Author : Hassana Bamalli Oum Aphanan Category : Read Hausa Novels
masa Allah ya kara yau wa gari ta waya.
A gajiye ya koma ya kwanta yana tunanin yanda zaiyi sarautar nan ,zumbur ya miƙe ya fada toilet ya dauro Alwala yaje wajen closet din sa zai ciro kaya ,kawai sai ga pant din sulaim ya faɗo ,dararas! Gabansa ya faɗi “Na bani yau Nine silar lalata rayuwar yarinyar nan da selfishness Dina ,duk wanda ya aure ta bazasu taba zaman lafiya ba ,cewa zaiyi ita din tabi maza bayan kuwa ba haka bane ba ,Dole in girbi abunda na shuka”
Fasa sallar yayi ya xari mukullin mota da kansa bai jira Driver ba ya wuce unguwar nin talakawan ,saidai duk inda akaga motar yarima gudu akeyi tamkar Anga dodo.,abun bai taba masa ciwo ba sai yau ta yaya zaka iya rulling wanda suke gudunka?
A gaban gidansu Ummu ya faka motarshi ,ya shiga daga zauren yana kwarara sallama.
Inna ne ta leƙo zauren “Baƙo ne ?...wa kake nema?!”
Ɗas ! Gabanta ya faɗi ta zabura zata juya dagudu
“Kiyi hakuri umma yafiya nazo nema kibar guduna na rokeki...I'm a changed person ”
Kafin tayi wani yunkuri ya zube a ƙasa yana shararar da hawaye
“Na fara baki cikin abinda nayi ma tsofaffi tun daga nan duniya na fara bakin cikin abinda nayiwa innocent yarinyar nan ,shiyasa nazo in riping abunda na shuka ”
Mamaki iya mamaki ,miƙa hannu tayi ta ɗago shi tsaye “Taho ɗana dama bamu ƙullaceka ba ,kuma mu talakawan kane tun fil azal Allah ya jarrabemu da son shuwagabannin mu,don haka kaje mun yafe maka...kuskurene da yaranta da garɗin Giyar mulki kowa da salonsa ,kar kaji komai wlh”
Kwantawa yayi akan kafadarta yana hawaye ,yina jinta kamar uwarsa ,yina jin wani sanyi a ransa ,dama haka talakawan nan suke zuciyarsu kashar kashar ? Zumbur ya mike a kafaɗarta da ya tuna ba mamansa bane
“Nagode umma in ba damuwa Inason in nemi yafiyar baba”
“Karka damu bakomai Malam ba mai matsala bane da na fada masa shikenan ,ynz ciwon kafarsa ne tayi tsanani bayi iya fita amma zan fada masa kaje kawai”
Dagewa yayi sai yaje ya samesa ,don haka ta barshi ya shiga ,wani ƙarnin kayan datti da na lalataccen abinci ya soma dokar masa hanci ,
“Inna tsamin meye wanann?”
“Ayyah kasan yanzu sabon wake ne ,kuma ana zafi da ka rufe abinci kafin kazo ɗumamawa ya soma lalacewa saidai ka cita da yami”
Yanda take magana hankali kwance wannan ya sashi firgita ,yana tuna nassine in har shugaba yaje lahira za ayi masa hisabi akan yanda ya gudanar da mulkinsa akan talakawansa ,jibi halin da talaka yake cikin yunwa da wahalar rayuwa shi yana can yana kwadayin mulki?...Umar (R.A) ya zama president a Madina Amma bayi da takamaiman sutura ,yana yawo da kaya masu dinki amma duk dare yana bi gida gidan talakawa har sai ya tabbatar sun ƙoshi,meye Amfanin saninshi idan bazaiyi aiki da magabata ba? Ashe ma mulkin ba komai a ciki sai tarin Zullumi da liabities
Baba yaji dadin yanda Yarima ya sauya ,don haka ya dinga kwararo masa Addu'an gamawa lafiya da fatan shugabanci mai Albarka
“Humm Baba in ba damuwa ina neman auren Ummu ,kuma banason ya dauki lokaci yau da yamma a daura muna aure ”
Zumbur baba ya miƙe zaune
“Kwarya tabi kwarya ne,wanann ba abunda zai yuwu bane ba ,ɗan sarki sai ƴar sarki ko wani mai mulkin ”
“Nikuma Ummu nake so saidai in har yanzu baka yafe mun bane ba..”
Sun sha fama kafin daga ƙarshe baba ya umurce sa da yaje yayi shawara da iyayensa ,in sun yarda yazo za'a daura masu aure.
***
Yina hanyar tahowa gida driving yake slowly ya rasa ma me yake masa daɗi a rayuwa ,ba zato ya hangota ƙarƙashin famfon birtsatsai ta cika ruwanta a gefe ta tsaya da wani matashi sai bangare masa baki take Yana cikata da surutu.
Wani haushine ya shaƙosa har ya giftata ya dawo yayi reverse ,yazo daidai kusa dasu horn ya soma masu amma ba wanda ya waigo ko yasan ma ya na yi ,wannan abu ya daɗa tunzura zuciyar yarima ,don haka cikin zafi ya ɓallo murfin motar ya fito ,yana zuwa bai tsaya shawara da zuciyarsa ba ya ɗaga hannu ya sharareta da mari
Wani ƙara ta saki ta juyo da sauri don ganin wanda ya mareta ,take jikinta ya dauki bari ta koma bayan matashin ta ruƙunƙumeshi
“Wayyo ka ceceni kasheni zaiyi”
Ambassador cikin mamaki ya ɗago ya kalli Yarima kai wani jakine zaka mareta ,bakasan mata daraja bane dasu? Bakasan su furanni bane ababen tattalawa ba”
“Na mareta zoka rama mata ,banza alade masu ɓata ƴaƴan jama'a ,zoki wuce mu tafi”
“Bazata ba”
Cikata mu tafi ,in ka sake jikinka ya sake gugan nata saina ci zarafinka
Kallon sama da ƙasa yayi masa ya bushe da dariya ya ganshi daga shi sai Jallabiya
Kawai sai ya riƙo hannunta
“kai a wa?”
Jikin Sulaim rawa ya kamayi ɓalɓal
”yarima ne ka mu gudu zai kashe mu”
Tana faɗin suna yarima ya juyo a harzuƙe annurin fuskarsa ya ɓace
“Au dama kai ne,dama kaine wanda nike nema”
Kan yarima hautsina yayi a take maganar kakan jabir ya dawo kansa dama ance zasu hadune sanadiyyar wata mace
Cikin Izzah da gadara ya nuno shi
“Dama kaine ɗan gaba da fatihar da ake ƙoƙarin ƙaƙaba ma ubanmu...Yau ko Ni Ko kai”
Oum Aphnan
#Bad boys
_*Amana ce tsakaninmu ,kin siya ke kaɗai ba tare da wani ba,in har Zaki baiwa wani Littafin nan kiwa Allah kizo in Baki kuɗin ki...*_
_*It's #500 Regular*_
_*09065990265*_
044
___________________
I see,Kaine Wanda kake ƙoƙarin rabani da sarauta na ? Kai nayi dakon jira tsawan shekaru....
“Yarima karka saurareshi kazo muje ba fada a mission dinmu ka gano yarinyar shknn” a sama yaji Muryar jabir ashe ya biyo shi
“Jabir bani littafin mutuwa yau bindigana za tayi aiki akan yaron nan”
“Yarima na Aah”
Tsawa ya daka masa
“Ka bani bindiga na”
Da gudu yaje ya ɗauko bindigar ya miƙa masa ,gyara mata zama yayi a hannunsa ya nuna Sulaim
“Matsa!”
Jikinta rawa ya kamayi ta sake ƙanƙame hannun ambassador “Karka kasheshi”
“Tauuu!” taji ƙarar bindiga wannan ya sata faɗi rikicaaa cikin firgici,idanuwarta a rumtse “Nashiga uku ya kashe shi saboda ni”
Yanda bullet ɗin ya daki ƙirjinsa haka ya faɗo. Ƙasa ba tareda ya shiga jikin ambassador ba.
Zaro ido yarima yayi cikin mamaki
Kawai sai ya cigaba da harbinsa fafafafa
Da rarrafe Sulaim ta mike saida tayi nesa ta kwasa da gudu.
Saida bullet din ya Kare a ƙirjin ambassador sannan ya tsaya yana kallon sa ,wani dariya ya sheƙe dashi ,kana yasa hannunsa yana kakkaɓe harsashin a jikinsa ,babu ko daya da ya huda shi.
“Kana magana da magajine mafiyi ,bana jin bindiga Ni wuta ne,I'm a War and I'm a Battle” wani gurnani yayi ya dunkula hannunsa ya watsa masa daƙuwa a fuska .
Wani irin wuta ne ya tashi faaaa ya sauka a fuskar yarima ,ƙara cikin matsanancin zogi.
Da gudu Jabir ya riƙoshi saboda kar ya fadi ,shikuma jabir yarfe hannunsa yayi ya sake dunƙulawa ya ya fesa masa .
Zuwa yanzu yarima ya fice daga hayyacinsa jansa jabir yake kiiii cikin gudun kwatar rai ya samu ya sakashi a mota ya figeta da gudu.
***
“Nine yaron Sarkin da kuke jira ,kuma Ni nafi cancanta da sarautar”
Waziri kafe Ambassador da ido yayi yana tantama
”Bamu sanka ba Bamu taɓa jin labarinka ba a bakin mai martaba dukda kasancewarsa babbar aminina”
“Zai iya faruwa tunda harka ne na asiri ,kurciya akayi ma uwata da ciki...”
***
Ko da zan mutu a yanzu ku tabbata kun cika mun burina na ƙarshe kuje ku ɗauro mun auren yarinyar nan ,in na mutu zaace Ni na kusance ta”
“Bazakayi aure a maƙasƙancin family ba”
“Mama zamu rasa yaya soon, meyasa bazaki sauke girman kanki ba kamar yanda ya sauke nashi? Matar mutum kabarinsa ne ,ki barshi ya aureta meye aibunta don ta zama talaka...”
***
Abba bazan aureshi ba ,a gabana ya kashe wani mutum da bindiga”
“Baki da miji sai yarima bazaki maidani mutumin banza ba ,kuma in har kika nema bijiremun ban yafe ba”
***
4pm
Waziri sake duban Ambassador yayi lokacin ya taro rankatakaf masu alhakin rantsar da Sarki “Maimaita masu abinda kake cewa”
Miƙewa ambassador yayi cike da karsashi ya fara jero masu abinda ya fada ma waziri tun a farko .tsit sukayi suna sauraronshi
Exactly 4pm
Yarima ya soma jin dama dama ,don haka ya je yayi wanka ya sauya kaya zuwa na sarauta ,dashi da Mai babbar ɗaki suka fito suka shiga mota guda bayi da dogarai suka bi bayansu ɗuuuu
“Muje muyi magana da waziri a je a daura maka auren”
***
Jiniyar ababen hawansu ya karyo da hankalin mazauna taron ,kowa yayi tsit ana jiran ƙarasowarsu ,ita aka fara buɗe wa motar ,ta fito sanye da yadin karan miski mai ado ,kuyangi mata sukabi bayanta ɗuuuuu suna mata firfita wasu na ɗage mata rigarta dake sharar ƙasa.
Shima ta bangaren yariman haka ne.
Wani miyau mai kauri ambassador ya haɗiye a ransa yana cewa “Arzikina ne ake wadaƙa dashi haka ai bazai yiwu ba ,kunci taliyar ƙarshe”
Cikin Izzah da ƙasaita mai babbar ɗaki ta isa gaban Waziri
“Na gaishe da waziri I salute you all”
Cikin girmamawa kowa ya gaisheda sarauniyar ,kuma maman Sarkin gobe da yardan Allah
“Nazo ne aje a ɗauko min auren yarona yanzu yanzun nan” ta juya don ta kalli reaction din Yarima .
Can baya ta hangosa ya kasa ƙarasowa suna kallon kallo da ambassador ,idonsa cike da tsoronsa.
“Lafiyanka ƙalau kuwa yarona?”
“Shine baƙon da nike baki labari” dallaro ido waje tayi kamar globe ,Saidai kafin tayi magana Ambassador ya kalli waziri
“A gafarceni iyayena inajin zan tafi yanzu ,zuwa anjima zan dawo ”
Ya fara takawa a ɗage cike da mulki da jijji da kai.
Saida yazo kafada da kafada da yariman da Ambassador din kana yaja tsaki ya cigaba da tafiya.
Cikin hargagi yarima ya daka masa tsawa gamida bashi umurni
“Tsaya daga nan”
Cak ambassador yaja ya tsaya ba tareda ya waiga ba
”Zo ka zube akan ƙafafunka ko roƙi gafara na sannan ka fice mun daga masarauta ta cikin sallama in ba haka ba I'll cut out your head ,zan yanke kanka in ƙwaƙule ciki in maidashi wajen Shan coffee na” wani kallon banza yayi masa kana ya cigaba da tafiya a harzuƙe yarima abbad ya taka bayansa ya miƙa hannu da nufin ya fizgo kafaɗarsa
Saidai yina ɗaura hannunsa a kafaɗarsa kikaji wani irin sauti kamar na Damisa
Ɓat suka ɓace a tare ba yariman ba ambassy sun ɓace ko sama ko ƙasa.
Oum Aphnan
#Bad boys
_*Amana ce tsakaninmu ,kin siya ke kaɗai ba tare da wani ba,in har Zaki baiwa wani Littafin nan kiwa Allah kizo in Baki kuɗin ki...*_
_*It's #500 Regular*_
_*09065990265*_
045
___________________
“Ke yaushe kika zama ƴar iska?”
“A jininmu ne anty lili😃ba gashi kema kin iya cin ya Aiman ba”
“No gist me”
“Anty I can't predict but I only knw step dady ɗina ɗan iska ne baya gajiya da having sex idan momy bata nan zai kulle kansa a ɗaki yayi ta fucking kanshi ,nikuma sai in maƙale Ina kallon dic*k ɗinsa ina cin kaina da yatsa ,a haka na buɗe kaina faka faka,tun ina sa yatsa 1 na koma ina sa 2 ,Amma apart from that ban taba se*x ba dukda inaso amma ban taɓa samun abokin yi ba,kuma nasan I'm no more a virgine lady ,tuni hymen ɗina ya bi iska ”
“But You want to be fuck ko?”
Gyaɗa mata kai tayi
“Karki damu Aiman is a boss ynz ma don Ina saurine zani school da na sha kallo ,amma ynz zan tafi You should have take care of him plz”
Rungumeta tayi tana goga mata dukiyar fulaninta a ƙirji “Proudly aunt”
Lili na fita Nazeefa ta miƙe ta cire kayanta tayi wanka ta ɗaura towel ta tafi ɗakin Aiman.
***
Family meeting aka haɗa na gaggawa akan su ya Sheikh saidai abun baƙin cikin da rainin wayon ya Sheikh ƙin zuwa yayi an kirashi da rankatakaf numbobin wayan en gidan yaƙi ɗagawa,wani plan Anty tayi ta kirashi da Number da bai sani ba , Fortunately ya dauka ,aikuwa abun ba karamin sosa ran Abba yayi ba ,ya amshe wayar a hannun anty.
“Mun gode da abunda kai mana miqdad ka cancanci zama ɗan halak ,ina jiran takardan Salima ,yau gobe ko duk sanda ka shirya ”
“Afwan baba Ina wajen muhadarat ne bazan iya daukan Number ba”
“Kar ka damu mu duk nan jahilai ne bamu san darajan ilimi ba sai kai ,ko bakai ba zaka iya aiko mata da takardanta,failure to that ,zakaga ƴan sanda a ƙofar gidanka” kiririt ya kashe wayar.
Ya Sheikh zugum yayi yana juya wayan “Shiknn garin jan aji zan rasa matata ,ina bazai yiwu ba,bari in shaida ma mama na taje ta rokan mun su yafiya ”
Kira daya biyu a na uku ta dauka “Hello yarona ya kuke ya salima” shesheƙan kuka ya soma yin mata
“Wlh ta tafi gidan su ynz haka babanta ya kirani wai sai lallai na kawo mata takardanta ko ya aiko mun da ƴan sanda”
“To sai ka bata mana ,ai hakan ne yafi cancanta tunda kaidai baka jin magana ,ka zauna zaman gwaurantakar zaifi maka daɗi”
“Umma don Allah kije ki roƙesu na tuba bazan sake ba” yanda ya marairaice ya jefa tausayin ɗa da uwa a zuciyarta
“Wait ka lissafo mun duk abunda kake mata yanda in naje bazanjishi sabon abu ba...”
Zaiyano mata ya dingayi harda rashin se*x da basa yi
Hankalinta ya tashi sosai a tsorace take tambayarsa “Miqdad kuma kana da lafiya?”
“Wlh Ni dai ban sani ba ,kawai banajin shaawarta ,na nemi magani ance mun gajerar sha'awa gareni zan iya yin wata 6 ban bukaci mace ba,shiyasa zakiga ina takura mata wlh banason muyi zaman lafiya saboda in na yalwata mata dacin kayan daɗi shaawarta kullum ƙaruwa zaiyi to inyi yaya da ita ? In na sake mata ina bar kudi tana siyan kayan ado ,next tunaninta shine sex nikuma bana son nacin sex Kinga dole nake takura mata ta kowani fuska saboda karma ta sama tunanin se*x a zuciyarta”
“wuuu ba dani ba miqdad bazan goyi bayan daukan hakki ba sallamarta ,Sallameta maza ta samu miji daidai ita kai kuma in ka nema magani kayi lafiya sai ka sake aure,amma na rantse da Allah bazanje sulhu bayan aurenku yana kanannaɗe da wanna gundumemiyar matsalar ba.
Duk yanda yaso ya fahimtar da ita amma mamanshi fa taki yarda not that Bata son Salima ta cigaba da zama matsayin surukarta saidai don samun sulhu da gujewa afkawarta zina.
***
An kai ruwa rana kafin ya Sheikh ya aika ma Salima saki daya yana kuka itama tana kuka ,sai yanzu da taji dalilinsa na takura mata ta ƙarajin ta sake sonsa ,but it is too late tunda iyaye sun shiga cikin maganar .
Haka ta dawo rayuwa cikin gidansu abun ba daɗi ,ka saba da zaman gidanka ka wala yau saidai a gida kana gwagwarmaya tsakanin iyayenka da ƙanne.
***
Yarima
Zabura kowa yayi ya falla da gudu ,mai babbar ɗaki ce mai dakiyan dakatar dasu .
“Kuje ku ɗauro masa aure da wannan yarinyar ,nikuma nan zanga bayan maƙiyyata”
Waziri komai ya rikice masu don haka a hargitse suka tafi gidansu Sulaim nemawa ɓataccen yariman da ba'a san yana raye ko ya mutu ba auren Ummu ,sai da aka idar da sallar Magrib sannan aka daura auren Yarima abbad da Ummulsulaim akan sadaki 50k shima waziri ne ya biya matsayinsa na wakili kuma waliyyin ango.
***
Yarima buɗe idonsa yayi ya gansa a wani irin baƙin gida wata baƙar mace ta ɗaɗɗaureshi a bishiyan gabanta , Ambassador na gefenta yanacin abinci cikin salama ,itakuwa tana bashi bayanin yanda take ganin komai cikin tukunyar sihirinta kamar TV da yanda ta fuzgo Abbad da Ambassador ta cikin tukunyar suka shigo hannunta
Yarima ba abunda yake karantawa sai “Lailaha illa anya subhanaka inni kuntu minaz zalimin” addu'ar Annabi yunus da ya tsinci kansa a cikin kifi.
Magriba ya shiga masallatai sun iddar da sallah gari ya fara duhu ,kawai sukaji wani abu mai nauyi ya faɗo .ashe tukunyar sihirin Maman Ambassador ne ,miƙewa tayi zumbur gamida furta “Lafiya waye zai mun ta'asa?”
Ji tayi kamar ana shaƙe mata wuya ana murɗe mata wuya miƙa hannu ta shigayi tana son ɗauko tasan sihirinta Saidai kafin takai wajen ta Fadi rikicaaa jini na bulbula ta bakinta .
Tana kuma fadi wuta ya kama ta ko'ina a cikin gidan ,Abbad ihu yake yana jijjiga a jikin bishiyar ,ganin wuta na shirin laso shi ya fara dubarunsu na sojoji ,ya samu ya tsinka ɗaurin ya ɗare katanga ya falla da gudu.
Oum Aphnan
#Bad boys
_*Amana ce tsakaninmu ,kin siya ke kaɗai ba tare da wani ba,in har Zaki baiwa wani Littafin nan kiwa Allah kizo in Baki kuɗin ki...*_
_*It's #500 Regular*_
_*09065990265*_
047
___________________
“Good Evening ma'am "
“Evening”
“Ykk ya Sheikh hope kinci abinci da yawa kuma baki fushi ba yau"
“Eh Sheikh na gaishe ka”
Kullum iyakar chat din Salima da Adnan knn ,Sam taƙi faɗa masa auren ta da Sheikh ya kare tuni ta koma makaranta ta samu aiki a babbar companyn ɗangote an bata muƙamin marketing manager🤓Ba case ya sheikh ya koya mata tattali .
Salima fa ta soma zama babes ,tana wanka sosai ,amma bana fitsara ba ,is either abaya ko tasaka jilbab da transperent glasses ,sai manyan zobunan Golds da suke yatsunta ,she's bae🥰Amma Sam Bata da samari , saboda sam maza sun fice mata arai zuwa ynz tsoran su take
Zaune take a office dinta ta kunna karatun ƙurani ta rage volume din dai dai kunnenta aiki take sosai akan laptop dinta ,saƙon Adnan ne ya shigo ta gmail
”I landed in Nigeria ,Naga gidan ku da alamun datti duk shukuki sun firfito alamun an daɗe babu mutane a ciki ,kina ina ne?”
Ta maimaita sakon yafi a ƙirga saidai ta kasa bashi amsa ,wani kewar mijinta taji ya bijiro mata,shin kam ya Sheikh yana ina ne?tun bayan rabuwarsu bai sake kiranta ba.
Zare glasses din fuskarta tayi tana share hawayen da batasan dalilin zuwan su ba.
Saida tayu kukan ta Mai isarta sannan ta kwanta lamo akan table tana sauraran karatun ƙuran ,a hankali take sauke ajiyar zuciya wani sakina da nutsuwa na shigarta.
Bata bashi amsa ba har ta dawo gida .tana kunna data messages dinsa ya fara masa karakaina ta wxp mssgr
“Ashe aurenku ya rabu da ya Sheikh tun ranar da ba bar garin nan amma baki shaida mun ba,kika barni kullum cikin kewa da Zullumi?”
“Anya Salima kinsan so kuwa?”
“salima say some thing plz”
“Salima zanzo gidanku yau ,Inason magana da baba ,bana son rasa ki a wannan karon”
Ba'a yin awa sai ya turo sako dukda ya ganta