GIDAN DADI BOOK HAUSA NOVELS BY OUM APHNAN.doc

Author :  Hassana Bamalli Oum Aphanan Category :  Tknovels

Chapter   5 / 7

12K to 15K   out of 21K words

ba dakanni to banza mai suffan Zomo ji kunninka fakal fakal mummuna kawai" harzu?a yayi zai wanka mun mari ,da sauri wani saurayi dake cikin keken ya dakatar dashi "shikenan muje zan biya " hararansa nayi ,na wuce abina ba tareda nama wanda ya biya mun godiya ba .

......A gaban shagon da ake awaran na tsaya wajen yayi kyau kamar wajen yin kabab wai just awara an masa adon wuta ko'ina glasses

"Anty a bani awara"
"Na nawa en mata ?"
"Anty na Wari kuma a kyauta"
Murmushi tayi sannan ta fara faWa mun farashinsu
"Wara mai ?wai robansa 500# ,mara kwai 350# " zaro ido nayi kamar ta faWa mun abun tsoro "Gaskiya kayanku da tsada wallahi a garinmu biyar? ne yankan awara ,haba sai kace mutane zasu baki yanke talauci ,Hajiya bazaki taSa arziki da suyan wara ba gwara ma kiyi arha haba don Allah " tsit akayi nata kallona nikuwa sai yarfa masifa nikeyi kamar tace bani kuWin ki dole

Shiru tayi mun tanata saka ma mutanen wajen takeaway din awaransu a ledan thank you tana sallamarsu.

"Malama wai haka ake attending costomer a garinku? In bazaki bani bane sai kice Nadiya awaran nan ban saida maki Kin ga sai in kama gabana ,baki tsayar dani kina sallamar wainnan ba sai warin rana sukeyi "

"Na nawa zan baki" saida na harare ta "Ai sai ki bani daidai kuWina ko malamansu "

"Ke waike wata irin bala?a??iyar yarinyace ,nasan kuWin ki ne sai kice na kaza "
"To na 350# tunda so kike kowa sai yasan 400# gareni" bata ce komai ba ta amsa ta saka mun a leda ta mi?o mun ,sannan ta Wan rage murya "Ba canji "

"Me kike nufi ba canji to Ni ina ruwana nemeshi ki bani 50# Wina " mi?a mun hannu tayi ban kije ki samo ki kawo mun "
"Taf wallahi ban badawa " na fiddo shi a ledar na saka na saka daya a baki ina muzurai ina zaro halshe ,nan kuma na dasa masifa ta cika yaji dole sai ta biyani kuWina na fasa siya

Kamar an hurgo mutallib ta layin ya hango wata kamar Ni ,a ransa yace "Kamar nadiya ce can fa " karya akalar motarsa yayi ,ya gangaro aikuwa nice Ina tsiya inda nike shiga ba nan nike fita ba ,nayi zufa nayi sharkaf

Janyo hannuna yayi ta baya ,da sauri na waigo na Waga hannuna zan mari Kawa? sai na gansa tsaye a hankali na sauke "Haaa ka Kuru da kasha mari Ba ruwana"
"Ai na sani shiyasa nayi gyaran murya uhm uhm" dariya na fashe dashi na kama masa wa?ar da nike masa "Abokina mai kyau.....Abunda ya Sata ka.......Dan?walelen kai"

Sosa ?eya yai cikin jin kunya duk mazan wajen saida sukayi dariya kuma Yes yinada ?aton kai Win
"Mutafi in kaiki gida"
"Taf canjina Nike jira "
"Canji nawane canjin?"
"Hamsin mana"
"Haba jooooor ,muje kawai" ya kamo hannuna ,aikuwa masifa na shigayi ina diddirke ?afa shikuma yace lallai sai mun tafi ko kuma mun Sata daga yau

"To wai kai ina ruwanka ,kasan zafin kuWi kuwa yanzu kawai saaaaa,sai in bar mata Naira har hamsin ,wallahi bazan yarda ba "
"Haba don Allah hamsin ne fa ,kamar ki big babe"
"Ba haba ba habu ,hamsin Win ne kake raina wa lallai ma mutallib Win nan to Allah bazan yarda ba sai an biyani do asi ban dashi bayan hamsin Win nan ita na cuceta ne ba kudinta daidai na bata ba iyeehhh?" Daidai nan muka isa gaban motarsa na fara jan handle Win ?ofar da ?arfi kamar zan karya masa
"Ni buWe mun ?ofa In shiga" saida ya shiga motar ta driver site ya cire securityn sannan na buWe na faWo ciki ina masifa " na buWe takeaway din awaran na ?ara saka Waya a baki, raina nace "Ba laifi akwai daWi fa" amma a sarari na sake buWe wutan bala'i "Aikin banza a 350# ga yaji anya matar nan ba mayya bace kuwa?"

"Haba babe ya wuce mana "
"Meye ya wuce ya zaka hanani magana bayan ka sa an danne mun 50# Wina "
"Shikenan babe zan biya..zan biya duka Plz kiyi shiru fada saikace gwaggo"

Murmushi nayi na kamacin awarata ina enjoying dadin waran ,shikuma ya tsaya amsa waya kafin ya ja mu tafi

Wata kyakyawar budurwa na gani tsaye cikin wani doguwar fitted gown er lukuta da ita kamar Ni mai choco skin tayi kyau kamar me shirin zuwa party ,tsaye a bayan wata mota sai Wan zarya takeyi kamar mai wani uzuri , a hankali na ajiye masa roban awaran a inda yikesa goran ruwa da phones Win sa ,na zura yatsuna a baki na fara tsotsewa na karkace na fiddo wayata iPhone 7+ "wow Babe kinyi kyau Bara in maki hoto na manna wayar a jikin glasses Win gaban motar " da sauri mutallib ya taSa hannuna duk da waya yikeyi official

Sauri nayi na gotar da kafaWana "No plz Barni in ji dadin rayuwata ,mata tayimun kyau sai kace bazan Wauke ta ba hu'ummm" tsaki naja "Ahshhhhh kaga taki tsayawa hoton yayi kyau ,bari ina mata video ,nan na maida video ba zato naga ya Hisham ya taho ta bayanta a hankali cikin sanWa ya damtse mata ido ,a hankali tasa hannu ta zame hannunsa ta birkito ta juyo suka fuskanci juna kawai sai ta daka tsalle ta ?an?amesa suka rungume juna ,muryarsu na shigowa motar mu a hankali "Sweet I missss youuuuuu>?z?" ta faWa kamar zatayi kuka ,zaro ido nayi ina ?ai?aya ido wannan kamar ya Hisham ??? Na waiga ina kallon mutallib ,eh shine
"To wannan er uwarsa ce ko uwarsa ji wani iskanci a gefen hanya kamar Arne ,gaskiya bazai zubar wa yayata mutunci ba ace ta auri Wan iska dole sai an fasa auren nan "
"Haba wait naaah kashe vid. ?in nan" waigawa nayi daidai sanda tace "Love ba wata masoyiya ko? Saboda kasan dai na daWe ina kamu tun kafin in tafi Austaraliya" fi?i fi?i nayi da ido inason inji amsar sa

"Haba wata isa ta soni ga zazzafan lady irinku a town Singleton ,kinsan abunda ake kira Singleton ? To haka nike har yanzu I'm searchy"

Hangame baki nayi na Waura hannu a ka "Kenan ba wata masoyi ya ?" Ta tambaye shi cikin tsokana

Jan kuncin yayi "come on er lukuta muje Dalla wa zata ganmu" da gudu ta bishi da dukan wasa suna dariya ya maza ya buWe car Win ya shiga itama ta shiga

Ji nayi kamar in fasa ihu "Ayya ba masoyi ya Ya Hisham amma kayi shuka a idon makwarma ,inji yanda za'ayi auran nan mugu mayaudari" da sauri na fara daddana waya zan yi kira "babe me zakiyi ?"
"Zan kira Anty Nusaiba mana"
"Haba don Allah karki hada Hisham da fiance Winsa "

Zaro Ido nayi "Ohoooooo then I should allow him to cheat? Dama haka kake ,azzalumi mugu Wan masara ...?"

"No maybe sister Winsa ce kinji ba a kasar take ba "

"Karyane backing abokinka kakeyi ,er uwarsa ne zata rungumesa akan titi shikuma ya tsaya zororo kamar igiyar shanya ,wallahi karuwarsa ce kuma sai an fasa Auren nan"

Zaro ido yayi ya fara tafa hannu yina salati "Plz babe don Allah " ?ara na saki da saida ya nema kurman tashi ,da sauri ya danne hujin kunnensa

"Ok Dama na sani ku maza mayaudara ne nima haka kake yaudara na ,nama gane ,You cheat me ko ,Na fahimta You been cheating me All the time ko ? Wallahi Allah ya isa kuma ...." Haba sai kuka Shau Shau kamar an buWe famfo............
'?


A page 10 zan gama free page Inshaalh
Paid buk ne dai ga hanyar biya 7782217014 Mohammed Hassana,fcmb
Cat?gories of payment group
Regular 300#
Vip 500#
Special 1000#
Niger katin Artel zaku biya don neman ?arin bayani
09065990265
Wxp only plz=?O?

_
*GIDAN DA?I*
_(Duniya)_

Oum Aphnan
'?

Free page
008

Dr. Jabeer yina shigowa ya basa hannu suka ?ara hand shake sannan ya koma seat Win sa ya cigaba da basa shawaran da yike ganin zai amfanesa ,gyaran murya yayi
"Dr. Bana so in maka kutse a cikin aikinka ,Buh nasan kai likitane kunsan mata kala? ,bazaka iya faWa mun kalar macen da zata iya zama daidai da raayina ba? I mean her qualities,sai in sa amun cigiyarta"

Furza iskar bakinsa yayi a hankali kana ya fara jero masa suffofin jarababbun mata ,marasa gajiya a bed

Yina gamawa ya mi?e ya tattara wayoyinsa "thanks see you"
"Ok best of luck"
Amsawa yayi da "amin" looking so obvious.

****
Gate muka nufa ,muna sake hiran Adams ,ba zato saiga shi yazo zai fita security sun tsaidashi ya sauke gilashin motar yina masu magana ,da sauri na Wakawa kafaWar ta duka
Da sauri ta dafe wajen saboda zafin da taji
"Haba Nadiya bakyau zalunci"
"Banza ga dodonmu"
"Wa ad dodo"
"Arab blood Mana " washe baki tayi ta kama waige waige saboda sunan da muka raWawa Adams kenan ,?yar idon mu ya sar?e Ni dashi ,?yar ya tsaida idonsa cikin nawa ya wani haWa rai ,Ni kuwa na ballara masa harara ina murguWa baki da Wage hanci
Abun dariya ma yaso bashi kawai sai ya sunkuyar dakai ya Wan dara ya sauke glasses Win sa ,yazo ya wuce mu Amma still saida ya sake Kallon part Win mu da yazo giftawa ta gabanmu ,sam ji yayi inma ya daka ta tsanata zai rasa lokuta masu muhimmanci a rayuwarsa saboda ya lura Ni Win banza ce.


Cikin rashin zato ya taka wani ruwa da ya taru saboda ruwan sama da akayi ,aiko sai fishharrr ya watsu muna a jiki ,da sauri yayi kwana yabar wajen ba tareda yasan ya watsa muna Bama ,hankalinsa yayi gaba

Hangame baki nayi "Ummu kinga wani da?i?anci ko? Billahillazi la ilaha illahuwa yau sai mutumin nan yasan ya fantsalawa nadiya ruwa ban damu ko Arab blood yikeba ko Wan gidan uban waye shi "

Na mi?a hannu ina tsaida acaSa ,ri?oni tayi "kiyi ha?uri mana,haba "
"Dallah cikani hakuri shi ya kashe jaki ,bakece me admiring Winsa ba ,ke kika ja mana ai "
Ina haka na Wane mashin nuna masa motar da nikeso ya bimun.

****

Ummu ita kadai ta koma daki tana ta tunanin halin da nike ciki ,tana shiga ta tadda su Naseey,Batula da teemah an hallara a Wakinmu ana ta shan hira ,haushine ya isheta ,ta haye gadon Nadiya ta kwanta ba tare da ta ce masu ko sannu ba

"Na rantse maku da Allah professor namadi da kuke ganin ?wangurmin Wan iska ne ,Ni da yake cina yina zuba ihu,wallahi duk wannan zafin nasa ajiyesa yikeyi a gefe yaita mun sambatu...wayyo ,aushhh cini,tsotse tanWe ,uuhhh ,kai abun fa bazai faWu ba sai kun ganin ma idonku "

Teemah da hiran ke mata daWi ba Batula hannu tayi suka kashe "kai my friend Prof. Namadin da malamai ma tsoronsa sukeji?"
"Kina ganin wasa ne? Zan baku mamaki ai yau a gidansa zan kwana Allah ya kaimu gobe"

"Wayyo Allah daWi ,zanso inga wannan harkar nifa wallahi kuna burgeni ,daga zuwanku kun zama wasu hot cakes ga kudi ga kyau ga gayu don Allah nima kumin hanyan irin samarinku mana "
"Hajiya sa sanya kina fama da dafaffan jikine manyan gayu zasu kashe maki kuWi? Ke kiyi bleaching ki fari tarrrr kamar takarda wallahi sai kun kori maza baki ba cin gajan bura"

Tsam Ummu ta mike ta fice su kuwa suka kashe ,suka cigaba da ashararancinsu
"Nifa baku sani ba ,Wan hiran xxx Win nan da kukayi har naji puppc Wina ya fara mun rawa a cikin pant,Ashe dai doctor wuyan banza yike bani"
Kausar kallon Batula tayi
"Babe a bata releif " hankaWata tayi ta fadi akan bed dinsu ta turmusheta ta fara cire mata kaya ,suka hau maWigo cikin nishaWi

****
Govement house ya Wauki hanya ,mai acaSa na yina biye dashi ,saida yaga ya tunkaro gidan gadan ? ya ja burki ?uuu ya tsaya yina hango manyan sojoji da gima giman bindiga a hannu ,"Malama sauka iyaka nan"
"Kai ka isa kace mun sauka? Ai tunda ka dauko Ni zai ka ?ara sa dani taya zan cin masa a ?afa meyasa tun acan bakace baka iyawaba innemi wani"

"Ke Win banzanki ko ki sauka ko In jifa dake a kwatan nan Inyi tafiya ta"

Gabana ne yace Damm
"Aiho ku dama haka maza kuka ?ware da cin zali? Daga magana sai jefa mutun kwata? Jeka Allah ya isana " ina gama magana na durko

"To kuWina fa?"
"Kai gafaracan zoka danne Ni ka ?wata,wani kuWi zan baka baka kaini inda zaka ajiye Ni ba" ina masifa ina cigaba da tafiyata ,tunkaran sojojin gidan gomnati da bazai iyaba shi ya sakashi ?yaleni ya tafi .
Ina zuwa kusan 30cm ga gidan naji ihun sojoji suna mun nuni da sandan hannunsu alamar in juya ,yanda kasan ana magana da dutse haka nayi na cigaba da tun karosu 6cm da gate din gidan wasu zaratan sojoji sunkai bakwai na gansu suna bawa wani gwale? an sashi susan kwalta

Wani inyamuri ne yayi mun magana da gurSataccen hausan sa "kai ina zaka je"
"Gurin mr. Arab"
Yamutse fuska yayi alamun bai ganeba ,cikin tsiwa nace "Au Salawai ni Nadiya ashe ba shegen arne ne ba hausa,pasin just pass for car" na masa magana da pidgin English

"Oh Mr. Gentle ? Buh he no tell us" Bata fuska nayi "how? Me kake nufi phone him now,kirashi kace Ina jiransa shegu Sarayin gomnati ji gida fisabilillahi" masu jin hausan wu?i? sukayi da ido suna jina anya ? Abu Waya ya hanasu cin kaniyata nace nazo wajen sir.Adams

Ba zato naga sun dauki waya suna kira ,cikina yace ?uuuu musamman da naga sojojin sun kewaye mu gabana a take yace dasss ni Nadiya na shiga uku in yace su koreni ?ila gawata za'a dauka ,take idona yayi rau rau da hawaye

Sun kira yafi sau ba adadi ba'a daga ba,Hajiyan su Adams aka kira mata mai kirki bata tsawaita ba tace ko wacece a shigo da ita

Hararansu nayi na shige ,Amma deep inside inama Allah godiya ne

Ina shiga naga gidan yayi mun faWi ta ina zan fara ,karaf na Waga kaina sama ,yina tsaye dafe da belcony Ni ya zurowa ido yina mamakin liver na ,to me ya kawo Ni!?

"Malam zaka sakko ko sai na haWaka da matarka "

Still idonsa zuru shi bai kawarba kuma ba uhm ba uhm ,a raina ne nace uhm to ko dai kurma ne? Tabbatarwa kaina shiWin kurma ne nayi ,don haka na masa alamun kurame ,wato zan shiga in gayawa matarsa harda harWe yatsu alaman aure ,sannan na nuna masa kaina ,na kuma yayyarfa hannu alaman duka
Kautar da fuska yayi ya bushe da dariya ,ganin zan ramfosa yasa ya shige da sauri

"Hooo Ni nadiya ,ashe dai zai gane" wata maid na gani cikin uniform da ganinta yare ce ta kwafa hula aka kamar moWa ko irin cook Win nan ,ita tai mun iso zuwa ciki ,wani lafiyayyun faluka muka dunga ketawa wanda duk zamana a Abuja ban taSa shiga irinsu ba ,ko wane falo da kalar adonsa da colours Win labulayen da kujerun ,a falo na uku muka tsaya ,ko ina glasses nan ta ajiyeni tai ficewarta ,kasa zama nayi na lankwashe hannuwana ina waige waige ,duk na tsarku to ko'ina glass bansan ko ana kallona ba,abu daya na aje a raina an kawoni gurin markade kaina ,dama ance masu mulki suna shan jini ,hannu na na saka aburgujejen gown Wina wai ko na fito da wayata in kira momy ince su sakani a addu'a ,wayam na barota Hostel .....?iyyyyy aka wage glasses saiga wata hamsha?iyar mace fara kwatakwal cikin arabian dress baki sak balarabiya ,ban gama Wiban mamaki ba saidai ta washe mun baki

"Bakuwarmu sannu da zuwa zauna" kasa Soye mamakina nayi saida nace "La Madam Arab dama kinajin Hausa aw ?alilan ?alilan " dariya ta fashe dashi

"Niko kejin Hausa gashi kinjima " wata yarinya da batafi 10years ba ta fito tana ?walla kiran "Granny fofo want to collect my chuchu" ta ?al?alo da gudu bayanta Adams na Binta a sukwane ,da sauri ta ma?ale a bayan matar da muke magana da naji ta kira da granny ,hannunta Wauke da runtumemen teddy bear kenan shine chuchu Win
"Haba fofo leave her chuchu now" dariya ya fashe dashi yina sosa ?eya. ,a raina nace Allah ya isanmu talakawa kyawawa na lilliSe gidan mulki da kuWi ,don Allah ji zuriya duk kyawawa ??

"Mom munyi ba?uwa ce?" Hangame baki nayi "kai baka gane Ni ba? " Sai kuma nayi shiru cikin mamaki wai dama yinajin magana ba kurma bane

"Ga ba?uwa munyi Sweetheart" a hankali ma maimaita Sweetheart hu'um ,duk juyawa sukayi suka kalleni ,shikuwa ya sama kujera ya zauna ya cafko little Amal ya zaunar da ita a cinyarsa "wa na kama"
"Nine fofo"
Ri?e ?ugu nayi "malam wajenka nazo fa" Wagowa yayi ya kasheni da ido Win sa wani Wigon blue da ya ?arawa idon haske haka yamun Wau a cikin ?waran idona ,da sauri na kauda kai na waiga na kalli mamansa

"Ina yini Hajiya na kawo maki ?aran wannan tuzurun ne don naga kuna mugun kama ,?ila yaronki ne " guntse dariya tayi jin na kirasa da tuzuru shikuwa ?ufula yayi "ke nine tuzurun"
"Ha'ah to tsawa zaka mun ko tsoronka kake so inji ? Kai ba tuzurun bane ,ji beka gote gote kana bin yarinya "

"Yawwa faWa masa mu daughter kamar kinsani sa'oinsa a kauye yaransu uku uku" dafe baki nayi "Au hajja ashe kunsan kauye ?"
"Ke out from here ,don't lay your rubbish here"
"Kasan Allah ,kwarankwatsa in kaga na fita a gidan nan to ko an ?watar mun encina akan fallatsa mun kwatami da kayi ka Sata mun jikina "
"Ya Salam,i hakuri kinji" hakuri momy Safiyya ta shiga bani har saida naji kunya ,daga ?arshe tace me kikeso in biyaki dashi indai zaki yafe masa
"Yaci arzikin ki da wallahi saidai in ya gama shigowa makarantar mu ,don saina sa an tararratsa masa mota an kyakyeta masa lafiyayyen fatar nan da yake sakashi jin kai "

Godiya ,tayi mun tace in zauna a kawo mun abinci kuwa zamana nayi ina hira da little ,yarinya mai wayau

5 / 7