GIDAN DADI BOOK HAUSA NOVELS BY OUM APHNAN.doc

Author :  Hassana Bamalli Oum Aphanan Category :  Tknovels

Chapter   3 / 7

6K to 9K   out of 21K words

mata ya zare atleast zataji dama dama ,fafur ya ?iya haka ya tura ?atuwar buransa a cikin wando ya koma kan kujeran aikinsa ya zauna ya daka ma su kausar wani tsawa ,wanda ya sasu sauke wasu wawayen ajiyar zuciya tamkar wainda aka watsama ruwan zafi "This is hospital setting out from my office" firgigit suka mi?e suna dawaran neman uniform Win su ,a hargitse suka shirya ,har sun kai bakin ?ofa ya ?walla masu kira "oya ku gyara mun zaman office Wina yanda yike da " kamar marayu haka suka bi umurninsa jiki a sanyaye saboda jikinsu dake a mace tsabagen sha'awa dake cinsu ,suna gamawa ,Batula ta kallesa tace "Babes sai yaushe ,inzo gidanka don Allah anjima"

"NOOO karki fara inada wacce zata zo 8_10 na daren yau ,idan zaki iya mun TBD to " waro ido tayi "Haba J.Man ,akwai matsala in bamu kwana a Hostel ba zaa iya mana cinne ,amma ka bari muzo 8 " cikin ?ufula ya ce "Nace Aah ko dole ne ?ku fita ku rufen ?ofa kuce marasa lafiyan dake kan layi su shigo "


*Its Paid book #500 Mtn or via this 7782217014, Mohammad Hassana,fcmb,evidence of payment through 09065990265*


I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951
[6/20, 11:25] =??=??=??: *GIDAN DA?I*
_(Duniya

Oum Aphnan
'?

Free page
004


_


*COMMENTS YAYI MUN KA?AN DON HAKA KUMA YAU GA UPDATE KALAR HISKOKIN KU>?8?
@&?=??*


Suna fita wata marar lafiyar ta shigo saida ya fiddo wayarsa ya dudduba missed calls ,ya kira masu muhimmanci ciki harda ,Adams kana ya fara duba mara lafiyar cike da gwanancewa abinsa dai kamar mutumin kirki

Adams kam da?yar ya kai kansa gida sai da ya isa da kusan 2hrs lokacin ya samu ya karSa ji?on gargajiya a wajen ummansa ,har ya warware kafin kiran doctor jabeer yazo wayarsa ,shiru yayi yana jinjina komawarsu wajensa amma dai ya ha?ura sai ?arfe laasar lokacin yasan duk iskanci ya ?are jiki ya nune da aikin rana sai ya masa bayani a nutse .

Knock ummansa tayi a gaban Wakinsa bayanta house girl Win su ne Wauke da tray Win dishes da tayi masa irin na marasa lafiya ennan , faten irish ne mai hanta yasha kayan haWi, sai wani ji?on magani dai a gora ,sai ruwan gora
"Who plz?" Ya tambaya da ?yar ,don har yanzu baida kuzari sosai
"Habiby Open the door"
Maman tasa ta bashi amsa cike da muryan kulawa
Wani kunya ne yaji kamar ya nutse a ?asa ,yanzu shikenan kullum mamansa ke masa jinya idan yaje ya rarumo sha'awarsa? Wannan wane irin abun kunya ne?
"Ummy kije zanzo anjima"
"No buWen kofa ka taSa ganin jinya ba cin abinci?"
Kansa a ?asa yazo ya murWe key Win ,bai damu da dressing Win jikinsa ba of just nikker da singlet ,zatonsa ita Waya ne ,yina juyawa ta shigo da maid Win biye a bayanta tana sunsunne kai kamar munafuka tana le?en sa

Karaf idonsu ya haWu tana kiciniyar ajiye masa abinci akan table ,wani dirty kallo ya wurgeta dashi ,kana ya daka mata wani irin mugun tsawa "leave my room ,dirty girl" da gudu ta fita har tana tuntuSe da ?afar umma

Tana fita kuma yayi kwaSa? da fuska kamar zai saka kuka ,ba wannan rude person Win ba "Ummy plzzzzz...ki daina barin yaran nan na shigo mun Waki Allah kallona suke nikuma banaso gaskiya"
Murmushi tayi cike da jin daWi a kullum tana godewa Allah daya bata yaro kamili wanda ruWin duniya da kuWi da ?arfin sha'awa baisa ya zame ba .
"Kana gautsi ne Habiby ina laifinta don ta kawo abinci?"
"Ummy shiyasa nakkeso ki barmun if I'm starve ,zan nema da Kaina"
Shiru ta masa ta fara serving Win sa tana ?o?arin sa?o masa zancen yarinyar sister Win ta da takeson ta haWa su ,amma wani Waci yayi yina shan magani yina hura hanci ,sam ya?i barin suyi maganar,dole ta ?yalesa ta fice

3.30
Ina kwance ina barcin Asara,zee tazo ta Waka mun duka a Wuwawu da littafin hannunta ,a furgice na farka gamida Waurawa da masifa "wani ba?ar dagar ce kuma ?"
"Malama sai ki tashi ki sallah mu wuce tutorial " Jan tsaki nayi na juyar dakai na maka a pillow na mi?a hannuna zan sake jan bargo ,hannu tasa ta funcike

"Kitashi mana kina Satamun lokaci"
"Waii meye haka tare aka kawo mu makaranta ne dake? To bazani ba "

Jijjigani ta cigaba dayi ,don dole na tashi ina ?un?uni saboda ta gama wartsakar dani ya rigada ya gudu ,ji nayi kamar in sha?eta ,haka na Wauki buta nayi tap Ina jan mata Allah ya isa.

Ina idar da sallah muka tafi cikin asibiti ,inda ya fi zama quite muka nema gaban office Win doctor jabeer ,nan muka sama wata dogon benci muka zauna muka ar ajiye littafanmu zamu fara karatu

Kamar an mintsineni. Na kalli zee "roomy nan ne office Win da ake bada labarin en ajinmu na zuwa ko?" ?aga mun kai tayi alamar "Eh"

"Wai me sukeyi a ciki?"
Kallon windown tayi don ta tabbatar ko ba kowa a ciki kafin tace "kin fi kowa sanin me zasuyi a ciki mana en iska ne fa "

CaSe fuska nayi cikin alamun rashin fahimta "wallahi ban ganeba me sukeyi ,wai iskanci sukeyi da wainnan zaftara zaftaran mazan ,musamman akwai wani acikin su naji ana kiransa doctor jabeer duk a cikin likitocin asibitin nan rankatakaf nafi tsanansa shege mai gemun fir'auna kiga gemu tsuiii kamar na bunsuru ba gemun Allah bane na Iskancine"

Duddulo ido waje tayi "Ke nadiya gaban office Win su ne fa in suna ciki fa ?"

"To Ni ina ruwana iya gaskiya na na faWa Ubangiji ya haWa su da cutar...." ?ifff na Wauke wuta ,bakina a buWe na kasa rufewa saboda Turo ?ofar da akayi aka fito ,Zuwa yayi ya wuce mu yina babbanka muna harara aikuwa muka haWe kai muka kwashe da dariya maimakon muyi laasar ,sannan ba kunya muka buWe littafanmu muka fara karatu ,kamar karatun jarida nike karatuna daganan sai in Mana bayani ammafa in yazama bayanin zee yaci karo da nawa haka zan kafe alankatafir nike kan daidai ,sai ta sauke murya ta ce "Nadiya baki zuwa aji nifa malam yace mana haka ke kuma ra'ayinki kika fada ,nawa zan Wauka naki ko na professor?" Sai ince "shikenan kowa ya ri?e fahimtar sa" sai mu je na gaba

Adams dake office Amma Gardama na ya hana masa sukuni ne ya le?o da nufin yaro?emu mu rage murya ,saidai da?yar ya haWiye miyaun bakinsa ,tunowa da fuskata ce wacce ta bubbuga masa bamban mota tana tsiya securitai sun taso mu ,jinjina lamarin yayi a ransa "wannan ne Nurse ? Gata ?azama ,ga bala'i ga gardama? Ga gulma (saboda ya Wauki muryarta ita ne yanzu ta gama munafurcin Dr jabeer) Gaskiya in tanajin haushinka ,wannan wannan dai ma zata iya kasheka wannan dai?"

Tun sanda ya fito na ankare da fitowarsa a raina nace to ga wasu masu Sata yaran jama'an nan

Zee nacan na karatunta nikuwa na shuga gyara baki zanyi tsiya saida na hararesa tukum na murguWa masa baki kana na daura da masifa "maye nadai fi ?arfin mutum namana Waci garai in mutum ya tauna mutuwa zaiyi ,bar ganinmu anan ba ?an iskan bane da kuka saba kawowa aha" Wagowa zee tayi ,cikin mamaki

"Au Dama nadiya dakikayi shiru ba saurarana kikeyi ba neman tsiwa kikeyi?...sorry sir ba...ta..." Bakinta ne ya kama rawa saboda ganin wani haWaWWen handsome guy ya kafeta da ido ?waran cikin idonsa har yina mata zaiba zaiban shining blue
Gaba Waya birkicewa tayi shikuma gabaWayansu kallon hadarin kaji ya bisu dashi lokaci Waya yaji a duniya ba halittar da ya tsana sama da watannan lutuwar yarinyar da yaji an kirata da Nadiya ,wucewa office Win yayi ya sama waje ya zauna kansa tuni ya fara masa ciwo saboda hayaniyarta
?un?unai ya shigayi a ransa "gata wargajejiya ,maimakon ki tattalin ?ibanki ki zama calm ko Allah yasa maza su tausaya maki su aureki badon muninki ba ,don ina kai Wan ?walisa ina auran ?atuwa,ta shige gaban mota a gurin taro ta sattar maka da tayoyin mota ?

Nikuwa nace zu?iiii ,na gaisheka da ?arya malam Adams ,saikace Nadiyar giwace ? Kodai duk tsanar ce?

Nadiya kam bushewa da dariya tayi ta Wakawa cinyar zee duka "wayyo Allah zee tayi gamo da Wan Aljani,ke don Allah bai baki tsoro ba ,anya bazamu guduba,wannan dai badai mutum ba ji kyau don Allah? Tsiya nike masa amma zuciyana sai bugu yike abum..bum..bum,gashi mayen baice komai ba "

Zee lumshe Ido tayi a hankali saboda yanda yayi mata narai? zai zubo da ?walla ,a sanyaye tace "nadiya ba maye bane madaran kyaune ,wannan su ake kira da Waya a cikin birni,kawai tashi mu tafi don ?ila muka sake haWe ido dashi suma zanyi"

Tsaki nadiya tayi "kinji sokuwa duk kin zama kalar tausayi ,to Ni Ko ifritun minan jinnine nafi ?arfin ka Wan larabawa " na buWe murya da ?arfi yanda zaisan dashi nikeyi musamman da na kirasa da Wan larabawa ,don tunanina ya gama bani in ba Aljani bane to balarabe ne yayi shigan hausawa

Koni takaina batayiba ta shiga haWa kan littafanmu ta rungumesu ta mi?e ,sakin baki nayi ina kallonta "Ina kuma zaki"

"Jikina ya mutu Nadiya ,wallahi basirata ya cushe billahi ko na zauna ba abunda zan ringa fahimta"

" kai amma ko irin mazan nan masifa ne,maganinsu a nemi gidan yari a kullesu ji kallo Waya ya birkita maki lissafi ? Kai ashhshato muje ,dama cikina ya fara salati yunwa nikeji"

Ji yayi kamar ya fashe da ihu bayan ya gama jiyo hiransu ,wai shi duk ajin da wainnan banzayen yaran da surutu kamar sun haWiye aku zasu na admiring?? Tagumi ya rafka a haka Doctor Jabir yashigo ya tardashi


T

Oum Aphnan
'?

Free page
005


_


Sunana Nadiya Mohammad Mu biyune a wajen Iyayenmu Ni da yayata Anty Nusaiba ,Babana Alhaji Mohammed Ahmed Wan kwangilane kuma delegate ne na en siyasa a jam'iyya maici, a don haka Munada kuWin rufin asiri a gidanmu , Mahaifiyata Nurse ce tanada asibitoci na kanta guda biyu ,mu en asalin garin gombene amma yanayin aiki ya kawo iyayena garin Abuja da zama ,Yayata ta girmeni da shekaru HuWu amma ita ba mace bane mai ?iba a ta?aicedai tabiyo jikin Babana na real fillo ,mahaifiyata kuwa ?atotuwa ce kundai san Nurses' da manyan Ass,to Ni ita na biyo da ?iban da komai ,gaskiya family enmu kyawawan gaskene dukkanmu ba mummuni ,saidai tsiyata da tonon tsiwa yasa ba'a ganin kyawuna a kullum tsinata akeyi ana cemun mummuna yaya Nusaiba ta fini kyau ,haka dai muka taso makaranta Waya mukeyi da Antyna ,nasha janyo faWa ta shiganmun ai mata dukan tsiya ta dawo gida tana kuka ta tarar dani ina zaune a falo ina kallo ko cin abinci ,yaya Nusaiba tana wahala dani Ni nan shaidace amma bata taSa ?osawa daniba ,yarinyace mai tsananin ha?uri hakan yasa Iyayenmu suke sonta sosai ,wannan abu kuwa na Sata mun rai .....Mun girma cikin kulawan Iyayenmu haka har yaya Nusaiba ta gama makarantar secondary Win ta,Babana ya neman mata medicine a sudan,sam yaya Nusaiba bata son hanyar likitanci ita tace Microbiology takeso Amma Babana ya hana wai mazan yanzu sai kana da abunyi ake kaika Wakin miji ku zauna lafiya ,bata ja da tsayiba tabi umurnin iyayenmu ta tafi ta Barni,naci kuka na ?oshi na rungumi rayuwa ta Ni kadai tun daga sannan rashin jina ya ?ara gaba bana karatu dama ada Anty Nusaiba ke matsamun yanzuko bata ,don haka wata zubin bana karatu sai night to exam,Babana shine ya sangartani yana kirana da mamana ... Uwata ,mamana kuwa ko nayi laifi bata mun dogon faWa saboda Ni autace na gaban goshi ,kundai san Nurses' da azaban son yaransu tun Bama basu aihu da yawa ba .
Allah kaWai yike cetona inada ?wa?walwa inna burbura karatuna Inyi barci abunda na karanta ko tas suna kaina ina shiga exam na watsa masu na fito na manta ,a haka dai na kasance ?inji tamkar namiji ,rashin Anty Nusaiba ,rashin zaman mamana a gida yasa na zama kasa Sarkin barci kullum ina barcin asara,sai cin abinci kamar jakka ,gashi duk masu aikin da aka kawo sai ba?in halina ya koresu don haka gidanmu ba mai aiki sai masu gadi ?arfafan sojoji guda biyu,gidanmu akwai enci wannan dalilin yasa bansan meye kwaSo ko tauna magana ba yanzu zan faWa maka maganar da babban zai rike kai kamar yayi ihu ,a haka dai na gama secondary school Win a saidai naci waec na faWi jamb ,nan kuwa na dawo gida na rashe na cigaba da tsula rashin m . Ban iya girka komai ba sai indomie


Lokacin da na zana jamb Wina a shekaran Anty Nusaiba ta dawo 9ja da shaidar kammala degree Win ta a medicine ta fara inten Win ta anan Abuja
Sosai taga rashin jina yayi gaba don haka ta fara jana a jiki saidai Nikam ina nayi nesa

Anty Nusaiba tunda ta gama degree dinta ta fara tunanin yin aure saidai kowani saurayinta yazo nice nan mai kora mata su da ba?in halina ,abun yina damun Antyna amma ya zatayi dani.....?
Ni Nadiya ?azamace Ni kaina na sani don akan wanka kullum sai munyi faWa da Anty Nusaiba ,akan Wakin kwana kullum sai munyi dambe don takance mai warin maza bazata kwana a Waki da itaba sai nayi wanka ,in tsiyan ya ishi Iyayenmu sai su ro?eni inje in wanka to sananne zanyi ,Abu Waya Anty Nusaiba ta mora girki, subhanallh duk cin abinci saita take table da abinci munci naci a fitar da ragowa, wannan yasa na li?e mata tanayi inaci tun a wuta ,hakan yasa nasan yanda ake sarrafa abinci amma yiWinne dai banayi kuma ko an sakani haka zanta kuka wai ai ga Anty Nusaiba nan

Don't think Ni yarinyace shekaruna Sha bakwai a duniya ,amma childhood characters suna wulwuli da rayuwata

Akwai wataranan Asabar ba aiki kowa yina gida tun safe yaya Nusaiba ta gama mana abinci ta shiga wanka ,ta fito tana ta en gayunta a gaban dressing mirror ,juyi nayi na wuce dinning na lafto chips da farfesun kaza ba brush nahau cusawa saida naci na ?oshi nayi gyatsa sannan na haWa tea mai kauri cikin cup Win who send you ,tamkar dai gejin cin abincin wani gardin shima haka na Waura da bread da butter ,warwas nayi akan kafet Win bedroom Win mu sanyin fanka na hurani saboda yanda zufa ke tsatsafo mun a duk gaSSan jikina to Ni abu ba kaWanba ?atuwa.

Anty Nusaiba raSeni tazoyi gamida li?e hanci ta Wauko riga da wandon fakistan milk da maroon ta saka Wauko mayafin kayan ta taho gaban mirror tana rolling ,pillow nayi da hannuna ina kallonta har ta gama shiryawa kana nace "To sai ina isashiyar kanta ,fita zakiyi da sassafen nan iyayenki na barci? To kina saka ?afa kika fita a kunnen dady dama kin ri?a kin zama ri?a??iyar kuSewa anje an kaiki Sudan kin iskance " Waga hannu tayi ta make bakina

"Ke nice kike zagi nifa yanki ne" wani ihu na ?walla da ya tsorata Iyayenmu aiko sai gasu a guje "Lafiya ?"
"Mum...dady Anty Nusaiba Bata sona nace zan bita inda zata wai bazata daniba wai Ni ?azamace bla...bla"

Juyowa mamana tayi ta kalli Nusaiba "wai ke me yasa bakida hali keda yar uwan taki ma ?" Shiru kawai ya Nusaiba tayi ta girgiza kai batace komai ba inaji anata mata faWa haka kuma duk sai naji ta bani tausayi ,?arshe akace in shirya in bita sai sannan tace "Dady plz kace tayi wanka da brush to ,don wallahi a haka zatace zata bini kuma wari takeyi "

Harara na banka mata "Kin haWiya reza a gicciye nice zanyi wanka a sanyin nan ? Bazata saSuba"

"To mumy kinjiko ,nikuma in har da ?azanta zata bini ina likita gwara in ha?ura na fasa siyan cosmetics Win"

Yafitoni Dadyna yayi ,nakuwa shagwargwaSe naje na haye cinyarsa ,shafa kalbar kitsona da tsagon suka haWe saboda daWewa ba kitso yayi yina mun magana cikin rarrashi

"Mamana ai kinajin yawo ko?" ?aga masa kai nayi da sauri
"To maza nadyn dady aje ayi wanka kar Anty ta fasa fitan"
"Kambu to sai kuma dady ka ?yaleta ? Ai dole taje ko?" Murmushi yayi "?warai kuwa tunda kema wankan zakiyi "
"Eh nadaiji " hakana dai na tafi naje na rage datti wankan 2mns badon na fita ba ,ina fitowa naga iyayen namu sun fita sai ita dake zaune akan stool ta Waura jakarta dazata fita dashi akan cinya tana chart da wayarta ,tsaki naja naje na Wauko Vaseline Wina na shashafa fuskana caWai kamar Wanwake ,itadai sai bina da ido take ,saida naje na hangame kwabana ina lalubo wasu cukurkuWaWWun kaya marasa guga kafin ta maza tace "Ga kayan na ciro maki my love"

Kallon banza na wulla mata "Anty banason saka wandon jeans ?ai?ayi yikemun baki ganina ?atuwace ?"

"Amma inkinsa yina maki kyau don kina fina kyau Ni bakiga kayan larabawa na sakaba,Ni basamun kyau" caSe baki nayi "Kumafa haka ne kece ya Nusaiba akwai rama ga muni,to zuciya ba hali,Ni ban insa " itadai murmushi tayi wai itace nadiya take kiranta da mummuna yarinyar da a Sudan sajewa takeyi da en ?asan har kalan skin Winsu Waya wai itace mummuna? Wayo tai mun ta lallaSani nasan marasa squeezing tamun rolling nan kuwa cikina yayi tuiii a waje ga manyan ass ,inda zaka gane ba wata babba bace shine Banda cikan ?irji kuma fuskata kwaSa? yike irin na shafwaSaSSun yara ,ipad Wina na Wauka mara sim don Banda mai kirana na saka cambas irin na zuwa ball na fito na wuce car na tsaya ina jiranta

?akin mumy ta shiga amsar makullin mota,suna li?e suna hira kamar wasu Romeo ba masu manyan en mata ba,A sannan ne take

3 / 7