Big Uncle Book 3 By Yasmin Autar Alheri

Author :  Autar Alheri Category :  Read Hausa Novels

Chapter   3 / 7

6K to 9K   out of 19.9K words

ina. Ganin yadda suka haWa video call Win ne yasa zail jonawa ga babbar computer Shi yadda kowa ze iya ganin harun Win.

Murmushi zail yayi kafin yace "barka mss harun, segaka agabanmu yau, hum sorry fa aikine yabiyo ta kanka ina Fatar kafahinta? Domin akwai wasu tambayoyi danakeso nayima akan abokinka jabeer Idris dikko kuma ina Fatar zaka bamu haWin kai base mu wahalarda junaba? Kallon zail yayi ido cikin ido kana yace "ai dama san hakan zata faru tunda salmah ta shigo hannunku, nasan doline zaku nemeni, kuma tun kafin kunemeni ni nayi shirin kawo muku kaina domin ni kaina ban tsira daga tarkon big boss ba bayan dukkanmu bamusan manufarta ba akan jabeer deyanzu, Bama akan jabeer ba akanmu mu duka plain Winta yake sedai kuma dukkanmu Allah ya tsallakar damu shiyasa nazaSi fallasa ko ita Win wacece domin duniya ta san da zamanta. "Okey to muna saurarenka harun yanzu ko zaka iya gaya mana wacece big boss dakuma abinda tasakaku aikatawa? "Eh ai bakowa bace big boss face anty. Anty anty sekuma Sunan yana?ale. "Yadai harun ko kaima ka kasa faWar sunanta ne? "Wlh Sunan nazuciyata amma bakina yakasa furtawa kuma nasan bakomai bane wannan acikin shi'umancinta, sedai kona kasa faWar sunanta ainasan ko ita Win wacece kuma akwai picture Winta awayata. "Okay kubashi wayarshi seya nuna mana. Mi?omai wayar Waya Daga cikin jami'an yayi, ya buWe tareda shiga ma'ajiyar photo na yakamo photonta tareda nuno musu, aka hasko akan screen Win computer. Azabure Pg da Yusuf, jalal, jafar suka haWa baki wurin faWar "what innalillahi aunty feedo....!

Autar alheri
'?
[08/04, 7:12/ am] Autar alheri: =???=???*BIG UNCLE*=???=???=???

(SHUGER DADY RETURN)>???d'?

=?%?=?%?Hot love with a new sexy romantic story =???=???=???

By Autar alheri
'?

Book 3

Page 79&80

"Wata irin jiyowa jay yayi yana kallon photo da yaji sun kira anty feedo, cikin wani irin mugun tashin hankali yake kallon picture Win gabanshi na musamman faWuwa. "Kunsanta ne? Cewar zail. "Eh mana antyn mu ce wlh, jafar yafaWa a ruWe domin shi yakasa gasgata abin. Juyawa zail yayi ga harun yace "ka tabbatar da abinda kake gaya mana kuwa? "Eh wlh tayaya zan faWi abinda bani da tabbaci akanshi. "Okey ta yaya kake so mu tabbatar da kalamanka kafin mufara zarginta? "Wannan ai abune me sau?i, tare da kallon su jafar yace "jafar nasan dai duka ?an gidanku duk inda sukaje a Nigeria sim Winsu na asali dashi suke aiki ko? "Eh, yabashi amsa jiki a sanyaye. "Yanzu zan kira big boss da sim Winta nasan dai duka kusan muryarta kana kunsan nomber ta...kai suka girgiza mishi atare, hakan yasa ya kamo nomber big boss a wayarshi yajiyo da ita duk suka gani. Tabbas nomber anty feedo ce. Kira yasaka nomber tare da saka wayar a Spicer, hakan tayi ringing harta katse ba'aWagaba. ?ara kira yayi again ringing biyu ta Waga tana cewa "hello who is on the line? Tatambaya cikin muyarta da kowa yasani very slowly. "Humm big anty kenan yau kuma nine bakida nomber na har kike tambayar waye? Azabure anty feedo tami?e daga jikin Baturen dake chakuWata tana faWar "what harun kaine? Dana kana Raye? Tayi maganar a ruWe? "Humm big aunty kenan ina raye kuwa banmutuba wanda kika turomin sukasheni Allah ya kuSutar dani daga garesu yanzu seki jira abinda ze biyo baya. YafaWa kanshi tsaye.

Ahasale tace "?arya kakeyi harun wlh big boss tafi ?arfinka kasani fiddausi ta wuce da duk tunaninka harun daka tsallake wancan tarkon ai bashine zebaka damar yin nasara akainaba, kajira kaga mizanyi Akai. "Ikon Allah to wai big aunty ni minayi miki kike neman rayuwata? Bayan mutunci da aikine suka haWamu? "Au tambayanama kakeyi? Humm harun Kenan? Karka mantafa kaine wanda salmah tasani baniba, kana kunyi sakenda salmah tashiga hannun hukuma, taya kake tunanin zan barka harun? "Eh haka ne kam bazaki barniba domin tunda kika cutar da ?anenki kowama zaki iya cutarwa sedai inaso kisani daga ranar da kika gayamin manufarki akan jabeer da salma daga ranar na yanke hukuncin gayawa salma wacece big boss sabida gudun Sacin Rana kamar wannan, anty feedo bantaSa tunanin rashin imaninki yakai na kikashe mutunba, mutun Winma ?anenki uwa Waya uba Waya, kinsan Allah tun aranar dakika nemi haWa hannu dani danasan burinki kikashe jay wlh dabazan saka hannuna acikin shirinkiba, amma sekika muna furcemu dagani har Salman kika lulluSena ba?ar zuciyarki da farin haske, kikayi mana anfani da muminar fuskarki kika sa muka Wauka cewar yadda fuskarki take hakan zuciyarki take amma ashe sam abin ba haka bane, kim cucemu anty feedo wlh Allah baze barkiba, kuma inaso kisani koda kin kasheni ayanzu salmah tasan wacece ke, balle kuma Allah ya kuSutar dani sabida hakan kijira kiji mize faru.

"Kai dan Allah yimin shiru wawan canza me ?wa?walwar kifi, maWauka feedo ma ?wa?walwar jakai gareta irinka? Humm to idan baka saniba kasani yanzu, ba salmaba kaikanka baka isa ka kira sunanaba da zimmar fallasani balle kuma ita idan kuna tantama kuma ku gwada kugani banza me li?a?uyar ?wa?walwa, in banda kake maloho tayaya kakega zan cutarda wannan banzan abokin baka kai kuma na barka? Wlh dagakai har Salma ba wanda zanbari domin duk wanda yasan sirrina to doline yaba?unci Lahira, ita target Wina ya?are akanta domin sedai tamutu a kurkukun engler yayinda Kai da kaina ne zanyi farautarka, amma tunda har kana ganin zaka iya ja dani bisimillah ina London idan ka isa kasa kasameni acan ananne zan nunama asalin color na, banza da?i?i wai ahakan kake so na baka iklas, kai koda babu ala?ar komai dakai zan yadda ka auri ?ata ne kana kidahumi dakai? Humm kacanja tunani Wan saurayi., ta?arasa zancen tana jan tsaki.
Wata irin muguwar ajiyar zuciya harun ya sauke idonshi na cikowa da kwallah yace,
"Lallai kuwa big boss kin tabbata muguwa kuma sheWaniya. Wata irin mahau kaciyar dariya ta saki tamkar ta basasae, kafin ta tsagaita tace "au seyanzu kasani? Humm aiko dai ka?arasa sheWaniya kuma shu'uma, sawun keke ceni harun, kana ni jannasuru ce muguwar macijiya wadda tafi kumurci dafi, kasani bana mantuwa harun kuma bana yafiya hakama bana bari abin harina yakuSucemin, semun haWu afilin farauta idan ka shirya bye. Tana gama faWar hakan tayanke wayar abinta.

Kallonsu zail yayi da suka zuba musu ido kawai suna kallonsu, domin zail ne yahana adakatar da wayar da sukeyi sabida suji komai yadda tattaunawarsu zata kasance.

Ajiyar zuciya zail ya sauke kafin ya kalli su jafar daketa famar haWiyar zuciya suna mayarda kukan dakeson kuSuce musu dan kar suyi taji muryarsu, yace "wannan itace antyn ku dakuke magana akai ko? Ai kafin su bashi amsa jalal yazube jikin abbey dayayi mutuwar zaune yasa sakin wani irin marayen kuka. Jafar ma jikin PG yasakin kukan, hakama Yusuf da PG duka kuka sukeyi domin wannan ko tantama babu anty feedo ce
[08/04, 7:38/ am] Autar alheri: =???=???*BIG UNCLE*=???=???=???

(SHUGER DADY RETURN)>???d'?

=?%?=?%?Hot love with a new sexy romantic story =???=???=???

By Autar alheri
'?

Book 3

Page 79&80

"Wata irin jiyowa jay yayi yana kallon photo da yaji sun kira anty feedo, cikin wani irin mugun tashin hankali yake kallon picture Win gabanshi na musamman faWuwa. "Kunsanta ne? Cewar zail. "Eh mana antyn mu ce wlh, jafar yafaWa a ruWe domin shi yakasa gasgata abin. Juyawa zail yayi ga harun yace "ka tabbatar da abinda kake gaya mana kuwa? "Eh wlh tayaya zan faWi abinda bani da tabbaci akanshi. "Okey ta yaya kake so mu tabbatar da kalamanka kafin mufara zarginta? "Wannan ai abune me sau?i, tare da kallon su jafar yace "jafar nasan dai duka ?an gidanku duk inda sukaje a Nigeria sim Winsu na asali dashi suke aiki ko? "Eh, yabashi amsa jiki a sanyaye. "Yanzu zan kira big boss da sim Winta nasan dai duka kusan muryarta kana kunsan nomber ta...kai suka girgiza mishi atare, hakan yasa ya kamo nomber big boss a wayarshi yajiyo da ita duk suka gani. Tabbas nomber anty feedo ce. Kira yasaka nomber tare da saka wayar a Spicer, hakan tayi ringing harta katse ba'aWagaba. ?ara kira yayi again ringing biyu ta Waga tana cewa "hello who is on the line? Tatambaya cikin muyarta da kowa yasani very slowly. "Humm big anty kenan yau kuma nine bakida nomber na har kike tambayar waye? Azabure anty feedo tami?e daga jikin Baturen dake chakuWata tana faWar "what harun kaine? Dana kana Raye? Tayi maganar a ruWe? "Humm big aunty kenan ina raye kuwa banmutuba wanda kika turomin sukasheni Allah ya kuSutar dani daga garesu yanzu seki jira abinda ze biyo baya. YafaWa kanshi tsaye.

Ahasale tace "?arya kakeyi harun wlh big boss tafi ?arfinka kasani fiddausi ta wuce da duk tunaninka harun daka tsallake wancan tarkon ai bashine zebaka damar yin nasara akainaba, kajira kaga mizanyi Akai. "Ikon Allah to wai big aunty ni minayi miki kike neman rayuwata? Bayan mutunci da aikine suka haWamu? "Au tambayanama kakeyi? Humm harun Kenan? Karka mantafa kaine wanda salmah tasani baniba, kana kunyi sakenda salmah tashiga hannun hukuma, taya kake tunanin zan barka harun? "Eh haka ne kam bazaki barniba domin tunda kika cutar da ?anenki kowama zaki iya cutarwa sedai inaso kisani daga ranar da kika gayamin manufarki akan jabeer da salma daga ranar na yanke hukuncin gayawa salma wacece big boss sabida gudun Sacin Rana kamar wannan, anty feedo bantaSa tunanin rashin imaninki yakai na kikashe mutunba, mutun Winma ?anenki uwa Waya uba Waya, kinsan Allah tun aranar dakika nemi haWa hannu dani danasan burinki kikashe jay wlh dabazan saka hannuna acikin shirinkiba, amma sekika muna furcemu dagani har Salman kika lulluSena ba?ar zuciyarki da farin haske, kikayi mana anfani da muminar fuskarki kika sa muka Wauka cewar yadda fuskarki take hakan zuciyarki take amma ashe sam abin ba haka bane, kim cucemu anty feedo wlh Allah baze barkiba, kuma inaso kisani koda kin kasheni ayanzu salmah tasan wacece ke, balle kuma Allah ya kuSutar dani sabida hakan kijira kiji mize faru.

"Kai dan Allah yimin shiru wawan canza me ?wa?walwar kifi, maWauka feedo ma ?wa?walwar jakai gareta irinka? Humm to idan baka saniba kasani yanzu, ba salmaba kaikanka baka isa ka kira sunanaba da zimmar fallasani balle kuma ita idan kuna tantama kuma ku gwada kugani banza me li?a?uyar ?wa?walwa, in banda kake maloho tayaya kakega zan cutarda wannan banzan abokin baka kai kuma na barka? Wlh dagakai har Salma ba wanda zanbari domin duk wanda yasan sirrina to doline yaba?unci Lahira, ita target Wina ya?are akanta domin sedai tamutu a kurkukun engler yayinda Kai da kaina ne zanyi farautarka, amma tunda har kana ganin zaka iya ja dani bisimillah ina London idan ka isa kasa kasameni acan ananne zan nunama asalin color na, banza da?i?i wai ahakan kake so na baka iklas, kai koda babu ala?ar komai dakai zan yadda ka auri ?ata ne kana kidahumi dakai? Humm kacanja tunani Wan saurayi., ta?arasa zancen tana jan tsaki.
Wata irin muguwar ajiyar zuciya harun ya sauke idonshi na cikowa da kwallah yace,
"Lallai kuwa big boss kin tabbata muguwa kuma sheWaniya. Wata irin mahau kaciyar dariya ta saki tamkar ta basasae, kafin ta tsagaita tace "au seyanzu kasani? Humm aiko dai ka?arasa sheWaniya kuma shu'uma, sawun keke ceni harun, kana ni jannasuru ce muguwar macijiya wadda tafi kumurci dafi, kasani bana mantuwa harun kuma bana yafiya hakama bana bari abin harina yakuSucemin, semun haWu afilin farauta idan ka shirya bye. Tana gama faWar hakan tayanke wayar abinta.

Kallonsu zail yayi da suka zuba musu ido kawai suna kallonsu, domin zail ne yahana adakatar da wayar da sukeyi sabida suji komai yadda tattaunawarsu zata kasance.

Ajiyar zuciya zail ya sauke kafin ya kalli su jafar daketa famar haWiyar zuciya suna mayarda kukan dakeson kuSuce musu dan kar suyi taji muryarsu, yace "wannan itace antyn ku dakuke magana akai ko? Ai kafin su bashi amsa jalal yazube jikin abbey dayayi mutuwar zaune yasa sakin wani irin marayen kuka. Jafar ma jikin PG yasakin kukan, hakama Yusuf da PG duka kuka sukeyi domin wannan ko tantama babu anty feedo ce, ita kuwa mi jay yayi mata dazafi hakan datake neman rayuwar shi? Abbey kam, innalillahi wa'inna ilaihi rajiun kawai yake maimaitawa amma ya kasa koda ?wa??waran motsi. Kalli jami'an dake tsare da harun zail yayi kafin yace "abibiye no Winta azo da ita kana ahaWasu su biyo azo mana dasu nan please. "Angama yallaSai. Daga hakan aka yanke video call Win. Chif minister dake kallon komai amma bece komaiba seyanzu yajuya gunda jabeer ke zaune yadafashi, yana cewa "kayi ha?uri hay in sha Allah komi zez...ai be?arasaba jay yayi baya yana zubewa awurin somamme, abinda basu saniba kuwa tunda yaji kalaman anty feedo abakinta tare da fadar sunanta datayi yayi suman zaune. Ihu su jafar suka saki dasalati lokaci Waya, duk sukayi kanshi, Yusuf da PG zail suka Wagoshi suna kiran sunanshi arikice, wata muguwar tsawa shugaban ?ungiyarsu da shigowarshi kenan ya bugawa su PG, yana faWar misuke jira dabazasu Wauko shiba anje asibiti. Ai cikin sauri suka Waukeshi a 360 suka fice da cikin wurin, suna fita sojojin dake nan suka buWe musu mota suka sakashi, shugaban ?ungiyarsu daganshi ya shiga mazaunin driver yafige motar a tsiyace yafice daga harabar wurin. Yusuf kawai se PG suka samu shiga motar da yake ciki, hakan yasa duk suka shiga wasu motocin suka mara musu baya se asibiti....!

Autar alheri
'?
[08/04, 9:06/ pm] Autar alheri: =???=???*BIG UNCLE*=???=???=???

(SHUGER DADY RETURN)>???d'?

=?%?=?%?Hot love with a new sexy romantic story =???=???=???

By Autar alheri
'?

Book 4

Page 81&82

"Suna isa, likitoci suka fito tururuwa guda sukayi kanshi, tun a cikin mita suka ma?ala na'urori kafin suka fito dashi dagudu sukayi cikin emergency room dashi. Sosai suka du?ufa kanshi suna neman ceto rayuwarshi amma abu na neman fin karfinsu. Kusan awa huWu suna Abu Waya amma fa babu wani labari, su kansu turawan sun karaya domin gaba Waya zuciyarshi bata bugawa. Jalal, jafar kam kuma kawai sukeyi duk sun firgice musamman da aka Wauki wannan lokacin basuji komai akan jay ba. Kosu Yusuf dake rarrashinsu iziwa yanzu kuka sukeyi domin duk sun ?araya. Shugaban ?ungiyarsu kuwa tamkar zeyi hauka a asibitin masifa kawai yake yiwa doctor's Win tamkar wani za rarre. Hakama chif minister duk hankalinsu atashe yake, abbey ne kawai keda Wan sauran ?arfin hali acikinsu, amma shi kanshi yakasa hanasu kukan.

Ana cikin hakan anty mimi tafito itada Dr jon domin asibitin da aka ajiye iklas nanne aka kawo jay. To yanzuma sunfitone neman wani doctor Musa Wan Nigeria wanda ya ?are akan harkar mata, shi ne anty mimi zata nemo domin ya?ara bincika mata iklas akan zancen cikin jikinta sabida haryanzu zuciyarta ta?i nutsuwa. Suna karyo kwana idonta ya sauka akan Yusuf daya fito yana waya da Anty Maryam yana share hawaye. Ai cikin sauri ta?arasa inda yake tana faWar "subahanallah Yusuf lpy kake kuka muyafarune? Tayi maganar tana ri?o hannun shi m domin ita duka abokanan jay kallonshi take yimusu. Ai da sauri Yusuf Win yajiyo jin muryarta kamar saukar aradu a kunnenshi. Cikin duburburcewa yace "an..anty mimi. "Ohh babu lpy Kenan Yusuf kodaga yadda muryarka ke rawa? Zo ?anena zo gayamin miyafaru dakai kaji? TafaWa cikin rarrashi dudda haushin dasuke bata kuwa, tana maganar tana nufar gun wasu kujeru dashi domin su zauna, ashe duk su jafar na wurin. Ai jalal najin muryarta yaWago dasauri sukayi ido huWu da ita, tana ?o?arin zaunar da Yusuf, ai wani irin mugun faWuwa gabanta yayi, kafin tasamu zarafinyin magana kawai taji jalal ajikinta yana?ara sakin wani marayen kuka ya?an?ameta sosai ajikinshi. "Subahanallahi jalal miyafarune wai....kafin tarufe bakinta jafar ma yafaWa jikin nata yahafata da jalal Win duka ya matse ajikinshi Shima yana kukan. Ai rufe ido kawai anty mimi tayi tana salati, tana ambaton Allah ga duk abinda yazo bakinta tana karantawa domin yadda zuciyarta ke dukan tara tara Bama gaskiya bane.

PG ma kara fashewa yayi da kuka domin dukkansu sun Webe rai daga jay zerayu wani irin mugun ?una sukeji aransu wanda baze iya misiltuwaba. Gaba Waya anty Mimi ta?ara shiga tashin hankali ganin duka gaba Waya wurin kowa kuka yakeyi, ga abbey zaune zugum bece musu komaiba ga dukkan alamu Shima cikin tashin hankalin yake.

Shiru kawai tayi tanajin yadda sautin kukansu kefita daga zuciyarsu yana shiga tata zuciyar, kusan minti biyar kafin taji hayaniya agefenta, juyawa tayi tana kallon masu fitowar domin izuwa wannan lokacin su jafar sun Wan tsagaita da kukan dasukeyi. ?an team Winsu jay tagani kusan du 7 tareda shugaban ?unyar tasu da wasu doctors Win, gaba Waya ?an team Win nasu kowa kuka yakeyi shikuwa shugaban ?ungiyar yatana hauka kamar wani zararre doctor's Win nabashi ha?uri. Ai awani irin razane tafincike jalal daga jikinta tare da ri?o duka kafaWunshi tace "ina jabeer? Ina jabeer yake jalal? Koya mutane? Mutuwa yayi koke Soyemin kome? Ina ?anenaah? Ta tambaya cikin wani irin taratsi tana jijjiga jalal Win. Aiko ya?ara rushewa da kuka yana kifa kanshi jikin window dake wurin.

Sororo anty mimi tayi tanaja da baya tana girgiza kanta, tarufe bakinta da tafukan hannunta tana zare ido, kafin tafaWi ?asa daSas tana kiran Sunan Allah cikin mugun tashin hankali. Yusuf da PG sukayi kanta suna neman bata baki amma kafin su ?arasa abbey yarigasu, yari?ota duka tareda mi?ar da ita tsaye, cikin kalama yace "kareema kinutsu dan Allah karki karyawa ?anenki zuciya mana, kiduba kiga lokacin da suka ganki sunzo domin samun nutsuwa agareki, idan kema kika tada hankalinki yaxusuyi kenan kareema? ?agowa tayi da idonta dasukayi jajir ta kalli abbey kana tace "abbey my ?ane, jabeer abbey miyasameshi? Sun?i sugayamin. "Kareema jabeer na nan daranshi, dan Allah kintsu, bashi da lafiya ne shine kikaga kowa yashiga damuwa amma dan Allah kinutsu kema yanzu muna jiran abinda likitocin zasuce ne kinji., kai tajinjinawa abbey tana share hawayen indonta kafin tace....!

Autar alheri
'?
[10/04, 10:30/ am] Autar alheri: =???=???*BIG UNCLE*=???=???=???

(SHUGER DADY RETURN)>???d'?

=?%?=?%?Hot love with a new sexy romantic story =???=???=???

By Autar alheri
'?

Book 4

Page 83&84

"Abbey miyajanyowa ?anena ciyo har hakan Dan Allah? Kodan na mareshine abbey? Please wlh indan nayi masa faWane Allah bazan ?araba abbey zanje yarama marinsa Amma dan Allah yatashi. "Kareema kinutsu dan allah, ciwon jabeer Sam bayada ala?a da faWanku,

3 / 7