hakan ya gigita inna a ɗimauce take girgiza Aisha tana faɗin"waye yay miki wannan aykin ki faɗamin Aisha nace waye"ta ƙarasa tambayar cikin ƙaraji.
Wani sabon kukan Aishan ta saki sannan tace "Yaya Abubakar ne"tana rufe bakinta yana shigowa ɗakin da belt ɗinsa a hannunsa yana huci.
Da gudu Aisha tayi bayan inna dan kare tsiraicinta,Inna wacce ta ɗauki salati jin cewa Abubakar ne ya yiwa Aisha wannan ayka aykar,ganin shi atsaye ne agabanta yana ƙoƙarin damƙo Aishar yasa tai saurin ɗaukeshi da mari.
Ta fashe da wani kuka me tsuma zuciya cikin kuka take faɗin "Ka cuceni Habubakar,ka cuci zumunci ka cuci marainiyar Allah ka wulaƙantani ka wulaƙanta kanka da zuriar mu baki ɗaya,Allah ya isa tsakani na da kai"ta ƙarasa maganar lokacin data kife agun tana kuka.
Da gudu Aisha tayi ƙasan gadon inna ta ɓoye kanta,shi ko Abubakar jikinshi ne ya ɗau kakkarwa jin kalamin inna,cikin dauriya ya duƙa ya kamota yana faɗin"innata me nai miki kike irin wannan mugayen kalaman akaina?"marin data ɗaukeshi dashi ne yasa yayi shuru,ita kuma ta fara magana "ubanka kaimin Habubakar,nace ubanka kaimin,kajini ko in ƙara faɗa maka,?kayiwa Aisha ƴar uwarka fyaɗe kuma dan rashin ta ido har kazo kana tambayata me kaimin?,nace kan ubanka kaimin"inna ta ƙarasa maganar cikin tsananin masifa.
Wayyo Abubakar tashin hankali baa sa maka rana,duniyar juya masa take,da ƙyar ya tattaro ƴar ragowar natsuwarshi yace"inna ni alaƙa makamanciyar wannan bata taɓa haɗa mu ba da Aisha,kuma ko yanzu da iro na kamasu suna masha'arsu na koreshi,ita kuma ta gudo gida".
"ba ruwan iro inna wlh shine,?"cewar Aisha daga ƙasan gadon inna.
"bar ɓata bakinki,ba se ma kin rantse ba,dani yake maganar"
Abubakar tsananin mamaki da takaici da baƙin ciki ne sukasa ya kasa magana,muryar inna ce ta katsemai tunani.
"kayi nasarar ɓata ta,to wallahi ka rubuta ka ajiye baka da matar aure se ita,dan wallahi seka aureta,kanka ka ɓatawa"cewar inna batare da tunanin komai ba.
"taya yarinyar da akawa fyaɗe zata samu wannan ƙawarin guiwar da Aisha keda shi a yanzu,inna kinsan fyaɗe kuwa?"cewar Abubakar cikin fushi.
"taya zan sanshi nida baka taɓa ayko wanj cikin watsatstsun abokanka wani yayimin ba"cewar inna cikin fushi.
"innalillahiwainnailaihirrajiun"itace kawai kalmar da Abubakar ke maimaitawa azuciya da bakinsa.
Juyawa yayi yabar ɗakin,nashi dake soron ya nufa,kayanshi da yazo dasu ɗazu ya haɗa,ya ɗauka yabar gidan,ya koma inda ya fito,dan gaba ɗaya ji yake kamar ana watsa masa tafasasshen ruwan zafi yayin zamansa a gida ɗaya dasu innar.
Inna ko ruwan zafi ta ɗorawa Aisha ta sirka mata takai mata toilet,harda na wankan tsarki a buta.
Ba kunya tazo ta shiga tayi ta fito,se sannu innar ke mata,
Inna uwani wacce lungun soron ke ta bayan lakinta,kuma windon ta ta lungun yake,tun farkon faruwar lamarin,ba abinda bata ji ba,sanin da tayine ko ta faɗi a banza ƙarshe ma inna ta liƙamata tace ita tai musu sharrine yasa tai shuru da bakinta.
Amma ƙazafin da aka yiwa Abubakar tasha alwashin insha Allahu seta kuɓutar dashi koda me innar zata ce.
Aisha bata ɗauki zancan auranta da abubakar da muhimmanci ba,sabida ita a duniya iro kawai takeso,kuma bata jin akwai namijin daze gamsar da ita kamar shi,dan haka shaaninta kawai taci gaba da sha.
Rayuwa taci gaba da garawa,Aisha likkafa taci gaba,yanzu har gida take bin iron ya biya mata buƙata ta dawo gida,sosai yake dirzarta,son ranshi,amma bata gajiya sabida iron na mata yadda takeso.
Yauma kamar kullum iron yazo taɗi gun Aishar,tabarma inna ta bata tace ta shimfiɗa musu dan tsayuwar bata da daɗi.
Iro na hango Aisha ya ƙaraso da sauri ya rungumeta,boobs ɗinta ya shafo yana lashe leɓe yace "wallahi Aisha jiya daƙyar nai bacci,shaawarki gaba ɗaya ta dameni,ga wainnan ƴan tagwayen naki da basa barin bakina gane ɗanɗanon abinci"ya ƙarasa maganar yana ɗan matsa su,wata ƴar ƙara ta saki sannan ta zira hannunta cikin wandonshi ta kamo bananarsa tace tana shafota,"Ta iya ayki yadda ya kamata shiyasa kullum nakeson injita a marata ta cikani fam tana zubamin ruwan daɗi"ta ƙarasa maganar tana murza samanta.
Sosai shaawar junansu ta taso musu me ƙarfi,ta barmar da inna ta bata ta nufi lungun soron ta shimfiɗa,musu,suka haye,
A hankali iro ya fara shafe mata mara,wani daɗine ke ziyartar kan aisha daya sata take miƙa tana ɗan ware ƙafa,sannu a hankali,ya zira hannunsa cikin haq ɗinta yafara fingering ɗinta,ayko take ta fara ambaliya sabida daɗin da takeji,tuni ta fara kukan daɗi.
Uwani kamar a mafarki ta fara jiyo sautin kukan na Aisha,a