JINKIRIN AURE BOOK COMPELET BY OUM HAIRAN.doc

Author :  Fauziyya Tasiu Umar Category :  Tknovels

Chapter   1 / 12

1 to 3K   out of 35.1K words

??ࡱ?>?? g???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????c????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?Fh WordDocument?????0Table????????Data
???????????????????? P???KSKS??x????????ppeeee5I????e??????????$M??*pee??eeee?)?I)?I?)I??eI [6/1, 7:33 PM] AM OUM HAIRAN: *_JINKIRIN AURE_*
*_?alubale ga ?ammata_*



*By*



*Oum Hairan*



*Dedicated to*
Dr Mass Agadas son so for ever.



*P 1-2*


Iska ce ke kaWawa ta damuna me cikakken sanyi da sanya zuciyar da take cikin kwanciyar hankali a nishaWi, yayin da zuciyoyin da suke cike da zullumin damuwa suke kasancewa da sassaucin yanayi.
Saidai a gurinta itan wannan yanayi yafi mata kowanne yanayi zafi, rayuwarta ta ?untata hawayenta ya yawaita ?uncin zuciyarta ya ?aru a yayin data keSance kanta ita kaWai a madaidaicin office Win nata me Wauke da table me kujera Waya, gabanta cike yake da files-files na petiant Winta na yau data gani inda gabadayan hankalinta yabar gangar jikinta a zaune saman kujerar lokaci zuwa lokaci hawayenta ba diga saman takardar dake gabanta.
?wankwasa ?ofar akayi har karo uku dake hankalinta baya jikinta batasan anayi ba, jin shirun ne yasa me neman izinin turo ?ofar tare da sallama ta shigo cikin office Win ta tsaya ta zubawa Mamallakiyar office Win idanu tana mamakin abinda yake sanyata shiga matsananciyar damuwar da har hankalinta yake gushewa haka.




Dukan Table Win Dr Zaheera tayi abinda ya dawo da wadda ke zaunen cikin nutsuwarta tayi saurin sa handcap ta share idanunta ta Wagosu ta zubasu kan Dr Zaheera itama ita take kallo harta isa ga wata kujerar ta zauna suna facing Win juna.
Dr Zahira ce ta kawar da shirun da cewa  Kullum kin kasance cikin damuwa kin takuri kanki kin tsawwala kanki Dr Madinah meye yasa hakan ne? Meyesa kike mantawa duk abinda ba'a fareshi akanka ba bazaa ?are shi akanki ba?"
Manyan fararen idanunta ta lumshe ta kwantar da kanta saman kujerar da take kai hawaye na tsiyaya daga kwarmin idanunta tasa tisue ta goge dogo hancinta
 Meye ne matsalata meye ne aibina meye yasa kyawuna ya kasa samar min da mijin aure, meyesa kullum al'umma basamin adalci suke ganin cewar nice na?i aure bayan Nima nafi kowa son na ganni cikin dausayin sunnar ma'aikin Allah???
Tambayar da kullum nakewa kaina kenan"



Cewar Dr Madinah dake Wagowa tana zuba idanunta akan ?awarta Dr Zahira, shiru Dr Zahira tayi na Wan lokaci sannan ta buWe baki tace.
 Dr Madinah ba jama'ar gari da suke ganinki daga nesa ba ni kaina da nake da kusanci dake lamarinki yana bani mamaki gani da sani a damuwa da tunanin meye dalili? Madinah kyawunki yakai ace kina juya ragamar maza a hannunki sai kuma ya kasance maza sune ?addararki, ta yaya zan yarda ace mu da bamu kai ba maza na zumuWi akanmu ke da kika wucce kice babu wanda ya taSa cewa yana sonki?"




Murmushi me ciwo Madinah tayi tana kai dubanta ga agogo ta mi?e ta fara harhaWa files Win ta sanyasu wajen adanasu ta Wauki jakarta ta dubi Dr Zahira tayi gaba tana cewa  duk sanda na tsaya tuntuntunin abinda kike tunani yanzu Zuciyata zafi takeyi Zahira ni kaina na fara tsoron kaina ina tunanin to ko wani abune ke gareni abin gudu da Ni na kasa ganewa, Zahira shekaruna sun fara tafiya a matsayina na Wiya mace ba namiji ba ace na zubar da shekaru talatin da biyu batare da aure ba wannan abu da cin rai yake....."
Isa sukayi bakin titin suka tari Wan sahu suka hau ya fara sauke Zahira a kwanar unguwar su sannan ya wuce da Madinah tasu unguwar ya sauke ta ta fito tana gyara mayafin data yafa saman uniform Winta na aiki ta nufi unguwar tasu lokaci zuwa lokaci suna gaisawa da dattijan unguwar dake zaune a ?ofar gidajensu.



Gidansu ta shiga da sallamarta babu kowa a tsakar gidan hakan ya bata damar nufar Wakin mahaifiyarta ta daga labulen tana cewa  Ammi sannu da gida" Ammi dake zaune a tsakar Wakin ta Wago tana duban tilon Wiyar tata mace tace  Yawwa Munau JaSSama" guri ta samu ta zauna tana yage mayafinta tace  Yau na gaji da yawa Ammi me kuka girka mana?" Numfashi ta sauke tace  Abinda kika tsana" dafe kirji tayi tace  Nashi na Ammi don Allah meye yasa kukayi alale?" Tana maganar tana kwalawa me aikinsu kira Bintalo ta ta rusuna a gabanta tace  meye kikeyi Binta?" Tana wasa da yatsunta tace  bsbu abinda nakeyi UwarWakina" fasali taja tace  ki samamin abinda zanci insjin yunwa gashi ku kun tashi kunyiwa mutane Alele" mi?ewa Bintalo tayi ta fita bata jima ba ta dawo Wauke da tire sha?are da kwanuka ta ajiye mata a gabanta ta fara budewa tayi murmushi tace  wato wanani Ammi kikayi niyyar yi ashe ma My Favorite kukayi" murmushi Ammi tayi ta zuba mata ido tana kallon yanda take cin abincin a nutse da alama yunwa ta yini da ita yau.




 Munau" Ammi ta kira sunanta ta Wago tana ajiye cokalin ta mayar da hankalinta ga mahaifiyar tasu Ammi tace  Wato Madinah kullum da wannan tunanin nake kwana nake tashi kullum da tunanin lokacin aurenki nake bacci nake tashi Madinah kullum shekarunki tafiya sukeyi girma ?ara sauko Miki yakeyi ke kuma abinda yake aranki shi kikeyi baki tunanin gobenki kin kasa tsayar da hankalinki ki samarwa kanki abokin rayuwa ki inganta kanki, Munau meye ne a gabanki daya danni sunnar ma'aikin Allah da tunaninki baya baki dacewa da cancantarki na kiyi ta? Aure shine martaba da mutuncin kowacce ?a mace aure shine daraja da ?imar kowacce mace ke ba iya mace ba hatta namiji aure shine ?imarsa"




Idanunta da suke tsiyayar da hawaye ta sadda ?asa taci gaba da kukanta me tafasa zuciya, wannan ya tashi hankalin Ammi tace  Ina mamakin yanda da zaran nayi Miki magana akan ingancin rayuwarki kike sanyani a gaba kinamin kuka Munau idan har maganar da nakeyi Miki ce bakiso zan iya tattarawa na daina amma ki sani da gaske ganinki a gabana bayamun daWi kamar kowacce uwa Nima nafison ki rin?a zuwar min da yawo kina komawa Wakinki"
Hannu tasa ta tsane hawayenta ta Wago cikin raunin murya tace  Wlh Ammi kullum ina addu'a mafarki da fatan zuwan wannan ranar amma ta?i zuwa, Ammi ya zanyi wannan rana tazone? Nima na zama matar aure cikakkiyar mace me ?anci sannan me ji da alfarmar aure, Ammi ki daina ganin laifina kiyimin addu'a don Allah kema gani kikeyi kamar nice banason aure bayan auren ne ya?i zaSata Ammi kinsani tun kafin wannan lokacin wallahi tallahi bansan wani namiji Waya daya taSa tarata ya buWe baki yacemin yana sona koda wasa ba bare da aure, wai Ammi ya akeyi ake samun mijin auren nan ne Nima nayi ko na samu ki daina kallo na a me laifi...."




Ta ?arashe maganar tana sakin wani kuka me gunji tare da kifa kanta a kafaWar Ammi, cike da tausayawa Ammi ta shiga bubbuga bayanta da sanyin yanayi na mahaifiyar da taga Wanta cikin halin tsanani tace  Shikenan Munau na fahimceki ki daina kukan haka Allah yanaji yana gani zai kawo mana mafita da yardarsa zanci gaba da yimiki addu'a kema karki gajiya wannan ita ce ?addarar mu, yawwa Wazu baffan ku Sunusi yazomin da maganar haWin aurenki da Wan uwanki Khamal..."
A firgice ta Wago tace  Ni kuma Ammi habadai Khamal kin manta waye Khamal Ammi ?ungurmin Wan taba sannan Sarawon kaji da awakin unguwa ace shine mijina? A'a nikam wannan zaSin baimin ba nidai a tayani da addu'a nasan Allah bai manta dani ba Ammi"
[6/2, 9:15 PM] AM OUM HAIRAN: *_JINKIRIN AURE_*
*_?alubale ga ?ammata_*



*By*



*Oum Hairan*



*Dedicated to*
Dr. Mass @gadas son so for ever.



*Free P 3-4*


_Normal 300 VIP 600 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank._




Tashi tayi ta nufi Wakinta ta cire kayanta ta nufi bayi ta watsa ruwa tayi alwala tayi sallar magrib ta zauna tana karatun Kur'ani tana sharar hawaye, a wannan yanayi taji an buWe ?ofar dakin nata an shigo an nemi guri an zauna bata Wago ba Saida takai aya sannan ta rufe Kur'anin ta shafa addu'arta ta juyo tare dayin kasa da muryarta cikin girmamawa tace  Yaya Mus'ab kaine a daren nan ga gari yanata cida alamun ruwa zai sauka"
Fasali yaja yana cire hularsa yace  To ya zanyi Madinah kece kin?i barinmu mu huta Baffa Sunusi ne yaje ya dameni da maganar aurenki da Khamal kuma yacemin lallai kafin azumin bana sukeson ayi komi a gama shiyasa nazo naji meye kike ganin zai yuwu?"




Tunda ya fara maganar take kallonsa tana girgiza kai batare da ta katseshi ba har ya gama sannan tace  Yanzu Yaya Mus'ab wannan shirmen maganar har takai ka hana kanka kwanciya cikin iyalinka ka fito da wannan tsohon daren?"
Murmushi yayi yace  Kullum ke raayinki bambam yakesha da mutane Ni abinda yasa naga dacewar nazo mu tattauna naga ba duka abinda rai keso take samu ba musamman a wannan bigiran Madinah kinsani ni bana cikin mutanen da zasu kawo Miki mafita domin cutarwa a gareki, nayi Wawainiya da rayuwarki tun yarinta kawo lokacin da kika zama mutum kike iya yiwa kanki abubuwa da suka shafi rayuwarki.
Inason ki tsaya ki Wauko hankalinki ki tattarashi waje guda ki duba yanda rayuwar take tafiya kiyi h?r ki karSi wannan zaSin kiyi addu'a wata ?ila shine alkhairin daya hana wani zuwa ke kuma kika?i karbarsa tun kina ?arama"



Idanunta ta Wago daya ciko da kwalla tace  Shikenan ashe dama idan Allah ya jarabci bawa da wata ?addara saiya manta da faWin ma'aiki (S.A.W) da yake horonmu da mu zaSawa ?a?anmu iyaye na kwarai, Yaya Mus'ab wanne Sangare zan nuna idan na karSi Khamal a matsayin miji nace shine alfahari na? Please Yaya Mus'ab na rokeka a matsayinka na gatan daka tsayawa rayuwata kayiwa girman Allah ka shigemin gaba wajen bijirewa auren Khamal baiyimin ba bayan haka Nima banyi masa ba Yaya Mus'ab abinda Khamal yake faWa min kullum shine shifa duk da lalacewarsa yanaji a ransa taimakona zaiyi idan ya aureni saboda naje na zubar da darajata irin mazan da nakeso na tsaya ruwan idanu nayi musu tsufa bazasu iya aurena ba Yaya Mus'ab kullum haka yake faWamin Ni ban kalleshi da aibinsa ba sai shine yake cusguna min da na?asun da bani nayiwa kaina ba...."




?aganta hannu Yaya Mus'ab yayi yace  Shikenan ya isa Madinah Allah yayi zaSi na alkhairi yanzu ya batun komawarki karatun? Dr Shafi'u abokina yace akwai wata jami'a a Rasha da suke bada horo na musamman akan duk wata matsala data shafi ?wa?walwa to ke kuma naga kinada interested akan wannan Sangare shiyasa nace zanyi Miki magana ko zakije ki ?ara samun gogewa"
?ar ?aramar dariya tayi tace  Shiyasa nake sonka Yayana duk abinda da zai kawowa rayuwata haske shine burinka Yaya Mus'ab Allah yaja kwana ya ?ara arziki, ka bincika min shi abinda tafiyar zataci da inason na biya kudin aikin hajji amma tunda hakane bari na tura gaba tunda dai Ammi tayi Ni daga baya naje nayi, Yaya nifa Research kawai akan abinda ya shafi brain yana mugun sani nishaWi"
Dariya Mus'ab yayi yace  Autar Ammi kenan waye zai?i farin cikin Ammi ai dole mu ?arfafa Miki gwiwa munyi waya ma da Khamis shima ya bada goyon baya Salees ne dai da Aminu suke ?orafin wai mune mukeja ake zaginmu ana cewa mun Waure Miki gindi kina yawo da sunan karatu ni wani lokacin gwiwata har sanyi takeyi"




Kwantar da kanta tayi jikin bedside tace  kuyi h?r No condition is permanent Ya Mus'ab wata rana sai labari Allah shaida ne bana aikata abinda mutane suke zargina dashi Yaya duk wata mace da wannan ?addarar ta faWa mata dama sociaty dinmu kallon ?ar iska gantalalliya watsattsa sukeyi mata hatta da Allah ya hukunta zai aureta bayajin a ransa budurwa zai aura, nifa da wannan surutun da nakeja muku wlh ko za'a bani sadakin bazawara indai nagartar mijin takai gara na karSa indai yayi albarka Shikenan"



Murmushi yayi ya mi?e cike da tausayin ?anwar tasa yace  Insha Allahu komai zai wucce ki kwanta goma ta wucce gashi gobe talata" fatan alkhairi tayi masa ya fice tare da ja mata ?ofar ta mi?e tayi mata key ta shiga bayi ta dauro alwata ta kwanta daidai lokacin da aka kece da wani ruwa me ?arfi ta kunna MP tana sauraron ?ira'a tare da tsunduma duniyar tunanin rayuwar baya.
Kamar yanda ta saba yauma ganin zata raba dare bacci yakasa Waukarta tana hasaso lkcn da zata kwanta kusa da mijinta ta tayi matashin kai da ?irjinsa ta shafa sumarsa taja gemunsa, wannan rana ji takeyi dama zata iya kissimo irin nishaWin da zata kasance dama tazo mata nan kusa dama zata buWe idanu taga ba ita ce Madinan da abu Waya ya zamewa tsaiko cikin rayuwarta ba.




To wai meyene abinda ya zame mata katanga da samun abokin rayuwa ne? Tambayar da kullum takewa kanta da makusantanta kenan amma ta kasa samun amsa saidai ace mata tayi h?r lokaci ne idan ta h?r ta cire komai a ranta kuma sune waWanda zasu fara cewa da ita  Madinah wai yaushe zakiyi aure ne?" Wannan tambaya tana dagula lissafin ta da ace mutanen duniya zasusan ?uncin da take shiga a dalilin wannan tambaya da sun daina yi mata ita.
Zuwa yanzu abubuwa sun fara yi mata nauyi sha'awar kasancewa da namiji abokin Webe kewa tana yawan bijiro mata takan raba tsayin dare bata iya bacci ba saboda ciwon mara idan abin ya ta'azzara har fita takeyi daga hayyacinta sai likita ya tsaya a kanta sannan take dawowa daidai.
Sai bayan sallar asuba sannan ta koma ta kwanta bacci me nauyi ya dauketa dake yau ba itane da dutyn safe ba tanada isasshen lokacin bacci ba ita ta farka ba sai 12:21pm ta farka shima tashinta akayi ta buWe idanunta kan ?awar tata kuma abokiyar aikinta Dr. Zahira murmushi sukayiwa juna Zahira tace  Tunda nayita kiran wayar ki najita a kashe nasan kinanan kina sana'ar saiki tashi mu fita inaso zaki rakani unguwa"




Mi?a tayi tare da salati ta diro a katifar Zahira tabita da kallo tana cewa  Kaga manyan mata masu manyan kaya matan me rabo wato Dr. Komanki abin sone ga kowanne lafiyayyen namiji wlh Ni kaina da nake mace halittarki na birgeni an baje fasaha wajen ?eraki ke gani kin zamewa mazaje ?walele ya Allah karka kasheni sai naga wannan me rabo da zai huta da jikin nan"
 Amin ta amsa dashi tana shigewa bathroom ta sakarwa kanta ruwa ta sulla wankanta ta Wauro towel ta fito ta tsaya jikin mirror tana shafa ta bata kusan rabin awa wajen shafa mai fesa turare gyara gira sannan ta koma ta Wauki wata ba?ar atamfa tasa abinka da kyakkyawar nandanan ta ?ara wani kyau na musamman ta Wauki mayafi Milk kalar zanen jikin atamfar da takalminta da jakarta duk kalar mayafin ne ta dauki system nata da wayoyinta suka fice.
A tsakar gida suka ishe Ammi tana gyaran ?umba ta dubesu tace  Ai dake kece kinga ta fito Zahira ni tun asuba rabona da Munau tanacan tana sana'ar bacci kamar kasa" dariya tayi har Saida dimpli Winta ya lotsa tace  Ayyah Ammi wlh banyi bacci da wuri ba jiya don Ni a yanda na kwanta ma sai biyu zan fita a gdannan to wannan uwar ?warzabar tazo ta tasheni wai zataje unguwa kuma saina rakata"




Tsugunnawa tayi tace  Ammi na tuba wlh na horu a taimakeni da key Win motar Allah bazan kuma bige kowa ba" harararta tayi zatayi magana tace  Wlh Ammi tsautsayi ne bazan kuma ba da abin hawan kafi kwarjini kinsan yanayin aikin mu....."
Cilla mata mukullin tayi tana cewa  Yar ?aniya jeki nikam Allah nunamin ranar aurenku na daina ganinku kuna shigemin gaba" addu'a ce Ammi tayi amma Saida ta sanyaya mata jiki, har suka isa kango jikin gidan nasu dake dama tun jiya tace da maigadin ya wanke mata motar shiga kawai sukayi ta sallameshi suka fice suka dauki hanyar asibitin da suke aiki.
Dr. Zahira ce ta kawar da shirun da cewa  Na fahimci kinsa damuwa kwana biyu a ranki Dr. Meye yasa Ni da nake bazawara bana damuwa kamar yanda kike damun kanki?" Dr. Madinah akwai arhar hawaye nandanan suka shiga zarya a idanunta ta buWe ?aramin bakinta tace  Saboda ke kin taSa yi kinada yaranki ko yanzu kika mutu kinada masu Waga hannu suce Allah ya ji?an Umman mu Dr. Ni banyi ba banida kowa sai Ammi, kwana biyun nan ta matsa da maganar aurena sai nakejin dama zan iya aurar kaina kodan na faranta zuciyar mahaifiyata"
Cikin tausayawa Dr. Zahira tace  Dole zata damu Dr. Ko kinsan yanzu a unguwar nan taku shafinki aka buWe jiya Husain ?anina yazo yake cemin wai ke meye ya hanaki aure ne? Na dubeshi da mamaki shine yake cemin yaji a majalissar Bala me Youghut anata zaginki wai karuwanci kikeyi har wani dillali yana cewa shi yama taSa kaiki gurin wani mai gidansa....."
[6/3, 7:14 PM] AM OUM HAIRAN: *_JINKIRIN AURE_*
*_(?alubale ga ?ammata)_*



*By*



*Oum Hairan*



*Dedicated to*
Dr. Mass @gadas son so for ever.



*Free P 5-6*


_Normal 300 VIP 600 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank. Shaidar payment ta wannan number 09013718241_




Murmushi takeyi wanda da ka gansa kasan na ciwo ne irin wadannan ?ananun sharrikan suna damunta amma yanzu sun rage yi mata zugi a zuciya ta saduda tunda ita dai ta tabbatar da bata taSa aikata abinda mutane suke kallonta dashi ba, ta sani Allah zai wanketa tsaf idan lokacin wankewar yayi.
Da wannan suka isa sukayi parking bata iya cewa komai ba suka fito kowacce ta wucce office Winta da wuri tayi ?an aikace-aikacenta ta sallami petiant Winta yawanci duk waWanda zasu ?ara karSar magani ne da kuma ganin yanayin jiki dake azumi ta Wauka yau Win sai uku ta fito daga nata office Win ita dama Dr. Zahira ta jima da tashi a aiki suka kuma ficewa, lalle sukaje da kitso Zahira aka yima kitso Madinah ba ma'abociyar kitso bace tafi ganewa ta gyara sumarta ta daure dake Allah yayi mata baiwar sumar.




Biyar suka Wauki hanya wannan karon Zahira ke jan motar suka shiga unguwannin cikin gari ?ofar nasarawa sukaje wani gida Zahira ce ta kira wata number bugu biyu aka Waga suka gaisa ta sanar dashi suna ?ofar gidan yayi musu izinin shiga Madinah na mita

1 / 12