Author : Binta Umar Abbale Category : Read Hausa Novels
maganarta, ransa ya 'baci mutuka, ashe duk zaman da suke
a gidan ba ta zuwa ta gaishe da kakarsa wannan wane irin raini ne."?
*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi
sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar
gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[3/26, 9:55 PM] Matar Malamí ½í¸Š: _Akwai ingantaccan maganiní ¼í¼´í ¼í¼´ gyaran nono na hausa, ga
wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin
karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin
yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu
cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga
ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da
'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanku.
bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya
muna KANO muna turawa kowane gari 4k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin
ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukan
ki ya 'kare da ikon Allah._
*87&88*
Ta kalleshi da fadin." Aa' Umaru naga kamar ka fusata! ban fada maka maganar nan da wata
manufa ba, don Allah kada aikata abinda ba shikkenan ba, domin na san ka da fushi! kada kaje
ka haikewa 'yar mutane akan abunda bai zama dole ba."
Yace." Dole ne tazo ta gaisheki dan ba zan lamunci wannan rashin arzkin ki ba, tsayin
kwanakin da tayi a gidan nan me yasa baki fada min abinda yake faruwa ba sai dana tambaya
sannan, Uwale kina da mutukar muhimmanci a gareni saboda haka duk wanda nake ta tare
dashi ya zama lallai ya daraja ki ya mutuntaki."
Jikinta a mace tace." Nasan da haka Umar domin ba tun yau ba na sheda cewa kana da kishin
kanka da kuma magabatanka, amma yana da kyau kafin ka yanke hukunci kayi tunani tukkuna,
ka duba irin da'bi'un yarinyar sannan kai mata uzuri don Allah kada ka tsawwala mata cikin
ruwan sanyi nasiha take ratsa jikin mutum, amma na tabbatar da cewar idan kaje mata da
hayaniya to za'a samu matsala abunda bana bukata kenan."
Ganin yanda duk ta tashi hankalinta yasa jikinsa yayi sanyi, tuntuni Asp ya sheda masa hakan,
cewa yawan tsawa! ko hargagi basa shirya mutum nasiha da janyo mutum ajiki shine abinda
ya dace.
Hamra'u dake zuba masa abinci sam! ba taso hakan ba, yanda taga ya fusata! taso ace Uwale
ta bari yaje yaci mutuncin matarsa shiyasa gabadaya haushin Uwale ya tu'keta, tana gama
zuba masa abincin ta shige dakinta ta zauna tana tunanin mafita, a duniya idan akwai wacce ta
tsana to ZINATU ce domin itace tayi mata karan tsaye gurin tabbatuwar burin dake ranta.
Hira sukayi sosai da Uwale irin wacce suka jima ba suyi irinta ba, dalilin rashin samun
lokacisa..........Wannan damar ta samu ta sheda masa irin hukuncin da ta yanke domin ita kanta
al'amarin ya isheta Hamra'u tana yi mata wani irin kallon zargin a ganinta kamar Itace bata da
goyon bayan ya aureta ba.
Yace." Shikkenan kada ki damu idan Allah ya kaimu k'auyen Kawu Ado zai samu mahaifinta su
tattaunar maganar insha Allah."
Tace." Yawwa har naji dadi a raina, a kalla dai ko kudin zance aka kai musu kaga ai hankalinsu
zai kwanta, amma kaf garin ya dauka cewa saboda kayi kudi ka zama wani abu a duniya
shiyasa kaqi auranta, da yawa mutane zargin da suke kenan, amma yanzu duk wanda yaga an
kai kudin zance zai cire shakku a kan al'amarin.
Ajiyar zuciya ya sauke da fadin." Uwale al'amarin mutane yana da wuyar sha'ani, ni duk wannan
maganganun basa damuna domin nasan rayuwata ba a hannuna take ba, duk yanda naso da
na tafi da ita idan Allah bai so hakan ba to babu yanda zanyi, wallahi a tarihin rayuwata ban
ta'ba tunanin wai zan zama ma'aikacin gwamnati ba, ballanatana har na samu wani babban
matsayi wanda duniya tasan ni dashi, sannan kuma ban ta'ba tunanin wai zan auri 'yar sarauta
ba, wannan yana d'aya daga cikin hukuncin ubangiji, yana kuma da kyau mutane su gane cewa
rayuwar duk da suke takaitacciya ce, domin Allah kan iya juya al'amari a kowanne lokaci.
Uwale ta girgiza kanta da fad'in." 'Kwarai Umaru zantukan ka duk gaskiya ne, duniya a fai-fai
take juyawa take na kasa ya koma sama, kana kuma wanda yake sama ya dawo kasa, mai
imani da tsarkin zuciya ne zai yarda da kudurar ubangiji.
Kiran sallar magriba ne ya katse tattaunawar da suke, da sauri ya mike yana kallon agogon
dake daure a hannunsa, yace." Zan shiga massalaci yanzu watakila na dawo, idan kuma kun ji
shuru sai da safe insha Allah."
Tana kokarin tashi tace." To shikkenan babu damuwa Allah ya bamu a ran rai da rayuwa."
Ya amsa da "ameen." tare da kama hanyar fita..........Kai tsaye massalaci ya wuce a can yake
tunanin daura alwala.
Tun bayan fitowarsu daga massalacin suke tare har misalin takwas da rabi, maganar dai suke
sake tattaunawa......Asp din na sake bashi shawarwarin yanda zai zauna da iyalinsa lafiya, dole
sai anyi hakuri tare da kawar da kai sannan za'a samu zaman lafiya, yace masa lallai sai yayi
hakuri ya kawar da kai sannan komai zai daidaita. amma kuma yayi k'okarin ganin sun zama
abu daya dashi da matarsa hakan zai taka muhimmiyar rawa gurin daidaituwar al'amarin
gabadaya.
Da wannan tunanin ya shiga gidan, bai tunkareta ba tukkuna sai da ya shirya kansa sannan
yayi wanka ya sanya kayan bacci masu taushi sai wani irin 'kamshin turare yake mai dadin
gaske.
Fitowarta kenan daga wanka ya shigo da sallama a bakinsa........amsawa tayi tare da dan
tsayawa tana kallonsa.
Shima kallonta yake tsigar jikinsa na wani irin tashi, a kasalance ya janye idonsa daga kanta ya
nemi gefan gado ya zauna.
'Karamar ajiyar zuciya ta sauke taje ta zaune kurjerar mudubi tana tsane jikinta da karamin
towel.
Ido ya tsirawa fatar bayanta kamar yaje ya rungumeta haka yake ji sai dai ya daure a hankali ya
kirayi sunanta.
Ta amsa tare da juyowa har yanzu taki sakin fuskarta.
Yace." Ni dake mun zama kamar b'akin juna wai me yake faruwa ne."?
Uffan ba tace masa ba kawai ta d'auke kanta tana me cigaba da shafa mai a fatar jikinta.
Ya iske inda take bai jira komai ba ya zuba dukkan hannuwansa a saman kafad'arta hannayen
suka sauko saman breast d'inta......Da sauri ta cire hannun, ya sake mayar wa gurun yana
kokarin kwance towel din.
Cikin shagwaba tace." Ka bari dan Allah."
Yanayin maganarta ya kwaikwaya ya mayar mata da amsa kamar haka.
"Um-um!! ni bazan bari ba sai kin fada min abinda yasa kike gudu na."
Yanda yayi maganar yayi masifar jefata cikin wani yanayi gabad'aya jikinta ya mutu wani irin
feeling ya dinga damunta.
Jin tayi shuru ba tace komai ba yasa ya dan sunkuyar da kansa yana lasar fatar jikinta
mussaman wuyanta lasa yake kamar wani maye.
Ta dinga ture fuskarsa yana sake mayarwa......Kuka tasa tana buga kafa da fadin." Ka daina
bana so."
Ya sake tuburewa! ya zama kamar mahaukaci sabon kamu! yana bala'in son shagwabar da
take masa.
Kunnanta d'aya ya shiga tsotsa, kafafunta suka dinga kyarma! saura kadan ta rikito daga kan
kujerar da take zaune....Ya tallafe ta sai kokarin rungumeta yake tayi namijin kokarin fizge
jikinta.
Ya bita da wani irin kallo jikinsa duk a mace.
Itama jikin nata duk ya mutu dan kasa aiwatar da komai tayi kawai ta zauna gefan gado tana
mayar da numfashi.
Nutsuwarsa ya shiga kafin ya kalleta babu wasa a maganarsa yace." Kiyi alwala zamu gabatar
da sallah irin ta ma'aurata."
Gabanta ya buga, tace." Ai ni nayi sallah ta .'
Yace." Wannan ta daban ce tana da mutu'kar amfani Annabi ne yayi kuma ya umarce mu da
aikata sunnah ce mai karfi."
Shuru tayi tana kallonsa........Ya sake shan kunu da fadin." Naga alamar zaki bani wuya to kisa
a ranki cewa yau din nan zamu zama abu daya.
Miyau! ta hadiya da kyar tace." Ban gane nufin ka ba nifa ban shirya komai ba, kuma ka daina
gaggawa dan jinin har yanzu bai tafi ba."
Ya kai minti uku yana kallonta kafin ya girgiza kansa da fadin." Kinga bana san doguwar
magana za kiyi abunda nace ko kuma sai na shedawa mahaifinki ai ina da number wayar sa
yanzu zan kira shi na sheda masa cewa yau tsayin sati biyar kenan baki bani hakkina na aure
ba.
Yanda ya fadi maganar cikin rashin wasa yasa jikinta ya mutu..............Ta kalleshi taga yana
lalube a wayarsa, da sauri ta fizge wayar ta jefa saman gado. toilet ta nufa tana zumb'ura baki
itafa gabadaya ba ta shirya faruwar hakan ba.
Sallah sukayi raka biyu irin ta sabbin ma'aurata, ya jima hannunsa a saman kanta yana ta
zabga addua, har ta dinga mamakinsa ashe yana da ilimin addini haka.
Tambayoyi ya shiga yi mata akan addini ta bashi amsar wanda ta sani wanda ba ta sani ba
kuwa shuru take
Nan ya fahimci cewa lallai tana bukatar karin sanin ilimin addini domin yana bukatar yaga ta
zama cikakkiyar mace.....Wato *Mar'atussaliha* wacce zata tarbiyan tar masa da 'ya'yan da
zasu haifa.
Tana zaune a saman daddumar ya tashi yaje ya kashe fitila dakin yayi duhu.
Ganin haka yasa da sauri ta tashi taje ta 'buya bayan labule..
Inda yake tsammanin samunta ya nufa yana lalube da hannunsa, babu ita babu
dalilinta............Da sauri yaje ya kunna fitilar haske ya gauraye dakin, idonsa yake rarrabawa a
dakin bai gano ta ba.
Yana kokarin bude kofar fita ya hango kafafunta a kasan labule.
Girgiza kansa yayi cikin takaici ya nufe ta........Ganin zuwansa yasa tayi wuf ta fito zata gudu!
hannunta ya dam'ke! ya rike da kyau! yace." Me yasa kike abu kamar yar k'auye wannan ai
gidadanci ne sam ban tsammaci haka daga gurinki ba."
Tana turjewa a gurin, tace." To ni ban shirya ba ka kyale ni mana."
Ya girgiza kansa da fadin." Baki isa ba babu ruwana da shirin ki ai na ma yi kokari yau satin ki
biyar a gidanan ban yi komai ba ai a jinjina min."
Ta fara 'kananun maganganu! da buge-buge! hannu yasa ya rufe mata baki hasken dakin
kawai ya kashe.....................Labari ya sauya, dan duk turje-turjen da take da nuna rashin yarda
yana dora mata nauyinsa ta saduda! har ta fishi kid'imewa! domin ya gama gane lagonta
shiyasa ta shiga hannunsa, ya dinga sarrafa ta iya san ransa, tana wata irin shashsheka kamar
mai shirin fashewa da kuka........Duk da a d'okance yake bai yarda ya shegeta ba sai da ya
tabbatar da cewa ya gama kai ta k'arshe sai ya kirayi sunan Allah kafin ya karanci adduar
saduwa da iyali ya fara kokarin shiga gurin da yake kulafuci da 'kwa'kwa!
Ba tayi buge-buge ba! tsai! ta tsaya tana jin irin d'auki ba dadin da yake a gurin, a jikinta take
jin yanda jikinsa ke wani irin rawa, sai kokawa yake da abar tashi taki shiga kamar ma ta girmi
gurin da kyar da jibin goshi rabi ya shiga...........Lokacin ta galabaita mutuka domin gurin
gabadaya ya rikice mata da wani irin radadi da zugi! mara fasali!
Ta d'an daga kafafunta hakan ya 'kara gigitashi! ya cigaba da cucuku! yana furzar da wani irin
huci!
Murya a dashe! tace." Idan ba zai yuwu ba kawai ka hakura ni kam na gaji wallahi."!
A rikice! yace." Zai yuwu kedai ki cigaba da taimaka min kinji ko amma kuma me ya janyo
hakan bayan da ni'ima ta tattare dake."?
Shuru tayi masa domin ita ba ta san amsar da zata bashi ba, kuma ba ta san wane irin taimako
za tayi masa ba.
Kamar zai fashe da kuka ya gyara gwiwowinsa yana ta zufa! tare da cizan lips d'insa, ya cigaba
da kokarin ganin ya wuce gurin, domin shi kansa ya daddauje ballanatana ita.
*Wai wuya makarantar kare!* duk jarumtarsa da k'yar ya iya wuce gurun, domin wani irin
sakarai ya zama ya rasa ma yanda zai yi, koda yake akwai rashin sabo.............Sosai suka ji jiki
ita dashi, amma ita tafi shi galabaita dan shi yana wuce gurin wahalarsa ta 'kare mussaman da
yaji shi cikin wani irin guri mai taushi cike dam-dam! ruwan ni'ima na gudana! ai sai ya
kwarkwarce! ya dinga bugunta yana buga sambatu, bakinsa yaki rufuwa! koda yake sunan
Allah yake kira yana kuma sanya mata albarka wacce bata da dadi.
Wannan daran ya zama na tarihi a gurinsu domin a cikinsa suka zama abu d'aya! kuma a daran
Allah ya saukar da ikonsa domin buwayarsa ta wuce haka....
*_ALLAH YA BADA ZURI'A MASU ALBARKA_*
*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi
sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar
gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[3/26, 9:55 PM] Matar Malamí ½í¸Š: _Akwai ingantaccan maganiní ¼í¼´í ¼í¼´ gyaran nono na hausa, ga
wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin
karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin
yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu
cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga
ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da
'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki,
bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya
muna KANO muna turawa kowane gari 4k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin
ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita
kukanki ya 'kare da ikon Allah._
*89&90*
Da k'yar ya iya raba jikinsa da nata. Gabad'aya jikinsa ciwo yake masa mussaman tsakanin
cinyarsa da gwiwowinsa.....hannu yasa yana laluben gadon. kawai yaji ya sauke hannun kan
Brest d'inta, da sauri ta cire hannun nasa ta jefar dashi tana me cigaba da shashshekar kukan
da yake jinsa har cikin zuciyarsa.
Zazzafar ajiyar zuciya ya sauke ya yun'kura ya sauka daga gadon ba tare da ya dauki gajeran
wandon nashi ba, kai tsaye toilet ya nufa yana had'a hanya kamar wani d'an magyaru!
Ita kam bedshirt din ta cikwikwiye tana wani irin kuka kamar wacce aka aiko mata da mutuwar
iyayenta.
Haka kawai take jin kamar wani abu zai faru anan gaba, gashi ya cuce ta ya raba ta da
budurcinta.
Haka ya fito daga toilet din ya sameta sai kuka take.
Babu kuzari a tattare dashi ya shirya jikinsa kafin ya cimma in da take kwance.
Cikin sassauta murya ya kira sunanta....*"ZINA."* sautari da haka yake kiran ta.
Tana jinsa tayi masa shuru bala'in haushinsa takeji.
Ya sake kiran sunanta da fadin." Kiyi hakuri kada kisa damuwa a ranki wannan abu da ya faru
tsakaninmu alkairi ne ni nayi miki alkawarin rike miki kaina ni naki ne har abadah."
Maganarsa ta d'auki hankalinta ta yun'kura da kyar! ta tashi zaune tana kallonsa, yana tsaye a
kanta sai kace wani mummuni! sai karyar da kansa yake.
Kukan da taci ya sanya muryarta bata fita sosai tace." Ka cuce ni ka raba ni da budurci na
bayan ban shirya hakan ba, haka kawai nake ji a jikina kamar akwai abunda zai faru anan gaba
na fada maka bana san kishiya bana shiri da ita."! ta karasa maganar da shashshekar kuka a
muryarta.
Gabansa na faduwa! kadan yace." Idan wannan ne matsalarki to ina so yanzu ki sa a ranki
cewa ke kad'ai ce uwar 'ya'ya na dake kadai zan rayu ai na samu abu mai muhimmanci a tare
dake dole na daraja ki na mutuntaki! kada ki damu ni UMARU naki ne ke kad'ai ki rubuta ki
ajiye wannan."
Ta dinga kallonsa tana so ta gazgata maganarsa.......Ganin haka yasa yayi amfani da damar sa,
ya dinga narkar mata da k'wayar idonsa yana karyar da kai da murya tare da shirya mata dadin
baki irin na yaudara! *(mayaudaran maza sun ma fi yawa a cikin maza dayawa sune suke
haddasa fitina da tashin hankali a gidansu.......mu kuma mata da tausayi da saurin mi'ka wuya
namiji na zuwa da 'yar murya sai mu saduda mu yarda da dadin bakinsu, to bari kiji har ki mutu
ba zai ki daina d'aukar darasi akan namiji baí ¾í´ ALLAH ka bar mu dasu, ka shirya mana su, ka
basu