Shuger Dady Book 3 Complete by Autar Alheri

Author :  Autar Alheri Category :  Read Hausa Novels

Chapter   12 / 24

33K to 36K   out of 70.4K words

zaune yana lazimi bayan sun gaisa tace "yaya abinda
yakawoni shine Nazo ne in gayama rana ita yau mako ɗaya kenan zankai jannat ɗakin mijinta
amma kamin nan banaso kowa ya sani kokai nagayama ne sabida kaike musu kayan ɗaki..."to
masha Allah Ubangiji Allah yakaimu lafiya amma dai Ubaidah bawani abunne yafaruba ko?
Yatambaya cikin mamaki domin yasan halin ƙanwar tashi da ɗaukar zafi. "A'a yaya bakomai
kam.."to shikenan badamuwa Allah yakaimu.. Ameen y Allah daga hakan sukaci gaba da firarsu
kafin daga baya tayi mishi Salama tatafi...!


Kuyi haƙuri darashin jina jiya wlh banajin daɗi ne ina fatar zakumin affuwa

Ina matuƙar godiya dajin comments ɗinku akan shuger Dady haƙiƙa inajin daɗi domin shine ke
ƙaramin ƙarfin guywa yimuku yadda kukeso domin ta hanyar comment zansan ra'ayoyin ku
akan book ɗin kuma zan fahimci saƙona na zuwa inda ya dace, thank you so very much wlh
much love Lodi Lodi all my lovely pans.

Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah
Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN
shehu sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum
zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata. Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran
aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki
ciwo wllhnazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar
ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋ wannan
Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar

uwagumbar mallaka
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi
TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara
Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.

Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza

Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
akayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra

Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
✨✨✨✨✨✨✨✨️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara
shine mata idan Baki gyaran kanki toh wllh kisamu matsalakizo ga
kayan daa an gwada andace sai San barka ake macce. Wacce ta isa ta kasaita
Wannan shigar ta manyan mata ce kuna ina Amar matso Matan kirki
kayan suna zowa ko wacce kasa insha allah delevery ko wani gari Ina sokoto Ina
aimawa ko Ina
08133702819
08160486862 Yan sari Ina mara ba daku✨✨✨✨✨✨✨✨✨oum zarah gidan
gyaran aure mutane na sai kinzo zaki Sha mamaki angwada anta sambarka










Autar alheri ✍️

*SHUGER DADY*


Beautiful and special love�


Romantic love and....


Book 2

Page 39 & 40


"Bayan tafito daga pert d'in yayan nata, tasamu umman Adda murja zaune perlor Zama tayi
kusanta tana bata labarin abinda yafaru dakuma hukuncin data yanke,,,,sosai hajiya turai
tajinjina abin kafin tayi addu'ar fatan alkhairi agaresu, bayan sungama tsara abubuwan
dasukeso suyi gwaggo ubaidah tayiwa umma sallama tatafi.

Shikuwa shaheed tunda yafita suna cikin mota shida habeeb tunanin hukuncin daze dauka

akan kawai yakeyi,,dakyar habeeb yasamu yalallabashi suka tafi masallaci...bayan sundawone
hafees yaja zainab suka shiga wani office dakenan kusan room d'in da jannat take, "my zainab
please miyake damunki naga duk kinrame? Ko akan auren yayanki ne kike wannan ramar
kankata? Kanta akasa tace "a'a yah hafees. "Okay to minene yake sakaki rama? Yayi tambayar
yana janyota jikinshi tareda huramata iskar bakinshi akunne...dasauri ta kankameshi murya na
rawa tace "wlh bakomai Yaya, tafada kamar zatayi kuka. "Dan gutun murmushi yayi kana yace
"it's okay my zee baby please karkiyiwa yayanki kuka kinjiko, yafada Yana shafa bayanta
alamar rarrashi.


Shiru tayi lamo ajikinshi bataƙara yin ko motsiba,,,ahankali yake shafa bayanta harzuwa kanta
yana sauke ajiyar zuciya shidai kawai idan yaganta yakeji tamkar yarungumeta yau kuma gata
kwance aƙirjinshi kuma amatsayin matarshi, aidoline yayiwa Allah godiya kuma ya godewa
Dady,,, sunɗauki tsawon lokaci ahakan kafi tafara ƙoƙarin barin jikinshi,,,shikuwa be hanataba
yakyaleta tajanye jikinta, kallonta yayi yana murmushi yaga kozata kalleshi amma setayi ƙasa
dakanta kawai tafice, ahakan yabiyo bayanta suka fito.

Acan room ɗin da jannat take kuwa sosai anty habiba tayita bata bayanai kala kala tana ƙara
hurawutar kishin lubnah azuciyar jannat,,,sun hakan har Dr yaƙara duba jannat ɗin kana
yasallamesu, tareda rubuta magunguna dazata riƙa anfani dasu...anty habiba tahaɗa musu yan
kayansu kana tariƙo hannun jannat suka fito, suna fitowa suka haɗu da Zainab zata shigo
hakan suka kwasa suka fice, aharabar asibitin suka samu su Shaheed da habeeb hafees, cikin
ɗokin ganin uncle ɗin nata tasaki hannun Anty habiba tare da sheƙowa kamar ba mara lafiyaba
tana faɗar "uncle shead naaa tareda buɗe duka hannayenta alamar rungumarshi zatayi kodai
ya ɗauketa...dasauri duk suka jiyo jin muryarta, ido suka waro atare ganin yadda take gudu
gaya akwai tazara tsakaninsu, likitocin dake harabar wurin kuwa, cikin ɗaga murya suke faɗar
"ke dakata kidena gudu Karki daɗi keda bakida lafiya kedenafa,,,amma ina sam itakam bata
jinsu burinta kawai takaiga muradin ranta....ganin hakan yasa shima yawatso aguje domin ya
tarbeta kar kamin tazo gareshi tafaɗi,,,,suna isa gajuna tayi wani irin tsalle taɗale jikinshi, aiko
yasaka hannu biyu yaɗagata yana murmushi yana juyi da ita awurin, se ƙyallƙyala dariya takeyi
tana kallonshi, shima ita yake kallo yana murmushi, cikin shauƙi da ƙaunata yayi juyi da ita
kusan biyar kafin yasauketa suka rungume juna suna sauke numfashi kowanne fuskarshi ɗauke
da farin ciki....gabaki ɗaya wanda ke wurin mutuwar tsaye sukayi suna kallonsu cikin birgewa da
sha'awarsu, har likitocin baki suka saki suna kallonsu, habeeb kam numfashi ya furzar kana
yace "tab ɗijam lallai Dady yayi abin kirki kuma wlh ya kyauta daya daurawa waƴannan aure
sabida wlh Allah kaɗai ze iya rabasu bawai mutuba, dama hakan suke aibantaɓa ganinsu ba
acikin irin wannan yanayinba..Humm kaikagani yanzu nikam fiyeda hakan nagani sedai muyi
musu fatan alkhairi kawai domin soyayyar shead da jannat haɗin Allah ce bawai wani ɗan adam
ba, hafees yafaɗa yana murmushi....su Zainab da habiba ma tsaye kawai sukayi suna kallon
ikon Allah, kafin habiba tasauke ajiyar zuciya acikin ranta tace "ai wlh lubnah kinshiga ukku
tunda yaya shaheed keyiwa jannat irin wannan so nikuwa Sena saka yalunka sonta Aranshi ta
yadda baze ƙara kallonki amatsayin maceba. "Mikikace anty habiba? Cewar Zainab domin
zancenta naƙarshe yaso yafito fili.. murmushi tasaki kana tace nakomai zee babynmu, muje

gida kawai, ahakan suka nufi motar Zainab ɗin.

Sukuwa masoyan sun jima maƙale da juna kafin yaɗagota daga jikinshi yazuba mata ido kawai
yana kallonta...aiko taturo baki gaba cikin taɓara tafaraja baya zata fara Mishi Disco. Dasauri
yariƙo hannunta yana faɗar "affuwan my sweet jannahtaa zomuje tukunnah ayiwannan acan
idan kika birkita uncle ɗinki anan ina zakama? Yafaɗa yana manna mata kiss agoshi. Lumshe
kyawawan idanuwanta tayi kana tabuɗe baki cikin sweet voice ɗinta tace "kakama jannat ɗinka
uncle shead naa domin tashiryawa karɓar uncle ɗinta ko acikin taron idi ne, tayi zancen harcikin
zuciyarta...ido kawai yazuba mata cikin mamakin kalamanta yana ƙara jin sonta naratsa
kowacce kafa yajikinshi. "Please my man Dan Allah kozo mutafi mana love ɗin ya isa hakan,
hafees yafaɗa cikin tsokana.....murmushi yayi kawai kana ya ɗauko abarshi yanufosu, seda
yabuɗe mota yasakata ciki yarufe kana yadubi hafees cikin nishaɗi da abinda ke taso mishi tun
daga zuciya yace "har abada love ɗin Shaheed da jannat baze iya sa sedai idan basa numfashi,
yafaɗa na ɗage girarshi ɗaya....aiko duk suka saka dariya kana kowanne yabuɗe motarshi
yashiga sukabar Asibitin cikin nasarar samun lafiyar jannat, yayinda sukabar mutanen asibiti da
kallon ƙurar wucewarsu tare da ɗimbin kewar soyayyar su me matuƙar birgewa da ban sha'awa.

Acan gida kuwa lubnah na ganin sunfita da jannat itama taɗauki makulli motarta tafice jikinta
duk a bore taja motar tabar gidan domin tasan muddin Shaheed yadawo gidan to
sebuzunta,,,,bata zarce ko inaba se asibitinsu tana zuwa tawuce office ɗin Dr bilal,,,cikin tashin
hankali yazo yana tambayarta lafiya miyasameta? Amma da kyar ta iya buɗe baki tace jikina Dr
ko ina ciwo yakemun..."magani ai my baby mijinkine yadakeki ko wani daban? Yatambeta
alokacinda yakaita bathroom, itadai batace mishi Komaiba domin tasan abin kunya ne tace
wannan jaririyar yarinya ce tayi mata wannan dukan,,,,,dr Bilal beƙara cewa Komaiba yahaɗa
mata zuwan zafi tare da tayata tagasa jikinta tukkunna suka fito yabata magani tare da Allurai
kana ta kwanta anan cikin office ɗinshi,,,,sedai abin mamaki dudda tace cikin ciyo amma seda
Dr bilal yacire hakkin kulawarda yabata ajikinta yaturmusheta son ranshi yana mata sannu kafin
yabiya buƙatar shi yaje yayi wanka shikam yafice daga asibitin gaba ɗaya, anan Baccin wahala
ya ɗauketa,,,ba ita tatashi ba se da Yamma liss tana tashi tanufi gidanta,,,sedai har izuwa
wannan lokacin jannat na asibiti bayan dawowarta bewuce da minti 10 ba suma suka dawo
amma ba wanda yabi takwanta, hasali ma jannat pert ɗin Habibi Shaheed yakaita da zimmar
anjima tashiga pert ɗin Ghaisha ita kaɗai kar Ghaisha tagano abun,,,shikuwa yafice warshi
daga gidan domin yayi alƙawarin ba abinda zecewa lubnah tunda jannat ta ƙwatarwa kanta inci
sedai zebata mamaki yadda batayi tunaniba akan ƴar renon shi data kira karuwa.... jannat kam
bata koma pert ɗin Ghaisha ba sefa dare kuma koda tashiga Ghaisha batace mata Komaiba
domin duk a tunaninta tana pert ɗin Habiba ne tunɗazu hakan suka shiga sha'aninsu itada
hamida.

Washe gari dasafe gwaggo Ubaidah dakanta tazo gidan tasaka jannat agaba tatafi da ita
gidanta,,,sam jannat batayi tunanin cewar zama zatayi agidan gwaggo Ubaidah ba seda taga
dare yayi, aiko tature mata bazata zaunaba seda taga gwaggo Ubaidah zataci ubanta tukunnah
tanutsu,,,dama gwaggo Ubaidah kayan mata takeyi dana gyaran amare, hakan yasa taɗauko ta
dama, gyara sosai tashiga yiwa jannat naban mamaki tana koya mata wasu abubuwan na

kissar manyan mata da yadda ake tattalin miji, aiko jannat tabaje basirarta tana ɗaukar darasi
kala kala agun gwaggo Ubaidah tana haɗawa dana anty habiba duk acikin Brain ɗinta....agefen
Shaheed kuwa tunda aka wuni begantaba aka kwana gabanshi yafara faɗuwa seda yazo
yatambayi ina take, kana ghaisha tace ai gwaggo Ubaidah ta ɗaukarta,,,,, zuciyarshi tashiga
tsinkewa domin atunaninshi sabida lubnah ne ta ɗauke ta, cikin tashin hankali yabar gidan
ranshi duk babu daɗi.....tofa yanzu kusan kwanan jannat 6 gidan gwaggo Ubaidah tayi kyau
harta gaji sanida tasha gyara, kallo ɗaya idan kayi mata sekaso ƙara kallonta, abu ɗaya ne
kedamunta kewar uncle ɗinta wanda ke maƙale aranta....shima Shaheed kam anashi gefen
yamafi jannat domin kallo ɗaya zaka mishi kasan cewar hankalinshi baya taredashi gabaki ɗaya
damuwa tayi mishi yawa ssbida kewar jannat ɗinshi, yanzu kam yayankewa kanshi hukunci
zuwa ɗauko jannat gobe Indai gwaggo Ubaidah bata maidataba to ko satotane zeyi....!


Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah
Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN
shehu sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum
zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata. Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran
aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki
ciwo wllhnazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar
ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋ wannan
Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar
uwagumbar mallaka
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi
TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara

Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.

Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza

Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
akayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra
Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
✨✨✨✨✨✨✨✨️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara
shine mata idan Baki gyaran kanki toh wllh kisamu matsalakizo ga
kayan daa an gwada andace sai San barka ake macce. Wacce ta isa ta kasaita
Wannan shigar ta manyan mata ce kuna ina Amar matso Matan kirki
kayan suna zowa ko wacce kasa insha allah delevery ko wani gari Ina sokoto Ina
aimawa ko Ina
08133702819
08160486862 Yan sari Ina mara ba daku✨✨✨✨✨✨✨✨✨oum zarah gidan
gyaran aure mutane na sai kinzo zaki Sha mamaki angwada anta sambarka

Autar alheri ✍️

*SHUGER DADY*


Beautiful and special love�


Romantic love and....


Book 3

Page 41 & 42

"Indai gobe gwaggo Ubaidah bata maidataba tokuwa satota...washe gari dasafe aka shiga
gyaran gidan Shaheed kasan cewar lubnah bata gidan taje aiki, hakama Shaheed ɗin tunda
safe inya fita Company baya dawowa se yamma domin gani yakeyi mizezauna yi agan,,shiyasa
yau duk abinda ake yi agidan basu saniba dagashi har lubnah.
bedroom's ɗin dake saman bene nagidan tare da bedroom ɗinshi sune aka gyarawa jannat
Masha Allah an gyara mata dakunanta ba ƙarya kamar na Yar shugaban ƙasa duk wani kayan
alatu na more rayuwa azuba mata aciki,,,seda suka gama komai kana suka fito bayan sunrife
gidan kamar yadda suka Ganshi.
misalin ƙarfe 3:00pm gwaggo Ubaidah tadawo da jannat gidan Ghaisha bayan takaita gum
amminta wato adda murja da abbanta sunyi mata nisa sosai daganan tawuce da ita gidan baba
mlm hakan inna wuru da baba mlm suka yimata nasiha sosai cikin jin tausayinta inna wuru ke
mata huɗu ba,,,se dai itakam ko ajikinta domin ɗauki ma takeyi ayisauri akaita domin taga farin
cikin ranta � bayan sunga mata suka dunguma zuwa gidan a pert Ghaisha suka wuce da ita
inda gwaggo Ubaidah takira habibar harun da Zainab suka ƙara yimata turaren jiki kana suka
mata sabuwar kwalliya kamar kasaceta ka gudu dan kyau daganan suka saka mata wani Les
mesheden kyau golden color me ratsin pich color acikinshi, sosai rigar tayi mata kyau tazauna
das ajikinta kamar an auna manyan mazaunanta, breast ɗinta ma sunciko sosai domin idan ka
kalli dirinta baka isa kace ƴar 14 to 15 yeas bace, agaskiya jannat kyakkyawar yarinya ce
tagaban kwatance,,,,seda aka gama shirinta tsab kana gwaggo Ubaidah tadubi Ghaisha dake
binsu da ido tunɗazu tace "anty zarah yaufa ƴar renon zata tare gidan uban renonta, tafaɗa
cikin farin ciki. Sororo Ghaisha tayi tana kallon gwaggo Ubaidah cikin mamaki amma takasa
cemata komai, kusan minti 2 kana tamaida kallonta ga jannat cikin tausayin yarinyar da
ƙananun shekaru zata fuskanci zaman gidan miji kuma tare da kishiya,,,amma ga mamakinta
setaga jannat murna ma takeyi halima tana cikin tsananin farin ciki wanda zata iya cewa bata
taɓa ganinta cikin irinshiba...ajiyar zuciya yasauke kana tace "Allah ya sanya albarka yabasu

zaman lafiya da zuria tagari.. Ameen Ameen anty zarah gwaggo Ubaidah ta amsa suka sako
jannat agaba se pert ɗin Shaheed, suna kaiwa pert ɗin motar Yusuf na shigowa, Perking yayi
yafito yana faɗar "lafiya kuwa gwaggo naganku hakan? Yatambata cikin mamaki....lpy qalau
ɗan albarka kagama zo dama tunanin nakeyi yada zamu saka jannat ɗakin mijinta tunda a
Al'adar gidannan ubane kesaka kai ƴa gidan mijinta kuma su yaya kakannine sabida hakan
tunda Allah yakawoka zo kasaka Yar ka ɗakin mijinta tafaɗa tana saka hannun jannat cikin
nashi...shikam Yusuf mutuwar tsaye yayi kamar andasashi awurin yana kallon ikon Allah, seda
yaji gwaggo Ubaidah na faɗar kushiga mana amma da ƙafar dama kuma ayi bisimillah...shidai
Yusuf jan hannunta kawai yayi suka shiga cikin gidan tare da Bismillah ɗauke abakinshi, su
gwaggo Ubaidah na biye dashi abaya be direta ko inaba se s bedroom ɗinta, bayan tazauna
yaja musu addu'a me tsayi su gwaggo Ubaidah na amsawa,,,yajima yanayi kafin suka shafa
shikan yafice warshi, ranshi fal mamakin wannan al'amarin...suma su gwaggo Ubaidah basu
jimaba suka fito bayan anty habiba taƙara yimata panpon yadda zata tarbi Shaheed, aka barta
ita kaɗai aɗakin.


Se karfe 5:00pm Shaheed yashigo gidan agijiye yawuce pert ɗinshi domin yayi wanka yaje
gidan gwaggo Ubaidah yau koma mizefaru sedai yafaru amma seta bashi matarshi domin
haƙurinshi yakasa ayanzu ankai maƙura,,,yana shiga yawuce bedroom ɗinshi dudda yaji
ƙamshin gidan yacanja amma bekawo komai aranshiba, bathroom kawai yafaɗa domin yayi
wanka sosai yasakarwa ruwa tare da lumshe kyawawan idanuwanshi yana tunanin jannat
ɗinshi harya gama yafito ɗaure da towel aƙugunshi mirror tanufa tashiga shafa turarukanshi
masu sanyin daɗi domin baya buƙatar mai ayanzu, yana ganawa yasa kayanshi marasa nauyi
kana ya kwashi wayoyinshi yafito,,,jiyowar dazeyi idonshi yasauka akan jannat tana tsaye wurin
TV shi tana jona wayar TV ga Dukkan alamu kallo zatayi, cikin shigarta dasu gwaggo Ubaidah
suka kawota sedai tacire mayafin kayan sunyi mata kyau sosai kamar wata babbar
mace...cikeda mamaki Shaheed ke kallonta cikin wani irin farin ciki daya kasa ɓoyuwa agareshi
yace "my sweet jannahh kece?? Yayi maganar yana ƙarasowa gareta.

Ahankali tajiyo cikin kiss da jan hankalin ɗa namiji take marmaɗa mai dara daran idanuwanta
tare kwaɓe fuska cikin wata irin arniyar murya metayida shagwaɓaɓɓiyar muryarta tace "uncle
shead naa I miss you so very much wlh, tafaɗa tana diddira ƙafafuwanta aƙasa...sororo

12 / 24