Fil Azal Book Compelet By Saadatu Bint Abdullah

Author :  Saadatu bint Abdullah Category :  Read Hausa Novels

Chapter   8 / 13

21K to 24K   out of 38K words


ciwon Kai nadamunsa, yasha Magani yafi sau hudu Duk ciwon kan yaki sauka. Bayan ya dawo
dağa sallar la’asar, sanye yake da jallabiya dark yellow Tasha Aiki wuya da hannu. Ya isa
bedside ya jawo wayoyinsa ya kunna su, yana kunna İPhone X dinsa yaga sakoninin amour
kusan sakonni uku, budewa yashiga yi. “Ina jiranka…nakira wayarka a kashe…” sune abinda
tace aduk messages din guda uku. Yana cikin danna wayar kiranta ya shigo,. “AMOUR…”
shine abinda aka rubuta a screen din wayar. Yana kallo harta gama ringin be dağa ba, wayar na
katsewa wani kiran ya kara shigowa. Akaro ba biyu yaki dauka. Sema ya jawo drowr din bed
side dinsa inda car keys dinsa suke, ya dauki key din Wata Mercedese kawai ya fito daga dakin
da wayoyinsa a hannunsa se sauri yakeyi, har zuwa lokacin se kiransa amour keyi, yasan data
kirasa taji be daukaba zata kara dawowa gidan kmr yadda tace. Yana shirin fita daga part dinsa
sukayi kicibus da hajiya aisha wadda Tasha doguwar rigar material abinda da kalar Hutu kome
kasa se yayi maka kyau, rigar ta amsheta sosai sede fuskarnan kmr an tuka taiba, taci
bleaching ta koshi. Cikin kissa ta rissina ta gaidasa irin ladabinnan na matan da suka taba
bariki. “Ranka ya dade ina wuni barka Da yammaci..,” JAROOD ya amsa fuska babu Yabo
babu fallasa,. “Barka de, ya kuke?” “Lafiya lau ranka ya dade…daman naga yau kwana kusan

uku baka lekomu ba shine na leko inga lafiya kake?” Cewar hajiya Aisha. “Lafiya lau nake,
2days dinnan ranar girkin kine kema meyasa bakizo inda nake ba? Ko kema sbda banda
Amfaninne yasa bakizoba ?” Cewar JAROOD da yayi mgnr zuciyarsa na d’aci. Hajiya aisha tayi
saurin cewa “Wace ni ranka ya dade, wallahi banji dadih bane zazzabi ke damuna, amma jiya
nadafa abinci na kawo maka dinning haka nazo na kwashe naga baka ciba,,, kayi hkri in rashin
zuwana ya bata maka rai yallabaina, nakiraka awaya in sanar dakai banjin dadih se kuma baka
daga ba…” “okay…kinje asibiti?” JAROOD ya tambayeta Cikin kulawa ko wani nauyi da Allah
ya daura masa yana saukewa kawaideshi matsalarsa rashin sex ne. “Naje ranka ya dade…”
“Allah ya kara sauki…” Cewar JAROOD aisha ta amsa da Amin tana me karantar fuskarsa se
yanzu ta kula ya rame a 3days din da bata gansa ba. “Wani Abu na damunka ne naga ka
rame?yallabain..” Ta tambayesa cikin kulawa a takaice yace “Nop…in kuna bukatar wani abu ku
tambayi Malam baba ze Baku kome kuke bukata, zanyi yar tafiya ne…” ya fadi a takaice yana
kokarin wuceta. Ta biyosa a baya tana fadin “tafiya zuwa ina ranka ya dad’e?” yanaji yayi banza
da ita, be bata amsa ba danya gajima da mgnr. dukya kosa yabar gidan. “Allah ya tsare
hanya…” hajiya aisha ta kara fadi, nan ma bece komi ba. Har car ta rakosa,. Malam wanzan
dake zaune a benci kusa dame gadi, yana ganin JAROOD din ya rugo a guje, ya karaso inda
jarood din yake, ya rissina amma be tsugunnaba ya gaidasu suka amsa ya kula JAROOD ciki
ciki ya amsa, gabaki daya yana çıkın yanayin dabe saba ganinsa acikiba. hajiya Aisha ta kuma
masa Allah ya tsare be amsa ba wannan karonma. ta juya nufa part dinta danta kula gogan
nata mulkin ya tashi, akwai made abinda yake damunsa. Ta fadi a ranta. Tabe baki tayi tace
“Öhö de ni ko ajikina can ta matse masa, ni ai adadina, tafiyarnan taka, yau tare zamu kwana
nida d’an boy dina me burar dadih, ya kwana yanamin sukuwa da bur adurina…” ta fadi a ranta
nan da nan kuwa taji tsigar jikinta ta tashi, tana shiga falonta ta dauki wayarta data bari a falon
nata ta kirasa hadi da numfar bedroom dinta çıkın hanzari tana matse cinyoyi kaikayin durinta
ya tashi, nan da nan duk tabi ta jike, abinda da mace me tsananin bukata.

“Ina zakaje uban dakina?” Malam wanzan ya tambayi JAROOD ganin yana kokarin shiga
motar ta dreva side hakan ya bashi tabbacin yau dakansa yakeso yayi driving dukda be gaya
masa ba,. “Fita zanyi,,, duk abinda su zulaikha da aisha keso ka basu, Amour ma duk abinda
takeso a bata,,,” JAROOD ya fadi bayan ya shiga dreva side ya zuge glass kasa shine yake
masa maganar. “Toh uban dakina,,, Amma nasha ma ko gidan Amour zakaje?” JAROOD ya
girgiza masa Kai kawai yana kokarin tada motar. “Ka bari mana in tukaka, kafi 2yrs fa rabonka
da kayi driving zaka iya tuki kuwa?” Cewar malam wanzan JAROOD ya daga masa Kai kawai
Alamar Eh. Ya rufe glass din motar ba tare daya sakece masa komiba yaja motar ya fice a
gidan, malam wanzan yabi bayan motar tasa da ido, shida kansa ya kula da ramar da JAROOD
din yayi, kuma yasan duk dmwar Karin Aurenne ya ramar dashi. Malam wanzan ya koma kan
benci kusa dame gadi ya zauna yana Tuna’nın ina JAROOD din zeje? Ayadda yake masa
magana ya bashi tabbacin ba yau ze dawo ba kenan. Duka ma’aikatan gidan nasa mamakin
ganin yau JAROOD yayi driving da kansa, sun saba ganin in ze fita kullum tareda malam
wanzan suke fita, amma yau Gashi ya fita shikadai, kowa fa mamaki ya kashesa, sede kowa
yayi shiru ba halin ace uffan.

*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki
cikin lokaci kankani…contact me 08101626484*

Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance
makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena
aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 50kpromo!
Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be
isa ya kawo ba 150k. ETC

Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍

* SDEENDTM DATA SERVICES*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦300. 500Mb ₦250
2GB = ₦600. 1GB ₦500
3GB = ₦900. 2GB ₦1000
4GB = ₦1200. 3GB ₦1500
5GB = ₦1500. 4GB ₦2000

VALIDITY: 30:DAYS

Call this line or whatsapp
08066268951



FIL’AZAL


(Romantic and love story)

Free page group https://chat.whatsapp.com/CyBhsjJtnx7C5FWgP88xX1

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍(Writer of Kyautar Allah)

This book is 1k direct to me 08101626484.
Free page7
Tafiya yakeyi Akan ti-ti acikin tsaleliyar motar tasa, amma Sam besanma ina zeje ba, ayadda

yakejin zuciyarsa daya kara Aurennan kwara ubangiji ya amshi ransa kawai ya huta. Shawagi
yadingayi akan ti-ti har aka kira magriba yayi packing a dai-dai masallacin dake Cikin Anguwar
dosa, masallacin shekh zafar. Yayi sallar magriba ya jima yana lazimi har zuwa isha’i, anan
masallacin yayi sallar isha’i, kana ya fita yabar masallacin, ya koma motarsa , yaga miss call
din Amour kusan miss call 60, kuma har yanzu kiransa takeyi bata bar kiransa ba, yanaso ya
daga amma besan meze ce mata ba harga Allah, shiyasa kwara yabar gidansa for 2days ko
ubangiji zesa ta mance da maganar Aurennan. Jan motarsa yayi Direct zuwa çıkın Hayin dan
bushiya, yana da gida anan, shi wallahi Yama mance yaushe rabonsa da zuwa gidan nasa, yafi
2yrs beje gidan ba se yau zeje gidan. Yana tafe yana saka da warwara acıkın zuciyarsa harya
isa gidan, gidan dan karete ne, na gaske, tin bakin a get din gidan na fahimci hakan. Hon ya
farayi abakin get din gidan hadi da dafe kansa wanda ke masa barazanar tarwatsewa, yana
me kallon wayarsa daketa ringin , awannan Karan malam wanzan ne ke kiransa yaki dauka,
yana kallo ya masa kira uku amma yaki dagawa. “An damu mutum…” ya fadi a bayyane, gabaki
daya kansa ciwo yake masa irin ciwon kan dabe taba irinsa ba se a kwanakinnan tinda mgnr
Aurennan ya sako Kai yake Cikin wannan mugun ciwon kan. Seda yayi hon uku kana me gadin
dake gadin gidan ya fito a guje yanajin hon din amma yana toilet ne. Yana lekowa yaga motar
JAROOD, yaganeta sbda malam sbda lambobin motocinsa daban suke, ya Riga ya haddacesu,
10yrs ba wasa ba. Cikin hanzari baba me gadin ya bude masa get din ya danno kan motar ciki.
Yayi packing a packing space ya fito yana karewa gidan kallo, kato ne sosai gidan, ga bangare
bangare agidan kusan bangare biyar, ko ina haske ne a gidan, kai kace akwai mutune a gidan.
Aguje me gadin ya karaso ya zube ya fara jero masa gaisuwa. “Barka da zuwa ranka ya
dade…”. “Barkade ina mukullin gidan?” JAROOD ya fadi yana nufar hanyar shiga part din farko,
Sam besan hayaniya, bana me gadin yanada surutu sosai. “Gashinan aljihuna ranka ya dade,
ai kullum dashi Nike yawo ajikina…” baba sani me gadi ya fadi yana lalubar aljihunsa ta çıkın
wandon jikinsa, ya ciro mukullayen gidan ya basa. JAROOD ya amsa yana kokarin bude kofar
falon part din. “Me gyaran gidan yana zuwa de kou?” JAROOD ya tambayi me gadin dai-dai ya
bude falon. “Eh yana zuwa sosai duk bayan kwana biyu yake zuwa…” JAROOD yace “okay…”
dai-dai ya saka Kai cikin falon, ya rufe kofar me gadi ya koma bakin aikinsa yana mamakin
zuwan nasa gidan a wannan lokacin, yajima sosai baya zuwa gidan kuma ko leko gidan bayayi,
amma 25 ga wata yakesa Malam wanzan ya biyasu hakkinsu, shinema yake zuwa gidan time
to time ya duba lafiyar gidan, kusan 10yrs yana gadin gidan Ze iya kirga sau nawa JAROOD
yazo gidan. JAROOD Yana shiga falon ya kunna AÇ, ko ina tsaf’tsaf yake a falon kmr ka kalli
kanka a tiles din kasan falon, akwai komi na more rayuwa agidan Kai kace akwai mutane acikin
gidan, falon yaji kujeru na Alfarma kalar dark blue da Golden yellow, ba karamin kyau falon yayi
ba ba hayaniya, ga wani makeken TV daya mamaye bango daya a falon. Yana kunna AÇ ya isa
kan kujerar 3Cttr ya kwanta hadi da dafe kansa da karfin gaske, ya kashe Wayoyinsa duka
biyun, ya ajiyesu Akan dan karamin table din dake gefen kujerar da yake Kai. “Hasbunallahu
wani’imal wakeel…” ya fadi yana kara dafe kansa sosai. Daren ranar duk yadda yaso yayi sallar
dare kasawa yayi, sede ya kira baba sani me gadi, ya bashi kudi ya Siyo masa Tuwo a gidan
Abincin hadiza Balangu, da Panadol night, ya danci tuwan kadan, kadan ko loma hudu beyi ba,
sbda abincin baya masa dadih, kawai yasha maganin, ya koma ya kwanta. 20mnt yayi da
kwanciya bacci yayi awon gaba dashi, me mugun nauyi sbda maganin dayasha, ya mance
rabonsa da yayi bacci me dadin wannan.

Abangaren hajiya Fatima tadinga kiransa be daga ba, Gashi yace karta dawo zezo. Shiru-shiru
har akayi ‘magriba bata gansa ba kuma be dauki kiranta ba. Kawai seta kira Malam wanzan ta
tambayesa ina JAROOD? Anan malam wanzan ke gaya mata aiya fita tin la’asar be dawo ba
har yanzu…” “ina yaje?” Itace tambayar da hajiya Fatima tayima malam wanzan din. “Wallahi
ranki ya dade giwar sarki bansani ba, na tambayesa be gayaminba…” hajiya fatima taja kwafa
tace “Shine ko daukar wayata yakiyi? Tinda aka masa maganar Aurennan gabaki daya ya
canza rayuwarsa, kmr de an masa bushara da barın duniya…harni zecema zezo yaki zuwa
sbda wulakanci…” hajiya fatima ta fadi cikin fada, ba karamin bata mata rai JAROOD yayi ba,
sbda yace zezo kuma bezo ba, ashe karya ya mata. malam wanzan dağa çıkın wayar yace “Ayi
hakuri ranki ya dade…” “barni dashi….ko karfe nawa ya dawo kace dashi ina nan Ina jiransa
yau inya kwana bezo gidannan ba sena saba masa, Aure de ba Gashi wallahi seya yisa inde
ina raye…” tana gama fadar hakan ta katse wayar. Malam wanzan yabi wayar hannunsa da
kallo, se yanzu ya tabbatar da hajiya fatima ta dauki maganar Karin Auren JAROOD da
muhimmanci fiye da tunaninsa. “Allah ya kawo mafita…” malam wanzan ya fadi yana zaune har
yanzu a bencin me gadin shi kadai, yana jiran shigowar JAROOD dukda de yanaji ajikinsa yau
da wuya uban dakin nasa ya dawo gidan yasan kuma duk sbda sanadiyar mgnr aurennan ne
yasa yabar gidan sbda be taba fita shi kadai ba a gidan se yau. Har 2:am nadare Amour nata
kiran malam wanzan taji ko
JAROOD yadawo amma yace mata har yanzu be dawo ba. Kuma ta kirasa-ta kirasa amma
yaki dauka,. Haka ta kwana tana kirga kwanaki yau tasakance laraba ce. Tinda ta tashi da
sassafe take kiran JAROOD amma Şam be dağa ba a time dinma shi bacci yakeyi, da kyar ya
iya tashi yayi sallar asubahi sbda baccin dake idonsa har yanzu maganin nan be sakesa ba.
Tin 6:am data kira JAROOD be dağa ba ta kira malam wanzan ta kuma tambayarsa JAROOD
ya dawo yace mata aah. Abu kmr wasa jarood yau kwanansa biyu baya gidan. Sannan ta kira
ta kira be dağa ba, sede ya mata message kmr haka. “Amour dafatan kina lafiya, nayi tafiya
naje duba kasuwancina dake garin abuja…am sorry kina kirana ban daukaba nayi busy ne
Amour…” batace masa komi ba dataga message din, seta kirasa be daga ba. Amour tacika tayi
fam kmr zata fashe, Gashi gobe juma’ah, tarasa yaza tayı, bataso jumaarnan ta wuce ba tare
da JAROOD ya kara Auren ba kmr yadda me maganin yace. Shiru-shiru JAROOD be dawo
gida ba har ranar juma’ah iya kaçın bacin rai Amour tashiga, se yanzu take karajin san ta masa
Auren sbda taga iyakarsa. Abangaren JAROOD yana can küllüm wuni yake ya kwana da ciwon
Kai sbda tunani, tinda yashiga gidan be fito ko waje ba sallarma agidan yake yinta, sede ya aiki
sani me gadi ya Siyo masa Abinci wani yaci, wani ya kasa ci. , yadda JAROOD yake ganin
Amour na kiransa ya bashi tabbacin har yanzu Tana kan bakarta na mgnr Auren. Yanaso yaje
ya ganta amma besan mezeje ya taras ba amma yana kewarta ji yakeyi kmr yayi 1yr be ganta
ba, Alhalin suna gari daya, daman yasan basa gari daya ne toh shine ze iya hakuri.
Da sassafe hajiya fatima ta kira Sarki ta sanar dashi duk halin da Ake ciki, afari shima beyi
amanna da mgnr Auren ba, seda Hajiya Fatima tasan yadda tayi ta masa bayanı, aiko nan da
nan yaji zuciyarsa ta aminta, sbda yasan tinda hajiya fatima ta hakikance akan maganar to
Tabbas akwai nasara insha Allah. “Kibishi a hankali giwata…duk yadda ake ciki ki sanar
dani,,,duk abinda kikayi dai-dai ne…” Cewar sarki, sbda dukta gaya masa ya ake ciki. Toh
kawai hajiya fatima tace dashi amma ita kadai tasan wani irin bacin rai takeji a zuciyarta Akan

JAROOD kuma ta kudirta aranta, insha Allahu baza a wace yau ba seyayi Auren yanaso ko
bayaso. Suna gama waya dame martabar ta kira Malam wanzan yace yazo tanason ganinsa.
Aiko kafin 20mnt ya iso gidan. A falo ya taddata, kallo daya ya mata yaga ta fada sosai,
manyan idanuwanta sunyi luhu-luhu sbda rashin bacci da bata samu. “Kaga cin mutumcina da
JAROOD keyimin a kasar nan sbda yaga

8 / 13