JINKIRIN AURE BOOK COMPELET BY OUM HAIRAN.doc

Author :  Fauziyya Tasiu Umar Category :  Tknovels

Chapter   5 / 12

12K to 15K   out of 35.1K words

samun tauraro na Waya a jerin manyan likitocin Africa" Murmushi yayimin yace  Dr. Madinah Al?asim Gwangola sunanki ya karaWe duniyar likitocin wannan zamani ba iya ?warewa ke haska Miki gabanki wajen la?antar matsalolin da suka shafi ?wa?walwa ba harda baiwarki wacce take bayyane akan fuskarki"
Murmushi nayi masa nayi ?asa da gwiwowina nace  Na gde Dr." Zubamin idanu yayi yace  Ni sunana Dr. Mansur Hassan Kaltingo haifaffen Jihar Gombe dake cikin Nigeria, wato na bibiyi tarihinki daga lokacin da Dr. Mu'az na Asibitin Koyarwa ya sanar dani cewa Amatsayina na likitan ?wa?walwa ina bu?atar HaWin kai daga gareki domin Hausawa sunce Mai laya kiyayi me zamani, Dr. Deenah tun lokacin nasa hankalina akanki,abubuwa da yawa nine nake jefaki a ciki gurare da yawa shurarki batakai a nemeki ba nine nake sawa a nemeki domin ?arfafar kokarinki na taimakon al'umma.
Dr. Deenah aikinmu yanada wahala mutanen duniya sun tafi akan cewar kudi zai biyamu ladan aikinmu wanda Ni na jima da ha?i?ancewa babu wani kuWi da yake da nauyin da zai biya likita da Malamin makaranta ha??in aikinsu saidai Allah shine kaWai yake da abin biyanmu, kar na cikaki da surutu A wannan shekarar kina Waya daga cikin likitocin da Zasu tafi ?aro karatu ?asar Rum wato France domin samun shahadarki ta zama Consultant a Sangaren daya shafemu wato ?wa?walwa, kuma insha Allahu nayi Miki alkawarin kafin ki dawo daga wannan jihadi zan gina Miki asibiti babba a cikin birnin Kano wanda daga kowanne yanki na Afrika sai an rin?a zuwa domin kawo ?arar duk wani ciwo daya shafi ?wa?walwa, ga wannan key Win motarki ne da ?ungiyar likitocin kwakwalwa suka baki kyauta domin tayaki murnar samun gurbin zama a cikinmu"




Da tsananin mutuwar jiki ta Wago idanunta da suka ciko da hawaye tace  Matu?a nayi gdy da ?o?arinka gareni amma sai nakega kamar bazai yiwu ba...." Da sauri yace  Saboda me?" ?asa tayi da kanta tace  Ammi na batason yawace yawacen nan da nakeyi a cikin ?asata ma ta Nigeria bare kuma naje mata da batun fitata ?asar waje da sunan karatu Dr. Idan da wani daya cancanci wannan gurbin abashi ni a matsayina na mace basai dole na....."
 Dole saikin zama Consultant!" Ya faWa yana gyara tsaiwarsa tare da Wan takawa yayima motar dake aje a gurin key ya buWe ta yace  Dame kama ake ?ota sannan me kamar zuwa ka aika Dr. Deenah dole zaki zama Consultant kizo na saukeki a masaukinki, ki barni da Ammi nine zanji da ita"
Dr. Mansur Hassan yanada kwarjinin da bazan iya jayayya dashi ba haka na shiga sabuwar motar fil yajamu zuwa Frame Hotel inda na sauka na kwana kenan mun daWe a receiption muna tattaunawa sannan mukayi sallama da ba?ar kafiyata ta fusatashi don yayi duk me yuwuwa yaga na karSi motar amma na?i.
Washegari na sake dauko hanyar Kano a gajiye ban wucce gida ba saida naje asibiti n duba Hamma Hussain sannan na isa gda nayi wanka na kwanta Ammi na tsefemin kaina akace ana sallama dani a waje, ke kinji irin muguwar faWuwar da gabana yayi Zahira! To abune ba?o da bantaSa samu ba tunda nake a duniya ba'a taSa aikowa ance ana sallama dani ba, ganin banida niyyar motsawa Ammi ta ?walawa Hamma Khamis kira ya fito daga Wakinsu tace  Khamis dubawa auta wake nemanta?" Shima cike da happy ya nufi wajen ya jima sosai sannan ya dawo yace  ?ingel yace ace Miki Dr. Kaltingo ne" Zuciyata ta buga da ?arfi cikin rashin hayyaci nace  Don Allah Hamma kace masa Satan hanya yayi banan bane......."


PAID BOOK
_Normal 300 VIP 600 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank. '
Ko MTN card ta wannan number 09013 718241.
[6/11, 7:22 PM] AM OUM HAIRAN: _*JINKIRIN AURE!!!*_
_(?alubale ga ?ammata)_

OUM HAIRAN


Last Free Page 15-16


Nan na kawo karshen free Page na wannan littafin ki biya domin karatu cikin salama Nrml 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE ?alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a ?warya
Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment direct Link=?G?
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1



_____________________________



Zubamin idanu Ammi da Hamma Khamis sukayi da tsananin mamaki nidai banason tuhuma wannan tasa na mi?e na shige Wakina na kullo ?ofata na haye katifa na kwanta gabana ya sake faduwa jin Ammi tana cewa  Bawan Allah ka ba?uncemu a bazata koda yake kace gurin Munau kazo ita kuma na fahimci kamar batayi lale da zuwanka ba"
Murmushinsa na dattako yayi yace  Nasani Hajiya ba lallai Dr. Tayi farin ciki da zuwana ba Ni wakili ne daga ?ungiyar likitoci ta duniya WHO Hajiya wani albishir ne nazo Miki dashi game da Dr. Deenah duk da dai naga ita batayi murna da wannan alkhairi danaje mata dashi ba, Am dama sakamakon tacewa da za?ulowa da wannan ?ungiya takeyi na fasihai kuma jajirtattun likitoci yasa muka za?ulo Dr. Suka bata damar zuwa ?asar Faransa domin ?ara samun gogewa a Sangarenta me muhimmaci na ?wa?walwa, bayan nan sunyi mata kyaututtuka na karramawa bisa ga jajircewarta wajen kawo ci gaba a wannan fanni babbar kyautar da sukayi mata itane waccen motar dake waje sai system da kuma gurbin karatu na shekara guda domin zama ?wararriyar likitan ?wa?walwa a ?asar Nigeria, ina fatan Hajiya ke kin fahimceni Ni wakili ne daga WHO"




Shiru sukayi gabaWayansu kowa da sakon dake sauka a zuciyarsa banda Ni da bansan meye yake faruwa ba a haka Yaya Mus'ab yazo ya ishesu suna zaman kurame babu wanda ya samu damar magana saishi dake shigowa gidan ne yace  Ammi waWanna manyan bakin mukayi ne haka a gidan naga wata kafurar mota a ?ofar gida"
Ammi ce ta Wago ta dubeshi tace  Gara da Allah ya kawo ka Mus'ab kaina ya kulle na rasa abin tofawa nabar bawan Allah ?urar hazo sai ?are masa takeyi aka"
Zama Yaya Mus'ab yayi yace  to meke tafe dakai bawan Allah da farko dai Assalamu alaika don naga motar lambar WHO ke gareta" murmushi Dr. Kaltingo yayi yace  Ai motar ma nan zan tafi na bar muku ita" nan ya zayyane masa komai Yaya Mus'ab yaja dogon numfashi ya sauke yace  Dan?ari ma?ari wannan lamari da girma yake yanzu dai ?warai munawa WHO godiya ne matu?ar tarin yawa alhmdllh ko iya haka ?ingel taci moriyar nacinta gashi har duniya ta fara sanin da SurSushin tsirarta a ban ?asa maganar zuwa Faransa ?aro karatu kuma Dr. Kaje nidai Amatsayina na wanda nake magana da yawun Madinah na amincewa tafiyarta muna fatan tafiyarta tsanin nasararta ce......"




Ammi ce ta Wago tace  Anya Mus'ab hakan kana ganin zai yuwu kasan fa yanayin da Munau take ciki kowa bayama rayuwarta uzuri gani sukeyi kamar itace ta tsarawa kanta ?addararta Mus'ab inajin tsoron kada tafiyar yarinyar nan Faransa ya sake janyo mata wata masifar da bayan ta dawo zata hanata kwanciyar hankali"
Khamis ne ya magantu da cewa  Yanzu Ammi zaman nata meye ya rage nifa ina ganin tayi tafiyarta kawai shine yafi mata alkhairi...." Dr. Kaltingo ganin ya samu goyon baya yasashi saurin cewa  Kuma babban abin sha'awar inta dawo da aikinta zata dawo domin lokacin da zasu gaba karatun lokacine da WHO take daukan sabbin ma'aikata tare da gwaggwaSan albashi Hajiya tuntuSe daWin gushi akwai asibitin da muke ginawa anan Kano da Gombe cikinsu ne Wannan ?ungiya zata bata jagorancin Waya Kinga kenan wannan dama ce da bai kamata ayi wasa da ita ba"




Murmushi Ammi tayi tace  Yaro duk naji wannan amma nikam a son raina naga ?ingel Wina tayi aure suna zuwarmin da mijinta suna gaisheni suna tafiya....." Da sauri Dr. Kaltingo yace  Shima auren Lokacine idan lokacinsa yayi za'ayi Ammi ayi ta addu'a ba gaggawar ba samun mafi alkhairi" da haka wannan zama ya tashi nikam ina Wakina bansan inda aka kwana ba sai magrib ina zaune a Waki naji sallamar Hamma Hussain gabana ya faWi sosai inajin a raina kamar in tashi in fita wata zuciyar tana hanani amma nayi mamakin yanda aka bari ya fito yanzun da Wanyen ciwo a kirjinsa bai warke ba.
Kasa dannar ruhina nayi na mi?e na fito mukayi karo dashi yana niyyar shigowa Wakin nawa na matsa na bashi hanya ina buWe bakina nace  Ya akayi wannan wanne irin kulawa likitanka yake baka da zai baka damar yawo a wannan lokac....." Ban rufe bakina ba naji nayi flat a cikin jikinsa yasa hannunsa biyu ya zagayeni ya Wora kansa a saman kaina cikin zafin fitar iskar numfashin dake nuna wannan zuciya tana cike da ?unci yace  Wlh babu wata mace da zan iya yima kyautar samartaka ta indai bata kasance keba ?ingel zanyi nesa da kowa dominki a yau na gama komai nawa na barin ?asar nan zan tafi Italian domin yin wani course ina tunanin zai Waukeni watanni takwas insha Allahu kafin na dawo zanyi duk me yiwuwa na daidaita komai muyi aure kafin na rasa rayuwata ta dalilinki......"




Yana rufe bakinsa na janye a jikinsa nace  Duk da nasani Zuciyata taka ce Hamma amma inason don girman Allah muyi biyayya domin muma ayi mana Hamma rayuwa fah tana taka rawar ne kayi ne me za'ayi maka tunda iyayenka sun?i duba kusanci da zumunci su karSeni matsayin suruka ka ha?ura dani ka zauna da Bilkisu da zuciya Waya ina maka fatan ta zamo alkhairinka indai nice inanan akan bakata ban janye ba idan har Allah ya hukunta aure tsakaninmu to ko a mace ta huWu zan shiga gdanka na amince, Hamma nima akwai yiwuwar zanyi tafiya zuwa Faransa duk da bansan ya mutane zasu Wauki abin ba, Nima da farko ban karSa ba yarjewar Yaya Mus'ab yasani yarda domin shiWin furuci nane indai ya aminta Nima ina aminta da amincewarsa"
Ina maganar ina isa saman akwatin kayana na Webo masa takardun da aka aikomin dasu da magarubar nan kafin na tada sallah ya karSa yana kallona Nima shiWin nake kallo ya Wauke idanunsa akaina ya mayar kan takardun yaci gaba da dubsnsu a nutse Saida ya gama dubawa sannan ya Wago fuskarsa babu wata walwala yace  Congrats" daga haka ya juya ya fice tun daga wannan rana ala?a tsakanina dashi ta janye bansan dalili ba kuma nayi duk me yuwuwa naga na sani amma ya?i bani dama koda ala?ata dashi ta dawo saita dawo a wani yanayi yawanci ina office ina aiki zai kirani yace idan na tashi yanason ganina a guri kaza"




A farko banjin komai haka zan Wauki mota na naje duk inda yacemin tun daga lokacin daya fara bijiromin da abubuwan da hankalina bazai Wauka ba daga lokacin na daina amsa kiransa nakance masa inada meeting ko inada uzurin yi a gida.
Wata tana ban mantawa naje Aiki na dawo na gaji ga kaina dake ciwo saboda shirye-shiryen tafiyata da muketayi babu zama babu nutsuwa hakan yasa banida lokacin kaina, wannan rana na Webo gajiyar gaske kayana na cire na Waura towel da nufin shiga wanka gashi gidan Ni kaWaice Ammi ta tafi gidan Hajiya Mabruk wata yar ?asarsu, gajiya ce ko tsautsayi ne nidai bansani ba naji wayana na ring ina dubawa naga Number Dr. Kaltingo na Waga da girmamawa ta da nakeyi masa domin mutumin yanada ?imar gaske a gurina mun gaisa yacemin kiyimin snapping na Passport naki ki turomin sannan ki zama cikin shiri jibi in Allah ya kaimu karfe 1:00pm zaku tashi Don Allah a kula dakai sosai kada ki biyewa sakarkaru su Wauke Miki hankali daga abinda kikajeyi"




Godiya nayi masa mukayi sallama na dauki hoton na tura masa na kishingiWa ya'akayi ya akayi bacci ya Waukeni naji kamar an tasheni na zabura ina ?o?arin tashi kawai naji an kwanto kaina tare da Wora hannu a ?irjina abinda ya sabbabamin buWe idanuna tarwai cikin firgici kiWima da tashin hankali nace  Hamma Huss....." Numfashi nane ya Wauke nayi wani kukan kura ina ?o?arin Angajeshi towel Win jikina ya suSale ya rage dagani sai pant nasa hannu na ?an?ame jikina ko dukkan gaSSaina suna rawa nace  Innanillahi wa Inna ilaihirraji'un Ham... Hamma....." Nufoni yayi da wani yanayi da bantaSa riska ba a rayuwata na mi?e ina ?o?arin yayumo hijjab Wina nasa ya cafkeni ?arfinmu ba Waya ba kawai naji wani Wumi da zugi saman nipples Wina na buWe idona na sake rintsewa na saki wata ?ara tare da dafe kansa cikin tashin hankali nace  Ham...Hamma Ka bari banaso ya hayyu ya ?ayyumu innanillahi hasbinallahu wa ni'imal wakeel......... ?agowar da zaiyi na samu na Angajeshi na shige bayin cikin Wakina da ba'a gama gyarawa ba na datso ?ofar ?irjina na duka irin na dakan garin tuwon mutanen da haka naji yanata bugan ?ofar yana kiran sunana da wata wahalalliyar murya da na kasa gane wacce iri ce nikuwa na?i buWewa na zauna a ciki na haWe kai da gwiwa ina kukan ba?in ciki karo na biyu kenan da yake ?o?arin ketamin haddi na meye yasa yakemin hakanne?




" Tambaya mara amsa da wannan tunanin naji alamun fitarsa naja ajiyar zuciya na mi?e na buWe kofar a hankali ganin babu kowa na fito na dannawa Wakin key na koma na zube ilahirin jikina har yanzu rawa yake ranar inajin shigowar dukkan yan uwana har Ammi na inaji suka dawo ita da Hamma Aminu dake a mota ta suka fita har Wakina ta ?wan?wasa zata bani mukullin amma firgici ya hanani buWewa gani nakeyi kamar zasu fahimci abinda ya faru.
Washegari kuwa da?yar na fito kiran duniya Hamma yayimin da sa?onni na?i buWewa saboda matu?a ya ficemin a raina na fahimci farautar mutunci na yakeyi so yake ya cikawa duniya burinta na kirarin da sukeyi mana budur bazar.
Ina office aka kirani a waya na Waga kawai sai naji an kece da dariya nayi shiru ina hasaso waye can naji yace.





 Madinah kenan jiya dai sai akai wal?iya akan idanuna naga halin kowa ashe dama sha?uwar nan Ni nasan bata Allah bace ashe lalubar juna akeyi am na manta ban faWa miki waye ba duk da nasan zaki iya daukar murya to mijinki ne da zai taimakeki ya aureki amma fah in kinso rufuwar asirinki wato Khamal, kafin na sauke layi ina Miki albishir da ki buWe data akwai kyakkyawan tukuici da nakeson yau na farayi Miki saboda inason kisan nasan keWin wacece ashe lulluSin biri ne ta ciki fanko ne koda yake nima na haWiyi yawu........."
Datse layinsa yayi batare da bawa shirmensa muhimmaci ba na buWe data sakonni suka fara shigowa ba?uwar number dana gani kawai na duba na zabura na mi?e kaina yana juyawa jiri na neman kayar dani na saki wayata, kinsan meye na gani? Video na da Hamma Hussain jiya an cire murya da komai an daddatse wasu guraren sai inda ya kwanto jikina inda ya sanya nipples Wina a bakinsa da inda na Wora hannu na akansa da niyyar tureshi iyanan kawai aka bari wani hawaye me Wumi ya satatomin ba jikina ba hatta Zuciyata rawa takeyi inda kikasan sabuwar kamun ciwon jijjiga ta masu na?uda......



_Normal 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank. '
Ko MTN card ta wannan number 09013 718241.
[6/12, 8:57 PM] AM OUM HAIRAN: 17-18

_Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ki biya ta wannan asusun 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE ?alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a ?warya_
_Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment direct Link=?G?
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1





Bansan tsayin lokacin dana Wauka zaune a gurin nan ba Saida naji an buWe office Wina an shigo shima ba shigowar naji ba ?arar dukan table ne ya dawo dani hayyaci na dago idanuna da suka kaWa sukayi jawur tare da cije leSe na ganin me shigowar yana nufoni yasani saurin mi?ewa na nunashi da yatsa sai naga ya tsaya shima jikinsa na rawa da murya me nuna alamun tashin hankalinsa yacemin  Ya akayi kikayi mana video jiya har kika fitar dashi......."
Bansan inada fushi ba sai ranar Allah Waya bansan lokacin dana Wauke Hamma Hussain da wani nagartaccen mari da ya sanyashi dafe kunci ba, cikin kuka nace masa  Azzalumi mayaudari dama shirinka kenan akan rayuwata shiyasa kaketa bibiyata ashe jiran damar da zaka canzamin lissafin rayuwa kakeyi Hussain ni ka tallatawa surata a duniya saboda cin mutumci da tozarci akan abinda bantaSa nema ba bantaSa aikatawa ba Hamma meye nayi maka daka zaSi fitar da bad video na....."
Rufemin baki yayi da hannunsa jikinsa har yanzun rawa yake yi na tureshi nace  Karkace min komai Won girman Allah kaje kawai Allah ya bimin ha??ina ya sakamin wannan tozarcin daka shirya yimin"
Ina faWin haka na zari jakata da key na nayi waje ya biyoni yana kwalamin kira banko bi takansa ba bare na saurareshi nayi ma motata key na fice da mugun gudu na nufi get Win maigadin ya buWe min cike da mamakin yanda nakejan motar a fusace.




Gida na nufa dama dai ikon Allah ke kare bawa amma kariyar ranar ta musamman ce, inayin parking na kifa kaina a sitiyarin na rushe da wani kuka me dukan zuciyar makusanci banji sanda aka buWe ?ofar ba saiji nayi ansa hannu an Wago fuskata yasa hannu ya sharemin hawayen yana girgizamin kai yace  ?ingel ya akayi haka?" Da sauri na Wago ina ja baya ina kaWa masa kai yayi saurin dam?ar hannu na yace  Please Lovely sis baa Soyewa abokin kuka mutuwa kuma ko kowa ya?i fahimtarki nikam zan fahimceki garin yaya haka ta faru videonki nata yawo tsakanin wayoyin dangi harma suna i?irarin fitar dashi duniya muddin baki yarda da ?udurinsu ba?"
Sai yanzu na samu damar furuci na buWe bakina Harshena na sar?ewa na zayyane

5 / 12