JINKIRIN AURE BOOK COMPELET BY OUM HAIRAN.doc

Author :  Fauziyya Tasiu Umar Category :  Tknovels

Chapter   4 / 12

9K to 12K   out of 35.1K words

ta ?ar Mal Shehu saina kame kaina na fita harkar kowa sai wanda ya shiga tawa abin daya rin?a bani mamaki mazan da muke karatu dasu sunason yimin magana amma bansani ba kwarjini nakeyi musu basa iyawa saidai idan nice nayiwa mutum magana zakiga har wani happy yakeyi, Nasha jin sunan da suke kirana dashi wanda suka sameshi a bakin wani malamin mu me suna professor Suzan shine mutum na farko daya fara kirana da First Lady Shikenan suka samu suma, mata kuwa kowa so take ace tanada kusanci dani amma Ni naja na janye saboda dukkansu ?a?an ?usoshin gwamnati ne sai yaran manyan yan kasuwa banason raini wannan tasa na?i basu fuska saidai gaisuwa.





Shekara kwana Zahira sai gashi karatuna ya taho gangara zuwa wannan lokaci damuwa ta fara aurata don nima kuma lamarin na daina Waukarsa me sauki inada shekara 25 a duniya ga ilimin addini ga na zamani gashi har an samu wani asibiti babba me zaman kansa sun Waukeni aiki da babban matsayi da babban albashi amma kullum lalurata ?aruwa takeyi takai yanzu idan na shiga taron maza sai kiga duk sunyi ?asa dakai suna cemin  ranki ya daWe Allah ya taimake ki" ko kuma kiji suna First Lady meye kike bukata? Zahira shekarun bukatuwa ta ga Wa namiji sun danno yanzu ba karatu ba ba aiki ba ba girmamawa ba abokin rayuwa kawai nake nema amma na kasa samu, wannan tasa na rin?a ramewa gashi yanzu a unguwar mu duk majalissar da kika wucce labarin Dr Deenah akeyi wasu suce nayi ba?in jini na rasa mashinshini wasu suce burin duniya ambarni na ganWame idona ya buWe nakasa fitar da miji saboda ina kallon kyauna da ilimina na tsaya jiran tsammani, wasu kuma suce karuwanci nakeyi shiyasa na?i aure an fake da guzuma ana Harbin karsana.




Maganganu dai kala-kala har waWanda baki bazai maimaita ba, inanan a haka ina aikina saboda surutun mutane Yaya Mus'ab yasa muka Saida gidanmu kuma munyi Sa'a yayi daraja sosai saboda campanyn MTN ne suka siya zasu kafa service a gurin muka matsa gaba mukasai ginanne harma da ?arin fili babba shine wanda muka zagaye muke saka shirgin da bazai shiga gida ba a ciki, ana haka Bikin Hamma Hussain ya taso dake na cireshi a raina ban wani damu ba akasha biki nayi masa gudunmawa ta ban mamaki naje har wajen dinner Win ashe rabon yiwa kaina tambarin ?addara ne ya kaini.
Ina zaune a kujerata Ni kaWai na wanku idanun kowa a kaina ?annensa da kuma sauran yaran dangin mahaifina sunata yasar min da magana lokaci zuwa lokaci ina Wauke ?wallah da tisue ta gefen farin medical Wina naji an taSa table Win na Wago idanuna na saukesu kan Hamma Hussain tsaye a gabana Saida gabana ya faWi da irin kallon da yakemin na yun?ura na tashi da son aro juriya nace  Hamma dama kai nake jira duk na gundura da zaman kaWaici" ina maganar ina zuge jakata na dauko wani dan ?aramin akwati na kama hannunsa na zare masa zobe da agogon dake Waure a hannunsa na dauko na cikin akwatin na Waura masa ina tsaka da sanya masa zoben naji Wumi ta dokin wuyana na dago da sauri ashe hawayen Hamma Hussain ne suka huda mayafina suka ratsa jikina




Da sauri na dafe kaina nace  Hamma ya haka yau fah ranar farin cikinka ce meye yasa zaka Satawa kanka wannan lokacin me girma....?" Rufemin baki yayi yace  Sheeet please ?ingel muje ki rakani wani guri" zaro idanu nayi nace  Ni Hamma ina? Dare fah yayi kaga goma ta kusa"
Cije leSensa yayi yace  shikenan tare da juyawa na ri?o hannunsa da sauri nace  Aa ba haka nake nufi ba muje na rakaka...." Juyowa yayi ya dafa kaina yace  Ranki baiso ba ?ingel jeki gida kawai"
Girgiza kai tayi tace  Ba haka bane Hamma...." Ganin idanuna ya kawo ruwa yasashi yin gaba nabi bayansa ashe duk wannan abin da mukayi kan idanun Hajiya Suwaiba, jikin motarsa muka tsaya ya zubamin idanu mun jima tsaye gabana yana faWuwa shi kuma bazan iya cewa ga abinda yake tunani ba ya buWe min mota zuciyata babu tunanin komi na shiga shima ya shiga yayiwa motar key muka bar Event center Win munyi tafiya me Wan tsayi sannan yayi parking ya kwantar da kansa jikin kujera yana fitar da wani irin numfashi da bansan dame zan kwatantashi ba.



Can a sama na tsinkayo muryarsa yana cewa  Inajin zuciyata kamar baa jikina take ba tanayimin nauyi tanamin ciwo kamar zata fito a ?irjina Madinah wanne magani zamu bawa kanmu don ragewa kanmu raWaWi tunda kowa ya kasa fahimtar halin da zukatanmu suke ciki?"
Da rashin fahimta na Wago idanuna na zubashi akansa nace  Kamar ya fah?" ?agowa yayi yasa hannu ya kamo hannuna ya murza tsakiyar hannuna da ?arfi, karon farko da naji wani abu ya game jikina wanda ya fara tasowa daga tsakiyar kaina, na motsa sa niyyar kwace hannuna maimakon ya sakarmin hannun sai ya janyoni na shiga jikinsa sosai yasa hannunsa biyu ya matseni, faduwar gabana ta tsananta ba ba?uwa ce ni a shiga jikin Hamma Hussain ba amma yanayin na yau ba?one a wajena wani tsoro ya shigeni jin yanda jikinsa ke wata irin kaWawa kamar yanajin sanyi, ?amshin turarensa yana ?ara hautsina min lissafi.
Banyi aune ba naji numfashina yana WaWWaukewa ashe bakina ya jorner a nasa na kuwa datse ha?orana da ?arfi cikin tsoro da firgici na shigar sabon yanayi, duk yanda naso na ?waci kaina na kasa sai kawai na rushe masa da kuka muka rin?a kokawa dashi yanason dole saiya ciremin mayafin jikina nikuma na?i bashi dama yakai hannunsa ?irjina ya cafka kenan nayi wani kukan kura na Angajeshi nakai hannu na buWe motar ko handbag Wina ban Wauka ba na kwasa da gudu shikam bai iya fitowa a motar ba saboda wahalar yanayin dana gudu na barshi aciki.




Inacin uban gudu Allah ya haWani da me napep na tare na shiga na faWa masa inda zai kaini har zuwa lokacin ?irjina harbawa yakeyi da ?arfi a kofar gida na tarar da Yaya Salees ya zubamin idanu gabaWaya yanayina baiyi masa ba ya tako ya kama hannuna yace  ?ingel yadai" da yanayi na rashin gaskiya nace  Yaya bashi kuWinsa handbag Wina aka sacemin a gurin dinner"
Bayan haka bance masa komai ba nayi gaba ina shiga na kullo ?ofata Zuciyata wani irin bugu take badawa me ban tsoro Ni kaina Saida na firgita da yanayin bugunta hakan na zame a gurin na Wora kaina saman katifa na rushe da wani kuka me ciwo, abinda bantaSa tunani ba a gurin wanda bantaSa tunani ba Hamma Hussain.....
Hamma Hussain shine da farautar mutunci na? Dama hakan zata yiwu mutumin da kullum yakemin nasihar na kula da kaina mutuncina shine ?imata yau shine yayi ?o?arin rabani da mutuncin nawa? To kodai shima zargina yakeyi da nasan komai kamar yanda da yawa suke Wauka?? Banida amsa hakan na zame na kwanta raita tanamin wani irin ciwo ranar nayi kukan da bantaSa yin irinsa ba kuka biyu na rashin madafa da kuma na ciwon abinda Hamma Hussain yayimin, da wannan bacci ya Waukeni ko a baccin firgita na rin?a yi saboda da gssken gaske na razana da yanayin Hamma Hussain nasani addu'a ce kawai ta kuSutar dani ba karfina ba ba iyawa ta ba.





Ina kwance bankai ga tashi ba da safe naji hayaniya a tsakar gida Muryar Zakiyya da Hajiya Suwaiba sune suka sanyani mi?ewa dagani sai rigar bacci a jikina na nufo kofa na tsinkayo Muryar Hajiya Suwaiba tana cewa  Ai dama bazaku amince ba amma ai munada shaida meye ya kawo jakarta da wayarta Wakinsa idan ba ita bace tayi masa wannan aika?r a gabana fa ta hilaceshi suka fito daga Event center sannan na koma gida na tarar dashi an caka masa wuka a ?irji an kuma caka masa a gefen ciki wlh tallahi babu abinda zaisa mu yarda Dole taje tayiwa jami'an tsaro bayani idan kuwa dana ya mutu to itama saita bisa"




Da sauri na fito daga dakin na tsaya ina kallon kowa kawai sai naga Ammi ta juya ta shige Waki na juya ga Hamma Khamis naga yayi ?asa da kansa Yaya Mus'ab ne kawai ya Matso gareni ya yayumo hijjab saman igiya yasamin yace  Ya akayi haka My Deenah garin yaya kika aikata wannan mummunan aikin?" Cikin alamu na rashin fahimta nace  Meye yake faruwa ne?" Nan Suwaiba tayo kaina tana cewa  Azzaluma maci amanar ?auna kin cucemu Madinah kuma saikin girbi abinda kika shuka ashe dana rabaki da Wana na haramta masa aurenki kyace ya rayu mu gani wlh bazan yafe ba sai anbimin jinin Wana....." Har yanzu ban fahimta ba Saida jami'ar tsaron ta nufoni da sar?a a hannunta zata sanya min Yaya Mus'ab ya dakatar da ita yace  Wlh tallahi Madinah bata aikata abinda kuke zarginta ba don haka daganan babu inda zata indai ba gurin aikinta ba haba wannan ma ai haukane kawai don anga jakarta da wayarta a Wakinsa sai ya zama kuma ita ce ta nemi kashe shi idan so kuke ku tabbatar ku bari ya dawo hayyacinsa mana shi ai zai iya bada shaidar waye makashinsa tunda dai bai mutu ba"




Shigowar Mal Buba da Baffa Kabir ne yasamu mayar da hankalinmu garesu bandani da hawaye yake tsiyaya a fuskata kamar famfo Mal Buba yace  Daga gurin Hussaini muke yanzu haka ya tabbatar mana da ba Madinah ce ta aikata masa wannan ta'addanci ba maza ne su biyu da baisan su waye ba amma yana zargin na gdane........



PAID BOOK
_Normal 300 VIP 600 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank. '
Ko MTN card ta wannan number 09013 718241.
[6/10, 4:21 PM] AM OUM HAIRAN: _*JINKIRIN AURE!!!*_
_(?alubale ga ?ammata)_

OUM HAIRAN


Free P 13-14



_Paid book Nrml 300 Vip 500 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank shaidar payment direct Link=?G?
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1



Ajiyar zuciya me ?arfi Madinah ta saki ta juya ta koma ciki zuciyarta na tafasa ranta na suya wai kamar ita duk kusancinta da Hamma Hussain zaace itane taje ta farmaki rayuwarsa, hawaye ta sharce ta juya ta tsaya jikin window tace  Banso furta Miki komi ba amma furucinki na ?arshe yasa naji inason na fahimtar dake duk da nasan ko kin fahimta girman kai da duhun zuciyarku na ?iyayyar Zuri'ar Al?asim bazata bari ki yarda kin fahimta ba.
Mama Suwaiba ba kamar yanda kike tunani bane eh tabbas hakanne abinda idanunki ya gani naje dinner Bikin Bilkisu da Hamma Hussain badon kaina ba sai domin Hamma na, shine ya rokeni alfarmar zuwa gurin taron domin a cewarsa zuwana zai bashi ?arfin gwiwar gudanar da komai da ?warin gwiwa, banso tafiya ni daya ba yanayi yasani dole nayi hakan don wacce zan gayyata tayimin rakiya tana dutyn dare, kuma ba gaskiya bane kalaminki na cewar na yaudareshi na fitar dashi shine yayi amfani da girman darajarsa a gurina ya fitar dani abinda ya faru har yasa na bar masa jakata da wayata wannan kuma sirrinmu ne ni dashi saboda yanada ?imar da bazan iya fadin komi game dashi ba, wannan shine gskyr abinda ya faru tsakanina dashi, waye ya farmakeshi har ya yanke shi wannan bansani saboda haka Allah ya sakawa mahaifiyata Waga mata hankalin da kukayi da wannan nake cewa indai babu kason tsoho da tsohuwa a gidanmu a fice mana daga cikinsa....."




Dafe kuncina nayi da sauri na Wago idanuna suka sauka cikin na Ammi ta nunani da yatsa tace  Mamanku Suwaiba ba sa'ar yinki bace ki kame bakinki banason rashin kunya bazamu daidaita ba"
Zuciyata a jagule na koma na zauna kan katifa ta ina share hawaye duk da sosai Maganganun mahaifiyar Hamma Hussain sun taSa ?o?on raina amma Zuciyata cike take da son sanin halin da Hamma na yake ciki, yinin ranar sukuku haka nayisa sai dare na fita a gida na tafi gurin aiki kasancewar night duty ne dani, ko a wajen aikin banida walwala sosai da safe dana tashi daga aiki raina bai yarjemin wuccewa gda ba Saida na kira Yaya Mus'ab na tambayeshi asibitin da aka kwantar da Hamma Hussain ya faWa min na ?arasa gabana yana faWuwa nurse Win suna mutuntani don niWin ba Soyayya bace a asibitin kasancewar nayi wani practical acan, nan na tsmbayesu Wakin suka rakani na buWe na shiga da sallamata gabana ya faWi ganin Hamma Jabir ne a zaune shida Hamma Khamal.





Muka gaisa dasu a ?agauce kallon da Hamma Jabir keyimin yana damuna na ?arasa wajen Hamma na ri?o hannunsa tare da shafa kwantacciyar sumarsa nace masa  Ina fatan mijina yanajin sauki?" Sha?ar ?amshi na dake kashe masa jiki a koda yaushe da kuma jin dirin saukar sautina a dukkan jikinsa yasashi buWe idanunsa akaina tar yanamin wani kallo na tsantsar ?auna da tausayin kai.
RaSawa nayi na zauna a kusa dashi na Wauki hannu na nakai ?irjinsa da yake naWe da bandejin daya Saci da ruwan ciwon me haWe da jini na Wago na dubeshi cikin tsananin tausayi nace  Sannu Hammana tun jiya raita ta?i sakewa inajin tsoron yanayin da zan tarar dakai shiyasa banzo ba ina fatan banyi laifi ba?" Dagamin kai yayi nayi murmushi na fara kwance Waurin na dauko akwatin dake aje a gefe nasa almakashi na rin?a yanke masa a hankali ina cire bandejin har naje ?arshe na sanya safa na cire audugar ya Wan saki siririyar ?ara nayi saurin Wora bakina a nasa nayi kissing nasa nace  Haba Dr Mijin Dr. Ba girmanmu bane"




Ina maganar ina sa Spirit ina wanke masa ciwon yana Wan ciccijewa ina zuba masa sannu har na gama da taimakon wata nurse da tazo take tayani bayan na gama na gyara na cikin nasa shima tare da Waukar katin na duba magungunan na sake rubuta wasu a ?asa na juya na mi?awa Hamma Khamal daya kafeni da idanunsa jajaye da suke firgitani, na buWe baki zanyi magana yace.
 Madinah ko kins???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?an nafi wannan yaron dacewa da samunki?....." ?aga masa hannu nayi nace  Please adanasu zasuyi maka rana wadannan magungunan nakeso aje a kawomin yanzu" cije leSe yayi batare daya karSi katin ba sai Hamma Jabir ne ya karSa na zaro kuWi a jakata na basa ya dubeni yayi murmushi ya fice batare daya karSi kudin ba.
Ban wani damu ba na koma na zauna kusa da Hamma Hussain nace  Hammana kaci abinci?" Girgiza min kai yayi nayi ajiyar zuciya na tashi na cire rigar aikina ya rage dagani sai yar body hug da sikert Winta na matsa ga tea flast Win na haWa masa tea me kauri na tasheshi da taimakawar Hamma Jabir daya dawo daga siyo maganin muka jinginar dashi na rin?a bashi Hamma Jabir yana cewa.
 Ikon Allah Sis Deenah keWin ?ar baiwa ce ba mu ba har amaryarsa Saida tazo asibitin nan akan ya samu yaci wani abu ya?i Kinga dake kece ya karSa"




Budar bakin Hamma Khamal sai cewa yayi  To kai Kanada abin bashi ne koko ka iya karuwanci ne da zakayi tunanin zai karSa daga gareka?" Ciwo matu?a kalaman Khamal sunyi min amma saina shanye naci gaba da abinda nakeyi Shiko Hamma Hussain kallona kawai yake yi lokaci zuwa lokaci yana tsane hawaye a idanunsa, a haka Hajiya Suwaiba Mama Jamila da Bilkisu amaryar Hamma suka zo suka ishe mu hankalina ya tafi wajen kula da Hamma banji shigowarsu ba sai ihun Hajiya Suwaiba naji tana cewa  Yau Ni Asalamiyya naga abinda ya isheni bai ishi Allah ba, Jamila anya yarinyar nan ba mayya bace kiga burinta na kashemin Wa bai cika ba ta kuma biyosa asibiti don wani kiWifere da munafurci har wai itane ke kula dashi, to kinsan zaki kula dashi Win meyesa kika nemi kasheshi haushin ba'a samu ba?"
A zahirin gaskiya nutso a duniyar ilimi tasa ba kowacce magana nakeda lokacin tankata ba wannan tasa nayi kunnen uwar shegu da Hajiya Suwaiba da mu?arrabanta sunata subaWaWinsu abu Waya da nayi bayan na gama kula da Hamma na nayi shirin tafiya shine na sunkuya daidai kuncinsa nayi masa kiss na kusan thirty seconds sannan na janye na Wauki hannunsa na Wora a ?irjina saitin Zuciyata nace  Kaji a ranka Dr. Madinah taka ce da yardar Allah Hammana indai gidanka da gurbin mata to komai nisan zamani zaka sameni badon fitinanniyar soyayya ba a'a saidon halacci"





Da sauri na fice daga Wakin nabar Bilkisu shanye da baki tana bina da wani mugun kallo ita da uwar mijinta nikuwa ina fita na tsare Wan sahu na hau na nufi gda koda naje gidan ban wani bata lokaci ba na hau shirin tafiyata Lagos zamuyi wani taro na ?arawa juna sani wanda daganan kuma idan mutum yana da ra'ayin tafiya ?arin karatu zai rubuta idan Allah ya taimake shi manyan ?ungiyoyin lafiya na duniya tare da haWin gwiwar bankin duniya suka duba cancantarka saisu Wauki nauyin ka.
Da?yar na shawo kan Ammi da taimakon Baffa Kabir da Yaya Mus'ab ta amince min wannan tafiya itanma nasani saboda wannan hargitsin auren na Hamma Hussain ne yasa ta barni don na samu sau?in zuciya.
Hamma Khamis ne ya kaini airport na hau jirgi na tafi dake nasan inda za'ayi taron bansha wahala ba na isa masauki, nayi wanka nayi alwala nayi Sallah sannan na kwanta baccin gajiya.
Ban tashi ba sai tara na dare na gyara jikina na fesa turare mara nauyin ?amshi na fita domin neman abinda zanci nayi order na dawo na kwanta babu Sata lkc aka kawomin na zauna inacin abincin ina tunanin Ammi na, bayan na gama nayi alwala na kwanta bacci me nauyi ya Waukeni.




Washegari da safe na fice daga hotel Win na nufi gurin taro duk abinda ake bu?ata na cika ashe taron na girmama wasu manyan likitoci ne guda Uku Dr. Mansur Hassan Kaltingo, Dr. Labaran Isah da Dr. Maryama Abdi Baye, bayan tashinmu daga meeting Win ne na fito domin hawa Abin hawa ya mayar dani masauki naji anyimin sallama a bayana na amsa tare da dakatawa da tafiyar da nakeyi na juya cikin ladabi nace.
 Barka da wannan lokaci Dr. Ina tayaka murnar

4 / 12