Author : Zahra Muhammad Surbajo Category : Arewa Pen
Surbajo*
*Matuƙar ki/ka fitar min da littafinnan wani ya karanta batare daya biyani hakkina ba,na barki/ka da me ikon fitowar rana da faɗuwarta,ke/kai ma me karantawa batare da ka biyanin ba Allah ya bimin hakkina,ɗan Amana shikaɗai yasan darajar amana kuma yake kiyayeta*
*17*
Murmushi yayi me sauti yace"bazaki bani amsa ba kenan ko?"
Murmushi tayi ta sinne kanta a cinyoyinta,"Aisha akwai buƙatar ki samu rigar natsuwa kisaka yanzu,duk wani shirme da shashanci da inna ta ɗoraki akai lokaci yayi da zaki zubar ki ɗauki halayen ƙwarai kisama kanki"cewar Abubakar yana kallonta.
Ɗago kanta tayi a sanyaye tace"yaya nasan badan kana sona ka aureni ba,kawai kayiwa inna biyayyane,nima a yau nake danasanin halina da ɗabiuna gashi yanzu bani da ƙima ko daraja a idon mijin nawa kaico na ni Aisha"ta ƙarasa maganar cikin kuka.
Sosai tausayinta ya kamashi hannu yasa ya janyota jikinshi,cikin sigar rarrashi yake faɗin "waya ce miki baki da daraja a idona,ko da baki dashi yanzu tunda aure ya haɗamu ay dole kiyishi,tunda nine mutum na farko da ze kare mutuncinki,kuma so wannan Allah kesawa bawa a zuciyarshi,ina tausayinki sosai kuma kina da daraja yanzu a idona bana son wannan kukan"cewar Abubakar yana shafa bayanta.
A hankali ta ɗago kanta daga ƙirjinshi ta dubeshi da fararen idanunta tace "to amma yaya ay bani da abinda kowacce take taƙama dashi gurin burge mijinta musamman adarensu na farkon auransu"ta ƙarasa maganar hawaye na biyo idonta.
Murmushi yayi ya kawar da damuwar data bijirowa zuciyarshi,sabida beson yaba shaiɗan ƙofar rusa niyyarsa ta alkhairi,
"Amaryar tawa ga hips,ga boobs,ga manyan mazaunai,ga ɗan ƙaramin baki,ga fararen idanu manya kamar madara,ga gashi,ga iya tafiya ga murya me daɗi,ga shagwaɓa,gata zatai jarumta akan shimfiɗar auranta,to ni ko Abubakar duka wannan tarin niima da Allah yayimin na samun mace me duka wannan me zesa rashin budurcinta ya dameni,wannan kaddarace kuma kowa da yadda tashi take zuwa,kar in kuma jin kinyi min kwatankwacin wannan maganar"ya faɗi yana jan kunnenta.
Tinda ya fara lissafo abubuwan Aisha kejin sanyi aranta,sede kunyar zancen nashi ne ya hanata bayyana jin daɗinta,riƙe mata kunnen da yayine yasa tasaki ƴar ƙara ta faɗa ƙirjinshi shi kuma ya maida hannu ya rungumeta yana dariya.
sun ɗan jima suna hira,kamin ta fara ƙoƙarin barin jikinshi,haɗe fuska yayi yace "yaya ina zaki kuma?"
A kunyace tace "gun inna mana karta nemeni"
"ni kuma ki barwa wa ni?"ya tambaya yana kashe mata ido.
Ɓoye fuskarta tayi tana dariya,cigaba yayi da faɗin"a nan zaki kwana,tunda kinga gobe zan tafi kaduna ni kaɗai inje in nema miki inda zaki zauna sannan a kawo min ke"ya ƙarasa maganar cikin sigar zolaya.
Shuru tayi batace komai ba,amma har zuciyarta bataso ya tafi ya barta ta fi so su koma tare amma bata da zaɓin daya wuce tayi masa biyayya.
Lamo tayi a ƙirjinshi,shi ya gyara mata kwanciyar ta yadda bazata wahala ba,adduar bacci yay musu ya tofa sannan bacci yayi awon gaba dasu.
Koda gari ya waye a ɗakin tayi sallah wacce duba ɗaya yayi mata yasan bata iyaba,amma be nuna mata ba ya bari se ta tare tukuna seya fahimtar da ita.
Koda ya shirya ze tafi rakoshi tayi har gun mota,tana turo bakinta gaba alamar batason ya tafi,rarrashinta yayi da kalamai masu daɗi ya kuma ja mata kunne akan iro sannan ya bata kuɗi masu ɗan yawa ta riƙe a hannunta kan yazo,da kukanta suka rabu yana tafiya tai sauri ta koma cikin gida.
Kan gadon inna taje ta haye ta shiga rusa kukan tafiyar mijin nata inna na mata dariya.
Inna gyara Aisha ta shiga yi bada wasa ba kowanne magani bata takeyi, har sokkoto taje gun wata me maganin gyaran amare da wainda suka rasa budurcinsu, MAMAN YUSUF LIKITAR MATA DAKE SOKOTO(0706 971 1327)tai mata bayanin damuwarta,ayko ta haɗo musu magunguna na gani na faɗa ta dawo kaita taci gaba daba Aisha.
Cikin ƙanƙanin lokaci Aisha tayi wani irin kyau na musamman ga cika da tayi,gwanin burgewa.sosai ta natsu ba wani shirme a tattare da ita yanzu.
Abubakar ko koda ya koma be ɓoyewa maryam komai ba,yasanar da ita an ɗaura auran,sosai taji ba daɗi amma daga bisani fatan alkhairi tai musu baki ɗaya.
Maida hankalinsa yayi gun neman gida daze ɗauki mata biyu,a wadace inda besha wahalaba ya samu,sababbin kayan ɗaki yazubawa kowaccensu har maryam,sannan ya ɗauketa ya maida ita gidan ta fara tarewa,wata guda bayan tarewar tata ya kamo hanyar kaita dan ya ɗauko Aisha duk da yasan be kyauta mata ba tsawon watanni uku da ɗaura musu aure amma be waiwayeta ba se yanzu.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[6/6, 11:31 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*Amanace duk wanda yasanta baya wasa da ita*
*18*
Ko da ya iso yamma tariga da tayi,dan haka sallah ya farayi a masallacin ƙofar gida kamin ya shiga cikin gidan.
Inna rasa inda zata ajiyeshi tayi dan farinciki,shima yayi murna da ganinta sosai haka inna uwani ma.
Bayan sun gaisane ya ɗan waiwaya,yace"inna ƴar taki fa?naga banji motsinta ba"yana nufin Aisha.
Murmushi inna tayi sannan tace"tun shekaranjiya take fama da ciwon kai,ga zazzaɓi,da rashin bacci shine na haɗata da isa me waya suje asibiti a dubata"
"Ayya Allah ya bata lafiya,bansani ba ay"Cewar Abubakar cikin yanayi na tausayawa.
Miƙewa yayi ya nufi ɗakin da yake sauka na soro,dan yaɗan kwanta ya jira dawowarta.
Be jima ba yaji takun tafiyarta ta wuce cikin gida.
Tana shiga ɗakin inna ta tsaya sororo tana bin ɗakin da kallo,a hankali takai dubanta gun inna tace"yaya yazo ne?"
Murmushi inna tayi tace"me isa kikayi min wannan tambayar?"
"Ƙamshin shi nakeji a ɗakinki"cewar Aisha tana murmushi.
"to yazo ɗazu bayan kun fita yana ɗakinshi"kamin innar ta ƙarasa faɗin abinda zata faɗa tuni Aisha ta juya da gudu,zuwa ɗakin nasa,ta tura ƙofar shi kuma yana ƙoƙarin fitowa yazo gunta,ayko se gata a ƙirjinshi,badan ya dage ba da ta kaisu ƙasa.
Gyara mata ruƙo yayi ya maida hannu ya rungumeta,yana murmushi,ita ko jin ta ajikinshi kawai se tasa masa kuka.
Kan katifar ɗakin yajata suka zauna yace"to ya akayi kuma ƴar gidan inna me ya faru daga zuwana se kuka?"ya faɗi bayan ya rabota da jikinshi yana goge mata hawayen.
"yaya tunda ka tafi baka kuma fa zuwa ba,ka mance dani gaba ɗaya"ta ƙarasa maganar hawaye na biyo idonta.
Janyota yayi jikinshi,ya fara rarrashinta da kalamai masu daɗi,har tayi shuru.a natse ya ce mata"me likita yace da kuka je asibitin?"
Jakar dake rataye a wiyanta ta ciro ta buɗe ta fiddo takardun gwajin da aka mata ta miƙa masa ya fara nazarinsu.
A firgice ya ɗago yana dubanta yace"hawan jini kuma Aisha me yake damunki da har jininki ze hau,tunanin me kikeyi?"ya jero mata tambayar cikin sigar damuwa.
Ƙasa tayi da kanta,tana wasa da yatsunta,ta kasa bashi amsa,hakanne yasa ya gano damuwarta,wato shaawa,gashi kuma ta kame kanta daga bin iro shiyasa damuwar tai mata yawa.
Kamo hannunta yayi ya ɗagata ya ɗorata akan cinyarshi,a hankali ya zame hijab ɗin dake jikinta ya ajiye shi agefe,wata ƴar tshirt ce ajikinta se skirt na atamfa,wiyan rigar me faɗi ne wanda hakan yasa saman boobs ɗinta duk yana waje.
A hankali yabisu da ido,sosai suka ƙawata ganinsa,hannu yasa ta saman wiyan rigar wanda hakan yaba hannunsa damar shafo nipples ɗinta kasancewar ko bra bata saka ba,wani zillo tayi ajikinshi,sannan ta kwantar da kanta a kafaɗarshi.
Kwantar da ita yayi sannan yay mata rumfa da ƙirjinshi yace yana duban fuskarta"Na lura dake ba kyason sa bra,haka kikemin yawo dasu agari suna kallon mutane kamar zasu tsone musu ido ko?"yayi maganar cikin muryar da tafi kama da raɗa,yana shafa saman nipples ɗin,ɗan gantsarewa tayi ta kamo hannunshi tace cikin shagwaɓa "yaya in nasa ƙirjina ke ciwo,shiyasa bana sawa"ta faɗi tana turo ɗan bakinta.
A hankali yace,"kin shirya amsar mijin naki a yanzu ko in bari se mun tare a gidanmu"ya ƙarasa maganar yana sauke rigar tata,ƙasa wanda hakan yaba boobs ɗin damar fitowa gaba ɗaya.
Lumshe ido tayi ta ruko rigarshi tana kiran sunanshi cikin muryar da batasan lokacin da take hakanba,duk ya gama birkitata,dama ga tulin magunguna da inna ta ɗirka mata.
Sannu a hankali yake bi da ita bakinshi yakai kan boobs ɗin ya fara tsotsa cikin sigar da dole bazata jureba,ayko kuka ta fara yi masa tana kiran sunanshi.
Tuni Abubakar yay fatali da duk wata sutura ta jikinsu,adduar saduwa da iyali yayi sannan yanemi tsari daga shaiɗan dan gab daze kutsa cikinta zuciyarshi ke ayyano masa yanayin daya taɓa ganinta da iro,seda yay yaƙi da zuciyarshi kamin ya samu ya kutsa,
Sosai ya yi mamakin jinta da yayi a rufe,ga wani daɗi wanda shi baze iya misaltashi ba,itako Aisha kukan wahala ta koma yi,dan ta matsu gam,shiko yayan nata shigar ƙarfi yayi dan azatonshi abuɗe yake,shiyasa ta wahala a hannunshi.
Duk yadda take tunanin yayan nata ashe ya jima da wuce gurin,ashe iro duk haukar banza ne ga inda aynihin mazan suke nan.sosai ya dirjeta son ranshi badan ya gaji ba sedan kar ya cutar da ita da yawa duk da yaga ta gwada jarumta.
Gefe ya koma yana maida numfashi hannu yasa ya janyota jikinshi ya rungumeta,cikin raɗa yake samata albarka bisa zumar data shayar dashi.lamo tayi ajikinshi dan ta kasa ko motsin arziƙi.
Bacci ne yayi gaba dasu duka,basu farka ba seda aka fara kiran sallar asuba,a hankali Aisha ta mike daga jikinshi ji tayi ya ruƙota,waiwayawa tayi carab ko suka haɗa ido,da sauri tayi ƙasa da idonta,janyota yayi,ya kwantar,ya fara shafo abinda sukafi ɗaukar hankalinsa wato boobs ɗinta wanda kuma ya fahimci in ana taɓa mata sune take kawo wuta.
A hankali take sauke numfashi dan ya fara ɗorata a layi tace"wash yayana ka bari na nagaji,ashhhh"ko sauraronta bayayi ya maida kwarya gurbinta.
Sosai yake samun gamsuwa atare da ita,to badole ba maman yusuf likitar mata lafiya ce.
Da ƙyar tasamu ya saurara mata,ta mike tana haɗa hanya,hijab ɗinta zumbulele tasaka sannan ta nufi cikin gidan,ga mamakinta ƙatuwar tukunyar Inna tasamu shaƙe da ruwa akan murhu tana ta tafasa,kunyace ta kamata wato inna har ta fahimci zasu buƙaci ruwan zafi da asubar.
Ƙaton bokiti ta ɗauko ta zuba sannan ta kaiwa Abubakar,banɗakin cikin ɗakin ɗakin akwai ruwan sanyin daze surka,tana shirin barin ɗakin ne ya kamota yana faɗin"ke bazakiyi wankanba?"a kunyace tace "shi zani inyi"
Sakinta yayi bayan ya sumbaci goshinta ta fice daga ɗakin,shi kuma ya shiga wankan.
Wanka tayi sannan tayi na tsarki,ta shige ɗakin inna wacce ke zaune tana jan carbi,kunyace ta kama Aishar a kunyace ta wuce gun kayanta ta zabo wanda zatasa,ta kimtsa,sannan tayi sallah,sam taƙi yarda su haɗa ido da innar dan kunyarta takeji.
Inna tuni ta gano ta dan haka tace "maza kije ki shirya muku abincin karin kumallo"ba musu ta miƙe ta fice daga ɗakin.
Ƙarfe goma na safe Abubakar da Aisha suka kamo hanyar Kaduna bayan sunyiwa ƴan uwa da abokan arziƙi sallama,idon Aisha mirsisi ba alamun kuka.
A hanya se tsokanarta Abubakar yakeyi tana ta faman dariya,har suka iso lafiya.
Sosai ta samu tarba daga maryam,dan tunda yace mata suna hanya bata zauna ba tana ta shirin tarbarsu.
Sosai Abubakar yay musu faɗan zaman lafiya,sannan ya buƙaci dasu zauna lafiya.
Ba yabo ba fallasa ta ɓangaren Aisha dan tana da zafin kishi bata iya sakewa da maryam din saɓanin ita maryam ɗin data ajiye komai ta rungumi Aishar.
Inna ce ke ma Aisha huɗuba kan ta gujewa maryam karta cuceta,shiyasa take ƙara jan baya da ita,anashi ɓangaren Abubakar na ƙoƙarin kwatanta adalci.a tsakaninsu.
Kwanci tashi asarar me rai,ciki ya bayyana ajikin Aisha,murnar da sikayi tana da yawa,duk wani tattali na Abubakar ya koma kan cikin beda lokacin komai sena renon cikin.
Maryam ma baa barta abaya ba gurin tayasu son cikin dan tasan komai na Allah ne.
Watan haihuwar Aisha ya tsaya,dan haka maryam bata nesa da ita sabida kar naƙuda tazo mata ba kowa.
Abubakar yayi sammakon zuwa kaita ya taho da inna dan ta dameshi kan yazo ya ɗaukota..
Yau ta tashi da ciwon naƙudar,maryam duk ta gigice take ta shiga bata taimakom gaggawa sede koda ta dubata bata jiyo kan babyn ba se ƙafafu hakan ne yasa gaba ɗaya ta gigice,ta kinkimo Aishar da kyar da nufin ta kaita Asibiti.
Gidan benene,da ƙyar take sakkowa da ita daga saman ayko cikin rashin sani ƙafarta ta zame gaba ɗayansu sukayo ƙasa daga saman
Hakan yayi daidai da shigowar Inna da Abubakar akan idonsu komai ya faru,
Muje zuwa
Surbajo for life.
[6/6, 11:31 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*littafina na kuɗine dake/kai da ki/ka fitarmin,dake/kai wanda ki/ka karantamin batare da kin/ka biyani ba duka na barku da Allah,Allah yasakamin yabimin hakkina,ɗan Amana shikaɗai yake kiyaye amana yasan illar cinta*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*Ɗari biyar ne*
*A turo shaidar biya tanan 07044600044*
*19*
Ta rub da ciki Aisha ta faɗo,wata razananniyar ƙara tasaki,da mahaukacin gudu Abubakar da inna sukayi kanta,be jira komai ba ya ɗauketa gaɓa ɗayanta yayi waje da ita da gudu inna na binshi abaya.
A mota yasata inna tashiga yaja da mahaukacin gudu suka fice daga gidan sabida jinin dake zuba ajikinta.
Koda suka isa asibiti da sauri aka amsheta,dubata likita yayi sannan ya buƙaci sa hannun Abubakar kan se dai ayi mata cs bazata iya haihuwa da kanta ba.In kuma aka jinkieta zata iya mutuwa.
Hannu na ɓari Abubakar yasaka hannun,inna se kuka take har da diddira ƙafa.
Awa guda aka kwashe yayin yimata cs ɗin inda aka ciro ɗiya mace fara tass kyakkyawa me kama da uwarta,
Koda Aisha ta farko Abubakar ta buƙaci gani,shiga ɗakin yayi,sede kallo ɗaya yay mata ya tsimke da lamarinta,dan numfashi ma ta oxygen take yinsa,tana ganinshi hawaye suka fara biyo idanunta,da sauri ya ƙarasa kusa da ita,ya kamota,shima kukan yake,
Oxygen ɗin ta ɗan ɗaga tace cikin muryar mara lafiya.
"yaya kaga ƙaddara ko?ashe bazan rayu dakai rayuwa me tsayiba,"ta faɗi da kyar.
Rungumeta yayi ya sumbaci goshinta yace"zamu rayu tare Aishata,kidena faɗin haka,kinji ciwo ba mutuwa bace zaki samu sauki keda babynmu me kama dake"
Murmushim ƙarfin hali tayi sannan tace"kacewa Aunty maryam ta yafemin duk abinda nai mata don Allah,sannan ɗiyata ban amince kaba inna ruƙonta ba Aunty maryam zaka bawa na bata ita duniya da lahira,yaya inna son da zataiwa ɗiyata seyafi wanda taimin kar hakan yasa tashiga wani hali daya fi nawa muni,yaya ka kulamin da ƴata bisa gaskiya da amana,ka roƙamin yafiyar Allah bisa kurakuraina,kaima ka yafemin"da ƙyar takai maganar sabida hakin da takeyi,da sauri ya mayar mata da oxygen ɗin sannan numfashinta ya daidaita.
Gyara mata kwanciya yayi sannan ya zauna gefenta yana tofa mata addua.
Kallonshi take cikim so da ƙauna,shima ita yake kallo,murmushi take masa kamin daga bisani ta lumshe ido kamar me bacci ashe raine yayi halinsa ba tare da sanin Abubakar ɗinba.
Shigowar likita ne tasa ya ɗago yana dubansa ɗauke yake da jinjirar da Aisha ta haifa wacce ta samu karaya a hannu sakamakom faɗuwar da Aishan tayi anje am ɗora hannun ne shine aka kawota.
Duba Aisha likitan yayi ga mamakinsa jinin da ake ƙara mata baya tafiya hakan ne yasa ya matsa kusa da ita yafara bincikawa,inda duban farko ya fahimci Allah yay mata rasuwa.
Lokacin da Abubakar yasamu labarin cewa Aishar daks gabansa kwance ta rasi kusan zaucewa yakusa yi.
Kuka yake kamar ƙaramin yaro.
Inna ko har bori ta hau,hakanne yasa Abibakar yin ta maza yasa ta amota ya kaita gida.
Koda suka shiga falon gidan hajiya maryam na nan ainda suka barta kwance ɗazu,ƙarasawa yayi gudinta yana faɗin"me kikeyi tun ɗazu anan baki tashi ba bare ki biyomu asibitin har gashi Aisha ta haihu Allah kuma ya karɓi rayuwarta"jin shuru bata bashi amsa bane yasa ya ɗagota.
Wayyo Allah ashe sakamakom faɗuwar da tayi da Aisha ta kamu da cutar shanyewar ɓarin jiki,gaba ɗaya bakinta da fuskarta sun karkace.
A gigice Abubakar ke jijjigata,yana kiran sunanta,gwanin tausayi,ga gawar Aisha A asibiti,ga maryam da paralise,ga inna ta hau bori,ga jinjirarshi can hannu a karye,da wanne zeji.
MUje zuwa,
Surbajo for life.
[6/6, 11:31 AM] Zulaihat Musa p: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*littafina na kuɗine,Allah ya isa ga wanda ya karanta min be biyani ba*
*wani ya turo 1k a biyawa mutane biyar 200 su kuma su biya 300 meso mutum biyar ne de,zaku iya turo kudinku,masu siya kuma ina godiya Allah ya ƙara buɗi*
*Zahra Muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044 A Turo shaidar biyan tanan*
*20*
Jiri na ɗaukarsa haka ya ɗauko maryam yasa a mota,mamanta ya kira a waya ya faɗa mata komai,sannan yaja motar zuwa asibitin 44.
Besha wahala ba sika amsheta,yana zuwa yasamu ƴan gidan su maryam ɗin sunzo dan haka barin komai yayi a hannun yayanta sannan ya baro asibitin.
Abokanshi da makwabta,sune sika taru aka ɗauko gawar Aisha zuwa gida,lokacin inna ta wartsake daga borin kuka take kamar ranta ze fita,haka sukaiwa Aisha wanka ita da Abubakar suka kimtsata sannan akasa ta a makara,Abubakar ya kira wasu suka kama aka fitar da ita aka sallaceta aka kaita gidanta na gaskiya,Allah sarki rayuwa me rai ba abakin komai yake ba.
Haka Abubakar yay ta zirga zirga zuwa asibiti,dubo maryam,wacce Alhamdulillahi tana samun sauƙi,
Jinjirar Aisha ma wacce Abubakar yasawa sunan inna wato fatima suna kiranta deeyanah ta samu sauƙi madara ake bata ta gun inna.
Tunda Aisha ta mutu kullum inna se tayi kukan mutuwarta musamman in deeyanah na kuka.
bayan anyi arbain inna tasamu Abubakar zaune a falo,yana nazarin wasu takardu.
Gaisheta yayi sannan ta ɗora da cewa"wai habubakar wanne mataki aka ɗauka kan kashe aisha da matarka tayi,ni naji shuru ne har yanzu bakace komai ba,ga matsiyaciyar ma ko ganinta ban kuma yi ba tun bayan faruwar lamarin"tayi maganar cikin sigar masifa.
Sosai batun na inna ya girgiza abubakar,dan haka a natse ya ɗago ya dubeta yace"inna wacce irin maganace wannan,taya zakice maryam ce ta kashe Aisha?"
"In ba ita ta kasheta ba to ubankane ya kasheta,nace ubankane ya kasheta?"tayi maganar cikin ɗaga sauti da hargagi.
"inna kar ki bari shaiɗan ya ɗora miki kayan da bazaki iya saukewa bafa,Maryam bata kashe Aisha ba hasalima taimakonta taje yi Allah ya kawo tsautsayi har hakan ta faru,wanda gwanda ita Aishan ma mutuwa tayi ta huta,itako maryam na asibiti halin mutuwa da rayuwa"
"wallahi ita ta kashemin ƴata,da idona naga lokacin data yardo min ita daga bene,kai duk uban da zaayi sede ayi ita ta kasheta,kuma dole a ɗauki mataki kade ji na faɗa maka"inna ta faɗi har tana wata girgiza kamar me shirin dambe.
"inna wannan maganar ma kika kaita ga hukuma hukuntaki zaayi,sabida maryam bata kashe Aisha ba,dan haka a matsayina na jamiin ƴansanda nasan kece zaki shiga matsala sakamakon ɓata mata suna da kikayi"Abubakar ya faɗi cikin sigar dake nuna ranshi a ɓace yake
"shikenan Abubakar naji na fahimci dama cutar da Aisha kuke azamanku zan tafi yanzu da deeyanah,kuma ka rubuta ka ajiye sena ɗorata akan turbar da dakanta inde da