Author : Zahra Muhammad Surbajo Category : Arewa Pen
zabure ta miƙe ta ɗan leƙa,ta windo ilai kuwa ta lungun kukan ke fitowa,wanda kuma ko tantama batayi tasan zinar suke aykatawa.
Ɗakin inna ta nufa,da sallamarta.
Da faraa inna ta amsa mata,sannan uwani tace.
"Yaya yau de ina da albishir me daɗin dazan baki,kuma nasan har tukuici se kinmin"cewar uwani tana murmushi.
"ke uwani ki bari don Allah,niko wanne albishir ne wannan?"inna ta faɗi cikin dariya.
"taso muje ki gani da idonki ay gani ya kori ji"uwani ta faɗi lokacin data kama hannun innar suka fito zuwa soron,
Kai tsaye lungun tayi da ita,hankalin inna ne ya fara tashi,jin kamar muryar Aishanta.fitilar hannun uwani ta haskesu dashi,fes komai akan idon inna,Aisha tayi goho Iro na baza mata ayki.
Tirƙashi.
To mude je zuwan.
*hanzarta ki biya kuɗinki 500 ne kacal,karki bari a baki labari page biyu ya rage na kyauta*
Surbajo for life.
[6/6, 11:31 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*Saura page ɗaya na kyauta ya ƙare,hanzarta ki turo kuɗinki 500 kacal domin kiji badaƙalar dake cikinsa,karki bari abaki labari,*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*Aturo shaidar biyan tanan 07044600044*
*14*
Wata ƙara inna ta saki kana daga bisani ta yanke jiki ta faɗi ƙasa sumammiya,ƙarar da tayin ce ta dawo dasu Aisha hayyacinsu da gudu iro ya maida wandonsa ya fice daga gidan.ita kuma Aisha zani ta ɗaura tayi tsuru agurin.
Uwani ce ta ruga cikin gidan ta ɗebo ruwa tazo ta yayyafawa innar,Ajiyar zuciya ta saki me ƙarfi sannan ta buɗe idonta.
Wani marayan kuka ta saki me tsuma zuciya,inna Uwani ce ta kamata suka koma cikin gida.
Ɗakinta ta kaita ta zaunar da ita kan tabarma,sannan tace"ba fa kuka zaki zauna yi ba,na farko godiya zakiwa Allah dayasa ma kika gano gaskiyar ɗanki,Aisha da iro sun jima suna tafka masha'arsu Abubakar ba ruwanshi amma idonki ya rufe kika ci mutuncinsa"
"uwani Aisha yarinyace fa,wallahi nasan Asiri iron yay mata,inba haka ba bazata yarda dashi ba,nasan halinta sarai"cewar inna tana fyace majina.
"ikon Allah wato ke har yanzu baki waazantu ba ko,to wallahi abinda Aisha zata aykata ko ke bazaki aykatashi ba dakike cewa yarinya ce,oho miki de kowa rai zewa daɗi barin me shine"inna uwani tace lokacin data miƙe ta fice daga ɗakin.
Sum Sum Aisha tazo ta shige ɗakin inna,tana matso hawayen munafunci,tsugunnawa tayi agaban innar tana faɗin"innata kiyi haƙuri,Allah bansan lokacin daya kwanta dani ba"
Kamota inna tayi cike da tausayawa tace"sharrin samarin zamani Aisha waye be sanshi ba,Allah ya saka miki maza je kiyi wanka kizo ki kwanta shi da Allah".
Ayko hakan akayi taje tayo wankanta tazo ta haye kan gadon innar ta fara tuno irin aykin da iro yau yay mata,sosai ta samu gamsuwa a yau ɗin dan ita tariga tayi releasing shi iron ne beyi ba su inna suka ɓata wasan,take tausayinshi ya kamata,tasan yanzu yana can marar shi na masa ciwo,wasu siraran hawaye ne na tausayinshi suka zubo mata.
Kasa bacci tayi dan haka fakar idon inna tayi ta ɗauki buta,kamar zata bayi tana fita daga ɗakin tayi waje abunta,cikin saurinta ta ƙarasa ɗakin iron,dan ba nisa daga gidansu.
Tana kwankwasa ƙofar yace"waye?"
"Aisha ce buɗe"
Da hanzarinsa ya buɗe mata tana shiga ya maida ƙofar ya kulle,ya juyo gareta fuskarshi ɗauke da faraa yace "shiyasa nake yinki ƴanmatana,sabida nima kina yina"ya faɗi lokacin daya zame wandonsa.
Kayan jikinta ta cire sannan ta tsuguna yasa mata kulkin nasa abaki ta fara tsotsa,shi kuma yana murza kan nipples ɗinta.cikin kwarewa Aisha ke tsotse kulkin na iro kamin daga bisani suka haye kan katifarsa,ta ware ƙafarta shi kuma ya nutsa ya fara ayki.
Ya kwashi kusan Awa guda akanta kan yasamu buƙatarsa ta biya,ya sauka.
Bata ɓata lokaci ba ta maida kayanta ta ruga zuwa gida.shiko iro baccin gajiya ne ya ɗaukeshi cikin kwanciyar hankali.
Har ta koma gida inna batasan ta fito ba dan tana fita a ɗakin bacci ya ɗauki innar.
Koda gari ya waye Aisha wankan tsarki tayi sannan tai sallah,bayan ta idar ne inna tace"Aisha dama jiya danacr kiyi wanka bakiyi ba kenan?"
"inna mafarki nayi shine nayi wanka yanzun"ta faɗi cikin yanayin jin kunya.
Tausayinta ne ya kama inna inda azuciyarta take faɗin"ƙiri ƙiri ya maidarmin da ƴa fitinanniya,dole Abubakar ya auri Aisha dan asirina ya rufu,"
**********
Abubakar ko acan gun aykinsa ya haɗu da maryam,sosai ya yaba da hankalinta da tarbiyyarta,soyayyacs sukeyi me tsabta,inda har gidan su maryam ɗin suka buƙaco ya turo iyayensa.
lokacin dayazo ya samu inna akan maganar auran nasa tsalle tayi ta dire tace batasan zancenba ta ƙara da cewa"wallahi kayi kaɗan habubakar Aishan ubanka ka bari ya aureta to wlh bada yawuna ba"
Ran Abubakar in yayi dubu ya ɓaci dan haka gidan ƙanin mahaifinshi kawu sani yaje ya sanar da shi komai,inda yace "ka kwantar da hankalinka aure de dama mune masu zuwa nema maka kuma zamuje insha Allahu nanda jibi,ka fita harkarta kar kaji komai"cewar kawu sani.
Godiya yay masa sannan ya koma gida.
Ko ta kan innar be sake biba,yaci gaba da soyewarsa da maryam ta waya tana kwantar masa da hankali.
Kamar yadda kawu sani yace hakance ta faru sunje kaduna nemawa Abubakar Auran maryam,duk da kasancewarta ƴar masu kuɗi amma baa raina iyayen Abubakar ɗinba.komai cikin girma da mutuntawa akayishi.aka tsaida lokacin auren.
ko kaɗan inna bata da labarin auran na Abubakar ɗin,dan ita burinta Aisha ze aura.
Kwanci tashi asarar me rai,yau aka ɗaura auran Abubakar da Aisha,cikin jagorancin dangin mahaifinsa,se bayan an ɗauro auranne kawu sanj da kawu muntari,suka samu inna suka shaida mata komai,ayko tayi faɗan tayi faɗan har seda muryarta ta dashe sannan ta dena.
Gidajen da ake ba police akaba Abubakar ɗaya ya tare da amaryarsa.
Seda komai ya lafa kimanin watanni biyu da auran ya ɗauki maryam a sabuwar motarshi daya siya satin daya wuce suka nufi kaita dan suba inna haƙuri kuma suga juna ita da maryam.
Muje zuwa.
*hanzarta ki turo naki kuɗin kar ayi babu ke,shi wannan littafin daban yake da saura.500 ne kacan ba tsada*
Surbajo for life.
[6/6, 11:31 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*laifin daɗi ƙarewa😄,to na batin ya ƙare,meson jin cigaban labarin se ya turo 500 ɗinsa,acigaba da turo masa,wainda kuka nuna min soyayya kuka sayi littafinnan nagode sosai da ƙaunarku gareni,dan mesonka shi keson cigabanka,Allah ya ƙara muku buɗi na alkhairi nagode sosai*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*A turo shaidar biyan tanan 07044600044,*
*15*
Sosai inna tai mamakin ganin Abubakar da maryam,haka ta bisu da ido batace komai ba.
Duƙawa maryam tayi har ƙasa,tace"inna barka da yammaci mun sameku lafiya?"
"Da baku samemu lafiya ba da a asibiti kukeson ganinmu,munafuka algunguma,to wlh kinyi tsararo ki malkakemin ɗa,kuma Aisha ƴar uwarsa dole se ya aureta koda zaki haɗiyi zuciya ki mutu munafuka"cewar inna kamar zata zane maryam ɗin.
Shuru maryam tayi ta tsugunar da kanta ƙasa tana share kwallar data taru a idonta.
"inna baa haka maryam baƙuwarkice,yau ne karo na farko da kuka taɓa haɗuwa,koma menene inaga ay ba yau ya kamata ki nuna mata ba"cewar Abubakar fuska ɗauke da damuw.
"Dalla yimin shuru saɓo tumaki ɓallo jaka,kai har kana da bakin magana,to wallahi ka fita idona habubakar dan kasan karon mu da kai"cewar inna cikin faɗa.
Shuru duka sukayi,ganin bata da niyyar saukarsu ne yasa ya miƙe,yaja hannun maryam yakaita ɗakin inna uwani.
Ayko cikin mutunci ta karɓi maryam ,fura ta miƙa mata,ta ɗebo mata ruwa me sanyi,ta bata,ayko maryam ta ɗan sake a ɗakin,
Shiko Abubakar badan dare ya musu ba da ba abinda zesa yama kwana agarin da matarsa.
A daddafe sukayi sati guda,koyaushe fitinar da inna zata ɓullo da ita daban,maryam har baƙi tayi ta rame sabida balain inna.
Ranar da zasu tafi a ɗaki suka sameta da safe Abubakar yace"inna mu zamu wuce a yafemu,Allah kuma ƙaddara saduwarmu"
"ku tafi ina,ay wallahi ƙafarka ƙafar Aisha da ita zaku tafi,kuje ta tayaku zama acan birnin"cewar inna cikin faɗa.
Agigice Abubakar da maryam suka kalli juna,sannan Abubakar yace"inna ɗakinmu nacan fa ciki da falo ne taya zamu zauna da ƙatuwar budurwa kamar aisha a irin wannan ɗakin?"Abubakar ya faɗi kamar zeyi kuka.
"ay ko ɗakin ciki ɗaya ne sekun tafi tare kaji de na faɗa maka"
Haka sukayi tsuru har tagama haɗawa Aisha kayanta,itama Aishar bata son tafiyar dan tafison zamanta anan sabida iron ta,amma yata iya tunda yayan nata ya nuna beson zuwan da ita se taje taga uwar da suke ci ɗim acan.
Haka inna ta tilasta Abubakar tafiya da Aisha badan ransa na soba,bare kuma maryam.
Har suka iso kaduna ba wanda ya yi magana acikinsu,
Haka maryam ta kaima Aisha kayanta cikin ɗakim baccin nasu,
Haka rayuwarsu taci gaba da tafiya maryam sede tai musu shimfiɗa ita da Aishar a falo shi kuma Abubakar ya kwana a ɗakin.
Ba wani Abu da yake shiga tsakaninsi sabida Aisha data kasa ta tsare,magana ta fatar baki bata haɗa Aisha da Abubakar,sede tayi da maryam shima sama sama.
Yau Abubakar tun yana office sha'awar matarshi ta taso masa,tsawon watanni biyu kenan be kusanceta ba sabida Aisha,amma yai ji yake baze iya daurewa ba.
Koda ya dawo da dare a idonsa maryam ta gano damuwarsa,to itama Allah yasani haƙuri kawai take bawai dan bata soba,haka de ta lallaɓashi har zuwa lokacin bacci,tai musu shimfiɗa da Aisha suka kwanta,seda dare yayi taga Aisha tayi bacci ta zame jikinta ta gudu gun mijinta.
Ayko Abubakar sosai yaji daɗin zuwan nata,kamota yayi kamar mayunwacin zaki yafara kissing ɗinta itama tana maida masa martani.
Sun lula duniyar maaurata wacce suka kwana biyu basu lula ba,kowa se kukan daɗi yake,kamar a mafarki Aisha take jiyo sautinsu,firgigit ta farka ta miƙe zaune.ko baa faɗa mata ba tasan me ke faruwa.
Miƙewa tayi a hankali ta ƙarasa bakin windon ɗakin,dake buɗe kuma basu rufe baga haske acikin ɗakin shima basu kashe ba.maƙalewa tayi ta inda bazasu hangeta ba,ta fara leƙensu😭
Sosai shaawar Abubakar ta kamata me ƙarfi ganin yadda yake shiga maryam yake fita cike da kwarewa,take taji ta fara jiƙewa,tana kallonsu har su ka gama,kan kujera ta dawo ta kwanta ta fara biyawa kanta buƙata da hannunta.tana nishin daɗi.
Koda gari ya waye bata nuna musu tah gansu ba illa iyaka wandon Abubakar da take kallo take lashe baki.
Tundaga wannan rana kullum seta musu laɓe,batare da sun sani ba.
Ana haka maryam ta koma makaranta,yazamana bata da isasshen lokacin da zata zauna agida sabida likitanci take karanta.
Aisha kullum adduarta Allah yabata dama akan Abubakar,dan kullum shaawarshi kamar zata kasheta.
Yau da wuri ya dawo gida,Aisha kawai agidan maryam vatanan,shima zuwa yayi yayi wanka ya fita.
Be kulata ba yashige cikin ɗakin,kayan jikinshi ya rage sannan ya shiga toilet ɗin dake cikin ɗakin,ya gama wanka da saurinsa ya fito ɗaure da tawul,ya nufi gaban mudubi.dan ya kimtsa.
Ga mamakinsa Aisha ce tsaye a bayansa ba kaya ajikinta,tana lashe baki,tana tura hannunta ɗaya gabanta ɗayan kuma tana murza boobs ɗinta,ba ƙarya duk inda akeson mace takai Aisha takai gurin kyau da diri ba wanda bata dashi.
Kasa ɗauke idonshi yayi akanta,har ta ƙaraso jikinshi,haɗuwar ƙirjinsu guri guda ne ya haifar masa da wata irin kasala,a hankali take goga masa manyan boobs ɗinta dake tsaye kƴam a ƙirjinshi,tana lashe baki gamida fari da ido,tawul ɗin daya ɗaura ta kama a hankali ta warware,take abinda take ƙauna ya bayyana agareta,duk yadda Abubakar yaso yayi yunƙurin dakatar da ita ya kasa sosai shaiɗan yasa masa Shaawar abinda take masan,kulkin ta kamo cikin salon da dole seda yace "ah ah shhhhh"
Maryam ce ta turo ƙofar ta shigo dan dawowarta daga makaranta kenan tana ta sallama afalo baa amsa ba yasa ta shige cikin ɗakin.
Hmmmmmmm
"turo taki 500 ɗin ayi dake,kar kiji wai wai,har yanzu fa ko labarin stars ɗin baa soma ba waywayen baya muke,shin ko kin manta da labarin prince hydar da tashi badaƙalar,duka 500 ɗinkice zata baki damar sanin sauran labarin"
Muje zuwa
Surbajo for life
[6/6, 11:31 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*Na kuɗine,meso ta biya ta karanta,karki karanta min in baki biya ba,*
*16*
Sosai razana ta bayyana a idon Abubakar da sauri ya janyo tawul ɗinshi ya ɗaura ya koma gefe,ita ko Aisha ko ajikinta sema wani shuumin murmushi da takeyi.
Da sauri maryam ta koma da baya tana faɗin yayin da wasu siraran hawaye ke biyo idonta"kuyi haƙuri na katse muku hanzari"da sauri ta ƙarasa barin cikim ɗakin,kitchen ta koma,ta haɗe kai da guiwa ta shiga rera kukanta me cin zuciya.
Abubakar toilet ya koma yasake wanke jikinshi sannan ya fito ga mamakinsa makirar tana nan bata fita ba,"yaya nifa miyau na ya biya gaskiya,ya kuma zakai min haka"cewar Aisha tana turo baki gaba.
Ko kaɗan beson rigima a halin dayake ciki yanzu dan zuciyarshi a karye take,da ƙyar yace "kije ki kimtsa jikinki zamuyi magana daga baya"ya faɗi yana dafe kanshi sabida ciwon da yake masa.
Juyawa tayi ta fice zuwa falon bayan ta ɗauki kayan da zata saka,toilet ɗin falon ta dawo tayi wanka tasa kayanta ta dawo falo ta harɗe kan kujera kamar ba tai komai ba.
Maryam ko ƙarfin addua ne yasa zuciyarta tai sanyi,dan haka miƙewa tayi ta ɗora abinci batare data koma ɗakinba.
Koda ta gama shirya komai tayi kamar yadda ta saba sannan ta nufi cikin ɗakin ɗauke dana Abubakar ɗin.
Sallah ya idar yana zaune kan darduma,yana ta istigifari sosai yake nadamar abinda ya aykata.
Koda yaji sallamar maryam seda ya zabura,dan gaba ɗaya tsoronta yakeji,suna haɗa ido tayi murmushi ta ƙatasa gabanshi ta duƙa tace "ranka ya daɗe ga abinci,naga yau baka fito katayani ba,any way nayi ni kaɗai ga naka nan"tana gama faɗin hakan ta miƙe ta rage kayan jikinta ta wuce toilet dan ta samu tayi wanka.
Wani kukane ya kubcewa Abubakar tabbas be kyautawa Maryam ba kuma yasan beda bakin kare kanshi,wannan wacce irin masiface.
Maryam na fitowa ta shafa mai ta gyara jikinta tasa kaya marasa nauyi sannan tai sallah ta haye gado abinta,taja bargo.
Har kusan ƙarfe ɗaya na dare Abubakar yakasa tashi daga inda yake zaune,yayi kuka har ya gaji,abincin ko taɓawa beyi ba,miƙewa yayi a hankali shima ya hau gadon a tsorace,itama ba bacci takeba kuka take acikin bargon.
Janyota yayi jikinshi,ayko gaba ɗaya ta taho yasata aƙirjinshi yana kuka,itama kukan take,cikin kukan take faɗin "why baby,why?"cikin kukan yake faɗin"wallahi baby banyi komai ba,wallahi banyi komai ba ki yarda dani"daga haka ya kwashe abinda ya farun ya faɗa mata,ya ƙara da "ki gafarceni baby kiyafemun nasan bazaki yarda ba duba da yadda kika ganmu amma wallahi banyi komai ba"ya ƙarasa maganar cikin kuka.
"na yarda da dukkanin bayaninka,sede yafiyata agareka shine gobe ka ɗauki Aisha kuje garinku a ɗaura muku aure,bazan lamunci ganin wata banza wacce ba matarka ba ta gane maka tsiraici abanza ba,yazame maka dole ka aurota,in ba haka ba jibi nima zan koma gaban nawa iyayen a warware aurena da kai"cewar maryam hawaye na bin idonta.
"wallahi maryam bantaɓa mafarkin auren Aisha ba bana sonta,bata cikin tsarin matar da nakeso dan Allah ki sassautamin wannan yayimin tsauri bazan iya ba bata da tarbiyya wacce kalar rayuwa kikeso inyi da ita"
Juya mishi baya tayi alamar ta gama yanke hukunci,kwana yayi rarrashinta amma fafur taƙi amincewa.har gari ya waye,sukayi wanka,taje ta shirya abincin karin safe,Aisha nata shirga bacci akan kujera.
Seda ta gama komai sannan tazo ta tashi aishan koda ta farka taga maryam tsaye akanta tana murmushi sosai hakan ya firgitata.
"kinata sheƙa bacci ki tashi haka mana ko sallah bakiyi ba bare ki karya"maryam ta faɗi tana dafa kafaɗar Aishan.
Baki buɗe take kallon maryam ɗin ta kasa wani motsin arziƙi.
Wucewa tayi gun Abubakar ɗin,yana ,zaune yayi tagumi,abincin tajanyo gabanshi ta fara ci batace masa komai ba,shiko se bin ta da ido kawai yake.tana gama kimtsawa ta janyo hijab ɗinta tasaka,ta ɗauko jakar makarantatta ta rataya,sannan ta dubeshi tace "to Allah ya kiyaye hanya,yakaiku lafiya ya dawo daku lafiya,ina muku fatan alkhairi"bata jira amsarshi ba ta fice daga ɗakin Aisha ma bayi danhaka tafiyarta tayi bata saurari komai ba.
Abubakar yasan maryam farin sani bata magana biyu,shiko baze iya rabuwa da ita ba komai wiya,dan haka gwamma ya auro Aishar amma baze rabu da maryam ba.
Fitowa yayi falon yasamu Aisha na karyawa,kan kujera yaje ya zauna ya dubeta aranshi yake faɗin "mace har mace amma son zuciya irin na innata yasa ta watsa mata tarbiyya,"a fili ko cewa yayi "ki yi sauri ki kimtsa zamu tafi kaita yanzu"
A zabure ta miƙe ta turo ɗan bakinta gaba tace cikim shagwaɓa wacce sosai ta ƙara mata kyau"ni wlh bazan koma kaita ba anan zan zauna,"ta faɗi tana dire ƙafa.
Kallo ya bita dashi sannan yace"bana son shirme ki shirya mu tafi ay tare zamu dawo"
Jin abinda ya faɗin ne yasa tayi tsalle ta faɗa ɗaki mayafinta ta ɗauko kawai tace "muje yaya na shirya"kallo ya bita dashi ya girgiza kai ya miƙe yayi waje ta bishi abaya.
Gidan ya kulle sannan suka shiga motar,yaja suka kama hanya zuciyarshi se saƙe saƙe yake..
Sun iso kaita da yamma,inna sosai tai murna da ganinsu a tare,farin cikinta be ƙara ƙaruwa ba seda Abubakar yasanar da ita abinda ke tafe dasu,sabida tsananin farinciki kuka tasaka cikin kukan take faɗin.
"Abubuwa da yawa habubakar nasan bana kyautawa,tausayin maraicin Aisha yasa bana iya taka mata burki kan abubuwa da dama,yau in baka auri Aisha ba Abubakar farin sani kasan ba me auranta,rufamin asiri zakayi nida ita Allah ze duba bayanka kaima"
Sosai maganganun inna suka taɓa zuciyarshi,tabbas inbe auri Aisha ba bame iya auranta,shikaɗaine ze rufa asirinta,kuma ko ba komai ƴar uwarshi ce kuma a yadda ya lura tana da ƙarfin shaawa inba auran akai mata ba zuwa zatai titi ayta danne ta abanza.
Sosai yaji kashi 70 na ƙiyayyar da yakewa Aisha ta ragu a zuciyarshi,tausayinta ya maye gurbin ƙiyayyar.
A daren ƙannen babansa dana baban Aisha suka ɗaura auren Abubakar da Aisha.bisa jajircewar inna kan a ɗaura a ranar.
Koda Aisha taji an ɗaura musu aure sosai take murna,har ta gaza ɓoye hakan,a ɗakinshi na soro ta sameshi yana shirin kwanciya bacci ya gama waya da maryam kenan.
A bakin ƙofar ta tsaya tana masa murmushi,shima murmushin yay mata yace"iya rigima ya kuma akayi naganki cikin tsohon daren nan?"
Murmushi tayi tace"yaya dare beyi bafa,ni dama zuwa nayi in tambayeka da gaske an ɗaura mana aure?"
Hannu ya miƙo mata alamun tazo,ba musu ta ƙarasa kusa dashi ta ,zauna a gefen katifar tana kallonshi.
Miƙewa zaune yayi,ya tattaro natsuwarshi sannan yace"da gaskene mana an ɗaura mana aure,ko bakyasone ince a warware?"ya tambayeta yana kallon idanunta,
Da sauri ta ɗago kanta tana girgizawa sannan tace "ina so mana"
murmushi yayi yace"to me yasa kikeson auran?"
a karo na farko da Aisha taji kunya a rayuwarta,sunkuyar da kai tayi tana murmushi,sosai Abubakar ɗin ya cika mata ido,wanda bata taɓa jin hakanba abaya.
Muje zuwa
.Surbajo for life.
[6/6, 11:31 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra