Shuger Dady Book 3 Complete by Autar Alheri

Author :  Autar Alheri Category :  Read Hausa Novels

Chapter   9 / 24

24K to 27K   out of 70.4K words


besakaba bayan boxes yaduƙo fresh milk yasha itama yabata tasha tanata zuba taɓararta, kana
yazo yakwanta tare da janyota jikinshi taɗora kanta akan faffaɗan girjinshi tana wasa da
kwantacciyar sumar dake wurin tace "uncle shead naaa...yayi shiru amma yajiyo yana kallonta.
"Uhnm uhmn uncle shead ina magana kamin banza amma yanzu kana cewa bakason surutu,
amma fa yanzu kagama surutunka kanata ihu kana faɗar wani abun, yawwa uncle shead na
miyasa kake ihu bakada lafiyane? Tatambaya tana kallonshi shima ɗin ita yake kallo, tun
lokacinda tafara magana tana faɗar yana ihu. Wani Miskilin Murmushi yasaki yana shafa sajen
fuskarshi kana yaduƙo da bakinshi Dede kunnenta yace "lafiyana qalau my jannah bawani ciwo
kecedai kike bani daɗiiiii, ƙarasa yana jan zancen tare da manna mata kiss akunne...aiko ta
ƙyallƙyale da dariya har seda fararen haƙoranta suka bayyana domin sosai zancen uncle ɗin
nata yasakata nishaɗi seda tayi me isarta tashiko yazubawa kyakkyawar fuskarta ido kawai
yana kallonta, kana yabuɗe baki cikin happy zatayi magana kenan lubnah taturo ƙofar bedroom
ɗin....!



Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah
Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN
shehu sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum
zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata. Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran
aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki
ciwo wllhnazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar
ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋ wannan
Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar
uwagumbar mallaka
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi

TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara
Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.

Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza

Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
akayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra
Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
✨✨✨✨✨✨✨✨️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara
shine mata idan Baki gyaran kanki toh wllh kisamu matsalakizo ga
kayan daa an gwada andace sai San barka ake macce. Wacce ta isa ta kasaita

Wannan shigar ta manyan mata ce kuna ina Amar matso Matan kirki
kayan suna zowa ko wacce kasa insha allah delevery ko wani gari Ina sokoto Ina
aimawa ko Ina
08133702819
08160486862 Yan sari Ina mara ba daku✨✨✨✨✨✨✨✨✨oum zarah gidan
gyaran aure mutane na sai kinzo zaki Sha mamaki angwada anta sambarka














Autar alheri ✍️

*SHUGER DADY*


Beautiful and special love�


Romantic love and....


Book 2

Page 31 & 32

"Tashigo jiyowar dazatayi idonta yasauka akan jannat dake kwance akan kirjin mijinta ko tana
dariya ko riga babu ajikinshi, shikuwa se murmushi yakeyi yana shafa bayanta...wani irin waro
ido tayi cikin Bala'in daya ciyota tace "kutubar ubannan, ke yanzu iskancin naki haryakai hakan
kiyimin kwance akan gadon mijina kuma akan jikinshi sabida iya karuwanci ohh wannan ne
shaƙuwar takunen, to billahil azim baku isaba, tafaɗa tana huci tare da nufar kan gadon....ido
suka zuba mata ganin zata Hauro musune yasashi daka mata tsawa cikin tsare gida yace "Karki
kuskura muzo wurinnan wlh kuma maza kificemun daga ɗaki, kafin tunanina yasauya akanki,
yaƙarasa zancen fuskarshi amugun ɗaure. "Uhnm uhmn uncle sheaddd naaa, jannat takirashi

cikin shagwaɓa. "Na'am my jannah minene? Uhnm nidai tatafi tanata yimana ihu aka, tafaɗa
tana shafar kwantacciyar sumar ƙirjinshi zuwa nipples ɗinshi. "Ohhh sheath my sweet jannahh
zaki kashe uncle ɗinki da salonki, yafaɗa cikin shauƙi.."uhmn nidai bazan kashe uncle naba. "Ai
da daɗi zaki kashe uncle shead my jannah. Aiko seta saki murmushi tare da yi ƙasa da
hannunta taɗora Dede setin Shead ɗinshi tana kallonshi tana murmushi,,shima murmushi yake
mata reda ɗage mata gira ɗaya alamar yadai� aiko tadunƙule a ƙirjinshi tana dariya..shima
ƙara faɗaɗa Murmushin shi yayi kana yajanyota sosai ajikinshi yana ƙara matseta, yalumshe
kyawawan idanuwanshi, yana sauke numfashi.

Mutuwar tsaye lubnah tayi tana kallosu baki sake hanci tune, jikinta secira yakeyi cikin mugun
mamakin abinda idonta yagane mata, dama yaya shaheed neman mata yakeyi? Dama tare
yake da jannat shiyasa jaririyar yarinya shiyasa koyoshe suke maƙale da juna? Wani irin kukane
yazo mata me masifar cinrai domin tasan muddin takawowa yaya shaheed hauka anan dukan
tsiya zatasha agaban wannan tsinanniya yarinya. Bakinta tatoshe tafice aguje daga bedroom
ɗin tafaɗa tana akwai tasakan kamar ranta zefita tana faɗar mashiga ukku ni lubnah badai
wannan jinjirar taɗauke hankalin yaya shaheed agareniba wannan daku mace matazam ba, wlh
kuwa in hakane senayi maganinki jannat komi kike taƙama dashi Sena nuna Miki bambancin
shekaru da makircin mace Sena nuna Miki ke ɗin ba kowa bace, seda tayi kukanta me isarta
kana wani tunanin yafaɗo mata cikin sauri tamiƙe zaune tare da rarimo wayarta jikina rawa
tashiga kiran adda murja....alokacin ita kuwa tana kitchen ɗinta tana aiki, taga kiran ƙanwar Tata
yashigo mata, murmushi tayi tukunnah taɗaga tana faɗar Humm antunada nakira kenan lubnah,
kafin takara wayar akunnenta tana faɗar"assalamualaikum ƙanwata,,amma memakon taji
lubnah ta amsa se kukanta dataji yadaki dodon kunnenta, cikin sauri tajanye wayar tana faɗar
subhanallah lubnah miyafaru ne ? Bakida lafiya ne? Ina yaya shaheed yake? Ko wani abunne
yasameshi? Tayi mata tambayoyin duka atare..shiru lubnah tayi tanata kukanta. Seda adda
murja ta doka mata tsawa cikin faɗa tace "waibazaki gayamin miyafaru ba kinkirani ina
tambayarki kin cikamin kunne da kuka kuma kin tadamin hankali sabida shirme? "Wlh ba shirme
bane adda murja wani abun tashin hankali ne nake gani acikin gidana kuma acikin family mu
adda inajin tsoron sunan family mu yaɓace yafara ɗoramu a social media wlh, taƙasa zancen
tana koma sakin kuka. "Innalillahi wa'innailaihi raji'un lubnah munene yake faruwa kidena kuka
kigayamin idan yaya shaheed ne yayi Miki wani abun kigayamin kinsan zanyi mishi magana
kuma ze fahimta dan Allah kidena kukan'nan kinji please. Shiru tayi tana share hawayenta
domin kukan na gaske ne takeyi dudda makirci yasatakira adda murja amma kukan na baƙin
cikin abinda tagannine kuma babu damar ɗaukar wani mataki, "to adda murja abunne daciwo
wlh ace yadda yaya shaheed yake duk shine babba acikin family nan da yadda aka bashi
narenon ƙaramar yarinya Amma yaci amanar wannan family adda murja wlh doline nayi kuka
domin bashi kaɗai zeshafaba hadda mu..wani irin dumm ƙirjinshi adda murja yayi cikin faɗuwar
gaba da tashin hankali daya dirar mata lokaci ɗaya tace "lubnah Karki ƙara buɗe baki kiyi
magana muddin ba gayamin zakiyi abinda ke faruwaba wlh. "Ɗan shiru lubnah tayi domin tasan
dudda adda murja nada haƙuri amma tanada zafi wani lokacin taɗan gado gwaggo Ubaidah,
ƙasa tayi da murya cikin Muryar kuka tace "adda yaya shaheed ne keneman lalata rayuwar
jannat yanzu daga bedroom ɗinshi nake yayi kwance bakomai ajikinshi se boxes itama yaɗorata
akan jikinshi suna kwance tana murza nipples ɗinshi adda murja kuma wlh ga dukkan alamu

sunsaba da hakan domin shima romance ɗinta yakeyi yanata Nish..."ya isa lubnah ƙarya kikeyi
wlh yaya Shaheed baze taɓa cin amanar kansa hakanba domin kuwa duk abinda Yayiwa jannat
kanshi yaci amana shida yareneta baniba, kuma wlh Karki ƙara gayamin banzan labari irin
wannan na shirme, kisani idanma fata kikeyi to kidena domin kuwa duk abinda ya shafi family
mu na fatanci kekanki bazaki tsiraba banza me ƙwaƙwalwar yara, tana gama faɗar hakan
tayanke wayar....sororo lubnah tayi da wayar ahannunta tana kallo domin sam bahaka tasoba
hakan yasa tamiƙe kawai tafice daga pert ɗin zuwa pert ɗin anty habiba matar Imran.


Adda murja kuwa bayan tayanke wayar gabanta yatsananta faɗuwa tanason yakice zancen
lubnah amma kuma takasa abin yatsa mata arai,,,doli ya'ajiye aikin tafito perlor tazauna tana
tunani tare da bawa me aikinta damar isarda aikin.

Lubnah kuwa tana shiga pert ɗin Habibi tasameta zaune tana zubawa Marwan da ƙanwarshi
abinci, zama tayi tayi shiru tana kallonta. "Yadai lubnah? cewar habiba.."Humm kedai bari sis
yau naga abin da yafi ƙarfin idona dan Allah yaya Imran yana gida? "Eh yana nan akirashine?
"No bari harya fito kawai amma binne yatadamin hankali, wai kinsan mike faruwa agidana
kuwa? "A'a miyafaru ne? Habibi ta tambayeta tana dawowa kusanta tazauna cikin mamaki.
"Humm kedai bari ashe dama yaya shaheed tare yakeda shegiyar yarinyar nan bamusaniba,
tayi zancen cikin alhini irin abin yadameta ɗinnan domin sitakeyi zancen yaje gunsu Ghaisha da
Dady sabida ita bazata iya gaya musu ba, shiyasa take yaɓawa kowa. Cikin mugun mamaki
Habiba tace "bangane mikike nufiba lubnah kamarya tare yakeda ita jannat wai kike nufi
yarinyar da batama isa maceba? "Wlh kuwa muke kallon hakan amma itakam ai tasan daɗin
mazan. "Haba dan Allah kedena wannan zancen lubnah taya yaya shaheed zeyi hakan
mutumin da ƴammata manya kebibiya bekulasuba se jannat? idan neman mata yakesanyi
aiyasan inda zesamu wanda suka fita komai. "To aganinki kenan habiba amma yanzu kam
yanayi dan Bara kiji abinda nagani, Nan tashiga bawa lubnah labarin abinda tagani har wanda
bata ganiba tafaɗa nata ƙarya da gaskiya. Cikin tashin hankali habiba ke maimaita innalillahi
wa'innailaihi raji'un,..ato kemadai kyaji nidakaina abin ya tsoratani wlh ace yaya shaheed
daneman ƙaramar yarinya dakimarshi da komai..


"Ya'isa hakan lubnah wlh Karki ƙara kiran yah shead da ririn wannan mummunar Kalimar wlh
Allah yakare bawansa dudda jimawarda yayi beyi aureba yariƙe kansa da mutuncinsa balle
yanzu da aurenshi mata har biyu kice yana neman mata, dankina shasha'sha yanzu koda
dagaske abinda yake yi kenan keba me rufa masa asiri bace kina matarsa kuma ƙanwarsa
amma kina baza sirrinsa kaico da mata irinki lubnah wlh karna ƙarajin wannan bazan zancen
daga gareki, yaƙarasa zancen cikin gargaɗi.


Lubnah kam tunda taji ya ambaci mata har biyu kunnenta yadena jimata komai kallimar mata
biyu kawai,,,seda taji yakai aya tukunnah jinta yadawo mata cikin harhaɗa magana tace "yaya
Imran mata biyu kamar yaya? Bancinni yanada wata matarne bansaniba? Wani banzan kallo

Imran yayi mata inna bakida hankali ɗin nan kana yace "au baki saniba shiyasa kikazo yaɗashi
kenan? Humm to ita wadda kikazo kawo tsegumin yana tare da ita itaɗin matarshice ta Sunnah
jannat matar yah shead ce halal malal Kinga kuwa duk abinda zemata babu ruwan wani kuma
bazancen ɓata mana family sedai ma alfahi daze sakamu, yakasa maganar yana haurawa
bedroom ɗinshi tareda Banka mata harara...tunda yafara magana lubnah tayi mutuwar zaune
Takoma tamkar andasata,,,to ba lubnah ba hatta habiba tashiga shuck awannan kalaman na
mijinta, jannat yarinya ƙarama akayiwa aure kuma arasa waza'a aura mata se me mata ahaɗa
kishi da lubnah? Inna wlh inkuwa hakane seta tashi tsaye wurin taya jannat kishi da lubnah,
tana gama wannan tunanin tamiƙe tabibayan mijinta.... lubnah kam cikin mugun tashin hankali
da mamaki tafice daga pert ɗin tana fita tafaɗa mota abirkice tabar gidan kamar zata tashi
sama...da mamaki Yusuf yabi motarta da kallo cikin ranshi yana faɗin Allah dai yasa lafiya.

Adda murja kan hakan taƙarasa wuni sukuku kamar kazar da kwai yafashewa aciki domin sam
takasa samun nutsuwar zuciya, hakan Abban jannat yadawo yasameta, shikanshi yanayinta
yabashi mamaki hakan yasa yayita tambayarta miyafaru? Amma tana cemishi bakomai domin
aganinta wannan sirrin family sune bedace tafaɗa ba, seda yagaji dankanshi yace "murja kodai
aurenda Dady yaɗaurawa jannat ne da uncle ɗinta kedamunk...wata irin juyowa tayi cikin
razana batareda tabari yaƙarasa zancenshiba tace "aure kamar yaya dawanne uncle ɗin?
Tafaɗa abirkice. "Ido yazuba mata naɗan lokaci yana nazarinta, domin yafahimci batasan da
zancen auren ba, hakan yasa yanisa kafin yagyara zamanshi yace "murya mikike nufi? Minene
na wannan razanar? Sekace dodo aka aurawa yarki? Yayankine fa? Kuma Dadynku ne ya
ɗaura auren shin kina ganin Dady zeyi abinda ze cutarda jannat ne? Shin kina ganin akwai
namijin dayafi dacewa da jannat samada yaya shaheed ne? Shin kina ganin akwai wanda zeso
ƴarki tsakani da Allah yariƙeta amana sama da yayanki ne? Shin ko akwai wani mugun hali da
yaya Shaheed kedashi ne wanda nibansaniba? Dakika firgita sabida anbashi ƴarki? Ni anawa
tunanin zakifi kowa farin cikida wannan auren domin kinfi kowa sanin waye shaheed dakuma
alaƙar dake tsakaninshi da ƴarki, Ashe bazakiso ƴarki ta auri wanda hankalinta ze kwanta da
aurenshi ba? Gaskiya Masha mamaki murja domin anawa tunin kece mutun tafarko dazatayiwa
Dady godiya akan wannan auren segashi abun bahaka bane? Kenan da ɗan uwanane jannat ta
aura bazaki amince da aurenba kenan tunda kinƙi naki..."ya isa please Abban jannat Ni wlh
bahaka nake nufiba nisam ba abinda kake tunani bane araina, dan Allah kadena faɗan hakan
domin kunnena baze juri sauraraba senake ganin kamar nayiwa yaya shaheed butulcine.
Amma wlh zanfi kowa farin ciki idan ya auri ƴarshi domin kuwa nasan ba sabida wani abun
yakesonta ba sabida Allah ne domin yasota tuntana cikin zanen goyonta,,,abu ɗaya ne
yatadamin hankali shine jannat yarinya ce ƙarama bazata iya zama da namijiba ayanzu, yaya
shaheed kuwa yana bukatar cikakkiyar mace ne wadda zata iya bashi kulawarda tadace
dubada jimawarda yayi babu aure, kuma yanzu Kaduba Abban jannat ƙanwata yake aure,
yanzu se jannat tayi kishi da lubnah? Taƙarasa zancen cikin rauni domin gabaki ɗaya jikinta yayi
sanyi...shima Abba jannat shiru yayi sabida yanzu yagane inda tadosa cikin lallami yace.....!


Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah

Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN
shehu sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum
zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata. Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran
aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki
ciwo wllhnazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar
ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋ wannan
Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar
uwagumbar mallaka
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi
TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara
Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.

Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza

Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
akayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra
Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
✨✨✨✨✨✨✨✨️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara
shine mata idan Baki gyaran kanki toh wllh kisamu matsalakizo ga
kayan daa an gwada andace sai San barka ake macce. Wacce ta isa ta kasaita
Wannan shigar ta manyan mata ce kuna ina Amar matso Matan kirki
kayan suna zowa ko wacce kasa insha allah delevery ko wani gari Ina sokoto Ina
aimawa ko Ina
08133702819
08160486862 Yan sari Ina mara ba daku✨✨✨✨✨✨✨✨✨oum zarah gidan
gyaran aure mutane na sai kinzo zaki Sha mamaki angwada anta sambarka














Autar alheri ✍️

*SHUGER DADY*


Beautiful and special love�


Romantic love and....

Book 2

Page 33 & 34

"Yace Please mamin jannat kinutsu kuma kiyi haƙuri kifawwalawa Allah komai domin shikeyin
ikon shi asanda yaso kuma alokacinda yaso hakama akan wanda yaso, kicere duk wannan
abun aranki jannat dai ƴarki ce kuma kinada tabbacin tashiga hannuda bazata taɓa cutuwaba,
lubnah kuwa ƙanwarki ce dudda masan halin kishi irinnaku Na mata amma bana tunanin
ƙanwarki ta cutarda ƴarki kuma dan jannat tayi kishi da lubnah aiba haramun bane tunda ba
uwarku ɗaya ko Abanku ɗaya keda lubnah ba, ko cousin sister ne sanida hakan bawani abin
magana aciki, abinda Nakeso dake anan kawai addu'a domin itace kawai suke fata agareki,
kuma dan Allah karkiyiwa kowa zancen aurennan acikin family ku idan bawani yayi Miki shiba,
kuma koda anyi Miki kawai kinuna farin cikinki domin wani abun kaɗan kika nuna narashin jin
daɗi idan zancen yakoma gun Shaheed bazakiji daɗi ba dan kikiyaye kinji murjejena, yafaɗa
yana murmushi tare da rungumota jikinshi....itama murmushi tayi domin kalamansa sunsanyaya
mata zuciya hakan yasa komai datake hange yagushe mata arai, cikin ranta tace "kilama
lubnah abinda tace tagani kenan bayan anyi aurennan kenan dai dagaske takeyi, in sha Allah
kuwa batasan anyi aurenba dabazatayi wannan tunaniba, Humm wai yaya Shaheed tare da ƴar
shi mazannan basada kunya wlh, afili setace "Allah yabasu zama lafiya yasa wannan auren
yazamo alkhairi agaresu kuma ya kauda duk wata fitina da sharri atsakaninsu..."yawwa
murjanatu na kokefa, Ameen Ameen ya Allah, cewar Abban jannat yana murmushi. Daga hakan
sukaci gaba da firarsu domin yanzu kam hankalinta ya kwanta..

Lubnah kuwa tana fita gidansu tawuce tunda tayi Perking tashiga cikin gidan take rusa uban
kuka kamar zata tada gidan...cikin tashin hankali innayi tamiƙe tana tambayarta lafiya kuwa
miyafaru ne? Mutuwa akayi? Domin gabaki ɗaya ta hargitsa mata lissafi.."wai yaya Shaheed ne
yayi aure innayi duka kwanan mu nawa dayin

9 / 24