Shuger Dady Book 3 Complete by Autar Alheri

Author :  Autar Alheri Category :  Read Hausa Novels

Chapter   1 / 24

1 to 3K   out of 70.4K words



� *SHUGER DADY*�










Romantic love story ���


Daga alkalamin
*Dr Yasmeen Ahmad*
(Autar alheri ✍️)

Marubuciyar

Mejo najeeb
SIRRI
Sawun Giwa
And oder �

Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da
birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY

Happy sallah all my lovely Muslim

Gargadi

Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma
book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 1 & 2

""Kwance yake akan makeken gadonshi idanuwanshi a lumshe kuma yarufe rabin jikinahi da
blanket daga ganin yadda kwance kasan hankali kwance yake baccinshi...asukwane tashigo
ɗakin tana faɗar "uncle uncle uncle kazo inji ghaisha tana perlor Abba, uncle uncle kazo tafaɗa
cikin ɗan ɗaga murya....cikin Baccin dayakeyi yafara jiyo muryarta, ahankali yaware dara daran
idanuwanshi masu kama dana ƴansha yana kallonta harta ƙaraso bakin gadon..yana kallonta
yarinyace ƙarama sosai domin bazata wuce shekaru 14 ba aduniya farace sol amma batada
tsayi sosai sedai akwai diri daga yadda yanayinta yake domin kuwa ko ayanzu datakeda
kananun shekaru amma ƙuginta abaje yake, se yan madedetam ƙirga dangi dasuka fara fito
mata, kyakkyawa ce sosai domin kuwa tanada manyan idanuwa da dogon hanci sedai kallo
ɗaya zaka mata kasan cewar sangar tacciyace tagaban kwatance domin se turo ɗan ƙaramin
bakinta takeyi ganin yabuɗe ido yaƙi cewa komai....seda yaƙare mata kallo kana yayaye blanket
ɗin dayake rufe dashi yaziro zara zaran yatsun kafarshi aƙasa kana yamiƙe tsaye batare da
yace mata komaiba. Wow Masha allah haƙika wannan bawan Allah yahaɗu iya haɗuwa domin
kyakkyawan mutunne nagaban kwatance, farine tass dogo me faffaɗan girji wanda kyakkyawar
suma takwanta akanshi tayi liff abin gwanin sha'awa, duka jikinshi amirɗe kamar me cin
ƙarfe....fuskarshi kuwa ba'amagana domin yanada dogon hanci me ɗaukeda madedecin baki
wanda wajen fuskar yazagayeshi duka, kana gashi da manyan idanuwa masu kamar madara
Masha Allah,,daganinshi zekai shekaru 48 aduniya amma hutu da nera sun ɓoye shekarunshi.

Bathroom ɗinshi yanufa cikin wata shegiyar tafiya be ɗaukar hankalin me kallonshi....yana
shigewa itakuwa wannan yarinyar tafita tana tura baki gaba...a kan dining table tasamesu Abba
da ghaisha se wasu yara ƙanana kusan su huɗu dawata ɗaya sa'ar wannan ɗin, sekuma
ƴammata biyu da samari kusan ukku dukkansu suna zaune akan dining ɗin. "Tofa kekuwa uwar
rigima mi'akamiki kikewani kunbura baki? Cewar ɗaya daga cikin budaren....batace mata
komaiba tasamu wuri tazauna kawai tana tunzurinta.

Murmushi ɗaya saurayin Yayi yana girgiza kanshi yace *"JANNAT* minene? Amaryar Dady?
"Ba uncle shead bane yashareni bayan ghaisha ce tace nakirashi, taƙarasa zancen tana matsar
ƙwallah. "Kaga harun rabuda ita aitafi kowa sanin waye *SHAHEED* kawai rigimace takeji da
ita, cewar Habibah ɗaya daga cikin budaren dake wurin.
Dariya Zainab tayi kana tace "rabuda yah shead jannat ɗin Dady ai bakwa faɗa da uncle ɗinki
ko? "Nidai munyi faɗa yau.."ohh ni ƴarnan wai jannat yau rigima kijeji dashine hakan? "Anty
jannat ina chocolate na dana ajiye akan garinki ɗazu? Ɗaya daga cikin yaran yafaɗa...batace
mishi Komaiba se harara data Banka Mishi.. "kaga Maryan rabuda ita karkasha rabon duka
kaga yau ba azziki takeji, cewar ghaisha, kafin wani yaƙara yin magana sukaji takonshi yana
tafe cikin izza da class kamar wani sarki...dukkansu ɗagowa suka suna kallonshi aransu suna
yaba tsintsar kyawun yayan nasu. "Good morning Abba. "Morning shaheed katashi lafiya?
"Lafiya qalau alhmdllh, ya amsa yana mannawa ghaisha kiss agoshi. Murmushi tayi cikin son
yaron nata tace "babana katashi lafiya? "Lafiya qalau. Daga hakan kannenshi suka shiga
gaidashi, "morning yah shead Morning yah shead, morning Dady cewar wasu daga cikin
yaran... ahankali yake amsa musu gaisuwar batareda ya kalli kowaba daga cikinsu amma yaji
sarai babu Muryar jannat acikin waƴanda suka gaidashi, saving ɗinshi ghaisha tayi da farfesun

kan rago se tea data haɗa mishi, hakan yafara cin abincinshi hankali kwance. Kowa awurinma
ya nutsu ana cin abinci amma banda jannat tamakure wuri ɗaya ita adole fushi takeyi...s
Yariga kowa gama cin abincin kana yaɗago yana zuba mata waƴannan rikitattun idanuwan
nashi, atake tasha jinin jikinta domin da tsiwarta da komai tana tsoron uncle shead..."ɗauki
abinci kici tatsinkayo sassayar Muryarshi. Cikin sauri tafara cin abincin tana hawaye harta cinye.
Miƙewa yayi ahankali zebar wurin yace "zo muje..ba musu tamiƙe dole tabi bayanshi, seda suka
zo Kofar fita perlor ghaisha tace "babana kaje gun baba mlm yana bemanka. Ɗib yayi awurin
domin seda gabanshi yafaɗi amma yadake sabida zamanshi namijin duniya yace "to ghaisha
daga hakan yafice daga perlor jannat na biye dashi abaya tana hawaye...!


Hummm yanzufa zamu ɗora domin ko sawwa ba'asaka ba.












Autar alheri ✍️


� *SHUGER DADY*�










Romantic love story ���


Daga alkalamin
*Dr Yasmeen Ahmad*

(Autar alheri ✍️)

Marubuciyar

Mejo najeeb
SIRRI
Sawun Giwa
And oder �

Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da
birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY

Happy sallah all my lovely Muslim

Gargadi

Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma
book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 3 & 4

"Dariya Zainab tayi tana faɗar yau akwai rigima kenan zanga haɗuwa yah shead da baba mlm
ga kuma ƴar rigimarshi abayansu. ",Humm ai sunfi kusa habiba tafaɗa tana miƙewa takama
hannun yaranta biyu sukabar dining ɗin.

A Perking space nahangosu shi atsaye yagoya duka hannayenshi abaya yana waya da
Bluetooth maƙale akunnenshi, Itako tajingina da jikin motar tana tana hawaye, ko kallon inda
take beyiba har seda yagama wayarshi kana yaɗago ahankali ya watsa mata waƴannan
rikitattun idanuwan nashi masu saka ƴan cikinta kaɗawa. "Mi akamiki kike yiwa mutane fishi?
Yatambaya fuska a ɗaure. "Sedata ƙara tura bakinta gaba kana tace "ba komai. Amma ganin
kallon dayake mata yasata saurin girgiza kai kamar wadda tafaɗi wani abun ba dede ba tace
"Toba kaibane kashareni kumafa ghaisha ce tace nakiraka, yak'arasa zancen tana matsar
ƙwallah. Ido kawai yazuba mata yana kallonta amma bece komaiba abinda ke bala'in ƙana mata
rai kenan, shiko ba komai yake kallo ba face yadda yake ganin girmanta kamar kazar turawa
duka ganin haihuwarta yakeyi kamar jiya amma itace tayi wannan girman hakan ƙugunta kamar
ze fashe sabida cika da daɗi ga ƙirjinta harta fara ƙirga dangi a wannan shekarun nata...
ɗagowa tayi dataji beyi magana ba kawai taga yazube mata ido, aiko tashaƙa, atake tafashe da
kuka tare da faɗawa ta ƙanƙame shi tana diddira ƙafafunta aƙasa. "Ya Salam shine abinda ya
fito daga bakinshi lumshe kyawawan idanuwanshi yayi kana yasaka hannu yazagayeta

ajikinshi. Aiko taƙara borewa kamar hauka sabon kamu ita adole yaƙi magana. Ganin abin nata
ba rawaba tumami yasa ya ɗauke fuska sosai tare da daka mata tsawa cikin tsare gida yace
"wlh maza kiyimun shiru kona ballaki anan kawai kizo kowani Sakani agaba darigimarki...ɗib
tayi kamar ruwa yacita bazaka taɓa cewa itace me wannan iskancinba ayanzu.
Mota yabuɗe yashiga tare da buɗe mata, cikin sauri tashige jiki narawa gudun tasha najaki
agun uncle ɗin nata...bece mata komai ba yaja motar tare da barin gidan,,, kaitsaye gidan baba
mlm yanufa.....a babban perlor gidan yasamu baba mlm da inna wuru, se ƴan ƙananun yara
wanda sunayi sa'ar jannat da wanda basukai ba...cikin sauri suka taso tare da faɗawa jikinshi
suna fadar oyoyo Dady oyoyo Dady yazo.. dukkansu kiss yashiga manna musu ɗaya bayan
ɗaya yana shafa kansu amma fa magana ta gagara. Wuri yasamu yazauna tare da gaisarda
baba mlm da inna wuru, suka amsa cikin son jikan nasu. Ƴar fira suka ɗan taɓa kafin baba mlm
ya sallami duka yaran ya mayarda hankali akan uncle ɗin jannat. "Shaheed, yakira sunanshi
cikin tsare gida. Ahankali yaɗago da idonshi yana kallon baba mlm kafin yace "na'am mlm.
Nisawa baba mlm yayi kana yace "ina maganarmu takwana? Shiru yayi bece Komaiba. Cikn jin
haushi baba mlm yace "wai mikake nufine shaheed? Magana ɗaya tazama lalura kaduba kaga
duk sa'anan ninka da ƙanenka ma duk sunyi aure hadda yaranka amma banda kai harka zama
tuzuru shekara shaheed shekara 48 amma babu mata kuma wai acikin ahalina, wlh to
bazeyuba nagaji da zuba maka ido kasani zanyi maganinkane indai su iyayen naka tsoronka
sukeji nizanyi kaji nagayama, gada hakan baba mlm yamiƙe yanufi pert ɗinshi cikin jin haushin
jikan nashi......shikuwa shaheed tunda baba mlm ya fara faɗa kanshi yake aƙasa be ɗago ba
seda yaji yabar perlor, jiki a sanyaya yamiƙe yafita zuwa pert ɗin Abba ƙarami domin yakira
jannat sutafi, sedai yana fita harabar gidan yaganta cikin waƴannan yaran suna wasa, bece
mata komaiba yanufi motarshi cikin sauri ta mara mishi baya domin tahangoshi...ahakan yatada
motar suka bar gidan yana tafe yana tunanin rayuwarshi ta baya ahakan har suka ƙarasa gida.
Ko shiga beyiba ya'ajiyeta kawai shiko yanufi companony shi.

Bedawo gidanba secikin dare hakan yasa basu haɗu da jannat ba domin tayi bacci...Dady
kawai yasamu a perlor shida ghaisha se ƙanenshi harun wanda yakeda mata Habiba da
yaransu biyu...cikin so da ƙauna ga yaron nasu suka tarbarshi suna masa sannu dazuwa,
hakan suka gaida iyayen nashi ba walwala daganan yanufi bedroom ɗinshi daje saman
benan....da kallo duk suka bishi kafin Dady yace "anya kuwa yaronan yana lafiya kuwa naga
duk yakoma wani sukuku dashi. "Humm ina kuwa lafiya domin yaje gidan baba mlm ɗazu
maybe yayi mishi zancen aurene, ghaisha tafaɗa tana zubawa Dady coffee a cup. "To Allah y
kyauta ina amaryata?? Cewa zakayi ina uwar rigima tanacan tayi bacci tun ɗazu tayi jiran
abokin rigimar Tata bedawoba se yanzu shiyasa tayi bacci. "Aiko akwai sabuwar rigima dasafe
kenan tunda hartayi bacci bataga dawowar yah shead ba, harun yafaɗa yana dariya. "Tab to
Allah ya kyauta dan kam inada amarya ɗaya ba bareba. Diyara dukkansu sukayi kana sukaci
gabada firarsu.

Washe gari bayan sallar asuba yadawo daga ma sallaci yayi kwance rigingine akan doguwar
sofa yana tunanin zantukan baba mlm domin shidai Bega dalilin dazesa adameshi akan cewar
se yayi aureba bayan ba wanda zezauna Mishi da matar shikuwa ayanzu dai babu wannan

lissafi ataredashi, kuma idan ma yace zeyi auren ware aura? Awannan shekarun nashi wacce
budurwa ce zata aureshi? Shidai zeje neman aure a ko inaba wlh aurenshi wannan ƴammatan
nayanzu da basuda kunya kuma baze auri tsohuwar guzumaba kawaidai shi yafison rayuwarshi
ahakan. Yana cikin wannan tunanin jannat tashigo perlor sanye da kayanta na bacci daga
dukkan alamu sallah kawai tayi tafito zuwa dubashi, tana hangoshi akan sofa tayi saurin
ƙarasawa gun tareda hayewa saman kujerar akan jikinshi ta kwanta yadda suke kallon juna.

Ahankali yabuɗe mayatattun idanuwanshi yana kallonta domin kobe tambayaba yasan itace
domin ita kaɗai keda ƙwarin guywar yimishi hakan...Itako kallon red lips ɗinshi takeyi kamin
taturi ɗan ƙaramin bakinta gaba zata fara Mishi rigima. "To dami kikazo kuma yanzu da
sassafe? Yafaɗa akasalance? Kara kwaɓe fuska tayi tace "nazo ne natakurama uncle shead
Allah bazaki baccinnan ba tunda jiya kaƙi dawowa da wuri harnayi bacci, yafaɗa tana shafa
sumar ƙirjinshi data fito waje kasan cewar babu riga ajikinshi....shidai bece mata Komaiba se
sauraren mafar hannunta dayakeyi ajikinshi yazuba mata ido kawai, kusan minti 10 beyi
magana ba aiko jannat tafara kukunan kuka kawai seta fara turmuza ajikinshi tana giga
ƙafafuwanta da jikinta a nashi jikin dasauri kuma still hannunta na kan ƙirjinshi tana mishi
gwarnahin kuka...ido yaruntse da ƙarfi jin wani irin abu ' zirrrrr yataso mishi tun daga yatsar
kafarshi har cikin kanshi, cikin wani irin yanayi daya tsinci kanshi aciki yamirgina danufin janye
ta daga jikinshi dudda cewar babu wani Kwari daya rage mishi sekawai yaji......!



SHUGER DADY paid book ne akan 1k kacal idan kin shirya biyan kuɗin tun yanzu zaki iya tura
kuɗinki ta wannan account ɗin 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank. kana kitura
shaidar biyanki anan 07037092176.









Autar alheri ✍️


� *SHUGER DADY*�











Romantic love story ���


Daga alkalamin
*Dr Yasmeen Ahmad*
(Autar alheri ✍️)

Marubuciyar

Mejo najeeb
SIRRI
Sawun Giwa
And oder �

Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da
birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY

Happy sallah all my lovely Muslim

Gargadi

Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma
book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 5 & 6

"Yaji tamiƙe tana faɗar"yswwa uncle shead na manta yau ghaisha tace tare zamuyi breakfast da
ita a kitchen baranaje natayata, tana gama faɗar hakan tafice warta kamar wata me iskokai sam
tamantada rigimar datazo da ita....da kallo yabita harta ɓacewa ganinshi kana yashiga sauke
ajiyar zuciya, shisam yarasa miyake mishi daɗi ayanzu gaya duk jikinshi yamutu kamar wanda
akayiwa duka.

Jannat nafita daga pert ɗinshi kitchen tanufa inda yasamu ghaisha na soya doya sa kwai "laa
ghaisha harkin fara baki jiraniba, tafaɗa tana karɓar cokalin juya doyar....da mamaki ghaisha

tace "kekuwa daga ina haka jannat wadda nabari tana bacci. Dariyar tayi kana tace "ghaisha
gun uncle shead naje naduboshi jiya bedawoba fa harnayi bacci. "Ikon Allah shine kika daɓa
masa wannan uban samakon jannat? "To ai banganshi bane har nayi bacci fa, tafaɗa tana tura
baki gaba. "To ikon Allah lallai jannat zanga yadda zakiyi duk lokacinda shaheed yayi aure
yabar gidannan Senaga ta tsiyar rigima. Dam daram hakan gaban jannat yafaɗi dudda Batasan
minene auren ba amma hakan kawai ta tsinci kanta da faɗuwar gaba, nan take idonta suka cika
da ƙwallah ta ajiye cokalin hannunta sannu alaikum tajuya tare da barin kitchen ɗin jiki a
sanyaye...da kallon ghaisha tabita cikin mamakin sauyawarta lokaci ɗaya sedai barayi yunkurin
kirantaba domin tasan bazata dawoba.

Tana fitowa perlor taga Marwan shikuwa yashigo daga dukkan alamu daga Masallaci suke
shida dadyn shi yashigo pert ɗin. "Yawwa Anty jannat nazone kibani chocolate na dana ajiye
jiya akan gadonki kuma na tambeki baki baniba...tsayawa tayi tana kallonshi harya ƙaraso cikin
perlor. "Oh chocolate kakeso ko? "Eh.."to zogata,,, tafaɗa tana gyara tsayuwar ta....aiko da
murnarshi yaƙaraso kusanta sedai murnar Takoma kukane saka makon wani mugun ranƙwashi
data sauke mishi aka,,,cikin masifa tace ubanka kaida chocolate anciye baza abayarba jeki
kagayawa uwarka me idon mujiya,,, taƙarasa zancen tana dungure mishi kai tayi tafiyarta
bedroom ɗinta....da kuka Marwan tafiya daga perlor yanufi pert ɗinsu.

Misalin ƙarfe 8:00am dukkansu sun hallara akan dining Dady da ghaisha, Zainab Yusuf se
hamida, dukkansu sunacin abincinsu hankali kwance domin yau harun da iyalanshi basu
shigoba, ahankali yake saukowa cikin takonshi na izza da class harya ƙaraso dining ɗin, cikin
girmamawa yagaida iyayen nashi, kana shima ƙanenshi suka gaidashi. Abincin ghaisha tazuba
mishi sedai ko kallon abincin beyiba domin hankalinshi na kan kujerar zaman jannat yanason
tanbar miyasa bata fitoba kuma miskilanci ya hanashi magana, gaya yakasa cin abincin sabida
rashin ganinta sallamar habiba ce takatsemai tunani itada yaranta Marwan da mufeed...cikin
nutsuwa tagaisarda surukan nata, suka amsa mata cikin sakin fuska kana tace "inakwana yah
shead kamar yadda mijin nata kecewa...seda yaɗan basar kana yace "lpy qalau, tare da ɗaukar
mufeed daya riƙemai hannu yana gwaranci. "Dady kaga anty jannat tafokeniko, Marwan yafaɗa
cikin sonyin sabon kuka. Ahankali yakallo yaron ga kanshi harya ɗan kubura inda ta ranƙwashi
sabida zoben dake hannunta, ajiyar zuciya shaheed yasauke kana yace "mikamane my son?
"Bakomai kawai sabida natambeta chocolate na. "Tofa kaima Marwan da rigima kake batunjiya
seda nace kadena mata zancen chocolate ɗinnan ba tunda dai Kanada wasu kokace iyayenka
su siyama wani, amma kaƙi seda kaƙara zancen dama nasan za'arina indai jannat ce, cewar
ghaisha tana duba kan nashi. Cikin ɗan jin haushi Zainab tace "wlh renin hankalin amaryar
Dady yayiwa sabida taga ana kyaletane shiyasa barta tafoto Sena rama maka kaji barnida ita.
Ahankali yaɗago da dara daran idanuwanshi tareda watsawa Zainab su batareda yace komai
ba yamiƙe zuwa bedroom ɗin jannat.

Akwance yasameta ta kannanɗe wuri ɗaya tana karkarwa kamar me zazzaɓi...ƙarasawa yayi
kusanta tare da yaye blanket ɗin aiko yaji jikinta dazafi raɗau....cikin fargaba yariƙo hannunta
tajiƙe zaune, gabanshine yafaɗi ganin fuskarta sharkab da hawaye, cikin tashin hankali yace
"my Angel lafiya kuwa? Miyasameki? Yafaɗa aɗan ruɗe..kukanda take riƙewa ne yasuɓuce

mata kawai seta shiga rera abinta. Aiko duk yaƙara ruɗewa yana rarrashinta daƙyar yasamu
tayi shiru. Seda yasamu ziciyarta ta faɗa kana yariƙo hannunta cikin muryar rarrashi yace
"miyasameki kike kuka? Mi akamiki? Keda waye? Duk atare yake mata tambayoyin. "Cikin
kukan dakeson ƙara kuɓuce mata tace "bakaibane zakayi aure uncle shikenan katafi nadena
ganinka, takwasa zancen kamar zata saki kuka. Baki yasaki yana kallonta cikin mamaki yace
"aure kuma Angel wayace Miki zanyi aure kidena ganina? "Ghaisha ce tagayamin ɗazu uncle
dagaske idan kayi aure zan dena ganinka? Tatambaya kamar zatayi kuka..."toke bakiso kidena
ganinane? "Eh tabashi amsa dasauri. "Shine kikeyiwa kuka harkika hawa kanki zazzaɓi? Kai
taƙara ɗaga mishi alamar eh. Murmushi yasaki seda dimples ɗinshi suka lotsa cikin so da
ƙaunar yarinyar yarungumeta sosai aikinshi yana sauke ajiyar zuciya, kafin

1 / 24