Author : Oum Yasmeen Category : Read Hausa Novels
duk ɗaya cikin iyayi tayi
sallama
kau da kai yayi sannan ya amsa sallamar tata zama tayi ba tare da yaba ta izinin zama ba tace
'' ya ASH barka da yamma daga school nake nace Bara na kawo maka ziyara ko dan ba aunty
nusaiba be kamata mu yar da juna ba...,
hankalinsa ya maida kan laptop dinsa yace '' yauwa...,
a takaice sam baya kaunar zuwan da ni'imatullah take mai a ce ko da yaushe tana hanyar office
dinsa yana raga mata ne dan ita kanwar nusaiba ce step sister dinta ce mahaifinsu ɗaya
buɗe jakarta tayi ta fiddo da turare tace '' ga gift nan ka bawa intee..,
mun gode ki ajiye shi a nan ya faɗa yana ci gaba da kallon laptop dinsa cije lips din ta tayi ta
ajiye turaren ranta duk a jagule kallon ta yasir yayi cikin takaici shifa wallahi bega dalilin da zai
yarda yarsa me rawar kai ba ya kaita gaba da secondary batare da tayi aure ba..,
duk da abin da ni'ima take yi da halin mahaifiyar ta sam bata so ayi mata faɗa sai abin fa yarta
ta ga damar yi gida ne na kishiyoyi kowa na son ya'yan ta ba kwaɓa balle harara ko wacce so
take ace dan ta ne a gaba...
Ya yasir barka da yamma
barka dai ya faɗa yana ƙoƙarin tashi ba tare da ASH ya ɗagowa yace
'' ko zaki bi shi ina aiki ne..,
murmushin yaƙe tayi tace
'' okay ba damuwa sai ma ka sauke ni a hanya..,
a'a ba hanyar ki nayi ba
da sauri ta kalle sa tace '' ko kana tsoron aunty zee ta gammu..,
ai tasan ni daga ita ba ƙari domin ta tattara komai da ake so mace ta gari ta kasance
kai ta jin jina ta mai da kallon ta kan ASH tace '' na tafi..,
okay Allah ya kiyaye hanya
Ba tare da ta amsa ba ta fita duk ranta a bace har gurɗewa take dafa bango
tayi ta saita kanta ganin kamar mutane na kallon ta kullum cikin daɗin baki mom take Mata
amma ba wani ci gaba yau ma ba irin wankan da ba tayi ba da magunguna ga kwallin da ta
saka idonta har yaji yake mata amma ta daure ta cije gashi ba amfani...
fita farfajiyar ma'aikatar tayi ta dauko wayar ta da take man a gaji tsaki ta ja ganin sunan jameel
ta mai da wayar fita waje tayi ta tsaya a titi tana tarar a daidai ta duk wanda ta tara ko kallon ta
ba yayi sai dai yayi gaba abin tamkar haɗin baki
gajiya tayi ga uwar rana da take dukan kanta wata jeep ce ta tsaya fara kal da ita sauke glasses
din motar tayi ɗauke kai ni'ima tayi kallo saurayin ya ke binta da shi yace '' hy...beb..,
ɗagowa tayi ta kalle sa ranta a haɗe ta ƙara kau da fuska yace '' be kamata mace kamar ki tana
tsayuwa a kan titi ba idan ba zaki dabu ba ki shigo na rage miki hanya ko ma na kai ki inda
zaki..,
malam a kwai damuwa zaka iya tafi Nagode
haba beb karfa tun kafin ya ƙarasa ta ɗaga masa hannu tace '' dan Allah zaka iya tafiya nace
maka bazan hau ba ana dole ne..?,
domin payment zaku biya ta wannan account ɗin 8141785374 Amina alhasan Muhammad opay
500
Mutanen nijar kuma za su biya katin moov na 300fcfah
Sannan ku turo da shedar biya ta nan 09061890481
UWAR GAFALALLU
OUMYASMEEN
EPISODE 16-17
PERFECTLY PEN'S
Ba'a dole amma ranar nan tana dukan ki ni daman temaka miki zanyi tunda kin ki shikkenan
yana gama faɗin haka yaja motar sa yayi gaba mai da hankalin'ta tayi kan titi sarai ta gane sa
me wankin mota ne a bayan makarantar su haka kurum ta daukarwa kanta kara da kiyashi cikin
ikon Allah ta samu napep hawa tayi ta fara danna wayar ta kamar daga sama taji danshin huƙa
a wuyanta me satar wayar yace
'' dan ubanki kawo ta kona farke miki ciki..?,
jikinta har rawa yake haka ta miƙa wayar nan sannan yace
'' zo ki fita tun kafin na ci uwar ki...,
fita tayi ba ƙaramin dana sani tayi ba da bata bi wannan me wankin motar ba tsorata tayi dan
haka a kafa ta dinga daɓawa tana tafiya har ta isa gida a jikace ra isa tana shiga ta wullar da
jakar ta ta rushe da kuka da sauri mom ta shi go tace
'' ke rufe min baki kar maƙiyana suji suyi dariya me ya faru faɗa min..?,
yan kwatar waya na haɗu da su suka sace min waya ni wallahi wannan duk be dameni ba mom
inda nake wallahi ya ASH be kalla ba balle yasan nazo
wai shi wanne irin mutum ne duk kudina da nake ɓatarwa ya tashi abanza kenan
kuka ta ci gaba da shi tace '' ai wallahi duk daddy ne ya jawo mana lokacin da ta mutu da yace
gani ai ba zai iya yi mai musu ba kuma komai zai zo da sauki amma yanzu ga shinan ya jiƙa
mana aiki sai ɓatar da kudade muku ba wani labari...,
ai wallahi daddy ki ban san wanne irin mutum bane sai fa dana kwarkwanta mai har
gamshashshen bayani nayi mai yadda zai fahimta amma fur yaƙi
share hawayenta tayi tace '' ai da ace su waheeda ne da tuni ya yarda kullum a gidan nan sai
dai adin ga tauye mu...,
bar su ni'ima akwai ranar ƙin dillanci wallahi dan wallahi malam gobe da nisa yace min na gab
da mallakar komai na daddy dan haka yanzu na zage dan tsai
kwantar da kanta tayi a jikin gado idanuwanta na zubda hawaye kallon ta mom tayi tana. shafa
kanta tace
'' kiyi hakuri insha Allahu komai ya ku san zuwa karshen dole ya aure ki ko yaƙi ko ya so ai
jidda mutuniya ta ce dazu ta bar gidan nan na ƙara jadda da mata manufata...,
da sauri ta ɗago tace '' me tace..?,
ci gaba tayi da shafa mata kanta tace '' cewa tayi yanzu maganar da suka gama yi da Hajiya
kenan amma bata ,bata amsa ba sai cewa tayi Allah ya zaɓa mai wacce tafi zama alkairi a gare
shi...,
da sauri ni'ima ta tashi tace '' bamu da wata matsala da ta wuce Hajiya wallahi tun farko da ta
nuna mai gani yana jin maganar ta ai ba zai ƙi ba..,
ke karki damu aure fa kamar anyi shi an gama ne wallahi kar ki sakawa kanki damuwa idan har
ina doran ƙasa ko na sati uku ne sai ya aure ki
rungumeta tayi tana murna dariya itama mom tayi tana shafa gadon bayanta ta ci gaba da cewa
ai idan sun san wata basu san wata ba dole ya kaso kanshi gare ki har shi a wa zai dinga
wulakanta min ke
cikata tayi ta shiga dakin ta ta kwanta tana kallon ceiling har ta hangota a jikinsa kai ranar
wanne irin farin ciki za tayi daga gani fa jarumini ƙara limshe ido tayi tana jinta a wata duniya ta
dabam jin sallamar saudat ta miƙe zaune shigowa tayi ta nemi guri ta zauna tace
'' besty ina ta kiranki amma shiru bata shiga...,
wallahi haɗuwa nayi da yan satar waya ni'ima ta faɗa tana cire dan kunanta da kimono din da
take jikinta
kawata kice yau kinga tashin hankali.. cewar saudat da take zaune kusa da ita
dariya ni'ima tayi tace
'' idan aka ce tashin hankali ɗaya kenan toni idan akwai abin da yafi tashin hankali na shiga ke
kinga wuƙar da suka sakamin a wuya... wannan ita ake kira da gayawa jini na wuce..,
tab ni da nazo muyi hira ashe haka ba zata samu ba wallahi na ra inda zan saka kai na wallahi
kuma kin san ba wanda nake mu'amalla dashi kuma daman ke kika nuna min wannan hanyar
haɗe rai ni'ima tayi tace
'' ban gane ba kafi ni na koya miki daman idan kin ga mutum yayi abu shi ya saka kansa zai yi
amma bani na koya miki ba daman can ina sa wannan burin a zuciyar ki samun dama ne baki
ba ni wallahi na gaji yanzu ma a makaranta sai da wata ta gama kwakulata tas sannan ta barni
nazo gida zan huta ke kuma ki zo tun wuri kisan inda dare yayi miki ki kama wata ko kwa daidai
ta..,
matsowa kusa da ita tayi tana dafa kafadar ta tace '' dan Allah ki tausaya min yi ɗaya...,
maza maza yi ina bani da lokaci
da sauri saudat ta kalleta tace
'' au ba zaki taya ni ba..?,
harara ta galla mata ta kai saudat ta gyaɗa tana cewa haka ma na gode wallahi fasha ta , ta
fara lungu da sako..,
wa'iya zubilla a haka har ta biyawa kanta buƙata a tare sukai wanka suka fito mahaifiyar ni'ima
na zaune a parlour ɓashar bata san me ke faruwa ba
koda suka fito ko wacce ta shiraya tamkar wani abu be shiga tsakani ba suka ci gaba da hirar
su , suna tafi da shewa sai da aka kirawo sallar isha sannan ta bar gidan
dawowa tayi daga rakiyar da tayi wa saudat tace
'' mom yau naga kamar baki abinci ba...?,
ke ina zanyi iya ni da ba kirkina ba na dan adana ma samu dan abun ɓatarwa a bikin ki
zama tayi tace '' ni wallahi yunwa nake ji gaskiya ki nema mana mafita..,
wacce mafita zan nema miki yau daddy ki dubu nawa ya baki
nafa ci abinci a makaranta ta faɗa tana turo baki gaba
to yanzu ma saiki ƙara fito da wani kudin kici abinci wallahi bazan iya ba idan bikin ki ya tashi ba
wanda zai temaka min kowa gani yake ina auren me kudi basu san ba abin da nake amfana da
shi ba
shiru tayi mata bata ƙara cewa komai ba
TUDUN YOLA
a hankali yake tafiya da ita cikin wheelchair har ya ƙaraso da ita parlour kura mai ido tayi tana
kallon ta murmushi ya sakar mata itama mai da mai tayi cikin sarkewar murya tace
'' abbey yaushe zaka kai ni gurin ummina...,
limshe ido yayi ya buɗe a lokacin ɗaya ba tare da ya ɗauki dogon lokaci yana limshe idon ba
yace
"insha Allah zan kawo miki ita kinji ki dena damuwa...,
maida hankalin'ta tayi kan Hajiya kafa mata ido ba ko kiftawa kallon ta Hajiya tayi tace
'' intee na me ke damun ki...?,
idanuwanta ne suka cika da hawaye tace ''kullum abbey ce min yake zai kawo min ummina
amma yaƙi Hajiya ki sa shi ya kawo min ita shi kaɗai yasan inda take ko..?,
karki damu dole ya nemo miki ita ci gaba da kallon ki baki ga cartoon ake ba
kallon tv din tayi sai kuma akai sa'a wanda take so ake haskawa na MASHA AND BEAR dariya
ta dinga yi tana kauna sukan sataka a cikin farin ciki mara a dad'i
Wannan kenan
Assalamu alaikum Assalamu alaikum gyara kwanciya tayi bata amsa sallamar ba sai da hajara
gwuicho ta gaji dan kanta ta shigo tana wura hanci tace
" Sannun ki ishashiya kin samu guri in kwanta kina ji ina sallama amma kikai burus to wallahi
sai kin biyani kazata...,
Shazali shazali fito ka biya ta kazar ta gaban hajara ne ya yanke ya waɗi ba shiri ta matsa baya
jin shiru kamar ma karya asabe take amma don tsaru ba dan tsoro ba sai ta tsaya a bakin kofa
da yace ku let tace chus tace
'' Allah isaka hunu zaki kirawo daga ƙabari wallahi sai kin biyani...,
Shazali ana zagar maka uba hajara gwuicho ce yana kwance ne a daki tun dazu ya dawo
dai-dai amma jin ana zagar mai uba ya fito yana muzurai da sauri hajara ta bawa ƙafarta himma
tayi gaba
dariya ce ta kusan kubbucewa asabe amma sai ta danne gudu tashin hankalin shazali baya son
dariya ga shi gidan shiru ba kowa ita ka daice sai mufeeda da take cikin daki tana karatun
Alkur'ani
Dan haka sai ta saita kanta batare da yayi magana ba ya fita dai-dai shigowar sumy bashi
hanya tayi ya fita sannan ta shigo tana cewa wallahi kyenta a haɗa kudi akai kawu shazali
asibiti su garkame shi kinga abin da ya fita yana yi yau kina ga ba wanda ya zauna a kofar
gidan nan
.sumy kenan gidan nan ko gadon ubanane ai na barsa wallahi infa dole ce ke zaune da ni a
gidan nan yaufa sai da nayiwa kaina ruwan zafi wallahi