JINKIRIN AURE BOOK COMPELET BY OUM HAIRAN.doc

Author :  Fauziyya Tasiu Umar Category :  Tknovels

Chapter   3 / 12

6K to 9K   out of 35.1K words

makota ta girgizasu shi kansa Mal Buba ya kaWu da jin rashin daya tafka Wansa mai biyayya a garesa da gudun Sacin ransa Mal Buba yayi kuka har hawayensa sun kafe ya zama na zuci yana hasaso daren jiya wajen tara yana zaune a tabarma a aljihun zauren gidansa yaji an shigo, yace waye can ya jiyo shasshe?ar kukan babban mutum ya taso ya fito yaga ashe Al?asim ne mamaki ya kamashi yace  ?asim meye ya fito dakai yanzu?" Cikin kukan ya dur?usa ya ri?e ?afarsa yace  Banida lafiya banida hankali Baffa amma hakan bai hanani jin tausayin kaina ba idan na mutu kana fushi dani akan laifin da zargine sharri ne Baffa kaji ?aina ka tausaya min kace ka yafemin wlh tallahi inajin kamar bazan kai gobe ba...
Duk sanda yazo yanayi masa wannan magiyar sai yakanji kamar ya yayyafa masa fetur ne to jiyan ma abinda ya faru kenan yana masa kuka yana magiya haka Mal Buba ya tsallake ya shige daki ya barshi shidai baisan sanda ya tafi gidansa ba ashe rabuwar ?arshe ce.
Kuka sosai Buba yayi yana cewa  Na yafe maka Al?asim wlh nasan bazaka aikata min ba kuma Kabiru ya faWa min bakada hannu a cikin wannan sata da akayi ?an fashi ne suka tareku suka kwashe komai.... Wayyoh Al?asim ka yafemin Nima na yafe maka!"




Saida ?a?ansa suka haWu suka Waukesa a gurin aka Wauki Baffanmu aka kaishi makwancinsa sannan akaci gaba da karSar gaisuwa, adalci Waya da gwamnati tayi mawa su Ammi ta bawa Ammi jari sannan an Wauki nauyin karatun Yaya Mus'ab da Salees zuwa jami'a hakanan Ammi ranar suna tasa aka Samun Madinatul Munawwara sunan kakata wacce ta haifi Baffa kenan, nan akaci gaba da raino na kyawu na biyu na haWa na mahaifiyata Ammi da kuma na Kakata wacce naci sunanta domin itama waWanda suka santa suna fadin kyawunta asalin bafulatanar Adamawa ce cikin garin Maybalwa.
Kyau yana jawa yaro farin jini matu?a musamman ni nawa daya haWu da tsafta nan a unguwar mu aka rin?a rububi da tururuwar zuwa Waukata Deenah shine sunan da Wan Baffa Kabir ya raWamin Shikenan Deenah ta bini Babu jituwa tsakanin yayyena da ?a?an su Baffa Sunusi amma ta dalilin haihuwata sai ga Khamal Naseer da Hussain dan Baffa Nuhu suna tururuwar zuwa gdanmu Hussain ne me Wan banzan karambani har Waukata yasha yi ya tafi dani gdansu haka iyayensa zasu koromu karshe Suwaiba tace indai ya ?ara dauko mata wannan aljanar yarinyar irin tsiya da jaraba saita sa an yankashi.
Dake ba wani girma yayi sosai ba haka ya h?r ya barni saidai yazo gdanmu yayita yimin wasa sai yamma ya tafi, soyyayarsa gareni yasa Ya'ya Mus'ab Waga masa ?afa.




Inada saurin girma kamar kazar gidan gona shekara ta biyu aka sani a makaranta da yake wayona yafi na shekaru na saiya zamana a makarantar ma na samu karSuwa matu?a da gaske ina karatuna sha?uwata da Hamma Hussain na ?ara shiga jikina da koyamin damuwa dashi har takai duk ranar da Banga Hamma Hussain ba bana samun nutsuwa,
Saida takai duk masifar Suwaiba da Baffa Nuhu Saida suka sallama lamarin Hamma Hussain gareni, ya garace yaje makaranta a dake shi daya tafi da wuri bai ganni ba.
Inada shekara goma na gama firamare lokacin Yaya Mus'ab ya gama jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya ya dawo gida gadai kwalin amma babu aikin yi dake akwaishi da zuciyar nema haka zai ta buga-bugarsa shine gini shine dako duk don ya samo mana abinda zamuci shida Yaya Salees da wannan suka samamin secondary na Wora itama ta kuWi ce kuWi sosai nake kwasa a wannan makaranta da nakeyi daWinta dake ba asarar kudin akeyi ba ina kwashewa.
Inada shekara sha huWu wata rana muna zaune a tsakar gida nayi matashin kai da cinyar Hamma Hussain yanamin tsifa a lokacin shi kuma yana karatunsa a Bayero University Kano, hira sukeyi suna tattaunawa akan irin wahalar da Baffanmu yasha nan Hamma Hussain yake cewa ai wani lakcaransu yayi musu bayanin yanda ciwon yake samuwa matsalar jijiyoyin ?wa?walwa ne"




Nan na fara tambayarsa abinda ya shafi ciwukan da suka shafi ?wa?walwa dake yana bawa duk abinda ya shafeni muhimmanci ya zauna yanamin bayanin abubuwan daya sani a matsayinsa na Waliban ilimi nan take naji inada soyayyar karantar bangaren kodon na gano yanda za'a magance ciwon daya zama sanadin kashemin mahaifina da kuma wani yaro a ma?otanmu me suna Hashim da shima akace tun wani hatsarin mota da akayi dashi yana ?arami ya samu wannan matsalar.
Ina tashi na zura da gudu Hamma Hussain ya bini ban zame ko inaba sai gdansu Hashim, Hashim ya girmeni a haife amma yanayin lalura yasa yake abubuwa kamar yaro ?arami nan na kama hannunsa muka zauna nace masa  Aboki nice zanyi maka maganin ciwonka zakaji sau?i zaka warke ka koma kamarni kamar Hamma Hussain" dukkansu waWanda suke gurin kama daga babar Aboki Hajiya Sakina da kuma Babansa Alh Musa da kuma yayyensa suka kama yimin dariya Hamma Hussain da Yaya Mus'ab sune kawai suka zubamin idanu sun sani a rayuwata banson dariya hakan yasa ina Wagowa Hamma Hussain yayi sauri cewa  Hakane Dr. Deenah Matar Dr. Hussein insha Allahu saikin zamo silar warakar Aboki" ..........
[6/7, 8:29 AM] AM OUM HAIRAN: *_JINKIRIN AURE_*
*_(?alubale ga ?ammata)_*



*By*



*Oum Hairan*



*Dedicated to*
Dr. Mass @gadas son so for ever.



*Free P 9-10*


_Normal 300 VIP 600 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank. Shaidar payment ta wannan Link Win=?G? https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1




Tsalle nayi na faWa jikin Hamma Hussain ina dariya ya Wagani muka fita duk da shekaruna sun fara nauyi ina da kusan 15 years Amma har yanzu ban girma da Wauka gurin Hamma Hussain ba baya gajiya da hidima dani baya gajiya da wahaltamin baya gajiya da jiSantar al'amura na.
Muna rayuwa da taimakon Ubangiji dayake kawo mana Wauki cikin nasara Yaya Mus'ab ya samu aikin campany ya fara shikuma Yaya Salees yaci gaba da buga-bugarsa shine acaSa shine kwandastan mota ita kuma Ammi takanyi funkaso da safe da rana kuma tayi lemon ginger da kunun aya haka Allah ya rin?a tallafarmu munaci gaba da rayuwa cikin ?aramin yanayi Ni da yayye ba biyu muna karatunmu wani lokacin kudin school fees Winma sai anyi kamar anayi kafin asamu a biya.
Zahira a mafi yawan lokuta ma Hamma Hussain shine yake biyamin kuWin makarantar, shekarata sha bakwai na gama secondary A wannan lokaci idan kika kalleni zakice nayi shekaru ashirin da biyu saboda cikar zati na da halitta ta.




Tabbas na amince Zahira ni babbar yarinya ce matar manya a hankali mukayi wata sha?uwa da ta rin?a rikiWa tana zama soyayya amma a Sangaren Hamma Hussain nikam bantaSa jin so na soyayya tsakanina da Hamma ba saidai kawai nasan duk cikin ?an uwana inajin Hamma Hussain a raina fiye da kowa.
Lokaci da zamuyi candy Hamma Hussain ya kashemin kudi bana wasa ba domin a lokacin ya gama karatunsa dake zuwa wannan gaSa Allah ya Waga mahaifinsa da Baffa Sunusi sun shiga harkar siyasa gadan-gadan wannan tasa baisha wahalar samun aiki ba, kuma baya ?yashin kashemin ko nawa ne ga Yaya Mus'ab shima komai ya samo Deenah komai ya shigo hannunsa nawa ne wannan tasa na zama ?ar gata abu guda Waya yanzu daya kutso cikin rayuwa shine masifar son karatun likitanci kamar yanda naci buri itakuma Ammi tunda na taso taga yanda nake girma kamar kazar gidan gona bata da burin daya wucce taga ta auradda Ni.




Muna zaman jiran jarabawa Kusanci na da Hamma Hussain yana ?ara ?arfi duk dangi kowa yana kallon mu matsayin masoya Mal Buba shine ya shiga cikin maganar dakansa yasa aka kira Baffa Nuhu akan maganata da Hussein tashin farko abinda Baffa Nuhu yace ya girgiza Ammi na sanda taji wai Baffa Nuhu ne yace shi indai shine ya haifi Husain to bai amince masa aure na ba harma da ?arin cewa shi ai baima yarda muWin halattatun ?a?a bane don har Ethiopia yaje ba'a nuna masa limamin daya Waura mawa Baffanmu da Ammi aure ba.
Tun daga wannan lokaci aka jingine maganar auren to dama dake ba wani damuna maganar tayi ba haka naci gaba da harkokina ranar da jarabawarmu ta fito Hamma Hussain ne yaje ya dubo min yazo da murnarsa jarabawa tayi kyau na samu duk abinda ake bu?ata ranar Ya Mus'ab har goyani yayi saboda murna ya tsugunna gabana yace  Uktee me kikeso yanzu bayan fitowar jarabawarki?" A dan Warare saboda Ammi bata bani da sau?i idan nace mata karatu nakeso nace masa.
 Hamma Mus'ab don Allah kar ku watsawa muradina ?asa kune kukace shine burin Baffanmu akaina koda baya raye zaku iya cika masa burinsa, inason nayi karatu burina shine na zama likitar ?wa?walwa please Ya Mus'ab....."
?aukeni naji anyi da marin da Saida bakina ya fashe Ammi tace  Karatun ubanki zakiyi Munau Ni kwadantaki zanyi inci da zansaki a gaba in kalla Mus'ab na faWa maka ka daina biyewa shirmen yarinyar nan....."




Cikin sanyin jiki Yaya Mus'ab ya Wago yace  Ba haka bane Ammi yawanci tunanin yaro shine nasararsa Kinga yanzu kece da kanki kikace mubar maganar auren Hussain da Madinah to me zamuyi da ita Ammi babu amfani zaman Madinah a gida gara ta tafi makarantar wala Allah karatun shine alkhairin rayuwarta kuma ai karatu baya hana aure tana karatun ta idan Allah ya kawo mijin sai tayi aurenta"
Barin gurin Ammi tayi Yaya Mus'ab yabita nikuma na nufi Wakina nasa tisue na goge bakina ina tunanin idan Ammi ta?i amincewa da muradina ya zanyi Allah ya sani ina matu?ar son karatu bazan iya h?r da karatun ba, na kusan raba dare ina juyi ranar ko islamiyyarmu ta dare banje ba har na saduda na ha?ura da lamarin karatun amma kullum raina a kunci yake banida sakewa damuwa ta aure ni gashi Hamma Hussain ya daina zuwa zuwa gdanmu Baba Suwaiba da Baffa Nuhu sunce idan bai h?r daniba zasu cireshi cikin jerin yaransu.
A zahiri ya nuna musu ya ha?ura saidai a bayan fage yanata yimin hidima adashi Yaya Mus'ab ya Wauka a gurin aikinsu yaje ya yankarmin Form na Jamb bansan anayi ba sai saura sati Waya za'ayi jarabawar na samu labari murna a gurina kamar anyimin Hajj da Umrah lokacin jarabawa yayi muka zana cikin kokwanto ko mu dace ko mu faWi tunda mun riga mun san halin ?asar mu, bayan kammalawa muka dawo sati kaWan Jamb ta fito komai na cikin nasara na samu abinda kowanne dalubi yake nema, nan aka shiga fafutukar yanda za'ayi a biyamin kuWin jarabawa a Jami'ar Adamawa aka samamin admission Yaya Mus'ab yasai da machine Winsa da system dinsa ya gamamin komai dakansa yakaini makaranta ya kamamin hostel muka fara rayuwar karatu da Walubai yan'uwana anan muka haWu dake in baki manta ba.




Tun a wancan lokacin kyawu na yake firgitani kinsan meye yasa kyawuna yake firgitani? Tunda na taso na mallaki hankalin kaina bayan Hamma Hussain babu wani namiji daya taSa kallona ya furtamin kalmar nan me tsada a gurina kuma me arha a gurin ?ammatan da suka amsa sunan su mata musamman kyawawa kamata.
Zahira kinsani tun a wancan lokacin Ni dake zamu fito daga makaranta za'a ganmu tare a tsaya ace ana sonki saidai Ni bantaSa samun wannan gatan ba muna wannan rayuwar kikayi aure kika auri Daddyn Noor har muka gama makaranta mukayi duk abinda ya dace muka dawo garinmu kikaci gaba da rayuwa a gidan mijinki nikuma naci gaba da rayuwata tare da mahaifiyata da ?an uwana.





A wannan ?adamin ne kuma idanun jama'a yayo kaina musamman da naje karatu na dawo su Baffa Sunusi sune suka fara buWe fagen da cewa Ammi ta mayar dani karuwa taki barni bayi aure saboda tana morar kyauna tana samun abin lasawa.
Wannan maganganu sune suka rin?a tunzura zuciyar Ammi takan cemin Munau ki h?r da makarantar nan tunda kin samu abinda kika samu kiyi aure ko dangin mahaifinki sa daina zagina da ganin laifina" a duk lokacin da tayimin wannan bayanin nakanyi dariya nace  Ammi kenan duk fa wanda ya zageki ha??i ya rage Miki tunda kinsan baki aikata abinda suke zarginki dashi ba kuma ma Ammi shi aure ai mutum biyu akeyinsa Ni kinganni fah wlh tunda na taso babu wanda ya taSa cewa yana sona shima Hamma Hussain da kuke gani wlh bakina da nasa baitaSa kallona yacemin Deenah inasonki ba kawai abu daya dana sani zanyi aure idan lokacinsa yayi, kiyi h?r Ammi banason zaman banza shiyasa kikaji muna zancen juyawata karatu tunda mijin auren baizo ba"
Jinjina kai Ammi tayi tace  Shikenan Munau Allah ya taimaka ya kawo miji na gari" amsawa nayi da Amin na tashi na Wauki handbag Wina dana aje na shige Wakina na cire kayana na fito na shiga bayi na watsa ruwa na sanya kayan bacci naci abinci na kwanta Zuciyata cunkushe da tunanin ta inda zan fara neman abokin rayuwa raita tana faWamin to nayiwa Hamma Hussain magana mana aikuwa na daga waya na kirashi ya dagamin babu wani jinkiri kamar yanda na saba nace  Hamma!" Numfashi ya sauke yace  Na'am ?ingel" yanayin yanda naji muryarsa yasa gabana faWuwa sai nayi shiru da furta ?udurina har Saida naji yace  Deenah meye yake faruwa ne yau na yini zirga-zirga akan sharafin karatunki harma an gama komai zaki fara karatu a Skyline university dake nan Kano makarantar tanada kwararrun malamai shiyasa na zaSa Miki ita kuma shi kinsan wannan Sangaren da kika Wauka bangare ne me wahala harkar ?wa?walwa har tafi ta zuciya wahala shiyasa naga gara ayi abin da gaske, to alhmdllh dake ?ingel Win tawa akwai kwazo result Winki ya tsallake harma ya zarce kin sami gurbin karatu a cikinta saidai matsalar kuWi amma karki damu zanji da komai tunda mun gama magana da Yaya Mus'ab komai zai yiwu da yardar Allah"




Numfashi na sauke cikin raunin murya nace  Hamma Ni na h?r da karatun Ammi aure takeso taga nayi saboda maganganun da aketayi akaina, Hamma kawai muyi aure idan da rabon nayi karatun nayi a gaba...." Wannan magana dana faWa masa ba ?aramin jefashi a tashin hankali nayi ba ashe abinda yake addabar zuciyarsa kenan shiyasa farkon kirana naji kamar bashida lfy.
Numfashi ya sauke cikin son kwantar min da hankali yace  Kullum shine burina Deenah karki damu lokacin ya kusa insha Allahu gobe kafin na tafi aiki zanzo gidan muyi magana da Ammi"
Haka mukayi sallama ko babu komi na Wan samu nutsuwa inaji a raina nakai kukana inda za'a sharemin hawaye, kamar yanda ya al?awarta min da safe kafin in tashi yazo gdanmu shine ya tasheni da tausasan yatsunsa da naji suna yawo a fuskata yana huramin iskar bakinsa na buWe ido ina mi?a na manta a yanayin da nake ciki, ya kuwa kafeni da idanunsa ina sauke nawa akansa ai ban gama sauke idona akansa ba na yayumo bedsheet Win na rufe jikina ina cewa.
 Wayyoh Oh God sorry please Hamma...." Lumshe idanunsa yayi ya kwantar da kansa jikin bango yana sauke wani wahalallen numfashi na figo hijjab Wina nasa na mi?e zan bar gurin ya ri?oni na faWo jikinsa ya saukemin hucin numfashinsa a saitin fuskata a wahale yace  Harda ?walele Deenah meye yasa kikeson tsokanata da jikinki wlh kina cutar dani shiyasa na Wauki matakin ?aurace Miki saboda banason ayi abin kunya"
[6/8, 2:55 PM] AM OUM HAIRAN: _*JINKIRIN AURE!!!*_
_(?alubale ga ?ammata)_

OUM HAIRAN


Free P 11-12



_Paid book Nrml 300 Vip 500 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank shaidar payment direct Link=?G?
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1



Zamewa nayi a jikinsa na nufi hanyar da zata sadani da tsakar gidan na Wauki buta tare da shiga kitchen na tsiyayo ruwan dumi na nufi bayi na watsa ruwa na fito sanye da hijjab dina ina goge jikina da towel na ishesu shida Yaya Mus'ab da Hamma Khamis suna tattaunawa a karshen maganar naji Hamma Khamis yace  Hussain kaje kayi biyayya ga umarnin Mahaifanka itama insha Allahu zata samu alkhairinta munsani kaso Madinah tun tana tsumman goyo ka jiSanci lamuranta to ba daga kai bane muma badaga mu bane laifin iyayenka ne da suka kasa yima rayuwarka adalci munayi maka fatan alkhairi idan ?ingel rabonka ce zaka Wauka Allah shaida banawa ?ingel sha'awar rayuwa da wani bakai ba domin kai kafi kowa sanin ciwonta"




Jikina ne yayi sanyi Zuciyata tayi ?unci na koma na zauna sharaf a ?asa kaina na juyawa na fara tuhumar kaina to meye kenan abin nufin su Hamma Khamis da Hamma Hussain da naji suna tattaunawa?" Banida me bani amsa shiyasa jikina a kasalce na tashi na Wauki doguwar riga na saka na kwanta nayi likimo bisa katifa ta lokaci zuwa lokaci tunanin ta yanda zan fara shirin wanke zuciyar Ammi na karo na farko yana bijiro min.
Zahira a mind Wina ?ulafucin karatun boko ya zauna banajin shau?in son aure saboda ina ganinsa kamar wata katanga ga cikar muradi na, nasani auren zamani ya zamana bana aure baWi ganda inji Hausawa da yawa ma baa kaiwa baWin so ina me tunanin zama likitar ?wa?walwa kwararriya ta ?asa da ?asa ina batun Worawa kanta damuwar iyali?
Wannan gajeran tunanin ne a baya yaki barin Zuciyata kwadaita da samun abokin rayuwa sai a wannan karon da naga Ammi na ta damu Nima saina damu da damuwarta amma ta banza, nidai banji wani bayani ta wajen Hamma Hussain ba in munyi waya kawai labarin cigaban da aka samu ta wajen shirye-shiryen karatuna kawai yake bani.




A wajen Yaya Mus'ab nake samun labarin Hajiya Suwaiba ce tayi rantsuwar muddin ya ?ara furta yana son aurena saita tsine masa kuma tayi masa mata a Gwangola, bansan Zuciyata ta sha?u da Hamma Hussain ba Saida naji wannan ba?in labari aikuwa ranar nayi kuka kamar zan kashe idanuna daga karshe dai na fawwalawa Allah komai tare da cin alwashin Nima a wannan karon na h?r da Hamma Hussain badon banjinsa a raina ba saidon inaso ya gama da iyayensa lafiya.
Banci wata biyu ba komai na karatuna ya kammala Yaya Mus'ab yasai da kangonsa daya fara ginawa shikuma Hamma Hussain ya siyar da filinsa suka yimin komai har Winki suka ?aramin na fara zuwa makaranta, A Skyline naga rayuwa da ?a?an manya masu damawa a ?asa Ni kuwa a matsayina

3 / 12