MUMMUNAN ZATO BOOK 1 COMPELET HAUSA NOVELS

Author :  Halima Abdullahi K Mashi Category :  Tknovels

Chapter   7 / 10

18K to 21K   out of 29.7K words

cewa gara daka nuna min babu ruwana abinda babu ruwan mutum ai daWin ji ne da shi. Ya bita da kallo,wato ita bata san ma ta mishi laifi ba,bare ta bashi ha?uri ko ta mishi bayani shi ne ta zo tana tuhumar shi,ya samu labarin ta saida motar da ya siya ma su Safiya da Suwaiba, domin wanda ya gyara motar ne yake sanar dashi lokacin da ya je Waukar tashi motar. Da be ga ta su Suwaibar ba yace sun zo sun Wauka ne? Sai yaron mai gyaran motar ya ce, a'a wani ne yazo ya Wauka, kuma ya gaya mishi cewa Babanshi ne ya sayi motar. Alhaji Saddi? shi dai alwashi ya sha ba zai ?ara sai wa yaran koda mashin ba.


Hajiya Jummai ta kalli Hajiya Kari.

"To kin ji yanda muka ?washe da Alhaji,babu abinda ya fi bani haushi wai har an kai lefe bani da labari saboda rainin hankali, ke kayan faWar kishiya ma shi ya siyo min, saboda haka ina son mu koma gurin Boka, gashi bakon ya ce in biki ya rage ?wana goma in koma,to gashi yau sauran ?wana ta?was. Tunda jiya tara ya ce min ne ko nawa ne ma oho."

Hajiya Kari ta ce, "To gobe sai mu je,in ce dai kin binne abin da ya baki?" Ta ce "ina fa ni ban fa san ta?amaiman lokacin ba sai jiya,na san zai kama zigar waWannan ?an iskan ?annan nashi ne" Hajiya Kari ta ce "Bari mu gama da amaryar, har su ba za'a barsu haka ba, sai mu shiga tsakaninsu." Hajiya Jummai ta ce, "Da ko kin taimaka min,ba ma dai irin tsinanniyar Nafisan nan, gashi yafi ji da ita duk cikin su."

Ta binne surkullen da aka bata,ta kuma yayyafa na yayyafawa kamar yadda aka umarce ta. Sannan ta nutsu don tana son samun kuWi a ha??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????nnunshi, duk da wannan karon ya tsuke mata bakin aljihunshi, ta samu dai-dai gwargwado.

Lokaci na ta zuwa gida kam ya sha fenti da gyara, yanda ya ba ta kuWin canjin kayan Waki, haka ya ba su Fatima da Sadiya da Nafisa kuWi su siyo na Wakin A'isha, sannan shima nashi gefen sai da ya canza komai. Nan fa ta tada balli kan cewa shin wannan amaryar ta fi sauran ne yake ta faman kashe kuWi har da sa mata kayan Waki? To ba zai yiwu ba,ya ce Jummai ki daina tada jijiyar wuyanki akan abinda ba za ki hana ba,yarinyar nan ko ba ni ne zan aureta ba kusan dole ne in mata kayan Waki, ballantana gidana za'a sa,kina cewa ba zata yiwu ba,za ki hana ne? Kema fa na baki ha??inki."

Su Hajiya Karima ne suka tausasheta da cewa yarinyar da ba mazauniya ba ki ke damun kanki? Gawa ce fa.

Ita ko A'isha, amarya duk ta gama sukurkucewa,iyayanta ma suna daurewa ne kurum,tuni ?an'uwa da abokan arziki sun cika gida don yin biki.

Ranar Waurin aure ta kasance asabar,don haka ?an ango sun iso juma'a domin ana gama Waurin aure za'a Wauki hanya da amarya. Alhaji Saddi? ya kasa zuwa Waurin auren,waya ya yi wa Friend Win shi kan cewa ba zai samu zuwa ba,don ba ya jin daWi. Lafiyar shi lau sai dai yana ganin kamar za'ayi ta nuna shi,ko kuma Friend ya shaidama ?an'uwanshi halin da ake ciki,ko su iyayan in sun ganshi su dinga mishi kallon wanda zai yi musu sanadin ?arsu da dai sauran tunani kala-kala.

Daren juma'a aka sanya amarya a lalle,ba ta saka kowace ?awa ba, sai dai ?a?an ?an'uwa sa'anninta. Da dare suna ?wance a kan katifa zuciyar A'isha cike da tunanin gobe zata rabu da Ummanta da Abbanta,?ila ma rabuwar kenan. Hawaye ne suke bin gefen kumatunta, wayarta tana ta ruri. Naja ta ce Amarya wayar ki na neman agaji, A'isha tasa hannunta ta lalubo wayar,muryarta a dusashe ta Waga wayar tare da cewa "Assalamu alaikum, Nafisa ce?" Ta ce "amaryar mu,na so in zo ban samu zuwa ba, sai dai in kin zo gobe mun haWu, " ta ce "to ina yini ya ya su Hajiya? Nafisa ta ce, kowa lafiya, gama Hajiya nan,sai dai nasan ba zata Waga wayar ki ba saboda Brother Winmu Wan fari ne,tana mishi kara.

A'isha ta ce,to ki gaida ta,ta ce to ga Uncle Win naki dama yazo ne nace ya kira min ke gobe. Ta Wan yi ?asa da murya kada ki manta da addu'o'i daren yau, saboda Allah ya yi mana jagora a cikin Waurin auren da za'ayi a gobe. Shiru kawai A'isha ta yi mata, sai kawai ta ji Muryar Uncle yana cewa, Beby kina jina? Ta ce eh, zuciyarta kuwa sake karyewa ta yi hawaye ya shiga sintiri a kumatunta, ya ce na kasa zuwa ne Beby sai ina ganin tamkar ban yi wa mahaifin ki adalci ba, ina jin nauyinsu, kukan da take ma?alewa ya kufce mata, ranshi ya daWa tsinkewa, ya ce "A'isha kiyi ha?uri daina kukan zan yi miki magana ne," ta share hawayen ta sannan ta yi ?o?arin tsaida kukan ta ce, ina jin ka, ya ce ina son ki tashi daga wannan kukan ne kiyi alwala, nafila za kiyi tare da addu'o'i kin ji ko? Alkhairin da ke tare da auren,ki tsaida zuciyarki,ki daina wasi-wasi,ki saka a cikin ranki cewa duk yanda Ubangiji ya yi dake dai-dai ne,kin amince?" Ta ce "Uncle dama ni bani da wani zaSi sai wanda Allah ya yi min, sannan zan yi duk yanda kace." Ya ce yauwa Beby sai da safe.

Tsam,ta mi?e,Naja ta bita da kallo,ta shige (toilet) ta Wauro alwala.

Naja ta dube ta, Angon yayi lallashi kenan mu ko munyi mun gaji kin ?i kiyi shiru? ?an murmushi ta yi sannan ta ce,Naja kenan ba zaki gane ba ne, sannan ta tada sallah. Sai ya kasance wannan dare duk wanda yasan halin da ake ciki tsakanin Katsina da Jigawa idanunshi biyu ya kwana, kuma tsaye gaban Ubangiji, ana ta kai kuka. Zuwa wayewar gari kowa ya tattara komai ya mi?a wa Allah, sai sauraro duk sun nutsu da cewa duk abinda Allah ya yi daidai ne.

A'isha kam sai ta wayi gari zuciyarta sake duk ?uncin da take ji ya washe, sai dai Wan abinda ba za'a rasa ba. Hakan ya yiwa Umma daWi har ta isko Abba cikin Wakinshi,tana shaida mishi cewa...


____________________________
*=???MUMMUNAN ZATO=???*

*NA*
*HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*


*?andano page 11*

*?ARSHEN FREE PAGES*


*Alhamdulillah ?arfe free Pages kenan idan baki siya ba kiyi ?o?ari ki mallaki naki akan farashin masu son DOCUMENT book 1&2&3 Complete ? 600,masu son PAGES ? 400 idan kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan account number=?G?
```1632036584
Sa'adatu Balarabe
Access Bank,a turo shaidar biya ta 09068032427 wancan account Win namu ya samu matsala ne, idan mun gyara zamu dawo dashi```



*Ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari sai kin shirya sai kiyi magana*


Shaida mishi cewa yau kam A'isha ta saki ranta,suna cikin zantawa sai ko ga A'isha ta yi sallama domin gaida Abbanta, bayan ta gaisheni ne ya ce "yauwa ?awar Ummanta dama ina son in kira ki domin inyi miki nasiha duk da cewa tun da bikin nan ya matso muna tayi miki,na farko dai nasihar da zan miki ita ce, zaman aure ya banbanta da zamanki na gida,don nan iyakaci kici abinci ki ?wanta da dai sauransu. Yanzun kam da zaran an Waura aure Akwai wasu ha??o?i guda goma da suka hau kanki na mijinki.

Na farko shine ki yi masa biyayya duk abinda ya ce kiyi,ki yi masa, matsawar bai saSawa addini ba, kamar yanda ki ka sani babu biyayya ga abokin halitta don saSawa mahalicci.

Kima zama mai tsafta kamar yanda ki ka ga Ummanki tana yi, tsafta bata jiki kurum ba har da muhallinki.

In kuma ya kira ki zuwa shinfiWarshi kada ki bijire.

Ta dubi Abba da sauri kamar tana neman ?arin bayani, domin A'isha yarinya ce sannan ba wai suna zama da ?awayanta suna hirar samari ko ta aure ba ne,haka nan bata da wata ?awa wadda ta yi aure ballantana ma taji labarin zaman auran, kazalika ita ba ma'abociyar karance-karance ba ce, ita ana ta zaton in an mata aure zata na girki tana kai ma mijin ruwan wanka tasa mishi na buta kamar yanda ta gani Ummanta tana yi, sai ko gyaran Wakin Abbanta da Umman bata bari wani ya yi sai ita.

Abba ya katse mata tunani da cewa, ma'ana in ya neme ki kada ki guje shi, Umma ta ce,nima na miki duk nasihar da ta dace,na sani ke dama mai biyayya ce,ki girmama ?an'uwansa,ki Wauki mahaifiyarsa tamkar taki, haka mahaifinshi, matarsa ki yi mata biyayya."

Hawaye suna zuba daga idanunta, ta ce insha Allah zan yi Abba da Umma, suka sa mata albarka tare da yafe mata,ta mi?e ta fita suka bita da kallo cikin tausayin ta yayin da ita kuma ta wuce cikin tsananin damuwa.

?an Waurin aure sun hallara in da aka Waura aure. Maro?iya ta shigo tana rangaWa guWa, A'isha dai-dai lokacin tana wanka wanda Umma Rabi ta matsa mata ta yi umma Rabi ?awar Ummanta ce,tun suna dutse tana fitowa ta ji gidan ya kaure da guWa, duk sai taji wata fargaba a cikin zuciyarta. Inna Uwani ?anwar Umma, ita ta ciro mata wani leshi ba?i mai ado, ruwan lemon zaki tasa ka,sun bata siket da bes da kuma pant duk ba?a?e.

Aunty Hasiya mata ?anin Abba ta ce ni ban ga ma rigar nono ba cikin kayan? Umma ta ce ba a saka ba, Umma Rabi ta ce to me za'a sakama ?irjin ba komai, ita dai A'isha tana jin su, Ummanta ta ce kin ji saka kayanki ki tafi nan duk iyayan banza ne suka taru. Ta gama shirinta ta fita, bayan an Wan natsa da gama Waurin aure sai kuma aka shiga shirin tafiya Katsina,kai amarya. Duk wanda ya cancanta ya yi wa amarya nasiha ya yi mata,dangin Uwa da na Uba. Idanu ta zuba ma Ummanta a zuciyarta tana raya cewa, ta yi wa mahaifiyarta kallon ?arshe. Haka nan aka fita da ita tana ta rusa kuka.

Abbanta da sauran mutane suna waje gurin mota suna ta ce waWanda zasu je Katsinan,don kowa yana son zuwa, kuma tafiya ta gari ba kusa ba,don haka suka ce dole ne wasu su ha?ura ba kowa da kowane zasu je ba, an fito da ita tana cin kuka ganin Abbanta sai kuma ta ?wace ta nufi gurinshi.

Ya ri?e mata hannu yana cewa haba menene haka kuma? Ganin yanda take rusa kuka har ma wasu daga cikin dangi suma sun soma taya ta, sai Abban ya kama hannunta ya ce,zo muje, Wakinshi suka je ya zaunar da ita ya shiga lallashinta da cewa menene na damuwa bayan ta yi musu biyayya sannan ya san Friend Win shi zai kula da ita, zatayi karatun ta duka biyun, kuma suma da an ?wana biyu za su zo shi da Ummanta. Ya mi?e ya Wauko al?ur'ani izifi sittin da fi?ihu da Tauhidi ya ce ki ri?e wannan kin ji A'isha?" Ta share hawayenta tasa hannu biyu ta amsa tare da cewa , to Abba da gaske za kuzo? Ya ce in Allah ya so, tashi muje ga mutane can sun shiga mota ke dama ake jira. Allah ya yi miki albarka zan kira ki in kun isa,ta ce to. Abba da kanshi ya kai ta har mota inda ta zauna tsakiyar Inna Uwani da kuma Aunty Rabi matar ?anin Abba. Suka nufi Katsina bayan ta yiwa gidan su kallon ?arshe, tare da duban Abbanta da Yaya Abdulrahman Munnir da kuma Jafar.

Alhamdulillah ?arfe free Pages kenan idan baki siya ba kiyi ?o?ari ki mallaki naki akan farashin masu son DOCUMENT book 1&2&3 Complete ? 600,masu son PAGES ? 400 idan kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan account number=?G?
```1632036584
Sa'adatu Balarabe
Access Bank,a turo shaidar biya ta 09068032427 wancan account Win namu ya samu matsala ne, idan mun gyara zamu dawo dashi```



*Ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari sai kin shirya sai kiyi magana*

[12/4, 20:23] Ummi Tandama=??: *=??? Page 12*


Can katsina kuwa, gidan Alhaji Saddi? yana cike da danginshi, na gefen Hajiya Jummai da kuma ?awayanta. Amma sha?i?an ?an'uwanshi irin su Fatima, gidansu Hajiyarmu suke yin bikin su. Kuma a nan suka yi girkin saukar amarya domin suna isowa direbobin zasu kira su a waya kamar yanda suka shedawa direbobin.

Gefen Hajiya Jummai kuwa tana Waki tsakiyar aminanta suna ta tofin Ala tsine ga Alhaji Saddi? Win da ?an'uwanshi da kuma amarya da danginta. Tuni suka sa ma amaryar suni mai ?ararran ?wana.

Yamma ta yi sanda motar amarya ta iso, tunda suka shigo Katsina direbobin suka yi waya suka sanar da su Hajiyarmu. Nan take su Fatima Anty Sadiya su Nafisa da sauran dangi suka ciko mota da kuloli Wauke da nau'ikan abinci kalolin abin sha, suka nufo gidan Brother Winsu. Suna shigowa kallo ya koma kan su nan dai aka je aka tsegun tama Hajiya Jummai ita da ?awayenta suka fito falon suka shiga yada habaici, domin tsarin gidan ?aton mahaukacin falo ne mai Wauke da Wakuna huWu, falon ya shiryu da kalolin kujeru na alfarma gefe-gefe.

Kusan seti uku ban da (dinning), Wakin Hajiya Jummai sai na su Suby sai ko na A'isha, yanzun Wayan na ba?i ne, sai hanyar da zaka bi don zuwa gefen shi yanda ya shirya kujerun falon yana nufin kamar kowace mace da nata, domin kalar kujerunki kalar labulanki kuma suna daf da Wakinki kayan kallonki kuma suna nan a gurin, domin tsakanin kowane Waki zuwa wani Waki da Wan tazara. Akan kujerun A'isha suka zauna babu jimawa sai ga motocin amaryar sun iso,suka fito suka tari amarya,in da Nafisa taje ta rungumo A'isha tana cewa amaryarmu sannu da zuwa. Ta laluba kunnan A'isha tana cewa kada ki manta ki shiga gidanki da ?afar dama tare da addu'o'i,kai A'isha ta Waga. Dama tun kafin su shigo gidan take zabga addu'o'i,suna shigowa sai wata cikin matan ta soma rangaWa guWa.

Hajiya Jummai ta mi?e zumbur tana haki,su Hajiya Karima suka ri?e ta tare da cewa,haba-haba Hajiya Jummai ai an wuce nan,me yasa ki ke tada hankalinki? Kada idanunki su rufe ki manta matsayinki, ta sauke huci, da zuwa zan yi in Wauke matar da ta zabgo min wannan guWar a cikin gidana da mari suka ce a'a Hajiya Karima ta jata cikin toilet me zai sa ki nuna kanki? Kada ki manta da zaran ya sadu da ita ta zama gawa kamar yanda yake faruwa da sauran matan,nuna musu faran-faran yanda za'a tafi ana yabonki,me yasa wannan karan duk ki ka kasa control Win kan ki ne?.

Ta dubi Hajiya Karima nima ba zan ce ga dalili ba, sai dai ina samun kaina da matsanancin Kishin yarinyar. Na tsane ta fiye da sauran kuma naga Alhaji ya fi nuna Wokin aurenta fiye da sauran na baya. Hajiya Karima ta ce don Allah manta da kishin nan gawa ce fa, yanzu dai zo muje mu taryesu ki canza kayanki kiyi sabuwar shiga,mu rufa miki baya ki gaishe su kada ki nuna mata kishi don Allah, ta ce shikenan suka fito. Nan ko take ta zabga wani uban sun less mai shegiyar tsada, suka rufa mata baya zuwa Wakin amarya.

Lokacin wasu suna sallah yayin da wasu ke cin abinci, A'isha dai lokacin tana zaune bakin gado. Nafisa tana kusa da ita tana waya, tamkar mutuniyar ?warai ta dur?usa tana gaishe su ?awayanta ma suka gaishe su,ta ce ina ?anwar tawa? Umma Rabi ta ce gata nan ta ?udundune kai, Hajiya Jummai ta ce zamu ganki ne har mu gaji suka ce ?warai kuwa, Nafisa dai ko kallon ta batayi ba, amma don makirci har da cewa Hajiya Nafisa waton yau ana gurin amarya kenan ko?.

Nafisa ta gama waya amma sai ta cigaba da magana tamkar ba ta gama ba, don kada ma suyi magana da Hajiya Jummai. Suna fita kuwa su Umma Rabi suka soma yabonta kan cewa gaskiya wannan mata tana da kirki, Allah ya haWa kansu. Nafisa dai bata ce komai ba,don ba wai suna zarginta da kisan matanshi ba ne, a'a shirine kawai basayi da ita,su kuwa suna komawa Waki Hajiya Karima ta ce,ni ban ga mutum ba a nan? Jummai ta ce,ai shine duk da tana rufe amma yarinya kamar ?ar kalan hanji? Wata da suke kira Hajjaju ta ce don rashin tausayin namiji sai fa ya ce zai neme ta ko? A, sosai ma, inji Hajiya Jummai, duk matan haka yake auro su amma ba ya Waga musu ?afa, wannan ma ba zai kalleta ba,bugu da ?ari ma ni nafi son ya take ta. Hajiya Karima ta yi saurin ?wabarta da cewa to ke dai ya isa zancan haka,mu dai Allah ya bada zaman ha?uri ki dai kauda kanki kawai,ta yi haka ne saboda wannan kashe-kashen sirrinsu ne sauran ?awayan ba su sani ba. Nan take Jummai ta gano kuskuran da ta so tayi don haka sai suka shiga wani zancan.

A'isha tana zaune kan sallaya ta idar da sallar isha'i, Nafisa ta dur?usa ta ce sai da safe tunda kin ?i cin komai sai dai zan faWa ki da Uncle Win naki cewa tunda ki ka zo kin ?i shan ko da ruwa ne.

A'isha ta dube ta,haba don Allah kar ki gaya masa. Umma Rabi ta ce ai gara dai ki sanar da shi Win. Nafisa ta fita tana cewa to sai da safenku, suka ce to ki gaida Hajiyarmu mun gode sosai,ta fita Inna Uwani ta ce yanzun A'isha haka za ki ?wana da yinwa? Ta dube ta Allah Inna ni bana jin yunwa fa.

Hajiya Jummai ta shigo da sallama, fuskarta Wauke da fara'a ta ce,sannunku, sannunku fa suka ce yauwa ta ce duk kun yi sallah kenan? Suka ce mun yi Hajiya. Ta ce,to bari a kawo muku abinci, suka ce wallahi duk mun ?oshi,kin gan shi can ma wani ne ko buWa shi bamu yi ba,ta ce to shikenan

7 / 10