Author : Zahra Muhammad Surbajo Category : Arewa Pen
kyar ta bud'e baki daga cikin bargon tace, "to".
Maman Yusuf
[4/23, 10:44] Maman Yusuf: 📓📓📓📓📓📓📓📓📓
*CIN AMANA KO FANSA*
📓📓📓📓📓📓📓📓📓
Zahra Muhammad mahmud
*pure moment of life writers*
*pml*
*page 17-18*
Soyayya kamal ke nunawa Fatima bata wasa ba sam baya son ganin b'acin ranta koya yaganta cikin damuwa se ya fita shiga damuwar yana tattalinta fiye da kanshi.
Maganar auransu ta kankama inda aka matsawa Khairat tacewa me nemanta inde da gaske yakeyi ya fito a had'a da nasu Fatima.
Hankalin Khairat in yayi dubu ya tashi ta rasa meke mata dad'i rabonta da ganin Hydar d'inma harta manta ita a ina zata ganshi bare har tace ance ya fito suyi aure bata da mafita daya wuce taje ga Fatima ta taimaketa.
A d'aki ta samu Fatiman tana waya da Kamal,guri ta samu ta zauna tana jiran ta gama wayar.
Fatima lura da tayi ita Khairat ke jira yasa taja hirar da tsayi tsakaninsu da Kamal d'in,se shagwab'a take masa harda kukan k'arya shiko ya dage se rarrashinta yakeyi yana k'ara jaddada mata soyayyarshi gareta,da yake wayar tana da volume Khairat najin duk abinda yake fad'a ranta ne ya soma b'aci gami da kishi ganin irin kulawar da Kamal ya kewa Fatima Wanda ita ko murmushi daga Hydar d'in bata tab'a samuba.
wajan awa d'aya Fatima ta kwashe tana wayar tana gamawa ta mik'e zata bar d'akin, da sauri Khairat tace.
"Fatima gurinkifa nazo ki tsaya ki saurareni pls".
tsayawa Fatima tayi amman bata juyo ba tace,"ina jinki kiyi sauri dan inada abin yi".
"Don Allah alfarma nazo nema a gurinki ki taimakeni ki yiwa Hydar magana ya fito akan zancan auranmu don Allah ki taimakamin pls".
"Alfarma fa kikace Khairat?, ni yanzu har inada wata alfarmar dazan yi miki?, gaskiya banajin inada ita wannan alfarmar sede ki nema gurin wani".
Durk'usawa Khairat tayi ta kama k'afar Fatima tana kuka tace.
"I know Sister ban cancanta da kiyimin alfarma ba sabida na cutar dake da yawa,don Allah ki gafarta min nayi kuskure,son da na kewa Hydar ne ya makantar dani yasa na aykata miki haka kiyi hak'uri ki gafarta min tabbas nasan na cutar dake",ta k'arasa zancan cikin matsanancin kuka wanda ya karya zuciyar Fatima itama tashiga yin kukan.
Seda suka gaji dan kansu da kowa ya gaza rarrashin d'an uwansa, Fatima ce ta kamo Khairat ta rungumeta tace.
"Na jima da yafe miki Sis wannan ranar kawai nake jira dake da kanki zaki furta cewa abinda kika yi baki kyauta ba,na yafemiki wlh ban rik'eki ba a raina,kuma rabani da Hydar da kika yi alkha'iri ya zame min sabida dalilin hakan Allah ya sauyamin da wanda yafishi, kisa a zuciyar ki baki kwaci Hydar a gurina ba damacan nakine,zanyi mishi magana insha Allahu inde Hydar ne kinsameshi ki kwantar da hankalinki".
Kuka Khairat ta sake fashewa dashi tana yiwa Fatima godiya a bisa yafe matan da tayi.
A gabanta Fatima ta d'auki waya takira Hydar.
Hydar da abin duniya ya gama damunshi har rashin lafiya seda yayi na rashin Fatima a tattare dashi.ganin number ta na shigowa wayarshi alamun tana kiranshi ba k'aramin mamaki ya bashi ba cikin hanzari ya d'auki wayar.
dagacan b"angaren Fatima tace,"salamu alaikum"
"wa alaikumussalam ya annurin zuciyata".
Gaisheshi tayi shima yamata ya k'arfin jiki gamida addu'ar Allah ya K'ara mata lafiya.
"Hydar najika shuru game da zancan da nayi maka kwanaki akan Khairat ko baka amince bane?".
"Fatima ba amincewa ce banyi ba a'a inason kisani ko wanne namiji yana da irin kalar macen da ya keso wlh Inna b'oye miki bazan b'oyewa Allah ba Khairat bata d'aya daga cikin irin matan dana keso ya kamata ki fahimceni".
"Hydar zama na kusanci tsakanin ma'aurata yana sawa su shak'u da juna musamman in d'aya yana son d'aya, Khairat na sonka matuk'a Hydar meyasa bakason farin cikina?, bayan na shaida maka Khairat itace farin cikina".
"Fatima me nayi miki haka da yasa kika sadaukar da soyayyata da rayuwata domin farin cikin y'ar uwarki?, meyasa ni ba kya son nawa farin cikin?,meyasa kika amshi soyayyata bayan kinsan a k'arshe yaudara ta zakiyi?, meyasa Fatima?".
"Kai me bada labarine game da irin son da nake maka,wanda kasani ko da wasa bazan so na rasa ka ba ka d'auki haka a matsayin k'addara Hydar kamar yadda nima na jima da d'auka,ka amshi y'ar uwata a matsayin masoyiyar ka, faruwar hakan ba yaudara bace Hydar illah wani abu dana barma cikina,Hydar na had'aka da girman Allah kafito a d'aura muku aure da Khairat in har da gaske kake son farin cikina".
"Naji zancanki Fatima kuma na gamsu da bayananki Allah yasa haka shi yafi alkha'iri,amman ki sani wlh banason Khairat zan aure ta ne don faranta miki rai koba komai zanji a raina nayi miki abinda yasaki farinciki,auranta dazanyi baze hana nan gaba innaga wacce nakeso ko a ina bane na kasa auranta,sabida don farin cikin ki na aureta nan gaba zan auro farin cikina,na amince da auran Khairat Fatima domin farin cikinki".
"nagode Hydar Allah yasa hakan yazama silar d'orewar zumun cinmu har abada nagode sosai".
"yaushe kike so nafito ayi auran".
"In so samu ne nanda sati biyu nakeso sabida iyayenmu sun matsa kafito d'in dan a had'a da nawa auran".
maganar jinta Hydar yayi kamar durar aradu akansa daurewa kawai yayi yace.
"To shikenan Fatima zanyi yadda kikeso Allah yabaki zaman lfy keda mijinki Allah yasa yabaki kulawar da nake mafarkin baki,se anjima yanzu ina Abuja ne gobe week-end zanzo dan mu gaisa dasu Abba nagode".
Godiya Fatima tayi mishi sosai sannan suka yi sallama.
Khairat kuka tasa sabida duk maganar da sukayi a kunnenta domin hands-free Fatima tasa,rarrashinta Fatima tayi tace.
Ki dage da addu'a Sis k'iyayyar Namiji is not easy In sha Allahu zaki ci nasara a kanshi tunda kina sonshi zakiyi hak'urin zama dashi kibarwa Allah lamuranki.
Godiya Khairat tayiwa Fatima sosai, maganar k'inta da Hydar yace yanayi tasan data aure shi zata koya masa sonta ita wannan be dameta ba, ita de burinta ya amince ze aureta tunda ko ya amince komai me sauk'i ne.
Haka ko akayi washe gari Hydar yazo suka gaisa da iyayen su Fatima, har gidan Grany aka kaishi ya gaishe ta,ya kuma basu tabbacin gobe wakilanshi zasuzo nema masa auran Khairat.
Fatima tafi kowa murna da Hydar ya cika mata alk'awarin da ya d'aukar mata.
Khairat ko ay baki yak'i rufuwa don murna,Hydar ko da Fatima kad'ai ya gaisa yawuce abinsa ko ta kan Khairat be biba.
washe gari iyayen Hydar suka zo neman auran Khairat, aka basu batare da b'ata lokaci ba sabida ba wani bincike da zasuyi akan Hydar,duk wani halinshi bawanda jama'a basu sani ba sabida shi ba b'oyayye bane,a take aka yanke musu sadaki dubu d'ari suka biya inda aka tsaidar ranar auran nan da sati biyu masu zuwa.
wayyo Khairat har ruwa ta zuba a k'asa tasha domin cikar burinta.
Umman Khairat gyara Fatima takeyi da magunguna masu kyau na mata ko takan Khairat batayi,har tausayin Khairat Fatima takeji,ga me gyaran jiki da ta d'auko mata tana gyarata kullum.
Umman Fatima lura tayi ba'a yiwa Khairat gyaran se ta d'auka kara ce Umman Khairat d'in takeyi shiyasa itama ta fara gyara Khairat d'in bada wasa ba, har me gyaran jikin itama ta d'auko mata tana yi mata,hakan yama Khairat dad'i da ko har kuka takeyi.
lokacin biki se k'aratowa yakeyi kamal kamar ze lashe Fatima dan kulawa,ita ko Khairat angon na Abuja ko awaya be tab'a nemanta ba.
Ana saura sati d'aya biki aka kawo lefen Khairat kaya na gani na fad'a,akwati goma sha biyu aka yi mata babu ce kawai babu acikin kayan.
Fatima akwati shida Kamal ya mata da kansa dan ya hana iyayensu suyi masa dan ganin hidimar dake gabansu,ba laifi yana da rufin asirinsa daidai gwargwado k'aramin ma'aykaci ne a nufanari dake kaduna.
Sadakinta shima dubu d'arin ya biya iyayensu se albarka suke sa masa.
Maman yusuf.
📓📓📓📓📓📓📓📓📓
*CIN AMANA KO FANSA*
📓📓📓📓📓📓📓📓📓
Zahra Muhammad mahmud
*pure moment of life writers*
*pml*
*page 23-24*
Ankai amarya gidanta lafiya kuma y'an kai amaryar basu jimaba suka juyo,suka barta ita kad'ai se kuka takeyi abin tausayi fuska da idanunta duk sun kumbura sabida kuka.
Tawagar ango ne da abokanshi suka shigo gidan se barkwanci sukeyi.
A falo suka zauna sannan Kamal yanufi d'akinta domin kiranta su gaisa da abokansa.
A kwance ya sameta ta k'udundune jikinta acikin lafayar da aka nad'eta aciki,se sautin kukanta yake ji kad'an kad'an.
Da saurinsa yak'arasa kan gadon ya d'agota a hankali ya rungume be cemata komai ba itama batayi k'ok'arin kwace jikinta ba,shafa bayanta yashigayi alamar rarrashi yana hura mata iska a kunne.
Tun tana kukan har wani baccine yaso kwasheta dan tuni ta manta kuka take, a hankali ya rad'a mata akunne.
"Wake up baby is too early, kizo muje kugaisa da friends d'ina kinji,inmuka dawo sekiyi baccin pls".
Da kyar ta yarda ta sakko akan gado shida kanshi ya k'ara gyara mata lafayar sannan yaja hannunta suka nufi falon.
Kamar de yadda kuka sani,shegan taka da akeyi gurin siyan baki itace ta faru suma anasu daga bisani sukayi musu addu'ar samun dawwamamman zaman lafiya tare da zuri'a d'ayyiba.Rakiya ya musu daganan ya rufe gidan sannan ya dawo,k'ofar falonma rufewa yayi dayake gidan two bedrooms plat ne.
A d'aki ya sameta duk tayi wani tsuru tsuru abin yakusa bashi dariya amman ya maze,sata yayi tayo alwala shima yayo yajasu Jam'i, raka'a biyu domin nuna godiyarsu ga Allah daya nuna musu wannan rana.
Bayan sun idar ledar kajin dasuka shigo da ita yajawo musu gamida fresh milk me sanyi da ruwan faro,kitchen taje ta d'auko musu plate da kofuna sannan ta dawo shi ya juye kajin a plate d'in sannan ya tsiyaya musu fresh milk d'in.
Sam ta kasa sakin jikinta taci dan haka jawota yayi jikinshi yashiga bata da kanshi yana mata kalamai masu dad'i a haka har ta k'oshi sannan shima ya maida hankali yaci, d'aukar sauran yayi yakai kitchen da kanshi sannan yadawo yajata zuwa toilet sukayi brush.
Bayan sun fito kyaleta yayi ya nufi d'akinshi domin yayi wanka ya sauya kaya.
Itama yana fita gudu gudu sauri sauri ta cire kayan jikinta ta fad'a toilet domin tayi wanka,dan tana ganin har ta fitoma be dawoba dan ta d'auka irin masu shekara a toilet d'in nanne,yariga ta fitowa dayake zafi akeyi be shafa mai ajikinshi ba kayan bacci kawai ya zura ya feshe jikinshi da turare sannan yanufo d'akinta.
Koda ya shigo be gantaba yasan tana toilet dan haka kwanciyarshi yayi akan gado yana jiran fitowarta.
Da saurinta ta fito d'aure da tawul wanda ko cinyoyinta be gama rufewa ba, burinta tai sauri ta shirya kamin ya dawo k'ofar d'akin taje ta kulle,sam hankalinta bekai kan godon ba dan dama ance hankali ke gani ba idoba.
gaban wardrobe taje ta bud'e ta d'auko rigar bacci da fant dan ita bata iya bacci da bra,bayan ta d'aukosu gaban mirror Ta nufa tafara shafa turaren humra ajikinta har ta kwance tawul d'in ta dawo dashi daidai k'ugunta taci gaba da shafa humrar har ak'asan dukiyar fulaninta sosai take shafesu da turaran zata kwance tawul d'in gaba d'aya kenan idonta ya sauka acikin nashi ta mudubi.
A gigice ta waigo tana kallonshi ganin ba fuskarta yake kallo bane yasa itama tabi inda yake kallon da ido ihu ta saki ganin Ashe kirjinta yake kallo da gudu ta haye kan gado ta lullub'e jikinta cikin bargo se kyarma takeyi kamar me zazzab'i.
Murmushi kamal yayi ya kashe hasken d'akin shima ya haye kan gadon,bargon ya bud'e da kyar sabida tarik'e iya k'arfinta tana kuka shima yashige cikin bargon tun kan yace mata komai tafara had'ashi da girman Allah akan yayi hak'uri.
Rungumota yayi jikinshi had'uwar kirjinsu guri d'aya seda ya haifar musu da shocking dukansu a jikinsu,da kyar ya saisaita tunaninshi murya can k'asan mak'oshi yace mata.
"relax Baby am not going to hurt you meyasa kika gigice haka tsaron mekike ji haka uhum?".
"Bbbbbbb ba tsoro nake jiba yaya kamal ba kaya ne ajikina ka ganni shiyasa don Allah kafita insa kaya".Ta fad'i bakinta na rawa kamar an jona mata shocking.
"Kin manta ni mijin kine yanzu ko tsirara kike Allah ya yarjemin inganki a haka kuma kema kinsani,kuma banason kisa kayan kibari da safe kyasa banason musu kuma".
Shuru tayi dan tasan yafita gaskiya amman a tsorace take dashi ay bata gama guntun tunanin nataba taji bakinshi acikin nata kissing d'inta yakeyi very romantic tuni ta fara enjoying abin da yake mata ta gefe guda kuma hannunshi ne ke yawo a kowanne sassa na jikinta.
Sanda ya kwance tawul d'in dake jikinta ne hankalinta ya dawo jikinta rik'e hannunshi tayi tana magiyar don Allah ya kyaleta amman ina akan kari ake sallah in yawuce ramakone.
Kamal beji be gani bema san me yake yiba shide yajishi a duniyar da koda wasa be d'auka akwaita ba ashede geographers da gaske suke dasuka ce duniya Kala tara ce 😝shi ma yashaida dan gashi ya shiga wata wacce bemasan sunan taba.
Da kyar ya saurara mata, in banda kuka ba abinda takeyi tayi lamo ajikinshi se albarka yake sa mata,daganan d'aukarta yayi yakaita toilet ya tara ruwan zafi yasata aciki se kukan shagwab'a take masa shiko se rarrashinta yakeyi daganan wankan tsarki sukayi ya D'aukota suka dawo d'aki, zanin gadon ya sauya sannan suka kwanta se shagwab'a take zuba masa son ranta shiko se rarrashinta yakeyi kamar zeyi kuka.
*K'alubale gareku y'anmata*
(wallahi ku gujewa zubar da mutuncinku a waje babu wata soyayya da saurayi ze nuna miki ki yarda dashi da zaran yatab'a saninki awaje wlh koshine mutum na farko daya tab'a saninki bazaki tab'a daraja a idonshi ba kuma babu wata kulawa daze baki ga d'umbin zunubin dakika aykata muji tsaron Allah).
A haka har bacci yayi gaba dasu,basu farkaba se k'arfe bakwai na safe, da sauri sukayi alwala sukayi sallah Fatima se kunyar had'a ido dashi take shiko se tsokanarta yakeyi irin magiyar da ta dunga yimasa ya dunga tuno mata seda yaga zatayi kuka ya kyaleta ya koma aykin rarrashi.
wanka suka shiga tare Fatima kamar zata yimishi kuka akan yabarta tayi ita kad'ai amman ina be kula ta ba a haka sukayi wankan yana ta sata jin kunya.
koda suka fito da kanshi ya shiryata sannan shima yakintsa,suka fito falo sak'on Umman Khairat ne ya iso abinci lafiyayye ta dafo musu ta ayko yara suka kawo musu.
Khairat Amarya.
K'arfe goma na safe motocin d'aukar Amarya suka iso,cikin Khairat ne ya kad'a sanda labarin isowar motocin ya risketa tun kan ace ta fito ta fara kuka, haka aka d'auketa aka kaita gurin iyaye kowa ya mata fad'a,Umman ta ma se yanzu tausayin y'ar tata yakamata rungume juna sukayi Umman namata nasiha a haka aka jata zuwa mota tana rusa kuka.
Gidan iyayen Hydar aka fara kaita tukuna sannan aka kama hanyar Abuja da ita.
Maman Yusuf
📓📓📓📓📓📓📓📓📓
*CIN AMANA KO FANSA*
📓📓📓📓📓📓📓📓📓
Zahra Muhammad mahmud
*Pure Moment Of Life Writers (P.M.L)*
*A fulfiling future belongs 2 those wit strong vision and resilence.It doesn't matter where U might be now.Starting well n finishing strong is what counts.Halimatu kangiwa(aunty haliloss)*
*page 29-30*
K'arasa shiga falon yayi wanda yay daidai da sakkowar Khairat daga sama d'aure da tawul alamun tafito wankane.
Bata lura dashiba kuma abinda ya fito da ita jin ana nurking k'ofane yasa,seda ta gama shigowa falon sannan ta ganshi.
Suman tsaye tayi dan bata tab'a tsammanin ganinshi a yanzuba, da gudu ta haura saman domin suturta jikinta,don ba k'aramar kunya tasha ba da ganin da yamata a haka.
Zama yayi akan d'aya daga cikin kujerun falon dan agajiye yake ji yakema baze iya haurawa saman ba se ya huta.
Yasmeen ce ta k'araso itama cikin takunta na k'asaita tasamu kan kujerar dake kusa dashi tazauna ta d'ora k'afa d'aya kan d'aya.
Shide Hydar kallon ikon Allah yake dan abin na Yasmeen sede kallo,hannu ya mik'a ze d'auko remote domin sauya tasha daga mbc3 zuwa mbc bollywood,carab ta rigashi d'auke remote d'in ta hau kai ta zauna, da sauri ya dubeta, baki ta murgud'a gami da harararsa sannan tace.
"Kai malam kabar ganin gidan kane nan, wlh bazaka canjamin channel ba sabida tunda nazo gidannan ita nake kallo ko Aunty Khairat sede taje falon sama tayi kallon kaima in ka matsu you can join her asaman but not here dan nan for mbc3 ne kawai".
Ikon Allah se kallo wato yanzu Hydar ya fahimci wannan Cutie d'in dake gabanshi bata da kunya, se d'an banzan kyau,shide inba idonshi ke mishi k'arya ba tana mishi kama da Fatima sede tafi Fatima kyau nesa ba kusaba.
Murmushi yayi yace, "to madam bari naje saman".
ihu tasa ta shiga birgima a gurin tana kuka,da sauri ya d'agata yana tambayarta dalili.
kamin ta bashi amsa Khairat ce tafito cikin kwalliya ta d'aukar hankali,da sauri taje ta kama Yasmeen tana tambayarta me ya faru,cikin kuka tace.
"Ba wanna bane(ta nunashi) ko kunyata be jiba ya iya kallon idona yacemin wai madam sekace nid'in k'atuwace",ta k'arasa zancan cikin kuka.
Abin dariya yabashi dan haka ko kulasu be yiba ya wuce d'akinshi domin yayi wanka.
Khairat da kyar ta rarrashi Yasmeen tayi shuru zaunar da ita tayi a falon suka ci gaba da kallon cartoon d'in da ake nunawa a tv.
yayinda Khairat take tunani a zuciyarta,"shi nice yadace inje gurinshi koko shine ya dace ya fara zuwa gareni",shine tambayar data kewa kanta ganin ta rasa amsane yasa tamik'e jiki asanyaye ta nufi d'akin nashi zuciyarta na dukan uku-uku.
Sallama tayi a k'ofar d'akin da kyar ya amsa sannan yay mata izinin shigowa, tura k'ofar tayi ta shiga jiki a sanyaye, tsaye yake a gaban mirror sanye da gajeren wando yana tsane jikinshi domin fitowarshi daga wanka kenan.
Duk'awa tayi daga bakin k'ofar ,sabida ganinshi da tayi a haka yasa duk Ta rikice sabida bata tab'a ganin namiji babba kamarshi a haka ba, cikin rawar murya tace.
"Sannu da zuwa, ya hanya?"
Be juyo ya kalleta ba bare tasa ran ze amsa illah ma samun guri da yayi ya zauna a gefen gado, ya wurgo mata tawul d'in hannunshi jikinta,da sauri ta d'ago tana kallonshi ,cike da isa yace.
"K'arasa gogemin jikin kishafamin mai"
ido Khairat ta k'walo dajin zancan nashi, hannu yakai ze tsokane mata idon da sauri ta rufe idon,shiko cewa yayi.
"Da kin tsaya ay danayi Maganin maitar taki Danna lura maitar taki a idonki take".
itade ba baka se kunne dan ita tsoro ma yake bata yanzu,ganin bata da niyyar yin abinda yasata ne yasa shi yamik'e yak'arasa inda take, d'agota yayi suna fuskantar juna,