JINKIRIN AURE BOOK COMPELET BY OUM HAIRAN.doc

Author :  Fauziyya Tasiu Umar Category :  Tknovels

Chapter   7 / 12

18K to 21K   out of 35.1K words

office Wina na fara gudanar da ayyuka cike da ?warewa kema nayi Miki office a asibitina mukaci gaba da gudanarwa kinsani albashina ba kaWan bane duk watan duniya a canjinmu na Nigeria ina Waukar 1.8 million hakan yasani bige gidanmu nayi mana gini na alfarma na siye kangon dake kusa da namu kangon duk na haWe mana muke rayuwa da mahaifiyarmu sannan na bawa Yayye na jari me kaurin gaske suka fantsama kasuwanci dake sunada nasibi dukkansu gasunan suna rayuwa cikin rufin asiri Yaya Mus'ab ne ya koma karatu bayan ya gama ya samu aikin banki yanzu dukkansu babu wanda bashida iyali hatta Hamma Aminu da nake bi yayi gida da yaransa biyu niko gani a gida kullum cikin jiran tsammani nake Allah bai kawo karshe ba.
Zahira zuwa yanzu wlh Nima babu abinda nake bu?ata sai miji abokin rayuwa shawara da Webe kewar juna amma abu kullum kamar daWi na fara cutuwa har shaiWan da zuciya sun fara yawo dani musamman yanda yanzu kuma wata fitina ta bijiro min namiji zai shiga jikina sai mun saba ya fara bijiro min da wasu Wabi'u saidai idan na fahimta na gocewa bu?atarsa kasancewar inada burin ?addarata ta tsaya iyakar JINKIRIN AURE karta haWa da karuwanci, Zahira wannan shine kaWan daga cikin tarihi na ina fatan hakan zaisa ki gane cewa Ni bani nake gudun aure ba shine yake guduna".........



_Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ki biya ta wannan asusun 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE ?alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a ?warya_
_Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment direct Link=?G?
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1
[6/19, 8:28 PM] Am Oum Hairan: *_Oum Hairan 19-20_*




_Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ki biya ta wannan asusun 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE ?alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a ?warya_
_Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment direct Link=?G?
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1




************


Wata gwauruwar ajiyar zuciya Dr. Zahira tayi ta cire hannunta a kuncinta tace  Wato komai naki abin taajibi ne Dr. Madinah ha?i?a duk da nasan abubuwa da yawa game dake amma yau na ?ara cika da tausayin rayuwarku kuna rayuwa da ?aunar juna tsakaninki da ?an uwanki saidai duniya ta?i maku adalci Dr. Kiyi h?r wataran komai zai zama tarihi me bada tarihin ma bazaa samu ba, amma meye yasa kika yanke shawarar sake tafiya Rasha domin sake wasa kwakwalwa?"
Iska ta fitar daga hancinta da bakinta tanakai dubanta a agogo tace  Saboda na bawa 9ja iska zarge-zargen mutane a kaina sun fara yawan da kaina yake neman gaza Wauka Dr. Zahira kina gani wahala nakeyi nakecin gumina Gashi dai permanent office Wina amma Ni kenan a yawo yau ina wannan jihar gobe ina wannan asibiti tara ne a ?ar?ashin kulawata Ni kaWai ga damuwa da take neman fasamin kwakwalwa a ?alla idan na matsa zan samu sau?i na kwana biyu"
Tana maganar tana shiga bathroom ta Wauro alwala ta fito lokacin 1:57am ta tayar da sallah kamar yanda Mal Hamza ya umarce ta haka tayi harma da addu'o'in da bai sata ba sannan ta kishingiWe a kan praymate Win bacci ya Wauketa.




Kiran asuba ne ya tasheta ta tashi Dr Zahira sukayi sallah itadai sake kwanciya tayi ita kuma Zahira ta shiga gyaran gidan kafin Ammi ta fito ta gyara komi ita da Bintalo, koda Ammi ta fito ta gani ba ?aramar addu'a sukasha ba sukayi break Ammi tace  ita Sarkin baccin bata tashi bane?" Murmushi Dr Zahira tayi tace  kusan kwana tayi tana ganawa da ubangiji yau kuma tace azumi takeyi amma Ammi Madinah tana bu?atar kulawa sosai saboda a ?an kwanakin nan na fahimci matsalarta ta dameta saboda ina yawan kamata cikin dogon tunani wani lokaci harda hawaye Ammi kici gaba da tausarta da nuna mata lokacinta ya ?arato insha Allahu"




Jinjina kai Ammi tayi tace  To Zahira ubangiji ya amince" mi?ewa tayi tace  Ammi bari naje gda na shirya na tafi aiki" fatan alkhairi tayi mata ta fita ita kuma taci gaba da ?an aikace-aikacenta na gda sai rana sosai ta fito ta gama shirinta tsaf suka kuma gaisawa da Ammi ta zauna tana nazarin ta inda zata fara Ammi tace  yauma da tafiyar ne?" Ajiyar zuciya tayi tace  wlh Ammi zan shiga wani ?auye can cikin Garum Malam bana fatan nakai dare bare kwana ya kamani bazan tafi da mota ba saboda bansan yanayin hanyar ba kinsan hanyar ?auyuka sai a hankali"
Fatan alkhairi Ammi tayi mata ta fita ta hau Wan sahu Saida ta biya office Winta ta dauki wasu takardu sannan ta fita ta nufi Kano line ta hau mota tasha wahala kafin takai ?auyen haka dai tayi abinda ya kaita ta fito ta kuma nufo Kano ko asibitin bata koma ba ta wucce gida ana kiran Isha saida tayi sallah sannan ta samu damar shan ruwa bayan tasha ruwa ta kwanta tayi muguwar gajiya batako son ta motsa bacci ya Wauketa cikin bacci taji ana knowking ?ofar ta tashi ta zauna a gefen katifar tana tattare gashinta tace  Waye?" Ba'a bata amsa ba sai turo ?ofar da akayi aka shigo tayi saurin mi?ewa tsaye ya tsaya jikin ?ofar tare da sa?ale hannunsa a ?irjinsa ya kafeta da idanunsa dake cikin farin tabarau.




Saurin saita nutsuwarta tayi tare da Waure fuska tace  Mal lafiya a wannan lokacin?" Takowa ya farayi cikin takunsa na isa yana matsota batare da yace komai ba har Saida ya isa ciki sosai ya Wora ?afarsa saman stool ya sake saita idanuwansa akanta yace  Dr. Deenah ko kuma nace ?ingel sunan da kika saba dashi daga gareni" kawar dakai tayi tana juya masa baya tace  iyakar abinda ya kawo ka kenan?" Murmushi yayi na gefen baki yace  Nazo ne naji matsayata a gurinki domin naji wani sabon labari da brain Wina ya kasa tantancewa Madinah meye matsayin Hussein a wajenki yanzuuu...."
Ya faWa da ?araji yana hautsinota gaba da karfi ya Wago kanta tare da zuba idanunsa kan fuskarta, takaici ne yasata tureshi taja dogon tsaki ta juya zata fice ya fincikota da ?arfi yace  Wlh tallahi Madinah Hussain ya ?una yanzu baya tsoron ?auri indai a kan lamarinki ne banyi ba ance nayi garama muyi Win musan munyi in kika cika nunamin rashin daraja zan gwada Miki nafiki Wiban albarka domin komai kikayi zai kasance horona ne....."
A hassale tace  Hakane Hussain Ni horonka ce ta fanni da yawa na rayuwa amma ka sani a baya nake horonka yanzu Ni horon duniya ce ina iya bawa me tunanin wacece Dr. Deenah mamaki saboda haka inason ka ri?e a ranka babu wata ala?a tsakanina dakai a yanzu course ka saremin tun kafin wannan lokacin na tsaneka tun lokacin da ka fara fitomin da asalin kalarka banida wani hope akanka yanzu da wannan nake ro?onka ka fita a rayuwata..........."




 ?arya kike Madinah" ya faWa yana nufota kamar wani mayunwacin zaki taja baya da sauri ya ritsata a jikin bango ya rufota ta rintse idanunta yayo ?asa da kansa daidai kunnenta yace  Ban zaci wannan zai zama sakayyar ?aunar dana nuna Miki ba ?ingel ki Wauka ma nine na fitar da wannan videon da yasa kika yanke wannan hukuncin akaina shin na cancanci wannan butulcin daga gareki? A gurin duk wanda yasan halacci zaice a'a koda yake babu mamaki goyon Wan mage nayi saidai inaso ki ri?e a ranki zan aureki in har Allah ya ?adarta keWin matata ce Madinah banma taSaji a raina keWin ba matata bace, sannan maganar aurenki da Khamal na rushe ta babu ita........




Juyawa yayi ya nufi ?ofa ya fice ta bishi da wani mugun kallo tace  Aikin banza sai kayi da wata idan na bar muku ?asar sai kaci kanka" komawa tayi ta kwanta Hamma Hussain ya fara bata ciwon kai batajin zata iya jurewa wannan ba?in halayen nasa dole ma ta nemawa kanta mafita kodai ta karSi appointment Win da WHO suka bata zuwa German?" Ita kaWai taketa tufkawa da warwarewa ta rasa tudun dafawa a daren ta shiga Gmail ta cike takardun appointment Win da aka turo mata ta gama ta tashi tayi alwala yauma kamar jiya abinda Mal Hamza ya faWa mata shi tayi sannan ta sake kwanciya washegari da wuri ta fice a gidan ta nufi gidan Yaya Mus'ab suka gaisa da Kharimatu matarsa suka zauna suna taSa hirarsu Mus'ab ya fito daga Wakinsa ya zauna suka gaisa yace  Tace Ka bincika min abinda tafiyar zataci kuwa?" Shafa kansa yayi yace.
 Eh mun fara magana dashi yau zanje mu ?arasa ina fatan lfy dai ko?" Numfashi ta sauke tace  Inaso ne kawai nayima ?asar nan nisa" dubanta yayi da rashin fahimta yace  Meye yake faruwa ne ke ba ma'abociyar son zuwa gidan mutane bace ?ingel akwai abinda yake damun zuciyarki fah banson ki fara Soyemin abubuwan da suka shafeki zaki ciremin ?warin gwiwa"




?asa tayi da kanta hawaye ya zubo mata tasa hannu ta share tace  Hamma Hussain ya takuramin ga fitinar su Baffa Sunusi ga Ammi kullum damuwarta ?aruwa takeyi Yaya Mus'ab da wanne zanji, shiyasa nakeson barin ?asar idan na kaucewa ganinsu ?ila su barni na sarara itama Ammi ta samu sururi"  Ammi bazata samu sururi ba har sai kinyi aure wanda nasan shine burin ta, kawai zan shiga maganar ne don ki samu nutsuwa" murmushi tayi tace  Gdy nakeyi abin ?auna dama wani appointment na samu zuwa Germany so nan da sati biyu ne shine nakeson kafin wannan tafiyar na gama komai na waccan kaga saina tafi gabadaya tunda na fadawa Dr. Kaltingo kuma yace yayi na'am da tafiyar domin yanada labarin course Win yanada amfani matu?a musamman yanzu da duniyar likitoci take ?ara samun ci gaba a duniya"




Murmushi yayi yace  Wannan ogan naki yanada kirki ?ingel Saidai fatan Allah ya saka masa da alkhairi ke kuma Allah ya ?ara Miki ?arfin gwiwar yin biyayya a garesa yanzu ina zaki naga shirin kamar bana office bane" darawa tayi tace  Kamar ka sani asibitin Dawanau zan shiga zan duba wasu marasa lafiya akwai wasu Sabbin petiant da na samu labarin akwai yiwuwar aiki za'ayi musu sana su sami salama"
Mi?ewa yayi yace  zaki iya zuwa dani nifa inajin bantaSa shiga wannan asibitin naku ba" dariya tayi tace  Sai kazo muje ai Ni kaina ba son shiga asibitin nan nakeyi ba sau tari indai ba babban aiki ba Turawa nakeyi to yau ance saidai naje da kaina" suna tattaunawa suka fita har suka isa asibitin hirarsu sukeyi ta nishaWi office na shugaban asibitin suka isa suka gaisa ta zaro ID card nata ta nuna masa suka sake gaisawa cike da girmamawa nan yayi mata jagora har cikin asibitin Sangare Sangare suna duba marasa lfy kawo kan marasa lafiyar da tazo gani ta dubasu tana duba magungunan da ake basu ta zaro wani katin ta rubuta wasu magungunan ta bawa shugaban asibitin ta dubesa tace  a daina basu magungunan da ake basu aci gaba dayi musu amfani da waWannan abinda ke akwai sai a sanar da asibitinmu akwai jerin kalolin cututtukan da aka ware za'ayi masu aiki nan da watanni shida idan da bu?atar aikin shan maganin nan dana rubuta zai nuna"




Sallama sukayi yanayi mata gdy har mota ya rakasu daidai inda sukayi parking suka tarar an parker wata babbar mota ?irar sama daidai zuwansu daidai buWe ?ofar motar, takaici ya rufe Madinah ganin yanda mamallakin motar ya rufesu kuma ko a jikinsa shirin fitowa ma yakeyi daga motar ta dubi Mus'ab kafin ya bata amsa ta nuna wanda ya fito a motar tace  YallaSai idan zai yiwu ka gyara parking zamu fita" wanda ya fito a motar ya juyo matashin saurayi ne ba?i faffaWa irin matasan nan yan wanka.
Wani kallon wula?anci yayi mata yace  Idan babu halin fah Hajiya?" Zuba manyan idanunta tayi kan motar ta buWe baki zatayi magana Dr. Jadda ya tako ya dafa saurayin yace  Ranka shi daWe wannan baiwar Allah da kake gani Nima a ?ar?ashinta nake kayi h?r ka gyara parking tazo ne domin ta duba marasa lafiyar da muke dasu masu babbar lalura......" A hassale matashin ya zame hannun Dr. Jadda a kafaWarsa yace  kaine kake ?asanta ni a ?asana take koma wace ita, ita a haka takai matsayin da za'a zama a ?ar?ashinta batada ladabin magana....."





 Nazeer!!!" Sukaji wata murya daga bayansu ta furta dukka suka waiga, wani matashin attajiri ne wankan tarwaWa dogo ?irar sarakai harWe jikin mota sanye da farin boyal me she?i, idanunsa akan Dr. Deenah yace  Gyara parking banason faWan rashin gaskiya da talakawa su ba jin kunyar cin mutuncin mu zasuyi ba, tsakaninka da talaka kawai ka taimakesu idan ka gansu a wani hali amma ba musayar yawu ba, kasani tun kafin kayi parking Saida nace karka rufesu" Ba ?aramin duka kalaman mutumin sukayi mata ba a fili tace  Talaka?" Bai ko sake kallonta ba ya Wauki wata ?ar yarinya ?arama da bata wucce shekaru takwas ba ya saSa a kafaWarsa ya nufi cikin asibitin tabisu da kallo tare da taSe baki a ranta tana raya irin maganar da zata mayar musu Mus'ab ya kama hannunta ya shigar da ita mota yanda Zuciyarta take a kusan nan yasan idan ya barta komai zai iya faruwa Madinah bata iya fushi ba kuma bata Waukar wula?anci, ba itaba shima kalamin mutumin sun daki zuciyarsa dauriya kawai ya fita.
Udanunta ne ya sauka akan number motar taga number ce ta musamman an rubuta AA Waziri taSe baki tayi sukaci gaba da hirarsu da Wan uwanta har sukaje Office Winta ta shigar da bayanan da zata shigar Yayi mata sallama ya fita Dr. Zahira ta shigo sukaci gaba da hirarsu lokaci zuwa lokaci kalamin wannan yaron na Wazu da take kyautata zaton zata iya girmansa suna dawo mata tare da kalamin wannan mutumin da farkon fitowarsa a motar tayi masa kallon me hankali  AA Waziri" ta furta tare da furzar da iska aranta tana raya Allah ma ya sake haWasu a gaba..............
[6/19, 8:29 PM] Am Oum Hairan: *_Oum Hairan 21-22_*



_Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ki biya ta wannan asusun 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE ?alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a ?warya_
_Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment ta 09013718241_



Da mamaki Zahira ta dubeta tace  Waye kike fatan sake haWuwa dashi a wannan duniyar?" Murmushi tayi ta tattare kayanta tace  ba haWuwar alkhairi bace Zahira amma ina fatan Allah ya sake haWani dashi ta hanyar da zan nuna masa ba talaka ne wula?antacce ba wanda ya raina talaka shine wula?antacce"
Bata bawa Zahira damar sake magantuwa ba ta juya ta fice a office Win dole itama Zahira ta fito suna tafe suna tattaunawa har sukaje ?ofar gdansu Zahira ta sauketa sukayi sallama ta nufi nasu gidan ranta a jagule, a tsayin shekarunta 35 an faWa mata maganganun da sukafi wanda wannan mutumin ya faWa mata zafi amma tashi ta tsaya mata a rai harma tanajin meye yasa bata rama ba tun a lokacin?
Hatta Ammi saida ta fahimci bata cikin walwala da dare da suka zauna Ammi ke tambayarta ta sanar da ita abinda ya faru Ammi Murmushi tayi tace  To banda ma abinki wannan har yakai ki damu kanki ita rayuwa ai kowa da irin fahimtar da yayi mata su a yanda suka fahimci tasu rayuwar kenan talaka ba abakin komai yake ba kuma bakida wata dama ta fahimtar dasu ba akan daidai suke ba saboda haka sanya damuwa akan abinda bakada ikon canzawa yakan zama rashin hankali da gajarce tunani kije kiyi abinda ke gabanki ki manta da babinsu shine zai faranta min rai"




Tashi tayi tana murmushi tace  Amma Ammi kinsan ba'a taSayimin abinda naji bazan iya yafewa kamar wannan ba? Ina fatan kada Allah ya sako wata dama tasu a hannuna wlh sai sun yara wahala kafin nayi Inma zanyi Win kenan"
Da?uwa Ammi tayi mata tace  Shidai Allah yanason mutum me yafiya akan abinda akayi masa ya ba?anta ransa har yayi ?unci" bata sakeyin magana ba ta nufi Wakinta ta Wauki system Winta tana daddanawa lokaci zuwa lokaci tana duba agogo ganin dare yaja ne yasata kwanciya har zuwa lokacin zuciyarta bata gama sanyi ba.
Cikin kwanakin da suka gabata abubuwa da yawa sun faru masu daWi da akasinsu kamar yanda Mal Hamza ya umarce su bayan sati guda da zuwansu suka koma tayi masa bayani kamar yanda ya bu?ata yayi shiru na dogon lokaci can ya Wago ya dubeta sosai yace  kuma Munawwara cikin satin nan bazaki iya tuna wani da kuka haWu ba kodai daWi ya haWaku ko kuma akasin haka, ko s gurin aiki ko a kasuwa ko a kan hanya?"




Shiru tayi tana nazari can ta Wago tace  Wlh na kasa tunawa Mal" Murmushi yayi yace  Shikenan Ni na hango abinda baki hango ba kije kici gaba da addu'a saura ?iris nasan idan lokacin yayi zaki tuna da komai" gdy tayi masa suka tafi iyakar tunaninta ta kasa tuno wani abu, daga nan gurin shirye-shiryen tafiyarta ta wucce ta gama komai sannan ta dawo gida zata fara zuwa Germany ne tayi wata biyu daga can zata wucce Rasha.
Tayi wata shida ranta wasai

7 / 12