Author : Autar Alheri Category : Read Hausa Novels
yafitowa, alokacin Anty Habibah da
ghaisha takira ta iso bedroom ɗin, Hakan yasa shikuwa yafice yakoma parlor yashiga kiran ɗan
uwanshi wato hafees...Anty Habibah kuwa babyn tagoge da man zaitun kana tasaka mata
kayanta tashiryata tsab kana takawowa shaheed ita domin tagyara ɗakin...aiko murna agunshi
ba'a magana kamar yazuba ruwa aƙasa yasha dan murna
Ido yazubawa yarinyar yana kallon tsananin kamarta da ƙanenshi, huɗu ba yayi mata kana
yabuɗe baki cikin muryar mekamada raɗa yace "Yusif sak Allah yarayaki bisa imani murjanatu
yasa kiyi hali lovely sis ɗina dakikaci sunanta, daga Hakan yashiga yiwa yarinyar picture kala
kala....acan cikin bedroom ɗin kuwa sosai Anty Habibah tagyara komai kamar ba'ahaihuba
kamin nan ghaisha tafito tareda jannat ɗin, dakanta tatemaka mata tashirya kana tahaɗa mata
tea me kauri sosai tabata aranta se hamdala takeyi ganin jannat bata ƙaruba....tofa wannan
haihuwar ta birkita ahalin baba malam farin ciki kam ba'a magana cikin ƙanƙanin lokaci gidan
yacika da jama'a,,,,,izuwa wannan lokacin ghaisha tamayarda jannat pert ɗinta kuma a bedroom
ɗinta sabida ganin taketaken Shaheen tasan balunyace ta ishesuba dagashi har jannat ɗin
Hakan yasa takafa tatsare, tareda zuba jami'an tsaro yan saka ido wato su Zainab ɗin hafees
domin tuni tatare gidan danata tsululun cikin,,,,,,Hakan aketa hidimar haihuwa yayinda su
gwaggo Ubaidah suka saka mejego agaba da gyara bana wasaba, ganin Yusif kuwa lokacinda
yaga baby mekama dashi sak hadda kukan farin ciki Seda yayi tun be mutuba yasamu madadi
Iyayen baby hafees da Habib kamar sutake kan jinjirar dan murnakamar ba'ataɓa yimusu
haihuwaba se akanta,,,,abu dai yayi daɗi bana wasaba Hakan mejego da babynta kesamu
kulawa ta kowanne fanni....aranar suna aka raɗawa yayinya murjanatu kamar yadda papanta
yayi mata huɗuba, habawa zokuga farin ciki gun adda murja da abban jannat dudda kuwa ita
bata zoba, wannan abun baƙaramin daɗi yayi iyayensu ba, ko jannat dataji labari abin yayi mata
mugun daɗi Sedai fa fir taƙi samun damar keɓewa da uncle ɗinta domin tunda yashigo akayi
musu picture shida ita da babyn su harda family gwaggo Ubaidah ta gargaɗashi,,,,anyi taron
suna lafiya anci ansha abin se wanda yagani Masha allah,,,,Hakan akawatse cikin farin ciki da
ɗaukin juna.
Bayan suna jannat taci gabada jegonta pert ɗin ghaisha dudda cewar atakure takeyinshi domin
Allah yasani tanada muƙatar ganin uncle ɗinta Sedai bahali ghaisha ta katantane ko ina....satin
jannat biyu da haihuwa Allah yayiwa baba malam rasuwa, mutuwar data girgiza ilahirin wannan
family ɗin, Hakan akayita zaman ta'aziyi inda se agun zaman makokinne lubnah taga little adda
murja wadda suke kirada mimah. Gabaki ɗaya lubnah tayi laushi takoma wata kalar daban
domin dudda gun gaisuwar iyayenta ko kallon albarka bata ishesuba dudda cewar babu wanda
yanuna mata wata alama akan cewar sanadinta ne jinyar baba malam domin sunsan cewar ajali
nakan kowa kuma bawa baya wuce ranarsa hakanne abinda yabata damar zama cikinsu domin
kam da basusan ƙaddara ba to bamakawa zasuce itace takashe musu uba....ahakan ake
zaman makoki harna tsawon kwana ukku kafin kuma ayi addu'a kowa yakama gabansa.
Bayan kwana arba'in da biyar...tunda jannat tayi arba'in Shaheen kezuba ido amaida mishi
matarshi amma yaji shiru har aka ƙara kwana biyar akai, Hakan yasa yaje yasamu dady
dazancen komawarta,,,tofa shine Dady yasaka ghaisha agaba da masifa akan doline yau
tamaida mishi matarshi...da yamma bayan sallar magarib aka maida jannat ɗakinta Sedai ba
pert ɗinta dake gidan ghaisha ba a'a gidanshi daya gina tun farko wanda beƙarasaba shine
yanzu daya gama akakai jannat ɗinshi can, Masha allah faɗin tsaruwar gidan ɓata lokacine fans
amma kumisilta yadda gidan ze kasance da kanku...awannan ranar shaheed yaƙara tabbatar
wadakanshi jannat mace ce domin kuwa yaji abinda betaɓa jiba ajikinta kokuma yaji yamanta
sabida yayi kewarta tabbas kuwa sun nuna sunyi kewar juna domin sun gurji juna sonransu,
sun ihu sunyi sambatun har babu adadi wanda sam alƙalamina yakasa ɗauko shi, hummm.
Bayan wasu shekaru
Acikin waƴannan shekarun abubuwa da dama sunfaru, ciki kuwa hadda haihuwar Zainab auren
Yusif da hamida, wanda yabawa kowa mamaki a ahalin nasu acewarshi irinna yah shead zeyi
ya auri small baby domin kuwa love ɗin yah shead da babyn shi jannat na birgeshi, Hakan yasa
yajone da hamida, kuwa nace dama dai kanaso yallaɓai Yusif. Lubnah ma adda murja takaita
gun duka iyayen nata tanemi gafararsu hadda uncle shead ɗin jannat, da jannat ɗin kanta, Allah
sarki baiwar Allah dataga yadda lubnah takoma Seda tayi kuka cikin tausayi tace tayafe mata.
Bayan sun koma ne adda murja tasakata agaba da nasiha wa'azi tana tunatar da ita hukuncin
Allah akan bawansa da ɗaukar kaddarar rayuwa me kyau ko akasinta, Hakan yasa taɗan saki
jikinta ba kamar daba,,,,ganin Hakan yasa adda murja sakata awata makarantar islamiya domin
wasu abubuwan da takeyi hadda rashin ilimin addini kezurfi (ƙalubale garemu iyaye bawai saka
yaranmu amakarantar boko shine kawai gataba a'a babban gatanda zamuyi musu aduniya
shine basu wada taccen ilimin addini wanda zesa Susan mahaliccinsu dakuma yadda zasu
bauta masa, kuma ananne zasusan yadda dokokin Allah suke akan shari'ar musulunci, hakama
ananne zasusan yadda zasuyi mana biyayya da duk wani wanda shari'a taɗorawa hakki
akansu, sanin ƙaratun Alqur'ani yabada matuƙar fa'ida rayuwarsur, amma bawai yana nafin da
sauke sunsan hadda shikenan sunyi karatun addini ba a'a wlh tilawa abune me mahimmanci,
hakama littafan sani sune tushen sanin hukuncin Allah domin sune za'akaranta musu kuma ana
musu fassara, kamar irinsu, *ƘUSULU, ƘAWA'IDI, AHADARI, ISHIMAWI, IZIYA, ƘURƊABA,
TAJWIDI, INDATUL AHAKAM, SEKUMA BABBANSU GABAKI ƊAYA WATO TAUHIDI, DADAI
SAURAN LITTAI ADDINI,* yadace muyi tsaye arayuwar yaranmu susan wannan domin idan
suka sani zamu ci kaso 70 acikin ɗari na tarbiyyarsu, sauran kuma semu dage da adda'a
taneman shiriya agun Allah, rabbi kasa mudace yabimu ikon kulada kiyon daya bamu cikin
amincinsa) tofa wannan makarantar da adda murja tamaida lubnah baƙaramin janwata tayiba,
tasaka tayi nadamar abubu dayawa arayuwarta, wanda kuma yazamo sanadiyyar shiryuwarta,
Allah yasa mudace.
Afannin feenah da bashh kuwa tuni su hafees sunsaka ansakeshi inda feenah tasaka bokanta
yayi mata aiki akanshi acikin satin aka Daura musu aure,,sunyi zaman soyayya tareda asiri na
tsawon shekara biyu daga baya sihirin yabar jikinshi amma cikin iyawar Allah da buwayarsa
yatusa mushi ra'ayin zamada feenah amatsayin matar aurenshi wanda Hakan yasa suka ci
gaba da rayuwarsu ta aure kamar kowa babu kyara ɓalle hantara.....jannat taci gaba da
ƙaratunta harta gama itada hamida amma tunda suka gama scondry school su shaheed basu
barsu sunshiga jami'a ba, domin alokacin kowacce tazama cikakkiyar mace.
Zaune yake a bedroom ɗinshi yana aiki a wayarshi,,,,a hankali taturo ƙofar tashigo, ɗagowa yayi
yana kallonta inda besan lokacinda yayi cilli da wayar hannunshi ba sabida wata arniyar
shigace ajikinta wadda da ita da babu duk ɗaya,,,,wasu wahalallen yawu yahaɗiye lokacinda
yajita ajikinshi cikin shagwaɓarta data saba tabuɗe baki kamar zata saka mishi kuka tace "uhnm
uncle shead naa kaga...bebari taƙasaba yayi saurin haɗe bakinsu wuri ɗaya yana bata wani
sihirtaccen kiss, aiko atake shiga maida mishi martani, cikin zaƙuwa Shaheed ke sarrafa
albarkatun ƙirjinta yana numfashi afisge....ganin Hakan yasa jannat janye bakinta daga nashi
tana tura hannunta cikin boxes ɗin tariƙo Hajiya babba tana faɗar washhh uncle shead naa
inason babynaa ahhhh, ai wani mugun banƙarewa Shaheed yayi yana shan yaji tareda cewa
"wayyoo Allah my jannah kullun salonki canjawa yakeyi oshhhh wayyoo ohhh my god my sweet
baby ahhhhhh, yafaɗa agigice jin saukar bakinta awurin tana mishi wani ɗan iskan salon da
yagigitashi, ai azabure Miƙe tareda birkicewa da ita yaɗauki hanyar kashe arna. Humm to
nimadai anan zankashe nawa alƙalamin domin bawa su jannat wuri sushaƙata yadda yadace,
fatan alkhairi aduk inda ma aurata suke aduniyar Musulunci.
TAMMATBIHAMDILLAH.
Anan nakawo ƙarshen book ɗin SHUGER DADY abinda yake me kyau aciki Allah yabamu iKon
anfani dashi wanda yake na banza kuma Allah yabamu iKon watsardashi. Masu tambayana
shuger dady dakuma sawun giwa, karku manta atare suka fito Sedai na dakatarda SAWUN
GIWA ne harna gama shuger dady sabida ƙaramancin lafiya danakeda a ƴan watannin nan ina
matar zaku fahimceni dudda yanzu Hakan mun ɗora a sawun giwa amma yanzu zamufi meda
ahankali akanshi insha Allah.
Masu zance akan *AL'AJABI* kuwa tukkunna bema fitoba amma zefito in sha Allah kuma a
complete shikam ze fito biqudiratillah sabida Hakan kuzuba ido kawai Allah dai yasa mudace.
Ngd sosai da juriya dakuma haƙuri dakukayi na tsawon lokaci kafin mugama wannan littafi
sabida matsalolin da akasamu, Allah ya kiyaye muna magana. I LOVE YOU ALL MY LOVELY
FAN'S
Autar alheri ✍️