Author : Saadatu bint Abdullah Category : Read Hausa Novels
munje gun maganin amma JAROOD yaki shiga, kuma
munasa ran maganinsa zeyi aiki amma nayi-nayi JAROOD yaki shiga wai gun tsafine, wallahi
ranki ya dade seda na tabbatar da inganci gurin me maganin sannan na kaisa…” nan da nan
hajiya Fatima ta hade rai jin bayanin malam wanzan, ta kalli JAROOD Wanda ya hade rai sam
beso wanzan ya fadama Amour abinda ya faru ba. “Kai haka akayi?” Hajiya fatima ta taare
JAROOD da ido hadi da jefo masa tambayar ranta a matukar baci. Kallonta yayi yaga bacin
ran dake kan fuskarta yayi hanzarin sauke idanuwansa , yayi kasa da kansa. “Kiyi hakuri dan
Allah Amour…” JAROOD ya fadi cikin kankan da murya. “Hakurin me? Meyasa zakayi haka ?
Waishin ko zugaka akeyine? Yaya kakeso amaka ne wai? Atunaninka Wanzan ze kaika inda za
a cuceka ne? Dashi me cutarwa ne, da tini mu iyayenka baka taso ka ganmuba! Wani irin rashin
tunani ne wannan ka farayi JAROOD? wannan ai rashin mutimcine ana fafutukar lafiyarka
kanawa mutane wulakanci da rashin mutumcin, wannan Ai tsantsar wulakancine,,” hajiya fatima
taketa fadin hakan cikin fada. JAROOD ya jima bega fushi da fadanta ba se yau, tadinga masa
fada ta inda take shiga bata nan take fita ba. Shi kansa malam wanzan yayi nadamar
gayamatan da yayi ganin yadda taketa fada, tamaki bari JAROOD din ya bude baki ya mata
bayani, se fada take masa, shi kanshi malam wanzan be taba ganin fushinta irin na yau ba.
“Dan Allah ranki ya dade Kiyi hakuri wlhi bansha zakiyi masa fada haka ba, nasha natsiha zaki
masa Dan Allah ki masa natsiha kawai ranki ya dade, yafimu damuwa da abinda ke damunsa,
abunne da gajiyawa ranki ya dade…” malam wanzan ya fadi cikin kidimewa bakaramin
kidimasa fadan da takeyi yayi ba, sam ma besha haka take ba se yau. Nan da nan JAROOD
ya shiga hayyacinsa ganin yadda taketa fada, se yanzu yake nadamar rashin shigarsa gun me
maganin, danma Allah yasa wanzan ya d’an mata magana dan yaga ta d’an sassauta fad’anta.
“Kiyi hakuri Amour dan Allah, zamu koma gobe insha Allahu, Dan Allah baba malam ka bata
hakuri Gobe da sassafe zamu koma insha Allahu…” Cewar JAROOD daya fadi cikin kwantar
mata da hankali. Se yanzu Hajiya fatima tadanji sanyi aranta jin yace ze koma gobe. Ta kalleshi
tace “Kamin Alqawari zaka koma goben?” JAROOD yayi hanzarin cewa “zan koma wallahi
insha Allahu Amour, bansan abinda ze bata ranki wlhi…” d’an sakin ranta tayi tace “Yawwa ko
kaifa Allah yamaka Albarka JAROOD wlhi ina tsananin san inga ka warke, shine burina na
duniyarnan dani da Sarki, Allah ya nunamin randa zanga ka warke, wlhi duk Akan lafiyarka
naketa wannan fadan, gobe in Allah yakaimu dani za Aje insha Allahu…” malam wanzan yajin
dadin mgnrta t karshe yace “Yawwah Ranki yadade kwara aje dake din..” JAROOD ya kallesa
ya masa wani kallo, malam wanzan yaki yadda ya kallesa. “Wai sekace dole zuwa gun
maganin…” JAROOD ya fadi aransa cikin gajiyawa, tinda ya taso yake zuwa gun neman
magani ina zakaje neman magani daga ina kake neman magani, yana çıkın jarrabawa. Anan
gidan sukayi sallar isha’i a masallacin wajen gidan. Ranar a nan sukaci abincin dare, sukasha
hira su ukun se sha biyu nadare Sukabar gidan zuwa gidan JAROOD. A hanya JAROOD ya
dinga kunkunan meyasa Malam wanzan yagaya ma Amour yaki shiga gun me maganin. Malam
wanzan najinsa bebi takansa ba harya gama kunkunan nasa.
Suna dawowa gidan. direct JAROOD ya nufa part dinsa yasan yau ranar girkin Hajiya Zulaikha
ne bazuwa zatayi ba. Bedroom dinsa ya nufa wanda yayi kyau ya gaji da kyau. Ya fada
bathroom yayi wanka ya dauro alwala ya shirya cikin lallausar kayan bacci Se sanyin AÇ da AÇ
kawai ke Aiki a dakin. Ya fara jero sallolinsa na dare kmr yadda ya saba, ya sallame. Ya zauna
yanata lazimi, har zuwa lokacin sallar Asubahi, seda yayi sallar asuba 6:30am ya kwanta bacci
haka yakeyi akullum baya bacci se yayi sallar asubah,. Juyi ya dingayi akan makeken
dankareren gadonsa na alfarmar komi a bedroom dinsa green ne da milk color. Juyi kawai
yakeyi timeis to time yanata tsuki ga bacci cike da idonsa amma ya kasa yinsa sbda tunanin
dake cike fal da zuciyarsa, gaba daya tunaninsa ya ta’allaka ne dazuwa gun amsar maganinnan
shifa harga Allah besan zuwa amsar maganin wallahi, amma ba yadda ya iya kodan Amour
yazaman masa wajibi yaje. Se wuraren 8:30 yasamu bacci ya fara figarsa. Yajawo wayarsa yayi
typing message ma Lambar malam wanzan ya tura masa kamar haka. “Se 2:pm inna tashi a
bacci zamuje amsar maganin in case in Amour takiraka kace mata se 2:Pm zamuje gun amsar
maganin kaddarar.” Ya tura masa malam wanzan naganin karashan abinda yace asakon yayi
murmushi kawai. abangaren jarood yana tura masa sakon ya kifa kai nan da nan bacci me
nauyi yayi Awan gaba dashi.
*** *** *** *** *** *** *** ***
*SHIN WANENE JAROOD?*
*** *** *** *** *** *** *** ***
Asalin mahaifinsa Sarkin Agadez Abdulmuminu Haifaffen cikin garin Agadez ne, shi kadai
iyayensa suka haifa amatsayin namiji, yanada yayyi hudu duk mata ne. Abdulmud’allab da
Fa’iza sune iyayensu. mahaifinsa Abdulmud’allab ya gaji sarauta ne agurin mahaifinsa,
kasancewarsa shi kadai namiji a yaran babansa. Shima se ubangiji ya bashi namiji d’aya wato
Abdulmuminu, bayan rasuwar mahaifinsa Abdulmud’allab da mahaifiyarsa hajiya Faiza mace
me kirki duksun rasu. Abdulmuminu ya Auri Hajiya Fatima matarsa ta farko itama cikakkiyar
buzuwa ce, kmr yadda yake shima buzu ne, tin tana 10yrs ya aureta har takai 20yrs bata samu
haihuwa ba, dan haka ya karo aure saboda haihuwa yake nema ido rufe musammamma ta
d’ana miji saboda yanaso yasamu magaji. Ya Auro hajiya Sadiya itama cikakkiyar buzuwa ce,
hajiya sadiya tinda tashiga gidan sarki Abdulmuminu taketa neman yadda za ayi tasamu
haihuwa kota halin yayane, amma abu yaci tura, ko bari takasa yi itama duk bin bokayenta da
malamanta Amma abu ya faskara. Ana çıkın haka ubangiji yabawa Hajiya Fatima Wacce Ake
kira da Giwar Sarki ciki, nanfa sarki ya rikice da murna, ya ninka tarairayarsa da kauna Akan
hajiya fatima daman yana santa kowa ma yasan yana santa sbda Auren Soyayya sukayi da ita,
Hakan ne yasa yake kiranta Da giwar Sarki Abdulmuminu. ita kuma hajiya sadiya ya Aureta ne
danta haifa masa yara, sam baya santa zan iya cewa de arashin uwa ne yayi uwar daki. Hajiya
sadiya tinda takula hajiya fatima nada ciki tashiga shige ficen yadda za’ayi çıkın ya zube,
tayı-tayi abu ya faskara, seda aka haifi cikinnan akayi rashin sa’a agareta aka haifa d’ana miji.
Ranar hajiya sadiya batayi bacci ba, tanada Aminiya Hajiya bara’atu ta kirata a rikice tini suka
dunguma gurin boka sukace akashe yaron, boka be boye Musu ba yace baze yuba akashe
yaron, ya sanar dasu in suka matsa se sun kashe yaron su suna iya mutuwa har lahira. Jin
hakan ya matukar firgita Hajiya sadiya ta kalli kawarta tace “Toh meye mafita…” hajiya bara’atu
tace ba wata mafita domin ita kanta ya kulle. Hajiya sadiya tayi jim can wata dabara ta fado
ranta, ta roki bokan daya kashe masa gabansa na har abadan ta yadda baze moruba har
abadan a tunanin hakan zeyi sanadin daze kashe kansa da kansa, sbda namiji ba Bura Ai ba
namiji , wato de ze zama Gashi a raye amma matacce ma yafisa daraja. Tini boka ya aiwatar
mata da hakan, sannan ta karada asa masa tsanar sarauta da masarauta, tasa a nisanta
zuciyarsa ma da kasar Agadez baki daya, acewarta bataso ya girma ya mulqa kasar Agadez
tinda ita bata haihu ba kwara kowa ya rasa mulkin ita da hajiya fatima. Batare da Hajiya fatima
da sarki sun sani ba akasha suna yaro ya amsa Sunan mahaifin babansa wato kakansa
Abdulmud’allib ake masa lakabi da JAROOD, sarki ya dauki san duka duniya ya daurama
JAROOD, Hajiya sadiya takasa cire San JAROOD azuciyar sarki, wannan San na Allah ne tayi
kadan ta rabasa, haka bokanta yagaya mata.
JAROOD Yanada 5yrs aka haifi Mardiya,. Kasancewarta mace yasa Hajiya sadiya rashin jin
damuwa sosai amma fa bakin ciki kmr ya kasheta ganin ita shekaru nata tafiya Amma shiru
bata haihu ba bama alamar zata haihu kullum tana ziryar yawon zuwa gun bokaye amma ba
riba, kullum se kara dilmiyewa takeyi kudinta nagun bokaye Gashi ba kudine dasu ba se abinda
tasamu agun miji, amma taki nutsuwa kai inka ganta bakace matar sarki bace kullum a lalace
take sbda tasawa rayuwarta mugun Abu da hassada da bakin ciki, ta rantse tukunyar Hajiya
fatima bazata tafasa ba, gashi ta-ta ko zafi takiyi, karfin asirinta ke zaunar da ita agidan Sarki
Amma Sam ba kaunarta yake ba, danginsama sam basa santa saboda bakin halinta da rashin
haihuwar da batayi ba.
ita kuma hajiya Fatima daman yar Waziri mahaifin Abdulmuminu ce, sam ba ruwanta ga hakuri
ga Addini, ko magana ma bata dameta ba, seda Aka Auro Hajiya Sadiya shine tayi baki na dole
ganin irin cutarta da Hajiya Sadiyar keyi, tashigo tasameta da mijinta amma kuma ta dage dole
seta fitar da ita a dakin mijinta bayan ita tazo tasameta. Hajiya Fatima tazo ta kara haihuwar
yarinya mace Sajeeda,. Hajiya sadiya tashiga shige da fice har seda taga ta dakatar da hajiya
Fatima daga haihuwa tinda ita bata haihu ba, ahakama bada san ranta aka haifa ukun ba, da
ace da yadda zatayi databisu dukta kashe yara ukun. Sarki yakuma san hajiya fatima ita da
yaranta saboda yafi samun kwanciyar hankali da hajiya fatima ita hajiya sadiya ko iya tarairayar
miji da kulawa batayi ba se hauka dabin bokaye da makirci. Haka JAROOD ya taso
kwata-kwata bayasan harkar sarauta, har zuwa balagarsa, ko irin mafarkannan na balaga sam
bayayi, bayasan mata kwat-kwata, koya gansu basa burgesa kuma basa bashi sha’awa ko
kadan, baruwansa da kowa, inka gansa da wani toh da malam wanzan ne shine ko ina zasuje
tare suke zuwa , makaranta ma tare suke zuwa kafin dağa bisani yazo yabar kasar yake Egypt
yayi karatunsa Akan Kasuwanci, burinsa kawai kasuwanci bayasan wani harkar sarauta ko
mulki-mulkinnan. Seda JAROOD yakai 20yrs mahaifiyarsa ta fahimci a gaskiya beda lafiya
saboda sam bata ganin yana Abu yadda maza keyi , Ya taso da kyau sosai da kwarjini ga
kwakwalwa mata nasanshi sosai amma seta kula shi sam mata basa gabansa, sema daya
zauna taji yanata sukar mata yana zaginsu, afari tasha aljanace ta auresa. Dan haka ta dukufa
nemo masa magani. seda yakai 25yrs ne sukaje gun wani me magani shi yake tabbatar musu
da gabansa be Aiki acewarsa kuma gaban nasa baze taba Aiki ba har abadan. Ba karamin
tashin hankali hajiya fatima da sarki suka shiga ba harshi JAROOD din hankalinsa ya tashi.
Hajiya Fatima tadinga kuka tin kafin ace asiri aka masa taji Ajikinta asirin aka masa kuma tasan
hajiya sadiya ce ta masa dukda de batasan gaibu ba amma biri yayi kama da mutum. Me
martaba ya dinga bata hakuri yace insha Allahu ta kwantar da hankalinta duk inda magani yake
seya nemo masa. Aka fitar da JAROOD kasashen waje domin a nemo masa lafiyar gabansa
Amma duk inda akaje sede likitoci suce su lafiya lau suka gansa basuga wani ciwo a tattare da
gabansa ba. Ko ina akajefa mgnr daya ce agun lokitoci har şarkı ya gaji ya dawo ga
magungunan gargajiya sune basu can basu nan, amma har yanzu ba’adace ba, hajiya sadiya
kam tana gefe tana dariya zuwa yanzuma wanda yama JAROOD mugun asirin ya rasu tanada
tabbacin bawanda ya isa ya karya asirin afadin duniya acewarta. A haka har JAROOD yakai
30yrs har yanzu yana kan karatunsa a egypt ya hadu da Abokai yan Nigeria harma yakan bisu
Nigeria ağarın Kano, in anyi Hutu a school dinsu, da haka yasaba da Nigeria yaji Tafi masa
dadih Akan Niger, tin me martaba beson zuwansa Nigeria har yazo ya hakura ganin yadda
JAROOD din keson nigeria suma suka fara zuwa Nigeria gün iyayen abokanayen nasa sbda
JAROOD din zumunci ya kullu atsakani toh acikin abokan nasa Akwai wani Hassan dan kaduna
ne, JAROOD yazo yana Binsa kaduna daga kanon gidansu İbrahim, har yazoma yafi sabawa
da kadunan, yazamana har gidaje sarki yasaya a kadunan sbda JAROOD suma kuma sukazo
suka saba da kadunan, JAROOD ya fara kasuwanci kadan-kadan a kano da kaduna yana duba
abinda babu seya Saro Akasar waje, a haka yadinga habbaka yana karatu kuma yana
kasuwanci shide ba ruwansa da mace. Zuwa lokacin tini anyima mardiya aure anan cikin
agadez din. Hajiya fatima taje nemawa JAROOD magani awani kauye dake Cikin Agadez,
anan me maganin yace ai warakar JAROOD na jikin mace, yace amasa aure. Hajiya fatima
Nadawo wa tasanar dame martaba, ya gayama Babban amininsa wato wazirinsa sarki beda
wani Amini daya wuce Waziri İbrahim,. Tini Waziri İbrahim yace ya bama JAROOD yarsa
Zulaikha dukda kuwa yasan da rashin lafiyar gabansa. Şarkı yayi murna sosai, hajiya fatima ma
tayi murna sosai Abangaren JAROOD sam beyi murna ba sbda shide yasan beda abinda zeci
yarinyar mutane, dan haka besan yazeyi ba, yaso subarsa ya mutu a haka. Mahaifiyar Zulaikha
da Zulaikha sunyi murna sosai, mahaifiyar Zulaikha bahaushiya ce Hajiya Safiya cikakkiyar yar
nigeria ce haifaffiyar kano. Zulaikha daman tanasan JAROOD amma Sam batasha abinda ake
fadi nacewar gabansa be Aiki da gaske bane seda akayi Aure, akasha bikin da ba atabayin
irinsa ba Akab garin Agadez din. Amarya ta tare a gidan sarauta Agadez, tanata jira taga miji
yazo dakinta amma har Akayi 1week bezoba, Zulaikha atime din kusan 20yrs take daman a
hannu, a hannu take takosa taji namiji a gabanta. Seda tayı 2month agidan taji still shiru bata
rasa ciba bata rasa shaba, amma sede ango beshigo ba sbda koya shigo besan meze mata ba.
Seda tayi 1Month agidan zuwa lokacin JAROOD ya shigo dakinta sun kwana tare ma sun tashi
shiru, tafiya tayi tafiya har akayi 3yrs shiru Zulaikha se atime din ta tabbatar da dagaske ne
abinda ake fadi, sbda ko hannunta JAROOD be taba rikewa ba, kuma gata cikakkiyar mace ta
tara kayan ruwa ajikinta. Akayi 5yrs zuwa lokacin taje ga iyayenta da niyar araba Auren
mahaifinta ya mata fada sosai, ya tabbatar mata da duk randa tasake ta rabu da JAROOD toh
karta dawo masa gıda kuma ta tabbatar da tsinuwarsa ta tabbata akanta inhar tamatsawa
JAROOD yasaketa. Sarki Abdulmuminu beji dadin wannan hukukçun da Waziri ya yanke ba, ya
basa hakuri akan kawai araba Auren, Waziri yace ai baze yuba Yarima ba mata ai mutumcinsu
ze zube, hakan kuma zesa mutanen Niger su dinga zargin JAROOD wasuma bacewa zasuyi
beda lafiyar Gaba ba, sede akwakulo wani sharrin amasa. Dole Zulaikha takoma dakin Aurenta
taci gaba da zaman hakuri, bata inda JAROOD be wadata ba kawai matsalarta rashin Bura, ita
daze dena mata komi ya bata bura yafi mata komi dadih wallahi ita kadai tasan me takeji, dataji
ta koshi se gabanta ya fara Ruwaaaaa, da vibrating. Daman karatun likitanci takeyi taci gaba da
karatunta, har JAROOD ya gama nashi karatun ya roki iyayensu Dazu yadda ya koma nigeria
domin zuwa lokacin kasuwancinsa yayi kwari sosai a nigeria musamman a arewar nigeria dama
kudun baki daya, har gidajen mai garesa sunfi goma a arewa musammanma a kaduna, ga
motoci yanadasu Treloli sunfi dari. kuma kawaishi yafijin dadin zama akaduna, yasan Kano
sosai , amma gaskiya kaduna tadanfi masa dadin zama. Da kyar şarkı ya amince da hajiya
fatima JAROOD ya koma nigeria ağarın kaduna dashi da iyalensa, Zuwa lokacin sunada 10yrs
da Aure shida hajiya Zulaikha wadda tagama karatunta na likitanci, JAROOD ya bude mata
katon asibiti, tazuba likitoci wani lokacin tana zuwa asibitin, wasu lokutan bata zuwa duk bata
çıkın nutsuwarta, Zuwa lokacinnan ubangiji ne kawai yasan irin jarrabawar shaawar da take ciki,
wasu lokutan da kanta takesa kanta takawo, sbda zuwa yanzu dauriyarta ta fara karewa, in
abun yaci tura dole se tayi yan dabaru. Sunada 15yrs da Aure JAROOD da Malam wanzan
sukaje gun wani me magani A meduguri, anan shima yace se JAROOD ya karayin Aure,
JAROOD yaki afari amma sedaya gayawa mahaifiyarsa ta bashi karfin guiwa saboda Ance
lafiyarsa na jikin mace ne, inba tananba bata yadda Za ayi akarya wannan sihirin. Anan
medugurin JAROOD ya hadu da hajiya Aisha ya gaya mata matsalarsa ai tini tace zata jure
tinda taga Akwai abun lasawa. Aka daura Auren hajiya aisha da JAROOD ta tare agidansa
dake kaduna inda hajiya Zulaikha take. Hajiya Zulaikha hankalinta yatashi ganin JAROOD ya
karo Aure atunaninta da lafiyarsa ma Kenan, dukda ya mata bayanı amma bata fahimta ba
kasancewarta mace me tsananin kishin tsiya. Tin daga nan zaman lafiya ya kaura tsakanin
hajiya Zulaikha da JAROOD, tanata zuba ido taga meze wakana tsakanin Aisha da JAROOD se
kuma taji shiru Aishar ma da kanta tasanar da ita ba abinda yashiga tsakaninta da JAROOD
amma fa dukda haka kishi be bar Hajiya Zulaikha ba ganin irin matar da JAROOD ya Auro mata
me sıffar yan duniya ga makirci ga uban kisisina, ita kuma Zulaikha tanasan mijinta sosai kawai
de matsalarsu rashin Sex ne, duk inda takaiga shaawah JAROOD baya Tabata hakan kesa
mata haushinsa aranta ko d’an romances be taba mata ba tsawon 20yrs suna zaune, tinda ya
karo Auren hajiya aisha ne tarikice masa har take iya gaya masa wasu maganganun banza.
Hajiya Zulaikha takasance mace me kamun kai duk yadda takaiga shaawah bata taba jin tana
shaawar kaucewa hanyar Ubangiji ba, tanada Aminiya daya dasuka hadu anan kaduna Doctor
Salima, taso tasata ahanyar bin maza sbda tana gaya mata matsalolin ta amma hajiya Zulaikha
tace bazata iya ba wallahi duk shaawarta batasa imaninta ta fita ba, har yanzu imanine fal
zuciyarta uwa uba kuma tasamu tarbiya tagari agurin mahaifanta. Askasin hajiya Aisha Wacce
daman tin kafin JAROOD ya aureta ita ke ciyar da