Author : Hassana Bamalli Oum Aphanan Category : Read Hausa Novels
ka kwanta dani shikenan Aljannu? Ni ka ƙyaleni” sakinta yayi yaje ƙofa da gudu ya mirza key
Wai saboda kar ta gudu.
Ya wuce ɗakinsa ya ɗebo maul khal ya ajiye ya koma ya ɗauko Black seeds ya zuba a burner Yana ƙoƙarin connecting da wutar nepa.
Ai da Salima ta saki Bakine galala ,cikin mamaki amma da taga yina ƙoƙarin turniƙe ta da hayaƙi kuma yazo ya shaƙa mata wannan ruwan ma'ul khal din Mai zafin tsiya ta hanci, ya kusa kasheta a banza da sunan yina koran Aljannu , kamar yanda ya taɓa yin mata wani lokaci cann. Ai batasan sanda ta fakaici idonsa ba ta falfala da gudu zuwa bedroom dinta tayi maza ta murza key tana ajiyar numfashi.
****
Washekari
8am
Ya Sheikh ya fito cikin shaddaarsa sai maiƙo takeyi ,ya mirza hulan tangaran ,ko ke ce hasidin iza hasada kika ganshi a hanya sai ya burgeki ,kuma yace yana sonki sai kin soshi.
Ƙofar ɗakin Salima yaje still Yana kulle don Haka ya kira ta ta telephone din ɗakin da akayi connecting da falo line .
Tana jin haka ta dauka ,kawai cikin Muryar kuka amma ba kukan zatayi ba tsabagen shagwabace haka tace “Ya Sheikh wallahi na warke karka shaƙa mun ma'ul khal”
“Shikennan Allah ya baki lafiya kinji matata,gwaggo ma zata zo yau dubaki da jiki,Ni na fita Masallaci ,zamuyi organizing mutanen da zamu tura da'awa wani ƙauyen maguzawa ” tanajin haka ta saki telephone din ta runtumo da gudu wajen ƙofa ,ta buɗe kofar da sauri kar ya fice
“Ahmmm ya Sheikh wait...wait” tsayawa yayi yana kallonta yanda take zuba haki.
“Menene kuma”
Sosa ƙeya tayi “Ammm dama ya Sheikh kudi nake so”
Dafe kai yayi ya zumbuda salati kamar ta gaya masa mutuwar gwaggo
“lahaula....Salima me zakiyi da kudi kuma?anya Aljanun nan basu neman zauta mun ke?”
“Haba Now lafiyata ƙalau kasan baba zatazo dubamu Kuma batacin shinkafa da stew da ya kwana,kuma kasan miyana yafi sati biyu a freezer shi Nike ɗimama Mana muna cin farar Taliya ko white rice dashi,ai bai kamata a bata ba ko?”
Murmushi ya saki “Shiyasa kullum nike ƙara sonki saleemarta ko din yanda kike son uwata ,baku tare amma kinsan abinda takeso da abinda bata so”
Gyargyaɗa kai tayi cikin jin daɗi
“To a mata jollop rice Mana ba akwai tumatur ɗin leda ba?”
“Ya Sheikh ?? Haba dai jolop mai kyau za ayi mata da Nama ,ka kawo kudin nama”
Gintse fuska ya ɗanyi “Ba kina da busashen kifi ba?" Gyada masa kai tayi don tabbatarwa
“Ehen ki mata amfani da busashen kifi mana”
“Busashen kifi kadai ?😕👌”
“Ke😳😳karki zagi kifi fa,shine halattaccen naman da ko ya mutu a na ci,ke bayan nan ma ,ai yafi ƙara lafiya ,fiye da Kaza ko beef”
Ɗaure fuska tayi cikin ɓacin rai
“Haba Now ina fada maka mama zatazo kana ce mun inyi ma mama abinci da kifi ,bayan kasan tsofaffi basu son ƙarni wai meye haka? Wannan fa ba abincin mu Ni da kai bane ba”
“Ha'ah to ai mama nacin kifi ” banza dashi tayi ta haɗe rai ta kama ƙugu ta rike ta juya masa ƙeya tana karkaɗa jiki .
Binta yayi da kallo ,sai kuma ya ɗan saki Murmushi
“Babe rigima😄shikenan kwantar da hankalinki Salima darling ,ga kudi a siya nama” ya cusa hannunsa daƙyar cikin babbar riga ya ƙwaƙulo #500 can ƙasar Aljihu ya miƙa mata.
“Gashinan a siyo nama kuma ki zaɓo marasu kitse zallah nama saboda kinsan nafison tsoka sosai ”
Amsar kudin tayi tana jujjuyawa a hannu,wai naman dari biyar zata siyo harma dashi ,ita ya za'ayi ta siyo naman dari biyar
“Wannan kudin meye ka bani? Kudin motan kasuwa ko kudin nama😒😏”
“Duka Mana ,Salima Wai me yasa kike haka ne? .....” sai kuma ya saukar da murya cikin sigar rarrashi
“Kinajina ko? In kinje Kasuwa ki latsa da kyau ,hmm hummm yansa nasan en kasuwan naman nan ,in har kika latsa da kyau sai kiga kin siyo kaza ba nama ba ma”
Aahhhhhh dafe ƙirji tayi “Dari biyar ɗin?”
“Eh mana ki amfani da hankali mana 🧏”
Sakin baki tayi tana mamaki hannunta sagale da ɗari biyar ɗin har ya fice ta kasa kuma yin masa magana
****
Tun da ya Sheikh ya fice itama ta koma kan kujera kawai ta zauna takaici ya hanata kataɓus ,A haka barci ya sureta. Ƙarar door bell ne ya farkar da ita ,ta mike a furgice tana salati gamida jan hamma ta ƙara da sakin miƙa.
Allah yasa dai ba gwaggo bane har tazo ina nan na ɓige da barcin baƙin ciki.
Kallon kanta tayi da kyau ,doguwar rigar barci ne a jikinta mai Laushi kamar blouse har ƙasa mai ruwan pink colour ,jikinsa ba brazier kan nonuwanta sun ɗan firfito ta saman rigar gashi,rigar yana Mammannne mata a jiki wannan yasa shatin no*nuwanta ,hips dinta da saƙon ɗuwai*wukanta duk suka fito sosai
Jan rigar tayi a hankali ta ɗauko hizami da ya Sheikh yake rawani dashi ta daura a saman turgujejen virgine hair dinta da yafi wata uku babu kitso.
A sanyaye taje wajen ƙofar ta buɗe
Sai kuma ta ɗan saki murmushi “Au kaine?,ai na aza surukata ce wlh”
Dr Adnan ɗan dariya yayi cikin sigar tsokana yace “Kenan ba'a maraba dani”
“Uhm uhm Ni na isa”
“Tom ina kwana kyakyawa”
“Lafiya ƙalau mummuna 😄” dariya ya fashe da shi
“Ke kin isa ki kalli must handsome kamana kice Mai mummuna ,mouth watery guy kenan,every woman is willing to links”
Turo Baki tayi “Kai matsalar ka baka da Hausa ne,kuma in kana turanci ko larabci sai ka ringa mun magana batsa_batsa ,wannan fa iskanci ne a Yaren mu”
“Au Allah?😅” turo masa baki tayi gamida gyada masa kai tana wasa da leɓen hizaminsa da ta daura a kai
“Eh mana”
“To shikenan yakike ,and how was yesterday's night”
“Lafiya lau wlh and you"
“Gaskiya Ni ba lau ba kinsan Allah Ina theater Ina tunanin ki sai inner side Dina Yana fada mun ga kyakyawa ta can ta kulle kanta a daki cikin damuwa”
Bushewa da dariya tayi ,ta juya zata wuce ba tare da tayi magana ba
Da sauri ya kamo hannunta
“Prove me right now,da gaske jiya wani ya bata maki rai ko? In gasgata zuciyata?”
Ƙyalƙyalewa da dariya ta sake yi
Kana tace “Zuƙiiii🤣🤣🤣Barci na nayi mai nice😉bakaga sai yanzu na tashi barci ba ”
Bin rigarta da kallo yayi idanuwarsa suka caku akan breast dinta a take yaji ruwa sun kawo masa ido kawai so yake ya rungume ta ya tsotsi no*no Kamar ƙaramin baby ko zai samu sassaucin zogi da azalzalar da zuciyarsa ke masa a kanta.
Cikin raunanniyar murya can ƙasan maƙoshi yace
“Naga rigar barci”
Jujjuyawa ta shigayi a gabansa irin na taɓararrun yaran nan ,sam ta manta Dr Adnan fa ba mijinta bane ,rashin saken da bata samu a wajen Sheikh yasa ta saki jiki sosai da Adnan
“Tom yau kuma mai ya kawo ka ,hope dai ba cofee bane don...”
“Shishhhh🤫🤩bashi bane ”
Dariya ta fashe dashi
“Kaji wasa nike,shigo bari in kawo maka ai na gane kai mayen coffee ☕ ne”
Murmushi yayi a ransa yace mayen ki dai.
Minti kaɗan sai gashi ta dawo hannunta da cup din,saida ya saci kallon ƙirjinta Yana dakacen ko a rashin kula zai Dan shafasu.
“nagode”
“youre always welcome” ta bashi amsa da ɗan Muryar waƙa waƙa
Ɗan kurɓa yayi kana ya ƙureta da ido
“Saleemart ” yanda yake kiran sunanta kawai na daban ne ,sam ba yanda ake kiranta ba shi wannan ya faye iyayi. Ta fadi a ranta Amma a zahiri sai turo baki tayi “Uhumm”
“Zan iya tambayar ki wani alfarma¿”
Diddirke ƙafa takeyi a kasa tana jijjiga jikinta akan kujera kamar zata mutu don kukan shagwaba
“Uhm Ni menene Allah ..Allah.....Ni...Ni...uhmm faɗa inaji”
“Plz yau ba coffee nake so ba ,jollop rice nikeso ki dafa min plzzzzzz😀🙏🏻zai samu?”
“Laaa bakomai wlh”
Karkacewa yayi ya fiddo wallet ɗinsa ya ƙirgo kudi sababbi en dubu 1_1 ƙwara goma ya miƙa mata ,gashi Plz”
Amsan kudin tayi tana juyawa “Wayyo nifa girki me yawa yina sani in gaji ” sai kuma ta turo baki “To na mutum nawa za ayi? Party kake dashi?”
“🤣😅Wa na sani a Nigeria bayan ke Saleemart? ”
“to shine da tulin kudin nan😳”
Shinkafan da baifi a dafa cup 2 ba”
“Ehen ai zakiyi cefane zaki siya nama ko dai sunyi kadan ne ”
“🤭Yawa dai ”
“Shikenan I'll be expecting aroma jollop rice ,dole girkin ki zaiyi daɗi ,as for mere look Zaki ƙwazo a kitchen Kamar yanda alamomi suka nuna zaki ƙwazo a gado...”
“Kaga ka sake ko🤨😔Ni dai kar ka iskantani”
“Sorry kyakyawa na bari...”
_Daga nan free page ya ƙare,duk mai son cigaba ya biya kudinsa cikin salama ya karanta ba tareda yaci haƙƙi na ba_
_Masu ƙorafin bamu fara harkan Oza room ba😜kunsan ni na sanku infact nazo da sabbabin style na rikita mai house da zamuyi a cigaban littafin amma fa banason sawa a free page ne saboda kar ƴan mata su karanta muna😉😋_
_Sannan kuma zan koya mana yanda zaki gane kalar *Bu*ra* Penis ɗin mijinki da wani kalar sex style ne zai sa kuji daɗi dukkanku . Kardai ki motsa ,in Baki biya ba maza ki biya in saki a paid group_
Regular 500#
VIP 1k
Special 2k
Zaki iya biya ta katin MTN ma number na Kamar haka 09065990265
Ko ta nan bank din
7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb
_*Amana ce tsakaninmu ,kin siya ke kaɗai ba tare da wani ba,in har Zaki baiwa wani Littafin nan kiwa Allah kizo in Baki kuɗin ki...*_
_*It's #500 Regular*_
_*09065990265*_
011
___________________
Tunda Dr Adnan ya fita ,Sayyida ta kasa zaune ta kasa tsaye ,wani irin farinciki take ciki ,har hawayen daɗi saida tayi ,a daidai lokacin da mijinta ya bata 500# ta siya naman da zata ma surukuwarta abinci ,nadama ya shigeta na tunanin rashin aikin yi ,da tana da aiki da yanzu saidai ta cika ta siya desired quantity da takeso ,saidai kafin hawayenta su ɗiga na tsantsan damuwa sai Allah ya turo mata Adnan ya Bata dreamt money da zai isheta kaf siyayyarta that will impress her Mother inlaw, lallai bazata manta da Adnan ba , kirkinsa na musamman ne ,kwata kwata ba irinsu ɗaya da Ya Sheikh ba ,maƙoƙo.
Da wannan farincikin ta tafi kasuwa ta siyo cefanen en gayu....lol
Ta ɗebo kayanta a hannu ledoji bibbiyu ,ta miƙo titi biya_biya da hijabi ,kaf kudin sun ƙare don haka ba kuɗin ɗaukan taxi saidai ta dako sayyadodinta 🦶🏻
Tana cikin tafiya taji horn ɗin mota a bayanta “Ɓiiiiy,..Ɓiyyyyyy”
Waigawa tayi da sauri itadai a tunaninta ai bata hau kan hanya ba ,to meye na mata horn kamar wata mai laifi?
“Saleemart?”
Sanyayyen muryarsa ya daki ƙoƙon zuciyarta ,a ranta ta maimaita “Tabarakarrahman ! Tsarki ya tabbata ga Allah da ya iya saisaita murya mai daɗi a maƙoshin kyawawan maza ” kafesa da ido tayi ba tare da tayi magana ba,fuskarsa yayi mata kama da wanda ta sani amma a'ina shine bata sani ba.
Leƙo da kansa yayi daga cikin motar
“Saleemart Ina zaki haka ,ke kaɗai da ranar nan ina Ya Sheikh ɗin naki”
Tanajin haka tasan wanda ya santa ne don haka ta washe baki as usual ,faraa available
“Yana Wajen Da'awa”
Ɗaure fuska yayi kamar garwashin wuta
“Nace in bai iyawa ya barmu a filin nan yaja gefe.....(Sai kuma ya ɗaga murya cikin fushi)...Shine ya barki kike yawo a ƙafa? Kamar ma dai kallon rashin sani kike mun ko? Bakijin sunan Ambassador a bakin mijinki? I'm his close friend”
“Oh Ambassador😄Wallahi daga kasuwa nike fa ,kuma dai ai ba nisa ,shine nace bari in ɗan yi tracking zuwa gida ,kasan tafiya ma part of exercise ne”
Fitowa yayi daga motar a furgice kamar yaga abin tsoro “Sukuma kayan nan masu nauyi fa? Me yasa bazaki iya ordern ride ba ko kiyi hayan taxi...oya now”
Yanda ya haƙiƙice yana faɗa kamar tayi wani gagarumin laifi shi ne ya bata dariya ta kuwa fashe da Dariya
“Hehehe , Ambassador kenan , atleast kasan dai abokinka indai kudin da ya bani na samu ya isa cefane meye aibu dan na biyo hanya a ƙafa? Ni wacece da sai nayi ordern ride?😃😃 Kana da ban dariya wlh mtseww”
“Uhm kuma fa kina da gasky ga kaya sunyi tsada a kasuwa” Yayi magana kamar wawa saboda yayi daidai da tunaninta
“Ehen ashe ka gane,indai har kudin zai isa ayi siyayya ba sai ayi maleji ba,Ni kuma ina tako a ƙasa”
Haka ne now,shiga mota in kaiki gida it's sunning”
“Karka damu ai na kusa gida ka barni in ƙarasa kawai”
Sa hannu yayi ya karɓe ledan hannunta
“Na tsani gardama karmu fara kinji?...ko Matana bazan barta tana wahala ba,to kema kamar Matana haka nike kallonki ” a tsorace ta ɗago tana kallonsa.
Sosa ƙeya yayi sai ya wayance da cewa “Tunda ke matar abokina ne ,Miqdad”
Rausayar da kai tayi ta ɗan saki Murmushi suka shiga motar ya soma driving a hankula kamar yana tuƙa ƙwai ,kar yayi giji_giji su gogi junansu su tittiske. Ya bata haƙuri kuwa ba adadi ,yaja tsaki uncountable duk don tayi tafiya a kafa da kayan nauyin nan.
Itadai Salima haka ta sunkuyar da kai ,amma dai tabbas kwana biyun nan zuciyarta yina mata rauni ,Sanda ta haɗu da Adnan ya gwada mata halin kirkinsa da ta alaƙantashi da mijinta sai tace Adnan na musamman ne ,dabam cikin Mazan duniya.
A yau kuma da Ambassador yake gwada mata yanda ake ririta mace sai tunanin ta ya daɗa hautsinewa ,anya ba nata mijin bane ya fita dabam cikin sahun Mazan duniya ba? Duk Mazan kirki garesu natane na dabam?
A haka ya sauke ta a gida yana mata barkwanci zan dawo cin abincin nan ,nasan yanda zaki rikita abokina a bed haka Zaki rikitashi a table da delicious girki ,so ayi sanwa dani fa ,I'm foodie kuma raina ya biya😉😋” ya kare magana yana kashe mata ido guda yana lashe lebe kamar tsohon maye ke ba sai an fada maki ba wannan yayi haddar sace zukatan matan mutane .
Girgiza kai tayi ta sunkuya ta ɗauki kayanta “InshaAllah zanyi da kai ....Ma'assalamah”
“Ke Ni ban wani jin larabci in dai muna tare ayi turancin ko Hausa kawai” yanda yayi magana yana tutturo baki shi ya bata dariya ta kuwa dara 😆😆
***
Ambassador yana dauke Salimart ya zarce Office ɗin ya Sheikh yana tsakiya da sorting sunayen en agaji da zasu tafi masallatan jumu'a .
“Aah abokina kaine har Office ? Lallai yau za ayi ruwa da ƙanƙara”
Ɗaure fuska yayi ya samu kujera suna kallon juna ya ɗan mika masa hannu sukayi musabiha
“To yane!? Na ganka kamar bakada walwala”
“Bros, yanzu ina hanya na haɗu da matarka ta fito daga kasuwa da kaya niƙi_niƙi a hannu”
“Oh Salima baiwar Allah😃 Eh wai za ayi ma surukuwa girkine ,wai bata cin kwanannen miya shine fa aka matsa mun saida na bada 500# a siya nama”
Ƙwaƙwalwarsa daɗa hautsinewa tayi don haka yace
“Hum dakata Ni wannan ba shi ya dameni ba..... Miqdad ta yaya zaka bar matarka tana zuwa kasuwa da ƙafa ehen meye haka wannan fa kamar mugunta ne”
Harɗe giran sama da ƙasa yayi “Malam,ji mana, yanda fa kake sakin baki kana jejjefe mun magana son ranka a sha'anin gidana yana bani mamaki. Ita tace maka ban bata kudin mota ba ehen?”
“Ai ba sai ya fada ba,ga dukkan alamu kudin ya yanke mata ne.....amma kaima zuwa yanzu yaci ka gane matarka nada kawaici ,shekara uku fa kuna tare ba kwana uku bane ba,watarana zata soma tara yara haka zasuyi ta wahala a ƙafa....? Alhaji ka siya mata mota mana full the tnk,ka Bata personal Atm card ,dik inda zata tayi siyayyarta enough bata tunanin yankewar kudi, shikenan fa ka sallameta”
“Hhhhh mtsew ,Bros kanayi Kamar bakasan mata ba,sufa matsalar su basu iya tayi bane ,da sunje kasuwa in an fada masu kudin kaya kawai sai su miƙa bazasu ɗan latsa ba ,nawa wannan kaza NE ,sai su miƙa kudi irin ga Hajiyar nan matan mai kudi ,takama!!! Humm kayi amfani da tunaninka🧏♂️”
“Anyways, kasan dai Saleemart tafi ƙarfin shiga local shaguna tana taya kayayyaki ,ya kamata ne tana shiga super market tana siyan kayayyaki original ba ana bata jabu ba in low price ”
“Taf a hakan ma ana cutanta ina ga ta shiga super market hmm"
Harzuka ambassador yayi ya soma jaraba
“Miqdad kaifa babban yarone ,karka shige leman Muslunci ka fake da haka kana cutar da matarka,kana da kudin nan you're dealing with millions meye haka? Kana hawa manyan kaya ,jibi motarka latest amma kana gidadantar da matarka wannan zalunci ne...”
“Ahh ahh ahhh,kaga kaga dakata dakata...matarka ce? Nace saleema matarka ce? Infact kana ma da aure ne ? To wannan magana akeyi ta ma'aurata ka bari idan kayi auren mayi maganr 🧏♂️”
“Oh gori zakayi mun😳😞to shine your eyes in Nayi aure zakaga yanda ake ririta mace ahaaa ”
“Mens calm down nariga da na gama maganar yanzu ka bari sai kayi auren sai mu cigaba ,lokacin ne zaka gane yau da gobe yafi ƙarfin wasa kuma ciyarwa kullum zaka ciyar da mace is not easy”
“😏Nidai gama muje inja girki sbd nace mata ma ina dawowa ayi sanwa dani”
Rass! Gabansa ya faɗi ,shknn yau tiya ma ƙila zata dafa ga buhun shinkafar ɗazu da na shiga kicin na ɗan girgiza naji ya auka ,waima yaushe kwata kwata na siyo shinkafar nan 50k?
Alhaji ya naga kana ta zufa ,a kara AC ne? Me ya sauya kane ,kamar a furgice kake?”
“Oh No...No...No it's okay
“Wai Matar mutum tana yawo kasuwa da ƙafa kai ma meyasa bazaka ringa zuwa Office a ƙafan ba....”
“Ahnnnn 🤦🏻♂️wayyo Allah zaka kashe Ni da baƙin nacin tsiya,inasha mun gama maganar nan kuma?”
Oum Aphnan✍🏽
#BAD BOYS
_*Amana ce tsakaninmu ,kin siya ke kaɗai ba tare da wani ba,in har Zaki baiwa wani Littafin nan kiwa Allah kizo in Baki kuɗin ki...*_
_*It's #500 Regular*_
_*09065990265*_
012
___________________
Ana yin Sallah ,daga masallaci Ya Sheikh ya sulale ya gudu yabar Ambassador yana addu'a ,A harzuke ya shigo gidan yana kwarara mata kira
“Salima
Salima
Salima”
Daga kitchen ta fito da gudu hannunta rike da ludayin juya stew.
Sai zuba haki da numfarfashi takeyi har tana tuntuɓe da tsikara tsikaran ƙafafun kujeran royals ɗin falon .
A falon sukayi kaciɓis ,daidai yana watsi da jakar hannunsa da hula da malun malun .Like he's in readiness in battling with her.
“Ya sheikh sannu da dawowa...” kwatseta yayi da masifa.
“Me kikaje kika cema abokina? Mutumin da ko mata baiyi da shi me kika ce masa...hmmm hmmmm hmmmm” ya tsaya yana haki kamar wanda yayi gudu tsabagen ci da zuci .
A