Author : Maman Teddy Category : Read Hausa Novels
kuma cike da
jin Haushuin Dr. nace halan kai Allah ne da kaasan zan mutu ko zan Rayu? tuno dani kaina
nasan ciwo na ya tsananta matuka yasani saurin nufan Flowern na kuma dauka na fara takowa
ina tuno da abubuwa da yawa a rayuwa ta".
A yanxu na daina zullumin komai namika ma Allah komai nawa,komai ya sameni dama Allah ya
Kaddara mun ne". Saka takardan Bayanan da Dr.Zainab tayimun nayi a Jakata,a haka na isa
gidan Hjy.Zaituna don babu danan komawa gida na ajiye Flowern. Tun da na shuga Part din
nasa na hangosa ta saman Benen sa yana kallo na, wanda tun da na kalleshi yana mun
Murmushi na kawar da kaina,ina mai kokarin sassauta natsuwa ta".
A falon shi muka hadu,don zuwan da banyi da wuri bane,duk ya damu haka,saurin sa Hannu yy
yana karban Flowern hannu na dacemun,mai zakiyi da wannan Ai ya riga da ya
mutu,Murmushi nayi masa,kan nace inason shine,kuma inason ya tashi daga matacce Zuwa
Rayayye".
Kara bin Flowern yy da kallo kan yace mun" Ki bari muje a kawo maki irin wannan komai da
kaman sa".
Nan nayi dan Murmushi kan daga bisani nace masa" A'a Sir Khaleed ga Flowern nan na bari a
hannun ka,idai kana sona tsakani da Allah,inaso ka Raine ta kuma ka tadamun da ita".
Cike da Rashin fahimtan komai yace mun" Ina kaunar ki Suhaimarh,kuma inshaallah zan tada
maki da Wannan Fulawan,babu abun da zai kuma matar dashi ". Nan nasaki murmushi ina
cewa" Na gode fah,kaga bari nayi sauri na fara yin aiki na'. Shima nan yace tom nima bari naje
nafara aiki na".
Kallon sa nayi saurin yi kan nace"Aiki kuma? wani aiki kenan?"
Nuna mun Flowern dana basa yy,kawai sai nasa Dariya hadi da nufan Coridourn sa,shima dary
yy hadi da nufan Gaden nasa dake ta baya".....
Tun daga wannan Rana Kullum Sir Khaleed yana aikin vaima Flowern nan Ruwa,don masu kula
da itah yasamar mata". nikam kullum boye damuwa ta nakeyi kar wani yasani kuma ya
fahimta,wanda a iyah yanxu har Oumma na tafara dago ni".
Amma haka nake dannewa na nuna mata bakomai".
A wata rana ne,ina a zaune a falon gidan Sir Khaleed ina hutawa,don kammala aikina
kenan,Aysha ce tayi saurin shigowa tana kwala kira na".
Tana gani na anan ta zauna tana cewa" Munga ta kanmu Suhaimah wai shin kiniji Yah Huday
yace" Zai hakura da Aurar Maryam,nan take naji kirjina ya buga salati na farayi ,wanda kan na
bata amsa naji muryan shi a bayan mu yana cewa" Kehh Aysha dama haka kike,tashi ki bani
Wuri"!
Jikin Aysha ne ya hau rawa,nan tarasa inda zata nufah,kawai sai ta kutsa kai Bedroom din Sir
Khaleed da yau Weekend vai fita ko inah a wannan Rana".
Zama yy akan daya daga cikin Kujerun falon,yyn da ban san lokacin dana zube a gaban sa
ba,hawaye na bin kunci na,nan na fara ce masa" Don Allah yah Huday kayi hakuri,kar ka Ki
Aurar Maryam, na tuba wlh wasa nake bada gske bane abun dana Rubuta. Indai ni kana sona
ka Auri Maryam,baka sani ba ni Rayayya ce ko matacciya,kila ma Bazanga Bikin ba,ammma
ina Rokon ka da Allah ka Auri Maryam, taban Tausayi komai zai iya faruwa da ita idan taji
wannan Maganan.
Kauda kai yy bai cemun komai ba,muna a haka sai ga Sir Khaleed da Aysha,aiko nan itama
Aysha ta zube gaban sa ganin yanda nayi tana kuma basa Hakuri,don ita batasan Dalilina na
hakan ba,ta dauka haka kawai ne nake basa hakurin".
Cike da muryan kwantar da Hankali Khaleed ya fara masa mgn,da basa Baki don ganin ya
sauko dashi daga abun da ya doru.
Shiko gaba daya Hankalin sa na kaina,ganin yanda nadaga Hankalin a ne ya kalli Khaleed da
cewa" Khaleed naji kuma na amince zan Auri Maryam, amma badon ina son ta ba,ko kuma
kaunar zama da itah ba". Kawai dai na amince da hakan saboda wata mahanga tawa".
Murmushi duka mukayi yyn da kaman wani Uban mu nida Maryam muka hau yi masa gdy,hadi
da tashi muka basu wuri".
Tun daga wannan Rana sam ban kuma hada ido da Huday ba,shiko yy kukan Zuci,musamman
idan yana a dakin shi ya dago haton Little din sa,Duk Jarumta irin na mai Suna Aliyu,baya sanin
Lokacun da Kwallah yake sauko masa,sai a yanxu ne yake jin wani irin matsanancin Kewarta
da Rashinta da yayi".
Haka Momy ta lura da hakan sosai,amma inta tambaye shi sai yace mata" Ya tuno da Little
ne,nan Momy itama zata tuno da tsohuwar famin dake a zuciyar ta,haka zata yini tana Zubar
hawaye hadi da mata Addu'a".
A kwana a tashi babu wuya gamai yawon Rai,don ana gobe bikin Huday da Maryam ne,iyaye
da Yan Uwa na nesa da kusa,duka sun gama kammalah,Hjy. Zaituna kam itace Hajiyoyi don
sune manyan iyaye,a wannan kuma Rana aka shurya Mother's Day da duk wasu manyan
Hajiyoyi da Kawayen Su da yan Uwa sun Halirta wannan Wuri,wanda tsara shi kam ya
tsaru,komai na wajen Abun burgewa ne". Kowa sanye cikin wata Material mai Launin Ash
colour. Abun kam yy matukar tsari, Nikam da Aysha bamu halarci wurin ba sai karfe 4pm.
Wanda wurin ya cika ya batse,daga nina Iftyhal tasaki wani Murmushi mai kayatarwa hadi da
Saurin nufan Part din Da Huday yake".
Don Tun A ranar taga inda ya ajiye wannan Takadda,kuma haka tayi tasaka ido taki dauka ta
bari sai yau, don a cewanta idan ya bude ido yaga babu xai tunanin tabbas da akwai wanda ya
dauka shiyasa ta bar shi bata dauka ba".
Gaba daya mutanen Wurin bina da Kallo suke kaman wata yar wata da wani, Don kowa
tambayar kansa yake ni wacece yar waye ne??.
Haka kam yan matannan kowa ta nufo mu musamman yanda Aysha ta kasance First lady,shi
yasa kowa kaga ya taho wurin mu daga nan sai kaji ance ana sona da kawa,haka dai nake ta
murmushi,Duk wannan taron banga Amarya ba,sai daga baya har mun samu wuri mun zauna
muka fara ganin shigowan Abokan Ango,wanda cike da mmki a xuciyata nake cewa" Dama
maxa na halirta kodai sune da iyayi?"
Sai can daga baya bayan anga komai kowa ya natsu ne,sannan wasu gijagijan iyaye mata
wanda sun kai su 8 su hudu a gaba hudu a baya suka sako Ango da Amarya".
Duka mikewa akayi ana tafi,hadi da barin Amarya da Ango su Zauna a mazaunin su da'aka
tana dar masu,sannan kowa ya Zauna ".
Bin su da kallo nayi,don sosai suka harsa,bakaramun kyau sukayi ba,Maryam kam sai Walwalin
zunarai ake".
M.C ne ya fara magana ta hanyar cewa sunai ma kowa mata Akhairy da godiya,kan daga nan
don Allah suna bukatar hankulan kowa,don K'anwar Ango nason yima kowa Barka da zuwa da
nuna farincikin ta kan duk wanda ya Halarci wannan Taron".
Aiko nan kowa ya kuma yin shuru aba jiran fitowan gimbiyan wato Iftyhal. shiko Ogan nawa
Huday sai a yanxu ya hangoni,aiko sai Murmushi yake mun,nima haka nayi ta mayar
masa,Khaleed kam nufomu yy yayin da inajin Yan matan Wurin na kirar sunan sa kasa². Har ya
karako,don A wurinnan Sosai Yan mata sukayo kamu".
Sanye yake cikin shigar sa ta wata Sky blue din yadi mai laushi da tsadan gske,hadi da saka
hular kube,kai nikaina sai danace mashaallh,don bakaramun kyau yy ba,da isowan sa yace
Hayatee na kece haka,shine baki varni na fara ganin ki ba,sai da wasu suka gane mun ke??
Murmushi nayi masa,don kunyah ta hanani cewa komai,Sai Aysha ne ta amshe da Amana
Afuwa,Sauri ne ya hanamu amma ae ban yarda da kowa yaga fuskannan ba,kaine kafara ganin
kwalliyar. Dariya yy hadi da ceewa" Ai kam har kinsa naji sanyi a zuciya ta". Hamma na ka
koma bangaren ku nan namu ne na mata". Kan ya bata amsa ne Abdoul Manan da zuwan sa
kenan ya jah hannun sa yana cewa" Ai shi yasa Nazo na tafi maku dashi,aiko nan muka sa
Dariya, muryan Iftyhal naji yana amo da ya cike Wurin,Godiya tayi ma kowa na halirtan
wurin,kan daga bisani tafara da cewa" A yau inaso na sanar da ku wata muhimmiyar magana,
akan tmyaudara da cin Amana da Ha'inci,wanda a haka nayi ta barin ma ciki na damuwata har
ba bari sai a wannan lokacin zan Amayar".
tako tayi daga inda take hadi da motsawa ta chanja wuri hadi da tsayawa inda zata iyah
hangoni da kyau,sai kuma tayi wawan Dariya hadi dacewa" Da akwai wata yarinya wai ita
Suhaimah makira mayaudariyya yar gidan talakawan tilis,amma a haka take juya kwakwalan
masu ilimi da Arxiki saboda sakarcin su".kowa ana yasan Khaleed da Huday aminai ne,amma a
haka sai da tasa Khaleed ya sota,kai bama wannan ba,har ta shi Huday din soyayya suke,don
wannan Auren Allah ne ya nufah za'ayi shi".
Hayaniyan maganganun mutane ne ya kwace a wurin,sao kuma Iftyhal tace wannan takadda da
kk gani shaida ce na duk maganan danake fada a yanxu". Niko kan wannan lokaci tuni nafara
kukan nadaman Halarta wannan Wuri,cikin sauri ta bude Wannan takadda ta soma
karantawa,da Ni Suhaimah na yarda kuma na amince da Soyayyar ya Huday, I luv u too". Sai
kawai ta sheke da dariya,bakowa bace wannan yarinya illah wancan mai kyaun Aljanun". ta fadi
hadi da nuno inda muke zaune da nuno ni,ae tunda tace mai kyaun Aljanu ko hankalin sa ya
tarkata a Kaina anan take abun ka ga taron Mata aka fara gulma da nuno ni,itako Aysha da
hankalin ta yagama tashi nan tafara lallashi na hankali tashe,tana son gaskata maganan ko
sharrin Iftyhal ne, Amma sai muka tsinkayi muryan Yah Huday yana mai cewa" Dul abun da
Iftyhal tafadi haka yake,ni nace inason Suhaimart,kuma a yanxu ma na fasa Auren
Maryam,bana Ra'ayi kuma babu mai mun dole,dama itace Suhaimah tace nayi Hakuri ba Aure
ta,yanxu kuma banayi,ita itadai Suhaiman nake kauna".
Ihu Maryanmm tasa hadi da mikewa kawai sai ta xube anan Wurin,niko da Da gudu na bar
Wurin ina mai wani irin kuka mai taba zuciya da ban tausayi,a yau nagama nadaman Amince
ma Wa Yah Huday danayi,yanxun ban da makama".
Shiko Khaleed da yakejin kansa kaman ba'a duniyan yake ba ne,yyy saurin biyo ni amma ina
kafinnan tuni Na bace na ganin su ".
Haka shima Huday bai tsaya bin takan mutane ba,duka suka biyo bayana,amma sam basu
samu nasarar ganin inda na dosa ba".
A haka nasamu na tara mai Adaidaita wanda da isana gida,Oumma na bata nan,kawai sai na
shige daki na ina mai kwanciya kan yar filungen katifah na,ina mai xubar da Hawaye da tuno da
komai na Rayuwa ta tundaga Fari..."
*WACECE SUHAIMART*
Wata yarinya ce yar kimanin shekaru 4 a duniya ta fito da gudu tana ihun Murna da kwala kirar
Sunan Momy...momy...."
Cikin Sauri Momy Huwaila ta fito daga kitchen don hadin breakfast take masu don tafy school".
Rungumo ta nayi da gudu,yyn da take furta Washhhh Suhaimah so kk ki karya Momyn naki".
Cike da yarinta na d'an turo mata yar micilan baki na,ina mai cewa" Momy Yah Huday ne,ki
6oye wannan kar ya gani...!
Tun da ga kan stairs yake furta plz my littele ki baniiii......
Tsalle nake ina dariya da cewa" No mom"
kar ki bashi duba kiga wai shi yace yafi ni iyawa".
Tomfah muje zuwa,laifin dadi karewa,a yau ne na kammala free page.
Domun samin cigaban Labarin zaki turoNORMAL #200 MTN, Idan kuma SPC kk so #300 ta
wannan number
Whatsapp numberí ½í±‡í ¼í¿» 08081202932.
CALL
09137392680
#Shere to another grps
Mmn teddyí ¾í·¸