Author : Saadatu bint Abdullah Category : Read Hausa Novels
FIL’AZAL
(Romantic and love story)
SAADATUBINTUABDULLAHI✍(Writer of Kyautar Allah)
Bismillahirrahamanirrahim
AlhamduLillah am back again.
Free page1
*Kaduna state, Malali GRA Sani Sami Close.*
A hankali yake sakkowa daga kerarriyar matattakalar benen, kafafuwannan nasa fari karr kmr a
lashe kai bakace ya taba taka kasa bama da kafafuwan nasa,. Yayinda lallausar hannunsa me
kama da lambun farar Audiga yake rike da wayoyinsa guda biyu, daya kirar Samsung dayar
kirar Iphone X. Yanada kudin daze rike wayar billions of naira , sbda shidin ba karamin me rufin
asiri bane, ubangiji ya masa Arziki sosai fiye da tunanin me karatu, Arziki irin wanda ya gajesa
a gun mahaifinsa Sarki jikan sarki. Kwata-kwata shi ba mutum bane da duniya ke gabansa,
hasalima duniyar bata masa dadih, a kullum in zaka kalli fuskarsa Zakasan kawai rayuwa yake
a duniya amma Sam bayajin dadinta, Daka kallesa dole Zakasan yana cikin Jarrabawar rayu.
Sanye yake da wani danyen boil light ash color , irin ligt dinnan sosai. Boil din me sheki da
tsantsi, dinkin riga da wando. anyi masa dinkinne irin na dattako, wato de dinkin manyan
mutane, yayinda aka kewaye wuyar rikar jikin nasa da wani siririn aiki baki mara hayaniya, irin
na manyan mutane. A yadda naga boil din nasa na sheki ya tabbatarmin da dolema zeyi
tsananin tsada,. Kansa sanye da black din huta wadda tasha zanen aiki irin na zamani, aikin
hannu ce hular ammafa irin wadda turawa sukayi Aikin danni ban taba ganin hula me kyau irin
ta kansa ba. Lallausar fararen kafafuwansa sanye da black shoe me kyau dagani shoe din
bame nauyi bane, Sam shi bayasan abubuwa masu nauyi shiyasa yana tsananin san boil yard
ba kasafai ya fiye mu’amala da shadda ba sbda tana masa nauyi , Sam besan harkar hayaniya,
saboda shi mutum ne da bayasan abinda ze takurasa, sbda yanada tsananin Jin zafi, a
bedroom dinsa kusan AC uku garesa, manya-manya, baya iyayin bacci in AC be ratsashi ba,
duk inda yake shiga akwai AC a gidansa, hatta da corridor dinsa akwai AC, Kitchen AC, toilet
AC, matansa sam basa iya jimawa in suka shigo part dinsa sbda tsananin sanyi kai kace a cikin
frij kake, ko a cikin ruwan teku. seshi din daya saba zama yake iya zama. Kuma ba wani jiki
bane dashi, bashi da kiba kuma shi ba siriri bane, irin mazannan ne masu cikar zati da cika ido
amma Sam bashi da kiba, sede yanada kirar karfafa,. launin fatarsa irin launin ruwan fari ne, ga
farar fata ga Hutu AC to AC, Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un! Wayyo Kyau!! , jikinnan
luwai-luwai, kamar ataba jini ya bulbulo!, tako ina a jikinsa luf-luf yake da Gashi musammanma
hannayensa da kafafuwansa yanada Gashi zara-zara tamkar akama a kitsa.. Yanada tsananin
kyau, kyaun da harshena baze iya misaltasa ba, dogo neshi sambal ba gargad’a, yanada
Dara-daran idanuwa, luhu-luhu, yayinda idanuwan nasa suka kansance a kullum sanye cikin
farin siririn glass, medical glass, sometimes be cika gani kwarai ba inba glass a idonsa,
musammanma in da daddare. Yanada dogon hanci yayinda yakeda madaidaicin baki, yanada
kasumba, madaidaiciya, bakaramin kyau kasumbar ta kara masa ba Ainun, ya d’an manyanta
amma hakan be girgiza tsananin zallar madarar kyaunsa ba, kyaune ya hadu da Hutu da kudi.
, a kallah ze Kai 50yrs. Amma Inba an gaya maka ba baka isa ka gano hakanba, shekarun
nasa sun buya a cikin kyaunsa da hutun dake tattare dashi, kai inka gansa ka rantse da Allah
cikakken balarabe ne, saboda kyaun nasa ya wuce shahara, kyaun nasa yayi ratsa-ratsa da
imanina, bantaba ganin tsarin halitta irin nasa ba, lafiyayyen namiji azahiri ga cikar zati kai
dagani dole zakasan inside zeyi girman jarumar. (BURA)
A hnkli ya gama sakkowa daga upstairs din. , yayin da cikin sassarfa yake tafiya amma inka
kallesa zakasha a hankali yake tafiya yanada tsananin sauri, wato yanada zafin nama, ba
kasafai ake iya binsa a jere ba in suna tafiya da mutane, sbda yanada sauri, abunka da dogon
Namiji. Se zuba kamshi yakeyi, na perfumes dinsa masu tsananin tsada, yanasan kamshi, yana
kashe kudi kwarai a kan turaruka sekace mace, in takaice muku yafi wata macenma San
kamshi shifa Sam baya mu’amala da datti ko kazanta, yanada tsananin tsafta ta fitar hankali. A
hankali ya sauke idanuwansa kasa ya kalli dankareren watch din dake manne a tsintsiyar
lallausar tubus din hannunsa wanda ke cike da suma. dai-dai watch din hannun nasa ya buga
karfe goma da minti asirin na safe,Adai-dai lokacin kuma wayarsa kirar samsung ta dau rurin
bukatar agaji, Ya duba yaga lambar Dreva dinsa ne kuma babban Amininsa tin Tala-Tala
Malam Abdullahi wanzan. Dagawa yayi ya kara a kunnensa, ba tare da yace komi ba. Daga
cikin wayar aka fara magana “Ranka ya dade JAROOD har yanzu baka fito ba,,,Gashi Giwar
sarki nata kirana..” (mahaifiyar Jarood kenan ita ake kira da giwar sarki) dan guntun numfashi
yaja hadi da langwabar da Kai ya danyi jim for some seconds kana yace “Ganinan fitowa insha
Allahu…” malam Abdullahi Dreva wato wanzan Yace cikin girmamawa “Allah fiddoka lafiya
ranka ya dade, fari me farar Aniya dogo tsayuwarka tafi tsayuwar gajeru dubu, Allah ya ja ranka
dan tsarki jikan sarki, yarima me jiran gado, tureka se Allah yayi, kai kainuwa ne ba a
shukakaba sede akaga fitowarka…” wani guntun murmushi yayi , me dauke da siririn sauti,
yayinda kirarin Wanzan ya bashi nishadi, ya jinjina kai kana Ya amsa da Amin daga bisani ya
katse wayar. Direct ya nufa kofar dazata kaisa part din Hajiya Zulaihat wato uwar gidansa
kenan ta Auren saurayi da budurwa Yana tafe yana bin ko ina da kallo a gidan, gidan ya tsaru
iya tsaruwa, babu abinda babu a ciki na morewa rayuwa, komi na duniya ubangiji ya basa, sede
yanaji a ransa Ina ma za a kwace komi na more rayuwa a bashi abu daya Rakk daya rasa a
rayuwarsa, Wato martabarsa da kimarda ta d’ana miji, lokuta da dama shida kansa yanajin ya
tsani kansa, Amma yazeyi da jarrabawa,.
Tsayawa yayi cak dai-dai tsakiyar babban falon hajiya Zulaihat. Ya juya ya kalli ko ina, komi
yaji, kama daga kan kujerun falon zuwa komi da komi Army green ne and nude color, tako ina
adon sarautane a falon nata. komi ya tsaru an narka Dukiya damkam a falon nata. Kallon ko
ina yakeyi amma Sam hankalinsa be kam abinda yake kallo, kyakyawar zuciyarsa fal tunani
tunani, nan take yaji wani siririn hawaye ya wanke masa kunci, cikin hanzarin ya zare glass din
idonsa ya goge hawayen da hannunsa, hadi da saita kansa, yaja numfashi me tattare da rashin
jin dadih a can kasan zuciyarsa. Ganin be ganta a falonba ya nufi bedroom dinta, daman yasan
mawuyacine ya ganta a falo a wannan lokacin, yasan war haka time din bacci tane. A hankali
ya tura handle din kofar bedroom din-nata yajisa a bude dan haka yasa Kai bakinsa dauke da
sallama. Yana shiga Dakin beyi wata-wata ba ya kara Karfin Sanyin AC din dakin sbda ya
masa kadan. tana jinsa tayi kmr batasanma ya shigo ba dayayi sallama ma Ciki-ciki hajiya
Zulaihat dake kwance kan dankareren gadonta ta amsa,. Komi na dakin army green ne and
nude color, Green ne favorite color din JAROOD, dan haka komi na gidan akwai green.
Kasancewar dakin akwai haske kadan , hakan ya bawa JAROOD damar ganinta kwance.
“Mace har mace …” ya fadi a ransa hadi da binta da manyan idanuwansa, masu kashe ruhi, da
zukatan masu imani. Ta dago da kyar ta masa kallo daya ta dauke kai a zuciyarta tace “a zahiri
kmr namiji nan ko duk a banza ba amfani, bura kamar lagwani a cikin kerosine,….” A hankali
JAROOD cikin takunsa me fitar da Sirrin kyau ya karaso gefen gadon da take kwance ya
zauna d’an nesa da ita, shi Sam baya zama kusa da mace sbda koya zauna kusa da ita bejin
komi, Sam-Sam shifa wlhi bayajin sha’awar duk wata mace duk kuwa kyaunta da zatinta shi
baya gani sam. Tinda uwarsa ta kawosa duniya be taba rike hannun diyya mace ba, inba
hannun mahaifiyarsa ba. Tsurrr ya kara tsurawa hajiya Zulaihat din idanuwansa narkakku kmr
na masu jin bacci, kallanta yakeyi Amma a kasan zuciyarsa yasan yana tausayin hajiya
Zulaikha kuma yana santa, itadin tazama jurau a fagen rayuwarsa. Sam hajiya Zulaihat taki
yadda ko ido ta hada dashi itafa gaba daya inta kallesa haushi yake bata, Gashi de ubangiji
be ragesa da komi ba a zahiri, yanada cikar zatin daba Kowanne namiji keda irinsa ba, yanada
tsananin kyau, kyaun da babu me irinsa a kaf nigeriannan. “nasha bacci kkyi ai?” Ya fadi cikin
zazzakar muryarsa, har yanzu se binta yakeyi da kallo tako ina ba inda ubangiji ya rageta
tanada manyan duwaiwuka ga manyan nonuwa tinjim tinjim, lintsin-lintsin, gata black beauty
skin dinnan nata na Hutu se sheki yakeyi kmr tarwatsa a fresh water. dukda a kalla ta Kai 40yrs
amma akwai danyen jini a jikinta kasancewar bata taba haihuwa ba, har yau bata taba sanin
d’ana miji ba she’s still virgin durinnan rufe yake ruf. Sanye take da wasu danyen riga da wando
pjames masu laushi da tsantsi na bacci , kaf halittar jikinta a bayyane take, duwaiwukannan kmr
suyi magana dan girma, tanada shape over, Tana Cikin list din matannan da ake musu lakabi da
mata masu Gantsarwa. Tanada manyan nonuwa harma sunso sufi duwaiwukanta girma. babu
dan kwali ko hula akanta, hakan ya bani damar ganin sumar kanta. tanada suma madaidaiciya
sede Sam baza ace da ita me suma ba, dai-dai na kitsawa take dashi. Tanada diri iya diri amma
gaskiya bata da kyau sosai a fuskarta danma akwai kyaun Hutu daya gauraye da zallar kudi
anci Ansha an tada Kai dame kyau. Cikin halin ko in kula irin ciki-cikinnan hajiya Zulaihat ta
amsa da sassanyar muryarta “idona biyu, ko baccin dare ai ba wani dadih yakeminba balle
intayinsa har in kai wannan lokacin…” ta karashe a hasale, Kai kace rufesa da duka zatayi. Ko
kallan inda yake batayi ba, tanayin mgnr ta gyara kwanciyarta ta juya fuskarta gefe, ta bashi
k’eya. Nannauyar Ajiyar zuciya ya sauke yana juya kalaman hajiya Zulaihat a zuciyarsa, yasan
inda ta dosa sam baya neman Karin bayani. Ya kauda maganar dacewa. “Jiya da yau ranar
girkikine meyasa bakiso dakina ba? Ko baki da lafiya ne?” Wannan Karan a hasale ta juyo ta
watsa masa wani banzan kallo inside tanaji kmr ta tashi ta rufesa da mahaukacin dukan dase
takaisa kasa sbda Azabar haushin da yake bata ya isa ya wuce tunani. “ banganeba JAROOD?
Kmrya ? Lafiyata lau, kainede mara lafiya,,, innazo dakin naka mezan tsinana maka? Ko kawai
jazama Kai wahala? Da daurawa Kai dawainiyya? Sekace Kana tsinanamin wani abun, burar
taka ba Aiki takeyi, to mexan maka? Shaawata ba saukemin ita kakeyi ba, dan Allah malam ka
kyaleni, Mtwsss! ” Ta karashe dajan guntun tsuki hadi da sake juyawa, sbda matsifar dake cinta
a raima ta rasa wani irin bala’i zata masa ta huce. Sam JAROOD beji haushinta ba inda sabo
ya saba, ita hajiya Zulaihat sam bata iya danne komi a ranta, kwata-kwata bata da hakuri, haka
yake fama da ita a wannan shekarun, kusan 20yrs yau da Aurensu, ko yace tanada hakuri
yanzu nede hakurin nata yake nema ya kare, ko yacema ya kare, domin kuwa yanada tabbacin
akaf matan duniya baza a taba samun me hakurintaba da juriyarta, musamman yanda yake
ganin matan nan na ynzu a hannu-hannu suke, ji suke kamar su wanken durin nasu su bada acı
kyauta. Bashi da hakurin jure raini amma duk yana shanye na hajiya Zulaikha, sbda beda
abinda ze biyata a duniya.
Mikewa yayi tsaye jiki ba laka zuciya ba ddh, idanuwansa sunyi narai-narai, ji yakeyi kmr ya
daura hannu a Kai ya fasa ihu, inside azabar tukiki zuciyarsa keyi, wlhi abinda yake damunsa
baze misaltuba. “Allah ya kyauta…” kawai yace kana ya sake cewa “pls kin samu damar shirya
min break?” A hasale ta tashi zaune a tsakiyar Gadon tana fadin “break din me? Tabdijan
lallaima! Toh wlhi Bazan iya ba! Bazan iya wahala ba nagaya maka JAROOD… na gaji, na
bayama da nayi Allah ya bada lada. Wlhi ni ba yar aiki bace, inde bazaka iya cin abincin masu
aiki ba ka barshi, gaskiya, wannan rashin Tausayin naka har Ina, look…” ta karashe Tana gyara
zamanta sosai a tsakiyar gadon azabar matsifa nacinta,. Idanuwannan nata sun kuma
qanqancewa ga jarabar Shaawah ga matsifa cike da idanuwan, magana takeyi amma durinta ta
kasa ruwa kawai yakeyi na zallar shaawah. Jarood ya kara zuba mata ido, yana mamakin
yadda ita komi na fada ne agurinta, ko mgnr arziki ya mata seta hasala ta hayayyako masa.
idon ta zuba masa masu cike da zallar matsifar shaawah da bala’i kmr tana jiransa daman. Ta
nunasa da yatsa se faman jijjiga takeyi yayinda rindim-rindim din nonuwanta ke up and down,
daman ba bra jikinta. da ace lafiyayyen namiji ne ke tsaye a gabanta da dole seyaso ya kai
musu matsa, sbda sun cika taf suna neman me latsasu, sun kasaita nonuwannata luguiguta
kawai suke bukata, ga nipples din sun kuma mikewa sbda shaawar da take ciki, itafa kullum
cikin shaawah take. A bangaren jarood kuwa ko kallo basu isheshiba sbda koya kalla bayajin
komi, shifa tinda yake a duniyarnan kaf dinsa burarsa bata taba tashiba wai danyaga mace,
kullum tananan kwacce luf a Cikin wando, ji yakeyi kmr ma ba burar a jikinsa se yaje wanka
yake tunama gabansa na namiji ne. Hajiya Zulaihat taci gaba dacewa, tana mgna Tana lumshe
kananun idanuwa na jarabar bukatar burar namiji a gindinta. “ bari kaji JAROOD Nifa
wlhi-wlhi-wlhi bazan wahalar banza da hofi ba, ko sallah ai dan lada ake yinta. Nifa Billahillazi
bari kaji jarood,? daga yau na sawwake girkinkan bazan karayiba a barma Hajiya Aisha ita taga
zata iya ni nagaji, girkin banza, girkin daba abun Arziki, se tsiya da tsiyacewar Asara, se
wahalar banza wahalar hofi, ba’a sosama mutum inda ke masa kaikayi, Nifa bari kaji jarood wlhi
haushinka nakeji koson ganinka banayi pls and pls kabarni inji da abinda ke damuna...” lumshe
ido jarood yayi sbda ya matukar Jin zafin wannan kalmarta ta wai batasan ganinsa! . Shi dande
yanada juriya ne amma wlhi damuwar dake damunsa tafi ta-ta, Sam bayajin dadin yadda Gashi
ga mace amma be iya mata komi, seya duba ya hangama yaga mata har biyu ya ajiye amma
be iya musu komi. tin kafin ya bude idonsa taci gaba dacewa , daman bawai ta tsaya bane
kawai ta numfasa ne. “Kai a rayuwarka Bakasan komi ba se sa Aikin banza, se bacci kmr
kasaaa, ajema a gabanka baya Aiki kwata-kwata amace kake…aiko shafe shafe, da wasanni
da gaban mace ta kawo kayi kou? Amma Sam baka iya ba,,,Bakasan yadda zaka shama
mace gabanta ba?se wahalar banza, wahalar hofi aurenka Auren wahala, Auren matsifa Auren
bala’i Auren jaza’i Auren mummunar kaddara, shekara ashirin ina cikin wannan jarrabawar,
aikin bansa aikin hofi, zaman gidanka zaman Asara zaman bakin ciki, zaman da in yau na fadi
na mutu bakin cikin gidanka ne ya kasheni…..aikin banza kawai, toh wlhi nagaji da zaman
Aurennan se kace ina Auran yar uwata mace…aikin banza aikin hofi, girkin banza da hofi,
bazanyi girkinba wanda nayi a baya ma Allah ya bani lada, nagaji , nagaji da Aikin banza aikin
daba lada ba la’ada mtwsss! …” ta karashe Tana kuma jan tsuki, ta mike se ynzu naga tanada
yar kiba, sannan gajera ce, sede fa akwai Kaya taf a jikinta na morewar rayuwar dana miji,.
Tana mikewa direct ta nufa toilet cikin hanzari, sbda ta gaji da ganinsa, sannan wani qololon
bakin ciki ya tokareta tasan in batayi kukaba baza taji sanyi a ranta ba, daman ita macece me
saurin kuka. wlhi dabadan umarnin iyayena da tini ta rabu da wannan Auren bakin cikin na
JAROOD, wasu lokutan ji takeyi kamarma ta gudu tabar gidan, taje wani guri inda baza Asan
inda take ba ta Auri namiji me Lafiyayyiyar bura ya dinga lafta mata kota huce takaicin 20yrs
datayi gindinta kumshe a pant, kullum cikinsa pad take ita bame period ba, sbda kawai azabar
feelings dake damunta. Tana shiga toilet din tasa masa key, kawai tayi zaman dirshan a kasan
toilet din ta fashe da wani irin kuka, ita kadai tasan me takeji, ba karamin cutuwa takeyi ba da
Auren Jarood, gata irin matannan ne harijai masu tsananin bukatuwa, kullum se tayi mafarkin
ta rabu da jarood ta auri namiji me lafiya.
Bayan shigarta toilet din. JAROOD dake tsaye yayi shiru, yana kallon gefe guda a dakin, almost
5yrs yana cikin wannan halin da ita, a fari ba haka takeba yanzune ta fara gajiya, kusan 15yrs
lafiya sukayi shida ita, Tana ganin girmansa ynzuko ko girman nasama bata gani, sbda becinta.
Inda sabo yaci ace yasaba da halin hajiya Zulaihat amma Sam ya kasa sabawa, wasu
abubuwan nazuwa masa sabbi. Wasu irin hawaye masu azabar kuna tafasassu masu turiri
suka fara safa da marwa akan kuncinsaaa!.,. A rana yanayin kuka fin a kirga musamman in
Hajiya Zulaihat ce da girki, ita macece Wacce bata da juriya, bata controlling magana, Sam
bata iya danne abinda ke ranta. A wasu lokutan jarood baya ganin lefinta, ai tayi hakuri,
hakurima me tsanani, amma de yasan be kamata tadinga gaya masa irin wad’annan
kalamanba, kodan darajar girmansa, a banza ya bata 10yrs. da’ace tasan irin kunar da
kalamanta ke masa a zuciya data