Big Uncle Book 3 By Yasmin Autar Alheri

Author :  Autar Alheri Category :  Read Hausa Novels

Chapter   2 / 7

3K to 6K   out of 19.9K words

yi daga gidan cikin sauri suka shiga motocinsu suka bazama neman harun.


Shi kuwa tun da ya hau mashin yanufi airport, bayan ya sallami me mashin Win yazauna yana jiran time Win tashi jirgin yayi yabar ?asar domin gaba Waya a tsorace, tunani yakeyi akan suwaye wannan mutanen kuma miyakawosu gunshi? Yanacikin wannan tunanin yazaro duka idonshi a fili yace "anty? Badai itace taturo akasheniba, tunda tace ni Salma tasani, Kenan idan an kasheni bazancen sunanta ya bayyana kenan kome? Humm idan kuwa hakane tayi babban kuskure domin sena nuna mata iWin bakomai bace akan rashin imani, wlh dudda nakeson yarta sena zame mata ciyon ido. Badai burinta ta na kasa kowaba sabida cikar burinta? Humma to NI zan iya nakasa kainama sabida nawa cikar burin balle kuma Waukar fansa, zakigani, big aunty domin koda kin samu nasarar kasheni asirinki abayyane yake indai shibe target dinki,Yana kawowa nan a zancenshi yaji ana kiran sunanshi hakan yasa yami?e kawai ya nufi jirgin, basu Sata minti talatinba jirginsu yatashi zuwa London shima.

Su dile kuwa, sun Sata tsawon wannan wunin suna neman harun amma kome kama dashi basuganiba, dasuga dare yayi sosai gaya kuma suna bukatar kuWin, kawai se dile yakirata akan cewar sun gama da harun sun cilla gawershi cikin ruwa. Wata irin dariya ta saki tamkar dariyar basawa kafin tace, yaro yarone harun an shafe babinka, ngd sosai dile yanzu zakaji alert, godiya sosai dile yayi mata kana suka yanke wayar, suna kashewa kuwa sega zuzurutun ma?odan kuWaWen sunshigo. Suma dariya suka yi cikin ta addanci sukace "daba bakida amana duk wanda yace amana harkar daba to da hannu Waya uwarsa tahaifesa, yafaWa yana daga hannunshi sama. Ihu suka Wauka dukkansu suna faWar "yeeee sedakai oga dille ohhh. Daga hakan suka kasafa kuWaWensu sukam sukayi gaba.


Engler

CID office, salmah ta azabtu a hannun cid domin ko tambayarta basu faraba seda suka gama canja mata kamanni gaba Waya tafita hayyacinta ta azabtu iya azabtuwa batareda tasan akan wanne laifi ake gana mata wannan azabarba. Wata matashin saurayi ne ya shigo Wakin da aka ajiyeta ya zauna, yana ?are mata kallo, haka kawai yaji tabashi tausayi dudda kasan cewar ta criminal acewarshi. Seda yagama kare mata kallo kana ya fara mata magana domin ta zange gaba Waya halittunta sun sauya tayi wani iri ba?i tamkar ba itaba idan kaganta zaka rantse daga cikin murhum gashin bread tafito. ?an gyaran murya yayi ahankali kace yace "hee salmah ko? "Eh tafaWa kanta akasa domin batagani tsabar yadda idonta suka kumbura. "Good salmah tambayarki zanyi kuma tambaya Waya, abinda nakeso kawai kibani amsa domin kuwa idan baki bani amsar danakeson jiba, kobaki gayamin gaskiya ba to duk wannan azabar dakikaganin kinsha bakomai bane, sanarwa ce akan cewar za'atambayeki kuma amsa kawai ake bu?ata ta gaskiya red? "Okay in sha zan gayama gaskiya domin bansan abinda yasa kuka kawoni nan ba. "Hum zakiji yanzu. "Salmah. Ya?ara kiran sunanta. "Na'am. Ta amsa mishi. "Salmah waye yasakaki kikashe jabeer Idris dikko Jay DK acikin gidanshi? Arazane Salma taWago tana faWar innalillahi kisa kuma? Ni wlh bakashe jabeer ba mijinanefa? TafaWa cikin wani tashin hankalin. Wani mugun kallo watsa mata kafin yace "miji kuma Wel Kenan matarshi kikaje kashewar kamar yadda tafaru ko? Tunda kike i?irarin mijinkine bayan duniya tashe da wace matar shi, kuma dake matarshi ce miyasa begaya manaba? Kinga karki Satawa kanki lokaci ko ki Sata mana kawai kigayamin gaskiya. YafaWa cikin takaici.

Kuka salmah tasaka cikin mugun tashin hankali tace "narantse da gurman Allah nikam bankasheta ba kuma wlh ba matarshi bace nice matarshi kuma kirashi kutambeshi kuji wlh ni bankashe kowa. "Okey to idan hakane waye yabaki gubar da kikayi amfani da ita a part Winki kuma kika kira jabeer akan yazo bakida lafiya bayan kinsan abinda kikayi. Daga bayan kuma bayan matarshi tazo tasha?a shine kika koma kina waya da koma waye yasakaki kina kiranshi da sir, kina sheda mishi kinyi yadda yace har jabeer yadakeki kuma shine yanzu zakice wai baki kashe kowaba? Humm zakiyi mayanine ga dukkan alamu bakiyi laushiba, yakarasa zanjen yana neman tashi tsaye. Ai cikin mugun tashin hankali da ruWani tare ?afarshi tana faWar "wlh billahi na rantse da wanda rayuwa na ke hannunshi bansan komai akan zancen kisaba wlh ni ba wanda cemin kashe jabeer ra'ayi kuma wanda suka sakani nazan taSa sunanin zasu iya kasheshi ba wlh, ni abinda na Wauka kawai wani abin suke san karSa aeurinshi shine duk wannan dalilin har suka shirya aurena dashi batare da son ranshiba ni wlh ban san kasheshi zasuyiba, ta?arasa zancen tana ?ara rushewa da wani sabon kuka me taSa zuciya... Ido wannan saurayin me suna zail yazuba mata na ?an da?i?u kafin yace "kenan ba mutum Waya bane? Naji kince suka sakaki bayan wanda kike kira sir akwai wani kenan? "Eh akwai. TafaWa cikin sauri. "Waye wannan to? Big boss ce. "Big boss kuma? Wacece big boss kuwa waye shi wanda kike kira sir? Yatambaya idonshi tar akanta. "Harun Umar shine nake Kira sir kuma abokin jabeer ne sosai tare sukayi school shine big boss kebawa umurnin abinda za'ayi yagayamin, kuma wlh ko wannan gubar dakukace gubace wlh ni bansan guba bace, kawai shine yakirani yace big boss tace tasakamin wani abun ajakata cikin jirgi na fidda mayiwa jabeer anfani dashi, nasakashi inda jabeer zesha?a kafin minti Waya abin zebi isaka. Wlh ban kawo komai arainaba kasan cewar naga yadda ala?arsu take dashi, kawai na amince shine kuma na aikata nakirashi, kumani bansanma besha?aba domin banaan abin zemishi illaba, abinda kawai naji ance wannan ?ar tashi batada lafiya wlh Allah. "Tofa yarshi kuma? "Eh ita wadda kuke kira matar shi ai ?arshice ?ar yayarshi. "Humm zail ya sauke numfashi yana tunanin wannan kwama chalar kafin yace "to wacce ita big boss Win kince sunada ala?a da ita? "Eh anty shi wlh, sister shi ce uwarsu Waya ubansu Waya da ita, tafaWa kanta tsaye...ido zail yawaro kana yace uwa Waya uba Waya fa kikace? "Wlh Allah uwarsu Waya ubansu Waya da ita. "Tab Wijam cewar zail yana jinjina kanshi kafin yace yasunanta? "Sunanta anty....!=??

MuhaWu a page na gaba kafin mugano wacece big boss=???=???

?s?WAI KINADA LABARIN ALHERI STORE KUWA HAJIYATA???>??

Wurin da ze kankaro miki da mutuncinki agun me gida?

Humm to idan baki dashi yau gashi kinji>???

A aleheri store munada manya kuma ingantattun magungunan mata, kama daga na gyaran breast hips ?iba dakuma na slime gamasu bu?atar rage tumbi ko ?iba, kana munada magungunan dazasu kankaro miki da mutuncinki wurin megida, kama daga matsi bushewar gaba,maganin ni'ima, WanWano da sauransu, munada maganin daze gigita dunuyar oga yamanta kowa dakomai seke acikin rayuwsashi.

Munada maganin sanyin mara infection da sauransu, munada maganin daya shafi matsalar namiji ?an?ancrwar gaba, saurin inzali dakuma rashin kuzari. Ohh'ohh'ohhhh abindai sewanda yagani kawai >?s?>?s?wani abin se alheri store, ga duk wanda ke bu?atar kayanmu ze iya tuntuSarmu a wannan bomber =?I?09112799371 or 07037092176, sayen nagari maida kuWi gida =???=???=???=???








Autar alheri
'?
[05/04, 1:51/ pm] Autar alheri: =???=???*BIG UNCLE*=???=???=???

(SHUGER DADY RETURN)>???d'?


=?%?=?%?Hot love with a new sexy romantic story =???=???=???

By Autar alheri
'?


Book 3

Page 75&76


"Sunanta aunty. Aunty. Sekuma tayi shiru.." uhun anty waye? Yatambeta. "Uhm anty anty wlh nakasa faWa yazo azuciyana amma nakasa faWarshi abaki amma wlh nasanta domin inganinta amma nakasa faWar sunan, ta?asara zancen tana rushewa da kuka. Sosai zail ke kallonta yana nazartarta, kafin ya girgiza kanshi kawai yace "it's okay zamu nemo harun Win maybe Shi musamu sunanta abakinshi, yana gama faWar hakan ya fice abinshi.

London


Iklas ta warware sosai tamkar ba itaba dudda haryanzu da Wan sauran ta sedai ba abinda yashafi gubarba inaga wannan laulayin cikine.. zaune suke dukkansu acikin Wakin, jay. Pg. Jalal. Jafar. Yusuf. Dakuma aunty mimi, dake zaune tana bawa iklas tea abaki. Ita kuwa tana sha tana zuba iskanci son ranta domin nata son tea din kuma komi batajin daWin shi, abu Waya takeso kamshin turaren uncle jay Winta, Gaya aunty Mimi takasa ta tsare tahanasu rawar gaban hantsi. Shima dai zaunen kawai yake yana kallonsu domin jiyake kamar ya Wauke abarshi suje hotel yarage zafi wani irin mugun feeling yakeji kamar me Amma ya rasa ya zeyi. Kallonshi anty mimi ganin yadda yayi wani irin sululu dashi ga idonshi sun ja sosai kuma sun cika da kwallah, tace "my Kane wai lafiyarka kuwa? Miyake damunkane hakan kaga yadda kakoma lokaci Waya? Ta tambaya cikin damuwa. Dariya pg yayi kawai amma bece komai ba. Yusuf kuwa cewa yayi wlh anty cinyon olulu kedamumshi please kitemaka, yafaWa yana ?ara sakin dariyar. Wata muguwar harara ya yabankawa Yusuf Win hakan yasa kwallar data cika idon tazubo. Sudai su jafar basuce komaiba, kansu a ?asa suna ?unshe dariya. "Olulu kuma miye hakan to? Tatambaya da mamaki. "Jafar kuje kuga ko wancan results yafoto ku karSo. "Okey yaa Yusuf suka haWa baki wurin amsa mishi kafin suka n
Mi?e suka bar room Win domin su gano kirarsu ne akeyi

Seda suka fice kana Yusuf ya kalli anty mimi yace "Kingane anty damuwarfa Waya ce matarshi shi ne sun wannan tashin hankalin. "Tofa, tafaWa tana bankawa jay harara kafin tace "wai renin hankali, kaga jabeer fita idona in rufe wlh idan ba hakaba zakaga asalin wacece mimi, in banda iskanci lokacinda tana taredakai uban me yahanaka kulata? Kari?a wahalarda ?ar mutane seyanzu da batanan zamazomin dawani shirme? Ohh koda yake a wancan lokaci ai kacemin bata aiki shiyasa bazaka sauke nauyin dake kankaba, yanzu tafara aikin kenan shiyasa kake nema ka sauke ko? TafaWa ko ijikinta tana wani zaremai ido. Dukkansu seda zancenta yabasu kunya amma sunsan anty mimi da jay Sam basada mutunci idan suka tashi aikata abu gaban kowa zasuyi abinda sekaji kamar kanutse a?asa...?an?ace ido yayi yana kallonta yana tunanin amsar daze bata kawai sega doctor jon yashigo zeduba iklas, hakan yasa dole yayi shiru yana kallo su kawai. Gaisawa sukayi dukkansu kana yanufi bed Win da iklas ke kai tanashan tea tana tana turo Baki gaba. "Hello beautiful baby mikuma yafaru kike fishi? Yatambaya yana dariya. "Mikuwa yafaru doctor kawai rigimace irin tata gaba Waya tunda ta farfaWo gada jinyar nan batason cin komai duk abinda zataci da rigima dakomai haka zatacishi watarana ma har amai setayi idan aka tirsasata wai miye damuwarne? Ko hakan nada ala?a da ciyonta? Ta tambaya cikin damuwa... Murmushi doctor Jon yayi kafin yace "no madam bayada ala?a da ciyonta sedai kinsan me ?aramin ciki ba komai kemata daWi ba maybe nata laulayin ne yazo ahakan shiyasa amma in sha z..." Kai wait wait dan Allah, bangane me?aramin cikiba wacece takeda cikin? Nifa akan baby nakema magana anty mimi tayi saurin katse shi dafaWin hakan..

Ido duk suna zaro daga Yusuf har Pg, aransu suna faWar shikenan ta faru ta ?are. Shi kuwa runtse idonshi kawai yayi da ?arfi yana sauraren su domin wannan zancen ko a kwalar rigarshi...iklas kuwa in banda dukan tara tara babu abinda kirjinta keyi domin zuciyarta ta cika tab da tsoro dakuma fargaba.

"Yeah akanta nake magana nima bakisan tanada ciki bane? Yatambaya Shima yana murmushi..."kai dan Allah banason shirmen banza doctor ita wannan jinjirar ce da ciki wadda ko aure batayiba to ina taga ciki kenan? Zina? No no no wlh kab a zuriarmu babu ma zinaci balle ita wannan mima r
Tasani da har zatayi ciki? Tayi maganar ahasale. Doctor Jon bece mata komaiba ya Wauko wata doguwar takarda yami?a mata, aiko sega Sunan iklas raWau Akai da shedar cikin datake Wauke dashi harda Condition Winta na sha?ar guba. Ido aunty Mimi tawaro cikin mugun tsoro fargaba da tashin hankali tace "ciki? Cikifa iklas cikin shege acikin zuri'armu? "No anty mimi There is a mistake in this statement of yours. Mi?ewa yaye yana kallonta ido cikin ido kana yace "this child is mine, it is not illegitimate. "What? Anty Mimi tafaWa da ?arfi akuma mugun rikice. "Yes of course is mine, ya?ara maimaitawa babu KO War aranshi. Ai berufe bakiba kaji abu yace "tass, tata tass. Anty mimi ta Waukeshi da maruka har biyu tana huci...ido duk su Yusuf suka zaro suna toshe bakinsu da tafikan hannunsu, lallai yau ta Wauko zafi tunda har anty muni ta iya dukan jabeer, kafin tashiga nuna shi dayatsa tana cewa.....!










Autar alheri
'?
[05/04, 7:31/ pm] Autar alheri: =???=???*BIG UNCLE*=???=???=???

(SHUGER DADY RETURN)>???d'?


=?%?=?%?Hot love with a new sexy romantic story =???=???=???

By Autar alheri
'?


Book 3

Page 77&78


"Tana cewa "nizaka gayawa maganar banza jabeer? ?arka zakacemin wai cikin jikinta nakane? kafara shaye shaye ne kome? Nizaka renawa hankali jabeer? Ko kuwa sakema fuska danakeyi shine yabaka damar gayamin sonranka? To barikaji in tunama idan ka manta, iklas yar bilkisu ce yayarka bilkisu yar abbey Winmu, da mahaifin bilkisu da mahaifinmu uwarsu Waya ubansu Waya, kana bilkisu tanunama son da ko kanta bata nunawa shi ba, duk abinda bilkisu keyi jabeer ne, ina tafito jabeer ina zataje, jabeer, shine yanzu za'ayiwa ?arda ta haifa ?azafin ciki, kaiko ka kalli tsabar idona kacemin cikinka jabeer? Humm to wlh idan ma mafarki kayi to karba domin ba'ataSa wannan ?azantar acikin ahalinmuba kuma wlh Allah akanka ba??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????za'a faraba kaji nagayama, takarasa zancen tana huci kamar wata kububuwa.

"Please aunty Mimi dan Allah abar wannan zancen yanzu domin bazancen nan wurin bane, please kubari mukoma gida koma miye acan zamu tattauna shi dan Allah. "Kayimin shiru Yusuf wlh kona saSama daga kai shi Win domin renin hankalinku yafara yawa. TafaWa cikin takaici kafin ta juya gun Dr Jon tace "doctor ban Yadda da wannan bincikenba domin ni ?ata bata taSa sanin wani namijiba sabida hakan ina bu?atar ayi mata bincike inaso ayi mata general checkup domin asan a inda matsalar ta take that's all. "Okay sedai fa duk inda zaki Kaita a duniya ayi bincikenta amsa Waya zaki samu madam. Wata muguwar tsawa tadakawa doctor Jon cikin faWa tamkar wata za rarriya zata ?arayin magana kenan taji abbey na faWar "ke kareema lafiya kuwa miye hakan kikeyi acikin ?annenki? Yatambaya babu alamun wasa a fuskarshi. Dasauri Jin muryar abbey, aiko taganshi tsaye shida chif minister da abban ilkas suna kallonta. Kanta ta du?ar kana tace "ba komai abbey. "Hmm koma dai da komai ku ajiye wannan maganar a yanzu domin kuwa sa?o yazo daga engler akan cewar sun samu wanda suke da hannu acikin wannan aika aikan, dabu?atar jabeer yaje can Win, sabida haka duka zamuje ingler domin munji yadda komai ze ?are mukarSi yar mutane dake hannun hukuma acan Win kajiko jabeer. "To abbey, ya amsa zuciyarshi na suya kafin ya kalli doctor Jon yace "doctor zamu iya tafiya da baby se acigaba da kula da ita acan, ko zaka bimune please har muga yanayin jinkinta. "Okey badamuwa semuje gaba Waya. "Aa babu inda ?ata zataje Daga nan Nigeria zamu koma kutafi kawai. "Ba inda zanje seda matata domin bazan iya barinta a ko inaba. Shima yafaWa ahasale. Damugun sauri anty mimi ta kalleshi gabanta na dukan tara tara tace "mata fa kace jabeer iklas Wince matarka? Wai yoshe ne ?wa?walwarka tafara juyewane? "Kareema bance abar wannan zancenba wai? Karna ?arajin bakinki anan wurin kinji nagaya miki. Doctor ashirya tafiyar zamuje har kai Win, ita kuma Allah yabata lafiya. "Ameen ameen y Allah suka amsa atare kana suka fice daga room Win juciyar kowa babu daWi.

Da yamma misalin ?arfe 5 jirginsu yatashi zuwa engler, bayan sun saukar ?asar kaitsaye asibiti aka wuce da iklas domin har yanzu basu yadda da yanayin lafiyartaba. Bayan sun dawone ko zama basuyiba suka wuce CID office domin suji abinda ake neman jay Win. Bayan sun isa ne aka kira zail, domin ya tattauna da jay akan firarsu shida Salmah. Gaisawa sukayi kana yayi mishi jaje akan abinda yafaru, kafin ya kunna mishi computer Winshi inda ya Wauki duk abinda suka tattauna shida Salma. Abbey na zaune da chif minister, Yusuf, pg jalal, dakuma jafar. Amma banda anty mimi tana asibiti, hakama abban iklas bezoba, Hakan computer tafara haska musu komai tiriyan tiriyan duk abinda salmah ta faWa har ?arshe, wata irin muguwar zabura jay yayi cikin ?unar rai yace "inane kuke ajiyeta please? "Mizaka Mata idan kasan inda aka ajiyeta? "Hum wlh Zan kashe ta ne da hannuna tunda ita Win makirar Allah ce, inbanda iskanci da makirci tara wazataje na neman rayuwa se abokina dakuma yayata? To aunty Mimi ce Zata kasheni ko anty feedo inbanda taci uban renin wayo wlh idan yarinyar nan tayi wasa wlh billahi sena binneta da ranta, yafaWa yana kaiwa tebble Win dake wurin naushi. Cikin sauri abbey yari?eshi Amma shikanshi jikinshi yayi mugun sanyi beyi musu akan zancen harun ba amma ya ?aryata zancen yayarshi koma waye take nufi domin da akwai gaskiya a kalamanta da tafaWi Sunan ko wacece. "Yi ha?uri jabeer mubi komi ahankali dan Allah zauna kaji. Zama yayi yana wani irin huci. Amma Yusuf da pg jikinsu yayi mugun sanyi. Ajiyar zuciya chif minister ya sauke kafin ya kalli zail yace "yanzu miye mafita akan wannan abin please? "Mafita Waya ce yallaSai doline anemo mana nomber Shi harun Win data kira sunanshi domin ni na hango gaskiya acikin kalamanta, idan harun yashigo hannunmu anan zamu tantance waye wacece wannan big boss Win. "Shi kenan kuyi aikinku yadda yadace muna taredaku in sha Allah. Cewar chif minister. Da sauri Yusuf yace wannan ko shakka babu domin mugu bayada kama, kuma wani lokacin ance makashinka yana taredakai, sabida hakan muna taredaku kuma zamu baku dukkan goyon bayan dakukeso in sha Allah, ga nomber harun domin dukkanmu abokinmune munada nombershi, ya?arasa zancen yana bawa zail wayar. KarSa yayi yasaka number a computer dinshi aiko segaya location na nuna mushi harun ya sauka kasar London har hotel Win da yake... Murmushi yayi afile yace "yana yana London yanzu hakan, bara nasaka akamashi acan Win karya ?uSuce mana, yana gama faWar hakan ya danna wata nomber, tare da tura musu gajere text Wauke da nomber harun..

Hakan suka zauna jugun kowa da abinda yake sa?awa aranshi, kusan minti 20 segaya atunro wa zail Win sa?o, koda ya duba, suna sanar dashi ne sun kama harun tare da haWa video call kaitsaye suda zail, ga harun daure akan kujera cikin wani Waki sunha?a mishi bindigogi tako

2 / 7