Big Uncle Book 3 By Yasmin Autar Alheri

Author :  Autar Alheri Category :  Read Hausa Novels

Chapter   6 / 7

15K to 18K   out of 19.9K words

ina rusar kuka, bayan anfita da fu'at ne ya dawo kaina bayan yasakawa ?ofar key a tsirara hakan yashiga dukana tamkar ba ?anenaba duka a wannan lokacin befi shekara 21 ba ibada 23 domin shekaru biyune tsakaninmu amma ahakan yake dukana tamkar wani ubana, ina tsirarata hakan yayimin dukan mutuwa seda ya sumar dani kafin hankalinshi ya kwanta, kana ya naWeni cikin bedshed ya Wauko ni ta ?ofar baya yabi yafice dani daga hotel Win.

Shiru tana tana share wayen dasuka cika mata ido kama ta dubi abbey tace "idan zaka iya tunawa abbey ranar gidanka yakaini, yacema haWarin mita nayi bayaso yakaini gidan momma tunda akwai ba?i acan, kaikuwa ganin yadda nake agalabaice kace yawuce dani asibiti, kakira umma ka sanar mata tasamemu acan, domin duk abinda ya faru a hotel ba wanda yasani inba faruk ba abokinshi isham, dakuna Yusuf domin idan ban mantaba ance faruk ne yakira police alokacin. Kasan cewar wurin pravet shiyasa bayanda yasan abinda ke faruwa.

Bayan ankaini asibiti acan akayimin duk abinda yadace, jabeer tuni yatafi abinshi domin yana ajiyeni yatafi yarshi. Dasafe bayan doctor's Win sun Gama dubani ne sukazo suna bawa umma ha?uri akan cewar jikin jikina yazube sabida dukan da alamun amma yanzu in sha Allah zansamu lpy, umma ta shiga matukar mamaki da tashin hankalin jin cewar wai inada ciki harya zube. Hakan yasa bayan na farka ta tasani agaba dazancen yadda akayi ciki yazo jikina, amma nakasa bata amsa kuka kawai nakeyi zuciyata na?unar abinda jabeer yayimin nida masoyina, atake ziciyata ta?ara cika da tsanarshi, umma kuwa ganin banida niyar bata amsa yasa dole tazubamin ido, kana zuwa asibitin tasanarma abinda ke faruwa. Kaima ai kasha mamaki a wannan lokacin kuma kace umma tabar zancen karta gayawa kowa, zakayi abinda yace.

Kwana na 8 a asibiti aka sallameni batareda momma ko abba sunsan taka mammen abinda ke damunaba kana basu bincikaba tunda ba Mimi baceba ko jabeer, dasukaji banada lpy addu'a kawai sukayi kuzuwa dubani basuyiba. Bayan kwana takwas aka sallamoni abin mamaki wai nasamu an Waura min aure da dadyn iman bansanshiba besanniba, a wanna lokacin nayi kuka kamar raina zefita domin fu'at shi ne burina, gaya jabeer yarusamin komai, haka aka tattarani aka kaini gidanshi da inmutu da inyi rai duk Waya babu wanda yadamu acikinsu kuma Sunan mahaifana ne... Tunda aka kaini gidanshi nake kuka kwata kwata ya?i samun kaina, shima shareni yayi yashigayin sabgar gabanshi, haka mukaci gaba da rayuwa cikin mugun ?unci da takaicin rayuwa, kullun banida burin daya wuce nasan inda suka kai fu'at domin na fiddoshi mu gudu muyi aure, amma narasa wannan damar, lokaci yaja sosai jabeer ya koma warshi makaranta yana karatunshi hankali kwance, yayinda aka saka ranar auren Billy. Ahankali bikin Billy yazo sedai tabore akan bazatayiba harse ?anenta yazo wato jabeer, domin idan aka cire anty Mimi babu wadda ke bala'in shiri da jabeer samada Billy. Nasha mamakin ganin yadda abba ke lallaSata akan ta yadda ayi auren sabida jabeer baze samu damar zuwaba, amma da an Waura auren zeyiwa mijinta magana sujesu su samu jabeer Win. Da wannan aka samu ta yadda akayi bikin aurenta. Kuma awurin bikin natane naji abinda yatsayarda bugun nomfashina domin anan naga fu'at tareda matarshi harda Wanshima. Nayi mugun kaWuwa da ganinsu, sedai lokcinda na tunkareshi cemin yayi ko mata sun ?are a duniya baze aureniba baze auri macenda danginta basusan darajarshiba dan kawai ya tallafeni yayi sex Wina yana Webemin kewa shine ?anena ze tozaltashi ya fiddashi tsirara daga cikina yana dukanshi, tabbas baze taSa mantawa da wannan abinba haka zalika baze iya haWa ala?a daniba. Humm a wannan lokacin tashin hankalin dana shiga yafi na auren da aka Waura min, nayi kuka har fidda rai daga rayuwa, daga baya na watsrda komai na nutsuwa a idon kowa na koma salihar ?arfi da yaji na rungumi auren da alamun tunda wanda nakeyi danshi yama manta dani ababin rayuwarshi, amma fa tana ?asa tana dabo domin zucita racika da wutar fansa da kuma ?iyayyar jabeer banida burin daya wuce naga jabeer ya wula?anta ya to zalta, kuma ina fatan ganin Shima ya fuskanci auren ?iyayya kamar yadda nima yasa akayimin. Sedai Sam hakan ya faskara, domin kuwa kullun Waukaka yake ?arayi abinshi kullun gaba yakeyi yadda nakeso ba haka ya koma ba domin kuwa seda jabeer yakoma tsakanin nidashi tazarar sama da ?asa ce. Har muka haihu jabeer bezo Nigeria ba, inda Anty mimi ta haifi ikram, Billy ta haifi iklas, nikuwa na haifi iman, to se a wannan lokacin yazo lokacin haihuwar iklas domin dukkansu bawani tazara tsakaninsu amma iklas ce ?arama kuma bezoba seda aka haife ta a wannan lokacin kuwa ya zama shahararren Wan kwallon ?afa wanda duniya keji dashi baki Waya, kuma se a wannan lokacin ne abbey kashiryamu domin bayacemin ?ala nima bana ce masa, bayan an shiryamu ne yakoma inda yafito nikuwa daganan nafara neman hanyar da zan rama abinda yayimin na wula?anta rayuwarshi daga ?arshe na kashe shi.

Bayan wasu shekaru su abbay suka farayimai zancen aure, a wannan lokacinne nahaWu da abokinshi harun wanda ke mishi hassada akan abinda ya mallaka, da daraba na shiga rayuwar harun harna gano wata budurwarshi salma hakan nashiga na fita na shirya auren Salma da shi jabeer nice na shirya amma na zame da ?arfin sihiri nasaka anty Mimi ta shiga gaba akan lamarin auren, kuma se akayi sa'a yayarta ?awar Billy ce. Hakan nayi sihiri har akan su abba domin su cilastashi akan auren. Sedai ita Salma tasan auren na plain ne domin mun gaya mata aikine zata mana bawai aure zatajeyiba kana muka bata manyan kuWaWe akan wannan aikin. Duk abinda muke shiryawa jabeer salma batasanniba harun tasani kana daga salma har harun basusan asalin plain Winaba akan jabeer. Nisawa tayi cikin ?unarrai tace "abbey wlh wlh idan ba ganinayi jabe?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????er yadena nomfashiba hankalina baze taSa kwanciyaba. Bu?atata yamutu, su iyayen namu dake fifita shi akan kowa suji raWaWin mutuwarshi a idona, kana na sanar musu nice nan ajalinshi, domin narigada na ?una bana tsoron ?auri shiyasa nayi iya yadda zan iya nazama hatsabibiyar kaina. Ta yadda zan iya anfani da ?arfin sihiri na wanzarda abinda nakeso akuma lokacinda nakeso abbey. Ta?arasa zancen tana cije bakinta ga dukkan alamu babu nadama ko War aranta babu abinda ke gabanta sama da cikar burinta, wa'iyazu billah=?-?

Tinda tafara magana suke kuka suna kallonta kafin hawayen kowanne ya?afe daga idonshi. Shi kuwa abbey tunanin yakeyi duk wannan da take tunanin ba wanda jay yasanarwa dasu momma kawai dai momma na tsaronta ne kasan cewarta uwa tana jin wasu abubuwan datakeyi ajikinta bawai dan jabeer ya gaya mataba. Hakama duk abinda ya faru a asibiti da hotel ba wanda suke da labari domin ba wanda ya gaya musu. Kana zancen aurenta kuwa shine dakanshi ya haWa aurenta da yaron abokinshi kuma yaje yasanarwa abba batare da wata jayayya ba abba ya amince, su suna kallon gata sukayi mata amma ita tana musu kallon ma?iyanta, Allah ya kyauta......nisawa yayi bayan duk yagama sauraren ta kana yace....!

Autar alheri
'?
[14/04, 6:43/ pm] Autar alheri: =???=???*BIG UNCLE*=???=???=???

(SHUGER DADY RETURN)>???d'?

=?%?=?%?Hot love with a new sexy romantic story =???=???=???

By Autar alheri
'?

Book 4

Page 97&98

"Yace "lallai fiddausi kin kyauta kuma kinyi ?a amma kisani duk wannan abin dakikayi bakowa kikayiwaba illa kanki, domin dai su wa?anda kukeson ?untatawa har gaban abada bazaki iyaba, domin kuwa basuyiwa iyayensuba na yadda Allah zebayi ?ar da suka haifa ta kassarasu, shiyasa duk abinda kikeyi ya tsaya iya ke kaWai, basuji da kunnensuba kuma basu gani da idonsuba, duk barnarki bata kaiwa garesu balle kibuga musu zuciya su mutu kamar yadda kike bu?ata, jabeer ma dakike neman kashewa Allah ya kareshi domin kuwa abin akan yarki ya makara kuma matarshi domin kuwa ahalin yanzu jabeer na aure da iklas ne Wiyar bilkisu, kuma aure na so bana ?iyayyaba kamar yadda kika shirya masa, kinga kuwa ko iya haka Allah ya nuna miki shine sarki kuma shikeda ikonyi asanda yaso kuma lokacinda yaso, jabeer ya tsallake tarkonki, hakama ita wannan yarinyar dakika jefa a masifa, wato kikashe jabeer laifi yakoma kanta to Allah yafiki. Jigayawa yayi gun zail yace "yanka yadaWe wannan yarinyar mune iyayenta daga ita har wanda take neman kashewa, kuma kaga babu nadama ko War aranta, sabida hakan matsayinmu ba iyaye, mun baku dama kuhukuntata abisa laifukanta, wlh ko kasheta kukayi ko gawarta yaya Idris baze ganiba, sekuma yajuya ya kalleta yace "duk wannan Sarnar kanki kikayiwa domin kuwa babu abinda iyayenki zasuji ko labari kamar yadda kikayi wancan na ?urruciya basujiba wannan ma bazasu saniba, wlh ko mutuwa kijayi zan gaya masa ajaline ya riskeki kuma namiki sutura daga nan zance ya?are bazasu ?ara tunawa da akwaikiba.

"Kareema kutashi muje, yafaWa yana ri?o hannun anty mimi, "to abbey muje, tafaWa muryarta adake. Kamar yadda jafar ma yadake, da mamaki suka kalleta jin babu rauni ko kaWan atare da ita. Hakan yasa tayi murmushi kana tace "abbey kudena mamakifa domin banga abin damuwa da wanda babu ba, abbey daga lokacinda feedo tafara tunane kashe wani rai naji tafita araina balle ranma na ?anenmu, kuma bata tsaya anan ba har iyayenmu ai takoma babu ita abbey, wlh bamuda wata mace cikin ahalinmu bayan ni da Billy sekuma yayanmu, ke kuwa kije keda halinki. "YallaSai wannan Waukar dakayi nakeso please inaso nanunawa my ?ane da jalal donin yacireta daga cikin rayuwarshi gabaki Waya, yadena wannan jinyar. "Okey badamuwa madam, yafaWa yana karSar wayarta yatura mata Waukar. Juyawa sukayi zasu tafi cikin Waga murya tace "abbey iklas jabeer ke aure? Innalillahi amma jabeer yacini wasa kuma wlh idan nafito sena ?arasa nufina akanshi indai kuWi da tsafi zasuyi aiki to babu abinda wannan mutanen suka isa suyimin. Ahasale anty mimi tajiyo tana cewa "tabbas kuwa iklas ce matar jabeer kuma aurensu mutu karaba ne takalmin kaza, kana bayan aure hadda rabon jiki kiyi addu'a Allah yayi miki tsawon rai domin nakawo mikishi da da hannuna big boss feedo, ki Wauki Wan ki kuma jikanki wanda yafito cikin tsatson masoyan asali, fatan kingane, tana gama faWar hakan jafar yaja hannunta sukabar wurin suna. Ihu tasaka tanatana faman zage zage tamkar wata zararriya seda zail yabada damar agar ?ameta tukkunna tanutsu.

Hakan suka koma asibiti zuciyoyinsu sam ba daWi amma suna ?o?arin danne abin gudu karsu haifarwa da kansu damuwa.
.koda suka koma masu bacci suntashi har sunyi wanka doctor's sunzo sun dubashi, yanzu kuwa iklas na kwance ajikinshi suna mata tambayoyi shida Yusuf da PG. Akan abinda yasa ta hana jay shiga part Win salma ita ta shiga kotasan da abinda aka saka ne yasa tayi hakan. Baki tatura kaga cikin gangartata tace "ni ba abinda nasani kawai dai ban yadda da ita bane tun lokacinda uncle jay yakaini gidanshi Naga tana zuba abu a ?ofar part f
?inshi, tofa shine na wanke abun amma zuciyata takasa nutsuwa da ita, shinfa bayan munkoma na saka momma tasa uncle jafar yamaidani gidan domin nayi alwashin kowanne irin sharrine zatayiwa uncle jay bazan bariba. To shine fa har yatashi yace zetafi nikuwa na Wauka tare da ita uncle jay zezo shine fa nakira dady nagaya mishi inaso nabi uncle jay yazo dani, shinefa mukazonan, kumani tunda tazo gabana ke faWuwa shiyasa data kirashi na hanashi ya shiga domin konace karyaje to seyaje. Ta?arasa zancen tana wani ?un?unai ita adole antakurata.... Dukkansu shiru sukayi suna mamakin kalamanta wato ita kenan ceto jay ne tazoyi shine silar shigowarta rayuwar shi har Allah yasa takasance matarshi. Ikon Allah kenan yafi gaban mamaki. Gira Waya yaWage mata yanajin wani irin mugun sonta na daWa lunkuwa aranshi yace "au haba ashedai baby na cetona tazoyi gashi yanzu tazama matata harzata Bani new baby
Woww gaskiya your very special girl my angel. YafaWa yana manna mata kiss abaki, dariya duk su f
Pg sukayi. Itako cikin faWiwar gaba tazaro ido tana faWar "matafa kace uncle jay? Dama uncle na auren ?arshi ne? Kuma yoshe aka yi auren? TafaWa cike da yarinta. Shikuwa cikin sha?iyanci yace "lokacinda nafara shan wannan kema kina tsotse wannan alokacin akayi, ya?arasa zancen yana shafo tudun breast Winta ta cikin blanket din data rufe dashi... Ido su Yusuf suka waro, kafin pg ya jefa mishi cer key Win hannunshi yana fadar "kaifa Wan iska ne wlh agabanmu zakayiwa yarinya iskanci. Dariya yayi Shima yana gocewa zeyi magana kenan, sukaji sallamar su anty Mimi.
[14/04, 7:18/ pm] Autar alheri: =???=???*BIG UNCLE*=???=???=???

Zamatayi kusanshi tana murmushi tace "my Kane kuma my illau, ya jikinka? TafaWa nason Wauke masa damuwa kuma tanuna masa tasan da auren dakuma amin cewarta dan kar yakama wani War War aranshi... Aiko sosai yayi mamakin kalamanta hakan yasa ya Wago yana kallon pg da Yusuf, murmushi sukayi atare suna Waga mishi gira Waya. Alamar tabbatarwa, aiko ya?ara matse iklas ajikinshi yana

6 / 7