Author : Autar Alheri Category : Read Hausa Novels
kasance Shima kanshi abinda yakeso kenan hakan
yasa kullun suke maƙale da juna, kuma har ila yanzu shaheed begane tanada cikiba balle ita
tagane shikawai abinda yake kalla dayaga cikinta yayi girma shine ƙibar batayine ga breast
ɗinta Masha allah hips ɗinta ma Hakan kamar ze ɓalle, sedai wani abun daban yafara tsorata
da yanayin jarabarta domin idan baya gida abin yaciyota duk birkicewa takeyi tafita hayyacinta
tayita kuka harse yadawo kuma dazaran taganshi kamar wata mahaukaciya Hakan zata dirar
mishi kamar kura taga nama harse tasamu nutsuwa tukkunna...to wannan dalilin ne yasa
yakaita asibiti gudun kar wata matsalar ce besaniba, kallo ɗaya Dr yayi mata yace mishi aicikin
jikintane kesakata Hakan...da mamaki shaheed yace wane ciki kuma dama cikine da ita?
Murmushi kawai Dr yayi kana yace suje wani office yayi mata hoto, aiko shaheed na kallo aka
fara inda yayi tozali da baby ajikin computer kwance acikin jannat ɗinshi, wani irin ihu yasaki
tareda hamdala alokaci ɗaya yana sujjadar shukur agun mahaliccinmu, daganan yarinƙa yiwa
doctor godiya kamar ze goyashi tareda yimai alkhairi meyawa kana yaɗauki jannat ɗinshi yana
juyi da ita acikin office ɗin...shidai doctor ido kawai yazuba mishi yana kallon zallan soyayya a
idon ma auratan inda yake fatar Allah ya bashi matar da zata soshi kamar Hakan.
Tofa tun daga wannan ranar kulawarda shaheed kebawa jannat taƙara komai nata kaffa kaffa
yakeyi dashi bawani abinda zata nema tarasa koda damacan barasawar takeyiba....afannin
lubnah kuwa tunda tazuba ido taji ance shaheed yasaki jannat amma batajiba kullun cikin zuba
ido take har akayi wata biyu, ranar tashirya zataje hospital amma tafasa tashiga pert ɗin hafees
domin tanaso taji abinda kefaruwa agidan daga bakin zainab, aiko tayi nasara domin Zainab ta
tabbatar mata jannat nanan ɗauke da cikinta dudda cewar ita Zainab batasan asalin abinda
yasa lubnah ke tambayaba... baƙin ciki kamar ze kashe lubnah anan takira bashh tana masifa
tasanar mishi abinda ke faruwa, bece komaiba harta gama masifarta kana yace tasameshi
gidanshi, dan yanzu sunjone basama saka feenah acikin lamarin su ko ganin bashh yayiwa
feenah wuya dudda kuwa take masifar sonshi, shikuwa lubnah yakeso, tofa babbar magana.
Yau ana tashi daga school ɗin su jannat tafito tashiga school boss domin duk wani lokacin tana
shiga idan uncle ɗinta bezo dawiriba, abakin get ɗin shiga gidan school boss ta ajiyeta kamar
yadda tasaba, motar na ɗagawa taji ance "jannat, Hakan yasa tajiyo kafin ta amsa aka fesa
mata wani abin afuska kana akayi sama da ita kana aka jefa ta mota atsiyace suka bar ƙofar
gidan.
Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*
Beautiful and special love
Romantic love and....
Book 4
Page 71 & 72
"Shaheed na tashi daga na fita daga office school ɗin su jannat yanufa sedai koda yaje bakowa
amakarantar, ɗaya daga cikin malaman su tambaya anan aka sanar mishi tabi school boss,
hakan yasa yakoma motarshi yanufi gida domin yasan tanacan tana jiran dawowarshi,,,,yana
isowa gidan yayi Peking yafita zuwa pert ɗinsu, tun s parlor yake kiranta harya ƙarasa bedroom
ɗinta amma ko motsinta babu, har bathroom bata ciki, fitowa yayi yanufi nashi bedroom ɗin
anan ma batanan, murmushi yayi kana yacire kayanshi yayi wanka yashirya cikin ƙananun kaya
na shan iska kana yafito tareda nufar pert ɗin ghaisha,,,,da sallama yashiga ɗauke bakinsa
tareda gaisarda ghaisha, shima su Yusif na gaidashi da Habibah harun, amsa yayi amutunce
yana neman inda ze hango abar ƙaunarsa wato jannat.
Ghaisha tace "babana ina kabaro ƴar rigimar taka yau ko bacci take ne? Dan dai nasan idan
idonta biyu bazata bari kafito kabarotaba....da mamaki yaɗago yana duban ghaisha kafin yace
shin batazonan bane wai? "Kamarya batazoba? Bayanzu kaima kashigoba, cewar ghaisha tana
kallonshi.
"To ai batacan ne naduba duka gidan batanan kotana pert ɗin harun ne? Aa gunwaye to acan
ɗin tunda ga Habibah nan....wani irin mugun faɗuwa gaban shaheed yayi ganin Habibah da
ghaisha ke nuna mishi, cikin hanzari yamiƙe tareda nufar bedroom ɗinshi dakenan pert ɗin
ghaisha shikuwa Yusif yanufi bedroom ɗin su itada hamida yayinda Habibah tanufi bedroom ɗin
ghaisha wai duk sugani kotashigo basu saniba, amma wayam duk inda suka duba batanan,
cikin tashin hankali duk suka fito harabar gidan suna nemanta kafin Yusuf yanufi baba me
gadinsu yana tambayarshi yaga inda jannat tayi. "A'a ai bata dawo daga makaranta ba nadaiji
tsayiwar motar makarantarsu amma bata shigoba daga baya kuma naduba waja banga
motarba bangantaba naɗauka kodai ba motar bace nine naji kamar itace.....tunda baba megadi
yafara magana jikin shaheed yafara rawa yana karanto innalillahi wa'innailaihiraji'un kafin yafigi
makullin motarshi yafice daga gidan da mugun gudu,,,,hakama Yusif shima yashiga tashi motar
yabi bayanshi, makarantar su shaheed yakoma anan aka tabbatar mishi lallai school boss ta
ajiyeta aƙofar gidansu,,,,Hakan ba yadda ya iya doli yajiyo nan suka shiga nemanta gidajen ƴan
uwa duk inda sukasan danginsune sunje basuga jannat ba, wannan abin yayi bala'in gigita
shaheed, gabaki ɗaya family anbazama nemanta daga yah hafees har yah Habib harshi
shaheed ɗin harun Yusif Hakan suketa bulayin nemanta agari amma bata babu dalilinta.
Agidan ghaisha ma duk dangi sun taru su innayi Zainab Rukayya gidan Abba ma mama tazo
hakama gwaggo Ubaida gabaki ɗaya suna zaune jugun hamida da zainab kuwa harma dasu
Anty Habibah sekuka sukeyi
Domin duk wanda yaji ɓatan jannat se hankalinshi yatashi, ahakan har dare yaraba babu jannat
babu dalilinta sosai hankalin shaheed da family shi yatashi wani irin ƙuna zuciyarshi keyi kamar
zata faso ƙirjinshi tafito tunda wannan abin yafari becewa kowa komaiba, lokacinda dare yayi
ma dakyar hafees da Habib suka lallaɓashi ya yadda ya dawo gida, a parlor dady sukazube
cikin ƙunci da tashin hankali kallo ɗaya zaka musu kasan cewar hankalinsu amugun tashe yake.
Sosai dady yashiga bawa shaheed baki da malamai masu kwantarda hankali, Hakan suka nufi
pert ɗin shaheed ɗin daga hafees har Habib anan suka kwana taredashi gudun karya shiga
wata damuwar kuma domin duk wanda ya raɓi shaheed dededa na awa ɗaya ne siyasan irin
Son dayake yiwa jannat ɗinshi to gaya yanzu ansaceta.... Zainab ma anan takwana ganin
mijinta na gidan sauran ko kowa yakoma gida tareda fatan Allah yasa asameta.....baba malam
kuwa lokacinda labarin ɓatan jannat yazo musu yashiga tashin hankali ba kaɗan ba Hakan yasa
ya shiga karatun Alqur'ani me tsarki kuma yasaka anayi tareda sadaka.
Tofa yau kusan kwana shida da ɓatan jannat zuciyar shaheed bushe iya bushewa bayaci
bayasha ba bacci yarame sosai yayi zuru zuru dashi kuma har ila yau tareda su hafees yake
zama acikin gidanshi dazarar safiya tawaye suɗora daga inda suka tsaya na neman jannat
sunkai report wurin police amma shiri haryanzu....yau tunda safe zuciyar shaheed keciyo se
wulle wulle yakeyi kamar nunfashin shi zebar jikinshi cikin tashin hankalin hafees yanufoshi
yana kiran sunanshi, sosai hankalinsu yatashi, sedai cikin iyawar uban giji abin yalafa, ba yadda
basuyi dashi suje asibiti ba amma fir yaƙi Hakan suka wuni aranar har dare....to cikin dare
bayan sundawo daga bulayin neman jannat ciwo yaƙara tasowa shaheed sosai hafees yariƙeshi
yana kuka yana faɗar karka kashe kanka mana bro please kayi haƙuri jannat zata bayyana in
sha Allah karkazo wani ciyon yakamaka idan jannat ta bayyana taganka cikin wannan halin
yakake tunanin zatayi....taune lips ɗinshi yayi cikin azabar ciyo yakejin aranshi inama shine
yasamu kukan da hafees yasamu tabbas yasan da zesamu sauƙin abinda yakeji ko
yayane.....shikam Habib dagudu yabar pert ɗin zuwa pert ɗin ghaisha yana kiran dady, alokacin
dady na parlor shi yana lazimi, jin kiranda Habib kemishi ya tabbata bana lafiya bane, agigice
yataso wanda fitowarsu yazo dede da ghaisha cikin tashin hankali dady yariƙe Habib yana
tambayarshi lafiya? Amma yakasa cewa komai domin Habib akwai raunin zuciya. Ganin yakasa
magana yasa yariƙo hannun dady kawai suka fita zuwa pert ɗin shaheed ɗin.
Agurfane suka samu hafees yariƙe shaheed ɗin se kuka yakeyi yayinda shaheed kedafe da
zuciyarshi,,,,hankali atashe dady yaƙaraso kana yazo kusansu yasaka hannu yaɗauko shaheed
tareda rungumoshi hankali cikin taushin murya yace babana, miyasameka Hakan? Babana bafa
mutuwa jannat tayiba haba mana babana yanzu inda mutuwa tayi kenan bazaka haƙura ba?
Kakeso ka kashe kanka, dady yaƙarasa zancen cikin tausayi.
Ahankali yaɗago da jajajen idanuwanshi yana kallon dady cikin da sashiyar yace "dady my
jannah dady nafiso ace mutuwa jannat tayi na binneta da hannuna nasan cewar tajene gun
wanda yafini sonta tajene inda kowa zeje, amma dady my jannah ba mutuwa tayiba kuma
bansan awanne hali takecikiba hasali banma san dalilin saceta kuma bansan mitayiwa kowaye
yasacetaba....ɗan nusawa yayi bayan yayi shiru nawasu sakanni kana yaci gabada magana
cikin gala baita da ƙunar rai yace "dady jannat tanada juna biyu ko wannan bazesa a tausaya
mataba, dady babbar damuwata anan jannat na ɗauke da lalurar da bazata iya zaman wuni
ɗaya batareda mijinta ba yanzu ne zata firgice tafita hayyacinta dady nine kawai maganin
damuwarta, amma yanzu dady kusan kwana shida jannat bata taredani bansan awanne yanayi
take cikiba dady hankalinta gushewa yakeyi idan bata jini atareda itaba dady inajin tsoron suyi
anfani da wannan matsalar tata cutar min mata wlh Allah bazan iya juraba dady sam bazan iya
juraba please dady help meee, yaƙarasa zancen cikin rawar murya tareda fashewa da wani
matsanancin kuka wanda tun lokacinda yasan jannat ta ɓata yakejinshi amma zuciyar tabishe
yakasayi seyanzu dayajishi ajikin mahaifinshi tukunnah kukan yazo, sosai yakeyinshi harda
shasheka...sam dady beyi Yunƙurin hanashiba sema shafa kanshi kawai dayakeyi...hakama su
hafees kukan kawai sukeyi domin iya tausayi yabasushi yau, kowanne su tashin hankali fall
ranshi tunani sukeyi wacce irin matsala ce kega jannat wadda ketsorata ɗan uwansu Hakan?
Tambayar kuma da bame amsa musu ita seshi...to afannin dady ma Hakan abin yake tunani da
fargaba fall ranshi amma bayaso yakoma yiwa shaheed wata tambayar gudun yakoma fama
mishi wata matsalar, sosai shaheed yayi kuka harya gode Allah dan kanshi yayi shiru abin
mamaki seyaji zuciyar tarage mishi nauyi sosai, ahankali yamiƙe zaune ganin Hakan yasa dady
riƙo hannunshi yashiga kwantar mishi da hankali kana yace suje su hafees sukaishi
asibiti,,,,aciyar yasauke kana yace "a'a dady abari zuwa safe zamuje yanzu salla zanyi. To
kawai dady yace mishi, yana zaune yayo alwala yadawo tareda tada sallar se alokacin dady
yasauke ajiyar zuciya kana yabar ɗakin, shikuwa salla yayi sosai su hafees natayashi dan suma
alwala sukayo sukajeru dashi suna sallar, basu suka idarba segoshin asuba kana sukayi addu'a
sosai akan Allah ya bayyana jannat aduk inda take. Bayan sun idarne suka zauna suka jiran ayi
asuba, hafees yakasa daurawa yace "please my bro wacce irin matsala ce kega baby jannat
wadda ke tsorataka Hakan kuma dukkanmu ahalinku ba wanda yasani? Wlh hankalina yaƙara
tashi akan wannan lamarin dan Allah kagaya mana kozamu samu sauƙin abin? Yayi maganar
cikin sigar roƙo....ajiyar zuciya shaheed yasauke kana yace "bedace nagaya mukuba bro domin
matsalar muce amma zan gaya muku domin hankalinku yakwanta bawata babbar matsala bace
tunda akwai maganinta inda abin yake matsala ayanzu kuma yake bani tsoro shine zamanta
ba'akusa daniba. Dan nisawa yayi kana yace "wato wannan cikin datakedashi ya haddasa mata
fitina sosai wadda baka tunani jannat bazata iya cikakkiyar awa biyarba batareda tajini
ajikintaba ko office naje hankalina na akanta domin nasan koda zandawo abirkice zansameta
kamar wadda tazare basauran wani sukuni seta samu maganin damuwarta, bro yakakeyi gani
yanzu idan Bama tare wannan damar baza'a iya anfani da itaba wurin cutarda ita tunda abin
bana lafiya bane? Dukkansu kallonshi sukeyi cikin tausayawa lallai wannan abun matsala ce
babba, ajiyar zuciya suka sauke dukkansu kana suka haɗa baki wurin faɗar Allah yayi mata
maganin wannan damuwar harta dawo gun mijinta... ameen ameen ya amsa cikin karayar
zuciya.....dady dake tsaye bakin ƙofar shiga bedroom ɗin Shima ajiyar zuciya yasauke kana
yace, Allah ya bayyana wannan yarinya aduk inda take, daga Hakan yayi musu nocking dama
yazone tadasu suje masallaci yaji suna wannan maganar dama Shima yanaso yaji wacce
matsala ce kega jannat ɗin....Habib ne yataso yabuɗe ƙofar ganin dady ne yasa duk suka fito
zuwa masallaci.
Humm wata sabuwa waifa tunda aka sace jannat tana gidan bashh saurayin su feenah kuma
tunda suka Kaita gidan bataci batasha sekuka datake musu kullun kamar yanta zefita, tajawa
lubnah Allah ya isa babu adadi tun lokacinda taganta gidan domin ta gaya mata itada shaheed
har abada,,,, feenah ma tazo gidan taganta Sedai kallo ɗaya tayiwa jannat taji bataji daɗin da
aka satotaba koba komai ana bari ta haihu tukkunna koma minene se ayi,,,,data nuna musu
rashin dacewar hakan seda sukayi Baran Baran itada lubnah hakan tahasala tayi
tafiyarta.....yau tunda sassafe feenah tatashi da buƙatar abin sonta wato bashh sedai kiran
duniya tayi mishi yaƙi ɗaga wayarta abinda betaɓa yimataba dagaƙarshe ma kashe wayar
yayi....cikin mamaki tabi wayarta da kallo sedai bata hasalaba tatashi tashirya zuwa
gidanshi,,,sedai mee tun a parlor takejin ihunshi shida lubnah suna sex, wani irin baƙin cikine
yarufeta dudda cewar ba yau tasaba ganin sunayuba amma wannan ya baƙanta ranta sedai
bata nunaba hakan tanufi cikin gidan tasamesu se sheƙe ayarsu sukeyi, wuri tasamu tazauna
tana jiran sugama tukkunna itama ayita tata....!
Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*
Beautiful and special love
Romantic love and....
Book 4
Page 73 & 74
"Sunjima suna gurzar junansu kafin suyi reless atare suna ƙanƙame juna, feenah na gefe tana
kallonsu, seda komai yalafa ne kana bashh ya kalleta yace "my baby y akayine zuwa babu
sanarwa? Yatambaya cikin sigar duniyanci....wani abin daya tukareta ta haɗiye kana tace
"humm kira nawa inama bakayi picking ba yanzuma ba wannan ba nifa amatse nake please
muje kaɗan sosamun tafaɗa cikin nuna buƙatarta....dan ƙanƙance ido bashh yayi kana yace
"ayya sorry beb Allah duk sweetheart takwashe komai nawa kiyi haƙuri zuwa gobe please,
yafaɗa yana riƙo hannunta...wani irin kallo take jefanshi dashi na kama renani domin tana
kuleda takatakenshi akwanakin nan sam batason kulata idan zata wuni tana kiranshi ba lalle ne
yaɗagaba,,,,hakama bayason mu'amala da ita.
Ajiyar zuciya tasauke kana tace "mikake nufine? Yanzu kamarni zaka gayawa Hakan? Lubnah
fa ƙawatace kuma asanadina kasanta, dudda cewar ina mugun sonka da kishinka amma
banyima shamaki da itaba domin inaga nida ita duk ɗaya ne amma shine zaka wulaƙantani
akanta? Beasty kina kallo masoyina zejuyamin baya sabida ke kuma kigoyi bayanshi? Tareda
kai za'aha inceni? Yafaɗa idonta na cikowa da ƙwallah.....wani ɗan iskan kallo lubnah ta watsa
mata kana ta haura kanta gefe dama lubnah badai rashin mutunci ba,,,duk yadda kake da ita
idan tatashi rashin mutuncinta bata duba alaqa balle wani ƙawance... murmushi bashh yayi
kana yace "miye abin ɗaga hankali yammata ☺️ dukankufa ɗaya ne kuma kinsan sweetheart
akwai sweet karki damu kema ai Zaki sam...beƙarasa faɗar abinda yayi niyyaba gantsare yana
faɗar "oshhhhh sweet baby uhmm, sakamakom bakin lubnah dayaji akan bananarshi..wasu irin
yawu feenah tahaɗiye kana ta ɗauki jakarta kawai tafice, daga gidan kaitsaye gidan bokan daya
bawa lubnah maganin datayiwa shaheed anfani dashi tanufa, aranta take faɗar wlh nafi ƙarfinki
lubnah nafi ƙarfin kici amana ta sena nayi maganinki ta hanyar koya miki hankali sena nuna Miki
bakowa ake cin amanaba, da wannan tunanin ta isa gidan bokan damacan tasaba
dashi...bayan tazauna take gaya mishi abinda take buƙata, akan maganin dayayiwa lubnah
narufe bakin mutane akan sakin idan anyi, kana taƙara dacewar kuma yasaka a tuhumeta akan
sakin kar atuhume shaheed...cemata yayi angama daganan tabiyashi kuɗinshi tafice....akan
hanyarta tadawowa gida tayiwa sabon sim card, contact ɗin shaheed takira kusan bugu huɗu
be ɗagaba alokacin suna gidan baba malam angama saukar Alqur'ani, se akirana biyar
tukkunna yaɗaga muryar shi adisashe. Gaidashi tayi cikin mutunci bata damu sarashin amsa
mata dabeyiba taƙara dacewa nasan inda jannat take dakuma wanda suka saceta shine nakira
ingayama.."whatt? Kinsan inda my jannah take? Kina ina please? Ina my jannah? Mitayi muku
kuka saceta? Yafaɗa hankali atashe yana nufar mota, dasauri Habib yamara mishi domin koda
yaƙarasa tuni shaheed yayiwa motar key, koda hafees yaƙaraso tuni yaharba motar akan kwalta
Hakan yasa Shima yashiga tashi tareda mara musu baya.....itako feenah wasu hawaye ne suka
biyo idonta na tausayin shaheed tabbas ta yadda baƙaramin so yakeyiwa jannat ba,,,,haɗiye
kukanta tayi jin yadda yadoka mata tsawa ganin tayimai shiru, kana tace "banice nasacetaba
amma tabbas nasan wanda yasaceta kuma nasan inda take Sedai bazan kaikaba amma kabi
location ɗin da wannan wayar take zaka samu jannat daga Hakan tayanke wayar tanajin yadda
yake magana cikin wayar amma tashareshi tareda bihanyar da zata sadata da gidan bashh, afili
tace danikuke zancen wlh, badai taƙamarki kinsamu abinda kikesoba naraba jannat da shaheed
zagane wacece feenah...tana zuwa bakin get ɗin gidan ta ajiye motarta kana tashiga, seda
takashe ƙarar wayar kana tashiga kwaridon daze sadata da parlor gidan tasamu lungu ta ajiyeta
kana tafice warta....shiko shaheed tana yanke wayar yajefawa habib dake gefenshi cikin wata
irin murya wadda Habib ze iya rantsuwa betaɓa jinta agunshiba yace "bro duba muna location
ɗin wannan nomber... okay kawai Habib yace yashiga yagani kana ya shiga gayamai...wayarshi
yazaro shikuwa yakira hafees bugu ɗaya yaɗaga..Habib yace "bro munakan hanyar zuwa inda
akace an ajiye jannat please kazo da police kabi location ɗin wayata.."okey yanzu in sha Allah,
cewar hafees yana juya motar zuwa police station.
Gudu sosai shaheed Allah ne kawai yakawosu gidan lafiya, kallon Habib, shiko yaɗaga mishi
kai alamar nanne inda wayar dasuke bibiya take...ɓalle marfin motar yayi yafice izuwa cikin
gidan dasauri Habib yamara mishi baya, tura ƙofar parlor yayi yashiga daƙarfi, Hakan yasa
lubnah dake jikin bashh daga ita harshi suka ɗago dasauri suna duban ƙofar, "innalillahi
wa'innailaihiraji'un shine abinda yafito daga bakin Habib yana kauce idonshi domin dukkansu
bakomai ajikinsu ga hannayenshi akan breast ɗinta ita kuwa hannunta akan hajiyarshi...
shaheed kuwa tunda ya ɗauke kanshi bekoma kallon inda sukeba yashiga buɗe dakunan dake
cikin parlor.....arazane lubnah tamiƙe tsaye jikina