Author : Saadatu bint Abdullah Category : Read Hausa Novels
motar. Ya amshi ledojin hannunta har falonta ya rakata. Bayan sun shigo tsakiyar falonta
Ta juyo kalli wanzan tace “kana ganin Anya JAROOD ze yadda yayi Aurennan kuwa?” Malam
wanzan yace “ wallahi da kamar wuya ranki ya dade…” hajiya fatima da jikinta yayi sanyi karai
zuwa yanzu tace “Toh Allah ya taimakemu , Ubangiji ya dubemu, Allah ya daurani akansa ya
amine, ni araina gaskiya inaso ya kara Aurennan wlhi inaso ya warke…” malam wanzan ya
amshe da “Amin ..” yana me ganin damuwa kwance akan fuskarta. “Dan Allah kadan tayani
yakın hakan akansa…inaji ajikina akwai nasara awannan karan…” malam wanzan yace “Toh
ranki ya dade, Nima inaji ajikina akwai nasara, amma sede da wahala JAROOD ya amince da
Karin Aure, kawai de dan Allah Giwar Sarki abisa a hankali… abinda kwanciyar hankali be
badasa ba akasin hakan baze bada ba..” hajiya Fatima data zauna Akan lallausar kujerarta tace
“Toh shikenan, kaje seda safe ka kawosa da wuri nasan da wuya ma na iya bacci sbda
damuwar wannan lamarin..,” malam wanzan ya rissina yace “Toh shikenan ranki ya dade, ki
kwantar da hankalinki komi na Allah ne…” hajiya Fatima tace. “Allah ya mana me kyau, zuwa
dasafe zan sanar dame martaba wannan maganar…” malam wanzan yace “Amin..Amma dakin
dakata da sanar dame martaba ranki ya dade ki bari zuwa goben muga shi JAROOD din ze
amince..” hajiya fatima ta amince da abinda malam wanzan yace. “Shikenan toh se goben…”
sukayi sallahma ya fice a falon ya dawo motar cikin sauri. “Ka barni a car tin-tini, kanacan kuna
shiryamin wani abu Kaida Amour kou? Ka barni a mota sekace ba mutum ka bari ba, bayan
kasan kaina namin ciwo…” JAROOD ya fadi mgnr yana kallon malam wanzan. “Yi hakuri, bani
nakar zomonba..” kawai malam wanzan yace dashi danya kula da yadda yake mgnr a hasale
yake kmr irin shiya sashi yin Auren. Ba tare da JAROOD yace komi ba, malam wanzan yaja
motar sukabar gidan. “Me kukace Kaida Amour ?” JAROOD ya jefowa malam wanzan
tambayar. “Ba abinda mukace…” Cewar malam wanzan. “Shine kuma kaje ka dade…” malam
wanzan ya masa shiru kawai ya riga yasan baya mood, yau mutumin se ahankali mulki ya tashi.
Suka İsa gidan dai-dai ana kiran isha’i a masallacin gidan suka tsaya sukayi sallar isha’i,
JAROOD ya tsa yayi sallar Shafa’i, beyi wutiri ba sbda yana sallar dare. seda ya gama
laziminsa sannan ya fito a masallacin wuraren 9;pm. Yana fitowa daga masallacin ya shigo cikin
gidansa ya baro inda masallacin yake, akwai get a tsakanin masallacin da cikin gidan. dai-dai
hajiya yaga motar hajiya Zulaikha tashigo gidan,ta gansa amma se tayi kmr bata gansa ba, tayi
packing a packing space, ta fito sanye doguwar rigar Atamfa ba karamin amsarta atamfar tayi
ba, dinkin ya amsheta Abinka da Dirarriyar mace nonuwannan sun kuma cika kmr zasu fashe,
ta yafa mayafi dai-dai da kalar kayan jikinta. Hannunta rike da karamar hand bag. kalar skin
dinnan nata na zallar Hutu da kudi, se sheki takeyi ga haske tako ina a gidan se hasketa yakeyi
Kai bakace dare bane inka shigo gidan sbda haske ne tako ina fauuuu!. JAROOD ya kalleta ya
kalli dankareren watch din dake hannunsa. “Ke da izinin wa kika fita a gidannan!?” JAROOD ya
tambayeta cikin tsawa,. Mamaki ya rufe hajiya Zulaikha ganin yadda yake mata magana, be
taba mata tsawa ba se yau, aiko Seda kunnenta ya amsa, da gangar jikinta. Ta kallesa kawai
seta daskare anan tsaye, har hannuntama rawa ya somayi sbda tsoro, car key dinta seda ya
subuce ya fadi kasa, ta kasa tsugunnawa ta dauka sbda tsoro, batasan tana tsoronsa ba se
yau. Çıkın tsananin matsifa da jaraba yaci gaba dacewa “Wallahi daga rana me kamar ta yau in
kika kara fita agidannan batare da izinina ba, sekin gane waye ni a ranar, saboda raini duk kinbi
kin raina mutum, zanyi maganinki tinda bake kike auren kanki ba ni nake aurenki!!!” Yana gama
maganarsa çıkın fushi ya juya ya nufa hanyar get din daze kaisa part dinsa. Bayan wucewarsa
hajiya Zulaikha tafi 5mnt a tsaye ta kasa ko kwakwaran motsi batasan shi jarababbe bane se
yau, ashe ya iya fada? Duk bata sani ba se yau. “Ko uban me yasha?” Take tambayar kanta da
kanta, se kuma taja dogon tsuki tace. “A banza de tinda baka da katafus bura kamar lagwani
acıkın kerosine…ka tara mata baka musu komi se borin kunya…mtwsssss!!‘’ takara Jan wani
tsukin. Ta tsugunna ta dauki car key dinta, tasa acıkın hand bag dinta, ta nufa part dinta tana
tafe Tana tsuki ita kadai, tasan wannan fadan daya mata yau duk na borin kunya ne.
*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki
cikin lokaci kankani…contact me 08101626484*
Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance
makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena
aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 50kpromo!
Bridal package 100k promo.
VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be
isa ya kawo ba 150k. ETC
Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍
* SDEENDTM DATA SERVICES*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500
*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦300. 500Mb ₦250
2GB = ₦600. 1GB ₦500
3GB = ₦900. 2GB ₦1000
4GB = ₦1200. 3GB ₦1500
5GB = ₦1500. 4GB ₦2000
VALIDITY: 30:DAYS
Call this line or whatsapp
08066268951
FIL’AZAL
(Romantic and love story)
Free page group
https://chat.whatsapp.com/CyBhsjJtnx7C5FWgP88xX1
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍(Writer of Kyautar Allah)
This book is 1k direct to me 08101626484.
Free page6
Daren ranar Kwana yayi yana sallar yana Adduah, Allah yasa Amour ta mance da maganar
Auren kafin wayewar garin gobe. Haka JAROOD ya kwana beci ba besha ba, kmr yadda ya
wuni kuma ko yunwa beji, Sema Azabar ciwo da yakejin kansa na masa. Sam be rintsa ba,
seda yayi sallar Asubahi yasha tea da bread, kadan, yasha maganin ciwon Kai sbda ji yakeyi
kamar kansa ze fadi kasa. Ya koma ya kwanta, ya kure sanyin AÇ sosai, nan da nan Ciwon
kansa ya karu, ya lullube yana me lumsar idanuwa, be tabajin ciwon Kai irin na yau da yake ji
ba. Jawo wayarsa yayi ya kunna karatun Alqur’ani çıkın kira’ar malam Ahamad sulayman, ya
rager volume kadan- kadan yakejin karatun na shigarsa, yayinda tunani ya dabai-bayesa,, abu
daya ya tsaya masa a rai. “Ni na auri yar 16yrs se kace wani d’an iska, mtwssss!” Ya fadi a
zahiri hadi dayin juyi akan makeken Gadon nasa, ya kara luntsuma akan Gadon hadi da Kara
rufe jikinsa sosai. Ya jawo wayoyinsa yasakasu a Airplane mood yaci gaba dajin karatunsa ,
jefi-jefi inya tuna da maganar Karin Auren wai kuma ace ma ya Auro yar 16yrs, wannan kalmar
auren yar 16yrs ya tsaya masa arai kuma ya matukar bata masa rai. Se 9:am da kyar yasamu
bacci yayi awon gaba dashi, dabadan taimakon karatun Alqur’anin ba yasan dawuya, ya İsa
yayi baccinnan. Wuraren 1:45pm yaji kamar muryar Amour akansa, kamar a mafarki kamar
agaske. A hankali ya bude nannauyan idanuwansa, kwatsam idanuwansa suka sauka akan
Amour dake tsaye akansa Tana sanye da dogon hijjabi purple, purple ne best color dinta
shiyasa yawancin kayayyakinta akwai purple ajiki. “Amour..” ya Kira sunanta a hankali danya
tabbatar ita dincede akansa ko mafarki yakeyi. “Vie moi… na kiraka, na kiraka shiru shiyasa
nasa dreva na ya kawoni, tin Dazu inata jiran zuwanka naji shiru nakasa daurewa nazo da
kaina, wallahi ka ganni nan ko baccin kirki banyi ba…” hajiya fatima ta fadi tana lumshe idonta
daya mata nauyi sbda rashin bacci, kmr yadda ta fadi wlhi ko baccin batayi ba. A hankali
JAROOD ya tashi zaune a tsakiyar Gadon yana kallonta, yağa idanuwanta sun d’an tasa, se
yanzu ya kuma Jin ya tsani ma zuwa gun me maganin dayayi, sbda duk shi ya kawo mgnr data
hana masa mahaifiyarsa bacci, gaba daya tsanar auren ta kuma shiga ruhinsa, har haushin
Auren seda yaji. “Meya hanaki bacci Amour?” JAROOD ya tambayeta irin kmr besan komi
dinnan ba. Zaunawa gefen bed dinsa hajiya fatima tayi. “Au kama manta kai? Toh bari in Tuna
maka akan maganar me maganinnan ne, na Karin Aurenka , wallahi damuwa da tunani sun
baibayeni, inaso ka kara Aurennan a lokacin dame maganinnan yace ka kara, inaji ajikina za a
samu nasara insha Allahu, wallahi inaso inga jikana aduniya, banso in mutu banga jikanaba ko
daya a Duniya JAROOD,,,,” hajiya fatima ta karashe mgnrta tana me sauke numfashi
idanuwanta nakan jarood dmwa dukta dabaibayeta. “Dan Allah Amour ki kwantar da hankalinki,
Karki sama kanki damuwar banza da hofi Akan maganar wannan mutumin dabesan gaibu ba,
abinda zaki duba Amour in aure kesa in samu waraka da tini nasamu lafiya, ki duba ki gani
mata biyu na Aura ba Asan ra’ayina ba dan Allah Amour ki cire maganar nan Aranki kar
matsafinnan ya Jefaminke a wahala, kawai kici gaba damun Adduah kamar yadda kika
sabamın amour…” humming hajiya fatima tayi kana tace “Bazaka gane ba, kasan ance abinda
babba ya hango yaro baze taba hangowa ba, tinda kaga nadamu ba banza ba ni nasan mena
hango…” JAROOD ya maida kansa gefe daya yana me zurfafa a tunani ba tare dayace komi
ba, sam besha yadda mahaifiyarsa ta dauki maganar nan har yayi Yawan daya wuce tunaninsa
ba se yanzu. nan da nan yaji kansa ya kuma wani sarawa, wani sabon ciwon Kai yaji ya kuma
kanalnayesa gefe daya. “Wallahi nadamu JAROOD yanzu yaza ayi kayi Aurennan zuwa
wannan juma’arh me zuwa, Karin Aurennan shine kawai farin cikina JAROOD …” hajiya Fatima
ta fadi itafa bata ki a yanzu in zeyu ba a daura masa auren, ji takeyi kmr ta rufe idonta ta bude
taga ya warke. Kallonta JAROOD yayi, cikin mamaki shifa ya fara tunanin Anya ba mugun
sihiri me maganin ya mata ba, sbda yaga bata taba shiga damuwar data shiga ba yanzu akan
sauran Aurensa da yayi amma wannan ya kula da muhimmanci sosai ta dauki abun fiye da
tunanin. “Yanzu amour kina ganin ya dace dan Allah ? Ace namiji kmr ni 50yrs in auri yar 16yrs
haba Amour ana ganin mutumcina dan Allah karkisa hannunki a zubewar mutumcina, ban taba
miki musu ba, yau tinda nace banaso a kyaleni kawai amour ni kadai nasan damuwata, dan
Allah karku karamin wata dmwar Amour a barni da wadda nike ciki, ni wallahi inde Sena Auri
yar 16yrs kwara in hakura da samun lafiyar in mutu a haka, harga Allah kona Auri yar 16yrs
Amour bazan iya wani abu da iya ba kona warke, maganin ayi kawai kar a fara, Dan Girman
Allah Amour ki kyaleni da mgnr nan, wlhi daga jiya zuwa yau duk naji san in warkema ya fita a
raina, zan samu me martaba kawai Amin lamani in saki zulaikha da iya ma Aishar, kwara inyi
rayuwata ni kadai Amour,zatafimin dadih Akan wani tashin hankalin, se in mutu ina bautar
Allah,…” hajiya Fatima tayi shiru Tana sauraren kalaman, nan da nan tausansa dake ranta seya
kuma ninkuwa. Ta mike hadi dacewa “Zanyi tunani akan maganarka nan da zuwa la’asar kazo
gida ka sameni, inaso ka amshi maganinka ka fara amfani dasu,…” JAROOD yaji dadin ganin
ta mike, shima mikewar yayi ta kalli saitin gabansa ta çıkın wandonsa taga de ga Aba lafcece
girmanta ya gaza boyuwa. Kasancewar yana sanye da kayan bacci riga da wando masu laushi
da kwanciya ajiki. Hakan ya bata damar ganin lafceciyar burar tasa har ta sakko ga cinyoyinsa.
A sace take kallon burar tasa ta çıkın wandonsa, abinka da babbar mace me hikima sam
JAROOD be fahimci nan take kallo ajikinsa ba se yashama tunani takeyi yağa ta kuresa da ido
besan bashi take kalloba, mutumtakansa take kallo. “Namiji har namiji amma babu namijin,
Allah ya isa tsakanina da duk Wacce tama d’ana wannan mugun abun…” hajiya fatima ta fadi a
ranta. “Amour me kike tunani,?” JAROOD ya tambayeta. Firgigit tayi kmr irin da gaske tunanin
takeyi ta basar kawai tace “bakomai,, kazo anjimar ina jiranka…innaji shiru zan dawo, danna
kula baka dauki mgnr da muhimmanci ba…” ta fadi tana nufar hanyar fita a dakin nasa.
JAROOD ya biyota yana fadin “Amour dan Allah karki dawo ki bari kawai ni inzo, ai girmanki ya
wuce Kizo inda nake sede ni inzo inda kike…” “daliline ya kawoni na kasa daurewa ne…kuma
shi ze dake dawo Dani in baka zoba…” Cewar hajiya fatima. Jarood yace “Banson wani abu ya
dameki Amour, in kika koma gida ki kwanta kiyi bacci sosai dan Allah Amour dina banso kanki
yayi ciwo…ki kwantar da hankalinki.. ” hajiya Fatima tace “Insha Allah zanyi kokari, amma
nasan hankalina baze kwantaba yanzu tukunna, Senaga meye ya yuuuu…” dai-dai suka iso
tsakiyar falon, ta juya ta kalli JAROOD da bece komi ba. “Ka koma time din sallar biyu yayi
Gashi can anata kira kayi alwala kaje masallaci, zan shiga gurin Zulaikha da aisha mu gaisa
agurguje se in wuce gida sbda ina bukatar bacci, ina jiran zuwanka anjiman…” jarood yace
“Toh insha Allahu..” Har bakin kofar fita part dinsa zuwa part din Zulaikha ya rakata , daman
tasan part din kowa agidan, gidan ba bakonta bane. Tashiga part din Zulaikha, a falo tasameta
suka gaisa kana ta koma part din hajiya aisha suka gaisa sannan tabar gidan.
Shi kuma JAROOD yana dawowa part dinsa yaji ciwon kansa ya kuma ninkuwa. gabaki daya
daga jiya zuwa yau haushin kowa yakeji a duniyar nan Banda Amour, sbda itan be isa yaji
haushintaba in har yanaso ya gama da duniya lafiya. Ya fada bathroom yayi alwala yanata
Tunaninka, bacin rai ya cikasa, yayi nadamar zuwansu gün me maganin yafi a kirga. Ya fito ya
nufa masallacin cikin gidan kasancewar sallar karfe biyu sukeyi. Sukayi sallar suka idar.
Maaikata nata gaidasa a gaggauce yake Amsawa , ya hadu da Malam wanzan suka gaisa
sama-sama harshi haushinsa yakeji irin haushin dabe tabaji akansa ba se yau, sbda duk shi
yaja masa wannan matsifar ya kara kira masa tashin hankali bayan wanda yake ciki. Ya dawo
part dinsa, jikinsa sam ba laka, a falonsa na kasa ya yada zango., yayinda tunanin dake ransa
ya kara ninkuwa akan nada, Ashe ada a Aljannah yake yanzu ne yake cikin Damuwa tsundum,
shi wallahi kwara damuwarsa tada Akan wannan. “Anaso asani abinda baze
Yuba, baze taba yuwa ba…” ya fadi yana juyawa ya kalli saman POP din falon, ji yakeyi kmr
Kansa ze fashe dan ciwon da yakeya karayı masa. “Allah Kai mana maganin abinda bazamu
iyawa kanmuba..” JAROOD ya fadi yana shafo sumar kansa zuwa sajen fuskarsa, dağa jiya
zuwa yau harya kara ramewa. Ahankali ya mike ya kara sanyin duka AÇ din dake Fallon, sbda
sanyin ya masa kadan, turirin da zuciyarsa keyi shi yake haifar masa dajin zafi sosai a jikinsa,
daga jiya zuwa yau wani mugun zafi kawai yakeji. Haka ya wuni saka-ka jiki ba laka, ga mugun