Author : Autar Alheri Category : Read Hausa Novels
Ghaisha abinda nakeson
tabbatarwa kenan kuma bazeyu mashiga ba tunda bansan awane yanayi zansamesuba...shiru
Ghaisha tayi tana tunanin kalamanshi kafin tamirɗa kofar kawai tashiga cikin fargaba... ɗakin
tabi da kallo kafin taja ƙafafunta izuwa bakin bed ɗin inda ta hango su kwance Kamar gawa
kowanne babu komai ajikinshi sedai shaheed rubda ciki yake kuma hannushi ɗaya na akan
gaban jannat yarufe wurin sosai yadda baza'a iya ganinshi ba. "Innalillahi wa'innailaihi raji'un
Ghaisha tafaɗa arazane tanaja baya tareda zaro duka idanuwanta waje cikin tashin hankali da
ruɗani..."lafiya ghaisha? Miyasamesu ko jannat tarasune? Hafees yafaɗa agigice... ghaisha kam
batace mishi Komaiba domin batada zarafinyin wata maganar Ayanzu, hannunta na rawa taja
blanket tarufe musu jikinsu, kafin taɗauki boxes ɗin Shaheed tasaka mishi kana ta ɗauki wata
riga data gani a bedroom ɗin tasakawa jannat. Bathroom tashiga agigice taɗebo tareda watsa
musu afuska sedai jannat taja duguwar ajiyar zuciya amma Shaheed ko gizau beyiba, ƙara
washa ruwan ghaisha tayi nan still bemotsaba amma jannat tasaka kuka, cikin muryar wanda
ya galabaita take faɗar "wayyoo Allah naaa wayyoo uncle shead naa zafi kabari please dan
Allah kayi haƙuri uncle.
Ghaisha batasamu damar cemata Komaiba sema kukanda yasuɓuce mata cikin sauri tacewa
hafees dake bakin ƙofar yanata magana tunɗazu yashigo sukaisu abiti,,aiko cikin hanzari
yabanko ƙofar yashigo
"innalillahi wa'innailaihi raji'un yake maimaitawa cikin hanzari yakira harun suka ɗauko shaheed
domin jannat kam tuni Ghaisha ta ɗaukota...suna fitowa perlor gidan lubnah na fitowa daga nata
bedroom ɗin cikin kwarkwasa zata nufi pert ɗin sheheed ɗin sanida taga awanne hali yake
ciki,,,sedai ganin Ghaisha tallabe da jannat ga hafees da Imran sun ɗauko shaheed yasata
sandarewa atsaye kamar mutun mutumi cikin mugun tashin hankali da mamaki,,,,seda sukakai
bakin ƙofar fita daga perlor ne tabuga wani irin raza nannen ihu tana faɗar "nashiga ukku ni
lubnah miyakawo wannan gidannan bayan taje school badai wani abun yaya shaheed yayi
mataba innalillahi wa'innailaihi raji'un jannat kincuceni kingama dani wlh Allah indai kinrusamin
wannan Nima Sena rusa rayuwarki...cak hafees ya tsaya yana shirin jiyowa harun yace "Please
muje bro domin shima yaji abinda take faɗa sedai bewani gane inda zancenta yadosa
ba....mota suka sakashi kana suma sukashiga hafees yaja sukabar gidan,,,,gudu yakeyi sosai
Allah ne kawai yakaisu asibin lafiya, suna isa akashiga dasu emagency room cikin sauri aka
shiga basu temakon gaggawa, sosai doctors ɗin suka duƙufa akansu kusan awa ɗaya kana
suka fito bayan sun samu nasarar dawowar numfashin shaheed Itako jannat cikin iyawar uban
giji da buwayarsa shaheed bejimata ciwoba sedai zafin fitar budurci kawai dakuma zamanta
ƙaramar yarinya hasali ko jini Babu irin sosai ɗinnan domin ba doli bane se budurwa tayi jini
wata keyinshi wata kuwa ko kaɗan ma ba'a gani kuma ahakan cikakkiyar budurwa ce ba
fankoba,,, jannat takasance mace me roba pussy ce komai girman namiji zata ɗauka ze iya
shigarta Dukanshi kuma daya fito zata koma yadda take ta ɗinke kamar ba'ataɓa
shigartaba,,,wannan jikin nata shine yaceceta daga raunata ahannun shaheed...doctors ɗin na
fitowa su hafees suka taso suna tambayar lafiya yajikin nasu shaheed ya farka ko yaya?
Murmushi doctor ɗin yayi kana yace "kuzo muje office daga hakan yayi gaba abinshi...
dukkansu suka mara mishi baya hadda ghaisha dake jiran taji ance jannat ta nakasa ko
shaheed ya rasu...sedai doctor ɗin yazauna kana yace "itadai yarinyar dasauƙi alhmdllh inaga
tsoratane tayi shine abinda yasumar da ita dakuma zafin fitar budurci, yanzu babu wata
matsalar atare da ita in sha Allah da zarar ta farka daga allurar bacci damuka mata komai zezo
normal in sha Allah. Ajiyar zuciya suka shiga saukewa atare suna hamdala agun uban giji da
mamakin wannan al'amarin sekuma can hafees yace "doctor brother nafa? Miyake damunshi?
Wanda yakawo mishi wannan abun hakan lokaci ɗaya da kusantar kace se wannan doguwar
musan? Yatambaya idonshi na cika da ƙwallah.
Ajiyar zuciya doctor yadauke kana yace "maganar gaskiya akwai abinda yaci ko yasha acikin
abinda yaci last yau domin kuwa mungano sinadarin wani mugun kwaro wato ayu, dakuma
wasu abubuwan masu Bala'in ƙarfi wurin hargitse jinin namiji da tadamai matsanan ciyar
sha'awa wanda suke suka yiwa jinninshi karfi kuma inaga yajima cikin wannan yanayin besamu
maganin matsalarshi ba inaga hakan yasa yafarwa wannan yarinyar wanda badan da ya aikata
hakanba shize iya rasa tashi rayuwar........"innalillahi wa'innailaihi raji'un Allah gani gareka
shikuwa babana miyakaishi aikata hakan inba tsautsayiba shiyasa tunfarko nacewa Alhaji ban
yadda da tarewarsuba banmasan dalilinshi na aurawa babana jannat ba tana ƙanƙanuwar
yarinya hakan,,, Ghaisha tafaɗa cikin kuka tana barin office ɗin...suma fitowa sukayi bayan
sunyi wa doctor ɗin godiya.....seda suka fito ne hafees ya kalli harun yace "wlh bro bazesha
wani abun ba waidan tada sha'awa ko ƙarfi domin duka Allah ya wadata family mu dasu akwai
dai wani abun aƙasa...cikin mamaki harun yace Nima abinda nafi tunani kenan.
Ahakan dai suka zauna nan hospital kusan awa huɗu su shaheed basu farkaba,,,harsu Dady,,
Abba,, Abeyn Dady ƙarami duk sukazo suna mamakin wanne irin ciwone yakawo shaheed duka
da jannat asibiti alokaci ɗaya.... dukkansu suna ɗakin anata jimamin abin kafin Shaheed ya
farka afirgice kamar wanda yaji tsoro cikin daga murya yace "nasakeki lubnah saki ukku
nasakeki nasakeki wlh yafaɗa da mugun ƙarfi yana wani irin fisge fisgen...salati duk suka ɗauka
tare da yowa kanshi hankali atashe.....!
Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*
Beautiful and special love
Romantic love and....
Book 3
Page 57 & 58
"Amma ina se fisge fisge yakeyi kamar shafar aljanu. Innalillahi wa'innailaihi raji'un shaheed
babana lafiya kuwa? Hakan suka haɗa baki wurin faɗa tsakanin Abba da Abbey Dady ƙarami
suna rigerigen tallaboshi, amma in sam bayajinsu wani irin gunji yakeyi idonshi na kafewa,
gabaki ɗaya hankalinsu yayi masifar tashi, kusan minti 4 yana hakan kafin yashiga sauke
numfashi daƙarfi daƙarfi kuma ajere.....doctor ne dasu hafees suka kira yashigo ɗakin hankali
amugun tashe suma suna biyedashi abaya yanufi bed ɗin da shaheed ke kai, cikin sauri su
Abba suka ɗanja baya kaɗan suna kallon ikon Allah amma Abbeyn Dady ƙarami bejanyeba
domin hannun shaheed ɗin na cikin nashi kuma yariƙe gam, ahakan doctor yashiga dubashi
yanason gano abinda ahaddasa wannan matsalar lokaci ɗaya amma yakasa ganewa yahaɗa
uban gumi.
Jannat dake kan nata bed ne tafara mafarkin uncle ɗin nata cikin wani irin mawuyacin halin
rayuwa ko mutuwa, awani irin mugun razane tafarka tana faɗar "uncle shead naa cikin ɗan
daga murya amma bata fita sosai sabida dosashewar datayi lokacinda tasha
kukanta...dukkansu waigowa sukayi suna kallon ta amma banda doctor daya duƙufa akan
shaheed...Ghaisha kuwa tana kuka tayo gunta itada hafees suna tambayarta jikinta, amma ina
hankalinta na gun datake iya hango kyakkyawar fuskarshi dakuma yanayinda yake
numfashi,,,ai bata bari su Ghaisha suka ƙaraso guntaba tadaka wani irin tsalle se gata agaban
gadonshi ko zafin raunin dake jikinta bataji,,,,dukkansu da kallon mamaki suka bita baki
buɗe...Itako batamasan sunayiba kawai uncle shead naa take kira tare da kutsawa tsakanin
Abbeyn Dady ƙarami da doctor ɗin tazo Dede fuskarshi tare da saka duka hannayenta biyu ta
tallabo fuskar cikin tashin hankalin ganin yadda yakoma da Muryar kuka tace "miyasameka
uncle shead naa? Miyasameka, yafaɗa agigice tana faɗawa jikinshi tare da ƙanƙameshi tana
sakin kukan da keneman wurin fita...cak shaheed yadena wannan fisgar numfashi kamar anyi
ruwa an ɗauke cikin wani irin yanayi yake sauraren sassanyar muryarta,,ahakan kuma tana
saukar masa da wata sassanyar nutsuwa acikin ranshi,,, hannunshi na karkarwa yaɗagoshi tare
da sauke shi akanta daƙyar yasamu yabuɗe bakinshi dake mishi nauyi yace "my jannah, yafaɗa
ahankali yana shafa bayanta....dukkansu iyayen baki suka saki suna kallonsu har doctor cikin
mamakin wannan abun,,,,shikuwa shaheed kyawawan idanuwanshi yalumshe yana sauraren
yadda kukanta ke ratsa cikin kunnenshi, kafin ya iya tuna abinda yafaru tsakaninsu da yadda
take kuka cikin azaba tana neman ɗauki akan azabar dayake gana mata, wani irin faɗuwa
gabanshi yayi kafin yamiƙe daƙarfin gaske yana faɗar "innalillahi wa'innailaihi raji'un my jannah
nashiga ukku jannat dagaske ne na aikata Miki abinda zuciyarta ke gayamin yanzu kodai
mafalki nakeyi? Jannah kitashi kigayamin please yafaɗa yana ƙoƙarin ɗagota cikin tashin
hankalin da yadirar mishi lokaci ɗaya
Ido cikin ido suke kallon juna fuskar jannat gaja gaja da hawaye tace "uncle shead naa bakada
lafiya shine baka gayaminba? Tafaɗa a shagwaɓe...idonshi ya runtse da ƙarfi yanajin zuciyarshi
nazafi ahankali yabuɗe yabi yace "my jannah kuyafemun abinda na aikata agareki please wlh
Allah bansan abun zekaiga hakanba banmasan ya akayi nayi Miki hakanba my jannah miyasa
baki guduba? Miyasa zakizauna na cutardake why my jannah why pleas...ɗib yayi yana zare
duka idanuwanshi kafin yamaidasu yalumshe sakamakon jin saukar lallausan lips ɗinta dayaji
anashi tahaɗe bakinsu wuri ɗaya domin batason wannan ƙorafin dayakeyi kuma batasan rataya
zata sakashi yayi shiruba inbata wannan hanyarba,,,wani irin juyawa Dady Abba Abeyn Dady
ƙarami sukayi atare sukabar ɗakin suna rige rigen fita, hakama ghaisha ficewa tayi tana kuka
ƙasa ƙasa domin ita harga Allah yanzu lamarinsu tsoro yake bata...hafees kam haɗe
hannayenshi yayi kawai yana kallon ikon Allah yayinda harun da doctor suka nufi wani kwarido
dake gefen ɗakin...shikan shaheed yana lunshe idonshi seya koma ya kwanta tare da janyota
jikinshi sosai yakasance yana kwance rigingine Itako tana akanshi suna kissing ɗin juna kamar
ba marasa lafiya ba,,, ƙwallah hafees yashare yana mamakin wannan zazzafar soyayya dake
tsakanin wa'yannan bayin Allah dubada azabar daya gana mata amma yanzu ko tunawada
hakan batayiba tadawo gareshi,,,gafen zuciyarshi ɗaya kuwa yana mamakin kalaman lubnah
alokacinda zasu fito da shaheed yanason ɗorasu amizani yagano mitake nufi kodai tanada
hannu acikin wannan lamarin ne basu samuba? Yatambayi kanshi kuma cikin sauri seyajanye
wannan zancen azuciarshi gudun zatonda bana alkhairi ba, daga ɗaya ɓangaren kuma seya
fara tunanin sakin da shaheed yayiwa lubnah da mamakin faruwar hakan kuma agaban
iyayensu dudda yanada tabbacin shaheed besan suna wurinba amma tayi abun kamar wanda
baya hayyacinshi. Ajiyar zuciya yasauke cikin son kauda zancen Aranshi yace Allah ya kyauta..
Ga wanda basu fahimtaba. Shaheed besan abinda lubnah tayiba sam beda masaniya akan
komai sedai yanada tantama akan tarbiyyar lubnah wanda yasan cewar ba budurwa ya auraba
hakanne yasaka mishi ƙyamarta kuma yanada tabbacin bazata iya gusar mishi da sha'awarshi
ba koda yayi ƙoƙarin kusantarta sedai ma taƙara tadomishi wata ko alokacinda yake lafiya qalau
balle yanzu dayake cikin matsala shiyasa benemetaba yanemi jannat ɗinshi ɗaya saba...kuma
idan baku mantaba alokacinda lubnah takarɓo tsafinta bokan yace da shaheed ya kusanceta to
zesaki jannat kuma zasu rufe bakin kowa ba wanda ze tambayi dalili,,,to kunga Ayanzu da
bekusanceta ba seya kusanci jannat kunga saki doline kan lubnah zekoma koda shaheed
besan abinda ta aikataba zata samu wannan sakin tunda zafine kuma itace tayi abinta, kunga
ƙaiƙayi yakoma kan masheƙiya kenan.
Acan waje kuwa sosai Ghaisha ke kukan wannan al'amarin cikin kukan take faɗar "Alhaji
wannan abunne nakeyiwa gudu shiyasa nahana tarewar jannat gidan babana yanzu bakwai
dan banason aurenba nasani cewar baze bartaba itakuwa ƙurciya bazata bari takwaci kantaba,
yanzu inda Allah yakawo tsautayi acikin wannan lamarin da yaya zamuyi? Yazama kalli iyayenta
dasuka yadda damu suka bamu amanar ta? Wlh Allah Alhaji banji daɗin wannan abunba
banmasan dalilinka na ɗaura musu aurenba tun farko domin da ba'a ɗaurashiba sam da hakan
bazata faruba, taƙarasa zancen cikin kuka me tsima zuciya.
Tunda Ghaisha tafara magana Dady ke kallonta batareda yadakatarda itaba hartakai inda
yakeson zuwa, ajiyar zuciya yasauke kana yafara kamar hakan magana cikin Dattako yace
"haƙiƙa bantaɓa dananin aurawa shaheed jannat ba halina Seyanzu nake ƙarajin farin cikin
aura mishi ita ɗin kuma dalili dakike faɗar baki saniba tobara kiji abinda yasa na aurawa
shaheed jannat ɗin. Wata rana ina zaune a office hafees yaje wurina fuskarshi babu walwala
yagaidani,,,cikin mamaki nake kallonshi kafin na amsa mushi ina tambayarshi lafiya kuwa
naganshi hakan? "Dady akwai maganar danazo muyi please kuma dan Allah Dady kafahimceni
karkayiwa zancena mummunan fahimta please Dady, yafaɗa kanshi aƙasa...ɗan nisawa Dady
yayi yana karantar yanayin hafees ɗin kafin yace "bakomai hafees ina jinka daɗi duk abinda
kakeso ka faɗa min
Jin abinda Dady yafada yasa hafees ƙara duƙarda kanshi cikinjin nauyin abinda zefaɗa dudda
yasan cewar faɗan shine mafita kuwa, ahankali yace "Dady dan Allah Inaso kanewa ɗan uwana
auren babyn shi wato jannat, yafaɗa kanshi aƙasa...da mamaki kwance akan fuskar Dady yace
"auren jannat kuma hafees wai shaheed kake nufi? "Eh Dady shinake nufi. Murmushi Dady yayi
irinna amma dai bakada hankali kana yace "haba hafees wannan wacce irin maganace hakan ?
Tayaya shaheed ze auri jannat ƴar cikinshi kuma du'dudu yoshene akayi aurenshi da lubnah
za'aƙara wani auren? Kai dukma ba wannan ba ai ko dai jannat zatayi aure abari taƙara
girmako? Kaima dai kacanja tunani, Dady yafaɗa yana ɗan haɗe rai kar hafees yarena mishi
hankali domin yana tunanin shaheed ɗin ne yaturoshi.....shikuwa hafees nusawa yayi kana yace
"dan girman Allah Dady Kaduna zancena wlh inada babban dalilin da yasa nayi wannan zancen
inajin tsoron abinda zeje yadawo a tsakaninsu.
Cikin mamaki Dady keƙara shiga yace "hafees banason zancen wasa anan ina ɗaukar ka me
hankali acikin ƴaƴanmu Inaso kadena yimin wani ɓoye ɓoye kagayamin gaskiyar mike faruwa
ne domin nafara shiga ruɗani da kalamanka, Dady yafaɗa cikin tsare gida....shiru hafees yayi
yana ƙara jinjina girman abinda zefaɗa kafin ya fara bawa Dady labarin da shaheed yabashi
akan jannat wanda yace Mishi bayajin sha'awar kowacce mace aduniya se ita kuma har wani
abun yafara shiga tsakaninsu kai har rashin lafiya dayayi akan duk wannan abun seda hafees
yagayawa Dady, seda yagama faɗa ne yace "please Dady Dan Allah da Manzonsa karkayiwa
shaheed mummunar fahimta domin da yanada wata mummunar manufa akan jannat wlh baze
bari nawaniba har nemi shawarata akan abin Nima nagayama ne domin kaine jigo agaremu
dukkanmu kuma nasan kaine kawai zaka fahimcemu Dady jannat nayiwa Shaheed wata irin
muguwar soyayya wadda tasa komizemata dedene agareta kuma kasan bawanda ze iya
hanasu raɓar juna kamar yadda suka saba, kana shima yana mata wata irin makauniyar
soyayya wadda ke makantashi akanta komi zemata kallon yakeyi dedene seya aikata yadawo
dayasani marar anfani,,,na gayamane domin ayiwa tufkar hanci kar azo ayi mummunan abu
acikin family mu kuma wlh Allah Dady inada yaƙinin jannat da shaheed bazasu taɓa rabuwaba
komi za'ayi kuwa sedai idan merabawa tarasu, yaƙarasa zancen cikin ƙasƙantarda kai yadda
dady zedubi lamarinsu......tunda hafees yafara magana gumi keyankowa Dady tako ina cikin
mugun tashin hankali da ruɗani sam beyi tunanin jin wannan mummunan labatinba inkuwa
hakane tabbas zeyi maganin abun cikin gaggawa da ikon Allah, ajiyar zuciya yasauke kana
yadubi hafees yace "shikenan hafees naji kuma ngd sosai dakayyi tunanin gayamin domin inda
kabarsu ba'asan iya zama inda abin zekaiba Allah yayima albarka tabbas bazanyiwa babana
maganarba amma zan ɗauki matakin da yadace, yaƙarasa zancen jikin jaddada
maganarsa....seda hafees yaji kalaman Dady kana yasauke biyayyar ajiyar zuciya dama yasan
shine kawai keda sanyin halin fahimtarsa, hakan yasa yashiga yiwa Dady godiya tukunnah yayi
mishi sallama yatafi datsimayin jin hukuncin da Dadyn zeyanke.
Shi kuwa dady tun fitar hafees kasa taɓuka komai yayi gabaki ɗaya yakasa samun nutsuwarshi
hakan yasa doli takwashe tarkacenshi Takoma gida. Ajiya yasauke daya kawonan a labarin
dayake bawa Ghaisha kana yace shine wannan ranar dana dawo gida babu walwala har
kikayita tambayata lafiya baƙi nagaya Miki domin ina kallon bazaki iya ɗaukar wannan
zancenba kuma bangama shirya hukuncin dana yankeba, amma adaren nasamu abbansu
dazancen dakuna Abbeyn Dady ƙarami nagaya musu tareda sanar dasu hukuncin dana
yanke,,,, abinda yayi mun daɗi anan shine yadda suka fahimci zancena har suka goyamin baya
daganan muka kira shi mahaifin jannat muka sanar mishi, kuma ga mamakin mu seya amince
da buƙaturmu har yana farin ciki da ita,,,,hakan yasa washe garin ranar damukaje masallaci
muka sanarwa da baba mlm buƙatar mu, kuma bewani damuba sema albarka daya sanyawa
auren, to shiyasa ana saukowa daga masallaci aka ɗaura auren jannat dashi shaheed ɗin kuma
abbansu shine wanda ya ɗaura na hafees da Zainab kinii yadda akayi har aka ɗaura wannan
auren bawai hakan kawai bane munada dalili me ƙarfi kamar yadda nagaya Miki yau kuma
gashi keji,,,,sabida hakan godiya yadace kiyiwa Allah daya saka wannan abun daya shiga
tsakaninsu akwai aure domin a yadda suke koda babu auren yi zasuyi Kinga kuwa semuyiwa
Allah godiya,,Dady yaƙarasa zancen yana sakin murmushi......wata irin nannauyar ajiyar zuciya
Ghaisha tasauke cikin tsananin mamaki kafin tabuɗe bakinta dake kyarma tace........!
Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah
Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN
shehu sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum
zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata. Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran
aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki
ciwo wllhnazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar
ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋ wannan
Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar
uwagumbar mallaka
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi
TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara
Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.
Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza
Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
akayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra
Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
✨✨✨✨✨✨✨✨️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara
shine mata idan Baki gyaran kanki