GIDAN DADI BOOK HAUSA NOVELS BY OUM APHNAN.doc

Author :  Hassana Bamalli Oum Aphanan Category :  Tknovels

Chapter   4 / 7

9K to 12K   out of 21K words

bata ha?uri tana ?ara nuna mata niWin dai eruwarta ne tana ha?uri dani

"Shikenan mumy amma dai in kun sama lokaci a kaita Psychiatric hospital taga likitan ?walwa ke likitane kinsan alamomin hauka ,kuma Nady ta Webi kaso da dama " babanmu dake gefene ya kwashe da dariya "Lallai Nusaiba kin tsorata da lamarin er uwarki "

*****
A mota ?ira'ar sudais tasa har suka isa Suhash shopping mall ,nan tayi parking suka fito ,tana tafe tana mata nasiha kar tayi tsiya da kowa ,aiko bata rufe bakiba wata mata tazo wucewa da Wan ta ri?e da ice cream yaron bai wuce 7 years ba ,cikin rashin kula irin na yaro ya bangaji cikinta ya kuwa she?a mata ice cream a takalmi ,wayyo Ji kake Wauuuuuuuu ta yanka ma yaron mari mai tsananin zafi a take yaron ya gigice ,ya fasa ihu ,aiko uwarsa ta juyo da sauri ta rungume Wan ta tana kallon nadiya dake hura hanci tana masifa ya Sata mata takalmi

"Haba en mata bakisan yaro ba"

"Yaci kazan ubansa shi yaron ,nima ai yarinyar ce ,kece dai baki bawa Wanki tarbiyya ba"

"Shikenan keda iyayenki suka baki tarbiyya cigaba da faWa da ?aramin yaro ..." Da sauri ta katse ta

"Ahhhh karki zageni wallahi Ni pepper ne yanzu zan kwaSe muyi dambe in kinfi ?arfina shikenan sai in kuka ina share hawaye"

Nusaiba takai ta dawo ta rasa yanda zatayi ha?uri take ba matar in matar nikuma tana mun faWa,kawai sai na fashe mata da kuka wai tafison bare a kaina .

Wani Chubby guy ne ya tako a hankali cikin ?walisarsa ya matso inda muke so yike ya janyeni ta baya amma ina na aza anty Nusaiba ce ba zato ba sakan masa one blow a baki da sauri ya ri?e bakinsa yina nanata "Ah....ah....ah" ruWewa Nusaiba ta ?arayi ,dasauri takai gwuiwonta ?asa "Man Plz sorry she's young " zare hannunsa yayi a saman bakinsa

Ya sa hannu ya Wago ta ,maye gurbin mamakinsa yayi da wani irin lafiyayyen murmushi mai tsadan gaske "Karki damu ?uruciya ke damunta jiba da ta nausheni ma ta gudu" waigawa tayi nankuwa taga na Sace ,can ta hangoni wajen kayan chocolate na ma?ale Ina le?e

Girgiza kai tayi cikin takaici ,shikuwa sai dariya yike yi "kayi ha?uri kaji "

"?anwatace ain't vex? Muje ki zaSi abinda zaki siya joooor "

?an murmushine ya ?wace ma Nusaiba ,lallai guy Win is so friendly tasata yayi suka wuce wajen turaruka

Nikuwa taune yatsa nayi "shegiya Anty Nusaiba anga kyakyawar namiji sai rawar kai akeyi ,to baidaice yina sonta ba kuma bari inje masu"

09065990265
Wxp only plz=?O? [6/20, 11:26] =??=??=??: *GIDAN DA?I*
_(Duniya)_

Oum Aphnan
'?

Free page
007


Tun daga parking lot nake ?walla mata kira har cikin gida ,da ?arfi na hankaWa ?ofar na shiga tana kwance ta ?an?ame pillow tana shan love ,a tsorace ta mi?e zaune tana maida gashin kanta daya wargaje saboda kwanciya
"Nadiya why are you banging the door like that,are you mad "
Dafe kaina nayi na koma na jingina a jikin ?ofa ina lalubo video Win da na ma ya Hisham "Come and see ,come nowww?!" ?ur ta mun da ido bata da niyyar mi?ewa
"Come on ! Kizo ki gani mana"
"Hello!" Ta Wan kira attention Wina Wagowa nayi na kalleta "Who is your senior sister,who age who?" Turo baki nayi ,da har nayi zuciya zan tafi ganin interest Wina ne yasa na dawo nabita kan gadon na mi?a mata "watch your naked evil" a tsorace ta karSa Saidai wani ?ara ta fashe dashi da sauri na rufe mata baki da hannuna "Malamansu momy is around ,she may definitely need to dig the true ,to shawara ya rage naki me kike gani zaki fasa auransa ne ko zaki auri mayaudari Wan iska mai rungume mata a titi"

Kwantawa tayi akan pillow wasu kyawawan hawaye suna layi a kuncinta "Dole zan fasa auren Hisham ,Nagode ?anwata"
Rungumeta nayi "Da kyau" na bata amsa na wuce bathroom Ina bouncing kamar wacce tayi abun arzi?i

****
32hours Later

Muna zaune a Wakinmu Ni ina game a laptop Wina Anty Nusaiba tana chating a wayarta fuskarta a murtuke ,Hisham ya kira wayarta yafi sau ba Adadi ta?i Wagawa,a hankali momy ta Turo ?ofar Wakin ,da sallamata saidai ba wanda ya amsa ta
Kewayowa gefen bed Win tayi daidai an sake kiran wayarta ,direct Anty Nusaiba ta nufa ta mi?a ma wayar "Amshi Hisham yace yina kiran wayarki bako Wagawa"
Da muryarta adashe kamar wacce tayi kuka tace "ok mom kije zan kira shi da wayana"
"Oh no pick up" a hankali ta Wauki wayar ,batayi magana ba na Wan lokaci Saida yace salamu Alaikum ,kafin tace "hello"
Ta bangaren Hisham ya zarce da cewa "Sweetheart how are you I've been wondering what happen to my blossom..." Da sauri ta katsesa da
"Oh sorry I will call you later" kafin yayi wani magana ta datse kiran ta mika ma momyn wayan

KarSa tayi tana jujjuyawa tana saka abubuwa a ranta "me ke damunki?" A takaice ta amsa da ba komai
"Ok me ya hanaki magana da Hisham"
"Haba momy ki ?yaleta mana may be she is not in the mood tayi magana ne" na karSe maganar da sauri ina wani tattare gira

"Yi mun shiru dake nake magana ehen,ko kece mouthpiece Win ta"
Danna wayar nayi na nuna mata wayana "to kalli nan" wani shock tayi amma da sauri tayi maintaining kanta
"Oh really? Nusaiba zo muje" ta faWa tana kamo hannunta
"Momy go where now,kuyi maganar anan mana "
Kallona tayi ta bankaWa mun harara "kece big informant banso kiji,na gaji da rabata da masoyanta da kikeyi wannan bazaki yi nasara ba..." Shiru tayi saboda Dady da ya Turo ?ofar
"Ohoo haWe mun kai zakuyi? So kuke ku nuna mun nine kaWai namiji a gidan ,zan ?aro wata ,gaskiya zan ?aro mai tayani hira"
Dukda momy tasan wasa yike bai hanata tankawa ba "Come on,daga naxo ganin lafiyarsu ...kawai ma dai muje" ta tasa ?eyarsa suka fice ,Ni kam dariya na saki abuna rai fes ,itakuwa Anty Nusaiba taSe fuska tayi ta juya ta kwanta ,ta rarumo wayarta ,a hankali na mi?e tsaye ,ina nanata mata "karki yarda ki Wauki wayarsa kinji ,You guys should break up!"

*****
Muna zaune a dinning muna lunch mu ukune ,still Kiran wayar Anty Nusaiba ya damemu ,duk dauriyar momy saida ta magantu
"Haba pick nah" na saka fork Ina ?a?arin gutsuran kaza kenan nayi saurin cewa "momy its ya Hisham fa,Anty karki Wauka"
Muzurai momy ta mun kana ta sanyaya muryarta "Nusaiba Wauki wayar mana" a zafafe na cusa naman a bakina na soma magana yagau yagau "Yawwa Wauka ki ci masa You locked the relationship with him ,ya aiko a amsan masa kayan baikonsa...."
Harara momy ta kwasa mun
"Nadiya Inaso inga young man Win da zai zo auranki" caSe baki nayi na magantu ciki ? "Aiko ba rana bare wata"
"Me kika ce?" Da ?arfi nai magana ina Wan bubbuga kai "Ahhh bance komai ba " kallon banza tayi mun "ohooo bakomai ?" Gyada mata kai nayi "gwara ya zama bakoman "ta faWa ranta a Wan Sace ,saboda taji zafin mugun alkaba'in da nikewa kaina "momy sorry it joke"
"Gwara ya zama ba'an Nadiya "
Daidai nan ya sake Kiran wayar
"Oya Wauka in ga gari"
Dakan dinning table Win nayi a zafafe nace "yawwa Wauka ki faWa masa bazaki iya ba kuma, wedding is cancelled ,baki yi kawai period"
"Kinajina bazan ce maki lallae ki auresa dole ba ,kawai abunda nikeso shine ki Wauki wayarsa ki faWa masa me ya faru let him confess,in kinason sa then you move,in baki sonsa daga nan mu manya sai mu shigo maganar"
"Momy idan har yina sonta bazai je yina rungumar wata akan titi ba ,harda cewa wai bashida masoyiya"
"Aushhh,Nadiya jeki Wauko mun wayata a bedroom" zaro Ido nayi "momyyyyy" na ja sunanta kamar zan kuka "Nadiya you heard me, so , go",ta fada cikin tsawa?
tashi nayi na tura kujeran baya na fara stepping zuwa Wakinta da sauri saboda in dawo kafin ya kira
"Ok my love me kika yanke a ranki uhum"
"Momy zan Wauka wayarsa kamar yanda kikace saidai abunda nikeso ki gane shine ,bazan faWa masa maganar nan ba ,saboda koda na gaya masa dole kare kansa zaiyi ya kuma cemun sorry ,to idan hakan ne why not in yafe masan kafin ya zama jacks da musayan yamu tunda dole za'a dawo one circle ne?"

"Kenan You truely forgive him,or...?"
"Gaskiya momy banda option din da ya wuce hakan ne shiyasa "
"Ina sonki da hakurin ki ,unlike your sister ..." A hankali ta Wauki wayar ta mika ma Nusaiban "ok talk to him kamar ko yaushe don't let evil to break this good..."
"Momy banga wayanki ba" na fadi da karfi tun kafin in ?araso ,dasauri na dawo na zauna
"Ok go and check my car"
KwaSa? nayi kamar zanyi kuka
"Ah ah momy taya zaki bar wayarki a cikin mota"
"Nadiya wuce na ce" diddirke ?afa na shigayi haka dole na fita ,har na kulle ?ofa na buWe na le?o da kaina
"Kar ki Wauki wayar nan fa Anty" tsaki sukaja suka cigaba da shirya maganarsu irin na masu hankali
Yina kira ina shigowa ,a hankali Nusaiba ta dauki wayar zata shafa screen Win na ?walla ihu ,wanda ya tsorata su duka
"Anty no zakiyi kuskure ,uhm uhm I'm warning You"
Dafe kai momy tayi "Nadiya what again? Ina wayar nawa yake "
"Momy mukullin motan nazo amsa" Wauka tayi ta mi?a mun
Kawai saiga ?walla a kuncina "mumuuu na gaji ?afana zafi,wallahi aikena kuke kuna mun wayo kuma na gane"
"Oh haka ne? To tunda har tunaninki ya baki haka ai MashaAllah ko banza mun samu cigaba ,wuce ki bani waje " ,sannan ta juyo ta kalli Nusaiba a karo na barkatai "Nusaiba bari in baki wani hint da baki sani ba ,99.9% na maza Are cheat ,let's say budurwansa ne ,so what is your business tunda ke ya zaSa out of those girls ya zaSeki a matsayin abokiyar rayuwarsa dukda kyawunsa,dukiyarsa and his prestige ,let's this be enough to you durling ,kiyi ha?uri plz Ni mamanki na baki hakuri don Allah"
"No mah I will...ki bar bani ha?uri I will" da sauri ta Wauki wayar "hello"
"Babe what's wrong ?"
"Sorry wayata na jefa lungu sai yanzu naga Ni" sassanyar ajiyar numfashi yayi
"Oh har kin tayar mun da hankali kwana da wuni,naji ba daWi gani ,ina jirgi on my way to China da kin ganni a gidanku saidai i don wanna miss the flight babe ,anya kin damu dani kuwa,anya kina kewana"
"I'm missing you love ,kawai dai ina tare da mama yanzu will talk later?" Shikennan nima za mu tashi zamuyi chat ok?"
"Yes safe trip durling"
"Ok thanks" ya kashe wayar a hankali ya kwanta a bayan seat din jirgin ,yina manne da wayar a ?irjinsa a hankali wani sanyi ke shigarsa ,nan danan yaji wasai an Wauke masa damuwarsa ,sanarwar kowa ya saka belt Win jirgin a shirya jirgi zata tashi shi ya dawo dashi tunaninsa ,da sauri ya mi?e a inda yike saboda yina wajen en regular passengers ne ,shikuma late yazo airport Win bai booking ba don haka na en vips ya biya wanda yafi tsada ,yafi secure kuma .
A nutse ya Wauki jakar bayansa ya goya ya shige can ,tsayawa yayi yina kallon nature d'in wajen,Govenor ne da mukararrabansa ,sai wani calm guy cikin track suit da tuntumemen cambas ,ji yayi yafi masa sauki ya zauna kusada saurayi kamarshi,ba cikin wanda zasu damesa da hayaniyar siyasa ba

"Hey Assalamu alaikum" fuskarsa a hade ya mi?a masa hannu sukayi shaking
"I'm Hisham entrepreneur ne ni ,and you?" Haushi yaji ya bashi baison maza masu saurin sabo "I'm Adams" ya faWa a ta?aice ya gyara zaman Bluetooth nasa yina bada umurni kamar wani boss"

***
Daga wannan ranar momy suka ?ulle da Anty Nusaiba suka wareni Ni Nusaiba ,bansan wani munafurcin suka kitsa ba ,shine aka zuge Babana ya samar mun Nursing aka wurgoni wannan ba?ar Hostel Win mai mutane iri dabam dabam masu mabanbantan tarbiyya ,nayi kuka nayi takaici saboda Ni Babana yayi mun Al?awari inna gama secondary zai fita dani ?asar waje karatu kamar dai Anty Nusaiba wai gashi an kawo Ni Nursing a 9ja bayan kurin da na gama yiwa kawayena Ni zan je ina karanta architecture ne a uk......



Back to the frame work of the story




[6/20, 11:26] =??=??=??: *GIDAN DA?I*
_(Duniya

Oum Aphnan
'?


Free page
006

_O

T


....Turaren da ya kawo ta ta siya ta kwasa zata tafi wajen lissafin kuWi
"Badai har kin gama ba"
"Eh mana abunda ya kawo Ni kenan " daidai nan na ?araso gabansu ina duru duru da ido ,nunani yayi da car key Win hannunsa
"Wannan fa ,daga ganin bakin nan mayyar chocolate ne" kafin ya Nusaiba tayi magana nai zaraf nace "wallahi kamar ka sani kuwa"
"Yawwa ta wajena muje kinji" gwalo nayiwa Anty Nusaiba na wuce kaina na rawa kamar kutun ?adangare ,kaya mukajida nidashi kamar bamu da hankalin duka shi ya biyemun Antyna kuma ta zabga tagumi ,don lissafin ta in bai biya ba duk ita fa zata biya ,da?yar nike tura kwandona ina nishi yina tura biyu shima yina tayani nishin kamar dai gaske shima yinajin nauyin ,da sauri mukaga ma'aikatan sun amshesa kana suka amsa nawa sukayi packaging suka wuce dashi wajen Boot Win motar mu ,a hankali Anty Nusaiba tace "heyy wait ban biya ba"

Murmushi mai amsar kuWin tayi "Oga ne fa ya kwasa,kuma shine mai wajen" girgiza kai kawai Anty na tayi ta wuce motar tana jirana muna zuba shirme Ni dashi ,a wajena ya sama duk wani information din Anty har dawowarta Sudan da House manship Win da takeyi yanzu saida na faWa masa ,kai yawan surutu dai baiyi ba.



...Daga wannan ranar soyayya mai tsafta ya ?ullu tsakanin Anty Nusaiba da ya Hashim,suna son junansu nikuma ina kishi saboda Banida saurayi ,though kishina bawai Ina mata ba?in ciki bane A'ah nima so nike in sama zu?e?en saurayi ,mai kyau ,fari dogo,mai muscle Amma mara ?iba ,kuma kyakyawar gaske yace yina sona ban damu sai mai kuWi ba amma dole ya cike kwalitin da nikeso ,kaji rashin hankali nida ko jami'ar ban shigaba wazai Barni in tsaya da saurayi ?

Watarana ya Hashim yazo gidan mu da Abokanansa biyu kuma ba laifi dukkansu suna da kyau ,cikin rawar kai nace Anty taje zan kawo masu ruwa da kaina ,caSe baki tayi ta fita nikuma saida na bulbula tularen Anty kanajin tsamin zufa dabam ?amshin tulare dabam ,na kinkimi drinks na tafi kai masu da sallamata na shiga Wakin naje na ajiye kamar abun arzi?i na gaishesu cikin nutsuwa ,na?i kula ya Hashim ,shikam a ido a ido yike kallona ,yina gintse dariya yina mamakin salon da nazo dashi kuma yau ,da sauri naje kunnen Anty Nusaiba "Anty ki sa Waya daga cikin wainnan ya soni musamman me biya biyan gemun nan mai kyau" harara ta banka mun ,nan kuwa na fashe da dariya na taka zan fice .

"Hey five" ya hashim ya Wago mun hannu ganin zan fita ban???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?zo wajensa ba shi baison naga crushes bane ,kallonsa nayi na murguWa masa baki

"Sorry er ?anwarmu me nayi kizo mu tafa mana " ya ?ara Wago mun five fingers Win sa ,maimakon in tafa dashi zuwa nayi mukayi handshake ,na raWa masa a kunne "Yaya will talk later"

Lumshe Ido yayi nikuma na fita da sauri

Mutallib da tunda na shigo calina ya tafi da imaninsa lukutin jikina yike sakashi dariya yina gintsewa ,ya ri?e bakinsa daya cika da dariya ya kalli Hisham "Baba nayi da kamu"
"Kamun me?"
"Kamun kyau wallahi naga fyn Babes kuma Ina ri?o"
"Kai ?anwarmu tayi ?arama bata isa soyayya ba " daidai nan na shigo hannuna Wauke da tray an jera saucer guda uku na dambun nama

"Gaskiya Ni banyi ?arama ba I'm 17 years fa" wayyo Allah Ina ?asa ta buWe Anty Nusaiba ta shige ,muzurai tayi mun sannan ta koreni ,na fita ina cemasa "Ya Hisham ka ansan mun numbersa nima Inaso inji yanda kukeji a soyayyar nan"


......Daga wannan ranar Ya mutallib ya zama mu very first love da bazan taSa mantawa ba ,yinada juriyar shirmena bazaki taSa jin yayi ?orafi ba ,ahaka dai aka saka ranar bikin Anty Nusaiba da Ya Hisham ,nikuwa muna nan muna shan love Win mu da ya mutallib saidai duk shirmen nan momy bata sani ba bare ta taka mun burki

Watarana kawai na tashi da kwaWayin siyan Awara ,tunani na dungayi yau ina zan samo Awara sai da na daWe sannan na tunano inda na taSa ganin suna Awara da ?wai suna sakawa a takeaway ,fita nayi daga Wakinmu na tafi kicin inda nasan Anty Nusaiba na can ana fama da girkin saka kai

"Anty zoki kaini in siyo awara Mana"
Harara na tayi batace mun komai ba ta cigaba da dicing abunda ke gabanta
"Antyyyyy" na ?walla mata kira da ?arfi da sauri ta ajiye wu?ar a kan chopping board Win sannan itama cikin buWe murya tace "what?"

KwaSe fuska nayi kamar zanyi kuka "Anty haba manaa I'm craving for it"

"Ina aiki to" fushi nayi
"To bari in sama keke in je Ni kadai in ma na Sace ai sai ki fito nemana "
"Aah karki fita nadiya ,kinga momy taje aiki inta dawo bakya nan Ni zatayi wa fada ba kowa a gidan"

Ko sauraron ta banyi ba na yi ficewata ,kafin tayima security magana har na fice dagani sai room slippers da Kitty band Waure a saman goshina gashina da relaxer amma fa da gani ba comb ,Amma ci saane gyaran Anty .

Saida nayi nisa nabar get Win estate Winmu kafin na sama keke na shiga masa kwatancen inda inda zani hannuna katakam da 400# yina tsayawa nace nawa kuWi ka ?"
"Dubu daya"

"Sannu Sarawo ka fara fashi da makami ne? To zo ka danna mun wu?a ?ila innaji zafi in baka ,ko kuma muyi dambe wanda yasha wuya ya bari"

Kashe keken yayi ya nunani da yatsan sa "ke na fiki zama da?i?i yanzu zan tumurmusa ki anan ban kuWina Malama"

"To dukana zakayi in ban bada

4 / 7